Showing 33001 words to 36000 words out of 41742 words
akai masa matarsa, godiya sukayi tareda fadin Allah ya tabbatar da alheri, nan suka taso suka fito kowannensu fuskarsa dauke da murmushi, shi dai tafida duk da mai martaba bai fada masa alherin da baban hanfa yayi masa ba yasan alherin mai girma ne nan yaji soyayyar hanfa tasake ratsa shi.
[7:12PM, 11/30/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE!
9⃣7⃣
Na UMMI A'ISHA
Shirye shirye aka fara domin gudanar da shagalin bikin amma tafida yafi kowa zumudi ita kanta hanfa har mamaki yake bata sai kace bai santa a matsayin ya mace ba saboda komai cewa yake sai a first night dinsu zai fada mata. Masu gyaran jiki da kunshi da gyaran gashi aka dauko takanas daga garin nijar nan suka shiga gyara hanfa ciki da waje kafin kace wani abu tuni kamaninta sun sauya jikinta yayi sulbi da taushi gamida laushi har wani santsi yakeyi duk da cewa bawai kalarta ce ta canja ba tana nan a bakarta mai duhu amma tayi kyau, tun daga gashin kanta har kafarta sai da aka wanke aka yi mata jan lalle mai kyau, ga gyaran fuska da aka yi mata, yayinda itama gimbiyar faisal zarah tana can ana gyarata, tsakanin tafida da hanfa wayace amma tun kafin ya ganta yabi ya gama rudewa kamar wadda za akwace masa ita. Yauma hanfa zaune take a makeken falon gidansu kasancewar tafida yabawa babanta gidan da yagina a gonarsa kuma gidan babba ne gashi yasha kayan alatu, daga ita sai daurin kirji gabanta da kaskon turaren wuta tana turara jikinta da turare mai kamshi Wanda ni kaina ummi Aisha sai da naji kamshin ya ratsani, wayarta ce tayi kara murmushi tayi tun kafin ta daga domin tasan tafidane yau tun safe bai ber kunnenta ya huta ba, hello munib tafada ahankali, gaskiya ni ban yarda ba ki canja min suna, dariya tayi kabari sai nazo gidanka sannan zan canja maka sunan, murmushi yayi to shikenan ai saura kwana biyu, dariya tayi anjima zan kiraka, haka suka gama wayar suna cikeda shaukin juna. Washe gari aka zo aka dauki hanfa daga,nanfa ta shiga kukan rabuwa da iyayenta duk kuma sai taji hankalinta ya tashi duk da irin son da take yiwa tafida,dakyar aka banbareta daga jikin mahaiyarta, kuka take kamar me har aka sata a mota, momcy ce tafara lallashinta kiyi hakuri kinji hanfa kowacce mace dole sai haka ta faru da ita hakuri zakiyi dakyar tayi shiru da haka sukaje garin misau nan taga garin yacika dam da mutane babu wurin masakar tsinke, cikin gidan aka wuce da ita kai tsaye dakin momcy aka kaita nan aka zaunar da ita, basu jima da zuwaba sai ga zarah ma an kawo ta nan ta danji sanyi, momcy da kanta ta kawo musu kayan karin ni'ima tabasu wadanda yawanci an hadasu da madara ga kazar amare, dakyar hanfa ta iya ci domin har yanzu kuka take dama dama zarah ita tayi shiru koda aka kawo musu abinci hanfa kasa ci tayi.
[7:33PM, 11/30/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE!
