Showing 15001 words to 18000 words out of 39613 words

Chapter 6 - Yar Fulani 1 to End Book Complete by Aisha Aliyu Garkuwa .txt

02 Dec 2024

2325

dakin fateeman tana kwace cikin jini gaba daya jikinta jini da sauri mama ta qarisa gunta tce innalilahi hassan maikayi ma... saikuma bata qarisa fadaba shiki yayi sauri ya sunkuyar da kanshi yana jin wani irin kunya kamar zai nitse cikin qasa tace maxa kira Hussain.


Yana zuwa ya shigo yakalli halin da take ciki yace brother sai asibiti xamu tafi yace to kutafi inazuwa nazir yace gsky hassan kasa rashin imani alamarinnan yace wlh ba haka bane nazir inka lurafa yarinyace sosai nikuma fa ka ga yanxu ba yaro bane


mama ta kira su Umma ta sheida musu abinda ke faruwa Umma tace muma gamu yanzunan


By garkuwan Fulani
[4/12, 6:13 PM] Aisha Aliyu Garkuwa: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡Y'ar Fulani part 29 Na Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡


Tunda sukazo asibitin
Doctors suke ta zirga zirga a kanta asamu ta dawo hayyacinta ma abin yaci tura Hussain kam gaba daya ya birkice ya rasa gane kan al'amarin har zuwa qarfe 12 bata farfado daga dogon suman da tayiba Naxir ya fita cikin hamzari ya nufin gunda su Ummah suke tun kafin ta karaso gun suke mike har suna hada baki Nazir ta dawo haiyacinta kuma ya girgiza musu kai cikin zulumi da karaya alamun a'a Amir dake tsaye a gefe yace Yaya Nazir bro Hassan bai zabo har yanxu?. aiko Ammin dama ta gama cika nan take ta kama fada...... Shiko sarkin mugaye zai zone ai bazai zoba tunda dama niyar muguntar yayi so yake ya kashe yar mutane...jakadiya tace ranki yadade ba haka bane kuyimishi uxuri ni Na tabbata da abin da ya hanashi zuwa... Cikin jimami da bacin rai Ummah tace kaiyya ni dai yau Hassan ya batamin rai Sam banji dadin abinda yayi ba tun yaushe akabar wannan dabi.ar ai wannan ya gwoda finqarfi yasan yarin ce qarama ko riqa bata gama yiba cewar Ummah
Kenan..


By garkuwan Fulani
[4/12, 6:13 PM] Aisha Aliyu Garkuwa: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
Y'ar Fulani part 30 Na Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡


