Showing 33001 words to 36000 words out of 39613 words

Chapter 12 - Yar Fulani 1 to End Book Complete by Aisha Aliyu Garkuwa .txt

02 Dec 2024

2328

fara bawa Fateema ta gama hadawa (insha Allahu zan lissafo mana itatuwan koda a qarshen lbrin ne) Umma da kanta taje ta kirawo Fateema tana gaba Fateema Na binta a baya har suka shigo inna waziri tace matso nan yata ta daga qafarta da niyar takawa ta qarisa gun inna waziri qafa kam ta kama gim taki sakewa ba gaba ba baya a take taji tamkar ana Jan jijiyoyin qafafun cikin jin azaba tace wayyo Allah Na gaba daya suka juyo gareta Umma kam harta isa gunta har suna hada baki gun tabbayarta Meke faruwa cikin jin zafi ta riqo hannun Umma tace Umma bazan iya tfy ba qafata ta kama Hassan ya qariso gunta ya kamo hannuta cikin tausa yawa yace zo In taimaka miki taka a hankali ya Dan jata cikin jin azaba ta danyi qara sai hawaye ke bin fuskarta tace tana yarfa hannu bazan iyaba Hamma bazan iyaba qafata zata balle ta qarisa mgn cikin kuka abin gonin tausayi cikin jin tausa yinta ya tsuguna ya ciccibeta gaba daya ya kontar da ita kan kujera duk sukai ta mata sannu cikin kulawa inna waziri ta bata mgunguna da addu,oin shi ya sake daukarta kamar yarinya ya mai data dakinta ya ta runqumoshi ta rinqa rera kuka yai shiru yana saura ronta ya gadai bata da niyar barin kukan sai ya Dan zame jikinshi a nata ya durqusa guiwa bibbiyu yace Fateema Dan Allah kibar kukanna haka ki gayamin meke damunki kinji wlh jin kukanki nake tamkar ana sokamin Mashi. cikin kukan tace Dan Allah Hamma ka kaini asibiti a ciremin cikinnan wlh cikin zai kasheni in baka cireminba ..........
Da sauri cikin razana da jin furucinta yace haba Fateema anya kuwa kina cikin hayyacinki cikin nawa kike cewa muje a cire ai zafin ciwo ba shine mutuwa ba kuma in ba so kike a illatakiba ya za,ayi cikin da ya shiga wata 7 a cireshi haka ya rinka dannarta d bata baki Amman abin yaci tura duk randa qafar ta tada azabarta sai tai ta kuka ita dai a cire cikin har su Umma ta gaya musu kokuma ta zauna tai tamasa kuka ita kam ya maidata gun bappanta gashi cikin ikon Allah da isarsa cikin tunda ya kai wata 7 din sai ya rinqa wani irin girma na ban mmk qafa kuma sai qaruwa take jikinta kuma da fuskarta sai wani kyau da kyan haiba take ga wani annuri da yake wanxu a jikinta..




By garkuwan Fulani
[4/12, 6:14 PM] Aisha Aliyu Garkuwa: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
Y'ar Fulani part 50 Na Aysha Ali Garkuwa
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇


Yau Alhamis tun da safe da qafar ta kama har yanzu da yamma taqi sakewa ko sallah ta kasayi ga uban ciki a gaba ya girma tamakar Na watan aihuwa ga abinci Amman ta kasa ci doctors kusan 5 suke ta zirga zirga a kanta Amman qafar taki naduwa sai tana miqe zat an murza qafar har ta gaji dama shi kam Hassan tana ganinshi zata kamo hannushi ta rinqa surfan kuka ita dai aje a cire cikin Zainab kam itama kuka sosai take tayata da Zubaida Na,ima ko cewa tai indai haka ciki da aihu yake ase sai ta godewa Allah Hassan har tsoron shiga gunta yake Dan abinda zata cemai shi kuma bazai iya mata yadda take son enba Dan baya qaunar abinda zai taba lfyarta lallai yana son baby Amman sonta kuma da banne a rayuwarsa yakan shiga damuwa da rudu inyaga tana Neman abinda bazai mata ba bayan sunyi la,asar ya shigo dakin ya sameta dasu Ammi ya zauna gefenta ya kalleta cikin tausayawa yace ya qafar ta fara sakewa ko ? ta kalleshi cikin yanayi anya kuwa kana tausayamin ta tura baki ta murxa ido alamar zata fara sabon nata cikin kukun ta kalli Ammi tace Ayyah Ammi Dan Allah ki sashi ya kaini a cire cikin ta kamo hannun Umma tace Umma kuyi mishi mgn ya kaini a cire cikin kar ya kasheni ko ya maidani gurguwa Ammi ta kalleta cikin tausayawa tace kiyi haquri fati ai in an cire cikin kema zaki cutu gashi baiyi qwariba kuma ma ai komai da lokacinsa ta daqo ta kalli Ammin ta fada jikinshi tace toh Ammi kice ya kaini gun bappana ta fada cikin kuka tace Ammi tun da nazo garinanfa sau daya naga bappana randa yazo daurin aurensu Nazir inna takam ban sake ganintaba kusan shekara 5 ban gantaba Hammana ka kaini Dan Allah kar Na mutu ban sake ganintaba
Cikin kulawa Ammi da Umma sukace zakije Fati zai kaiki kinji ko kontar da hankalinki suka fita suka barsu
a parlor Ammi da Umma suka yiwa maimartaba bayanin komai cikin mmk yace Amman dai Hassan halinshi sai Allah ace kana zaune da yarinya ka hanata ganin iyayenta kai kuma kamar Dan yaye kullum sai kazo gun naka iyayen a take ya bada damar su shirya gobe jumma suje da kanshi ya shiga dakin ya samesu tana kwance a gefe shiko ya riqe kai da hannu bibbiyu ya kallesu da kyau yace Fateema ki dina kuku Hassan ka shirya gobe zaka kaita garinsu aiko cikin jin dadi ta rinqa godiya wani farin ciki ya rufeta Abban Na fita ta Dan ja qafar da qarfi ta matso gunsa tace Hamma tashi ka tayani shiri wancan babbar jakar zaka miqomin insa ka yana ya kalleta da kyau ganin yadda lokaci daya ta koma cikin farin ciki shima sai yaji sanyi a ransa ya jawota ya rinqa tsokanarta.


