Showing 21001 words to 24000 words out of 39613 words
Chapter 8 - Yar Fulani 1 to End Book Complete by Aisha Aliyu Garkuwa .txt
haukata mana Doctor Hassan inmuma tafiya tayi tafiya gaba daya hankalinshi yabar jikinshi ya fara gurnani kamar wani xaki ga numfashinshi dake shirin barin jikinshi duk burinsa a duniya a yanzu bai wuce ya jishi cikin jikintaba itako alokacin ta tashi daga salon nata kidimar da sauri ta bude ido gami da tureshi ina shi bai sanma tana yiba da sauri tace .. Wayyo wlh ni ka barni bana so kabari kar ka sake ban warkeba wlh inajin tsoro bana so ta daddage ta tureshi ya dago a kidime ya kamo hannuta ya riqe qam yana durqushe kanshia kasa da azaba ya dago kanshi ya kalleta ganin idanunashi da suka koma tamkar wuta ya kara bata tsoro ta kara jaa da baya tana dan Allah kayi haquri wlh bazan qaraba kai kawai ya rinqa girgiza mata yana furza ajiyar zuciya da gyar cikin wani irin murya yace dan Allah dan Allah ki taimakamin kiyi haquri ki ceci raina Fateema plsss ki ceci ran mijinki nefa ya qara narke mata a jiki yace so kike na mutune ta girgiza mai kai dan bata San meyasaba yake bata tausayi yace toh kiyi haquri bazan miki da zafiba kinji ta girgiza kai tana mai zubda hawaye tace a a nikam inajin tsoro ka maidani gun Bappa Na ya sake jawota kirjinshi yaci gaba da wasa da nata qirjin jikinta duk ya dauki bari a hankali ya saketa yace bazan miki abinda baykya soba zan haqura kodako zan rasa raina Na haqura kiyi shiru bana son kukunnan naki yana tayarmin da hankali .....ya dauko towel en ya miqa mata yace daura da kanshi ya maida mata hijabinta ya juya ya kwanta a kife ya cusa kansa cikin pillow ya damqe pillow da hannu ya riqa numfashi da gyar itako can gefe ta koma tana kallon ikon Allah a hankali tace dare yayifa ka tashi ka tf gida zan rufe qofa ya mike da gyar yana tfy kamar Wanda yake cikin maye yazo kanta yasa hannu bibbiyi ya dagota ya hada fuskarsu wuri daya Fateema bakya son ganina ko tace a a yace bakya tausayamin bakisan zan iya mutuwaba inhar Na rasa kulawarkiba banda lfy Amman baki damu daniba kinga yadda nake tfy ko? tace ehh yace toh so kike Na zama gurguko tace a a yaci gaba da cewa cikin hikima da nuna mata wayo yayi amfani da yarintarta yace toh gobe zamuje gun Bappa ko? Zaki rakani ya hadamin mgni tace ehhh yace karfa ki gayawa kowa zan zo da safe in nazo zan kiraki a phone sai ki fito ki sameni a woje tace toh kinyi alqawari tace ehh ya danyi murmushi cikin qrfin hali ya subba ceta a goshi ya kwantar da ita yatafi tare dajamata kofan sadab sadab ya bar gidan yana zuwa gida ya samu Hussain a bakin kofar shiga part ensa ya kalleshi a yatsine yace kai meya hanaka bacci cikin fada yace bansaniba bro sokake ka jawa kanka masifa ko ka Duba lkacifa 2:Am ya dan bugi kafadarsa yace toh ya zanyi anhanani matata andawo dani kamar brwo ya wuce ya tafi yana mita ranar dai suduka basuyi bacciba shi tausayawa kansa yake baisan y zaiyi da Abbansuba gobe itako sai takejin tausayishi da halin da ta Ganshi a ciki. Washe gari karfe 9 dai ya kirata yace ki futo ganin tace toh ta zari mayafinta ta riqe a hannu tana tafe tana waige waige tajuyo kawai sai ga Ummah a gabanta cikin mmki tace ina zakije cikin in ina tace a a in in ehm zan kaimishi phone enshine tace waye din ta sunkuyar da kai tana murza yatsunta Ummah tadanyiπ tace Hassan ne ta geda mata kai alamar ehh.. tace toh sai kindawo tace toh tai woje da Sauri Ummah ta bita da ido tace mata da miji sai Allah.. πππππ» uhum kubiyoni dai muji ina zaikaita kuma me zaiyiππ sann byan Yaya zata kaya da Abban ππππ ina alfahari daku masu karatu by Garkuwan Fulani
