Showing 30001 words to 33000 words out of 35375 words
Chapter 11 - Aure Da Haihuwa Book Complete Hausa Novels by Surbajo.txt
ya danganata da toilet din sannan yasamu sukunin sauketa.
Da kan shi yay mata wanka,sannan ya barta tai na tsarkin da kanta ya fito ya wuce dakin shi.
Safna koda ta fito baya dakin amma koya ta tuno abinda yay mata yanzu ji take kamar kasa ta tsage ta shige ciki Dan kunya.da kyar tayi sallah, sannan ta gyara gadon ta bayan ta sauya zanin gadon.
Kwalliya tayi me kyau da daukar hankali, sannan tayi barin turare ajikinta,ta nufi dakin mijin Nata, cikin takun daukar hankali.
Tura kofar tayi a hankali, kwance yake kan gadon yana bacci cikin kwanciyar hankali,kan gadon ta nufa, ta kwanta a gefen shi,ta Dora kanta a kirjinshi, tana wasa da gashin kirjin nashi,a hankali ya bude idonsa, kamshinta kawai yaji yasan itace,hannu yasa ya rungumota,jikinshi, yace cikin muryar bacci "baby na,ya akayi iya rigima?"yana wasa da lallausan gashin kanta.
"So nake ka nunamin komai na gidan nan kitchen, store,da kuma part dinka,sabida in dinga girka abinci da kaina"tayi maganar a shagwabe.
Dago kanta yayi yana kallon fuskarta yace"masu miki girkin basu iya bane?"
"Aa sun iya Nide nafiso inyi da kaina ne"
"Look baby,duk abinda ze wahal da iyalina bana sonshi duba daya zakiwa gidan nan kisan cewa inason iyalina su huta,pls banason in sake jin wannan zancan girkin,"
Bude baki tayi zatayi magana ya hade bakin nashi da nata,yashiga tura mata sako me zafi,da kyar ya saketa tayi lamo a jikinshi tana maida numfashi.
Gyara mata kwanciyar yayi sannan yace"ace ayi mutum shi inde be nemi magana ba baya jin dadi to na ringa maganin bakin daga yanzu in naga ze dameni"
A shagwabe tace"kai Abban junior nifa kawai nade fiso inmaka girki da kaina ne shine yasa"
Bayanta yake shafawa,yace yana lumshe ido"muyi bacci yanzu,anjima in mun tashi naji uzurin naki"
Shuru tayi ta kwantar da kanta a kirjinshi yaja musu bargo suka shiga baccinsu me dadi..
Muje zuwa
Surbajo for life.
11/24/21, 10:25 AM - Ummi Tandama😇: ��������
*AURE DA HAIHUWA*
��������
*Zahra Surbajo*
*mummyn yara,ina miÆ™o godiyata agareki,Allah yasaka miki da gidan aljanna,ya raya miki yaranki rayuwa me amfani duniya da lahira amin,ina sonki lodi lodiğŸ˜*
*Page 47*
A hankali Farhan yakai dubansa inda Safna ke kwance,da kyar ya miƙa hannu ya janyota jikinshi,ya rungume.
Bayanta yake shafawa,yayinda cikin kunnuwanta yake jaddada matsayinta agareshi,
"baby ta kin shayar dani zumar da ban taɓa mafarkin samu ba,kinsa ina jina kamar wanda be taɓa aureba,nagode da wannan niima da kika shayar dani Allah ya barmu tare"
A sanyaye ta amsa masa da "Ameen"
Miƙewa yayi ya suri abarsa suka faɗa wanka,sun jima a toilet ɗin yana gasata kamar sabuwar budurwa,sannan sukayo wankan tsarki suka fito.
Sallah suka fara yi,sannan suka fito falo manne da juna,sosai sukai mamakin ganin ƙofar falon abuɗe,basu kawo komaiba,farhan yaje ya kulle sannan suka nufi dinning domin cin abinci,wanda suka tarar har na rana ma ankawo musu bayan na safen da basu ci ba.
