Showing 159001 words to 162000 words out of 193749 words

Chapter 54 - BAIWATA BOOK COMPLETE BY SAMIRA HARUNA.doc

19 Sep 2025

1678

ya taka gaban mutumin yayi tsugunno irin na maza yasa hannu ya tallabo ha?arshi da bata da maraba da ta mace tsabar rashin gashin da zai nuna namiji ne.

Har ya kalli tsakiyar idanunshi, amma sai ya ji tamkar zai mutu saboda razana da firgicin ganin sarkin a haka wanda ya tabbata ba dan yana son kasheshi ba da har ya mutu ba lallai ya san kamanninsa ba, duk da ya )?ara sun????































!
"
#
$
%
&
'
(
)
*
+
,
-
.
/
0
1
2
3
4
5
6
7
8
9
:
;
<
=
>
?
@
A
B
C
D
E
F
G
H
I
J
K
L
M
N
O
P
Q
R
S
T
U
V
W
X
Y
Z
[
\
]
^
_
`
a
b
c
d
e
f
g
h
i
j
k
l
m
n
o
p
q
r
s
t
u
v
w
x
y
z
{
|
}
~

?
kuyar da kanshi kuma idanunshi sun )?i kallonshi, a haka da yanayin kaushi sosai yace "Wa ya turoka?"

Gumtse bakinshi yayi ya rintse idanu a )?asan ranshi yana ta karanta "Hasbunallahu wa ni'imal wakil."

Jin shiru bai amsa masa ba yasa ya saki ha?arshi yana murza zoben dake hannunshi na azurfa yace "Ba niyyata bane na kashe anan, ka san me tunanina ya ke fa??amin a kan ka?"

Ba tare da ya bu??a idanunshi ba ya girgiza kai yace "Ranka shi da??e na tuba."

Wani lalataccen murmushi yayi yace "So nake mu daku, mu daku ni da kai ko za ku san ni ba sa'anku bane..."

Numfashi ya sauke tare da mi)?ewa tsaye yana ??an taku gefe da gefenshi yace "Sihiri gaskiya ne, kuma ya kama masoyin Allah ma fiyayyen halitta bare kuma ni, amma kuyi tunanin zaku cimmin ta wannan fagen... Sttttttta! Stttttta! Stttttta!" Ya dinga ta??a harshenshi kafin a zabure ya sake yowa kanshi da kakkausan murya yace "Kai na ke sauraro kafin ka sa na canza tunanina a kan ka."

&?ara rusunawa yayi tamkar zai fashe da kuka yace "Ka gafarceni ranka shi da??e, zan fa??a maka..."

Rumgume hannaye yayi ya sake zuba mishi idanu alamar yana saurarenshi, cikin rawar baki da tsananin tsoron wannan bala'i daya baibayeshi gaba da baya, to fa wannan shine *gaba kura baya sayaki*, a rikice ya bu??a bakinshi da )?yar yace" *?angaladima* ne da kuma *shamaki*."

Sam bai yi wani mamaki da jin haka ba, dan shi ya jima da sanin ??angaladima ba sonshi yake ba, shamakin ma ne dai ya ??an ji mamaki dan bai yi tsammanin haka daga gareshi ba, ta?e baki yayi yace" Nawa suka biyaka?"

A ladabce yana rera kuka yace" Yalla?ai ba su bani komai ba, sun dai yi min al)?awarin ku??i ne masu yawa idan na kammala aikin."

Ri)?e ha?a yayi da mamaki yace" Zo nan." Jiki na kakkarwa ya tashi tsaye sai dai ba mi)?ewa gaba??aya ba ya matso, a da)?ile yace" ?ago min kanka."

Yana ??aga kanshi ya ware hannunshi sai kuwa ya kasheshi da mahaukacin marin da ya saka shi fa??uwa ruf da ciki ya saki wata guguwar )?ara yana dafe kuncinshi.

Tun kafin ya tashi zaune ya sake tsugunnawa a gabanshi yace" Saboda shashasha ne kai shiyasa na mareka."

Yana gama fa??in haka ya juya a sukwane ya ??auki kayanshi ya shiga maidawa, saida ya gama tsaf sannan ya isa bakin )?ofar ya mur??a da niyyar fita, sai kuma ya ji hayaniyar dake ??an tashi sama sama ga kuma muryar ??ab-baka dake sake ??aga murya yana fa??in" Gyara kimtsi marasa kunya, a fadar sarkin mara??awa kuke, ku mana shiru ko jikinku ya gaya muku, fada ba wurin wasan yara bane."

