Showing 30001 words to 33000 words out of 39613 words
Chapter 11 - Yar Fulani 1 to End Book Complete by Aisha Aliyu Garkuwa .txt
garin yabani kin yarda ko tace ehh wlh Na yarda,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,****************** by garkuwan Fulani
[4/12, 6:14 PM] Aisha Aliyu Garkuwa: πππππππππY'ar Fulani part 46 Na Aysha Ali Garkuwa
πππππππππ
tai shiru tanajin yadda yake ta shafata ta qara mannewa da jikinshi shima ya qara shaqar qamshinta gami da manna mata kiss goshinta a hankali ta dan kalleshi cikin rashin tunanin komai tace Hamma yace na'am ya habibati ta danyi shiru yace manene ki fadamin kinji me kike so ta dan kalleshi tace Hamma meyasa kake kuka jiya da dare? meya sameka ko kaima zafi kaji? Cikin nishadi da jin wani irin yanayi ya tashi ya zauna ya jawota kan cinyarsa yace ni banyi kuka ba ya fada yana kallonta cikin ido ta dan tura bakinta cikin shogoba tace Allah kayi kuka Hamma ya danyi murmushi yace ai ni ba irin naki kukan nayiba ni kukana kukan jin dadi ne. kukan biyan buqatane. kukan samunki.ne cikin jikina.kukan Na ya banbanta da naki ke kika sani kuka ya dan kama kuncinta da hannu bibbiyu ya dan jinjina cikin yanayi godiya da jinjinawa da tsatsar qaunarta yace Habibiti kin biyani Allah biyaki kema ta bude baki zatayi magana yai saurin zira harshensa cikin bakinta ya fara sarrafa cikin yananin qauna mai zurfi ya rufesu da blanket ya rinqa shafa bayanta bacci mai dadi ya fara daukarsu dan basuyi baccin dareba kwana sukayi suna kashemana arnan garin Gombe π................... cikin baccin Hassan yaji wayarsa Na suwa a hankali ya miqa hannushi ya dauka wai duk dan karta tashi ganin sunan Hussain yai saurin dagawa jikinshi kawai Hussain ya tabba sai kuma yace bros Zainab ta aihu yau muma mun zama iyaye da Sauri yace Alhamdulillah kai Allah mun gode da sauri ya dan zame jikinshi daga nata yana riqe da wayar yana cewa kuna ina adibiti ko gida yace ai dama a gida ta aihu ya juya zai tafi yana kokarin zura riga ajinkishi yaji ta riqo hannishi da sauri ya juyo da nufin ya dan maidata bacci sai ya ganta a zaune tana qoqarin tashi sai cije lips enta take alamar zafin da takeji ya rakofo yace sorry Habibati Na tadake ko ta dan yi fari da ido tace ina zakaje cikin farin ciki yace Zainab ta aihu da sauri tace haba mu tafi nima zanje mun samu baby a gida ta yunqura zata miqe da sauri ta koma ta zauna ta riqo hannunshi da dan guntun hawaye tace wayyo Hamma Na zafi nakeji kuma nidai zanje da sauri ya sunkuceta ya fita da ita yana xakije ki ga yarmu ni zan kaiki yau nine car enki tunda ni najimiki ciwon tai sauri ta tsune fuskarta a jikinshi ...*"******* aiko sai da ya kaita har cikin dakin ya direta saida ya ajiyeta yaga Ashe su Ammi da Umma sun zo ya dan sosa qeya ya gaidasu Na,IMA ta miqa Mashi baby ya karba yace Allahu Akbar masha Allah Umma mumafa yanxu mun zama iyaye ya rinqa kallon yarinyar yana subbatarta. Fateema kam tunda ya direta kunya ta hanata motsawa sai da ya dauko yar ya daura mata a cinya yace bros daukemu photo haka ya rinqa daukarsu abin gonin Sha awa ranar anan Fateema ta wuni duk Wanda yaxo sai ta dan bada baby adan gani ta kuma karba.............. Hassan kuma ranar ma aikatan gidan duk