Showing 39001 words to 42000 words out of 193749 words

Chapter 14 - BAIWATA BOOK COMPLETE BY SAMIRA HARUNA.doc

19 Sep 2025

1682

aure dan ya ci halalinsa.

Da farin ciki Hameeda ta shigo ??akin tace "Abba ya ce ki zo."

Ba ta amsa mata ba ta mi)?e bayan Hameeda ta fita a ??akin, zane ta ??aura a kan wandon sannan ta saka hijab ??in ta fito, falon ta samesu suna ta murna inda ta ji Ummeeta na fa??in "Gaskiya Abba ni dai )?aton sa za'a yanka min, )?awayena su ci nama su )?oshi."

Tana )?arasowa ya kalleta yace "Saleema ke ba ki fa??a mana sakamakonki ba?"

A sanyaye tace "Abba da safe zan je da kaina na dubo."

Da mamaki yace "A'a, me yasa to? Gashi a sau)?a)?e Yayanku na diba muku."

A ladabce tace "Abba na fi so na duba a can."

Kallon Amarya ya yi yace "Ai ina tunanin ?ban Bac ma gobe ake fito musu da sakamako?"

Saida ta yatsina fuska ta kalli Saleema tace "Haka ake saka rai."

Jinjina kai yayi yace "To shikenan, Allah kaimu goben sai ki je tunda haka kika fi so."

Juyawa tayi ta koma ??aki ta kwanta gaba??aya take ji a jikinta kawai ba ta samu ba, amma dai za ta je dan ta samu tabbacin haka.



*Washe gari*


Ta jima wajen Papi suna hira tana fa??a masa wani abu da ya zo kanta daren jiya kafin bacci ya ??auketa, ganin ta samu goyon baya ??ari bisa ??ari sannan ta fito daga ?angaren na shi ta nufo falon dan ??aukar jakarta ta tafi makaranta dubo sunanta. Kai tsaye madafa ta nufa ta samu Nafissa da amarya suna aiki, ??an kama musu tayi saboda Nafissa take so ta ma magana, tana ganin Amarya ta bu??a mangaza ta ra??awa Nafissa abu a kunne, kallonta tayi da mamaki tace "Kin tabbatar?"

Lumshe ido tayi alamar e tace "Ki yarda dani, ki )?warara kanki."

A tsorace ta furta "Gaskiya ina jin tsoro."

Girgiza mata kai tayi ta ri)?e hannubta tace "Ki ji tsoron Allah kawai, yana tare da mu kuma zai taimakemu, saboda niyyarmu mai kyau ce."

Jin amarya na fitowa yasa Saleema raba hannunta da na Nafissa tace "Yawwa ni na tafi, sai na dawo."

Jinjina kai tayi tace "A dawo lafiya."

Da harara amarya ta bita tana ayyana "Allah raka taki gona, na san ma ba samu zakiyi ba tunda ba karatun ne a gabanki ba."

Amarya na idar da girki ta kira Ummee, tana zuwa ta bata abincin Papi ta ce "Ki kaiwa Baba ??akinshi."

Wani yatsina fuska tayi tace "Papi kuma? Ba ga Nafissa nan ba."

Rai ?ace amarya tace "Ke in za ki kar?a ki kar?a, doka ce kuma ubanki ya ??orata, in ba za ki kai ba na kira Mu'az ya kai sai na fa??a masa ke kin )?i."

Da sauri ta finciko kwanon ta juya kamar za ta cira bakinta tana bubbuga )?afafu ta nufi ??akin cike da takaicin me ye sai ita za ta kai masa abinci, tana shiga ??akin ba sallama dan ta nuna bata so ba fa, ajewa kawai ta yi ba ko ina kwana duk da yana zaune falon haka ta juyo ta fito, da kallo ya bita kawai ya girgiza kai a ranshi yace "Allah ya shiryaku."

