Showing 12001 words to 15000 words out of 25578 words

Chapter 5 - Bagidajiya Book 2 Complete hausa novel by Haseena Muhammad .txt

01 Dec 2024

1199

ilahirin mu yasauka akanki,ko ke wacece kuwa...


Na farko bamason yin lalle,ko nail paint....


bamason fixing din eye lashes ko fixing attachment bale artificial nails .....


bamason matsatsen wando ,dress descent please....
Bamason late coming in every circumstances...


In kikayi wa prefect d'aya laifi kamar kin mana dukane ,don haka zaki fuskanci mummunar fushi ga dukkan mu....


Bamason ganin aji ba malami ko da k'azanta....


Idan muka bada style din kitso bakiyiba ,ingashinki yafi na India sai mun yankeshi wallahi....


Kibi doka ki huta da wulakanci, masu k'in yin stocking bance kuringa yi ba,da sagging...


above all maza masu askin 'yan iska ,I don't care ko ronaldone ko Bob madly style ne ,zanyi kaca² dashi da scissors ah swear....


Doka zata fara aiki daga gobe inshaallah Thank you all" .


d'af² ta sakko akan munbarin p.cn takoma cikin 'yan uwanta ,thumb up suka dinga yi mata..


Cikin wasu d'aliban ya d'uri ruwa ,wasu kuma sun lashi takobin karyawa intensionally suga yanda za'ayi dasu....to saidai muce Allah yaba mai rabo sa'ah


Hatta staff d'in sun shak'i mamaki...


Wani Mr.Williams ne yasoma sharhi akan indo baki na 6al6al da gura²n hausansa


"Wai ba itace mai kukan batason muk'ami ba ranar Friday?...amma shine yau monday harta fara shimfid'a dokokin mulkinta....jibi yanda tsigilgil tahaye wajen p.c inda komu bama hawa?...kenan what will happen in the next ten days. Ooo?....hohoho ,nawawo....🤔🤣... Hurt fire oushhh I pity those children oo.".


***********************************
Sunayen su umar yafito inda akayi posting din farouk port court, shikuma haidar Lagos,kuma zasu fara shiga office next Monday.


Bakin ciki sukeji kamar mene...yau ce rana ta farko da suka soma rabuwa....


Ana cikin haka su Aisha suka dawo suka tsinci mummunar labarin.


" Haidar bana son tafiya can nesa inbar Ayshata...sai inajin kamar zan dawo inga wani yayi mun snatching.... "


Zaro ido haidar yayi ,shaye da mamaki


"What do you mean ,farouk?"


"Many thing I mean include what you heard,ai ranar wanka ba'a 6oyen cibi,so kake in mutu,Na fad'a I love Ayshah" ya fad'a a tunzure


"Calm down aboki,I didn't mean to hurt you....in fact tun tuni Nike maka sha'awar ta....Nidin me tayaka fafitukar Neman samun tane...and I am preety sure zata soka"


"Allah abokina?"
"Sosai ma..."


Sauke murya yayi ,kamar me rad'a
"To yanxu yaya za'ayi ?,in fad'a matane....ko ko in bari har sai ta gama school?"


"Kai ,kana haukane?...to ni yanzu hakama bansan adadin samarin indoba...donma bata kula sune....rufawa kanka asiri ,kasan ance abari ya huce ,shi ke kawo rabon wani"




"Kana da gaskiya haidar ,yau zanma Ayshah magana amma tayaya?"


"Kabar komai a hannuna da kawai"






Happy Monday my fans🥰


*★★BAGIDAJIYACE★★*
•★
By Hassenart bamalli
•★


09065990265


*One of the five Za6a66u of 2020*





~Bagidajiyace,Isn't for free.kibiya #200 na katin MTN ,inkuma VIP ne #300…Bazanyi tsinuwa irin na sauran marubuta ba,gamasu karanta littafi ba tareda sun biyaba,Saidai kowa yasan daidai ai,so we are all matured enough~




Am seriously sick ahaka nake maku typing sai kunyi hak'uri dani plz,kunga ko jiya ma ban samu yi maku posting ba afuwan,Needz your prayers👏🏻
________________________________


34-35.
Haidar yana tashi d'akinsu Indo ya wuce....ooops ni Hassanatu kar nayi laifi,d'akin su Aeshmar.