saida yaimusu kyautan farinciki shima sai qarfe 10:pm ya samu ya dan watsa ruwa yayi shirin bacci har ya dan kwanta Fateema shiru ba lbrinta ya danyi dry shi daya ya dauki phone enshi ya kira layinta saikuma yaji woyarta din a kan gadon sai kawai ya tashi ya nufi part en Hussain a hankali yake takun har ya isa bakin qofa yayi SLM tare da shiga a parlor ya tadda Nazir da matarsa suna shirin fita ya dan kalli Hussain yace Fateema fa ai dare yayi Hussain yayi dry yace ni dai ba ruwana bani Na hanata komawaba ita tace ba inda zataje da yarta zata kwana Hassan yace aiko Hmmm ya kada kai yayi ciki Nazir yayi dariya cikin tsokana yace wai Hassan ina baka da lfy yaushe ka miqe har miskilancinka ya dawo Hussain yayi dry harda tafa hannu dan tsiya yace ba dole ya miqeba tunda ya yada jinkai ya ruggumi yar Fullo ta cetomanashi dai dai lokacin ya fito Fateema Na bin bayanshi tana tafe tana tirjewa da tura baki Hajia Nenne kanwar mahaifiyar Zainab da tazo daga Yola dan zama da maijego tana binta abaya Nenne irin matanane wayayyu wadanda boko ta ratsasu ga iya zama da jama,a tace karki damu Fateena gobe da sassafe zakizo gun yarki kinjiko yanzu kije kidan samu Hutu Kinjiko kinga baki da lfy dayake dama Hassan en cema Nenne yayi bata da lfy mgni zaibata ya dan kalli su Nazir yace Allah ya shiryeku ya dan haratesu suka saida safe duk suka watse yaja hannuta ya mannata da jikinshi tana dan tureshi har suka isa bedroom enta kai tsaye toilet ya shige da ita ya fara sabule mata kanyata ya sabule nashi ya jawota qarqashin shaya ya sake musu ruwan sanyi da sauri tai zillo ta fada jikinshi tace Hamma sanyifa ya danyi murmushin ya rinqa murza musu sabulu da shashshafata har burosh shi ya mata ya nadeta cikin towel ya dagata kamar baby sabon aihu shi da kanshi ya gamamusu shirin bacci duk tana boye fuska da dan tutture hannushi ta wani turo dan bakinta************ bayan sun kwanta yasa dan yatsrasa yana zagaye bakinta tadan ture hannu cikin jin dadi ya kalleta yace fushi Kike yi dani ta qara tura bakin tace to ba kaibane ka hanani kwana da baby naba ya dani ajiyar zuciya yace sorry my habibati baby kike so ko to karki damu in kinaso zaki samu tace eh wlh inaso ya qara manneta da jikinshi yace to karki dami yanxu kuwa zan baki baby ki ajiye mana xuwa nangaba wata 9&9 zaki fito manada ita.. cikin rashin fahimtarsa tace to bani aiko ya rinqa kidimata da irin NASA salon da yayi shekara da shekaru yana Adanawa sai daya haura kanta ta gane abinda yake funi ta fara tureshi ya rinqa mgn a hankali yace kiyi haquri kinji yau bazakiji xafi kuma yau xan baki baby ko bakya so ta geda kai a hankali tace ina so mana Amman dan Allah Hammana kayi a hakali kajiko shidai bay iya bata amsaba ya rigada yayi nisa sai Sabbatu kawai yake sai daya gama samun gamsuwa tukun ya rinqa suburbudomata godiya da Sanya mata albarka********* mangariba tayi yan uwa sai nayi salla tukun Na ganomana ya suka kaya. By garkuwan Fulani Gaisuwata gareki hajja Nenne Uwata ta kaina
[4/12, 6:14 PM] Aisha Aliyu Garkuwa: πππππππππ
Y'ar Fulani part 48 Na Aysha Ali Garkuwa
πππππππππ
