Showing 27001 words to 30000 words out of 41742 words

Chapter 10 - Alheri Danko ne completed by Ummi Aisha .txt

29 Nov 2024

1357

shine auta amma in banda rashin ta ido irinta yaran yanzu yaushe zakayi haka agidanku, yana ganin sun fito yatashi momcy kun fito? Eh idan ta tashi dakina zata zo ba dakin inno ba kaji? To momcy, suna fita yashiga dakin yatsaya yana kallon hanfa wadda ta bararraje akan gado tana bacci, falo ya koma sai ga faisal ya shigo yana ganin faisal yaje ya tare bakin kofa ya tsaya, kan kujera faisal yakarasa ya zauna yace mutumin ashe ka warke na tayaka murna da rabon bazaka mutuba sai ka nemo hanyarka, dariya tafida yayi acikin zuciyarsa yace zancen yaushe kuma nikam ai har nasamo hanyata nabita naje inda zanje nadawo, tashi faisal yayi zai shiga daki cikin sauri tafida yasha gabansa, malam yau dakin nan babu shiga fa saboda nayi ajiya aciki, dariya faisal yayi dalla matsa min laptop dina zan dauko, ok to tsaya nadauko maka komawa faisal yayi yazauna tafida yashiga dakin ya dauko masa ya kawo, nan shima ya zauna lokaci lokaci yana leka dakin yaga ko hanfa ta tashi, ba ita ta farka ba sai karfe 6:30 tana tashi tayi yunkurin saukowa daga kan gadon amma ta kasa, nan tafida yashigo yaganta sannu kin tashi? Harararsa tayi tafara saukowa ahankali kamar wata mai koyon tatata tafara tafiya tazo tawuce ta gabansa tana fita falo kuma taga faisal a hankali tawuce tafida yana binta abaya nan faisal yabisu da kallo, suna fita tafida yadauketa a kafadarsa yayi lungun momcy da ita, akan gadon momcy ya kwantar da ita yace bari nakawo miki magani kisha kinji, fita yayi yakoma dakinsu yana shiga faisal yafara tsokanarsa ashe kai yau garin da baka taba zuwa ba kaje shiyasa kahanani shiga daki shiru tafida yayi yadauko first aid box dinsa yafara lalubar maganin da zai bawa hanfa, shi kam faisal yau yasamu nayi sai tsokanarsa yake, bai kulashi ba yayi alwala yatafi masallaci sai dayadawo sannan ya debi magungunan yatafi kai mata, lokacin daya shiga momcy tana falo amma babu kunya haka ya wuceta yashiga dakin, hanfa ta gama cin abinci kenan yashiga tana ganinsa ta sunkuyar da kanta, sannu madam ga magani nakawo miki kinji yar kaciya, karba tayi tadauki ruwa tasha maganin, to sauranki allura nan kuma tace bata san zance ba, kokawa suka shiga yi ya matseta tsam ajikinsa yajanye skirt dinta yayi mata allura har guda 2 kuka tafara bakinta yafara[truncated by WhatsApp]
[1/20, 11:29 AM] Ummi A'isha: [6:45PM, 11/27/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❗
8⃣1⃣
Na UMMI A'ISHA
Bakinta tafida yafara lasa yana rarrashinta tare da shafa kanta, kukan shagwaba hanfa tafara sai yau nasan baka sona baka kaunata domin wahalar da kabani tunda nazo duniya ban taba shan irinta ba, da nasan haka zaka yimin da banzo ba, hawayen kan kumatunta ya lashe da harshensa haba matata yazaki ce haka? Kiyi hakuri kinji nasan kinsha wahala amma am so sorry pls kuma kin san ni dan theory ne wlh ban taba yin practical ba sai yau shiyasa nakasa controlling din kaina amma kiyi hakuri kinji, jikinta takwace ta kwanta, jikinta yafara kokarin shiga daidai lokacin momcy ta shigo takalleshi to marar kunya tashi ka fita kabarta ta huta marar kunya kawai, saboda tsabar rashin tausayi kaga abinda kayi mata tafiya ma nema take tafi karfinta tashi tafida yayi yafice ya nufi sashensu yana shiga faisal yace kaga ango, zama tafida yayi duk jikinsa asanyaye domin yasan yayiwa hanfa bata nutsuwa ba, wai kai saboda tsabar rashin kunya akan gadon nan kayi komai? Harararsa tafida yayi ban sani ba,gaskiya idan anan kayi ni ka cuceni dan bazan kara kwana agadon ba, kar ka kwana din tafida yafada yana zaro wayarsa daga aljihu dariya faisal yafara yi yaro yau ya girma sai asannan tafida yayi dariya shima yace ai ni dama nadade da girma ita kanta tasani, ai dama ita yau tasan ka girma tunda ka nuna mata, tashi tafida yayi yafita yanufi lungun inno yana murmushi domin yau acikin farin ciki yake. Bai sake komawa lungun momcy ba sai bayan sallar isha amma koda yaje momcy hanashi shiga wurin hanfa tayi tace yafita haka yafita yatafi ba dan yaso ba yana komawa daki faisal yafara yi masa tsiya tun da naga an canja bedsheet nasan aikin gama ya gama tsaki tafida yayi kai in banda lalura ma mai zai sani yin making love da matata a wannan gadon da kagama tsiyarka akai.