9⃣8⃣
Na A'ISHA (UMMI)
Karfe biyu daidai momcy tashigo musu da kayan da zasu sa domin za ayi musu cuda wato bikin al'adar da aka saba gudanarwa indai ana biki agidan sarki, wata mata aka kawo mai kwalliya wadda ta tsara musu kwalliyarsu ta daukar hankali pink din leshi suka saka da gwaggwaro pink da takalmi shima pink sai yar karamar jakar hannu ga gwalagwalai da aka zuba musu tun daga wuyansu har abin hannu, fito dasu aka yi aka kaisu inda za agudanar da bikin wanda iya matane suka halarcin wurin nan da nan masu kidan kwarya suka fara kida suna rera waka, inda aka tanadar musu aka kaisu suka zauna tuni aka fara gudanar da cuda abin gwanin sha'awa sai turare kuyangu suke fesawa awurin nan aka gama aka mayar dasu cikin gida, tunda tazo bata ga tafida ba asalima rabonta dashi tun lokacin dayaje wurinta a makaranta, shi kam tafida yana can bakinsa har kunne sai washe hakora yake za akai masa hanfa gida, gashi yana son yaganta amma yana kunyar shiga cikin gidan saboda yasan acike yake da mata, daki yashiga yadauko iPhone dinsa ya kunna yafara lalubo hotunan da yayarsa daso ta daukar masa na hanfa dan takanas ya bata yace ta dauko masa hotunan hanfa har agama bikin, nafarko yafara gani tana gyara agogon hannunta ta sunkuyar da kanta lokacin acikin dakin momcy ne, wani yasake budewa shi kuma tana yiwa zarah magana sai na uku lokacin har anje gurin cudar, haka yayita kallon hotunan nata kwalliyarta tayi bala'in yi masa kyau komai pink murmushi yayi hanfa kenan komai nata mai kyaune, fuskarta yaci gaba da kallo ajikin wayar duk hotunan babu wanda bai yi masa kyau ba amma yafi ganin kyan wanda ta tsaya afilin rawa sai dai da alama ba rawar take ba, murmushi yayi hanfa tanada kunya yasanta yarinyace mai kunya gata da ganin girman nagaba da ita ya tabbata zasu yi rayuwa mai dadi da ita. Washe gari aka fara shirin tafiya daurin auren faisal da zarah wanda za a gudanar agarin disina, tafida shine akan komai har akaje daurin auren aka dawo lokacin karfe 2:30 ana dawowa aka fara shirin tafiya hawan dawakai da za agabatar wato (kilisa).
[8pm, 11/30/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE!
9⃣9⃣
Na UMMI A'ISHA
Yauma kwalliya aka tsarawa su hanfa cikin wani tsadadden material wanda kudinsa nikaina ummi ban san adadinsu ba amma naga sai kyalkyali suke kalarsa golden yasha ado sosai, gwaggwaro coffee colour aka sa musu da takalmi da yar jaka duk kalarsu coffee colour, sarkarsu itama golden ce da abin hannu da warwaro, motoci aka kawo aka daukesu cikin wata jibgegiyar jeep kirar Toyota, suna zuwa wurin ga kujeru nan an tsarasu kowannesu an tanadar musu wurin zama ita da angonta wato jama'a kyan da hanfa tayi a wannan rana abin ba acewa komai tayi kyau nagaske, suna nan zaune an kunna wakar "lokacinkine amarya yar amana........ Aure ibada ne" ga kawayensu yan makarantarsu sai zuwa suke kasancewar zarah tayi inviting dinsu, shiru hanfa tayi tanata kallon jama'a sai hada hada suke yayinda kawayensu suke zuwa suna ta daukar hoto da ita wasu kuma suna daukarta ita daya, anan nan anata gudanar da bikin sai ga tawagar angwaye akan dawakai nanfa wuri ya rude da guda daidai lokacin aka sauya waka aka kunna wakar "Ran rabuwa ake yin kuka inna da baba sai watarana ku yafen dukkanin laifina zan tafi dakin aurena" hanfa ji tayi kamar ta fashe da kuka amma ta daure sai dai duk da haka kwalla taciko idonta, kallon wurin tayi yakayatu mutuka harta decoration din wurin coffee & golden ne kalar shigarsu itada zarah, daidai lokacin ta hango tafida yana saukowa daga kan dokinsa yana sanye da shadda light brown yasha rawani da alkyabba, hannunsa rikeda sandar sarauta yanufo mazauninsa, dauke kanta tayi daga kallonsa har ya karaso yazauna shima faisal yaje ya zauna, yana zama yaji kamshin turarenta da humrar data shafa sun taru sun cika masa hanci ga wani kyau datayi kamar aljanna lallai sai yau ya yarda da maganar bature da yace black is beauty & unique, idan kana son ganin kyau na hakika to ka kalli bakar mace,kallonta yayi amma sai yaga ta dan rame, hannunta ya kama yafara murza yan yatsunta su kuwa masu video camera da masu hoto sai daukarsu sukeyi tunda suka zauna, ahankali yace maman baby ya naga kin rame? Bakya cin abinci ko? Murmushi tayi babu komai,to meyasa kika rame? Ni ban rameba tafada cikin shagwaba to ki kwantar da hankalinki kinji, nasan abinda kika saka aranki har kika rame, murmushi tayi batace komai ba tana jinsa yanata wasa da yan yatsunta sai shafa kunshin hannunta yake amma koda ta kalli su faisal sai taga su abin ba haka yakeba ko kusa da zarah bai jeba balle ya tabata, kallon tafida tayi tace kaga fa mutane sai kallonmu sukeyi.
