Showing 18001 words to 21000 words out of 25578 words
Chapter 7 - Bagidajiya Book 2 Complete hausa novel by Haseena Muhammad .txt
tafi ,batariga tayi girki ba”
“Ok to Ku rid'i² me ye amfaninku dabazakuyiba... Inkunyi auren wazai maku?”
“yaya aidai mun iya girki,kuma muna zuwa catering class...and more over ni ai banda matsala,innayi aure sojanah zai ringa dafo mun yakawo mun har bed ya bani abaki”
“....Tab lallai yarinya kina ruwa ,maliyama kuwa”
“Au bazakayiba,shikenan muyi betting duk ranar da kayi I will remind you....”
“oh baby keep quite, kar yaran can su rainani....I give you few minute Ku shirya a rakani republic inci wani abu”
“Laa,yaya bara mu dafa ma mu ”
“wa ?ni? Allah yasawaka sai naga certificate d'in gama catering class d'in tukunna”
“Nan koda five dayz,inshaallah you seems bamu zama expert bane,Allah we will surprise you all,tunda shima haka ya haidar d'azu wai yace mana ko indomie namu yaci sai yayi amai”
“oops ,so he's in the city kenan....?”
“hehehe....tun shekaran jiya,zai wuce Germany ne nanda 2 weeks ”
“Alright kuyi maza Ku fito....karki barsu su dad'e kinga ina jin yunwa inkuma kika bari yunwa ta galabaitar maki da miji tomm....coz am with hungry since morning ”
“Wayyo ya farouk to five fa...ga munan zuwa”
Basu hada ten minutes ba suka fito ,sabuwar motarsa kirar Mercedes Benz suka shiga yaje suka tafi.
Basuyi wani nesaba iyakarsu chicken republic d'in sukayi occupying seat
Shi kad'ai yayi wa kansa order fried rice and chicken,sai lemu da ruwa.
Sukuwa manyan babes din dasu kayi gidigagidiga uwa agric hens ,zaki rantse sunkai irin 400l a jami'ar nan.duk ice creams suka amsa kad'ai kowa kalar nata daban.
Saida suka gama suka k'ara guzurin ice cream din suka wuce gida.
Mom suka gani tadawo,don haka
Tsarabar wayoyinsu da yayo masu atare ya yabasu for his plan su tafi subarsu suyi magana da mom
“ke kuma Ayshah ga laptop dinki as i promised you....wannan jakar kuma ki ajemun ”
Jakar English wears dinda yasayo mata ya mik'a mata
Sunyi murna sosai,kafin sukayi masa godiya....
Daganan suka rankaya suka tafi gidan ,sunu nawa ya haidar.
_Son so fisabilillah_h
*★★BAGIDAJIYACE★★*
•★
By Hassenart bamalli
•★
09065990265
★
★
*One of the five Za6a66u of 2020*
★
★
~Bagidajiyace,Isn't for free.kibiya #200 na katin MTN ,inkuma VIP ne #300…Bazanyi tsinuwa irin na sauran marubuta ba,gamasu karanta littafi ba tareda sun biyaba,Saidai kowa yasan daidai ai,so we are all matured enough~
_____________________________
42-43
Mom dake zaune akan kujera two seater ne ta waigo kan farouk ,dake zaune kan center carpet d'in parlour din.
“Yarona,ya naganku a gidane kamar an jehoku,daga kai har boy d'in? ”
“Mom aiko nima anan ,abakin su babynki nake jin wai yazo dayike bamuyi wayaba yau through out,ni kam mum achievement nasamu ,kinji kinji.... ”
Nan ya zayyano mata labarin nasarorin daya samu na tafiya hongkong in the next of 2months.
Sosai mom ta tayasa murna,shikam duk addu'a datake masa tunda ya amsa sau d'aya bai kuma magana ba.
“Boy yadai akwai wata matsala ne again?”
shiru yayi yana d'an Sosa k'eya ,kur tayi masa da ido tana experiencing facial expression d'insa
“Umh,go ahead what next?”
“Dama,unhm dama...”
“see dama me? Go strength to the point ”
“...mom dama inasone don Allah aro'kar mun su abbey in tafi da Aisha tayi karatun ta acan itama,inkuma kuna ganin da matsala Sai a d'aura mana aure,inyaso bayan mun dawo sai ayi bikin tarewarta....”
Sun kyar dakai da sauri yayi,yana Jan addu'a duk da yazo bakinsa akan Allah yasa ta amince.