[7:04PM, 11/27/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❗
8⃣2⃣
Na UMMI A'ISHA
Sai da faisal ya karaci yiwa tafida tsiya sannan ya kyaleshi ya kwanta amma ba baccin yake ba shiru kawai ya yiwa faisal kamar yayi bacci, tunanin hanfa kawai yakeyi shekarunta yanzu akalla zasu kai 23 amma hakan bai sa ta zubar da darajarta a titi ba abinda wasu yan matan sukeyi domin mafi akasarin yanmatan yanzu zawarawa ne shi yasa yayi mamakin yanda hanfa tarike kimarta duk da cewa dama ba ataru an zama daya ba amma shi kam yana alfahari da samun hanfa a matsayin mata saboda arayuwarsa babu abinda ya tsana irin zina bai taba aikata taba kuma bashida sha'awar aikata ta domin ko a hospital tsakaninsa da mata yayi abinda yakaishi yatafi baya tsayawa karewa matan mutane kallo sannan idan ba takama dole ba baya son taba jikin mace wannan dalilin ne yasa mutane da yawa suke ganin kamar girman kai ne yake sashi yin haka, kuma haka yadade yana fatan samun matar da bata taba aikata zina ba saboda yatsani zina arayuwarsa. Har asubha tayi idon tafida biyu baiyi bacci ba kamar yadda itama hanfa takasa baccin ita kawai tunanin abinda yafaru tsakaninta da tafida take lallai wani aikin sai dai maza shiyasa adaren farko dole mace tazama yar kauye musamman agurin mijin da ya amsa sunansa saurayi dan ranar babu abinda bazata ganiba, ita dai tafida ya shayar da ita mamaki domin duk kyansa da kudinsa da sarautarsa bai sashi neman mata ba wadda ko akyauta mace zata iya kawowa tafida kanta amma duk da haka yadaure ya tsaya har Allah ya azurtashi da ita a matsayin mata murmushi tayi tashafi cikinta oh ko yanzu har yayi min cikin ko kuma sai nan gaba, hmm tafida kenan sarkin iya soyayya dariya tayi ita kadai saboda jiyo sunbatunsa acikin kunnenta daya rinka yi mata azahirin gaskiya budurcina shine yancina sunan wani littafi na adda benaxir juyawa tayi ta gyara kwanciyarta Allah ina rokonka daka barni da tafida amatsayin mijina kabamu yara masu albarka masu kamada tafida dan yafini kyau, ya Allah ka kare min yarana daga aikata zina kamar yadda ka karemu nida mahaifinsu, rabbana wa takabbal du'ahh!
