Showing 30001 words to 33000 words out of 41742 words
UMMI A'ISHA
Tana guduwa takoma dakin momcy nan ta zauna suka yita hira har dare yayi washe gari kuma tashirya faisal yadauketa sai disina tun ahanyarsu ta tafiya faisal yafara bata labarin cewa yana son kawarta zarah adan zaman da sukayi a asibitin nan har sun daidaita nanfa hanfa tashiga murna tayi fatan Allah yasanya alkhairi, karfe 1 suka shiga disina dayake basu tafi da wuriba ,suna zuwa gidansu hanfa iyayenta taresu da murna tareda bawa faisal kyakkyawar tarba, sai da yayi salla sannan yayi musu sallama yatafi nan kuma hanfa ta shiga maraicin mijinta da dokin ganinsa amma kusan koda wanne lokaci tana shafa cikinta tana kulada ajiyar da yabata. Satinta 2 da dawowa ta tafara shirin komawa makaranta wannan lokacin ma tafida babu abinda bai siya mata ba domin provision yayi mata nagani nafada komai da zata bukata sai da yasai mata ranar dazata tafi kuma yaturo su sarkin fada da babban zaginsa suka dauketa domin alokacin faisal yana yin wani aiki, katuwar mota Highlander baka mai bakin glass ya turo a ita aka dauketa yayinda ita kuma tayi shigarta cikin bakar doguwar riga da dan karamin hijab dayake tafiyar yamma tayi karfe 5 ta isa makaranta, tana zuwa hostel suka rungume juna itada zarah nan tashiga taya zarah murna domin tasan faisal yanada kirki ita da tafi ganin kirkinsa ma fiyeda tafida sai daga baya sannan ta fahimci shima tafidan yanada halin kwarai.
ALHERI DANKO NE!
8⃣9⃣
Na UMMI A'ISHA
Tunda tadawo bata ga tafida ba shima bai ganta ba sai dai waya da sukeyi awayar zarah yauma zaune take bayan sun gama wayar zarah ta kalleta wai mrs tafida anya kuwa? Dariya hanfa tayi meya faru mrs faisal san turaki? Kallonta zarah tayi kin ganki ne? Menayi? Wlh kinyi kiba kinyi kyau kuma kirjinki sun ciko tashi hanfa tayi taja doguwar riga tasa tace wlh zarah lafiyata lau kawai dai kibari acikin zuciyarta tace ai tafida ne bana wasa bane wlh duk dafin hannunsa ne yasani cikin wannan yanayin, kallon zarah tayi bari naje lab nadawo,fita tayi tana tafe tana tunani gwara yau nayi test dinnan nagani koda gaske cikin gareni, tana zuwa lab tayi test amma sakamako yana fitowa taga bata da juna biyu.
[9:34PM, 11/28/2015] Ummi A'isha: Nan tadawo hostel cikeda murna domin tasan da dagaske ne da zata sha kunya duk da cewa ba haramun bane amma da kunya ace baka tareba kayi ciki, zama tayi agefen gado tafara kallon zarah wadda tayi hade hadenta na Karin ni'ima tana sha kallo kawai hanfa take binta dashi har tagama bayan tagama tadauko wani turare wai na matsi ne dariya hanfa tayi zarah kinada hankali kuwa? Meya faru? Kidaina shan wadannan abubuwan kijira kiga yadda faisal zai yi dake tukunna, kallonta zarah tayi malama barni nagyara nayi tsam, kada kai hanfa tayi nabarki amma nidai nan da shekara ma idan kika bani maganin matsi bazan yiba, saboda me? Saboda wahala zarah, zaro ido zarah tayi dan Allah hanfa dagaske da wahala? Dariya hanfa tayi ai zarah ki kaddara tunda kikazo duniya baki taba shan wata wahala wadda zakisha akan wannan abun ba, nidai tunda uwata takawo ni duniya ban taba shan wuya samada wannan ba shiyasa nayi mamakin yanmatan da suke iya bada kansu awaje, tsuru tsuru zarah tayi yau nashiga uku, ai zarah baki shiga uku ba sai ranar tazo, ni saboda tsabar wahala ana gamawa sai da na shanye babbar robar ruwa anan take, saboda tsabar wahala, tofa lallai wahala tayi wahala inji zarah, ai zarah wahalar ta isa wlh danni ranar kasa bacci nayi ga ciwon jiki shiru zarah tayi barni haka karkisa na sume dan Allah kyaleni haka dariya hanfa tayi tace zakiyi bayani.
