Showing 9001 words to 12000 words out of 39613 words
Chapter 4 - Yar Fulani 1 to End Book Complete by Aisha Aliyu Garkuwa .txt
Dan yimusu girki" ta.nason fateema sosai.kuma da ita suke girki duk wani girki .Na "yan gayu.ta koyamata" tayimata kitso masu keu. Lkci .daya tacanja'.ameer kuma yanxu' yaxama abokinta ko ina' xataje'tare sukezuwa.sun saba da juna' sosai"
Yauma tun' bayan' sallar la.asar .suka fita da amir basu " dawoba "sai yenxu.suka shigo" suka samu hassan d jakadiya da hari' sunata hira suna dry" .hassan yce to "ayawe daga' inakake'.ameer yyi.dry' yace"daga can cikin qorama muke.wlh yaya "saikaji wurin ddi gonin ban sha awa"sai kaga 'yedda ruwa yake fita dga cikin.wani.dutse'ga fruits tirim " awurin.
Hassan yce kai da allah gafara" wato.kaikam.dama garinne ya maka kyeu" shiyasa kace yaya Bashir" ytfi kai zaka zauna ka kula dani' ase kaikam da lambu zaka kula" .Ameer yce" lah yaya kaifa naje .kawowo banana.don nasan kanason banana sosai.duk sukayi dry shikuma hassan da fateema sai hararar juna sukeyi. Tayita murguda masa baki amir yce wlh kaima ko yaya kafin mukoma kaje wurin kagani xai burgeka..
Bayan kwana 3 da dedere hassan yana kwance adaki" fateema tayi slm ta shigo tce" kai wai inji.yaya amir kaje yana woje."har ta juya xata fita' kawai sai taji.ya finciko" hannun ta.saida ta fadi kan girjinshi .yatashi da sauri ya tureta" gefe' yasa yar' yatsarsa ma nuniya ya harbi bakinta da shi."tce kai-kai menayi maka.xaka fasamin"baki.yace ni dan"ki ne? da xakizo kina cemin" kai.ko bakisan. sunanaba.'kokuwa. Tsabar rai nani da kikayi ne " kicewa ameer yaya' nikuma.kicemin ' kai.saikace wata uwata Amman nasan abinda zanyi " ya qara jan .hannayenta duka 2 yamatse su cikin Sauri" tace kayi haquri wlh bazan qaraba"yce kima qara kiga abin da xanmiki.next time..yasake ta "tafi.saida taje bakin kofo. Tace edin "nafada "kai.kayi abinda xaka iyayi" gurgu kawai😚.ta gudu tayi cikin" gida' shikuma yayi kafor gida..yana cije lips dinsa yce zankama kine.
Amir yce yaya kaga wojennan yedda yake " da.kyeu.ko? Tunda ' yazo yaune kadai " yataba fitowa ya juya" yakali bayansa gabaki daya garin yana kewayene da forest ga wini qworama mai sanyin gaske yana bita 'gefesu daga.can gefe kuma shanune birjik" yce gskyane amir garin yayi" .suna cikin hira .fateema "ta kawo musu gasasun xabbi da nono" ga farin wata ya.haska ko INA"samiri da yanmata sunata hira tce" yaya ga abincinka amir yce to qanwata mun gode .
Hassan " yace Amir"gobe xanje cikin' rafincan don' wlh wurin ya burgeni sosai" ai sai kajema yaya zakaji dadi sosai...
