Showing 9001 words to 12000 words out of 25578 words

Chapter 4 - Bagidajiya Book 2 Complete hausa novel by Haseena Muhammad .txt

01 Dec 2024

1196

voice? "Adana amsar sa yayi zuwa Hassanan tafito.
Foot fall d'in Hassana yaji adaga steps d'in
" oyoyo ya farouk...highly congrat,first zuwa Liberia damu za'a"tafad'a cikeda tsokana,instead ya maida mata martani,yafito ta ne yayi da hannunsa ya nuna mata seat,sannan yasoma tambayarta
" Sis,k'araso da sauri ...I'm in deep of confusion,wai wacce tayi picking call dina?" Zuru tayi cikin dogon tunani
"Ya yaushe kenan?...the last call we made when you're in NDA?"
"Mtseww,see this girl just now ,wai kina sallah" ca6e fuska tayi "may be anty indo ce ko Hussaina..." "No it wasn't there voice...ba wata baquwar a gidan?" Cikeda rashin fahimta tace babu,mik'e wa tayi "ya bara naje inkira maka amanarka" gyad'a mata kai kawai yayi.
Few minutes, suka fito tare saye take cikin Riga da wandon 'yan Pakistan, wandon ad'an tsuke ,kalar shi pink and milk sai tadan yafa d'an ficilin veil a iya wuyar ta.
A wani tsanake ta karaso wajen sa"welcome my boss,wish you best of uccess always..." Da sauri ya mik'e yana nunata da yatsarsa "Aeshmar,so you're the one...lallai you deserve a clap..." Tafi yashiga yi cikeda fara'a .murmushi tayi tareda rufe fuska duk kunyane ya kamata,Hassana ce takatse su ta hanyar tambayarsa
"Ya wacce Aeshmar kuma?...ko rud'ewar ne indo takoma Aeshmar?"
Kid'imewa yayi,itama ko indon tayi mai zuru da k'wala² idanuwarta,ganin zasu ritsashi yayi maza yayi gaining conscious d'insa."eh yes ,sunan wata colleague ditace,manta wa nayi sai nakirata dashi"yafad'a yana in'ina.
"Oho,ko naji ya kako karya...letz go for break"
Mik'ewa sukayi atare tunda shima d'in beyi break dinba,har a lokacin kallon mamaki yake bin indon dashi like magic ,saboda even in his emergenation bai ta6a tunanin wai indo zata goge soon like this ba...
Saurin jerawa yayi da indon zuwa dinning. "Ayshah yau zamu hadu a garden ,I've a surprise for you...when shall you get chance?" A rad'a² yayi magana, yanda Hassana bazata jiyosuba. "...Really?, wow ko da yaushe am free"
"OK after zuhur" jinjina kai tayi cikeda gamsuwa.




Manage plz,banda caji ne👏🏻








Wacce ta karanta bata biyaba keda Allah
Inkika fitar mun dashi ma haka.


*BAGIDAJIYACE*
By hassenart bamalli😍
09065990265






*One of the five Za6a66u of 2020*




28-29




"Ayshah...yanaga kin canza mun a idone ,kece kuwa...?bani labari ,I know kina Had'a clash...how many been in
Crush becouse of you?"




Rufe ido tayi takama dariya"ya farouk kenan"


"Ba wani yaya...talk"
"...ya wani saurayine ma zai ce yina sona?...ni bani da saurayin ma"




"Ehmehm Ashmer afad'i gaskiya dai" juyowa tayi,tamasa tsuru da ido.like she want to notify something special ,Index finger d'insa yayi using yayi kamar zai plucking idon.dasauri tayi blinking ,dariya yayi




"me kike dubawa?" D'an ca6e baki tayi tareda d'aga kafa'darta




"Nothing ,I just ina tunanin mai yasa kake ta kirana da sunan Colleague d'innan taka...mmn may be saboda kaji sunanta yafi tawa dad'i ne shi yasa" murmushi yayi mai sauti




"No my eyshh,but if you agree to call you with the name ,why not...saboda ko ita her name is Aisha but she merged her name with her boy friend's name which his name umar,so inkinaso zan ringa kiran ki da sunan"girgiza kai tayi da sauri




"Ni ai sai kasa inji kunya...kasan menene I was laugh one day da malamin islamiyya d'inmu yace wai yana sona...do you know what?" Girgiza mata kai yayi ,yina sauraranta with rapt attention.