Dakyar Safna tasamu ta iya cin abincin dan gaba ɗaya agajiye take,duk jikinta ciwo yake mata.shiko Farhan se lallaɓata yake kamar kwai.
Tsawon watanni biyu kenan da tarewar safna,ko sannu bata taɓa haɗata da Shehnaz ba,hakan be damu Safna ba,sabida mijinta nayi da ita,shi isa duk abinda yakeso shi take masa,
Iyayen farhan na matuƙar ƙaunar safna,kullum cikin yi mata alkhairi suke,haka itama tana musu ladabi da biyayya wanda shike sawa suke sonta.
*WAYE FARHAN*
Ɗane ga prime minister na ƙasar su,ɗan kimanin shekaru, 38 da haihuwa.
Farhan su biyune agun iyayenshi shida Sarah,iyayensu na matuƙar ƙaunarsu.
Farhan ya haÉ—u da doctor Amina a makaranta tasamu scholership,tun haÉ—uwarsu yake tausayinta,taimako sosai yake mata ta kowanne fanni.
Wanda a ƙarshe aka koreta a makarantar sakamakon zargin satar jarabawa,Farhan ne ya tsaya mata komai yayi normal,tun daga wannan lokaci alaƙa da shaƙuwa me ƙarfi ta ƙullu a tsakaninsu.
Shehnaz ɗiyace ga Aminin mahaifinsa,wanda suka yanke shawarar haɗasu Aure,sosai farhan yayi naam da zaɓin iyayen nasa,haka itama.
Sede matsaloli sun kunno kai gidan auran nasu tun bayan shekara biyu da auransu,wanda yasamo asali daga neman haihuwa da sukeyi,shehnaz tafishi tada hankalinta akan haihuwar,yayin da shi kuma yakasance mutum me miƙa lamuransa ga Allah.
Iyayensa kullum suma neman magani suke dan ganin yasamu haihuwar,ƙarshe doctor Amina ta buƙaci yazo nigeria ta gwada tata basirar.
Wannan kenan.
Muje zuwa.
Surbajo for life.
11/27/21, 3:35 PM - Ummi Tandama😇: ��������
*AURE DA HAIHUWA*
��������
*Zahra Surbajo*
*Aliya Sharuuu Gambo Yako,alherin Allah ya kai miki a duk inda kike,Allah yasa albarka a rayuwarki data zuriarki baki É—aya*
*Page 48*
Yau safna ce da girki dan haka da wuri ta tashi tafara gyara É—akunanta,ta sauya zannuwan gado.
Sanye take da wando bonshort me beza a ƙasan,wanda ya tsaya mata dede cinya,se halfbes,ta ɗaura ɗankwali akanta,ta nufi kitchen ɗin dake ɓangarenta,dan tuni tasa Farhan ya sallami masu mata girki.
Abinci lafiyayye ta shiga haɗawa,wanda tasan Farhan na buƙata,tsawon awanni biyu ta kwashe a kitchen ɗin tana girkin,
Tana cikin jera abincin a dinning table ya murɗo ƙofar ya shigo,bakinsa ɗauke da sallama.
Ajiyewa tayi ta rugo da ɗan gudunta,tun kan ta ƙaraso ya buɗe hannayensa yana "ga baby na ga baby na"tana zuwa ya ta ɗafeshi,ya ɗagata sama yace "that's my girl"ya sumbaci goshimta.
Kan kujera ya nufa É—auke da ita ya zauna sannan ya É—orata a cinyarshi.
Zamewa tayi ƙasa,ta fara cire masa takalmi,sannan ta cire masa safa,ta ɗora ƙafafun nasa akan cinyarta ta shiga matsa masa ƙafafun,cikin tattausar murya ta gaisheshi gami da masa ya ayki.