By garkuwan Fulani
[4/12, 6:13 PM] Aisha Aliyu Garkuwa: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
Y'ar Fulani part 17 Na Aysha Ali garkuwa
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
Suna' isa cikin rafin.faeema tafara yin "wankin.da taxo yi" Amir kuma"yace yaya, bari na samo maka. Dabino.masu zaqi yyi.cikin .rafin."haasan kuma yyita zaga yawa cikin rafin yana ciren yayan itatuwan" candai.yadawo bakin ruwan,yanata kollon yedda"ruwan ke wucewa.gashi fari tas'ga iska mai dadi.da gamshi.nan take yaji wani.irin nishadi.Na ratsa' zuciyar sa.gaba daya yajishi cikin wani .irin' yanayi.yyi nisa cikin tunani"
Kamar daga"sama'yaji an.fesa mai ruwan"sanyi"araxane''ya dago kanshi"yce ke bakida' hankaline'zaki.fesomin ruwan" dadtinki.ta murguda baki"tace.to ninace kaxa"kaxauna kusa dani! Yyi kanta afusace"yce ke nikike yiwa rasar kunyako' tarinqa"yin baya-baya, yana binta saida ta jingina' da dutsen'ruwan,yanata zubowa Kansu"yaqara,matsota.ya hadata dajikin dutsen" ruwan yanata xubowa" kansu yasa.kafafunsa ya take"nata tafasa'wata uwar qara' tana cewa' wayyo yaya amir zai dakeni .dama shikam amir yana ganinsu,yce wlh nikam dry ma sukebani.Ku inkun hadu kamar annabi"da kafuri" shikuma hassan yasa qirjishi ya danne mata nata girji.ya hadata " da dutsen' da kyeu'har sai da yaga' daqer take numfashi"yce mema kikacemin.jiya da dare"gurgu ko?' cikin nishi"tace' kayi hqri bazan sakeba'yce qarya kike'muna,fuka" yahada lips dinta"yamatse.Amir da yake'bayan su' yyita daukan su'photo' yazo yace" yaya.mutafi gida'don.zamu je kwadam" yce kai dawa?,nida' Bappa"
Suna" isa su ka samu"yaran bappa masu karatu' sun"share qofar.gidan tsaf-tsaf.'suka shiga gida Amir da Bappa suka tfi. Suna fita su adda Mina' suka' shigo Hassan yaji ddin xuwan adda Mina' wasu matan da taxo dasu suka wonkewa fateema kai suka yarfa mata kitso da qunshi haka dai suka' rinqa hidima da ita',yace adda Mina zamu "kwana nane? Tace eh...
Washe ' gari rana Saturday da sasafe' saiga Hussain da nazir da faruq' Dan goggon su'da yaya' fawas' sukayita murnan ganin' juna' su Hussein suka' tafi qofar gida' sunata kafa' rumfuna'da da shirya kujeru' da shimfi taburmai' faruq" dake xaune da' hassan yce" Dan iska' daga xuwa jinya' kaikam sai ka rashe" harda neman iri'hassan yyi dry yace ni dadina da kai sai shegen yawan surutu'don shikota kota bai kawo wani' abu acikin xancen' faruq ba' karfe 10 hassan yaji hayani yar jama.a sai' qaruwa take' gasu ' sarki sunzo' Amman basu iso' inda yakeba'gashi duk' friends dinsu' sai kiranshi suke suna' cewa' sun' isofa.hussan dake tsaye' a gabanshi yana miqa mishi hula yace yadai brother karbi kasaka mufita mufa ake jira'yace. Towai mutanennan kam me suka xoyi ne" Hussain yace ba lkcin ymka bayani muje kawai.
Suna' fita qofar gidan qarfe" 11 dai- dai kuma alkcin yji wata kalma mai rikita' tunani.da qarfi yaji ansake mai maitawa' cewar " an daura' auren yerima hassan Aliyu da fateema ardo yabani' cikin rudewa ya kamo' Hussain suka shiga cikin dakin da su' sarki ke ciki" yabude baki xai magana yaji babansa' yace ban yarda kayi magana' ba kuma bazan ji dadiba ; in kayimin' butulci' biyeyar ka: kawai nake buqata' yaya Bashir da Ibrahim da qanin ammi suka jashi dakin da yake' ciki.suka rinqa bashi' baki da nuna masa' mahimmanci' bin iyaye'" Ibrahim yace bakasan me suka hango makaba" cikin kuka kamar yaro qarami yce mekuma suka" angomin in banda takaici" da tarin, abin kunya' auren dole sai kace mace! Kai macen ma' ko nadolen" za ayimata ' ana gayamata.nifa ba wanda' ya gayamin.