K'arfa 10 dai dai suka isa fada tafe suke kamar taurari a cikin daren marka marka shaddace wacce ta amsa sunanta kalar yellow ce a jikinsu takalam su farare da hularshi yellow da dan ratsin fari fati itako gyalanta fari da jakarta duk faratene riga da zanine zanin ta daurashi ras ga yar riga ta zauna a jikinta das ta murza daurin dan kwalinta kai abindai ba mgn sunyi ras gonin sha'awa a tare suka shiga babban porlon da slm su cikin sa'a ko suka samu duk suna hade a parlon sai Zubaida ce bata nan Umma kam tamar zata hadiyesu dan farin ciki da murna ta tarbesu Ammin kam sai murmushi take har cikin ranta take jin dadin ganisu Hajja inna tai dry jin dadi tace masha Allah zama yayi kyau lalai ni kam naga ribar zamaku Hassan ya dan kalleta a miskilance yace to waya tabbayeki fadi ba tabbaya ba Ammi ta danyi dry tace kaci gidanku cikin jin dadi Umma tace mai martaba yau dai ga Fateema ta zo cikin Annuri da ka ganta ba sai kayi wani binci ke ba Sarki yayi dan murmushi ya lokacin da suka gaisa yace Fateema baki da wani damuwa ko? tace eh yaci gaba dacewa ki gayamin fa in akwai abinda ke damunki ta dan sunkuyar da kanta tace Abba ba komai duk suka Amsa da Alhamdulillah haka ake sonji Hassan ya dan karya wuya cikin jin dadin iyayenshi sunyi farin cikin ganinsu haka yace Allah sarki Umma Na wato ni kam baku damu da sanin halin da nake cikiba kudai yarku kawa Alhj babba ya dan yi dry yace ato ai duk da ganinku kun samu nitsuwa duk sukai dry Zubaida ta shigo da slm jin ana ta nishadi tana ganin Fateema aiko da sauri ta rungumeta tana dry ta kalleta da kyau tace kai Anty Fati kinga yadda kika zama kuwa gsky kinmin wayo yanzufa in na zauna kusa dake baqa zan zama Kinga wani farin da kikayi gsky ki bani sirrin tai dry tace kai Zubaida har wani fari nai Zubaida tace wlh Anty Fati har mani yellow yellow kika yi haka sukai ta hira cikin jin dadi Hajja inna ta kalli Zubaida tace ke tashi a kanta haka ke bakya ganin yadda takene Zubaida ta tashi tana kedai kin fiye Sa ido """""""""""""""""""""""bayan sunyi sallan azahar Umma da Ammi sai nanna suke da ita a kawo wannan a kawo wancan suna cikin haka Hussain ya shigo suna gaisawa ya kalli Hassan cikin damuwa yace Bros Fateema fa xuwa a asibiti ya kamata wlh yanxu a ka kawo wasu bayin Allah sunyi hatsari duk sun kakkarye munyi ta kiranku Amman bakwa dagawa Hassan ya dan kalleshi yace toh ina Doctor Usman Hussain yace dan Allah Fateema tashi mu tafi Alhj babba yace Hassan kuje Ku hamzarta ai taimako ne Ammi tace ai shi haka yake komai sai yasa ra'ayinshi Abba ma yace maza kuje haka dai suka dunguma harda Zubaida ta bisu*******************suna shiga hospital en kai tsaye inda aka kontar da majinyata Hussain ya nufa dashi da Zubaida shikuma Hassan da Fateema suna tafe a jere suna isa Fateema ta fara aikinta ba gaggautawa ta gama gyaran karayan da yaron yaji yaro fari tas ta kalli Hussain tace yaya ina iyayen yaron yace gashinan a bayanki ta juya abin mmki malaminta ta gani Uncle Sulaiman cikin mmk tace mlm yaronka shima cikin mmk yace yar Fulani kece kece doctor Fateema Hassan Aliyu saraki tace Mlm duk iyalanka ne yace eh ita wannan matatace ai*** Allah sarki duniya indai kai alkhairi to zakaga alkhairi haka Hussain da Fateema da Hassan dama saran doctors en suka yi musu aiki cikin kulawa sune basu gama aikinba har goshin maggariba