Hannu yasa ya É—agota zuwa jikinshi,yace yana lumshe ido"ko kaÉ—an baby yau a office kin hanani yin ayki,wainnan mulmulanlun boobs É—in masu laushi sune keta kirana pls abani"Ya faÉ—i yana shafo su.
Zame rigar tayi suka fito farare bulbul dasu suna kallonshi kamar bata taɓa shayarwa ba,bakinshi ta nufa dasu tana faɗin cikin murya da salon ɗaukar hankali"ayya habibi kace shiyasa naji sun cicciko sina neman fasa min riga,ashe babyna ke missing ɗinsu"ta ƙarasa maganar sanda suka isa bakin na farhan.
Cafkewa yayi kamar yaron dake jin yunwa yafara sucking É—insu.
Network ɗin safna ne yafara kaucewa,dan haka gantsarewa ta shiga yi tana ƙara miƙa masa su,
Sosai ya birkita mata lissafi sannan ya saketa da kyar,miƙewa yayi ɗauke da ita lamo a jikinshi zuwa ɗakinshi,
Kan kujera ya ɗorata sannan ya dubeta ya ɗaga mata gira yace"baby me yasa baki da kwari ne?koya na taɓo ki shikenan kin lanjare?"ya ƙarasa maganar yana murmushi,itama shi tayi sannan tace a kasalance"ay shi isa naga kai har taimakon mutane kake nema sabida tsabar kwarinka"
Dariya gaba É—ayansu suka kwashe da ita kowa na nuna É—an uwansa da yatsa.
Dukan wasa Farhan yakai mata a mazaunanta masu laushi kamar buredi sabon gashi,yace"kinci bashi baby bari inyo wanka in fito zaki sani"
Miƙewa tayi tabi bayanshi zuwa toilet ɗin tana daɗin mu sani de,juyowa yayi ya ɗauketa suka ƙarasa toilet ɗin.
Sosai suka sha soyayyarsu a toilet kamin suyo wankan,alwalar sallar magrib suka É—auro sannan suka fito,
Jallabiyyarshi tasa tayi rolling da rawaninsa,yajasu jam'in sallar.
Suna idarwa,ta nufi É—akinta ta cancaÉ—o kwalliya,ta É—aukar hankali,ta shafa humra sannan ta dawo gurinshi.
Yana ɗakin sa ta shigo,da sauri yaje ya tarbeta,yana juyata yana ƙare mata kallo,"baby yau de bakyaso nayi baccine ko"
Murmushi tayi sannan ta faÉ—a jikinshi ya rungumeta, a haka suka nufi dinning.
Sosai yake yabawa da girkin nata,haka suka cika cukkunansu suka dawo falo.
Ko a falon be barta ta huta ba,kallo suke amma shi sam hankalinshi baya gurin,shine taɓa can matsa can harde daga ƙarshe ya kashe kayan kallon ya ɗauketa zuwa ɗaki.
Se zillon ya sauketa takeyi amma yaki.
Kan gado ya ɗorata sannan yabi bayanta,se juye juye take kamar tarwaɗa,bakinshi ya manne da nata ya zira harshenshi cikin bakinta yana ɗan jujjuyawa,hannu ya miƙa ƙasan bayanta,ya ɓalle bresia da tasaka,ya zameta a hankali,sannan ya maida bakinshi kan nipples ɗinta guda ɗaya,yayin da hannunshi ɗaya ke kan ɗayan yana murzawa a hankali kamar tafiyar tsutsa.Ƙara gantsarosu take shi kuma yana yadda yaso dasu.
Gangarowa yayi kan cibiyarta,shima ya zira harshenshi a ramin yana simbatar gurin,sosai safna ke samun gamsuwa agun mijin nata,dayasan takan mace.
Tafi tafi ya gangaro ƙasan mararta,a hankali,yasa hannu ya wara ƙafafunta,yaɗan ɗagasu kaɗan,ƙamshin da gurin keyi ne,yasa shi saurin manna bakinsa agun.