ALHERI DANKO NE!
9⃣0⃣
Na UMMI A'ISHA
Yau tunda wuri tafida yataso daga office yataho wurin hanfa amma koda yazo bai samu ganinta ba yadda yakeso domin alokacin ma lecture takeyi haka suka gaisa aguguje ta tafi duk da haka yaji dadin ganinta domin yasameta da shigar da yace ta rinka yi haka yatafi yanata tuninta domin kwalliyarta tayi masa kyau sosai saboda jar arabian gown tasaka tayi rolling duk da bawata kwalliya tayiwa fuskarta ba da tunaninta daren ranar yayi bacci kamar yadda itama tayi bacci da tunaninsa. Washe gari takama juma'a tunda yaje office yaduba patients yanufi makarantar su hanfa lokacin dayaje yayiwa zarah waya yace ta turo masa ita nan hanfa tashirya taci kwalliya dama daga wanka tafito tasha turarenta na night feelings tasa doguwar riga tafita, tun daga nesa tahango motarsa kirar Mazda 6 ash colour mai bakin glass murmushi tayi wai kai wannan kowacce motarka haka take da bakin glass kamar wani barawo, motar tabude tashiga yana zaune yasha farar shadda wadda ta dau dinki irin nasu na masu rawani, ina yini? Tafada kanta akasa lfy maman baby, ya baby na? Murmushi tayi wlh babu wani baby acikina ni dayace, kallonta yayi ban yarda dake ba, tashin motar yayi yana cewa sai munje na aunaki fita sukayi daga cikin makarantar yanufi asibitinsu yana zuwa yace tafito tashiga office dinsa shi zaije round, office dinsa tashiga tazauna tafara kalle kalle oh tafida badai gayuba da daukar wanka, hutunansa manya guda biyu amanne ajikin bango daya yasha rawani da alkyabba daya kuma yasha blue colour din suit, tana nan zaune yashigo yace zaije masallaci yadawo, alwala yayi yafice ita kuma tayi sallarta a office dinsa tana nan zaune tana jiransa yadawo yadauketa ya nufi gidan shakatawarsa da ita, suna zuwa hanfa taji jikinta yafara rawa saboda tasan wuya yau za[truncated by WhatsApp]
[1/20, 11:29 AM] Ummi A'isha: [1:04PM, 11/29/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE!
9⃣1⃣
Na UMMI A'ISHA
Kallonta tafida yayi haba madam irin wannan rawar jiki haka sai kace kinga dodo dan Allah ki nutsu yau bazaki sha wahala ba, ita dai hanfa gaba daya tagama tsorata dashi lallabata yafara yi da haka yayi nasarar shiga jikinta amma fa ji tayi tafi shan wuya fiyeda ranar farko nan idonta yakumbura yayi hulu hulu, sai data sha kukanta sannan bacci ya dauketa tafida na ganin haka yatashi yashiga wanka bayan ya fito yasa kayansa yafita, momys kitchen restaurant & catering services yaje ya siyo mata abinci da drinks da ruwa mai sanyi lokacin daya dawo yasamu har ta tashi daga baccin tayi wanka tana daure da zani tana kwance agefen gado, cikin dakin ya karasa yana kallon fuskarta, sannu maman baby daurewa tayi tai murmushi ta tashi zaune takoma tsakiyar gadon ta zauna, abincin ya mika mata acikin robar take away fried rice da salad da soyayyen plantain agefe, karba tayi tafara ci ba ji ba gani nan tafida ya tsaya yana kallonta yadda take cin abincin babu kakkautawa, robar fresh yo yamika mata da strow ajiki tana karba tafara zuka har ta shanye, ruwa yasake mika mata nan shima ta shanye rabin roba, abincin taci gaba da ci shikuma tafida yaci gaba da kallonta, daina kallona tafada tana harararsa dauke kansa yayi daga kallonta har tagama cin abincin tana gamawa tadauki kayanta zata saka nan tafida ya matso yarike hannunta pls & pls ki barni nadan kara dan Allah kinji, cikin rudewa ta kalleshi yau nashiga uku dan Allah kayi min afuwa dan All.... Bata karasa ba yajanye zanin jikinta nanfa tashiga kuka sosai shidai tafida baya jin kukanta har sai da yasamu nutsuwa, dakyar tasamu ta tashi zaune duk idonta ya rine yazama ja ga muryarta tagama dishewa dakyar take fita, bani abinci naci tafada kwalla duk taciko idonta cikeda tausayawa tafida ya miko mata nasa take away din dama biyu ya siyo tana budewa tafara ci dasauri dan jin cikinta take kamar anyi mata yasa sai kace ta shekara bata ci abincin ba.