Kwance yasameta ita kad'ai akan bed tana kuka tayi ruf da ciki,inba kayi mata kyakyawar sani ba bazakace kuka takeba, Hassana kam tana sallah adafa can gefe alamar ma batasan tanayi ba.


A hankali yatako gaban bed d'in ya tsaya,yina k'are mata kallo,kafin yace


“Aysha what are you crying for?...”


Shiru tayi masa batareda tace komai ba


“Uhm,inajinki nace...kukan me kikene?”


“Bayan kune zaku tafi kubarmu...”


“...oho nagane bakiso mutafi ko?allah yasa har ranki hakan ne.....(Rage murya yad'anyi)....fad'amun bakiso mutafi,koko bakison farouk yatafi?”


Dasauri ta girgiza kai“ nidai banceba yaya...kawai nasan zan rasa masu guiding d'ina ne...”


“Oho to nagane,yanzu dai Ayshah tashi muyi 'Yar magana dake,muje d'akina...because I need a privacy ”


“A'ah yaya ni bara dai nabaku waje tunda nagama”


Hassana ce tabashi,amsar tana yunk'urin mik'ewa tanad'e praying mat d'in.


“Ayyah hope bamutakureki ba sister nah?”


“Ko d'aya ”tafad'a tana k'arasawa bakin k'ofa ,tayi waje abunta


“Aisha,Aisha!”dasauri ta d'ago saboda tasan yanda Haidar yayi maganar nan ,symbolize he's trying to impact vital talk.


Asanyaye ta amsa
“Aisha kina da Wanda kike sone?...amsar shine yes!...waye shi?...amsar shine farouk...”


Mik'ewa tayi tana girgiza kai tareda pointing k'irjinta da index finger d'inta.
“Ni kuwa?...waya fada maka hakan ?gaskiya ba gaskiya bane”tafada Surprisingly




Aisha ni dakene,ko baki fad'a ba nadad'e da ganin son farouk kwance a k'wayar idonki....So now stop deceiving your self ,kisani inkika bari farouk ya tsallake yabar garinnan batareda kun k'ulla wata alak'a ta soyayyaba ,wallahi da wuya ki samesa...saidai thank god for your lucky... Saboda farouk is in your love like badly...to don Allah karki cuci kanku,farouk yana shayin fad'amakine,and in baki soshiba zai iya samun problems ko ya tafi can din”


“Hmmm ,ya haidar to yazanyi?”Tafad'a tana runtse ido


“Kina sonsa?...inkina sonsa,ki sa kanki acikin jerin 'yan mata masu sa'ah,saboda samun farouk babban dace ne...”


“uhm uhm,yaban kai adalci,to nima ai dai d'in allurace cikin ruwa mai rabo ka tsinta...”


“Nasan haka auntynah(yafad'a yana murmushi cikeda zolaya)yanxu dai ataimake abokinmu,ad'an bashi fili yayi playing roles d'insa ”


“To waikai Kaine farouk d'in?ka barshi yazo ya gabatar da kansa ,inyayi mun tooh”


“Angama ranki shi dad'e”
★★★★★★★★★★★★★★


“Hello!, Who please ”
“Wai wani bawan Allah ne mai taran aradu daka....donko ni kai na nasan tunkarar Za6a66un Mata irinku, babban kasada ce,kamar yanda samunku dacene...ke din ta dabam ne Ayshah ta,Ranki shi Dade ataimaka abani dama don in fayyace ma zinariyar zuciya ta muradin qalbina...”


“...Cut the story short...who you are?..this is the first reason why you Nigerians failed your exams...simple question you can't answer stregth forward,Rather lingering around the bush...”