Wayyo Allah na,FaÉ—owar da nayi ne yasa na ankare,ashe agefen gado nake
Muje zuwa
Surbajo for life.
11/27/21, 5:18 PM - Ummi Tandama😇: ��������
*AURE DA HAIHUWA*
��������
*Zahra Surbajo*
*Maman Minister ina matuƙar godiya agareki bisa kulawar da kike nunamin aduk lokacin da kika jini shuru,sekin kira kinji ko lafiya,Allah yasaka miki da alkhairi,nagode sosai,Allah yabar zumunci*
*page 49*
Sosai suka mori,juna,a wannan dare,dan ko bayan sunyi sallar ishai sake komawa ruwa sukayi,ko kaɗan farhan be gajiya da Safna,tausayinta kawai yakeji ya ɗaga mata ƙafa.
*RAYHAN*
Tun bayan kaishi ƙasar india yafara samun sauƙi,wanda hakan sosai ya kwantar da hankalin iyayensa ganin ana samun cigaba a lafiyarsa.
Watanni shida suka kwashe aƙasar neman lafiyarsa, wanda zuwa lokacin ya warke gaba ɗaya ba abinda ke damunsa,se rashin safna,wacce tun yana jinyar ya koyawa zuciyarshi haƙuri da rashin nata.
Sun dawo nigeria,lafiya,tuni ya koma bakin aykinsa,sede komai nashi yasauya,yanzu ya koma shuru shuru beson yawan magana.
A haka Allah ya haÉ—a jininsa da sakatariyarsa jameela,sabida yadda take nuna damuwarta akan duk lamarinshi,tun yana baya baya da ita yadawo yasaki jikinshi da ita.
Jameela sosai take ƙaunar rayhan,tana kulawa da lamuransa fiye da kanta,hakanne yasa shima yafara sonta,kasancewar yasan safna ta kubce masa har abada,dan ba namijin daze samu safna yayi gigin sakinta,shima azal ce ta faɗa masa.
Anyi auran Rayhan da jameela,kuma suna zaune lafiya,cikin so da ƙaunar juna,sede daga ranar da aka ɗaura Auran Allah ya jarabci Rayhan da son ganin jameela tasamu ciki,dan ba abinda yakeso irin yaga ƴaƴa sun cika masa gida.
Itama beyi ƙasa aguiwa ba wajen kaita asibitoci aduba lafiyarta da tashi,dan in akwai matsala a maganceta tun da wuri.
Duk inda sukaje amsa ɗaya ce dukansu basa da kwan haihuwa,sede suyi haƙuri,bazasu taɓa haihuwa ba.
Tashin hankalin da Rayhan yake ciki yafi na lokacin auran Safna,rungume jameela yayi suna ta kuka gwanin ban tausayi,cikin kuka Rayhan ke faɗin"Ya Allah na karɓi laifina,ka bani a baya nayi butulci,ya Allah ka yafemin,nasan wannan hukunci ne daga gareka,Allah na tuba"yasake rushewa da kuka.
Kowa a family ɗinsu seda ya tausaya musu jin sakamakon nasu,ga Rayhan ya koma kamar wani taɓaɓɓe akan yara,na kowa so ike,yaran ƙannensa da kanshi yake binsu har gida yayi wasa dasu yakai musu tsaraba me tarin yawa.
Sosai yakeson ganin safna domin ya nemi yafiyarta.data É—anta ,dan yasan hakkinsu ke bin sa.
*Bayan shekaru huÉ—u*
Safna ce ke tattakawa a lambun gidansu,yayin da Farhan ke tallafe da ita,sakamakom tsohon cikin da take É—auke dashi haihuwa ko yau ko gobe.