"...Aiko ya amsa number Hassana kasan ni bani da waya...aiko kullum zamuyi chart da laptop d'in ta baisan rabi da kwatan chart d'in da Hassana sukeyi ba coz ni ban iyaba....shikenan ² wata rana mungama chart after magrib muka shiga night lesson bamu fitoba sai around ten,shi kuma dama ya iya wayar dare kamar ba ustazi ba...kasan meye ma wallahi idan yana makarantan zaka aza bazai yi soyayya ba ,gashi masifaffe,don mu a makarantan ma malam mugu ake cemasa....aiko dai muka zauna ana shan fira ta phone hassana da hussaina na gefe da gefena sun sani tsakiya ,a handsfree nasa wayar yanda zasuji firarmu idan na kasa bada amsa sai su fada mun in gaya masa...bamuyi auneba Ashe dare yayi nesa wajen karfe biyune...


....wata magana nayi masa Nadai manta aiko sai yakama dariya ha...ha...ha sau uku...dariya nayi sosai,sai yace 'humaira meyabaki dariya'... Hum malam najikane dawani irin dariya... 'Humaira aini haka nake dariya na sau uku abisa sunnah...ha..ha..ha' ,habawa tuni dukanmu mu ukun muka shek'e da dariya...tsagaitawa yayi yana saurare har muka gama jin shiru yasa nace ...hello malam yanajika shiru...kasan me yace mun?... Humaira keda wa kuke zaune?...mazewa nayi nace malam ni kad'aice bakowa...ke kad'ai nakejin dariya k'wal barkatai haka....?,eh ni kad'ai ce malam...kawai se yace Humairah???...ba lafiya...kit ya kashe wayarsa,da har yau be kuma kirana ba".




Tun tana bashi labarin yake dariya ,harda hawaye
"To shi ya aza muryoyin aljanune yaji ta wayar?"




"Oho,hakan kenan" "hmm kaji sokon ustazi,lallai ma ka iya night call amma kana tsoron aljanu...matsayin sa na malami kuma"




"Ai sosai yanzu er kunya mukeyi dashi...in makara damu da friends d'in mu,mujawo zuga yanaji zai barmu mu wuce ba dukan makara"




"Heyeeeh,kice tun yanxu kin fara zama Jan wuya"
"Minti nawane "tafad'a tana dariya.




Mik'ewa yayi " expect my prize in na shiga gida"had'e hannuwarta tayi waje d'aya tasaka a k'asar gemu tad'an sunkuyarda kai k'asa


"godiya nake ya farouk tun kafin ma in gani"
"Yiwa Kaine ashmer"


jinjina kai tayi ,tawuce cikin gida,batasan me yasaba takejin wani iri inyakirata da sunan as if there is something behind.. But what?!...inda take cijewa kenan.


***********************************


Kwanci tashi ba wuya gashi har su Indo sun k'are hutun su,ana shirye ² komawa makaranta, farouk waya yabata 'Yar mai kyau ,sosai suke waya don yanzu yama rage zuwa gidan .amma in indo suka fara wayarsu tafama har man cewa daita akeyi a gidan.Saidai duk maganan bai wuce akan karatu sai yanda zai k'ara wayarda ita.kuma alhamdulillah irinsa nafidda 'yaya saboda sosai indo ke d'iban darasin,Hussaina tafara sensing wani abu gameda indo da farouk saidai taja bakinta tayi gumm tunda she don't have a genuine evidence.