Suna cikin bashi baki' su sarki' suka shigo' ardo Na riqe' da hannu.fateema wace fiskarta ta kubbura sindim idanun ta kamar gauta sunyi jawur sun qanqance' don tsabar kukan da tayi......
By garkuwan Fulani
[4/12, 6:13 PM] Aisha Aliyu Garkuwa: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
Y'ar Fulani part 18 Na Aysha Ali garkuwa
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
Ardo ya kama" hannu.hassan yasa mishi.hannu fateema. Yce.to hassan.ga amanar fateema nabaka.ita ita.kenan min gaba da baya' aduniya,Kuma" gashi.yau Allah ya rabani.ta ita yabaka kai. bata san kowa ba abirni sai ' kai.mijinta da iyayenka'fateema yarinya ce garama' du- du' shekarunta 14 ne cikin dasheshiyar murya' tace Bappa shike nan yezu mun rabu' bazan gan kaba baxanga inna ba ta qara fashewa" da kuka" mai tsuma rae"
Lkcin da suka xo tfy.tasake wani sabon kuka.su 2 kadai A. bayan.motar.Hussain najan motar tunda suka fito kuka takeyi har yenxu da suka Iso"qofar gidan hassan din yayi mamaki matuqa yedda" yaga an.gyera gidan.cikin jin haushita da tsanarta 'ya dakamata.tsawa.yce kirufe mana.baki nima da dahali kukan" xan yitayi" taji wani irin tsoronsa ya kamata.
Gida kam ya amsa sunansa" tsayuwa yimuku bayani gidanma bata lkcne.an' shirya komai gwani.sha awa. Dama ardo yace ba mai zuwa ta tafi' da mijinta kawai' an warewa jakadiya dakinta" shiku dama bedroom dinshi daban da nata.
Washe gari su adda Mina sukaxo suka qara gyera gidan Khadija yar kawun su hassan tace kai amriyar ba dai kyau ba saikace balarabiya".
Jakadiya ce kemusu girki.don Hussein ma da naxir suna gidan kowa da part dinsa.shiyasa bata da kewa sosai suna haba haba da ita amir kulum xaizo suyita hira jakadiya kuma tana dada koyamata yedda zaman cikin gari yake.umma kuma kulum sai ta aiko Zubaida ta kawo mata wasu abubuwan wai tariqa sha. wai afadarta gara ta gyerawa danta mazaunisa
Dama Hussain yasan tayi katatu don haka cikin sauki yasama mata"G.S.U.suna tafiya da Zubaida. Haqiqa shigarta university baqaramin wayar da ita yyiba kuma" balaifi tana fahimta' ga'shikowa yana mutun tasu" tayi qawaye da dama.akwae kawarta da suka shaqu sosai amira..
Gashi dai yau watan ta 3 agidan Amman tunran da tazo gidan bata sake gani hassan din ba itakam cewama take haka yfmta Dadi...
By garkuwan Fulani
[4/12, 6:13 PM] Aisha Aliyu Garkuwa: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇Y'ar fulani part 19, Na Aysha Ali garkuwa
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
Ana saura 5 days a dauki ki axumin" watan' ramadan" kowa nata' shirye-shiryen"axumin"Yau jumma.a' fateema ta' tashi da woni.irin.ciwon Mara.mai"tsanani' gske.tun.safe' ko kan gado.ta kasa' sauqa' mama' tana ta xirga-zirga. Akanta Amman bata masan' abida akeyi' ba sai murqususu. Takeyi' tana wayyo. Allah Na mama" xan.mutu.marana' zai.balle' cikin.rudewa' mama takira ammi' ta gaya" mata. Halin da suke ciki" ammi' .
Tace.maza.kutafi" asibiti. Muma.gamu nan' zuwa...