[9:11PM, 11/27/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❗
8⃣3⃣
Na UMMI A'ISHA
Shiru tayi taci gaba da tunanin tafida da ita kanta a yanayin dazu wani abin idan ya fado mata sai dai tayi dariya wani kuma sai tausayinsu itada tafida ya kamasu dahaka har asuba tayi alokacin ta tashi dakyar tashiga toilet tayi alwala tazo tayi salla tana idarwa takoma gadon momcy takwanta gaba daya jikinta ciwo yake yi mata ga gabobinta duk sunyi tsami dakyar take motsa jikinta dahaka bacci ya dauketa bata tashi ba sai karfe 10:30 nasafe tana tashi tashiga wanka tafito ta shirya tayi simple kwalliya tasa riga da skirt na atamfa dark blue ta shafa turare nan kuyangin momcy suka shigo mata da kayan karin kumallo cikin kwanuka kala kala tashi tayi dakyar tafita falo tagaida momcy takoma dakin duk kunya tagama baibayeta ko inda momcy take bata son zuwa dan kunyarta take ji, abincin da aka kawo mata tafara budewa, soyayyen dankali da kwai da farfesun kayan ciki da ruwan zafi da kayan tea ga kuma gurasa da miya, dankalin tazuba dan kadan tafara ci ahankali tareda hada ruwan zafi empty tafara sha, jikinta ne yabata ana kallonta ga wani kamshi da taji ko ba afada mata ba tasan tafida ne domin kamshin turarensa taji kanta tajuya ta hangoshi tsaye abakin kofa yajingina da bango yaharde hannunwansa a kirjinsa yana sanye da orange colour din t shirt an rubuta you can't see me ajiki, da bakin jeans murmushi tafida yafara aika mata dashi sannan yakarasa cikin dakin yaje kusa da ita yazauna yafara kallonta cikeda sha'awa, good morning madam! Yafada cikin muryarsa mai mutukar dadi, morning tafada ahankali batare da ta kalleshi ba, kallonta yasake yi yajikinki? Kinji sauki? Kin daina tatata din ko har yanzu yar kaciyar ce? Murmushi tayi zaka fadi haka mana tunda kai dai kagama abinda zakayi.
[9:35PM, 11/27/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❗
8⃣4⃣
Na UMMI A'ISHA
Kusa da ita ya matsa haba ya zakice haka? Tambaya fa nayi idan baki warke ba sai na sake yi miki wata allurar, dasauri ta dago ta kalleshi um um ni babu allurar da zaka kara yimin, murmushi tafida yayi yasa hannu acikin dankalin datake ci yafara diba shima yana ci, gaskiya ke matsoraciya ce kiga wurinda kika cijeni jiya yadda gun yatashi ko? Kallonsa tayi awannan yanayin idan da abinda yafi cizo ma ai zanyi saboda banji da dadi ba, murmushi tafida yayi yanzu kin gane ni ba yaro bane ko? Ni dama tun jimawa nasan ka girma, shiyasa jiya kika cijeni? Nifa ban cijeka ba, mantawa dai kikayi yanmata amma kin cijeni ki kalli wurin kiga, tashi hanfa tayi tahau gado ta kwanta kaga ni ka kyaleni bacci nakeji bacci zanyi, zakiyi bacci amma sai kinsha magani,nifa ka barni nawarke, murmushi yayi yataso yazo kusa da ita yazauna agefen gadon yafara tsokanarta tafida da nasani da banzo ba, da nasan kasheni zakayi da bazan zo ba wayyo zan mutu, murmushi hanfa tayi naji nayi kuka amma ai kaima kayi kukan, to ai kin cancanci haka, juya kanta tayi takwanta nan ya zauna yaci gaba da tsokanarta har momcy tashigo sannan ta korashi badan yaso ba yatafi yabar hanfa yakoma dakinsu yaje ya kwanta yafara ramuwar baccin da bai samu yayi ba itama hanfa baccin tayi sai wurin azahar sannan ta tashi. Tunda momcy ta kori tafida bai kara shigowa ba sai dare lokacin momcy tana sashen mai martaba yana shigowa ya sameta zaune agefen gado hannunta rikeda littafi mai tsarki tana karanta suratul ankabut, zama yayi akusa da ita, alqur'anin ta rufe ta ajiye tajiyo ta kalleshi tana ganin ya matso ta matsa ya kara matsowa tasake matsawa har taje karshen gado, hannunta yarike yau kuma guduna kikeyi? To kadaina matsowa tafada kamar zatayi kuka, nifa ba komai zanyi miki ba kiketa matsawa, to ai ni bana son karinka matsowa bakinta ya tsotsa yashafi kirjinta yace ke tsoronki yayi yawa wlh yana kokarin daga rigarta momcy tashigo nan tafara fada wai kai wanne irine? Kabar yarinyar nan tahuta dan Allah, ka ga yadda kayi mata kamar kai ba likita bane to tashi maza kafice, tashi tafida yayi yace momcy nida matata amma arinka korata? An korekan maza fice min, to kuma momcy ko hira ba zamuyi ba?
[6:32PM, 11/28/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE !
8⃣5⃣
Na A'ISHA (ummi)
Kaci gidanku kai da hirar, kai meyasa bakada kunya ne? So kake ka illata musu yarinya? Yanzu kaga yadda take tafiya dakyar, momcy nifa ba komai zanyi mata ba, to koma dai menene fito ka kama gabanka, fita tafita yayi yana tafe yana kunkuni harda doddoka kafa akasa sai kace wani karamin yaro hakan da yayine yabawa hanfa dariya, ni kike yiwa dariya ko? Wlhi zan kamaki, ka kamata din momcy ta fada tana talle kyeyarsa, haka yafice amma tun daga lokacin yayi zuciya yadaina zuwa dama shi mutumne mai zuciya, yana son yaje yaga matarsa amma kuma yanata daurewa dan yasan ko yaje momcy korarsa zatayi haka yaki shiga lungun momcy har tsawon kwana 2. Duk jinsa yake babu dadi sanadiyyar rashin ganin hanfa amma ya cije har kwana biyu akwana na 3 ne da yamma yafito daga sashen mai martaba zai shiga sashen inno azaure yaci karo da ita zata fito tsayawa yayi yana kallonta inye sai yau kika fito? Kallonsa hanfa tayi daga shi sai thee quarter da t shirt light blue, akan kafadarsa ya sabeta yayi sashensu da ita nan tafara dukansa da hannunta akafadarsa da gadon bayansa har suka shiga falonsu ga faisal azaune yana kallo amma hakan bai sa ya ajiyeta ba sai ma kallon faisal da yayi yace dan Allah ka tashi katafi yawonka zan gana da iyalina ne, kallonsa faisal yayi ai kai dan iskane, kaine dan iska tafida yafada tareda shigewa daki dole tasa faisal tashi yafita daga gidan ita kam hanfa duk ya gama bata kunya suna shiga ya rufe kofa yaje yadireta akan gado, fadawa gadon yayi tareda jawota jikinsa yadorata akansa ya kwantar da ita ke kuma haka akeyi sai ki daina zuwa zaman jinya? Bayan ban gama warkewa ba? Cikeda kunya hanfa tace ka warke mana ai ka dade da warkewa tunda ka nuna min hakan, hannunsa yasaka cikin gashin kanta to ai ke dama jinyata kika zo yi meyasa zaki gudu ki barni? Runtse idonta tayi sakamakon zip din rigarta da taji yajanye ahankali yajuyata takoma kasa shi yana sama numfashinsa na sauka akan fuskarta kwalla tafara saboda tuno azabar data sha rannan da tayi dan Allah nidai kayi hakuri ka kyaleni kar kamin irin na rannan wlhi da zafi hawayene yafara bin kumatunta, rigar jikinta yacire yafara wasanni da sassan jikinta ni ba komai zanyi miki ba iya kacina nan sai alokacin taji hankalinta yadan fara kwanciya,wasa yayi da ita son ranshi wanda ita kanta sai da taji armashi ta nishantu sosai har aranta tace wannan shine mai sweet din amma da anje daya bangaren wuya zan sha, bakin tafida taji akan nata yana wasa da harshensa akan lebenta, madam da na mutu da tuni ban samu wannan garabarsa ba ko? Amma fa acikin zafin ciwo nayi miki waccar maganar,gwara da ban mutu ba gashi na bude hanyata da kaina, hannunta tasa takare fuskarta dan kunya saboda shi tafida sam ba yajin kunyar fada mata kowacce irin magana tun kafin wani abu yashiga tsakaninsu yake fada mata duk abinda yaso, juyata yayi ya kwantar da ita ajikinsa yakama hannunta yarike cikin hannunsa yafara wasa [truncated by WhatsApp]
[1/20, 11:29 AM] Ummi A'isha: [8:18PM, 11/28/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE!