***********************************
*Monday Morning*


Wanka su Indo akasha cikin sabon uniform din ta,da qatuwar Jakarta na baya pink and white,da 'yar mak'akk'alallen teddy ta gefen handle d'in zip jakan,sai lafiyayar cambas dinta kaya kam sun d'au guga.daka ganta kaga fancy babe me jida sharafi da k'uruciyarta.....daidai nan su Hussaina suka shigo




"Hum'hum'hum,ta ya farouk ba da kanki asare kije gida kice yafad'i....ahah cancad'i...kinganki kuwa,gaskiya can't wait,muje haske inmaki pic me kyau,don yau kam zan ciccire na status"


kanta ne taji ya kuma kumbura...amma sai kawai tadake tayi wani burning face




"hussy be careful ,ni dince kike had'awa da ya farouk?"




"Eh mana with time zaki gane hakan Ashmer...badai gashi ana fyallo ki da kyaututtuka ba"
"Mtseww sekiyi...mutafi ni"










✍🏻Hassenart❣️💯


*BAGIDAJIYACE*
By hassenart Mohammed bamalli😍
09065990265








*One of the five Za6a66u of 2020*




30-31






A makaranta kam ,kowa kagani oga...kaza² ,sosai suke mamakin wayewarta gawani kyau da tak'ara ,itakam wani fizga da hayak'in kaine ke shigar ta,a wajen Assembly ne wata ibira tazo dagudu ta tsaya a gaban indo tana k'are mata kallo,ca6e baki tayi"look like that bad nasty girl,oga...."kafin ta k'arasa taji dauuuu! Indon ta fyalla mata mari"oh so you think is some one else?,so am the one" Rik'e kuncinta na dama tayi inda ta falla mata Marin. Tuni hawaye yashiga tarara ta idon.da sauri tashiga layin ajinsu dama junior d'insu ce,kawayenta ne suka shiga mata tsiya "wayace kije inda take ki mata rashin kunya... Lallai kinma ci sa'a kura tayi lafiya da sai ta dak'alk'ala ki " kukan da tun tuni bai zo mata bane taji ya tsinke mata.lallashinta suka kamayi"kunsan Allah I swear to Almighty bansan itabace ,she changed entirely "
"Mtseww kema to kin fad'a ,to bara kiji ingaya maki Vice nasonta,discipline master ma haka...ke infact rabi da kwata na staff d'in school d'innan suna sonta ,shi yasa yanzu takeji da wani feeling kamar tafi wasu" watace cikin su tayi interrupting d'inta "kai keko zee ,ko dai don sir.Adam yajuya maki baya, yakoma partynta?"
"Mtseww, waye kuma Mr Adam ,wani bolanne?"
"Haba dai yau discipline master d'inne akewa wuk'anci?,kina nufin kinma matan sunansa?don't worry... Zamuyi maki uxuri".
Wani prefect ne yazo yasasu knee down,Ashe duk hayaniyarsu ya cika assembly field d'in har p.c tazo basu sani ba.