tsayuwar da Fateema tai mai yawa shi ya fara isarta da gyar dai ta samu ta gama sun gama kenan ta juya zasu fita sai ta fara ganin duhu yana giftawa a idanta kafin wani lokacin sai jiri a hankali tace Hamma duhu ya rufemin ido bana gani jiri nakeji kafin ta rufe bakinta tai luuuuuu zata fadi da sauri cikin gudu Hassan ya ture doctor Usman ya je ya tallabota ta fada jikinshi jikinta sai bari da sauri cikin rudewa ya ciccibeta ya nufi office enshi da ita sauran doctors suka bisu a baya abin kamar wasa sai gashi har dare yayi sai ta bude idanta sai taga gaba daya office en Na juyawa hatta mutanen dake kantan sai taga suna juyawa tsai tai saurin rufe idan da sauri shi kam gaba daya Hassan ya rude yana gefenta Zubaida ko na can gefe a rakube sai hawaye kebin fuskarta Hassan ya kama hannuta ya riqe ya dan sunkuyo kanta cikin muryar damuwa yace Fateema ki bude idanki nine fa Hammanki ne ki bude idanki ki gayamin meke damunki ta dan girgiza kanta tace Hamma ina Zubaida da sauri zubaidan ta matsota tace gani Anty Fati ta kamo hannuta tace Zubaida kiramin Ammi kice su zo mutafi gida,,, Hassan ya qara dimaucewa itako Zubaida tuntuni takira su Umman ta shaida musu a hankali doctor Halima da doctor Sadiq suka dugufa kanta dan gano meke damunta dr Sadiq shike aunata itoko Dr Halima cikin hikima da qorewa take jefamata tabbayoyinta ta kama hannun Fateema tace dr Fati meke damunki idanta a rufe tace duhu nake gani gakuma jiri taci ga tabbayarta kina cin abinci kuwa tace mata eh tace yaushene ganin period enki na qarshe tace sati uku da suka wuce cikin sauri dr Sadiq yace dama kwana nawa kikeyi tace kwana 4 yace toh yanxu kuma kwanawa kikeyi tace 2 days yace OK ya sunkuya ya danyi rubuce rubucensu Na litotici ya miqawa Dr Halima itama ta danyi rubutun Hussain kam da Nazir sai binsu da ido suke cikin muryar dry Dr Sadiq yace Alhamdulillah Dr Hassan matarka Na dauke da ciki har Na tsawon 5 mont Hussain ne yace mekace Sadiq abar batun wasafa Halima tace wlh ai ba wasa Hassan miqewa yayi yana dry cikin tsananin **farin ciki Nazir ya kalli Dr Sadiq da Dr Halima cikin far in ciki yace Goron albishirinku kujerun hajji aikuwa sukai ta murna da godiya Hassan kam sujjada yayi a gun cikin farin ciki da godiyar ubangiji Hussain cewa Dr Halima yayi yau duk majinyatan asibitinnan komai ayi musu kyaita dan yau muma munsamu farincikin samun kyautar Allah ita kam Fateema tunda taji batun cikin duk tajita ta watsake ta rinqa binsu da ido Hassan ya qaraso gun ya rinqa kissing enta yana Fateema kin biyani ngd Allah ya miki albarka Fatima mai zanmiki in saki farin ciki a dai dai lokacin** su Ammi suka iso haqiqa a wannan ranar Fateema taga tsantsar qauna da kulawa a wannan zuriyar sai dataji kunya Na kamata yau hatta Ammi farin cikinta ya kasa boyuwa Ammin tace toh fa gida zamu koma da ita sai ta qara samun qarfin jikinta shi kam Hassan dan dole ya yarda badan ya soba aiko suna shan sintirinsa ko shabiyun dare zuwa yake ba ruwansa baya iya boye Sonta da tattalinta gaban kowama gwada mata qauna yake *""""""""""""***
by garkuwan Fulani
[4/12, 6:14 PM] Aisha Aliyu Garkuwa: πππππππππ
Y'ar Falani part 49 Na Aysha Ali Garkuwa
πππππππππ