*Ina mai ban haquri da typing errors da kuke fama dasu masu karatu*




cewar Ammi ato ai dai kuma kwa fada ni Na gaya muku muguntarsa ta wuce saninmu....suna cikin mgn tawagar mai martaba suka iso....sarki har cikin dakin yashiga ya dubata da jiki....ya kalli Hussain dake tsaye a gefenshi yace..maza ka kiramin dan uwanka duk inda yake yazo yanxunnan ya amsa da too tare da zaro phone ensa cikin Aljihu ya kira Hassan bai dagaba har kiran ya yanke ya kuma kira shiru ba.a dagaba....ya kalli mafaifinsu cikin girmamawa da kuma tsantsar sorita a idonshi da muryarshi mai rawa da in ina yace nakira bai dagaba..............sarkicikin bacin rai yace sake kiranshi...yana kuma kira Hassan dake kwance kan gado ya duqunqunu cikin blanket sai rawar sanyi yake tunda aka tafi da Fateema Hospital.. Yaje yayi wonka da niyar zai bisu tin acikin toilet en zazzabi mai zafi ya rufeshi ga tsananin ciwon kai ko numfashi yake fitarwa tamkar kan zai zage........da gyer ya Sa hannu ya dauki phone en cikin murya mai rauni irin ta mai fama da ...bro ya jikin Fatee cikin alamun tabbaya yace yadai baka lfy ne ga Fulani
yazo yace duk inda kake kazo yanxu yana son ganinka yanxu yanxu ....cikin sanyin jiki yace bazan iya tuqiba kazo muje yate toh ya katse kiran yafita da sauri yayi gidansun...............yana zuwa sai da ya bashi mgni yasha kafin ya taimaka mai ya shirya suka tafi........suna zuwa daga fiskar Ummah da mama yaji jinkishi ya kama tsuma dan yanayinsu ya mugun tsoritashi da dan sauri shi yana tafe yana rige da kansa hannu bibbiyu ya shiga gunta.....kolacin kuma tuni maimartaba sun tafi sallan axahar.......da sauri ya qarisa gun gadon ya kamo hannunta ya dan matsa ya Dora dan yatsashi kan jijiyar kanta cikin firgidata da soro ya kalli nrs din dake tsaye a gefenshi Hajia Raihana hajiar lashe money da Bilkisu Al.mustapa yace kudan bani guri kadan kai su Raihana da anso aga ya zai kula da yar babynshi😜 nikam bayan kofa Na koma Na tsaya inata kirasu Bilkisu suzo mubuya tare basu ganniba sunata tafiyarsu ta yan gayu das.das.dasu😘..........suna fita ya hau kan gadon dirsham ya zauna ya dagota ya dorata kan cinyarsa ya runqumo kanta da kyau ........yasa bakinshi daidai kan hancinta a hankali ya rinka fesa mata numfa shinsa yana zuko nata yasa hannunshi daya yana dan shafa girjinta yana dan mammatsawa......a hankali yaji numfashinta ya soma harbowa cikin jin dadi ya kara saurin furza mata nasa numfashin sai ko gashi ta farka da qarfinta ta fixo jikinta da razana cikin jin radadi da zafi ta saki wanin irin marayan kara tare da zazzaro ido waje tana yunqurin ja da baya tare da tureshi da nufin Sa ihu da qarfinta tana bude bakin.....yayi saurin jawota jikinshi ya matseta a faffadan kirjinshi ya tallabo kanta da sauri ya zira bakinshi cikin nata ya lalubo harshenta ya fara tsotsa ha hankali cikin salon lallashi da tausayawa haka ya rinka kissing enta da tattausan harshenshi yana girgiza mata kai alamar tayi shiru a hankali ya zare bakinshi daga nata yayi saurin Sa tafin hannunshi ya rufemata bakinta ya sauqar da bakinshi kan kunnenta yana dan huramata iska a kunnen cikin................murya mai rauni da tausayi da lafazi mai taushi yace am so sorry my habibati kiyi haquri ki gafarceni ki daure ki rufa mana asirinmu wannan sirrine a garemu kar kiyi ihu kinjiko karkisa qawayen Garkuwa su jiki kinsan den zasu rainamu kiyi shiru kinji ko in mun koma gida inyaso kimin duk hukinci da kikeso ya fada yana mai kallon cikin idonta da lonqqobar da kai tamkar yaro qaramin..................a hankali cikin jin tsoronsa tace INA jin fitsari kuma zafi nakeji ta qarisa mgn tana mai zubda hawaye ya rungumota........πŸ’ƒπŸ˜πŸ˜˜ku buyoni anjima............