“Oho kaida zaka training sai inbaka,katafi da er mutane inyaso tai ta zama agida ita d'aya ka rabota da kowa nata ko?...to baxai yiwuba”
“No mom wallahi yanda nayi bincike, training din bawasu abubuwa hard bane,irin na nan,kiyarda dani,bazan gamsu bane da zaman ta anan kafin in dawo gaskiya inzo in tarar wani yayi mun PDP ...kawai dai mom infito kwartukwar”
Wullo masa throw pillow tayi,dagudu ya shek'a hanyar fita waje
“momy pleasssse”
“Jeka zamuyi shawara da dadynku”
Tsalle yadaka“yeeeh yaro kasameta...dad ai d'an gidansa ne ni”
Da farincikin haka ya fita ya tafi zuwa gidansu Haidar.
Mom d'in farouk ta sama dad din sa da maganar ,shi kuma yayima abbeynsu Hassana magana inyana ganin ba takura ,shawara abbey yayi da Hajiya Fatima daganan maganan daura auren yatafi har zuntu,ba asamu wata matsala ba kowa ya amince,saidai duk zancen nan ba Wanda yasani cikin gidan sai haidar Wanda farouk ne ya roki hakan acewarsa kar Indo taji yazo ta hutse,sai da yagama tsara komai ya d'age yabar garin da ajendar din baxai dawoba ,sai ana igobe daurin aure ,ana sauran kwana biyu tafiyarsa kenan.
Mom Fatima ne,ta kira wayar k'awarta Wanda suke mutunci er Maiduguri tace ta hada mata ,turaruruka zata aurar da k'anwarta nanda kwana goma
“Hajjaju kamata fa yayi kibari muzo mu kintsata,inama da wata k'awa 'Yar nijer zan kirata itama ta girkata tukunna kafin bikin ,kinsan mazan yanzu kosu shirya Kansu sukeyi insunkusa auran nan ,to yakike tsammani in yarinya bata had'u ba?”
“Ah ah fa Hajiya falmata wannan kawai auren za'ayi shine amma tarewa sai bayan sun dawo k'asar da mijin ,shifa mijin sojanema ta training dinsa yake”
“ko ?hajjaju tunani ki kenan don wallahi badai kince soja bane,yo waya kaisu son mata ?”
Abbey ne yashigo d'akin don haka amsa mata da “To sai kunzo d'in ” kawai tayi.
Bayan mom tagama da abbey dakin 'yan matan ta tafi,taje ta kira Aisha zuwa d'akinta,ta shaida mata za'a yi mata gyaran jiki tareda surace da jik'e -jik'en magunguna na kariya da aljanu kafin auransu ,su uku su matso..
Aiko indo tabada cikakkiyar had'in kai ba ayi sati ba yarinya ta rikide takoma kamar balarabiyar k'asar labanon wanke ka ta6a.
Su 'yan biyu da maryam mamakin mom faty sukeyi yanda take tsatso ma Aisha kyau ita d'aya duk da tasan tafisu,ga wasu concoctions da ake dirka mata,da namomi masu magani ,amsa d'aya mom faty ke basu kun dai San ba lafiya ya wadace taba cikakke to maganin al'mutsutsan kanta akeyi,kar ayi aure tayi ta hauka...
Rana kam bata k'arya saidai uwar 'ya taji kunya gashi dai har gobe bikin Aishan,tuni farouk da haidar sun hallaro gidan sun gama tsara shirye-shiryensu sunmayi sallama da 'yan wajen aikin su.
Friday ana sakkowa daga masallaci na jumu'ah dama Already wasu iyayen Aishan da dangin dad d'in farouk duk sun hallara aka raba dabino awajen tururuwan 'yan masallaci suka shaida d'aurin auren.
Daganan reception suka tafi inda dad ya d'auki nauyin komai akaci akasha aka watse tareda addu'an dawwamammiyar zaman lafiya.
“Nikam hussy bangane wannan zirga-zirgan da mazan gidan nan keyiba,gashi kowa kagani yasha babban Riga,anya kuwa?”
“...Seee anya me ,kawai dai kwalliyar jumu'a ne bare sunsan daga wannan ,wata satin a k'asar masu jajayen kunne zasu nayi...kinga aidole a tuna shigar hausa”
Maryam ne tashigo dagudu d'akin tana haki“Anty Aisha kinsan wallahi wai an daura auranki da ya farouk?”
“ke don Allah karki kawo mana shirme,auren da za'ayi tare dukkan mu to meye nayi a munafurce?”
“shikenan kijira kuma zaki gani...su mom da ummey sunanan a falo sufa naji suna magana ,wai ma sunce inkira ki”
D'as taji gabanta yafad'i amma haka ta dake ,tatafi.