Cikin yasamu ne asanda Farhan yagama fidda tsammanin ze sake haihuwa,kwatsam Allah ya nuna ƙarfin ikonsa akan hakan.
Ba farhan ba ita kanta Safna murna take da samun cikin,kulawa ta gidan duniya de wannan ciki yana ganinsa,dan har likitoci masu kulawa da cikin mahaifin Farhan ya turo gidan wanda ko yaushe suna gidan kulawa da me ciki.
In safna ta tuno lokacin cikin junior har kuka take,danshi sam besamu gata ba,amma wannan gatan har yayi yawa.
tun cikin na ƙarami ba abinda baa siya ba na haihuwa,ɗakuna biyu shaƙe suke da kayan yara na sawa dana wasa,kai abun se wanda yagani.
Muje zuwa
Surbajo for life.
11/27/21, 5:18 PM - Ummi Tandama😇: ��������
*AURE DA HAIHUWA*
��������
*Zahra Surbajo*
*khadeeja Abdul tamasu soba,(labour GGASS T/WADAN DANKADAI 2011 CANDY) takatulu na gaisheki,ashafamin kan babana Muhammad,Allah bar mana zumunci amin amin*
*page 50*
Yau tun safe safna ke naƙuda,hankalin kowa yatashi na gidan,burinsu Allah ya sauketa,lafiya farhan ji yake kamar ya amshi ciwon.sabida firgicin daya ke ciki ko magana baya iyawa.
Bata haihu ba,se azahar bayan angama shawarar yimata cs,Allah yasa ta haihu da kanta.inda tasamu Æ´an uku biyu maza se mace É—aya,wayyo Allah zo kuga farinciki gun Farhan da iyayensa,ji suke safna tayi musu komai,
Rungumeta Farhan yayi ajikinshi hawaye na bin idonshi,cikin kuka yake faɗin"tunda na aureki safna komai nawa yasauya,ba abinda zansa hannuna akai bezamemin alkhairi ba,kin kawomin sauyi da dama arayuwata,safna ina miki son da ni kaina bansan adadinsa ba,aduk lokacin dana rasaki safna wallahi nima rayuwata tazo ƙarshe"
Da sauri ta ƙanƙameshi ajikinta,tana wasa da gashin kanshi,tace ahankali"Kadena faɗin haka mijina,nice kazamewa alkhairi,makarantu nawa ka gina? asibitoci nawa ka gina?,gidan marayu nawa ka gina? duka a ƙasata da ƙauyena,duk dan sabida ni,kafini komai amma kazaɓeni in zama matarka,Kasoni kaso komai nawa,ni me zancewa Allah in ban godeba,samunka a matsayin uban ƴaƴana alfarmace daga rabbana,ina tsananin ƙaunarka mijina"
HaÉ—e bakinsu yayi guri guda,kasancewar su kaÉ—aine a É—akin,yaÉ—an samu natsuwa,sannan ya saketa.
Bayan mejego tayi wanka ta kimtsa,tuni aka yiwa yaran wanka,sannan aka miƙosu ga mahaifiyarsu domin susha nono.
Na biyun ta fara ba yasha ya ƙoshi sannan ta ɗauki ƙaramar itama ta bata tasha ta ƙoshi.
Rufe nonon tayi ta miƙe,da sauri Farhan shima ya miƙe riƙe da yaron na farkon yana kallonta yace"shi wannan me yayi da bazaki shayar dashi ba,?shi kika fara haifa amma kika ba sauran shi baki bashi ba?"
Murmushi tayi,ta shafe gefen fuskarsa tace cikin kirsa"taya zan shayar da É—an da banawa ba?kaima kasan baze yiwuba"
Cikin rashin fahimta yace"Anya safna baki samu matsala ba kuwa, taya zaki haifosu su uku,kice É—aya ba naki bane,to na waye in ba naki bane?"