[2:50PM, 11/29/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE!
9⃣2⃣
Na UMMI A'ISHA
Kallonta kawai tafida yake duk tausayinta yagama cikashi ganin yadda taketa dura abinci acikinta kamar ba dazu tagama ci ba, miko min ruwa tafada tana kallon fuskarsa ruwan ya mika mata da robar madara guda daya, tana karba ta shanye madarar ta dau ruwan shima ta shanye taci gaba da cin abincin, cikin kulawa tafida yace kiyi hakuri kinji wlhi hanfa ban taba aikata zina ba kuma banida sha'awar aikatata shiyasa kika ga nakasa hakuri na kyaleki amma kiyi hakuri banida wacce zan kaiwa bukatata sai ke daya shiyasa, kallonsa tayi tagirgiza kai batace komai ba dan har acikin ranta bataji haushinsa saboda tasan idan ba gunta ba babu gun wadda zaije kuma ma azamanin nan samun mijin daya tsare Kansa kamar tafida ai sai an tona, shiyasa bataji zafinsa ba ko kadan tunda yatsaya ya tsare kansa alhalin yawancin mazan yanzu ba haka suke ba, hakuri yaci gaba da bata har tagama cin abincin, tashi yayi yashiga wanka yafuto yana fitowa yace tazo tayi itama, dakyar ta iya tashi yataimaka mata taje tayi wankan tafito tasa kayanta, takalleshi kazo mutafi, tashi yayi yawuce gaba tana biye dashi abaya amma dakyar take iya tafiya kasancewar yana gaba shiyasa bai lura ba, da suka fito ya tsaya awani restaurant wato ayshkaus restaurant anan yafita yashiga yasake yi mata siyayya yasai mata abinci da ice cream da snacks yadawo tun dataga ice cream din taji yawunta ya tsinke dasauri tadauka tafara sha kallonta tafida yayi sannu madam gaskiya daga gani kin wahala sosai nawahalar dake amma wlh bada niyya nayi ba kinga yadda kika koshi haka nima yadace nakoshi tunda daga yau ba lalle nasake daukoki ba sai wani lokacin kuma, harararsa tayi gashi nan ai kasa sai abinci nake taci kamar wata mayunwaciya alhalin kuma da ba haka nake ba banida cin abinci ko yaya naci ya isheni amma yau sai da nacinye take away biyu kuma duk manya takarasa maganar cikeda shagwaba, hannunta yariko to ai yanzu dole kirinka cin abinci dayawa fiyeda da saboda yanzu ku biyu ne da kuwa ke kadai ce, nifa nafada maka banida ciki, to naji bakida ciki dan sammin ice cream din naki kinga ni ko abinci banci ba, taya zaka ci abinci tunda kagama koshi, murmushi yayi gaskiya kam yau akoshe nake dam amma duk da haka ki dan sammin.
[3:11PM, 11/29/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE!
