Showing 27001 words to 30000 words out of 39613 words

Chapter 10 - Yar Fulani 1 to End Book Complete by Aisha Aliyu Garkuwa .txt

02 Dec 2024

2319

ta budemusu qofa cikin sauri Hussain yace Qanwata ya dan uwana fa? lfy kuwa? Nazer yace meyasa baije masallaciba? meyasa bai daga phone enshi? Kaha suka jeramata tabbayoyin sai ta rasa wazata bawa amsama a cikinsu ta zuba musu ido mama tace lfy kuwa shikam Nazir dakin ya nufa kai tsaye yana shiga da yaga halin da Hassan yake da sauri yazo yaja Hussain ya nufi dakin dashi cikin rudewa Hussain ya kamo hannushi daya damqe mararsa zai jaa cikin axaba yace bros Marata cikin rashin fahimta Nazir yace meke damunka meke maka ciwo marrace ya gyada masu kai da sauri Hussain ya tafi cikin dakin Hassan din ya dauko dan garamin Bo's inshi Na taimakon gaggawa yazo shi da Nasir gaba daya suka duqufa binciken lfy yarsa Cikin damuwa da takaici Nazir yace kai Hassan meyasa kake son kashe kanka da kanka mesa zaka cutar da kanka ya za.ayi kana da mata bawai baka da mataba zakabar bukata ajikinka har ya nemi dauke lfyarka da sauri mama tace kumin bayani meke damunsa Nazir yace ai bazaki ganeba mama cikin jin haushi Hussain yace zata gane zamu fada mata Nazir tayiwa yarta fada ta kuma kai laifin da tayiwa mijinta kara har gaban Abba in anqi kuma ni zanyi komai ya dauko wata allura ya jaa ruwan ya daidaita yace mama a yanxu dai dole sai anyiwa Hassan wannan allurar Amman da zaran anqara yimishi gaba zata shafi qwoyoyin aihuwarsa zata iya rabasa da lfyarsa mama ban San irin wannan zaman Fateema keyi da mijintaba ya juyo gun Fateema bayan ya mishi allurar a take bacci ya daukeshi cikin jin zafi yace haba Fateema kefa musulmace kuma muminama kuma kina da ilimi kinsan haqqin mijinki a kanki meyasa kika zabi ki cutarman da dan uwana meyasa kike son Allah yayi fushi dake meyasa ya qarisa mgn cikin yanayin wa.zantarwa da lallashi cikin sanyi jiki ta sunkuyar da kanta qasa ya juya ya nufi parlo yace kixo ki sameni a nan tabi bayanshi ita da mama Nazir kuma ya zauna yayi ta kula dashi a parlo kuma mama da Hussain sun sata a gaba nasiha sukemata sosai mama kuma tayi alqawarin zuwa har gidansu ta gaya bappanta matuqar dai bata gyara hallayarta ba shikuma Hussain cewa yayi wlh indain bakya son dan uwana ni zanyi fushi dake karki sake min mgn zankuma je ingayawa Abba ba laifin Hassan bane laifinkine sunyi nasiha sunyi fada duk dai tai ta kuka tana basu haquri bazata sakeba .. Shiko Hassan sai azahar ya farka ita da kanta ta hadamai ruwan woka ya tashi ya nufi toilet en Amman Sam bai miqe tsawonshiba kuma hannushi nakan mararsa haryanxu ta bishi da ida yashiga ya watsa ruwan ya fito ta daukomai kaya ya saka da kanta ta shafa mishi mai ta dan fesa mai turare amman duk abinda take mishi taqi su hada ido ta dan kalleshi a sace tace ya jinkin yai shiru ta qara matsowa inda yake tace ana jiranka a parlo nanma shiru sai ta dago kanta ta kalleshi shima itan yake gani ya danyi wahalellen murmushi ya yawota jikinshi ya mannamata kiss a goshinta yace ngd Fateema Allah ya biyaki ya miki albarka ita dai batayi mgn ba ya shafa kanta ya juya ya tafi parlor Gba daya suna nan suka gaisheshi dajiki Na.ima tace Yaya ga abinci dai dai lokacin itama Fateema ta zauna gefensu kadan mama ta tashi ta dauko abinshin da ta hadamusu kala daban daban ta kawomusu Na.ima ta fara sakawa mijinta itako Zainab da cikinta da akejiran aihuwa ko yau ko gone yanxu shi Hussain sheke mata komai ya dan samata ta karba tana kallonshi tace Abban Afreen Allah dai ya sauqeni lfy nima naga Na dawo yimaka hidima fiye da yadda kakemin yadanyi murmushi gami da shafa cikin yace karki damu matata zaki dawo normal kamar saura Nazir ya danyi drya yana shirin cewa muma Allah ya bamu aiko ya dan qware da sauri Na,ima ta balle bakin gorar ruwa tabashi tasa Hannunta kashi tana shafawa tana sorry my dear ta Sa hannta daya kan kirjinshi tana dan bubbugawa kamar wani yaro ya danyi gyaran muryace kontar da hankali matata mama tace kai yaran xamani yadda kukeyiwa mazanku abin har dariya kuke bani Hassan kuma Fateema ya zubawa ido ya mai mata alamun kinga yadda ake kula da miji duk sukayi dryar mgn mama Zainab tace yo banda abinki mama ai miji abin tattaline aljanrmufa Na qarqashin diga diginsu mama ta dan kalli Fateema tace tab aiko wasu kam aljanar zata wucesu cikin sanyi Hassan ya kalli Fatinshi yace mama kenan Indai irinane nikm harma Na daga qafata Shiga kawai ya regewa matata Fateena ta kalleshi idanta tab hawaye dan ta gane da ita mama take ya girgiza mata kai alamar ta maida qollar😍😘. Allah sarki duniya kowacce Allah ka barta da miji mai qaunarta da gsky ..