*SS2A*
Indo second seat tasamu a front tazauna ta jingina da window tana jiran lesson don talashi alwashin d'aukan first wannan jarabawan mai zuwa,amma shiru,har first period yafita teacher bai shigo ba ,mikewa tayi ta fita gaban ajin wajen da akayi placing ,gani tayi an rubuta maths double period, wani malolon takaicine ya taso mata batasan sanda tahau jaraba ba
"wato class d'in discipline master ne shine yak'i shigowa...kenan yana can yana hutawa a staff room yana tsotse tution fees d'in iyayenmu dasuka biya mana,aiko wallahi bai isah ba sai yazo koyana Kashin zuk'ara"
Cikin masifar ta tunkud'a barret d'in kanta gaban goshi ,aiko lafiyayyen gashinta data cukurkud'e tacusa cikin barret d'in ya kwance kuwa, nan ko washar gashin yazubo har baya,Ihu 'yan class din sukeyi musamman mazan class d'in. Kunyane taji ya ziyarceta abunda bata ta6a jiba....adaidainan discipline master ya shigo, k'yam ya tsaya a bakin k'ofa yana kallon yanda gashin kanta yayi mata rumfa,sukam 'yan aji ihu sukeyi tuni sukayi ko sanin yama shigo basu yiba.
Tsawa yadaka masu ,tareda zare masu idanuwa,tsit sukayi kamar ba mutum a ajin ,daganan yajuya yana k'arewa Indo kallo Wanda sai a yanxu ta d'ago jin shirun da ajin yayi
"Ke kuma wani irin shashancine wannan...I thought kin canza Ashe har yanzu you're nonsense?"
Wani takaici ne ya cunkushe mata arai ,cikin zafin nama ta tun6uke barret d'in ta ajeshi kan table d'in gaban ajin inda malamai ke aje kayayyakinsu, tar taware idonta,tayi paying attention d'inta tahau gyaran gashinta anatse ta tufkeshi ta cunkusashi ta cikin gashin sannan takoma ta dakko hulanta tamaida.
Gyaran murya tayi Wanda yasa 'yan ajin kuma tsit don susha Kallo.don dai kowa ya tsufa da sanin soyayyar dasukeyi shi da ita.
"Eeheehm....malam adamu sannu da aiki ,naji ni nonsense ne,kuma ban wayeba,amma kuma alhaji meye hukuncin karen da ya tsaya yana soyayya da bagidajiya?....Bayan wannan bahagon rules din makarantan naku nahana mata sa hijabi...salan koyi da yahudu da nasara ,Ashe ma ba ananta tsayaba har da kalle zunduma² 'yan Mata ko,I see...to be careful kaci mutuncina a gaban class,abakin soyayyar ka,don inna kuma ji ka kirani a waya sai naci mutuncin ka".
Ina k'asa ta bud'e ya shige ,wannan shi ake cewa in baki yasan me zai fad'a baxai San mai za'a fad'a masa ba,cikin borin kunya ya kuma zare Mata ido "ke nine nace ina sonki?" Ca6e fuska tayi
"Oho shafa kaji..." Ringing d'in wayarta ya katse mata magana ,Wanda saida gabanta yace dummm!! Don tasan yana gani la shakka fihi zaiyi seizing.
"Don ubanku Wanda yasan wayarsa ke ringing d'innan yafito ya kawoshi...."
Tsitt,ba Wanda ya motsa,don haka a zuciye yafara searching yana bin direction din da kid'an yake,daidai seat d'inta ya tsaya yafara duba cikin lokan tunda wayar ta yanke,yaga babu,jakar wajen ya fara dubawa aiko baici wuyaba ,yaganta a front pocket, cirowa yayi yana jujjuyawa,cikeda izzah ,yanajin alluran zalincin shi suna motsa shi.
"Waye mai wannan wayar?" Shiru akayi to wazasu bada?...discipline ko Indo kowanne jaraba.
Shirun yakuma k'ona masa rai ,hankad'a baki yayi zai tsiya ,kawai wayar ta hau kid'a mai taken "I miss you like crazy" emoji mai alamar💋💋 yagani akan screen d'in,
Girgiza kai yayi cikeda mamaki"In this class?...akwai love addicted irin haka...I said who is the owner of this ,because I know it will be definitely from females side??...wallahi in nakuma maimaitawa sai na zaneku duka" takowa tayi gabansa"sir,it is mine...give it to me" zaro ido yayi ,a take wani kwalla suka taru masa a ido ,zafin kishi na azalzalarsa,Sam tunani sa ya gushe ,yama manta a gaban aji suke....
"Hmm Aysha dama ke d'in mayaudariya ce?..."
Murgud'a baki tayi masa batace komai ba
"OK,to nayi seizing wayar nan"
"To shikenan, ai kai dakanka zaka dawo dashi"
"...ohho ,to ai sai inkaima v.p" Zaro ido en ajin sukayi don sun San in magana yaje kunnen v.p kashin indo ya bushe,k'ilama shi yasa yayi mata burga da v.p d'in.
Cikin tsananin mamaki sai cewa tayi "mtseww to sai me...ka kaimasan ai shima shi da kansa zai mik'o don yafika zak'ewa" daddalo ido yayi waje
"What do you mean?"
"I mean what you mean... Kasan iya takone" k'unshe dariya en ajin suka shigayi
"Ke wai kamar ya?"
"I mean duk jirgi d'aya ta kwasoku,shima d'an hannu ne,yana laluben alluranne cikin ruwa"
Wani mayataccen fito wani cikin mazan yayi ,ajere suka juyo thumb up 'yan ajin suka shiga yi mata
Shiko gogan naka sai yahau zazzare ido ,adole suji tsoron sa
Dariya suka kamayi ,wasu suka fara jawo kujeru desk din suna kid'a dasu,rasa yanda zaiyi dasu yayi ,don dai abun kunya an da6a shi a gaban d'alibai.yasan bayi da fus din ta6asu sukai shi k'ara tunda dama en ajin tsagerune tun suna ss1 suka gallazi makarantan ,ajiye mata wayar kawai yayi yasakai yafice
Yage baki tayi tabi bayansa tana cewa"khurr,dadai a tsaya mu fafata....wooo who is the winner? "
Haba tundaga lokacin sosai indo sunanta ya karasa karad'e makarantan, kowa respeting d'inta akeyi ,tunda ansan indai ka ra6eta bakai ba cin dukan staff ma bare prefect ,ana haka akayi exams din first term sai dai still batayi. Nasara ba ,donko na bakwai tayi,haushin da taji a wannan karon yafi na wancan yanzu dai gasu indo a second term,suna shirin yin qualified exams,sukuma seniors dinsu zasuyi ssce,topah me za'ayi I mean wata daramar za'ayi Nene?tomorrow😉




