Showing 6001 words to 9000 words out of 25578 words

Chapter 3 - Bagidajiya Book 2 Complete hausa novel by Haseena Muhammad .txt

01 Dec 2024

1198

da farouk da firan da sukeyi tare yasa gradually ,tafara imitating halinsa.
Rok'onsa tayi yakoya mata turancin da sukeyi dasu Hussaina, yana ko fita ya jibgo mata simple English novel da films na turanci,inta taso makaranta sai tazauna yayi ta karanta mata yana fassara mata,sai yayi kamar feji sai yace taje ta iya gobe zai amsa ,inkuma dare yayi tayi watching TV a guess room inda bazata damu kowaba. Aiko mashallah within two weeks anfara ganin chanji don kam takwashi kaso¾ na koyon na matakin 'yan junior classes.tunda taji yabo from every angle harta makaranta ,bare wajen farouk dayake hada mata harda prices na k'ara k'arfin guiwa.
Aikam tarewa tayi acan dakin bakin,da tadawo makaranta taci abinci da sallah zata shige bazata fitoba sai lokacin tafiya islamiyya ,datadawo zata koma tayi bitan karatun ajinsu da ake mata,don sosai tana cin wuyar karatun ajin and she dont want her mates ,to continue been treating her as dull. zaman dirshan kullum takeyi a dakin bakin nagidan she changed entirely,she divert the attention of every member of the house,ta maida guess room din gidan kuwa kamar library dinta...kamar zararriya haka takoma always reading and reserch ,ahaka suka fara exams a makarantan su,shi kuma su farouk sun koma NDA, kafin yatafi saida ya damka amanarta a hannun Hassana tunda yaga kamar tasu tafi zuwa d'aya.
Doubling efforts dinta tayi,she claims that she don't want to exceed third position, tuni ta jingine dai² da d'an daka tsamin da takeyi,kana shiga inda take wari kawai zakaji summmmm!
Shi yasa ba mai shiga ake barinta ,tawataya da farko² na fara karatun ta da zafi² , kwata² bata fahimtar komai amma tsabagen naci ,da jajircewa shi ya bata damar soma focusing .
Watarana gabadaya family din suna zaune a dinning suna cin lunch ,daddy ne yashigo tsayawa yayi yana kallon kowanne su d'aya bayan d'aya
"Topah ran 'yan gidannan yadad'e...wai ina 'Yar fallanki tayine...Ku tayani bikonta please"
Mom dake cin mixed fruit ne ,tasaka dariya
"My love autafa za'ayi exams ,so she don't have our time of gathering here,so inkanaso mutayaka bikonta muji dumus!...asunno mana kud'i muje mufiddo maka da ita"
"Hmmm...'yan boko kenan,muma inmun gaji aje littafan mu keyi muhuta" Hussaina ne tashiga maganar tana k'unk'uni
"Allah sarki Hussaina na,you will soon be marvelous,you better excuse Yar zuntu...because am seeying much of progress via her affairs"
"Hum su dady like you are champed?,gaskiya may be indo ta baka some concoctions ka kur6e,baka ganin laifin ta at all" Hassana tabashi amsa cikeda tsokana
"Shikenan you can't understand now,but later....uwargida na muje ina buk'atar shawara,that's the purpose of my coming back at this early afternoon period"
Tashi tayi tana murmushi ta bi bayansa
"Wallahi Hassana abun su dad yina kona mun rai sai muna cikin zamanmu yawani ce tazo,wai shi nan me mata,muma ai watarana baza su ganmuba ,k'arewar nanik'ewa juna su zama chewing gum"