Nasiha suka dinga mata daga k'arshe dai mom ta fad'a mata maganan d'aurin auren ,Suka kuma rok'eta taje ta d'auki important credentials na ta,gobe zasu wuce da farouk zai Neman mata makaranta acan
Da kuka takeyi ai tanajin anyi zancen karatu,tami'ke tana goge hawaye ta fita da gudu tana murna.
Tsalle suka had'u dukkan su ,sunayi tareda tayata murna
Turus Hassana tayi“Anty aisha saidai we will be missing you fa ”
“Kiji nonsense, abunda ga waya kullum zamuna chart banfa San balack sutomac ehe”
Dariya suka saka
“kuma muna da kwanannan ma zamuyi aure mu rarrabu ,wannan fah basai mugayen mazan zasu ringa had'amu koda a month sau d'aya bane”
Hakadai sukayi ta haukansu,farouk kam zullumi yahanashi shiga gidan,washegari duk aka had'u aka rakasu airport,basu dawo ba sai da sukaga jirginsu ta daidaitu Asama ta wulla cikin gajimare.
Hankalin farouk kwance yake tunda yasan sunada equal understanding tsakanin sa da amaryansa,kallo fuskarta yayi yaga tana bacci ta wanayi su6u-su6u yarasa mai ya canza ta,wani abune yaji yana fizgar ransa,ko menene oho.Tunanin firansu najiya da ita a waya yayi ,Wanda hakan shi yasamar masa da k'warin guiwa a yau.
“Hello Ayshhh karki d'auki komai bayan wayoyinki dasu laptop da takardunki,tunda dai karatu zakiyi ko ....inmunje can a saya komai”
“Kai yaya inayinka fa like crazy ,nagode sosai you make my year happy ingaya maka bama day ba”
Wani nishad'i da tunda aka d'aura auren bai tsinci kansa aciki bane yaji ya samu, at least dai yagane ita bama takan auren takeba ,so zata bashi had'in kai dama kuma shima hakane aransa,anya dai farouk ?to mudaije zuwa....tunani sosai yashiga yi na gidadancin da tayi tayi,dasauri yajanyo ta a hankali ganin ta takura ,ya kwantar da ita a cinyarsa.
Dashike ,jirgin ta yawo ce saida suka kewaye k'asashe uku,don haka duk yawancin en Africa sun sauka sai 'yan tsiraru duk an d'ebi wasu fasinjojin a inda suka tsatstsaya.
Landing jirgin tasoma yi kafin tayi balance afilin jirgin k'asan nan aka umurci fasinjojin da su cire belt sufara shirin fita,d'aura hannunsa akumatunta yashiga yi yana shafawa,har ta bud'e Ido,ganin ta kwance kan cinyarsa yana wani lailaye mata kumatu yasa ta tashi zumbur,kamar wacce aka d'od'anawa wuta.
Saurin janyota yayi tafad'a k'irjinsa,rad'a yashiga yi mata a kunne
“Habadai cooldown karki zama bagidajiya mana ,tura wanne da larabawan zakiji kunya?...kinta6a ganin nayi maki haka? I just decided to show them that I love you ne,kar tsirarun Wanda muka hayo jirgin nan tare suraina mu ,juya kiga yanda sukeyi suma”
Ajiyar zuciya tasaki“To naji sakanni dai”
Bamusu yasaketa suma suka bi haryar fitowa.
*★★BAGIDAJIYACE★★*
•★
By Hassenart bamalli
•★
09065990265
★
★
*One of the five Za6a66u of 2020*
★
★
~Bagidajiyace,Isn't for free.kibiya #200 na katin MTN ,inkuma VIP ne #300…Bazanyi tsinuwa irin na sauran marubuta ba,gamasu karanta littafi ba tareda sun biyaba,Saidai kowa yasan daidai ai,so we are all matured enough~
_____________________________
44-45
Tunda suka fito jirgin Aisha ke zare ido tana zuba k'auyenci,har suka yi hayan taxi dazai kaisu hotel ,tunda for now basuda masauki.
“Yaya farouk ,wai nikam haka ginin turawa yake shalmala-shalmala,ji wancan tana tafe tsigil-tsigil da waincan kayan najikinta uwa jimina...?”