A hankali ya dawo da baya yayin da )?ofar daya bu??e ya barta a hakanan, da sauri dogarin dake jikin )?ofar ya shigo yana sauke dubanshi kan mutumin nan dake kwance yashe dafe da kanshi sai juyi yake, wani murmushi yayi a ranshi ya ayyana" Mai martaba kenan, ya buga tsiyar."

Sai kuma ya rusuna yana kallon Abdus-samad dake shirin zama kan kujerarshi, da gudu ya )?arasa yana baza babbar rigarshi yana kallon mitumin dake kwance shi hankalinshi da lissafinshi ma ba'a nan yake ba amma wai a haka yake fa??in" &?arya kake asararren banza, ganin zaman sarkina ya fi )?arfin shashashan makashi irinka."

Wannan maganar da yayi ce ta fargar da sauran fadawan yasa suka fara shigowa da nutsuwa inda ??an-baka ya dur)?usa gabanshi yana fa??in" Ina fata mai martaba na cikin )?oshin lafiya."

A ma)?oshi kawai ya amsa da" Umm!" Kirari ne suka kwasa dogaran da sauran fadawan dake cikin fadar kuma dukansu addu'ar )?arin lafiya da ??orashi akan magauta ne suke, cikin sanyayyan murya ya kalli mutumin da ke )?o)?arin tashi zaune yace" A kaishi gidan horo, zan waiwaye shi daga baya."

"Angama sarkina, ??an sarki jikan sarki, sarki mai adalci, Allah ya ja zamaninka." Dogarin ya fa??a yana nufa wajen mutumin, wata wawuyar ??auka ya wa mutumin da har yanzu ba ya hayyacinshi ya sa?ashi a kafa??a tamkar ya ??auki buhun flawa ya fice da shi. ?an-baka ne ya rusuna yace" Ranka shi da??e Allah ya taimakeka, akwai mutane a waje da aka zo da su yanzu."

A ta)?aice kawai yace" A kan me?"

Cikin ladabi ??an-bakan yace" Allah taimaki sarkina, game da sallar mata da aka gudanar yau ne, dandazon ?ban mata da samari sun yi shagalin rashin kunya a gidan rawa dake can hanyar fita gari, an yi ka??e-ka??e da shaye-shaye a wurin, shine fa??a ya ?arke tsakanin wasu mata har ta kai ga mazan ma sun shiga saboda kowane na son kare kimar budurwarshi, hakan ya jawo a ka ji ciwo da kuma lalata dukiya, dan har sai da suka dinga lalata komai dake wurin da kuma fasa gilasai na motocinsu..."

&?ara rusunawa yayi yace" Jami'ai dake ta wajen saboda dama ana samun irin haka sune suka kai ??auki a wurin, to shine Insoecteur ??in ofishin ya ce a zo da su gabanka duba da har da masu ka??e-ka??en nan da ka hana fa??an ya ritsa da su, Allah taimaki sarkina, Allah )?ara lafiya da nisan kwana."

Lumshe idanu ya yi a daidai lokacin ya sauke nauyayyar ajiyar zuciya, abu ??aya ya zo mishi a kai lokacin shine *Saleema*, ina ma za su bashi dama ya je ya ganta ya rumgumeta a jikinshi ya ji ??umin jikinta da )?amshin dake tare da ita? Hakan zai sama mishi nutsuwa ba ka??an ba, kalamanta da murmushinta ka??ai za su sama mishi nutsuwa a wannan halin da yake ciki, dan gaskiya kanshi ya fara ??aukan zafi hutu yake bu)?ata, a hakan ma fa ba shikenan ba, dan jiya ma akwai )?arar da wata matar ta kawo amma kuma sai ta fashe da kuka ta kasa fa??in abinda mijin ke mata, ita bu)?atarta kawai a sa ya saketa ta gaji da zama da shi, daga )?arshe shine liman ya bashi shawara a ha??ata da mata sai a ji me ye matsalar, dan ba zasu iya ??aukar mataki akan abinda basu sani ba, yau za ta dawo ita ma dan ya bayar da umarnin a kaita cikin gida wajen gimbiya Saleema.

Ya fi minti ??aya kafin ya bayar da umarnin a shigo da su, kafin su shigo ne liman dake kusanshi cikin ra??a yace "Allah taimaki mai martaba, na ce ko za ka shiga ka huta ne, sai mu ji da matsalar."