Miƙa hannu tayi ta amshi yaron,sannan tace"zo muje kaga mahaifiyarsa"tana kaiwa nan ta juya ta fice daga ɓangaren nata rungume da yaron Farhan na bin ta abaya kamar bindi,
Sosai yayi mamakin ganin ta murɗa ƙofar falon shehnaz,ta shiga.
Koda suka shiga,sautin kukanta suka jiyo acan ciki ɗakinta,tana kuka tana faɗin"ya Allah ka azurtani da samun miji na nunawa ƙawa,amma kuma baka bani haihuwa ba,tsawon shekaru goma sha biyu da nayi da aure,ya Allah abokiyar zamana ita kabata haihuwa har kai mata ƙari,banyi fushi ba ya Allah ka sassautamin zafin kishina inje jikinta mu zauna lafiya ko renon yaran ne ta dunga bani,Allah kasanyayamin zuciyata"tasake rushewa da kuka,
Tsaye suke abakin ƙofar suna kallonta,idanuwan safna na zubar da kwalla sosai shehnaz tabata tausayi ganinta zaune kan abun sallah ta ɗaga hannu sama tana roƙon Allah.
A hankali safna ta taka ta isa gareta ta tsuguna agabanta sannan tasaka mata yaron akan hannunta,da sauri shehnaz ta buÉ—e idonta ta saukeshi akan safna,cikin rashim fahimta ta dubi hannunta,jinjiri,se faman tsotson hannunsa yake,kamar farhan yayi kakinsa sabida tsabar kamar da sukeyi.
Rungume yaron tayi da sauri ajikinta sannan ta dubi safna tana kuka tace"wallahi bazan cutar miki da yaranki ba don Allah ki barni ko renonsu ne in tayaki,wallahi ina matuƙar ƙaunarsu"ta sake rushewa da kuka.
Safna itama kukam take da kyar tace mata"ƴaƴanki ne kema,kinma fini iko dasu,wannan dana kawo miki,ba baki shi ne duniya da lahira,banaso ko bayan raina yasan cewa ni na haifeshi,shiyasa ko shayar dashi bantaɓa yiba,na baki ki shayar dashi,kuma ki zaɓa masa sunan da kike ganin yadace dashi"tana kaiwa nan ta miƙe ta fice daga ɗakin ,azabure shehnaz ta miƙe rungume da yaron,tayi kudu tayi arewa tayi gabas da yamma tama rasa inda zata.
Idonta ne yasauka kan farhan dake tsaye bakin ƙofa yana hawaye gami da murmushi akan fuskarsa.
Sabida tunda yake be taɓa ganin farinciki a tare da shehnaz irin na yau tunda ya aureta.
Allah yasani har gobe yana sonta,kuma beson abinda ze dameta sede itace taƙi kwantar da hankalinta,shiyasa shima yafita sabgarta.
Da gudu ta ƙarasa jikinshi ta rungumeshi shima rungumeta yayi,cikin kuka take faɗin"kai taka hurul inin tun aduniya aka fara baka ita,safna ƴar aljannace Farhan,wallahi ina sonta nima,ina sonta,ya Allah duk ranar da zuciyata ta ayyanamin in cuceta ko in cuci wani nata Allah kai gaggawar ɗaukar rayuwata kamin in aykata hakan"
Sosai take kuka tana kallon yaron da shima zuwa yanzu ita yake kallo dan kukan nata yafarkar dashi.
"nagodewa safna data samin NOOR É—ina cikin farin ciki"cewar farhan ya sumbaceta a goshi.
Yaronne ya fara kuka,agigice shehnaz ta zabura da gudu,ta sake dawowa da gudu gun Farhan wanda duk tausayinta ya gama kamashi,kamata yayi ya zaunar da ita gefen gado.
ƙin zama tayi tana faɗin"ina zan zauna yarona na kuka,ka faɗamin mezan mishi yayi shuru"
"nono yake so,kinga in baki zauna ba taya zaki bashi yasha?"cewar farhan cikin tausayawa.