"Ohoh su Hussaina ina tausayama kishiyar ki...kishinma harda mom,maganin ki indo..."
Sallama indo ya natsar dasu ,kowa yayi guum da bakinsa,karasawa wajen su tayi
"Hassana muje ki koyamun calculation din physics d'innan na projectile motion" tafada tana lumshe ido, rangaji kawai takeyi alamu sun nuna akwai bacci da yunwa atare daita.sosai taba Hassana tausayi
"Anty Indo, zo kici abinci tukuna sai ki koma karatun"
"No Hassana I don't want to sleep ,though I'm sleepy,but i need to cover one single topic in additional...so ki barni kawai if I eat bazan iya karatun ba bacci kawai zanyi"
"But do you know that you can't escape from sleeping?... Ba'a cin bashin bacci,beside ma you're feeling hungry zaki ta 6ata precious time dinki ne batareda kin fahimci karatun ba...but my advice here is take your time eat,sleep and rest ,then took your bath kwalwarki zata dawo fresh sai ki d'aura karatun daga inda kika tsaya".
" hmmm bazaki gane bane,banson inyi na bayane,kuma ya farouk yace in inacin abinci mai nauyi bazan iya karatu mai tsayiba"
"To ko light food d'in kicimana ...kar ulcer fa yashigeki ,shi ba yana nufin kik'i cin abincin kwatakwata bane yanda kikeyi...now bara in Had'a maki ko watery tea ne sai ki dan warware hanji kafin kici wani abun"
Zama tayi ragwab a wajen ,Hassana nakawo mata takafa kai bata cireba ,saida ta shanyeshi tsaf.
"In zubo maki shinkafanne ,ko indafo maki makaroni"
"A'ah am satisfied now,muje kiyi mun kawai" shakewa da dariya Hussaina tayi
"Ohohh indo 'yan boko,sai anayi ana zuba turanci ,lallai watching TV bai tafi a banzaba...ya farouk yayi kokari gaskiya"
D'aga baki tayi zata yarfeta da masifa ,kawai maganar farouk yashiga dawo mata
"Ayshahh,I want you to be classical teenage,kinga shine if you reache eighteen you will become fancy lady ,so banson batsa²,ba ruwan ki da fad'ace² ,yana ragewa Mace kima,so even if someone trying to provacate you don't heed,that one will irritate him the must...ki kwatanta ki gani"
Jinjina kai tayi ,tunowa da hakan da tayi,batako tanka ba fuskarta cikeda murmushin tusa haushi ,because sai ma tayi pretending as if batajita ba.
Mamaki ne ya cika Hussaina, indo mekama da karya tsabagen haushi,mai siyan fad'a da kud'inta itane za ai wa rainin wayo ta wani shonee?
"Lallai dan kauye infa yasamu waje,bai iya iskanciba so,har kenan kina kallon kanki wata shegiya ce,ana magana kina shanma mutane kamshi...bagidajirki dake baki duk fungi ,I didn't think hakoranki sun ta6a ganin brush...." Kasa jurewa tayi dasauri tasoma maida mata da martani hawaye na bulbulowa a idonta
"Bakida laifi Hussaina, saidai don kin cemun bagidajiya bazan damuba ,don kince mun 'Yar kauye bazan damuba,saboda masu iya magana suna cewa'kowwa raina mafarin wani yadubi kansa'...kingako kirari kikayi kika kuma Burma ma cikinki wuk'a...donko abunda yayi uwarki Fatima shi yayini ba sauyi"