Lkcin' dasu.Umma.suka"iso. Suka samu. har. an dubata aka. yimata.allurar.bacci'suna xaune.agun.hear' Dr.daya dubata.ya.fito' dr samuyel iyamurine .yce ina.baban ta.ko mijinta.Hussain da yake.tsaye tundaxu awurin.yace muje ka' gayamin.meke damunta"..ammi. tace.a a kaje ka kira.sarkin mugayen yazo shidin.agaya.mashi. abinda ke damunta.Hussain.yce' gashi.namma.yazo" Umma.tace"hassan.jekaji damuwar matarka'.ya. yamutsa fuska kamar.mai.shirin" yin.kuka.yce' to Umma.yaja hannu.Hussein suka.tfi' yana.cewa.wlh.kubakusan.baqin .cikin.da nake.jiba' inkuna.dan qantani.da wannar yarinyar.ba.harda.woni.wai.matata' saikace.wata. cikekkiyar.mace.
Suka xauna.a kujeru. Dake cikin.office din Dr.'yace musu.yarinyar. zata fara.Al adaane. .kuma.wannan" ciwon marar .nata gaba-gaba.zai tayi.sai in har' an mata aure.namiji' ya kusan ceta zaibari.don haka.kuyi qoqarin.yimata miji.hassan' yace kaji.maganar' banxa ko.to ta.mutu. mana.intaga"dama..baza.amata auren.ba.kaji' fitineniyar.yarinya" Hussein bude baki.kawai' yayi.yana kollon yedda hassan keta surfa.bala,i yce wlh.brother wannar maganar. Har kunne. Sarki.hassan yce don.Allah' ka rufami."asiri.wlh. bansan ya xanyiba.Hussain yace to kayi min alqawarin gyara xaman.takewarku. kafin wani watan yace kai dai karufa min.asiri.kawai".. kwananta 1 aka sallameta don tasamu sauki.ammi takirashi yje taita yimishi fada .gaba" daya' yaji yaqara'tsanarta'
yana komawa gida yashigo porlon.ransa.abace. itaku dai dai lkcin tafito.cikin'kitchen. tana riqe da cop din nono.mai sanyi'zata kaiwa.Hussain da yake zaune kan kujera.bata"saniba kawai taji.tayi"karo da mutu.ta dago.da sauri.ganishi yasa.taqara.rudewa' duk.nonon.yabata" masa.riga gashi rigar..red ne.cikin.rawar murya.da tsoro.tce.kayi.hqri.wlh' bangan ka bane.Cikin' fushi.ya watsa mata.maruka har 2.yce dama' yaza.ayi ki.ganni' tunda.kina" tafiya.kamar.shanu. kanki.aqasa.kinga. next time zaki.rinqa kollon.abinda ke.gabanki" itakam.tunda' tasha.mari..taje' ta kwonta.kan cinyar.mama'tanata. Rera.kka.Hussain yace amma dai baka da imani.brother yarinyar" bata' da fly.kake dukanta.mama.tce.. Gsky.baka.kyautamin ba '
dana.yace.mama.ku.. baku. ga abinda tayimin bane.aikoma metayi maka bai kamata.ka dake" taba.yajuya.ya tfi bedroom dinsa.yabarsu" sunata'lallashinta.....
Yau sallah.saura kwana'2.suna xaune a" parlo mama na yimata.kitson sallah.yan qanana.masu.kyeu. Hussain yashigo riqeda.bokko dirka- dirka guda-2 yce mama.brother yana gida kuwa tace.eh.ya kirashi a woya.yce kazo kasameni a parlor.Na karbo mana dinkin .mu' yana xuwa.ya xo.ya xauna kusa.da mama.yasa" qafarsa ya take mata yan yatsun hannu" ta.dago ta kalleshi shikuma ya murtuqe.fuska.ya, watsa.mata" harareta.haka ta sun.kuyar' da kanta' tanata zubda" hawaye" ba Wanda"yasani.sai.su..
Kayan komai iri 1 namaxa"guda bakwai bakwai'ne na mutune 3 haka Na mata komai iri 1 mama tace.wannakuma Na amaren"namu ne masu xuwa" bayan sallah"Hussain ya sosa qeya .yace eh.....
