Showing 39001 words to 39613 words out of 39613 words
Chapter 14 - Yar Fulani 1 to End Book Complete by Aisha Aliyu Garkuwa .txt
naki sak qafarta irin taki tafiyarta mgnarta sakalcinta shogobarta kaudinta da tsiwarta sak irin taki ta yarinta Fateema kin manta yarintarki ko toh ni ban manta ba bazan kuma manta ba kin manta wata rana da yamma a kan hanyar dadin kowa kin mata tsiwar da kikamin ta Dan tsune kanta a girjinshi alamar π ya tallabo kanta yace i love you my baby Zahra ta Dan dago tace cikin kasala Dan muryarsa da Solon yadda yake mgn da yadda yake mata itama tuni ta fara darso pakala a ranta kai Hamma wai baby da girmana ππ ya Dan yin kissing inta a habarta ya sunkuyo ya dagota tsaf ya nufi daki da ita yana cewa girma ai sai dai su Hydar suga girmanki Amman banda Abbabsu kam Dan nikam har abada a yarinya danya caraf nake ganinki dai dai lokacin ya direta kan gado ya jawo blanket ya Dan rufesu ya Dan ronqofo kanta yace cikin tsantsar qaunar ta kin manta wasu darare guda biyu da suka wuce kin manta abin da nai miki a dakin nan da kuma can bedroom ena kin manta nine Na karbi quruciyarki kin manta a hannuna kika girma ni Na maidaki cikekkiyar mace cikin sanyin murya tace ya isa haka Na tuna cikin hikima ya zira harshenshi cikin bakinta ya rinqa sarra fata sai bayan wani Dan lokaci ya Dan samu ya iya furta mgn yace Fateema kiyi Addu,a Allah yasa yau zan samawa Ammina qanwa ta Dan narke a jikinshi tace Hammana zaka tayani naqudane yadanyi murmushi lokacin da ya jamusu borgo yace kiyi shiru kar Garkuwa ta jiki kinsan ta da son ganin qoqof Dan naga yauma daga gembu ta dawo ko suwa ta leqo kuma oho cikin muryar rada tace su yaya Ahmad da Hamma Yusuf da yaya Adam dasu Aysha sai Amira ta leko kuma kwananan zata turawa masu karatu,,,,,,,,,,,πππ
Alhamdulillah ala kulli halin....
GAISUWATA gareku yan uwana qawayena yayuna qannena Aminaina iyayena fatan Alkhairi ga dukkan yan uwa musulmai ban manta dakeba Fatima
Kema kina raina takwarata Aysha Aliyu Tsamiya ππ group's da yawa Na gaidaku yan garko groupππ hakazali group en rayuwa mata a musulunci kuma ππ INA Alfahari daku yan group en TABITAL FULAKUππ Kema Asma,u Ahmad π members Na gzrin gobe alkiyama fatan Alkhairi a gareku group en all plππ kai dama duk group en da ban ambataba group en Dan gyarankanmu iyaye Hmmmππππ
Mai Adashe's family jina abin alfaharina ππ Allah ya qaramana zumunci da qaunar juna
MAGANIN naquda ko ince zaqi duk dai dayane mata mu gwoda sai dai kuma matsalar wasu itacen bansan sunan su da hausa ba yar uwa dazaran kina da ciki ki samu itatuwannan 1 cediya 2 durmi sai barma gada shi dai bansan ya ake cemai da hausaba sai xobo mai kyau ki aje sai cikin ya shiga wata 7 Ku rinka tafasawa kina Sha da zaran cikin yakai wata 8 sai ki bari sai randa kikaji naquda Ki tafasa kiyitasha da ixinin Allah zaki aihu wani bai saniba wlh mu gwada yan uwana Allah yasa mu dace,,,,,
YAFIYA TAFIYA YAFIYA ina Neman yafiyarku yan uwana mace ko namiji babba ko yaro Wanda nasani da Wanda ban saniba Wanda Na taba mgn da ita da wacce ban taba mgn da itaba Dan Allah in akwai wacce Dan lbr nan ya batawa rai ta gafarceni banyi da niyar batawa kowa ba wannan Dan lbr qirqirane banyi da wataba ban kuma dauki lbrin wata ko waniba ni kuma ban yarda a sarrafamin nawa ta wata tsigarba ni Na yafewa kowa
Sai mun hadu a karo Na gaba inanan taho muku da
(```MI WASMITI```) ma,ana
*(nayi nadama)*
By garkuwan Fulaniππ