A hankali ya fara girgiza kai yana sake lumshe idanu sannan yace "Barsu."

A daddafe suka fara shigowa fadar kowa kanshi )?asa kamar yanda ??an-baka ya umarcesu, a tsakiyar carpet ??in suka zauna kowane kanshi a )?asa, su tara ne mata hu??u maza biyar. Idanu ya zuba musu yana kallon shigar mata wanda uku ankon atamfa ne iri ??aya sai ??ayar dake sanye da riga da wando, girgiza kai yayi dan biyu daga ciki ko ??an kwali babu a kansu sai yanayinsu da ya yi bici-bici daga kawunansu da suka sha gashin dokin an yamutseshi zuwa kayansu da suka fara yayyagewa.

Kan mazan ya maida dubanshi da suke da shiga ta kamala da fuska ta salihai a sanyaye ya cira la??anshi da )?yar yace "Me ya faru?"

Da sauri Sharhasila da ita ta fara tayar da hatsaniyar ta ??ago tana fa??in "Wannan yarinyar ce ta..."

A tsawace ??an-baka yace "Shiru yarinya, ki yi magana da girmamawa, gaban sarki uban talakawa kike."

Waigawa tayi ta kalleshi ta yatsina baki kafin ta sake kallon Abdus-samad tace "Yall..."

Wannan gundulemiyar bulalar dake hannun ??an-baka ya tsala mata a baya wanda saukar bulalar yasa ta cirawa daga zaunen da take ta zura hannunta ta baya tace "Wayyo Mamaaa."

Sai kuma ta koma zaune dangalgal idanunta na ciccikowa da hawaye tana sauraren ??an-baka dake fa??in "Kanki )?asa ?bar matsiyata da baki gaji tarbiya ba, sarki ba abokin wasan ubanki bane."

Sadda kanta tayi tana jan majina dan bulalar ta shigeta da kyau har fitsari ta ji ya ??an zubo mata dan ba ta yi tsammanin jin hakan ba, *Zeid* da shima yana cikin tawagar wanda rabon ayi ne ya a shi kar?an gayyatar budurwar tashi na wannan wasa da za'a yi ??an-baka ya kalla ya nunashi da bulalar yace "Kai yi ma sarkin sarakuna bayanin me ya faru."

Saida Zeid ya kalli bulalar ya gyara zamanshi yana addu'ar ya tashi wurin nan ba tare da an zuba nutsu ita ba shima sannan ya sadda kanshi ya nutsu sosai ya fara magana "Ranka shi da??e wannan duk ita ce silar komai..."

Ya fa??a yana nuna Sharhasila dake gabanshi ka??an sannan ya nuna wacce ke gefenshi sanye da dogon wando yace "Daga wannan ??in ta na mata maganar tsohon mijinta, dan ta ce bai cika mata al)?awari na ??inkinta da ta bashi ba, shine ita wannan sai ta ??auka da zafi ta fara zaginta, kafin ka ce kwabo suka fara fa??a na dambe, to daga na shiga zan rabasu sai wa??annan biyun..."

Ya nuna sauran ?ban matan yace" Shine suka dira a kanmu wai zamu mata taran dangi, kawai dai abu ya kwa?e wannan ma saurayin ??aya daga cikinsu ne ya shiga fa??an, shine dai nan aka yi ta hatsaniya a wurin har aka kamamu."

?aya namijin da yake ya san me sarki ke nufi da sauri ya )?ara sadda kanshi yace" Allah ya huci zuciyar sarki mai adalci, kuskure ne kuma ba za'a sake maimaitawa in sha Allah."

Shiru ne ya ratsa fadar inda Abdus-samad ke ci gaba da kallonsu yana nazarin lamarin kafin daga bisani cikin tattausan murya tamkar gajiyayye yace" A garin namu? Kwanciyar hankalin namu kuke son ruguza mana? Fa??a har da ji wa juna rauni akan maganar tela?"

Shirun da yayi yasa ??an-baka dake tsaye yace" Allah )?ara lafiya sarkin sarakuna."

Numfasawa ya sake yi ya kalli ??an-baka yace" A ajiye min su gidan horo, akwai bu)?atar su shiga hankalinsu."

"Angama ranka shi da??e, Allah ya )?ara lafiya da nisan kwana." Ya fa??a yana korasu da bulalar yace "Ku tashi muje, maza..." Haka suka fice daga fadar kafin yayi yun)?urin tashi dogarai biyu suka rufeshi da rigunansu kafin ya mi)?e.