toh
```masu karatu kuyi haquri da jinkirin da muka samu Amman insha Allahu yanxu zamuci gaba INA qaunar masu karatu Allah ya barmu tare ha kazalika INA mai Baku haquri dan nidin bani da isheshshiyar Hausa Shiyasa zaku ga wani abin a baibai```


by Garkuwan FulaniπŸ„
[4/12, 6:13 PM] Aisha Aliyu Garkuwa: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
Y'ar Fulani part 32 Na Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡


πŸ™ˆπŸ™ˆA hankali ya mata allurar kashe zafi ya mata dinki a raunukan da ya jimata shi da kanshi sai da ya tausaya mata..yasa hannu ya dauko wani mgn fari ya rinqa shafa mata a duk inda taji ciwo......a take taji wani sanyi Na ratsata duk zafin ta nemeshi ra rasa ta rinqa ajiyar zuciya.....shikuma gogan naku shafawa yake yana lumshe ido yana cewa nanma akwai ciwo kon??? in shafa miki ko sai tace ehhhh in ya dan kai yatsatsa sai ta danyi ajiyar zuciya da dan zullo shiko sai ya rinqa shafa cinyarta yana sorry......candai hankalinshi ya fara barin jikishi idonsa ya rine yayi jaa muryarsa ta dusashe jikinshi ya fra bari taji yana ta ajiyar zuciya da fidda nannauyan numfashi da sauri ta janye jikinta...bai hanata ba ya zagayo kanshi a kasa ya jawota jinshi yana shafa bayanta da kanta yana ta sunsuna wuyarta.........bacci mai dadi ya dauke ta ya gyara mata kwanciya ya dauko phone enshi ya kira mama yace mama a kawowa Fateema kayan sawa.....tace Haba Hassan ka Shiga ka rufe kofa kaqi fitowa Abu tun shabiyu gashi yanzu har maqqariba ta kusa anyi ta bugawa kaki budewa muka samu a jinami yanxu ya jinkin ta din?....tayi sauqi ya bata amsa a gagarce toh ga iyayenka Na jira..............,ya lullubeta da kyu ya futa yana fita Ammi ta fara fada Ummah tace ta farfado yace eh mahaifnsu kuwa ko gaisuwarsa bai amsaba.....................Zubaida dake rakube a gefe ta tashi ta nufi dakin da Saudi yasa hannu ya riqota a daqile yace too uwar koynane INA zaki kije Amir ya kaiki gida ki dauko mata kaya ya juya gun Ummah yace ummah ta samu sauqifa ya koma ciki abinsa........ yasan dai yana da aiki jaa a gabanshi tunda Ammi da Abba duk fushi ske..................suna dawowa ya karbi kayan ya Samata tukun ya barsu suka Shiga ya tafi ya barsu a gun Ummah da Sauri ta je gunta tace Fateema ya jikin ta danyi murmushi😊tce da sauki Ummah yunwa nakeji Ammi ta dauko kulolin abinci ta kawo har zata zuba mata sarki yace kutashi mu koma gida Fateema Sannu ko muje gida za.amiki duk abinda kikeso.... mama tace Allah rene ba gidan mijinta zamu tafiba???? ..sarkin yayi wani irin murmushin da bamu San ma.anarsa ba yace ai yanxu Fateema bata da miji bare gidan miji gidana zata koma😳😳😳tooo me sarki yake nufi......muje zuwa by Garkuwan Fulani...gaisuwata zuwa ga Suwayba. N Ummu Imam halimancy ban barkiba Saddyqa tawa ta kaina kawalliyatawa jinjina gareki Fiji kakapakalaπŸ˜˜πŸ˜˜πŸ‘πŸ»πŸ™ˆ


By garkuwan Fulani
[4/12, 6:13 PM] Aisha Aliyu Garkuwa: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
Y'ar Fulani part 31
Na Aysha Ali
Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡


Ahankali ya tsai da ita sai lokacin idon shi ya kai kan farin borgo da yake kan gadon duk ya baci da jini....da sauri ya saketa ya nufi kan godon da nufin rufe jin jikinshi har tsuma yake shikam sam baison ganin jini a rayuwarsa hankalishi tashi yake inyaga jini..bai qarisa wurinba yaji tasa kuka hade da riko hannishi tana wayyo Allah zafi bakeji zan mutu qafafuna sun karye ya juyo da sauri yana kollonta duk qafafun nata rawa suke kamar mazari ga jini dake bin qafafun duk jikinta sai bari yake da Saudi ya daqo Kai yana kllon ta a lokacin itakuma tayi...loooo ta lumshe idonta ta qqrin faduwa da sauri ya runqumota ya tallabota kamar jaririya yayi cikin toilet da ita yana shiga ya hada ruwan zafi yasata cikin ruwan da sauri ta bude idonta tare da kamo wuyanshi