A hankili dai cikin har ya cika wata 6 yauma kamar kullum garfe 8 dai dai ya isa cikin gidan duk suna porlor suna break fast sai Umma d Fateema sune basa gun Amir ya dauki pilet ya zuba mai abinci ya Dan ya mutsa fuska yace ni fa banjin cin abincin ba yanzuba ya fada yana kallon Ammi itama shi take kallo tace toh Dan tsari ai mu duk bamu iyaba sai kai kaima Amir mgninka mutum da ba amai goninta sai kuita rawar qafa a kanshi ta kalli Hassan tace tunda anxuba kuma ba azumi kakeba Dan haka ci kaban fili ya danyi murmushi ya jawo pilet en ya fara ci yana Dan gyatsina fuska a ranshi kuma cewa yake Ammi sarkin fada duk dai wai Dan nine Dan fari karta goda sona ace tai rashin kunya kai fulaku sai a hankali wani lokacin sun gama karin ya miqe ya nufi dakin da Habibatinshi take
Zaune suke ita da Umma sai Hajja inna ta miqe qafafu daga dukkan alamu ta danci abinci ne ya matsa yana Dan murmushi ya gaida su Umma itako ta gaidashi ya Dan zauna dab da ita ya kalleta yace ya dai madam fatan kina lfy ko? ta Dan karya wuya tace wlh Hamma banda lfy ni qafata tana yawan kamamin ko tafiya sai Na kasa... ya kalli Umma da Hajja inna yace Umma dama ana irin wannan cikin ciki har ya kai wata 5 ba asan da shiba gashi har ya ciki wata 6 Amman kallifa ya Sa hannunshi ya jawo rigar da ke jikinta zuwa Dan sama kadan yace Umma ki ganifa ba wani alamun ciki a jikinta kuma ni da kaina nayi bincike a kan cikin ga ciki yana nan daram baby ma lfyanta qalau kuma har motsi tanayi Amman Umma ciki baya girma nikam gsky abin yana bani tsoro ya fada cikin karaya da Al ajabin abin. cikin qarfafa musu guiwa Umma tace kwantar da hankalinka ana haka mana ko wanne da da inda yake buya a jikin mahaifiyarsa Hajja inna tace Amman dai kai bansan wanne irin likita bane kai dama can baka gane tana da cikinba sai da kukaje asibitin toh in banda abinka ai alamun ciki sun dade da bayyana a jikinta kuma da kake cewa cikin baya girma ka duba yadda gigunta da cinyoyinta suke cika mana ciki dama ko wanne da salonsa wasu kuma haka sai nonunasu ne sui ta habaka su goyi cikin ta qirjinsu haka dai suka rinqa basu qarfin guiwa sannan suka fita suka tafi
Ya Dan jawota jikinshi yana Dan shashshafata da Dan bubbuga bayanta ya Dan dago kanta yace Habibati yaushe zaki koma dakinki kinsan Hammanki Na buqatarki a kusa dashi.. ta danyi rau rau da idanu sai hawaye sharπ tace Hamma ko Na koma bazan iya komaiba Hammana ka kallifa yadda Na zama qafafuna sunfi qarfina jin jijiyoyin qafar nake kamar zasu tsinke cikin sauri ya toshe bakinta da nashi sai bayan wani Dan lokaci ya zare bakinshi a nata yace cikin kasala bana so bana son jin irin furucinnan zaki aihu lfy ba abin da zai sameki insha Allahu haka ya rinqa bata baki har tai bacci ya dagata ya dora a gado ya rufeta ya mannamata kiss a goshi ya shafa dakalallen cikinta ya fita ya tafi
Haka dai Fateema ta rinqa fama da kamewar qafa kamar dama cikin jira yake a ganosa ya fara bata wuya
Yau Monday misalin bayan azahar suna zaune a parlor maimartaba da Hajja inna da alh babba da su Ammi sai su Hassan kamar ko da yaushe Al adar gidan in mace nada ciki da zaran cikin ya shiga wata 7 Inna waziri zata fara hada mata magunguna da Addu oi ana bata tana sha Na samun sauqin naquda toh yau shine za,a