By garkuwan Fulani
[4/12, 6:13 PM] Aisha Aliyu Garkuwa: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇Y'ar Fulani part 20 Na Aysha Ali garkuwa
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
Yau sallah kowa namurna...kamar' yadda.sarin gidan.yake.duk.'yan gidan.zasu.hadu a.gidan.ransalan. bayan an sauqo"idi..suna tfya a motar Hussain lkcin da aka sauko daga sallar.idi.sunzo" daidai.qofar gidan nasu.kuma sai yaga ya wuce.dasu.nasu' gidan.yace.yadai brother naga kawuce gida.Hussain.yace xamu dawko.mama.ne.da fateema...
Yace tonikam tsaya in sauqa" Hussain yace in naqifa.hka ya hqra dolenshi suka daukosu..
Porlon acike da yan.uwanau.aka' gagaisa da juna..Umma kam sai faman ririta Fatima takeyi.haka ammi ma da tadanyi motsi kadan.zasu fara.tabbarta.mekike. so? Ko zaki.kwantane?.ko. kin gajine.hassan yace.kai Umma.kunfa damemu.da surutu.metayi.da zata.gaji"Umma.tace baruwanka.damu..
Sarki.yace to hassan.gobe in.Allah, ya kaimu.kashirya.kaida iyalinka,kutafi.katsina.kuje.ku.gaida' kakanninka.kanuna.. musu.matarka' tunda.dama" bata sansuba..suma .basu, santaba..hassan.yace nikuma?kuma gobe goben nan.yce.eh' umurnifa nake.baka.ba shawar. nakeyi.da kaiba. Rai abace.yace. to..
Su.Umma.da ammin.suka.tfi.porlon sarki.gaida.baqin da sukazo.musu...
Hajja.ta kalli.fateema.tace.fati.bawani.matsala.ko? tace a,a bakomai.tasake cewa.karfa.kiboyemin.matsalarki.in. akwai wani.damuwa.to. kiyi saurin.sanardani... hassan yce kifada mata. in kina.da matsala.nikam.mai. saukine.wlh yenzunnan.zan. may dake.can jejin.naku...yaci gaba da.cewa.kema Hajja.don ne mamin' fada.ne.kike wani.tabbayarta" kinaga.yadda.su. umma.suke.wani.jida.. Ita.yakalli.fateema a, yatsine.yace kuma.wlh.kisani' tun.wuri.in.nagama" shirina.tfya.xanyi. in barki.kuma inkika.jamin.fada. kinsan" sauran..Hajja tace ddna dakai.gaggawa.yace.to" sonake.nayi.go&com ..shiyasa.tace to Allah.ya kaiku.lfy.ammi.tabasu.Aiken.daxasu.kaiwa" iyayenta..yaya.bashir. yace" nikuma.sai yaushe.xaku kaimin.ziyara" Adamawa. yce.zanzo.yaya amman .ni kadai .zanzo ba ruwana.da zuwa.da tarkace.yafada yana hararar fateema.Hussain da nazir sai dry sukeyi."Amir kuma.cewa yyi.kai yaya kalar.taku.soyayyar da banne.Da namuta ne...
Washe gari da asuban fari ya shirya tsaf.itakam.dama tun qarfe 4 ta tashi tafara shiri.qarfe 6 daidai suka tafi.mama dasu nazir.suka rekasu har.bakin gete sunamusu Allah ya kiyaye.hanya.
By garkuwan Fulani
[4/12, 6:13 PM] Aisha Aliyu Garkuwa: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇Y'ar Fulani part 21 Na Aysha Ali garkuwa
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
tafiya sukeyi.tun safe har xuwa qarfe.2 suduka biyu.babu wanda yayiwa Dan.uwanshi.mgna.shikam.hassan.sharara gudu.kawai.yake.ita kuma fateema.sai dai.tayi bacce.ta farka.taga dai
basu.isaba..