Da gudu tahaye sama tana kuka me cin rai,murza ke tayi cikeda kunar rai.zuciyar ta ke raya mata,indo kibar garin nan tunda sauran mutuncinki,....to amma inna tafi nagudu fa nabar lada na kenan?...tunda tun yanzu nafara ganin sauyi a idanuwan mutane akaina,kuma ko banza ilimi ai hasken rayuwace,sannan aikin mai bin shawara ae baya 6aci ,yau ga Hussaina ta k'ulu tana ya6a mun magana sakamakon banza da ita da nayi ,da ace adane idan ina halshen mai sheni gaja sukeyi...Ashe ko inbi duk shawarar da farouk yake bani shi zaisa inyi nasara....
Alwala taje ta dauro tayi sallah ,taninke daddumar tawuce d'akinsu Hassana don tasan ,yanzu sun koma d'aki
A6angaren su Hassana tsiya kaca² sukayi da Hussaina, Sam batajin dad'in yanda take treating din indon.acewarta tanaja tana wulakanta masu uwa...
Tana shiga dakin su daga bakin k'ofa ta tsaya,jin Hassana na waya tana kiran sunan indon
"Yawwa ga ta yaya" mik'a mata wayar tayi takoma kan gado ta zauna
"Ayshah kina jina kuwa?,baki daukan wa'azina ko....kodayike I suppose to consult farouk ne naga kinfi jin maganar sa yanzu ,I don't know why..."
Saboda yafi damuwa dani,kuma yana jin ciwo in an wulakantani ,fuyedaku 'yan uwana"
"Hardani Aisha?... Ninefa gadanganki..."
"Eh d'in nasani ,amma ai Dane kake ma Hussaina hukunci in tayi mun wulakanci banda yanzu"
Zolaya yamaida maganar"waiyo kinsan yanzu su Hussaina sunfara fin k'arfina, tunda kun zama 'yan senior class,amma kisha kuruminki zamma tufkar hanci"
"Dadai yafi" kit tayanke wayar bata jira me zai fad'a ba,waigowa direction din da Hassana take tayi
"Ke kuma malama zaki koyamun ne ko in tafi wajen k'anwar farouk...banson Jan rai"
Mikewa kawai tayi,tafita indon ta dafa mata baya
Suna shiga d'akin maimakon su fara karatun tagumi Hassana ta zabga tayi ma indo kur da ido.
"Lafiya wai...you coward"
"....naji komai zaki kirani,amma indona inbaki shawara? Why not mu dawo kwana daki daya mu uku despite of zamanki ke kadai...second don Allah kiringa brush,ni dakaina zan nemo maki brush da maclean me kyau,da mouth wash da zakina rinsing bakinki all that fungi the more you begins to gaggle your mouth, it will immediately cleanse off....don Allah wallahi banjin dadi in ana wulakanta mun ke because of brush"
"Wallahi Hassana nima banason ganin bakina a haka nima yanzu,saidai gaba d'aya banson me zansa ya wanke mun ba I seemed like baxai ta6a fitaba"
"No indo,tare zamu kasuwa kigani,mouth wash Listerine zamu sayo ko Colgate ,sai mu sami toothpaste na sensodine ko na company Colgate d'in,zaki sha mamaki wallahi, sai wanka.....yes I mean wanka,jibeki indona duk cikin mu ba mai hasken fatarki amma ,am sorry to say k'azanta ya dafarda fatan...to kinsan menene...shower gel din lemon fresh zamu siyo kina wanka dashi ,akwai cleansing agent dazai saurin fiddo maki da natural fatarki ,sai kina shafa Vaseline lotion, kinsan Allah suyaya bazasu iya gane kiba ,inkuma kina ganin wasane ,to muyi batting"
Girgiza kai tayi "I agree with you dear,kuma zan koyi duk yanda naga kinayi ,saidai bazan koma dakinkuba....ni din inada gudun wulakanci".
" Is alright dear, muje ki shirya..."
"A'ah kije ke daya,kunyar jerawa dakufa nakeyi".
Indo kam bata iya fara amfanida kayayakin da Hassana ta jibgo mataba saida taga sunyi jarabawa sun gama,kuma tanada guaranteen bazata wuce na biyu ba,don ji take a yanzu ko su Hassana sai sun shafa mata lafiya indai wajen karatune.... Tofah indo bakija da zafi bakuwa to mudai muna zuba ido Allah ya kaimu ranar amsar result d'in.