Garin Ardo yabani gari mai dadi gari mai tarin albarkatu d ni,imomi garin Fulani da ma noma garin dake qushe cikin qoramai da itatuwa masu dumbin tarihi a garin buba yero tun da suka iso kwadan ta hanqo tsaunukan dake yiwa garinsu katanga da babban titinnan da zai kaika dadin kowa isakar wurin mai sanyi ta fara ratsa jikinta ta lumshe idanta ta rinqa ajiyar zuciya tana shaqar qamshi. Furannin tsurran wurin ta maida kanta ta jingina da kujarar motar dai dai lokacin Hassan ya Dan karya kona ya dauki yar siririyar hanyarnan da zata sadasu da wuro yabani a daidai lokacin ta bude idanta ta zubawa lambu kam dake zagaye dadu ido cikin mmkin gani wani irin canji da wurin ya samu hanyace lafiyeyyiya ke kwance daga gefe kuma anyi burtali Na zamani gun da dabbbobi zasu bi can Dan gefe kuma qoraman ne aka sarrafasu cikin hikima akai kwami kwami inda dabbobin zasu sha ruwa ga can wani faffadan fili kuma da aka zagayeshi da woya mai raga raga inda dabbobin suke rayuwa ga wasu abubuwa kuma Na tatsar nono cikin sauqi
kai saiwa lissafin yadda garin yabani ya zama babban aikine ita dai ido kawai ta ware har suka isa farfajiyar qofar gidansu abin mmk a nan yake cikin mmk ta kalli Hassan dake ta murmushi ganita cikin farin ciki ga wani ya nayi da yake tunawa Na zamansa a nan gun tsawon wani lokacin da ya shude abin ya rinqa dawomar kamar a film duk ran jumma,a Hassan a garin yabani yake sallan jumma,a anan yake cin abinci Amman duk zuwan da yake bai tabajin shauqiba sai yau da yazo da Habibatinshi tace Yaya ko dai mundanyi batan hanyane ya kalleta cikin ido da shauqi ya shafa cikinta da ya fito ras a jikinta yace Fateema kin taba ganin inda da ya manta gidan ma haifinshi tace a a yace toh ke dai biyoni ya bude qofa ta fito ya zagaya ya bude mata gefenta tana sako qafa bappanta Na fitowa daga wani wuri da yafi kama da asibiti mai kyau Na zamani ganin Hassan ya nufoshi da fara,a yace a a Dan Bappa kana hanya kenan yau baka iso da wuriba duk bai lura da Fateema dake ta dingisowa ba ta samu ta qarisa gunsu Bappa yaci gaba da cewa muje ka karya nasan ba abinda kaci ya juya kenan ya hanqo Fateema cikin yanayin haiba da ribar aure a jikinta gonin Sha,awa da tausayi cikin mmk da tsantsar farin ciki ya iso gareta yace mamana Allah sarki mamana ya Sa hannu ya karbi jakarta cikin qaunar yarsa yace Alhamdulillah mamana yau innarki zata samu farin ciki yau zataji saukin kewarki dake damunta Fateema kam sai hawaye take zubdawa har suka isa cikin gida da farin cikin ya dauko abin zama ya shinfida musu a qarqashin bishiyar manqoro da dabine dake tsakar gidan yana mai kiran inna ta fito daga cikin kitchen tana riqe da aqoshi da sabon faifayi rufe dashi aiko ganin yarta guda daya tilo yau kam inna farin cikinta yaqi boyuwa da sauri ta iso gun ta tallabo Fateema ta zauna ta kalleta cikin tsatsar qauna tace mamana kenake gani ba mafarkiba tai dry ta fada jikinta cikin jin dadi tace inna kema kinyi kewata Amman shine kika qi zuwa ki ganni har tsawon lokacin nan bakijin lbr Na Bappa yai dry yace ai mukam kullum muna jin lbrinki kullum jumma,a sai mai gidanki yazo garin nan anan mike sallan jumma,a tare kinga yadda ya gyara mana rugarmu gashi har asibiti da masallacin jumma,a ya gina mana Hassan yai dry yace Bappa kenan Na gina ko ka gina tunda kaqi barina nai da kudina kawai saida kasa naka inna tace ai ka kyautamin Dan Bappa yau ka kawomin mamana Bappa da kansa ya rinka kawo musu abinci Dan dama sun San Hassan zai zo komai an dafa mai abin da yakeso inna kam Tamkar zata hafiye yarta takeji


Haqiqa Fateema tayi mmkin sabo irin Na Bappa da Hassan sun zama uba da daa sat komai Na duniya sai sun shawarci juna duk yanzu Hassan ba jin kai din sai alkunya da qauna Bappa yace innar Fateema tashi mubasu gu su karya ta miqe suka tf Fateema ta rinqa bubbude kwanukan abinci ba abinda babu a kwashi cike yake da zabbi Inna tamusu irin gashi sunan Na mutan daban Fulani ga daya kwanon kuma tuqeqqiyar shinka fashe da miyar danyar kubewa tasha man shanu ga naman rago mai zaqi da taushi ya daddage a ciki sai qoriyar damemmen nono da fura Dan asali gangariya sai daya koriyar kuma madaran shanunne tafashshe sai daya koryan kuma fruits ne cike sai kwanon Sha da yake cike da run sanyi da yake fitowa ta cikin dutsen lammunsu daga dai kwariyar kuma kunun nonon shanune da garin danyar shinkafa fari tas Hassan da kanshi ya samusu tare sukaci tai mmkin mijinta sosai yadda ya zage yake cin abincin Ya dauki damemmen nonon da ludeyin duma mai kyau yasha zane ya rinqa Sha yana lumshe ido ta kalleshi tace dama kana cin abinci cikin son ran kane yace kamar Yaya tace toh gani nai sai mama tana saka dole ya danyi dry yace ai abinci Ammi Na da ummana da innata bana haufi a kai sukai dry