Dubun gaisuwa zuwa gareki mu,allima.


By garkuwan Fulani
[4/12, 6:13 PM] Aisha Aliyu Garkuwa: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡Y'ar Fulani part 45 Na Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡


Tunda ya dan ci abincin sai ciwon marar da kai din suka dan rinqa damunsa kan ace zuwa wani lkcin ciwo kam ya dawo gadan gadan da qyar ya samu ya dan tattaka zuwa bedroom enshi aiko yana kwanciya zazzabin ma ya dawo zuwa 8:Am mama ta kira Hussain ta sheida masa tare suka shigo da Nazir da Yaya Fawaz ya dubeshi cikin damuwa yace maza mutafi Hospital Hussain ya kalli Fateema dake zaune a gefenshi tana ta gyara masa blanket en da yake ciki yace Yaya Fawaz ba inda zamu kaishi ai ita matarsa tasan matsalarshi da kuma yadda zata magance matsalar in kuma bazata iya bane ni ina da yadda za amishi ba wani Abu mai wuya bane Aure a yau ba sai gobe ba zai samu matar aure Nazir yace ai kam Fateema kin sani bawai baki saniba haqqinshi Na kanki Hussain a cikin fushi ya kalli Hassan dake ta nishi ya damqe mararsa ya kamo hannu Fawaz da Nazir yace mu tafi gata gashi intaga dama ta tuna Allah ta taimaka masa ita da Ubangijinmu inta barshi ya rasa ranta nanma ita da mahaliccinmu yace mama mutafi suka fita sukayi tfyarsu itako dama tunda Hussain yake mgn take ta zubda qolla shi baisan kuka takeba da yake idonsa a rufe sai daji ta fara sheshsheqa a hankili ya bude idonshi cikin sanyin murya yace kiyi haquri kinji ki daina kukan bana son naga kina zubda hawaye a fuskarki Ta miqe cikin sanyin jiki tai part enta tana shiga kai tsaye toilet ta fada ta shiga murzawa jikinta da soso mai taushi da sabulai kala kala da turaren wonka iri daban da ban duk ta murje jikinta har gashin kanta da kayan qamshi tana fitowa ta gyara gashin ta sakeshi kan gadon bayanta ta rinqa bin duk jikinta da Humra mai qamshi da dadin shaqa ta dauko yar qaramar rigar bacci fara tas da dan rasti ratsin Jan mai shara shara da kadan ta wuce mazaunanta ta fito ras kamar balarabiya ta tsaya gaban miro ta qarewa kanta kallo nan take taji qirjinta ya fara bugawa da qarfi sabida tuno azabar da tasha a fs 9t insu jinkita har rawa yake takuma tuno halin da mijinta ke ciki ta kuma tuna kalaman mama da Hussain sannan ta tuno zasu dauketa a Mara tausayi mama da Umma kuma zasuji zafin bata dauki nasiharsuba da wannan ta dauko hijabinta babba har qasa ta zura taja dakin ta nufi part enshi. Tana shiga ta tsaya bakin kofa tana qare masa lallo daga dukkan alamu yanxu ya fito toilet yana zaune ya dafe kanshi da hannu biyu duk jijiyoyin kanshi da Na hannunshi sun taso sama jin mosin ta ya daqo da gyar ganin abinda ke bin fuskarsa yasa ta qarasa gunshi da sauri ta zare hijabin jikinta ta wurgar gefe tasa hannu ta tallabo kanshi tasa tafin