“Sorry ma’am kwarjininki ne yaja haka,dafarko dai sunana Captain farouk, Na kirane ina mik'a k'ok'on barata ,ina baran soyayyar ki,fatan za'a gutsurar mun 'Yar k'aramar wuri a zuciyar Queen of beauties... ”


Kan tane taji yana wani fasuwa,wai kamar ta bagidajiyar ta da farouk ke gaya mata he's loving her?
Cire wayar tayi tana k'arewa Numbers d'in kallo kodai ba farouk din da tasani bane, tabbas number sace...Allah sarki ya aza batada numbersa ...


“kina jina kuwa?”
“Eh ina jinka...Kasan menene kabari zanyi shawara dasu Hassana duk yanda mukayi zakaji”


“Wayyo honey ki taimaka mun,Ashe dama kinada abokan shawaran da yawuce ni? Please talk ,so that to make my day happy ”


“Shikenan to text you later”


“wayyo Allah yasa inga alkhairi ”


Suna gama wayar, ta tsaya tana 'Yar gajerar tunani,kamar wacce aka tsikara kuma,ta kunna wayar tafara typing mai text.


“Hey Sojana,Duk da inajin kunya saidai hakan baxai hanani bayyana shauki danakejiba akanka,. I love you since when I couldn't realize who am I,you're my shining star ,I can't do without you. Inason ka like in bakaiba sai rijiya d'innan”


tayi sending mai sannan takoma ta kwanta ,idanuwarta na kallon silin ,cike da tunani tareda godewa Allah da yakawo mata farouk a hannu batareda ta wahala ba.
•••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••
Soyayya mai k'arfi ya shiga tsakanin Aysha da ummarul farouk,tuni ya wuce port court, yabar Aysha da kewarsa,saidai kullum suna tareda juna ta waya.




*AISHA'S SCHOOL DUTY ROUTINE*


“Keeeeeee!!!,What are you doing there ?...ba nace kar wanda na kuma ganin sawayenta a wajen ajinsu ba...”


Aikam tun tsawar da tadaka,saida d'auka cin d'aliban makaranta suka shiga taitayinsu....itako wacce ake maganar da ita ko ajikinta,tunkis² ta shige ajinsu.


“Zan maganin kine ai”tafurta hakan sannan tawuce inda prefect en uwanta suke taruwa.


“Malamai ,kuzo mutafi seizing ,don naga yau sun karya doka dayawa zamu samamayesu kuwa ai”


“Topah ga dogarawan makarantan nan ,tareda jagorancin shugaban su, Aisha Indo Ifiritun minal jinni”


D'aliban ke wa junansu ishara kowa yashiga Adana abubuwan da za'a iya masa seizing tun kafin azo ajinsu.


Ajin farko dasuka shiga taga basu sami komaiba abunko ya tunxurata,tasama ta lek'o ta kwalla wa Sargent kira,wai ya kulle get yazo school premises kar yabar kowa yafito ko fitsari.Aiko cikin rawar jiki Sargent yayi yanda tace don ko banza yanzu suna rage masa aiki.




Masu Tara gashi maza tafara tsinta,da masu lalle sai pencil trousers, sai kuma tashiga tuge hulunan matan duk wacce batayi hair style ba ta Ciro su waje.


Cikin wa'inda taciro masu problem narashin kitso harda yarinyar da tayi mata magana d'azu akan yawo,ta tafi tana gotsere² ,Sosai Aisha taji dad'in hakan.


School premises suka taso k'eyarsu,scissors sababbi guda biyu ta Ciro ta mik'awa Namijin dake gefenta


“Oya...'yan junior classes dasuka sa long sleeve Riga kadatse ,da maza masu pencil trousers ka farkata ,gobe sai su d'inko sababbi....”


Zunduma² bulalai suka rik'e suka kewaye students d'in da za'ayi punishing d'insu.kana wani motsi suyi maka rubdugun bulalai.


Ahaka suka yanke kaf k'afafun wanduna da hannun riguna mazan ,suka sallamesu suka watse suna k'unk'uni.