dama kullum in yazo sai sunje lambu tare da Bappa su kuma yi tatsar nono tare haka yauwa suka shirya tafiya aiko itama tace zata Bappa zai hanata yace ai bazaki iya tafiyarba Hassan yace abarta zasuje da mota haka sukaje yai ta daukarsu pictures cikin lambun sai garfe 1 suka dawo sukai shiri suka tf masallaci itako da innarta sukai ta hirar yaushe gamo biyar dai dai suna ta hiratsu ya kalleta yace Fateema ki shirya mu tafi ko kinga yamma tayi ai a take sai hawaye tace Dan Allah Hammana ka barni ni sai Na huta yai shiru yana kallonta Bappa yace a a mamana tashi kibi mijinki kinji ko kinsan bana son taurin kai kibi umurnin mijinki Hassan ya kalleta yace aima yanxu bazaki kuma dadewa baki zoba inkin aihu dai zan kawoki kuma innama zataje ita dai sai hawaya badon tasoba suka tursasata ta bishi Bappa yasa su gaini suka dauko jarakunan man shanu da qworen qwon zabbi da Na nono sai zabbin aka loda musu a mota ya hada mata mgnin qafar ya bata tana kuka suka tafi haka ta rinqa rusa mai kuka a mota yai ta lallashi taki har suka isa cikin gombe kai tsaye sahara hotel ya wuce da ita daukarta cidak yayi ya shige da ita har kan gado


Ta rinqa tureshi ya yajawota ya Dan matseta tai qara ya shafa cikinta ya lonqobar da kai cikin shogoba kamar yaro yace ayyah Habibati yau kadai a taimakamin tunda yau baby Na ta sakar miki qafa a tai maka a dagawa Abbanta qafa shima ya Dan samu nitsuwa da Sa,ida ya kara jawota jikinshi ya fara kiss inta ta rinqa tureshi cikin shogoba da fushi tace ni dai ka barni Na gaji ya Dan kwanto jikinta yace plzz my Habibati wlh ina cikin matsi ki taimaka min Na tuba tace toh ni da qaton cikinnan ya zanmaka ya danyi dry yace ni dai bani ixini kawai ni zansan yadda zanyi Na samu abina ya jawota ya jinginar da ita jikin gado cikin hikima ya samu gamsu ya rinqa sabbatu sai qarfe 11 suka isa gida aka shigar musu da tsarabarsu su Ammi da Umma sukai ta gdy ya bawa Abba ma saqonsa shima yaita gdy