By garkuwan Fulani
[4/12, 6:13 PM] Aisha Aliyu Garkuwa: πππππππππY'ar Fulani part 38 Na Aysha Ali Garkuwa
πππππππππ
Tunda sukaje suna hada suna hada mata kayayyakinta tai shiru suna dan mata nasiha Umma ce ta dauko yan magungunata tace toh Fateema kinga dai yadda al.amarinnan ya kasance dan haka dole sai kunyi haquri da juna kibi umurnin mijinki yi nayi bari Na bari dan aljannarki Na qarqashin diga digin mijinki ita dai tunda Umma take mgn kuka takeyi sosai a hankali Ammi tazo kusa da ita tace Fateema ni tamkar ya kike a gareni ni ba surkarki bace Umma itace surkarki ga mgninki kar kiyi wasa da shansu tasa hannu tana goge mata hawayen tace meke saki kuka bakya son komawa ne? Ta geda kanta alamar eh Ammi ni nafi son zama a nan gidan Ammi ta dan jinjina kanta tace toh karki damu kiyi shiru indai bakya so to bazaki komaba Wlh Aurenma inkince bakyaso bazamu yimiki doleba dan kema yace kuma kina da damar ki akan zama dashi...a hankali Umma tace haba Aysha kiyi kokarin ki xama babba mana ya kamata ki gyara ba ki bataba Ammi tace a a Ummah ai gsky ne kuma zanje Na shaidawa kankansu Tana fita Umma ta dafa kafa danta tace dan Allah Fateema kimin afuwa ki koma gidan mijinki kuma kimin alqawarin zama Na gsky ki tausayawa Hassan dan Allah Na nemi alfarmannan kuma inma akwai abin da yake miki Wanda bakya so ki gayamin insha Allah zanmishi fada a kai kuma bazai sakeba cikin kuka ta geda kai tace ni dai Umma a kirashi kimai fadan a gabana kuma in ya yarda toh sai inkoma a hadani da Zubaida da mama Umma tace toh bari Na kira woshi a parlo Ammi tace cikin rutsubawa da girmamawa baba itafa yarinyar tana can tana kuka wai bazata koma ba Alhj babba ya dan jinjina kanshi yace ai Na gama magana Hassan tashi kaje kaja hannun matarka Ku tafi da sauri cikin zumudi ya mike ya fita yana fita suka hadu da Umma suka koma dakin tare... Da sauri ya qarisa gunta yama manta da Umma ya jawota zai ruqqumota da sauri ta tureshi tayi baya kusa da Umma cikin kuka tace Umma ba kinganshiba haka yaketa min ni bana so tsoro yake bani ni ya daina tabani ki gayamishi ni banaso ya daina cikinjin kunya Umma ta jawota tace haba Fateema ai wannan sirrinki ne da mijinki kar ki sake ki sake gayawa wani irin zancennan kuma kiyi haquri gashi a gabanki zan hanashi cikin jin kunya tace Hassan ka kiyaye kanshi a qasa yace uhummmmmm hmmm toh Umma wlh zan kiyaye insha Allah zan guji duk abin da bata so kodako ni zai zama ajalina Umma tace Allah ya muku albarka Kinji ko kinyarda Ku koma ta geda kai muryar Yaya Bashir ke cemusu Abba yace su fito su tafi suka fito tare da cewa toh yana gaba tana baya da mama a gefensu sukaje parlon Hassan kam gaba days jikinshi yayi laqausa da nasihohin da ake musu mai shiga jikin ita kam haka kawai ta kasa barin kukun cikin raini Hassan yace ngd iyayena Allah ya saka muku da ma daukakiyar Aljannanh duk suka amsa da Amin Alhj babba yace kama hannun matarka Ku tafi ke Ruqqayyatu jakadiya kenan tashi Ku tf sauran gyara da lura yana gareki kuma ni da kaina zan rinqa bincikanku........ Tunda suka koma mama da sauran barorin gidan harda matar Hussain da matar nazir suka hau gyara tuquru abi da hannu da yawa kafin kace kobo gida tako ina ya dau sheqi da qamshi mai sanyinji mama da kanta ta shiga dakinshi ta gyara komai tsab komai sai shegi suyi abinci kala kala duk harda mama suka zauna kan tebirin cin abinci.. Sun gama cikin abincin kusan qarfe 9 pm. suka watse Zainab har ta fita ta dawo da dan karamin cikinta tazo gab da Fateema tace toh Anuty Na dan Allah a kulamin da dan uwanmu a dawo dashi cikin haiyyacinsa. Fateema ta dan tabe baki tace hmmm kunemi wata ba dai ni ba kam
By garkuwan Fulani
[4/12, 6:13 PM] Aisha Aliyu Garkuwa: πππππππππ
Y'ar Fulani part 39 Na Aysha Ali Garkuwa
πππππππππ
qarfe 11 dai dai ya gama sbyvrin kwanci baccinsa a hankali ya dauki turaren kan mironshi ya rinqa bin duk jikinshi wani qamshi mai sanyi ya rinqa tashi yasa kum a kanshi ya rinqa kontar da sumar kansa mai laushi da sheqi ya fito ras tamkar jarumin India film innan sheheet khapoor a hankali yake takawa kai da ganinshi Kazan jin sarautane gaba da baya kuma dan Filanin asali ziryan wlh dolema Hassan yayi kyau shifa daga Fulanin gefe biyunnan ya fito Fulbe Yola be Fulbe Gombe. A hankali ya murda qofan yako yi Sa.a a bude take ya maida qofan ya rufe a hankali ya karisa kan gadon ya jawota jikinshi rigar baccin dake jikinta yar qara mace mai taushi da sulbi bakace mai shara shara duk suran jikinta tayi fiyau a ciki.... Hannunshi yasa ya rinqa shafar fuskarta har zuwa qirjinta. cikin bacci taji wannan baqon yanayi da sauri ta tureshi hadi da mikewa abin da ya faru a deren forko da ya shigo dakinta ya rinqa dawo mata a idonta tamkar yanxu abin ke faruwa ta tuna tsantsan azabar da ta Sha da sauri ta rumtse ido tace cikin yanayi tsoro bana so wlh bana so ka fita harkata da sauri ya kamota yana jijjigata kiyi shiru dan Allah darene fa kowa Na jinmu dan Allah kiyi haquri nifa mijinki ne in ban rabekiba wa zan raba ya mannata da kirjinshi yana shirin ya dan lallashe ta cikin karaji ta tureshi ni bana so mugu kawai ai dama nasan niyarka so kake Na dawo ka kasheni ai ban manta abin da kamin a bayaba Azzalumi cikin sauri ta juya tai woje.. Kai tsaye dakin mama ta nufa tana zuwa ta kwanta gefen mama tai baccin ta cikin jin tsoro shi kuma a nitse ya koma bakin gadon ya zauna ya Sa hannunshi bibbiyu ya dafe kanshi cikin damuwa da fargaba yana tunani ya zaiyi fateema ta gane yadda yakeji a haka ya kwana a zaune. Da asuba mama tayi mmkin ganin ta a dakinta da sauri ta daka mata duka cikin alamun tabbayoyi tace me hakan? me ya kawoki nan? ina dakinki? Me kika zo yi? Haka taita jeromata tabbayoyin Ta rinqa murtsike ido tace ni mama tsoro nakeji tsoro kuma toh in tsoro kikeji ki tafi dakin mijinki ta mike tare da kamo hannuta tace taso mu tafi janta take har qofar dakin Hassan tace kar ki sake zuwamin dakina ga inda zaki zo ta juya tai tafiyarta tana ta fada itako binta da ido tayi a hankali ta juyo ta kalli qofar dakin da sauri ta juya ganinshi a tsaye yana kallonta da alama masallaci zai tafi. Da ranako wunin gaba daya taki su hada inuwa daya Qarfe tara Na dare mama tace Fateema jekiyi wanna ki shirya kije dakin mijinki. Ta