hannuta masu laushi da taushi tana goge hawayen dake bin fuskar da sauri ya kamo hannuta gami da rintse idonshi yana girgiza kai ya bude baki a wahale yace kibari bana so Fateema ganinki a haka zai Sa zuciyata ta buga zakisa kaina ya fashe tunanina zaibar jikina karki matsoni tunda kinsan bazaki taimaka minba duk ya rude sai surutai yake ya cigaba dace kiyi haquri ki tafi dakinki ki barni ni kadai Fateema Allah zai kawomin mafita kuka yake kamar yaro qarami itama kukan take sosai harda sheshsheqa cikin sauri yace Fateena kina qaramin zafi a raina tunda bakyasona dole Na haqura bazan cutar da keba gwara Nina cuci kaina kodako zan rasa raina da sauri ta haye kan gadon ta rungumoshi ta baya ta kontar da kanta kan bayanshi tasa hannunta biyu ta rungume qirjinshi cikin kuka tace bazaka mutuba Na yarda Hamma Na kayi duk abinda kakeso Na yarda wlh Na yarda zan daure taci gaba da kuka mai tsuma rai da sauri Hassan ya juyo gunta ya matseta a jikinshi yana ta shashshafa da manna mata kiss tako ina gaba daya jikinshi ya hau bari da tsuma mgn yake Amman bata fita mgnar ya rude ya rudata ita kama gaba daya jikinta din bari yake sabida tsananin tsoro cikin kuka da tsoro ta kamo hannushi duk biyu a lokacin da taji ya haura kan ruwan cikinta tace wayyo Hamma Na wlh inajin tsoro kayi haqiri kamin a hankali ayyah Fateema aikin makara da doctor yayi nisa bazaiji kiranba haka Hassan ya rinqa sarrafa ta da juyata ta inda yakeso tun tana kuka har tayi shiru shima din kukan yake yana sambatu kamar zaucecce nima kaina banji meyake cewa bare Na shafamuku shiyasa Na hakura nafita Na basu guuu ..... Sai Asuban fari tukun ya dawo haiyacinsa haka ya rinqa binta da kiss tako ina yana shafa kanta da fuskarta yanasa hannushi yana gogemata hawayen dake zuba a idanta cikin tsananin farin ciki yace matata Allah ya miki albarka ya kara matseta ajikinshi yace Fatina kin biyani duk maxan duniya saudaya suke samun budurcin amarensu Amman ni budurci biyu kika bani ita dai sai ido ya manna mata kiss a lips enta yace Fatina yauma a budurwa nasameki kinbiyani i love my Fateema zahra I love u so mush duk ya dimauce da kanshi yayi mata wonka ya gyra dakin ya jasu sallah ya kontar da ita ya je gun mama yace mama Fatena ba lfy a hadamata abinda zataci kusan tare sukayi aikin abincin ferfesub da dan soyeyyen dankali sai ruwan zafi da Jan nama da mama taimata gashin tukunya mai romo romo da kanshi ya dauko yakai dakin ya kamota ya zaunar a kan gadon haka ya rinqa bata tanaci tana manne ajikinshi harta qoshi suka koma suka konta ya dorata kan qirjinshi by garkuwan Fulani
[4/12, 6:14 PM] Aisha Aliyu Garkuwa: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡Y'ar Fulani part 47 Na Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡


Ahankali rayuwa tai musu dadi cikin hikima da salo irin nasa ya rinka tsuma zuciyar da tasa zuciyar da qaunar juna ga tsantsar so da yake gwada mata har gobe dai Hassan mishkiline bai da yawan surutu Amman abin mmki in ka ganshi gaban Fateema sai abin ya bawa mutum mmk ran suna yarinya taci sunan Ummah Nafeesat kenan Amman suna kiranta Afreen haqiqa yarinyar tana shan gata da kulawa tako wanne banqare Fateema kam tamkar ita ta haifeta baccine kadai ke rabasu akwana atashi yau kusan 5 months kenan da samun xaman lfy da kula tskanin Hassan da matarsa a yanxu kam sun zama tamkar hanta da jini ********************* yau Monday tun da safe da Hassan ya tafi Hospital bai dawoba sai yanxu after 4:30 Am la asar sakaliya ga yana yin gari da ake ciki sanyin hunturu iska mai sanyi keta kadawa ta ko ina tunda ya shigo babban parlonsu yake slm Amman shiru ba Fateema ba mama a parlon kai tsaye dakinshi ya nufa yana shiga ya fada toilet yayi wanka da ya fito yadan shafa mai ya dau turare mai sanyin qamshi yabi jinshi dashi ya dauki kum ya gyara gashin kanshi cikin takun qatsaita da nitsuwa ya nufi dakin ta a hankali ya tura qofar tare da yin slm"""""""""""" tsayuwa yayi ya zuba mata ido ganin yadda take ta faman kokuwa da siket janshi take iya qarfinta amman ko motsi bayayi da kadan ya dan haura kan cinyarta itoko sai jaa takeyi har tana hada zufa daga dukkan alamu yanxu ta fito wonka ta gyara gashin kanta sai sheqi yake ta tubkeshi daga qeyarta ta kitse jelar ta konto har kan gadon bayanta jikinta sai qamshi mai dadin shaqa yake fitarwa ta juya baya tana kallon miro dan towel ne a kan kafadarta ko bayanta bai gama rufewaba ba komai a jinkita sai ondawuya mai taushi ta dauko siket en atanfa shine take ta kokuwar sawa yaqi wucewa """""""" ita batama jin shigowarsa ba sai yanxu a hankali yayi gyaran murya gami da tattaki ya nufi gunta ta juyo ta danyi murmushi😊 tace laa Hammana yaushe ka dawo banji shigowarka ba ya dan kalleta cikin watsa yace inafa zakiji shigowata yar lukutan Hammanta kina ta fama da kokuwa da saka siket ta dan tura baki cikin shogobarta mai fizfar zuciyarsa da ruda tunanishi tace Allah ko Hamma xan hadaka da Ammina in baka daina cemin yar lukutaba ni dai banaso yai dan murmushi mai dan sauti ya garisa gunta ya juyata jikin madubin shima madubin yake gani ya daura kanshi kan kadafarta ya dan kashe mata ido daya gami da daga mata girarsa daya cikin xoleya yace Allah ko Habibati kinyi qiba sosai kinyi yar duma duma kuma qibar kinsan ta inada take ta girgixa kai yace toh daga hannu sama tako daga tana cewa Hamma ka ganifa duk kayana basa shigana ya kalleta cikin tsantsar so ya wani lonqobar da kai bisa wuyanshi kamar yaro qarami ya daura hannushi kan gugunta ya sabule siket en ya dan dago ya kalleta yace ya za.ayi kayan su cigeki ke bakya ganin yadda kikayi qibane kinga yadda mazaunaki da cinyarki suke ta qara habaka kuwa ya dan jawota zuwa bakin gado yana cewa kinki kiyarda kin qaru ni nasan ba kayan da zai shigeki sai sabbin da nasa aka dinkami da kuma dogayen rigunan kekuma kince sunyi Burma Burma ya dan konta yana rige da hannuta yace ke bakya jin sanyine ta tura dan bakinta tace toh ya zanyi ya dan lumshe ido yace sunkuyo in gayamaki yadda zakiyi a hankali ta dan ronqofo aiko sai jin bakinshi tai kan mamanta hannushi daya ya zaqayo bayanta daya kuma kan daya mamanta ya rinqa sarrafata ta yadda yakeso itakam gaba dayama ta manta ba riga a jikinta sai da taji ta acikin tarkon Hammanta ta dan barshi saida ya gama kidimewa ya gama narkewa duk ya susuce tasa hannuta cikin gashin kanshi tana murxawa cikin salon birkita mai lissafi duk ya tattaro hankalishi gareta ta rinka jan qirjinta baya tana ture kanshi daga qirjinta cikin sauri ta fixke abinta daga bakinshi tace kai Hamma kai baka gajiyane kullum kullum abu daya ni dai ka tashi ka bani kaya Na saka zanje Na dauko Afreen ya dan koma jikin pillow ya kwanta idanshi a lumshe yace naqi din bazan bada kayanba ki zauna haka nakeso dan yau kinfimin kyau a hakan ta dan matso kusa dashi tace ayyah Hammana sanyifa nakeji ya kalleta ya danyi dry ya koikoyi muryara yace ayyah Hammana sanyifa nakeji ya dan mannamata kiss a kumatu yace ai kin iya qaramar murya kam in kinason Abu *******bayan ta zira rigar doguwar rigace baka irin yan saudia Amman duk da dan fadinta sai da ta matseta ya dan kalleta yace Albishirinki cikin zumudi tace goro yace fari ko jaa tai dan dry tace fari qal kamar Hammana yai danyi murmushi cikin jin dadi yace a a ni zan xabi gorona yace toh kishirya gobe zamuje gida su Umma sun matsa Na kaimusu ke aiko tai Salle ta maqale wuyanshi ta hada bakinshi da nata ta rinqa bashi wani salon a hankali ta zare hatshenshi cikin nata ta kalleshi sai kuma taga yanayinshi ya sauyaya cikin yanayin damu tace Hamma ko bakosan naje ne ya dan girgiza kai yace um a a ina dai jin tsoro kar su Umma suriqemin mata suce sai kin kwana ta danyi fari da ido tace kai toh daman kai Hamma ba kwana zanyiba yadan Hada fuska yace toh Na fasa bazakijeba yayi hanyar fita da sauri ta rungumoshi ta baya tace ayyah Hammana kayi haquri dan Allah ka barni naje ya dan jata jikinshi yace toh inmunje daman kice ke kem zamu dawo tare badai kina son zuwa gun su Bappa ba tace ehh cikin xumudi yace in kin yarda kin kwana dai to ba zuwa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login