*Tabbas* shirun da yayi game da lamarin mutumin da ya farmakeshi shi ya fi komai ??agawa wanda lamarin nan ya shafa, shi bai nuna ya ma san da komai ba kuma ya sa an kai mutumin gidan horo wanda hakan yasa suke ganin da ya sani tabbas da ba anan zai ajiye shi ba, dan shima kamar sauran akan fito da shi yayi aiyuka tare da sauran masu laifi. Sosai hankalinta ke )?ara tashi take azalzalar ??angaladima da ya kutsa ya gano musu me ke faruwa, dan tashin hankali neman kasheta yake daga tsaye, ta ko ina faduwa take dalilin yarinyar nan da ta zo gidan. Ga su Sharhasila ma da har yanzu suke nan ta jigata ta kuma fusata matu)?a, ita bata ta?a fa??a ma irin wannan ba, dan wannan ??in ita ce a ci ci ma uwa sosai sannan gashi yarinyar ta yi ikrarin idan ta so ma sai ta yi soyayya da Huzeifan ta ga ta tsiyarta, hakan na hassalata sosai musamman idan suka ha??a idanu da ita sai su harari juna, ba damar su sake caskalewa wani ba)?in dogari na kula da su da )?atuwar bulalar da har yau in ta tunata sai ta ji tana neman zabura ita ??aya.



_______________



Zazzaro idanu sukayi suna )?ara suban surukan nasu da kyau, Alhaji Yusuf ne yayi )?arfin halin fa??in "Kwana hu??u yau? Kuma shine ba'a fa??a ba sai yanzu."

Kukan da dattijuwar ke yi ne yasa mahaifin Zeid din kallonta da yanayin jin haushi yace "Dan Allah ki mana shiru muyi magana, ya zakiyi sakaci da tarbiyarsa kuma yanzu ki dameni da kuka? Sanda nake fa??a miki halayenshi ba cewa kike )?arya ake masa ba."

&?wafa yayi ya maida dubanshi kan Alhaji Yusuf yace "Tunda abun ya faru hawan jininta ya tashi, dan sarki ya )?i sauraren kowa akan lamarin, shiyasa na ??aukota muka zo neman alfarmarku, dan Allah ku taimaka mana, bana so na rasata saboda haukan yaron nan."

Ardiya da har yanzu idanunta ke tsatsaye ne tace "To amma ai na ga ba wani babban laifi suka aikata ba, kuma shi an ce raba fa??an ne yake?"

Cike da dattako mahaifin Zeid yace "Hajia ki bar wannan maganar, kinsan ita rayuwa haka take, za ka dinga aikata kuskure ba da sanin kowa ba, amma idan Allah ya tashi kamaka sai ya kamaka da laifin da ma ba lallai ya zama na ka ba, ya yi kurakurai da dama a rayuwarsa, wata)?ila yanzun jafa'in wani ne ya shafesa dan Allah ya nuna masa can ma talala ya masa."

Sanyayyar ajiyar zuciya Safiya dake gefen Alhaji Yusuf tayi wacce ta so barin wurin ya ce ta zauna tace "Hakane, Allah ya kiyaye gaba."

Alhaji Yusuf ne yace "To yanzu wace irin alfarma za mu muku? Na ji ka ce sarki ya )?i sauraren kowa."

A hankali yace "Hakane, ya )?i magana akan yaran har yanzu, taimakon da muke bu)?ata wurinku shine, kunga ku *?barku* yake aure, idan da zaku sa baki a maganar ina ga da zasu samu sassauci, dan na san ba zai )?i saurarenku ba."

Kallon kallo tsakanin Ardiya da Alhaji Yusuf da kuma Safiya suka shiga yi, sai kuma Ardiya ta ??an harari Safiya cike da takaicin yanzu abun ya fito fili, kawai ita aka zo neman alfarmarta saboda ?barta ce ke auren sarkin. Aikin banza kawai, ?bar da dan ta auri sarki ma da daddare ka??ai ta iya zuwa gidan tare da ?ban rakiya kuma ko minti talatin ba ta yi ba, kallon mahaifin Zeid ??in tayi duk da ta san zasu samu matsala da Hadeeya dake gidan amma a hankali tace "Ina ga wannan alfarmar ba mai yiwu bace."