9⃣3⃣
Na UMMI A'ISHA
Acikin dan spoon din ta debo ta mika masa, dauke kansa yayi yamake kafada ni bana so, to wanne kake so ta tambayeshi, ni na bakinki nake so, murmushi tayi aranta tace tafida kaima fa fitinanne ne wlhi nagaske,diba tayi tace to bude bakinka sai nabaka ni nace miki na bakinki zan sha, dole babu yadda ta iya haka tadiba tazuba abakinta sannan tahada bakinta da nasa ta zuba masa haka yarinka yi mata wayo yana ta shan bakinta acikin dabara shi ala dole ice cream yake sha saboda yasan idan ta gane bakinta yake son sha bazata yarda ba gani zatayi kamar sake maimaitawa zaiyi tunda yanzu tariga da tagama gajiya, da wayo da wayo ya tsotsi bakinta son ranshi sai da yaga ice cream din ya kare sannan ya hakura ya kunna motar yanufi school of nursing, suna zuwa yabata kayan tareda yi mata kalaman soyayya masu dadi, yakare maganarsa da fadin i luv u my cwt heart murmushi tayi tace luv u too, dasauri ya kalleta dagaske kike? Kai tadaga yes i luv u too, murmushi tafida yayi nagode Allah yayi miki albarka, fita tayi daga cikin motar ta nufi hostel tunda yaga yanda take tafiya yaji hankalinsa ya tashi domin da alama yauma an kwatanta irinta rannan, haka yafizgi motarsa ya fita daga makarantar. Ita kam hanfa tana zuwa hostel ta tarar da zarah hannunta rikeda key point din chemistry tana karantawa kayan ta ajiye ta kwanta saboda tagama gajiya, sannu da zuwa zarah tafada tana kallonta yawwa sannu zarah dan Allah ki debo min ruwa atuka tuka ki dafa min zanyi wanka cikeda tausayawa zarah tace to ta tashi tadauki bucket taje tuka tuka tadebo mata ruwan tazo ta kunna gas tadora mata ruwan zafi, kallon zarah hanfa tayi ga abinci kizo ki dauka harda ice cream,a'a kifara yin wankan idan kika fito sai muci, ni na koshi zarah kici kawai tashi tayi tajuye ruwan zafin ta tafi bathroom domin yin wanka.
[8:15PM, 11/29/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE!
9⃣4⃣
Na UMMI A'ISHA
Shi kam tafida yana can zuciyarsa fes domin jinsa yake wasai sakamakon yau ya samu hanfa son ranshi, sai da daddare yasamu zarafin kiranta suka dan taba hira sakamakon bata jin dadi jikinta har wani zazzabi zazzabi take ji amma bata sanar dashi ba, kullum yana kiranta awaya suna hira amma bai san bata da lafiya ba,nan kuwa tana jin jiki sosai domin ko class bata fita saboda tafiyar ma wahala take yi mata shi dai tafida bai san wainar da take toyawa ba. Ranar laraba kawai da yamma ya shirya yatafi makarantar yana zuwa yahadu da zarah a area class amma bai ga hanfa ba anan yake tambayar zarah cikeda mamaki ta sanar dashi hanfa fa bata da lafiya tun ranar da ya zo yadauketa, hankalinsa yaji yatashi nan ya tura zarah taje ta taho masa da ita, koda zarah taje hanfa dariya tayi tace duk kinbi kin tayarwa da mijina hankali bayan ni kuma nawarke, wayasaki ki cemasa banida lafiya? Kallonta zarah tayi Allah ya baki hakuri, amin hanfa ta fada tazira doguwar riga suka fito, bakisa turare ba zarah tafada, babu turaren da zan sa balle yaji kamshi yakasa hakuri yaje yasake yi min jina jina, dariya zarah tayi mrs tafida kenan, lokacin da suka fito tun daga nesa tafida yake kallon tafiyarta babu laifi yanzu ta dan dawo dai dai amma ba yadda take ba, karasowa tayi tabude motar ta shiga ita kuma zarah ta wuce class, kallon tafida tayi sannu da zuwa,yawwa sannunki da kokari,murmushi tayi me nayi? Shiru yayi bai bata amsa ba wai adole yayi fushi,dauke kansa yayi daga kallonta,kallo tabishi dashi yana sanye da orange colour din riga da dark blue colour din jeans sai kamshi mai dadine yake fita daga jikinsa, hannunsa dake ajiye akan hand break ta kalla yatsunsa zara zara sai kyalli suke faratansa kuwa tamkar ya shafa musu lanfen fari.
[8:44PM, 11/29/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE!