Daganan kuma suka dawo kan mata,
Had'a su gabadaya tayi,taware wasu lalle a gefe ta kad'a kwallan lalle da hydrogen a wani bowl tasaka kowaccen su tazo ta wanke hannu,kowacce tana tsame hannu saidai kaga yayi bak'i sid'ik gaba d'aya hannun ,kuka wiwi haka sukeyi suna wucewa hanyar bayi ,sai su samu yashi da ruwa a buta suna durza har sai hannun ya washe shima kuma lallen ya fice ,gashi duk sai sun farfasa hannunsu.


Gabadaya makarantan ya hautsine kowani aji akwai masu kuka,ga rad'ad'in azaba ,ga rad'ad'in lallensu ya goge ga tozarci cikin d'alibai.




Wainda kuma basuyi kitson da aka bada ba tayi masu bulala goma² ,suka watse suna yarfe hannu.




Amsar scissors d'in Aisha tayi tana tashi ta shiga saukewa wannan yarinyar ta d'azu bulalan,sai da tayi mata ligi² sannan ta tuge hularta d'an 6ingilin bindin gashinta da tayi parking ya fito tattaresu tayi ta saita zata d'auke da scissors d'in hannunta.....


Dagudu discipline master ya k'araso inda suke,dama tuni ya zama rival d'in Indo Aisha.tun sanda yagano tanada wanda takeso...kawai ta d'auke sune kamar na cikon lokaci.


“Ke wace irin dabba ce,muguwa ,Azzalima 'Yar bak'in ciki wato kina mata bak'in ciki ,Allah bai baki irin gashinta bako....No wonder,to k'yaleta bazaki yankeba,inadai mu muka baki muk'amun da kike nema ki gallazi kowa ko?to innaso yau basai gobeba sai nasa an k'wacesa.”


Wani hawayen takaicine yazo mata,amma dagudu tashanyesa


“Alhamdulillah, bani nace abani prefect ba,gashi kuma dakake magana kalla gashi (Ta kwance gashinta ta barbaza)wallahi danice za'a ragewa antaimakenine an rage mun nauyi,me akayi ,akayi prefet kayan bakin jini .....amma tunda akace inyi adalci wallahi saina yanke gashin yarinyar nan ko kuma na aje labour daga yau...saboda d'an bunsuru me k'wakular 'yayan jama'a saboda nace banayi,bai isah yasamu damar wulakanta ni saboda wannan banzar muk'amin ba”


“Ke kan ubanki,ni kike kira bunsuru...Joseph bring this cane for me....”


“Anfada ance bunsuru...ai inma nace bunsuru nacuci bunsuru kai d'in kwartone....impact sonawa ana kamaka dasu dorcas ka d'auke su amotarka kunje kunyi iskanci....kai ni bani kwaina saida zakara....har recording d'in firarku a waya sai danayi don yazamar mun hujja don rana irin tayau.... Kagako me zanyi da k'aramin kwarto,ai ko Kaine autan maza bannayi”


Ahmad game prefect ne,ya mik'awa discipline master din bulalan


Tunkarota yayi zai zuba mata v.p yazo tabaya da sauri ya rik'e bulalai


“Basshi yadakeni,basshi yajawa dangin sa bala'i,kwarto kawai....”


“Ke Aisha maida hularki muje principal office ”


“No sir,bani bukatar sulhu,nine wannan zai nema da iskanci...to wallahi na aje prefect d'in ku.,kokuma inhar makarantan ”


“A'ah Aisha kinada hujjane?”


“Hujjoji sir, Nifa cin mutunci na da yayi ma kawai bazan yarda ba,kodai yabar makarantan ko akai karar makarantan Ku,da hujjan kun Tara 6ata gari masu 6ata yaran jama'ah”


“Naji dai Aisha Abdul muje, office ,this is an official case ,you should not suppose to expose your secret in front of the students.... Look duk idanun d'aliban makaranta nan ya dawo nan....Immerging mezasuje gidajen su suna fad'a.... ”




Taron staff aka Had'a,aka kirasu dorcas,Aisha indo ta dakko wayarta tayi playing recording din voice d'insu....