Farouk kam tunda ya tafi ,bai kuma waiwayen indoba,amma suna waya da Hassana amma ko kusa bata nuna masa akwai wani tangible cigaba a 6angaren indon ba hakanko ba k'aramar k'ona masa zuciya yayi ba,don haka nema ya share ,har ita Hassanan yadaina kiranta.
Yanzuma ko kiran gida basu cika yiba saboda karatun yayi sauki sai tsabagen training kamar na mutuwa.don haka ajigace suke,da hakanma ya kara mantar dashi tunanin gyaran halin indo...
*Barake*
Haidar ne da farouk,sai abokansu su biyu ,samir d'an minnah ne sai zaid dan cikin garin kaduna,sukansu suna zaune ne a kan cemented chairs dake training field na school din nasu
fitowarsu daga training kenan a mugun galabaice,yau training din basu saba dashiba ranar suka fara,Ruwa ne akayi wa dogon gini daga gaban akayi daga sama da step ,step sai kasan ginin ruwa ne like swimming pool, one after the other ake kiransu ,sai a d'aura masu igiya mai karfi sai asako su daga saman,a janye igiyoyin sai sunyi swimming na mintoci sunayi ,anadai reading mintocin sai time dinsu ya cika a kasan ruwan kafin a zuro maka igiya kafito ,so wahalar shine in bakada karfi training na iyo ,ji zakayi kamar za'a 6a66allaka ,ga ruwa da zai barazanar kasheka
Don haka da anfara ganin bubbles za'ayi maza a tsamo candidate din ansan yana da training deficiency a wani wajen.
Don haka sosai sun sha wuya,much because this is there first day ,kuma zullumin shine ,in sunyi na kwana uku irin wannan canza masu wani the hard za'ayi
Shikuma yanda akeyi shine zasu tsaya ne a daga pick din ginin sai suyi sufa su kadai ,su fad'a ruwan,kuma ana exceeding minutes din fiye da a first stage
To wannan shine,Wanda zasuyi acikin exams final d'insu, bayan sunyi training dinshi,za'a kira majors ,da major generals agabansu takuyi kana falling an koreka.
Inkuma ka haye on your own zaka fito da stars dinka masu yawa da recruit guda shida,da gida a barake da mota .da kudi 50m a account
So,all that is not their concern, the garalous is su tsallake suratsin kar yanda sukayi spending years din nan yatashi in vain ,at the end a koresu...so,what a shame and disgrace?,shi yasa kwata² basuda sukuni,sunma daina kiran gida,tunda suka kira sukace atayasu da addu'a ,suka rufe wayoyinsu,daga masallaci sai training field awajen suke kwana ,tuni sunyi ma d'akunansu yaji.
Abokin nasune d'an minnan yazo yana yarfe,hannu layi kawai yakeyi ,tsabagen gajiya.
Zuge hand gloves mai tauri din hannunsa, yayi .fatan hannunsane yaga ya salu6o had'e da handglove din.
"Ooush oh my god" Cewar farouk, arude haidar ya ke kallonsa
"Subhanallah, yaya haka?"
"Wallahi rope din Dana rik'e ne, dama naji zogi ,tun aruwan ,Ashe na sal6e hannune"
"chaiiii,this training is hardooo...I can't endor it, and if not it will trash me off ..."Cewar samir. Dariya suka saka dukansu,cikeda jarumta farouk yace
"... So because of this tiny wound ne,kake kirarin tsanani,run if you can...our anthem is soldier come, soldier go....so if you can't do that pack your properties and go back to minna...as so called coward instead of a captain."