Yanzu dai ciki ya kai aihuwa ko yau ko gobe kuma qafa ta sake tada tsiyarta ba dama..


```Sai dai Fatan. Allahu rabbi ya sauki dukkan yan uwa musulmai lfy ya bawa kowa gajerar naquda```



By garkuwan fulani
[4/12, 6:14 PM] Aisha Aliyu Garkuwa: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
Y'ar Fulani part 51 Na Aysha Ali Garkuwa
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇


Yau dai ta samu qafar da Dan sauqi har ta fito babban parlor ana Dan taba hira da ita Zubaida Na zaune daga gefenta duk mgnar da suke akan shirye shiryen auren zubai danne da Na Amir tun dazu Hassan ya shigo bayan gaisawa da sukayi bai sake cewa komai ba sai dai ya qurawa matarsa ido in ta kalleshi ya danyi murmushi ya murza manyan idanunshi da sukayi ja suka qanaqce sai ya Dan kwanta jikin kujera ya shafa kwanceccen sajenshi ya Dan leshi lips
inshi sarai ta gane damuwarsa sai dai tayi kamar bata ganeba can ya danyi miqa da 😵 Hussain ya kalleshi cikin wasa yace kai doctor naga dai ba aikin dare kaiba jiya da zaka xo kai ta mana 😵 ya dan harareshi yace to sarkin Sa ido can dai dabara ta fado mai ya dauki phone enshi ya tura mata message kamar haka (ayyah Habibati ban sanki da hakaba bafa plzz ki tausa yawa Hammanki wlh Na kasa daurewa Na kasa sarrafa kaina ki ji tausayin mijinki kar nashiga wani hali ) ta karanta ta kalleshi ta share ya sake tura mata wani sai taqi karan tawama can dai sai ya miqe yace toh nikam sai da safe Dan ina da aikin safe ya kalleta ya danyi dry mugunta yace Fateema kizo muje ki bani pakalana Dan ina da buqatarsa yanxu aikinshi zanje nai ya qarisa mgn yana tsareta da ido tace ni kuma bata qarisaba ya katseta taso sauri nake Umma tace jeki bashi sai ki kwanta ki huta haka ta tashi da qyar take takawa tana shiga dakin


Ya jawota jikinshi ya mannamata kiss a lips enta ta Dan tureshi ta zauna bakin gado ya maso a hankali ya kai bakinshi cikin kunnenta ya rinqa huramata iska yana Dan mgn cikin rarrashi ayyah Habibati kiyi haquri wlh Na kasa sarrafa kai nane ki tausa yamin wata 2 fa ai nayi haquri a haka dai yaita mata zaqin baki har ya sameta ya kauda buqatarsa shi ya taimaka mata tai wonka ya shiryata sab sannan ya fita mama ta shigo Dan tunda cikin ya tsufa ta dawo gunta.. sun danyi hira da mama har mama tai bacci itama ta kwanta


Tana Sa kanta kan pillow taji wani irin Abu ya tsikari ququnta da qafafunta ta Dan cije baki ta kwanta ajima kadan taji abin ya sake tsikarinta sai kuma taji ya Dan lafa har taji wani irin bacci mai dadi inko in ya tsikareta a firgice zata farka haka tai ta fama har zuwa 4:Am sai lkcin kuma ta rinqa jin wani irin fitsari da baya qarewa taje yanxu tana fitowa zata sakeji anyi kiran Assalatu ta shiga Dan tai fitsarin ta kuma yi alwala sai taga Dan jini kadan a jikinta a take taji wani irin sarawa da ququnta da cinyarta keyi ga wani irin amai da ya taho mata cikin bacci mama taji kakarinta da sauri ta shiga toilet en ta taddata a ronqofe sai amai take da qyar tasamu ya Dan lfa mama tai sallah itako tana zaune tana ta faman jin azaba sai zufa keta keto mata tako ina mama Na idarwa ganin ta cikin yanayin naquda gadan gadan yasa ta fita da sauri taje ta sheidawa su Umma aiko a take suka nufi hospital Amir ke jansu sai mama da Umma tana tsakiyatsu Ammi kuma ta kira Hassan da su nazir ta sheida musu


A asibitin tun tuni doctors ke ta zirya a kanta ga naquda kama kama Amman aihuwa ta faskara ga aman da yaqi tsayawa ciwon qugu da qafafu kuma abin yaci tura Hassan kam al,amarin ya zarta tunaninsa


Yanxu qarfe 4:pm Amman har yanxu bata aihuba
Dr Halima ta fito cikin yanayin tausayi tace a gsky dr Hassan sai anyiwa dr Fateema c,s, Dan yanxu kam ga aihuwa tazo ita kuma qarfinta ya qare bata iya nishi gashi cikin ya fara haurawa Saman qirjinta Sa hannunka kawai muke so cikin rudani ya rinqa girgiza kanshi yana cewa a a insha Allahu baza a mata c,s, ba zata aihu da kanta gaba daya ya fita haiyacinsa ya rame lkci daya ya kasa koda shan ruwane idanshi yayi zuru zuru Dan firgita da tsoron halin da Habibatinshi zata kasance Umma ta kalleshi tace haba Hassan ai ko ba komai ma tausaya mata qarfinta ya qare kasa hannu a ceci rayuwarta insha Allahu ba abin da zai sameta Hussain ya karbi takaddar yada hannu yace

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login