[5:06PM, 12/1/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE!
1⃣0⃣0⃣
Na UMMI A'ISHA
Murmushi tafida yayi ya matsa yatsun hannunta dakarfi yace to meye? Su kallemu mana and so what? Cigaba da murza yatsun hannunta yayi har aka gama program din aka tashi, tundaga lokacin duk inda ka leka a social ntwk babu abinda zaka gani sai hoton tafida da hanfa an rubuta Tafida & his beautiful wife hanfa@ hawan angonci day, kar kuso kuga comments da likes da suka rinka samu,nikaina ummi A'isha sai da abin ya burgeni har nayi comment, can nahango yan uwana marubuta suma sunyi comments babu adadi. Bayan an tashi daga taron ne aka fara shirye shiryen kai amare gidan mijinsu bayan sunsha tsume tsume, da misalin karfe 9 aka daukesu aka nufi gidajensu dasu wanda ke girke a unguwar new G. R. A, manyan gidaje ne guda biyu ajere komai iri daya kuma tacikin gidan anyi kofa wadda zata sadaka da daya gidan batare da kafito kabi ta gate din waje ba,kowacce gidanta aka kaita, tunda yan kaiwa amarya suka tafi hanfa take sharbar kuka har tafida yashigo ya sameta yana sanye cikin farin yadi da hula, gefen gadon yaje ya zauna yadago kanta wai kukan nan da kike tayi na menene? Shiru tayi ta tsagaita da kukan da take, hadata da jikinsa yayi yafara rarrashinta ni sai nake ganin kamar dan zaki zauna danine kike kuka ko bakyaso mu zauna mu 2? Bayan da a takure muke daga ni har ke, yau kuma tunda gani gake ai sai mu godewa Allah saboda wannan ranar ta yau is d most important day to you, me and all our fans, more than all days that past in our life, hanfa you are d love of my life, my life without you is just like a tea without sugar, i love you with all my heart, hannunta yakama domin kunshin hannunta yayi masa kyau, kitashi muyi salla batayi musu ba ta tashi tashiga toilet tayi alwala tafito, alwalar shima yayi yafito sukayi salla raka'a biyu bayan sun idar ya dauko musu kayan da yashigo dashi wadda ya hada da kaza da kayan motsa baki da fruit da drinks masu sanyi, dakyar hanfa ta yarda taci kazar tasha fresh milk, kallon tafida kawai take duk sai wani zumudi yake mata, wai zumudin me kake yitayi haka? Ko ka manta kai bawani ango bane na kuzo ku gani, murmushi tafida yayi wlh dokinki nake kuma zumudinki nake saboda tunda na dandani zumarki nakasa samun nutsuwa banida buri illa na kasance dake, tashi tayi tahau kan gado ta kwanta aranta tana cewa dokin me zakayi bayan ni ba budurwa bace, sai da tafida yagama cin kazarsa sannan ya shiga wanka,yana fitowa yafesa turarruka masu dadi ajikinsa sannan ya hau kan gadon.