ta riqoshi da kyau idonta Na zubda hawaye......... A hankali ya kamo hannuta ya kara sanqalesu a wutanshi ya Sa kanshi yana kiss en hannun yana shafa kanta kiyi haquri ki gafarceni baxan kara cutarda ke hakaba nayimiki laifi matata..duk zafin da take jii bai Janata mmki abin da yaceba tana cikin mmkin kuma sai taji dumin harshenshi kan fuskarta yana lashe hawayen.........a hankali ta bude baki tace zanyi fitsari...ya qara kowata qirjinshi yace kiyi fitsarin.......tce zafi bazan iyaba....ki daure kiyi sai muje inbaki mgn tace toh ta rumtse ido ta samu tayi fitsarin tana mai zubda hawaye dan zabar azaba ga rauni gashi ya jiqa run jiya da dare................da kanshi ya mata wonka haka ya rinqa bin jikinta da sabulu yana shafawa har ixuwa qirjinta ha ya rinqa ajiyar zuciya dayazo kan dukiyar Fulaninta ga santsin fatarta ga Na sabulu yanayi yana ajiyar ziciya kamar yaron daya Sha kukan rashi mamanshi yana lumshe ido....ita yanxu kam ya fara zama mata dodo tsoronsa tuquru take kai sai ta saki kuku mai suma zuciyar mai sauraro sai lokacin ya dawo hankalinshi kuma shi da kanshi sai yaji kinya ya dauketa cak ......sai kan gado ya turo borgon da ya bacin itako da towel ya daura mata ya danja tsaki yace toh ko Na gyraki ba kayan d zansamiki ya matsota da kyau ya saga qafafunta ya dora kan kafadunshi tai sairin ja da baya ya daqo Kansa yace byakya so ne Na barki da ciwon ta girgiza kai yce toh so kike Na kira wasu qattin banxa su zo suganemin sirrina nane the a.a yace toh gyara......


By garkuwan Fulani
[4/12, 6:13 PM] Aisha Aliyu Garkuwa: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
Y'ar Fulani part 33 N a Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡


Bayan yaje gida ya danyi wonka ya saita kan shi ya dawo Asbitin kai tsaye room din da aka kwantar da ita ya nufa...........,,..yana zuwa ya samu wayam ba kowa a room en da sauri ya dauki phone ensa ya kira Hussain.......................yana dagawa ko slm marsa bai amsaba yace kai kuna inane nazo ba kowa a gun yace gamu a gida Abbah ya sallamemu😊yce too Abba kuma ya slmmk? Shima ya zama Doctor kenan? yce a.a matsayinshi dai zai gwada.........too meyasa Baku kaita gidaba??? Hussain yayiπŸ˜‚yace Abba ne yace gidanshi za.a kaita.ya katse kiran yana mgn kasa qasa naji dai kamar cewa yake mutum da matarsa kuma wai a samasu ido too fa mata manya😊 .....bayan sallah ishah ya nufu gidan kai tsaye a babban porlo ya tadda illahirin mutan gidan sai Ummah kawai da Fateema sune bai ganiba.......adaqile yayi SLM ya wuce gunda Yaya Bashir ke zaune ya dan sake fuska yace Yaya yaushe a garin Bashir yayi dry ya mika mai hannu suka gaisa tare da tabbayarsa ya jikin iyalinka yace da sauki...ya dago kanshi a raunane yace Abban barka da dere bai kulashiba ya kuma mgn bai ku laba sai yy Bashir yace Abba ana gaidaka ya dagamusu hannu kawai yayi.........Hassan yce bro Abba fushi yake dani yau yaki ya amsa gaisuwata karka damu zai amsa ni nasan bazai fushi da Hassan enshiba cewar yya Bashir........Fawaz dake gefe yayi dry yace kai Hassan yaushe zaka girma ka daina Sa 3 qt Ammin tayi tsaki ta tabe baki tace ai mai tunani ke gane ya girma....yadan Sosa keya yace yy Fawaz zaka jamin mita Bashir ya kamo hannusa yace muje in gaisa da Fateema zan tafi ya mike suka tafi tare................... Suna gaisawa da Bashir yce toh nikam zan tafi hassan ya rakashi zuwa farfajiyar gidan ya juya ya nufi dakin.......tun a bakin qofa yaji tana Ummmah ruwanfa da zafi sosai ummah tayi dry tace daure ki shiga hakan kina zama zakiji dadin jikinki dai dai lokacin da ya zauna kan kijera yaji tace wash......ya kalli ummah dake riqe da yar buta yace ki zauna mana ai zaki gaji tace Fatima karbi wanan ki kama ruwan dashi ta leqo ta karba can ta fito tana ta yarfa hannu da shan yaji wlh ummuh ruwan zafi gashi kamar gam