yan zukam sunfara jin.qamshin katsani.sunxo daidai wurin wasu.sojoji.fattema.ta farka.daga baccin da takeyi wani.qato daga.cikon sojojin yacewa.fateema.Beby.yadai tace babu.yace kodai kingaji kisauqo gunmu ki huta ta girgixa kai alamar a a.yakalli hassan yace oga koxaka bani.qanwar takane gata kekkewa.kamar yar India.hassan ya kalleta da wutsiyar idonshi.yacewa sojonna.aiba damuwa in kana sonta sai inbarma ita anan sai nadawo na dauketa.fateema ta kalli mutumin da hassan yake ikirarin barinta gunshi yananan kamar jakin daji.itakam tsoronsa ma takeji.cikin muryarta mai ddin ji.tace kayi haquri.wlh nikam bazan xauna dasuba.in motar kace bakason in zauna aciki inmun je xanbita kasuwa.ta qarisa mgnar tana kuka.sojon yyi dry.yana lashe lips dinza wonda zabar shan taba sukayi baki.ida nunsa suka qanqance don xabar sha,awa yaga.yarinya sabon jini.yace ktfi oga.hassan yaja suka tfi..takalleshi tace yunwa nakeji kamar xanmutu.A hatsale yace to kimutudin man saime.nidai ba inda xan tsaya sai Na isa
Suna isa gidan sarkin katsina suka samu anshirya musu liyafar bangirma duk yan uwan ammi sun hadu kowa sai yaba ken fateema.yakeyi.anci ansha duk aka watse kakarsa tace to gacan part din kawu Al Ameeen dinka an gyara muku.Hassan yace wadin? nikam ai yau kwana sai Gombe yanxunnan innayi sallan la,asar dai tafiya xanyi kakanshi yace kaifa dama gaggawar siya gareka saikace korarku akeyi.ya dafe kansa yce kufa tsofofinnan kunfiye rigima .to sonake inkoma yau don gobe da safe inada aikin yin tiyata.haka dai suka.hqra dole ya tafi.qanne ammi kuwa saida suka cikawa fateema trolley da kaya kala-kala.Anuty salma qanwar ammi tace to fati Allah ya kaiku lfy kicewa ammi sai munxo auren Hussein. Tace to anty mungede.yaja mota.suka tfi
Tunda ya dau hanya bai tsaya ko inaba sai a daura.ya kulleta cikin motar yace xanje gun wani friend dina don haka ki jirani anan tace to.yajuya yyi tafiyar sa.**nima Aysha nace tunda Allah yasa nazo daura xanje gidan maitama..ina xuwa kuwa ta cikamin cikina.da Abinci naci nayi qat.nanfa muka barke da surutu.kai Maitama badai surutuba.can goshin manqariba nace to nikam xantafi don karsu tafi subarin kuma innaje Kano xan isa wurin mamazee da biyya..😄😜
Sunyi tafiya maidan nisa taga sun iso wani gari mai keu garin gasu da ruwa gasu da sanyi yace to nan gidan aboki nane kuma anan xamu kwana don lkcin har qarfe 9 Na dare yyi.yici gaba da cewa kuma anan cikin motar xaki kwana tace to kawai tayi shiru tana tunanin hali irin Na hassan Sam baida tausayi da imani.tana cikin tunnin taji yana cewa don bazan yadda ya gankiba wai ke matata aiden nagama tabbadewa agun Yusuf.yana kaiwa nan yajuya yayi tafitarsa ta maida ankalinta gun maigadi.ta zuge glass din motar tace yakamana.mai gadin yaxo yana cewa hajiya kina buqatan wani abune tace a,a kawaidai sonake nasan wanne garine wannan.yyi dry yce ai funtuwa kenan hajiya tace OK shikenan dama abinda xan tabba ya kenan .yace to yjya ya tfi.yana tfya saiga hasssan din ya fito yanata tsaki.yace to ban same shiba wai sun tfi umra da matarsa.kenan yanxu dolena innemi hotel ita dai ko kallonsa bata yiba.yaja suka tfi.