9⃣5⃣
Na UMMI A'ISHA
Babban dan yatsansa na tsakiya ta kalla yana sanye cikin zoben azurfa mai kyau, ya daura agogon azurfa a hannunsa ahankali takai hannunta tadora akan hannunsa, wai me nayi maka tafada tana shafa hannunsa nan tafida yaji ta fara rudashi amma dai duk da haka baiyi magana ba, ci gaba da wasa da hannun sa tayi da hannunta, ka yi hakuri idan wani abu nayi maka, shine bakida lafiya amma baki fada min ba ko? Murmushi hanfa tayi takai masa kiss akumatunsa kayi hakuri ai na warke, ban hakura ba to me kake so nayi maka ka hakura? Nidai ban hakura ba kanta tadora akan kafadarsa dan Allah kar kayi fushi dani kasan idan miji yana fushi da matarsa tana rasa rahamar ubangiji tafada kwalla ta ciko idonta, jiyowa tafida yayi yarungume ta nibana fushi dake amma dai banji dadin abinda kika yi min ba dabaki fada min naji miki ciyo ba, ni ba ciyo kaji min ba, to me nayi miki? Ai nawarke shikenan, ban yarda ba yafada yana kissing din goshinta, kin san ma'anar sunanki? Eh babana ya taba fada min saboda tun ina yarinya har nagirma ban taba jin mai sunana ba shine na tambayi babana ya fada min, murmushi tafida yayi kajita yanzu ke din mecece idan ba yarinya ba? Wlh yanzu ni ba yarinya bace na girma, hannunta ya dan matsa nine nasa kika girma ko? A'a kai din da me kafini? Baki sani ba? Na mayar dake babbar mace yanzu, zoben hannunsa ta murza dama can ni nagirma, haka dai kika ce, zan fada miki fassarar sunanki amma sai a first night dinmu, wanne first night kuma? Bayan aikin gama ya gama, uhm waya fada miki? To meya saura? Ai ka rigada ka gama first night dinka tun jimawa kar ki kara fadin haka har yanzu ni saurayine, hmmm kai kam har yanzu saurayine amma ni kagama mayar dani bazawara, dariya tafida yafara yi sannan yace mata wlh kin bani dariya ai kema har yanzu budurwa ce, kafada ne kawai dan naji dadi amma ni kaina ajikina ina jin natashi daga budurwa, to tsaya yanzu yaya kike so ayi? Kawai ka fada min ma'anar sunana kadaina batun sai first night, to zan fada miki amma ba yanzu ba, to Allah yakaimu lokacin tafada tana saka dan yatsansa a bakinta, sai da suka karaci abunsu sannan tafida yay[truncated by WhatsApp]
[1/20, 11:29 AM] Ummi A'isha: [6:11PM, 11/30/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE!
9⃣6⃣
Na UMMI A'ISHA
Tun daga ranar tafida bai dawo makarantar ba saboda exam hanfa zata fara dan haka yayi hakuri ya kyaleta domin tasamu damar yin karatu, amma atakure yake da rashinta, sai dai kullum suna makale awaya, lokacin da zarah zata tafi gida ya aiki babban zaginsa yakai wa hanfa waya hadaddiya mai tsadar gaske nan suke wuni kullum suna hira har ta kammala exams dinta tafara shirin komawa gida aranar da zata tafi ma bashine yakai ta ba fadawansa ya tura suka dauketa suka kaita gida. Bayan tafiyarta da kwana 2 mai martaba yatura jakadiya takira masa tafida da faisal nan suka taso suka taho atare suna zuwa turakin soro yayi musu iso nan da nan fadawa suka fara zabga kirari, barkanku da zuwa samarin kirki sarki ya gaisheku, takawarku lfy gaba salamun baya salamun, cikin girmamawa suka shiga cikin fadar suka zube suka fara gaisawa, murmushi sarki yayi tareda yin gyaran murya, ibrahim, faisal Allah yayi muku albarka yayana, hakika ina alfahari daku acikin yayana musamman kai ibrahim domin ina sane da dukkan abin alkairan da kake yiwa iyayen matarka hakika naji dadi marar misaltuwa kuma hakan da kayi ya nuna min cewa nine na haifeka kuma dama tun farko nasan zabin da nayi maka zai zama alheri agareka shiyasa kaga na jajurce, shi mahaifin matarka yayi min alherin da bazan iya mantawa ba shiyasa nayi burin hada Zuri'a dashi saboda mutumin kirki ne sannan yasan yakamata, a matsayina na mahaifinku ina horonku da ku yawaita aikata ayyukan alheri arayuwarku domin shi ALHERI DANKO NE, sannan duk wanda ka yiwa alheri bazai manta ba mutukar ba butulu bane,magana ta biyu kuma itace nan da sati uku za ayi shagalin bikinku kowa