Tsuke fuska yayi cike da jin haushi
"You will never change farouk ,you trough me with this dirty talk,just because I sympathies you?...good for you"
Azuciye yatashi ya bar wajen,dariya suka saka don inda sabo haidar da zaid sun saba ganin dramarn su.
*2 weeks later*
*Friday 11:00am*
A yaune indo tashigo gidan cikeda bakin ciki,bayan anbasu hutun chanjin aji,da sakamakon jarabawarsu,kenan da andawo Hutu zasu shiga ss2,canjawa naga tayi mun a ido gaba daya,tayi wani girma kamar ba 'Yar 15 years ba,zaki aza takai sha takwas, Jantane naga yafara fitowa,hakora sunyi fari tas har suna kashe ido ,jikinta luwai² dashi kamar batasan zaman karkaraba, komai nata flexible kamar irin ajebotters dinnan,har tanaso tafi su hassana zama kalar hutu.
fuskarta ne naga yayi jajur tsabagen kukan data sha.dagudu tarigasu Hassana shigewa falon.
Afalon ta watse tana cigaba da kuka, sukam su Hassana tsallake ta sukayi suna dariya,sukaje suka kirawo su mom ,kafin su k'araso wajen tane suke fad'a ma mom wai indo tayi na goma cikin su 45 shine take kuka wai har su Hussaina da basu kaita karatuba sinfita,tunda ita Hussaina na hud'u tayi,ita kuma Hassana na biyu
Hussaina ne ta d'aura da cewa "kumafa mom har kyauta saida ,p.c da v.p da class mistress dinmu suka bata kyauta fah... Amma duk da haka sai kuka takeyi ,dai² da 'yan ajin namu musamman Christian d'innan sukayi bak'in ciki wai village girl she dont know anything before...yanzu wai tawucesu,don wa suma har zanesu akayi saboda indon sunyi wasa tazo ta wucesu
amma duk da hakan bataga k'okarin da tayi ba"
Dagudu ta zo ta rungume indon
"Habawa autanmu,mai babban kwanya...waya fad'a maki ana dakikin auta,shakuruminki rata kika basu Allah ya had'amu a first term laso first position zakiyi,nima kuma akwai nawa kyautan,don ni kinfi burgeni ,akansu Hussaina...."
Zatayi magana kenan wayar mom tahau 6urari tana Neman agaji,mikewa tsaya naji tayi tana jaddada tasbihi...."alright sai mun zo...mashaallah, ehem"
"Lafiya mom?"
"Su yayan kune gobe za'ayi masu passing out parade ,zamuje kun sani to shine suke inviting dinmu"
Murna suka kacame dashi,itakam indo na natse,murmushi kawai tayi,Hassana ne tawaigo ta kalleta"Anty indo kwana biyu lamarinki yafara bani tsoro.....youuuu cchangedddd,why?"tafad'a da k'arfinta.
"To ihu kikeso tayi²"
"Yawwa antyna takaina fadamata gaskiya, I just shocked ne bansan ya zan fuskanci tawagar sojojiba"
"Common dayalla gasu yayan namu just ki saki ...ranki inason zuwa ganin parade yana bani sha'awa"Cewar Hussaina
Firansu dai sukayi tayi gwanin ban sha'awa har dad yadawo shima yayi murna ,sosai yakumace anjima su shirya zai fita dasu shopping. Da zumudin hakan suka shige d'akinsu,dayake tuni sunkoma da indo dakinsu,komai tare sukeyi su uku gwanin ban sha'awa
Shirin fita suka somayi tunda wuri donma kar suyi late yace yamma tayi don ko dai suna son fita shopping da dady ,yafi barinsu su shana,bare kuma gobe zasu parade dinsu haidar ai kam da gayya zasu jida kaya .