Saiga muryar dorcas tal² tana koro yanda akayi har yalalatasu duk akan exams malpractice, wai zai ringa basu linkage kobasuyi karatu ba zasuyi exams,amma daya lalatasu sai ya hanasu....


“ke dorcas anyi haka?”
“Eh sir,am sorry,am not alone ,we are five in number....sanadiyyar hakan da iyayensu suka gane yasa aka ciresu ,nima kuma a Ss2 zanyi waec”tako zankwad'o sunayensu yaran




Takaicine duk ya ishi principal
“you must go ai dama ko Aisha bataceba,Allah ya isah on behalf of my students whom loosed their virginity because of you.....v.p write a resignation letter..... Aisha Allah yayi maki albarka, I like your frankness kindly keep it up!”


Yayi nadamar abunda yafaru wannan shi ake cewa k'ilu ya jawo bau,Sosai yake rok'on yafiya,amma haka aka masa korar kare.


Hakan sosai yakarawa Aisha girma,Masu d'an rainata a makarantan abunda yafaru ,yasa sun shiga taitayinsu,dama can shike Had'a kan d'alibai wai suyi mata kaza da kaza ,she can't tolerate ai yasan attitude d'inta, sai gashi ita bata tafiba,shi yayi waje








Son So fisabilillah♥️💯
*★★BAGIDAJIYACE★★*
•★
By Hassenart bamalli
•★


09065990265


*One of the five Za6a66u of 2020*





~Bagidajiyace,Isn't for free.kibiya #200 na katin MTN ,inkuma VIP ne #300…Bazanyi tsinuwa irin na sauran marubuta ba,gamasu karanta littafi ba tareda sun biyaba,Saidai kowa yasan daidai ai,so we are all matured enough~






_*Lailah Latest hausa Novel* ya antako kasuwa fa #100 at affordable price in kuma vip ne #200 ,Qawas ko da kudinki Yassen saida rabon ki....dad'i cakwakiya wane Bagidajiyace...._
_____________________________


36-37





Mashaallah ,Sosai Aysha da su Hassana suke samun cigaba a karatun su,gashi har yanzu sun shiga ss3 Aysha Indo dai k'wazan aikinta da jajircewarta ,yasa aka bata labour a matsayin captain ,ita kuma Hassana ce head girl ,Hussaina Assistant monitor na class dinsu ,sun ture mazan ajin ,indai kaga na d'aya zuwa na uku to a tsakanin su ukunne,saidai suba sauran 'yan ajin sud'i Makarantan kam tana alfahari da su sosai.Yanzu kam tunda Aysha tashiga ss3 ta maida ma farouk lokacin kira sau uku a sati a Cewar ta ,soyayya bazai raba mata hankali ba,shikam yaji ya gani ,hakan nan itace fitilar zuciyarsa baya ganin k'yaellin kowacce mace a fad'in duniyarsa sai Aisha Bagidaya ada.




Hutun mid term break ,suka samu tundaga Thursday bazasu je school ba sai Monday, a don haka suka shirya tafiya zuntu ,wato fallankin malam yahayya,kowa raina k'auye tambayassa asalin sa .


Ba saidai nacika readers da surutu ba Ku kanku ,kunsan yanda Indo takoma,to balle kuma 'yan kauye.


“Mal.Idi ,kafin kashiga jidarmuna ruwa cartons goma da drinks don wallahi bazan iya shan ruwan garin nan mai gishiri² ba ,Sam baya kashe k'ishi”.


“To bare kuma sumu,dama ba zullumin da nikeyi ,dayasa bani son zuwa garin nan irin d'amo² da k'ishi....wai fa daidai da sachet water in kasiya kana pricking zakiji iri d'aya ne Dana rijiyar unguwa...to meye amfanin saye d'in ko salan cuta?...gashi kana shiga kamar kashiga mak'abarta,bakai ba ganin bottle water ni wallahi abunda yafi mun ciwo kenan ”


“Mtew Toke Hussaina dake Aysha dakuke surutan nan sukuma su mama,dake zaune dindindin suce mene?”