8⃣6⃣
Na UMMI A'ISHA
Cire hannun nata yayi meye abin jin kunya? Ba gaskiya nafada ba, murza dan yatsanta yayi yasashi abakinsa yayi kissing dinshi kallon hanfa yayi madam yaushe zaki koma makaranta? Zan koma amma ba yanzu ba, kice zansha budiri na kafin kitafi murmushi hanfa tayi tace ai tunda ka warke nima gidanmu zan koma, kara matseta ajikinsa yayi yace nasan zanyi missing dinki dayawa amma ke ko damuwa dani ma bakiyi ba, shiru tayi aranta tace ai ina jin son danake yi maka kai baka yimin rabinsa dan ina sonka over, shiyasa abinda kayi min banji zafinka ba amma da ban sonka da Allah ne kadai yasan irin tsanar da zanyi maka, bakinsa taji akan goshinta ya hura mata iska a kunnenta tareda bushe mata idonta da iskar bakinsa tunanin me kikeyi? Babu komai kabarni natafi wurin inno dan Allah, zaki tafi amma sai munyi wanka kallonsa tayi kamar zatayi kuka dan Allah ka taimaka min kabarni natafi, daukarta yayi cancak ya nufi toilet da ita, ita dai duk ya takurata takasa sakewa dashi saboda kunyarsa takeji, shine yayi mata wankan bayan shima yayi yadauketa ya kaita tsakiyar gadon ya ajiyeta, dakyar ya barta tasaka kayanta ta tashi zata tafi rungumeta yayi wai baya son ta tafi tabarshi,lallabashi tayi yahakura ya barta, tana fara tafiya yabiyota tsayawa tayi ina zakaje kuma? Rakaki zanyi, ni basai ka rakani ba kabarni natafi meye naka na rakani salon aganmu tare ace wani abun mukayi, hannunta yaja yahadata da jikinsa to meye ke ba matata bace? Idan kina jin kunyar mutane su ganki da ni to sun kusa ganinki da katon ciki, murmushi tayi ko zasu ganni da katon ciki ba yanzu ba, yarinya naki wasane amma nidai nasan nabaki ajiyata abinda zance miki kawai ki kular min da baby, cikin sauri gami da tsoro tadago ta kalleshi dan Allah dagaske kake? Nidai nafada miki ai, hannunta tazare sai anjima tajuya tafita cikeda kunya, bin bayanta tafida yayi yatsaya yana kallonta har yadaina hangota lokacin data shige lungun momcy.
[8:37PM, 11/28/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE!
8⃣7⃣
Na UMMI A'ISHA
Yana nan tsaye yana murmushi hannuwansa cikin aljihun wandonsa faisal yazo ya tarad dashi sannu dan iska faisal yafada yana harararsa,wlh ka kusa barin dakin nan dan banga dalilin da zai sa ka rinka yimin abinda kaso aciki ba, murmushi tafida yayi yadan lashi lebensa wlh kaine dan iska kuma saurin me kakeyi dama ai nakusa barin dakin saboda nafi son nazauna da matata zama na dindindin amma koda yaushe ni atakure ita atakure, dariya faisal yayi yaro wannan karon sai dai kaje wurin mai martaba kai daya amma ni bazan rakaka ba, dariya tafida yayi haba abokina tare zamuje murmushi faisal yayi yaja hannunsa suka shiga falo. Hanfa nazuwa dakin momcy takwanta tafara shafa cikinta dagaske tafida yake har yabata ajiyarsa? Murmushi tayi inama a school nake da nayi test nagani idan hakane amma kuwa indai maganar tafida tazama gaskiya yazama sharp shooter daga yi sau 1 sai in samu ciki, haka tayita raya zancen acikin ranta ita kadai tana yi tana murmushi. Tun daga lokacin tafara shirin komawa disina tunda tafidan ya warke kaya aka harhada mata na alfarma tun daga kan wanda zatayi tsaraba har zuwa wanda yake nata, ana igobe zata tafi tashiga lungun inno babu kowa afalon dan haka takarasa cikin dakin nanma babu kowa sai tafida data hango yana kwance agadon inno yana bacci yana sanye da three quarter ja da bakar Riga,kallonsa ta tsaya yi ikon Allah da girmanka kazo ka kwantawa tsohuwa agado, sadaf sadaf ta karasa bakin gadon, hannunta tasa tashafi sumar kansa ta karkata kanta ahankali ta lashi lips dinsa, bude ido yayi kamar a mafarki yaganta hannunta dake kan kumatunsa ya dafa yaushe kika shigo? Yanzu nashigo naganka kana bacci, kallonta yayi yanzu tafiya zakiyi ki barni? Murmushi tayi kajika sai kace idan natafi natafi kenan, zaune ya tashi yakama hannunta yafara yi mata dabara wai zai taba babynsa yaji lafiyarsa, daga taba babyn kuma yafara yin sama kokawa suka fara dakyar tasamu ta kwace ta gudu.
[9:03PM, 11/28/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE!
8⃣8⃣
Na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login