Hassenart bamallinkuce 🥰


*BAGIDAJIYACE*
By hassenart Mohammed bamalli😍
09065990265








*One of the five Za6a66u of 2020*




32-33




Committee d'in key staff d'in makarantan ne suka Had'u don su fitar da intelligent students d'insu daga Ss2 wa inda zasu maye gurbin 'yan Ss3 din yanzu,so zasu koyi komai a wajen yayyun su a matsayin prefect sukuma manyan ajin sukoma captains,kowani malami aka sashi yafitar da students guda biyu a 6angaren shi Wanda yake ganin a za6a dasu sannan da sunan class d'in shi,wato either SS2A,b,or c.
Few minutes later,kowani malami yayi submitting students dinda yake so,bayan duk ankawo ne senior academic officer ya mik'e yana kiran sunayen students din ana amalgamating Wanda aka samu repeatation ,kallon papers d'in ne yayi a gabadaya ,kawai sai akaga ya tuntsere da dariya...


"Hello all of us!,who is this Aisha Abdul?"


Dariya suka saki suma a tare"what happened sir?"


"Ah ko Ku kwa tambaya mana...kowa saida yasa sunanta acikin list d'in sa...waye ita ne?"


"Sir,ai kawai in mukasa yarinyar nan cikin prefect din school d'innan, to kawai muje mu huta baruwan mu da cross checking din aiki zakaga yanda school zata koma".


" OK to ai mashaallah akira su ayi masu test acire masu high performances,saboda bazamusa tankwalayeba"


"Alright sir"


Indo ce ke gaban ajinsu,tana zazzaga masu ruwan bala'i kamar ta samu 'yayanta...


"Don uwar mutum in k'ara jin ya kirani da Indo,balle wai oga wance..." Ta sa hannun ta tashiga dukan desk "...wallahi sai nasa an karairaya mun mutum...idan baza ki kirani da Aisha ba ce Ashmar inba haka ba on your own"


Zuru ajin sukayi ba Wanda yayi ko kwakwaran motsi,don kowa yana ganin indo bazata rasa Wanda zatasa suci k'aniyar mutum ba...Basu San duk barazanarta bane.


Hango gungun malaman da suka tunkaro ajin yasata komawa seat d'inta, sukuma suka shigo, basu wani 6ata lokaci ba suka soma dakiran sunayen Wanda suka za6a a ajin ,suka firfito a kawuce B da C din duk aka Ciro su.