Saida yaje hotels kusan guda 3 Kuma duk Inda yaje sai yasamu babu sauran room gashi dare yanata qarayi.ita kuma fateema sai kllon garin funtuwa take cikin nishadi iskan garin mai sanyi yanata kadawa.acikin ranta take cewa gari mai ddi.a daidai lkcin hassan yyi parkin cikin wani hotel mai ken gaske gashi gaba daya an xagaye hotel din da shuke.shuke.sai wani irin sanyi yake tashi aciki taji yana cewa ai dole kice gari mai did tunda gashi naxama bawanki.da ni kadaine ai dana kwana awancan hotel din to sukuma daki daya ya rege gashi yanzu har 10 ta wuce..
Ita dai bata kulashiba ya tfi gun masu bada dakin nanma sukace daki 1 ya rage duk ankama yace yanxu bazan samu wani dakinba yaron yace eh.ransa abace yaje yace ke kifito mushiga
By garkuwan Fulani
[4/12, 6:13 PM] Aisha Aliyu Garkuwa: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇Y'ar Fulani part 22 Na Aysha Ali garkuwa..🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
Yana gaba tana binshi abaya ya bude dakin suka shiga.fateema tana shiga tace wow ahankali bai jitaba.dakin Dan .madaidacine gadon kuma mai Dan girmane sai kujera kwaya 1 maicin xaman mutun 1 sai dan filin tsakar dakin da TV.komai Na dakin pink ne da Dan rasti ratsi.white kama daga labulayen da bechit din da blanket duk kalarsu 1.shikam hassan ajiye phone dinsa da laptop dinshi yyi ya shiga toilet yayi wonka..yana.fita itama tashiga xata dan watsa ruwa don tadan samu sauqin gajiyar dake damunta .kuma saitaji ruwan sanyi kalau yake sai ta maida kayan jikinta ta fita hassan.ya kalleta ayatsine yace harkin jiqo datti kin fito ko?..tai shuru yace badake nake mgn ba tace da nine yace to ubanme ya hanaki amsamin tace wlh ruwanne yayi sanyi da yawa kuma gashi babu Na xafi.yace OK yana dryar mugunta.cikin tsawa yace oya maxa jekiyi inyaso in kinfito ki bushe Dan sanyin.simi simi ta tafi taje tayi wonkan kamar zatayi kuka.tun a toilet din ta meda kayanta saf.
Tana fitowa ta sameshi abakin gadon yanata danna laptop dinsa ita dai tana tsaye .yadago kanshi ya harareta yace tokuma magani zaki banine tace a,a yace to koma can qasa ki kwanata don nidai ba kwana xanyi dake kan gado 1ba daki 1dinma qaddarace ta Sa xan kwana dake...
Ta kalli qasan dakin gaba daya tiles ne kuma ga sanyi A,C daya ratsa dakin in ka taka tiles din saikaji wani irin sanyi yana ratsa kafarka.ga iskar da take kadawa mai sanyi.aranta tace shike nan yau kam Na mutu nasan saiyi xai daskarar dani.tana cikin tunanin.taji yace ke kauce kin tsaya a kaina ko shaqeni kike shirn yine.tace a,a taje ta kwanata tayi pillow da hannunta..tana jin sanyin tiles din harcikin qashinta.a take ta fara karkarwa..shikuma tana jinshi yana woya da adda mina..yace kiyi hqr adda Mina wlh nikam kunya nakeji shiyasa ban iso kiba kuma ai wlh ko mijinki ma sai yamin dry.kaiwai. kuma sai aganni da yar yarinya ba gidajiya ace wai itace matata.adda mina tace kaidai hassan Allah ya shiryeka yace ai yanxuma ashirye nake sukayi dry tace to nikam sai anjima mijina yana nemana.yace to ya kashe woryasa.
A hankali ya riqajin tana nishi da rawar sanyi haqoranta suna dukan juna duk ta gudundune wuri daya sai karkarwa takeyi ya juyo ya kalleta.yaga abinda takeyi.
Yace ke mehaka kodai kina da farfadiyace take son tashi yenzu.cikin yanayin jin sanyi tace a,a sanyi nakeji.har