“Kinga ko Eashh this is my best dress danafiso matata tana yi mun”
“Ciftsi to Allah ya kaimu lokacin bikin...kafin nan nima na futsaren”
“Hhhh...wato wannan shigar ne na futsara,don't play with your tongue, halan kin manta yanda na kamaku ne agidan mommy last zuwa da nayi,ko nafad'a maki bansan haka kuke yiba”
Sunkuyarda kai tayi tana dariya
A wani k'ayataccen hotel suka yada zango,dasauri tasama seat ta zauna a reception din fadi take “washhh”shi abunma dariya yabasa ,girgiza kai yayi ya wuce Attendance cubicle ya gama komai aka basa key ,yazo yakira ta suka shige ciki ,a third floor room din su yake ,suna shiga ya Mirza key yaje yafad'a kan 3seater garaf har ga Allah shi kansa ya gaji.
Tsayawa tayi tana k'are masa kallo “Ya farouk wai ni to inane d'akina kazo kabarni tsaye?”
Kashe mata ido d'aya yayi.
“My Eashh kinada d'akin da yawuce inda mijinki yake...beside ni zan kawo matata nan wajen in barta d'aki dabam,salan insaki baki hagaga,wani yaje yayi mun d'anyen aiki?...ina ba za'ayi hakan daniba”
Kunyane taji yakamata“ kai yaya ,yaushe kazama marar kunya?”
“Ranar da aka d'aura mana aure tare”
Dirka k'afarta ak'asa tashiga yi,tana masa kukan ta6ara
“Ni wallahi...wallahi uhmuhm ”ta mak'e kafad'a
“Wow I love that,d'an sake ingani?”
“Yaya to ni inason inyi wanka,wani kaya zansa?...and inajin yunwa”
“Worry don't, shiga wankan ki,bara inshiga wancan mini boutique din Dana gani daga waje-waje insayo maki Wanda zakisa yanzu zuwa safe,kafin muhuta sai mu shiga kasuwa”
Bata saki jikiba saida taga ya fita sannan tacire kayan jikinta,dawara tashiga yi ,talek'a toilet d'in tahango sabon towel a ajiye gefen in between shower da sink,cire kayan tayi har pant da bra,tayi maza ta jawo jakar kayan kwalliyar ta taciro shower jel da brush ta wuce bayin
A jacuzzi ta tara ruwa, sulle jikinta ta dingi yi tana fitar da ruwan,wani 6annan ruwane taji tana jinyi dama sun saba in suka shiga bathroom sai an gansu.
Fita tayi taje wajen shower kuma,ta saita lukewarm tabarshi yana dukanta,tana tsalle tana dararraku
Farouk da tun d'azu yashigo yakejin k'arar ruwane ,yasan wankan takeyi ganin ta d'auki dogon lokaci ga dariya da take tayi a bathroom d'in, A hankali yataka zuwa gaban k'ofar ,ta6a k'ofar yayi da nufin yayi mata magana kan tabar magana a bayi,aiko yana ta6an k'ofar Ashe bata rufe da kyauba yako wangale
K'ara tasaki,tayi maza ta duk'a tana kakkare non uwanta,da hannuwanta.
Wani mugun miyaune yaji ta wuce masa muk'ut! K'yar yayi mata da Ido
Kulle idonta suke gam tasoma masa magana
“Ya don Allah ka tafi mana”
Jan k'afarsa yayi a hankali ,ya koma gurin bed ya zauna amma me kasa zaune yayi dasauri ya tu6e kayansa ya Ciro sabon farin towel d'in da yasayo masu ya d'aura,'Yar 6ingil d'in pink towel ya d'akko mata
Yana zuwa wajen kofar yayi knocking
“wayyo yaya...”
Da shak'akiyar murya yaiya magana
“No , is your towel”
Hannu tamik'o yabata tayi maza tayi wrapping jikinta,tsayawa tayi tana k'arewa kanta kallo,aranta take yara lamarin
D'aga murya tayi kad'an
“Ya please ban kayan da kasiyo mun insa”
Gyaran murya yayi kamar me sallah don haka da sauri,tafito da nufin tayi maza ta shirya kafin ya idar.
Gurin bed tayi da gudu,ko kallon gabanta batayi
“See them in the polythene bag”
“Yaya inajin kunya please”
“Karki damu nima wankan zanyi”
Wankan yaje yayo nan suka dauro alwala sukayi sallah ta matafiya ,yajawo masu abincin suka soma ci.
Hamma tasoma yi ,idonta yana mashau-mashau,ganin hakan da yayi yasa yaje ya haye gado abinsa
Gaban gadon tazo ta tsaya
“Ya am yawning... ”
“and so?...zo ki kwanta mana”
“Ya ai kasaukane,bani kwana tareda namiji”
“Oh really?... To ni in kwana a ina?”
“kujera mana”
“Tab so kike inyi ciwon kwankwaso...?”
“To ya ina zan kwana...?”