“Dayalla yi mana shiru munasara kawai,to ai wannan su suka ga zasu iya,kuma kamar kema din kina iyawa”




Sin iso lafiya,sosai take ganin changes agarin,alhamdulillah a cikin shekaru uku lantarki,yawadaci garin.duk sanadiyyar jajircewar mal abdu,baban Aysha Wanda tuni yayi retair.


Cikeda izza tashiga gidan ,tana tuna wulakanci irin na yaya kuluwa,to yau ko ita ko ita,in tasauya tom in bata sauyaba a kwashi 'yan kallo.


Rangad'a sallama sukayi tareda kutsa kawukansu ,ciki.


Kuluwa dake zaune kan taburma ne,taji shigowar su da Aisha tafara ,tozali don haka ko ganin su Hassana batayiba


“Marhabin,marhabin bak'in bunni,haka daga shedkwatan zuntu kuke,masu rigakafi ko?...wallahi gashi ba yara gidan...”


Dariya ne duk yakama su Hassana wai yayace bata gane Aisha ba.


Sanusine yafito daga d'akinsa na zaure ,da hussaina yaci karo ita dake a karshe


“Laaa ga 'yan Zaria hwan nunku da zuwa,yaya su 'yayan fatsima ne”yayi sauri yaja akwatin dake hannunsu ya shige masu dashi d'aki.


“Wani garjejen wulli ne wannan wai,yake shiga mana ko'ina nagida ba excuse? ”


“A'a aah,barka da zuwan naki kenan ki soma daciwa d'ana mutunci ?dama kece,to duk wacce kikazo daidai dake nake”


“ke kumafa,cikin kayan miya waccece ke,to yarinya tsaya matsayin ki kar zancen 'yan duniya su rud'e ki ,don wallahi tas nikeda copyn iskancinki nada a kwalwata ,don haka da cikin ki nazo kina matsa mun zakiji badad'i”


“Ahayye nanaye,Ayyururi...shegen k'auye yaje bunni yawaye,to ina nan da zafina yanda Nike uwarki zanci”


“Mun shiga aljanna,yaya don Allah kiyi hakuri mak'ota zasuyi ala wadai da zuwan mu”


“Ah to in hakane ai fa ni'ima,hakan nakeson naji”


“ke rabu da wannan ta kwarkwasashiyar tsohuwar, za'a koma ga Allah ba'asan annabi ya fakuba kullum cikin gayyar hak'ora...muje ciki kinji”


D'akin mama bintu suka shiga bata cikin d'akin don haka,zaman su sukayi .


Ganin shiru tak'i dawowa yasa suka bud'e tsarabarsu,ta warewa sunusi da su baba tsarabarsu,da k'awarta rahane,lek'owa wajen tayi daganan tasoma zindima ma sunusi kira


Bayan yazone tabashi ya amsa yanata murna.
“Amnnn,naceba...waikai ko sunusi,wani sana'ah kake yine ,naga duk ka wahale,kazama bagidajen k'auye.... ”


“Kedai d'an buga² ne nakeyi ,kinga daga gona sai hiking danakeyi a shagon compuwuta kuma ...ni dama ki ma yayanmu fatsima magana inzo wajen ta in cigaba da zama”


Dariya tashiga yi harda hawaye, saida tagaji din kanta ,tamike tana masa kallon rainin wayo


“Harking fa kace ,sunusi?...aikodai lallai muyi maza mu san6e a garin nan kar a tattareda damu...to aikai din ogane ko dayake ba laifin ka bane rashin uwar da zata Baja tarbiyya ne,da Inahhhh?”


Sosai yak'ulu,sosai ransa ya 6aci,amma ya share yaba d'an basarar da maganar su.ya wuce abunsa.
kek taje taciro da chivita ,suka zauna a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login