tce toh ya isa zauna kici abinci tce zan Sa kaya... a a kici abincin tukun ta dauko tire shaqe da abinci kala kala hard a kunnun kanwa shide sai binsu da kallo yake yadan tabe baki yace Ummah wadannan abubuwanfa kamar wacce ta aihu naga irin abubuwan kuka rinqa dirkawa Adda Mina da ta aihu toh ita wannan ba aihuwa sai dure dure kuke ta mata.......harda baki kunnun ga wani dan galam shikuma menene a ciki kamar Zuma ummah ta girgiza kai tace eh zumace ko zakasha yace ehhh Amman ba yanxuba tace toh sai ka tayata shanye magungunan nata ya tabe fuska yace ke ki gma zan miki sauran AllurarkiπŸ’‰ta zaro ido 😳tace ni gsky nikam bana so ta tura dan bakinta tana kunkuni da hawaye a ido shar ......ummah tace karkiji tsoro ba zafi tce a a nifa a barni da ciwona yace toh ni dai Sauri nake kixo inmiki ki huta ta taso tana yarfa hannu wlh nidai bana so hannunshi yasa ya fizgota ta fada jikinshi har saida gashinta ya baje kan kirjishi da fuskarta da tashi fuskar ya cije bakishi ya matseta a girjinshi Ummah dake tsaye a gefe tuni ta ajiye galam din tsumin hannunta ta fita tare da jamasu kofa😘😍ahankali yasa hannunshi ya kunce zanin dake jikinta ya murxa zanin yayi qasa dashi bakin mazaunanta suka bayyana yasa yatsarsa babba ya rinqa Murza wurin yana dan latsawa ita Kam tsoronsa da tsoron πŸ’‰ Yasa tayi lamo a girjishi sai faman murza kanta agirjinshi take a hankali yasa hannunshi ya zuge zip din dake gaban rigarshi hankan ya bada damar hadewar jikinsu shida kanshi bai San meye xuciyarsa kebuqataba........ya zaroπŸ’‰a hankali ya ziramata ita aiko tayi zillo da qara tare da cakumoshi ta hada girjinshi da nata tana murzawa baisan lokacin da yakoma baya ya jingunu da kujeraba gami da cewa wayyo zaki karyani ki huta tace kamin allurar ne yace a ahhhhh ke dabaki nitsuba tukun tace toh kayimana Na huta tashi yayi ya saita πŸ’‰ya ziramata Ruwan tasa hannu bibbiyu ta rinqa murza kirjinshi yadda yake mata a inda yamataπŸ’‰ allurar(tab nima xan arce dan.........fatan alkhairi ga dukkan yan uwa musulmi yan uwana qawayena da malamai Na mutanen makarantar Ibrahim bornoma ban manta dakuba yan Garko kuma duk kuna rai na😍😘


by Garkuwan Fulani
[4/12, 6:13 PM] Aisha Aliyu Garkuwa: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
Y'ar Fulani part 34 Na Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡


Yana ruk'k'ume da ita tanata baccinta cikin kwanciyar hankali a hankali ya dago hannushi ya duba agogo dake annun nashi....da sauri ya mike ruk'k'ume da itan yaje ya kwantar da ita ya rufa mata borgo ya manna mata kiss a goshi ya juya ya fita badan ya soba. A hankali yake tafiya sadab sadab wai duk gudun kar aji mitsinshi yana zuwa tsakiyar porlo sukayi kicibis da Ammi ta kalleshi a dan razane cikin mmki tace kai ......me kakeyi har yanxu baka tafi gidaba
yada sosa qeya gamida cewa ina bata magungunan tane...cikin jin haushi tace kai da .Allah tafi daga nan qarfe 1:30 zaka bata mgnin bai kuma cewa komai ba yasa kai ya tf............ Washe gari da safe suna zaune shida Ummah da Fateema shi yana cin abinci Umma ko Na durawa fati kwabe injishi da fada..sunata hirarsu anjima kadan ya kura mata ido in suka hada idon sai yce sorry ya jikin har ta gaji da amsawa......... Amir ya shigo da SLM yace Yaya Abba Na kira...yce ni kuma ehh toh menayi Abba ke nemana ? Ya dan girgiza kai yce nima ban saniba.... Porlo shiru baya ya gaidasu..... sai bayan dan wani lokaci sarki yayi gyaran murya yace waxiri komai a gabanka ya faru Sha anin Auren Hassan da Fateema kuma Ku duka nan kunsan cewar Albarkacin mahaifina Hassan yaci har aka bashi ita badan isarsa ba ko matsayinshiba ha kazalika zaku zama shaidar yadda yake da niyar watsamin qasa a ido ni da iyayena...ya danyi shiru kadan kafin yaci gaba da cewa toh ni zan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login