*Za6a66u biyar na kud'i ne idan kinason guda d'aya, zaku biya kud'i ----#200*


*Za6a66u biyu----#350*


*Za6a66u uku----#400*


*Za6a66u hud'u----# 450*


*Za6a66u biyar----#500*


*BAGIDAJIYACE*
By Hassenart bamalli😍
09065990265






*One of the five Za6a66u of August 2020*




Karki karanta mun littafi ,in har baki biya ,kudiba yin hakan babbar zunubine,zai fiye maki kibiya kudinki ko kya karanta littafin ki hankali kwance🤗🤸‍♀️




26-27




Shigar dogayen Riga na abaya sukayi,duk irin su d'aya saidai banbancin designs suma kallolin stones ne kawai inda stone din indo yake farare,hassana nata akayi mata da adon pink stones,hussaina blue.,dukansu su ukun takalmi tomps iri d'aya sukasa ,Wanda suka sayo jiya tare da dady....sun yi kyau extent dama gasu kyawawa dasu masu bala'in kama da juna,kallo d'aya be isa yasaka kagane su din ba 'yan uku bane,banbancinsu kad'an ne da indo,don dai sun fita Waye wane,ita kuma tafisu hasken fata.
Lura ma da hakan da indo tayi ,yasa kwata² ta daina duk wasu barbaric abubuwa.don haka
Itakam indon ko make up d'in ma da 'yan mata irin su keyi ,ita batayi. acewarta inma tayi dariya ake mata wai bata iyaba,ai kodai da muguwar rawa gara k'in tashi.
Sun isa kaduna lafiya ,adaga get d'in da aka zuba graduate d'in suka tsaya ,duk suka zazzauna a inda aka zuba kujerun kar6an baki,babban filine sai daga can gaba wajen manyan sojojine sai filin yaraba tsakaninsu,sund'auki lokaci kafin su farouk suka fito a layi ,national anthem akasoma saki ,nan wajen yayi tsit cikeda nishad'i, daga nan suka soma parade....sun Dade ana wasanni na training just for fun irin nasu na sojojin ruwa wato navy...daganan aka soma bada prize,saida aka gama raba prize ne kowa ya samu damar Karasawa wajen relatives d'insa. Sai a sannan haidar ya karaso wajen su,shima farouk ya wuce wajen 'yan gidansu,dayike su sun shiga can ciki,abunka da abunamu 'yayan manyan sojoji kuna rawa namarku na jaka....don haka bai samu haduwa dasu Hassana ba har suka gama taya haidar packing suka d'auki hanyar Zaria, sukam su farouk sai can dare suka dauki hanya to ganinma dare yayi kawai dad d'insa yace su kwana a gidansa na jaji gobe sa wuce gida da wuri...
Indo tasha mamakin rashin ganin farouk yazo wajen su,gashi har dare yayi bai shigo gidanba.
Kasa daure wa tayi saida ta tambayi haidar ,dariya yayi sosai,sannan ya hau tsokanarta
"Antyna kodai mun dasa layine?" Yamutsa fuska tayi alamun bata fahimtaba"name fa?"
"A'ah ba komai,bari farouk din ya dawo....I think basu dawo bane yet..." d'age kafada tayi cikin nuna halin ko inkula
"Alright till morning ,good night" tuntuni mamaki abunnata yake bashi,wai indone haka,wata lafiyayyiyar zugegiyar budurwa,kwata² yaushane suka bar gidan da har ta canza haka?...lallai farouk zai d'iba mamaki .
************************************
*10:15am*
Farouk saukan su kenan amma duk ya matsu yaga I ndonsa,sanda yashigo duk 'yan gidan basu tashiba,kasancewar ranar sunday,zama kawai yayi akan kujeran main parlour din yayi ,ya Ciro wayarsa yayi dialing number din Hassana, tayi ringing har ta katse ba ai picking ba,na haidar yakira shima switched off,yanke shawaran yatafi d'akin sa yayi,yana k'ara dialing number Hassana, yakusa tsinkewa kenan yaji an d'auka ,dakatawa yayi jin kamar ba muryarta bace
"Hello ,who'z on the line?" Cikin karya halshe uwa bak'uwar baturiyar Spain tace
"It's Aeyshart....Hassana is saying her prayer....".
Wani yammm,yaji duk tsikar jikinsa ya tashi, kwalwarsa ne yatafi Hutu na wucin gadi." So,who have this cutie

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login