A sanyaye ta zauna,ta riƙe yaron tana bin farhan da ido,sabida tunaninta taya zata bashi nono ita daba ruwan nonon gareta ba.
A hankali farhan ya ɓalle botir ɗin gaban rigarta,sannan yaciro nonon daga bra ɗinta,sannan ya gyara mata ruƙon yaron,sannan yadubeta yana murmushi yace "to maman baby abashi yasha"
Ɗan ran ƙwafawa tayi,nonon yazo dede setin bakin yaron ayko carab ya amsa yafara tsotsa.
Da sauri ta runtse ido hawaye na bin idonta na farinciki,tana faÉ—in "Ya Allah"
Duk da ba ruwa a nonon haka yay ta tsotsa.Safna ce ta dawo ɗakin ɗauke da magungunan dake sa ruwan nono zuwa koda baka taɓa haihuwa ba ta miƙawa farhan tana murmushi tace"yau fa ayki yasamu masu yinshi,to ga maganin ruwan nono nan,aba mejego,"
Gaba É—aya suka tuntsure da dariya,ta juya ta fice daga É—akin.
Magungunan yaba shehnaz tasha,sannan ya bar É—akin,baayi awa biyu cikakke ba nonon yafara kawo ruwa sabida kyau da nagartar maganin.
Shehnaz ji take kamar tana aljanna,sanda taba yaron nonon taga yana zuwa.
Muje zuwa
Surbajo for life.
11/28/21, 9:19 AM - Ummi Tandama😇: ��������
*AURE DA HAIHUWA*
��������
*Zahra Surbajo*
*51*
Ɗakin safna ya nufa,yasamu ta fito daga toilet kenan,rungumeta yayi ajikinshi kamar wani ze ƙwace masa,yace"bazan iya miki godiya ba sede in miki addu'a Allah ya saka miki da mafificin alkha'iri,nagode sosai da wannan namijin ƙoƙari"
Rungumeshi itama tayi tana murmushi.
HuÉ—uba yayiwa yaran da sunan Mahaifansa macen da namijin,sannan yaje yayiwa na Shehnaz huÉ—ubar shima da sunan Mahaifin Safna,suna kiransa musaddiq.
Kayan yaro yaɗan ɗiba aka kai part ɗin shehnaz kamin gari ya waye ya siyo masa nashi shima asa a ɓangaren shehnaz ɗin.
Gun safna ya koma yasata dole seta masa abinda ze É—an samu sa'idar rashimta kusa dashi,ga jego ga soyayya abun se gurin su farhan.
Ya jima a ɓangaren safna kamin dare yayi ya koma sashin Shehnaz.
A can yaga bidiri gurin farim shigar uwa,dan fafur taƙi yarda Farhan ya hau mata kan gado,se tureshi take tana faɗin"Gadon yamana kaɗan,gaskiya kar aje gun bacci ka dannemin yaro,ni ka kima ɓangarenka kawai jego fa nakeyi"ta faɗi hankalinta kwance.
Dariya farhan yayi sannan yace"aymin afuwa bazan danneshi ba maman baby,abarni in kwanta duk na gaji."Ya langaɓe mata kai.
Da kyar ta amince ya hau gadon bayan ta kafa masa sharruÉ—a na kwana a gadon nata.
Sosai farhan abun ke bashi dariya,koda dare yayi ya buƙaci kwanciya da ita,tsalle tayi ta dire ita jego take yi,ɗanta beyi kwari ba,duk yadda farhan yaso fahimtar da ita ƙin fahimta tayi.dole ya ƙyaleta ya kwanta.
Har bacci ya ɗaukeshi ta ɗaka masa duka abaya,ya farka afirgice,a zaune take damfanfam riƙe da jinjirin,fidar yaron ta nuna masa akan madubi tace ya ɗan miƙo mata zata bashi ruwa😄
Haka