Bawanda yasan me yasa aka kirasu,staff room akaje dasu aka basu short test d'in .


Kowa yayi kafin su fito tuni 'yan ss3 suka shaida wa sauran da ba'a za6a ba ,wai anje tantance wa'inda zasu zama prefect ne ,suyi ta addu'a Allah karyasa a sa da Indo.
**********************************
*Friday morning in the assembly field*
Tun safe da indo sukazo akakirasu dukkan su ,office aka barsu tareda normal prefects din makarantan wa'inda yanzu zasu zama captain, aka gaya masu yanda komai zai tafi ,sannan aka tafi aka barsu.


Bayan principal tagaya new schedule d'in makarantan ne ,dasauran bayanai aka kira team din da kekula da students affairs da sauransu ,suzo a rantsar da sababbin prefect.


Shiru students din sukayi,senior academic staff ne ya amsa mike d'in ya d'anyi jawabi da turanci,tareda rokon students din suba wa'inda duk aka za6a maximum cooperation.


Daga nan yasoma kiran sunayen captains d'in ,in a hiarrachical order har akazo kan head boy da head girl.


Kowanne aka chanza mai barret da ya dace da muk'aminsa.sannan aka basu spare kalar tsohon nasu,Wanda kowacce in aka kira mata prefect d'inta zata mik'a mata kalar tsohon nadan da aka bata.


Sunayensu akayi ta kira ana raba masu har akazo kan indo ita ce ,a karshe.


"Aisha Abdullahi as Labour prefect!"


D'auke wuta akayi ,students din da suka gane sunan Indo suna jajantawa kawukan su.


Kar6an barret d'inta principal tayi ,ganin yanda taga makarantan ya d'auke wuta,tasan kowacce wannan suna shayinta,dama kuma abunda suke so kenan a wajen d'alibai.


Tsohuwar Labour d'ince taje ta tarota ,kuka wiwi Indo keyi,wai ita lallai bata son muk'amin,Sosai taba kowa dariya,indo da kukan muk'ami lallai wannan teruwace!.


Sabuwar dorina ,aka soma ba Indo sannan barret.rik'o p.c d'in tayi don tayi appeasing mind d'inta.sannan ta juyata tana kallon sauran d'aliban.


"This our Next Labour...Papper kenan kundai San borkono ko?...So,kindly abide...Kina da cikakken iko akan kowani students anan...we are sorry dear Aisha ,allah ne yabaki,dama ance duk mai so kar abashi bazai adalciba,keko kukan ki yanuna charisma dinki ,tabbas zakiyi adalci,Allah yatayaki rik'o"

Aisha harda sheshek'an kuka aka wuce da ita wajen sauran prefect din 'yan uwanta.
***********************************
*Monday morning*
Indo na hango tsaye ana jijjiga agaban d'alibai ana assembly da zugegen bulala a hannunta.


Za'a watse ne bayan angama national pledge . sai indo tayi zaraf taje tasamu malaman tace zasu fad'awa students dokokinsu,a dakatar dasu.


Dakatar da daliban akayi sukuma malaman suka bar inda suke suka koma tacan bayan d'aliban,sukuma su prefect da captains din suka koma gaban d'alibai inda malaman suka bari.


Gaddama suka somayi akan waye zai bada speech d'in kowa yayi ittifakin asa Aisha ,itakuma Indo tace ai head girl yafi dacewa ko head boy


"Aisha student's eyes are over us,and they will mention our action ,like we cowardice... Kindly please go "


Juyawa tayi cikeda izzah ,tana rangaji kamar zata karye . hubs d'in PC tashiga tahaye kan mumbarin ,sannan tafara magana deligently da lafiyayyen turancinta data fara k'warewa.


"Muna ma d'aukacin d'alibai fatan alkhairi....


ga dokokinmu kibi mu zauna lafiya,inkika k'i bi fushin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login