“kizo ga nan..barama ki gani will adjust for you”
Matsawa yayi can gefe ya ma juya mata baya,
Zuwa tayi don Dole tasaka pillow biyu atsakiyarsu sannan ta kwanta.
Barcinta haik'am ta shigayi,saida ya bari barcinta tayi nesa sannan ya jawota a hankali,ya ture pillolin tsam ya rungume ta,sannan yaja masu blanket.
Har sai asubah sannan Aisha tafara motsa idanuwarta d'imin jikin mutum taji a gefenta,da sauri ta ware idanuwarta.
Mutsu-mutsu tashiga yi hakan shi ya farkar dashi,shafo kumatunta yayi yana d'an murmushi
“My Eashh kin tashi ?...ki koma mucigaba da baccin mu”
“Ya meye time?...lokacin sallah beyiba ,naji ba'a kira sallah bane”
“Ai baxakiji kiran sallah ba,amma nayi setting alarm ,in time yayi shi zai ringa symbolizing mana lokacin sallah ”
Juya baya tayi ta hotsaro d'uwawunta dasu nan zata koma barci,runtse ido yayi yana kara waresu kan duwawinta da yayi like Q shape, d'aka ma wajen dukan wasa yayi ,jikake d'uyyy!.
Aisha da tafara barci waigowa tayi da sauri“Yadai? ”
Murmushi yayi “Aisha you're too provocative, gaskiya you can kill me oushhh!”
Yafad'a yanakama mararsa da yafara Tara ruwa.
Wani rigigif taji a k'irjinta ,kardai farouk karya alkawarin da yayi na jiranta harsai sun ddawo anyi bikin su ,sun tare zaiyi tun yanzu?
“Ya farouk I want to sleep plz ”
Manno ta dajikinsa yayi,ya kamo fatar kunnenta,ya shiga mata rad'a mai had'i da fitar iska,yana zurarawa cikin kunnenta
“ki barci ki, just let me ind'an manna jikina da naki”
Zaro ido tayi “ya kana da kunya kuwa ?”
“Shikenan eashh gaki a matsayin matata bazan d'anyi romancing dinki ba ,don't forget I am a gorgeous giant,I need woman behind me...amma shikenan zan k'yaleki zuwa mu koma k'asar, but gaskiya ki taimakeni zan d'an sama wacce zan ringa hutawa,ki yarda dani bazan zinaba ,kawai dan romancing ne tunda ke kinga baki tareba”
Ya k'are magana kamar zaiyi kuka,uwa gaske,wantsalowa tayi da gudu ta rungume sa
“Ya farouk,don Allah kabar maganan nan,nayarda kayi komai danin indai bazakaja ayi mun fad'a ba inmun koma”
Murmushi na cin nasara yayi
“Wazai sani ,kawai nashanuna zan lallatsa da 'yan abubuwa,kekuma kita karatunki...koya kikace?”
D'aga kai kawai taiya yimasa ,kunya kam ,kamar ta nutse,ko dayike no wonder bawan Allah danasa ma yana kallon bf video ai komaima zai iya cewa,Allah madai nagode maka da baya bin mata....kujitafa kamar tasani dama.
K'arar alarm dinsa shi yazaburar da su ga kiran Allah! Dasauri suka sakko kan gadon ,aisha na nonnokewa,wai ita ya farouk yayi mata zancen iskanci,yi yayi kamarma bai ganetaba.yaje suka d'auro alwala yaja masu jam'i.
*Bayan sati biyu*
Farouk yagama duk masu wasu cuku-cukun samun gurbin karatun Aisha tuni anmata admission tamafara attending class tana karanta Anatomy and physiology,shima yafara zuwa wajen nasa,ya saya masu 'yar k'aramar gida da taimakon ogansa d'an asalin k'asar.shi wai acewarsa baxai cud'anya da wa'innan zaratan sojin nasuba da matarsa ,su k'are da kalle masa mata
Kujifa kamar 'Yar gold mere matar arewa,cikin afrika...
Kodayike ko ni hassenart nace yayi mun dai-dai 'Yar arewa matar rufin baici ,d'aya tamkar da matar larabawa da turawa doxin ,ga kwaliti da nagarta.
don haka kwanansu biyar sukayi parking suka bar hotel din zuwa gidansu.
Safe nayi aisha ke tafiya makaranta shabiyu tadawo,shikuma sai biyu,tana dawowa ita take masu girki da komai nagida,dama wannan Allah ya taimaketa an kaisu catering class basuda matsalar girki,bare kuma tsafta ,alhamdulillah Aisha akwai shi .
*Saturday*
6:50pm
Aisha ce nahanga sanye cikin wata wandon net mai safa ragaraga ba abunda baka gani tas