[1/20, 11:29 AM] Ummi A'isha: [7:28PM, 12/4/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❗
101
Na UMMI A'ISHA
Inda hanfa take ya karasa yashiga jikinta ya rungumeta tsam tsam ajikinsa kamar wadda za akwace masa ita, ahankali hanfa tace dan Allah kabarmu yau muyi bacci tunda ka riga da kasan komai kagama abinda zakayi,acikin kunnenta yasa bakinsa yace kece kike ganin haka hanfa amma to me wlhi wannan ranar tanada mutukar muhimmanci agareni kuma kece kike ganin kamar nagama komai dan haka yau basai na kulaki ba the thing is not like the way you think it, i will show you how much i luv you this night, kafin tayi magana yahada bakinsa da nata yafara kissing din bakinta tareda fara kokarin cire rigarta ta hanyar laluben zip din rigarta, nan yashiga rudu kasancewar jin laushin da fatarta ta sakeyi ga kirjinta ya cika dam fiyeda da, nan yafara shafarsu yana wasa dasu duk yagama rikicewa ita kam hanfa dama tasan dole ayi haka saboda yadda aka tsumata, tafida dai zautuwa ne kawai baiyi ba dan jin hanfa yayi babu maraba da ranar daya fara saninta a matsayin mace take yashiga yi mata surutai marassa kan gado, tajigata tasha wahala sai wurin 4 nadare ya barta nan tashiga tunani oh wannan wahala ta isa, ni dai tunda ake abinnan wahala nakesha, wannan wahala dayawa take ko sai yaushe zanji dadi? Kankameta tafida yayi ajikinsa nan bacci ya dauketa saboda tagama gajiya shikam tafida baiyi bacci ba tashi yayi yashiga toilet yayi wanka yazo ya kwanta nan shima baccin ya daukeshi sai da asuba tayi sannan ya tashi yayi salla amma bai tashi hanfa ba sai karfe 7:sannan tasamu ta tashi duk jikinta a mace kanta tadauke bata kalli tafida ba tashiga toilet tayi wanka tafito tazo tayi salla tana idarwa tatashi takoma gadon tana cewa munib ina kwana, lfy my sugar baby murmushi hanfa tayi kajika ko? Kallon fuskarta yayi kwanta kiyi bacci sugar baby rungumeta yayi tsam tsam ajikinsa yana kissing din goshinta.
[7:31PM, 12/4/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❗
102
Na UMMI A'ISHA
Baccine ya daukesu wanda yake cikeda nishadi da annashuwa sai wurin 11 sannan hanfa ta tashi tajanye jikinta ahankali tayi kissing din kumatunsa tatashi ta shiga toilet tayi wanka tafito ta shirya ta tsara kwalliyarta cikin wata yar doguwar riga mai hannun shimi ja bata da nauyi tafitar da shape din jikinta, ta fesa turare masu kamshi, sai alokacin ta kalli dakin nata sosai wanda yasha Italian bed light blue komai na dakin light blue ne har fentin, falo tafita ta lalleka yanda fasalin gidan yake daga nan tadawo dakin inda tafida yake lokacin ya bude idonsa, hannu ya mika mata cikeda kunya ta karaso tashiga jikinsa kiss yafara bata tako ina yana shakar kamshin jikinta wanda yayi mutukar ruadashi, gashin kanta yafara shafawa,ahankali tace kaje kayi wanka kaji, um um nidai kece zaki yimin yafada cikeda shagwaba dariya hanfa tayi tasake kamkame shi nanfa yafara yi mata salo wadda babu yadda ta iya dole sai da ta biye masa suka lula, wurin 12 suka shiga wanka suka cudi junansu sannan suka fito suka shirya, sabuwar kwalliya hanfa tayi cikin material kore mai kyau wanda yayi mata kyau tayi kwalliya sosai tasha turare shi kuma tafida kananan kaya yasa thee quarter da bakar riga, hannunta yakama suka fito falo nan taga breakfast jere akan dining table, har kan table din yajata ya zaunar da ita asaman cinyarshi, abinci ya zuba musu soyayyiyar doya da kwai da farfesun kaji da kunun shinkafa ga wainar shinkafa da miyar agushi da kayan tea, abaki yafara bata har ta koshi hannunta ya kama sugar baby nima bani abincin kinji, diba tafara yi tana bashi a baki wani lokacin idan ta bashi sai yaki sakin hannun nata ko ya dan cijeta da haka tagama bashi, daukarta yayi yakaita cikin falo ya ajiye ta akan carpet ya kwantar da ita ajikinsa hannunsa yasa acikin rigarta yafara laluben na shanunta ganin rigar jikinta zata rage masa jin dadi yasashi janye zip din rigar hannunsa hanfa ta rike, munib kabari mana dan Allah ka kyaleni haka nahuta, ni wankan nan ya isheni haka, rigar yacire ya dora bakinsa akan dukiyar fulaninta yafara wasa dasu da harshensa haka ta kyaleshi har yagama sha'aninsa sannan ya rabuda ita, wunin ranar nan tafida bai iya koda leka kofar gida ba.