Kallonta duk sukayi sai kuma dattijuwar ta sake fashewa da kuka tace "Dan Allah Hajia karki ce haka, ku taimaka mana yadda Allah ya taimakeku, na san idan kuka masa magana zai ji."

Cike da tausayawa Alhaji Yusuf yace "Karki damu Hajia, in sha Allah zamu je mu sameshi da maganar, sai dai akwai abu ??aya."

Kallonshi sukayi sosai har da Ardiya dake hararenshi tana ganin akan me zai mata haka? Alhajin ne yace "Kamar me fa?"

A nutse yace "Maganar gaskiya zamu mishi magana ne ba dan muna surukanshi ba, idan muka masa ya nuna bai amince ba ba zamu tursasashi ba ko mu kawo mishi maganar dangantakarmu."

Jinjina kai Alhajin yayi yace "Hakan ma yayi, Allah ya bamu nasara."

"Ameen" Ya fa??a, mi)?ewa duk sukayi suna ba wa junansu hannun sukayi musabiha kafin su bar gidan.

Kallonshi tayi rai ?ace tace "Me yasa yanzu ban da sha'awar tozartani ba ka sha'awar komai?"

Kallo ??aya ya mata ya mi)?e yace "Ki shirya da safe zamu je tare da ke."

A hassale tace "Ina? Wallahi babu inda zan je! Salon a wula)?antani ko a min gorin an taimaki sirikina."

Wani murmushi ya mata lokacin da Safiya ta mike ta bar musu wurin yace "An bamu tabbacin samun abinda muka je nema ne? Ki bari mu je tukuna mu gani."

Cike da hargagi tace "Wallahi ba zan je ba, kai dai da ka haifeta ka je amma ban da ni, haka kawai sai a dinga min kallon ?bar iska a gida."

Dariya yayi yace "Zamu je tare da ke kuma haka na fa??a, idan har na shirya baki shirya a gidan nan ba ranki zai ?ace Ardiya."

Wani huci ta dinga saukewa irin ranta ya kai )?ololuwa wajen ?aci kafin ta jinjina kai ta juya ta wuce ??akinta ita ma kamar za ta ciji iska tsabar takaicin da take ciki.




*Alhamdulillah.*
26/06/2022 ?? 22:54 - MOM LATEEF???i: ???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??
*BAIWATA*
???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??



*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA GA*


*AHALINA*



*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* ??A惙@?
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
=??? *[G. M. N. A]* =??? ??Id???g???


_Bismillahir rahamanir rahim_


_52_




Cikin sanyayyar muryarta da ladabk sosai tace "Abba, ya Ahmad da Mama? Duk suna lafiya?"

Da jin da??in girmamawarta gareshi yace "Lafiya lau suke, Ahmad ne dai bai ji da??i ba jiya, amma da sau)?i."

Turo baki tayi gaba a sanyaye tace "Abba, ina so na zo na wuni tare da ku, zan f...idan ya amince zan zo."

Murmushi yayi ganin kunya ta hanata fa??an sauran yace "To shikenan, dama nima da na kiraki dan na fa??a miki da safe zamu zo gidan naku, akwai wata matsala ne da ta taso."

Hankalinta ne ya fara tashi har ta gyara zamanta tana sake ri)?e wayar da kyau tace "Abba matsala? Me ya faru?"

A nutse yace "Kinga kar ki ??aga hankalinki, idan na zo goben za ki ji, dama ina son ganin mijinki ne."

Kamar tana gabanshi cike da kunya ta sadda kanta tana murmushi ba tace komai ba, jin ba ta ce komai ba yasa shi fa??in "Shikenan saida safe, ki gaishe da mijin naki."

A ladabce tace "Saida safe Abba, a gaida Mama."

Ajiyar zuciya ta sauke a hankali ta aje wayar tare da yun)?urawa ta mi)?e dan kwashe )?allayen da suka ?ata gaban gadon sakamakon wani sabon yanka da tayi bayan mai ??inkin nan ta ga wanda tayi na fari ta yaba mata sosai cike da mamakin wannan gimbiya mai koyon ??inki.

Ta sunkuya za ta tattaresu aka bu??o )?ofar, ta san kaf a yanzu dai babu mai mata haka sai sarkinta, dan haka ta ??ago a hankali tana sauke dubanta a kan fuskarshi da alamunta suka nuna damuwa da gajiya. A hankali ta zube wa??anda ta fara kwashewa tare da tunkararshi ita ma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login