dan zunbura baki tace Hmmmm................. tana zuwa tai wonkanta ta Sa yar riganta mai dan kauri iyakarta guiwa taje ta rufe daki ta zare kiy tai kwanciyarta ta dan mikar da qafarta daya daya kuma ya tadan nadeshi ta dan tura ma zaunanta sukayi dam dasu daga baya. Shikuma yana dakinshi har qarfe 12 bacci ya gagari idonsa ya dan ja tsaki mtsssss kai kai Fateema wlh kina azabtar dani ya tashi ya zauna bana son kici gaba Damin kallon mugu ko azzalumi mai son kai a gareki.haka yaita zama cikin zulumi ga tsananin Sha.awarta dake cin zuciyansa zuwa qarfe 1:Am ya kasa jumrewa dole ya mike yaje dakin ya murda qofar a rufe ya girgiza kai ya koma yana wani irin murmushin da bansan ma,anarsaba kiy ya dauko yaje ya bude qofar ya shiga kwanciya yayi a gefenta a hankali ya rinqa kiranta cikin kunne kamar mai rada da sauri ta farka ta zazzaro ido wajeπ³ tace wlh ni ka matsamin fa. Kuyi haquri masu karatu Assalamu kharu minal chart π lokacin sallah yayi bari mi jula sai muci gaba fatan Alkhairi a garemu baki dayaππ
by garkuwan Fulani
[4/12, 6:13 PM] Aisha Aliyu Garkuwa: πππππππππY'ar Fulani part 40 Na Aysha Ali Garkuwa
πππππππππ
ya miqe ya nufi inda take yana matsota tana jan dabaya har ta isa jikin boggo ya tsaya gabanta ya kama kafadunta ya tallabo kanta ya tsura mata mayatattun ida nunsa masu Sa zuciyarta bugawa da rikita qoqolwar yan mata idanu masu tsadar ganuwa dan zaka yizan wata da yarima Hassan bazaka ga qwayar idanunshi ba.. Da sauri ta sauqe idanta qasa dan taji wani irin yanayi taji shakkarsa da tsoronsa sun cikata a kasalance yace daqo ki daqo kanki ki kalleni ki gayamin me matsalarki ki gayamin me kike nufi a kaina ki gayamin plsss Fateema wlh kina cutar dani wlh zaki hadani da ciwon Mara menene matsalar ki gayamin laifina Na baki haquri ... Cikin yanayin tsoro da yarinta tace ni ka bani hanya ka matseni. Inna baki hanyar ina zakije? Ni bacci nakeji zanje in kwanta... Ya lumshe idansa ya bude tare da kawo hannuta ya nufi kan gado da ita taku yake tana binshi a hankali tana kallon bakin kofa suna zuwa dai dai qofar ta fisge hannunta da sauri ta bude qofar da gudu gudu sauri sauri ta nufi dakin mama shima da saurin ya biyota yana ina zakije karfa ki fita ki dawo ni zan tafi dakina.. Ita dai gudu take tazo dai dai bakin kofar dakin kuma ta juya baya taga ko ya isota ganinshi dab da ita yasa ta juya da sauri aiko tsautsayi sai buga kanta tai jikin kofar gum da qarfi cikin jin zafi tasa qara tare da riqe goshinta da tuni ya kumburo tab. Cikin sauri ya karisa gun ya kamota yana sannu kin ga abin da nake jiye miki ko gashi kinjima kanki ciwo kin cutardani abanza shi har cikin ransa yakejin zafin yasa hannunshi mai taushi jazir dashi kan qulun da niyar murza qulun dan ya bace. aiko ta kamo hannu gami dasa kuka tamkar yarinya tana wayyo mama ki budemin qofa zai kasheni fa cikin bacci mama tajita da sauri ta diro daga gado taje ta bude qofar tana ganinta ta dage ta hada duk qarfinta ta ture hannun nashi daga kanta ta koma jikin mama tanata sheshsheqa cikin kidima mama tace lfyar ki kuwa Fateema? meyake farune Hassan? Cikin yanayinshi Na qin yawan mgn da miskilanci yace nima ban saniba mama nadai jita tana ta ihu tana gudu shine nafito Na sameta a haka ... Mama kam ta gane meke damunsu tasa hannu ta ture