[7:34PM, 12/4/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE!
103
Na UMMI A'ISHA
Sai bayan sallar la'asar sannan tafida yabarta tayi wanka ta shirya cikin blue din shadda dinkin doguwar riga tasha daurin dankwali mai kamada gwaggwaro tafesa turaren night feelings da unforgettable me ta nufi dakin tafida, agefen gadonsa ta sameshi yana zaune ya nutsu yana waya dagaji da mai martaba yake wayar, hannu ya mika mata alamun ta isa gareshi, ahankali ta shiga jikinshi tazauna shafarta yafara har yagama wayar, hannunta yakama zo muje na nuna miki yanayin gidan naki, tashi tayi yajata jikinsa yasakalo kunkuminta ya riketa suka fita babban falo ne guda daya da manyan dakuna guda biyar kowanne yasha Italian bed wani royal bed wani Europe bed wani kuma Dubai bed, kowanne daki fasalinsa daban, tsakar gida suka fita wanda yake wawakeken gaske ga wurin packing din motoci nan tamkar kamfanin saida motoci ne, ta bayan dakunan kuma swimming pool ne da dan karamin lambu domin shakatawa, lambun yajata suka shiga anan tatsaya kallon yadda wurin ya tsaru, kan wata farar kujera yajata suka zauna ya kwantota jikinsa yafara sinsinarta kallonsa tayi dan Allah kayi hakuri abban baby, dariya tafida yayi yanzu kin yarda ke maman baby ce? Um nayarda tunda daga jiya zuwa yau nasan nazama maman baby, hannunta ya kama yafara wasa da yan yatsunta nan hanfa tafara tunanin kawarta zarah ko yanzu awanne hali take, Allah sarki zarah yanzu kema nasan kinji yadda naji ranar farko,tsotsar da tafida yake yiwa bakinta ne ya katse mata tuninta, maman baby za akawo miki kuyangu wadanda zasu rinka tayaki aiki yafada yana kissing din wuyanta, ni bani son masu aiki dakaina zan rinka yin aikina in yaso kai sai kana tayani dana waje, da girman kujerarki yafada yana murmushi.
[7:38PM, 12/4/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❗
104
Na UMMI A'ISHA
Hannunsa hanfa ta rike tashi muje ciki na huta wlhi nagaji, tashi tafida yayi,murmushi tadan saki kaga kafata gyara min takalmi na babu musu yaduka ya rissina yafara gyara mata dalaf ta haye bayansa kaini daki, riketa yayi yamike dama wayo ashe kike son yimin ko? To bari muje dakin sai na rama, kwantar da kanta tayi abayansa haba mijina nakaina yau dai kayi hakuri kabarni nayi bacci kaji, gaskiya bazan iyaba saboda ni da zarar naji kamshin nan da kikeyi mai dadi sai nakasa jurewa, daidai lokacin suka shiga falo nan ya direta akan kujera thee sitter ya haye jikinta, mutsu mutsu tafara amma babu yadda zata iya, akunnenta ya rada mata yau zan fada miki ma'anar sunanki hanfa, sunanki yadace dake manan baby domin sunane mai daraja kuma kema kinada daraja,murmushi tayi tashafo sumar kansa kadaina fasa min kai kawai kafadi abinda kasani gameda sunana, hannunta ya rike yagyara kwanciyarsa ajikinta lokacin dana ganki hanfa na rude na nemi nutsuwata narasa gaba daya kin sauya min tunani saboda tunda nake ban taba jin so ba sai a kanki ban taba tsintar kaina cikin shauki da zazzafar soyayyaba sai akanki alokacin da naga kyakkyawar fuskarki saura kadan zuciyata ta buga saboda tsaruwar halittarki babu shakka hanfa you are very beautiful among d beautifully, you are so cute and pretty, akanki nagane bakar mace itace mace nidai ke kadai kin isheni rayuwa saboda kece mahadin rayuwata,