Tare da dreba suka tafi makarantarsu, a kam ta samu ??alibai da dama da suma suka zo duba na su sunan, ba ta ;ata lokaci ba wajen fara duba sunayen da suka fara da harafin H, shiru babu alamar na ta sunan, haka ta dinga dubawa daga farko har )?arshe amma babu, jiki a sanyaye ta koma gefe )?ofar wani aji ta zauna ta tangale kanta da ginshi)?in wurin, sannu sannu ta ji idanunta sun fara kawo mata ruwa, kamar an daketa sai kawai ta fashe da kuka.

Cikin ?ban ajinsu ne wata ta dafa kafa??arta tace "Saleema."

&?in ??agowa tayi saboda ita ka??ai ta san me take ji, ganin haka yasa ta sake fa??in "Saleema, ki yi ha)?uri idan ba ki samu ba, kinga ni ma ban samu ba kuma ban damu ba, saboda na san akwai gaba kuma haka Allah ya tsara, kinga dayawa ma basu samu ba amma kowa ya ha)?ura, wannan shekarar jarabawa ta zubar da ??alibai dayawa, ki )?warara kanki in sha Allah wata shekara sai ki ga kin samu."

A hankali ta rage kukanta jin ba ita ka??ai ba ce akwai dayawa, share hawayenta tayi ta mi)?e tsaye ta kalli budurwar tace" Nagode Chafa'atu, nagode sosai, Allah ya sa haka shi ya fi zama alkairi."

"Ameen." Ta fa??a tana murmushi, da sauri Saleema ta nufi hanyar fita ta samu dreba na jiranta ta shiga suka tafi, haka kawai ta ji zuciyarta ta bushe da tunanin hukuncin da mahaifinta zai mata, a ganinta idan ma duka ne ai ba yau ne farko ba, ya jima yana dukanta tun bata san ciwon jikinta ba, dan haka za ta ??auka idan ma dukan ne, ai dai ba zai ??auki ranta ba idan ba Allah ya nufi hakan ba, kyauta kuma ya ba wa su Hadeeya duk abin da ya mallaka bai dameta ba, in dai bai hukunta mahaifiyarta da laifinta ba to komai ya yi.

Cikin takon nutsuwa ta shigo falon, a hankali ta shiga bin kowa na ??akin da kallo saboda yanda ta ga sunyi zugum-zugum, babban abin da ya ??aga hankalinta shine ganin mahaifinta a gefen Alhaji Auwal zaune fuskarshi yanda kasan hadarin gabas, sai dai kuma a gefe da ta ga Nafissa dur)?ushe tana kuka )?ashirban sai ta ??an murmusa kamar hankalinta a kwance yake.

Duk da arnan kallon da mahaifinta ke aika mata bai hanata )?arasawa kusa da shi ba ta zauna )?asa irin zaman tahiya tace "Abba ina kwana."

?auke kanshi yayi daga kanta da mamakin ita yarinyar nan ba ta gane ?acin rai ne? Kusanshi fa ta zo bayan ta san zai iya tattakata, Alhaji Auwal ne ya dawo da shi daga tunanin da yake ta hanyar fa??in "?wata ya batun sakamakon?"

Kallonshi tayi sai kuma ta sunkuyar da kai a hankali ta girgiza kanta alamar ba magana, da sauri ya kalli Alhaji Yusuf da zai yi magana a zafafe ya masa alama da ido ya yi shiru, ha??ewa ya yi yana jinjina kai kamar zai tashi sama, a tsanake ya kalleta yace "?wata, kar ki damu kanki kin ji, fa??a min ya kike so? Kina son samun kanki a aji na gaba ne? Ko kuma kina so nan da awa ??aya ki ga sunanki a kafe a wata takardar?"

Kallonshi tayi tace "A'a Abba, nagode da karramawarka, amma na fi so na samu dalilin )?o)?arina, idan akayi haka an zalunci dayawa wanda ba su da yanda zasuyi."

"Kuma har abada ba za ki samu ba indai da )?o)?arinki ne." Cewar Alhaji Yusuf har da saka )?afa ??aya ya tureta daga kusanshi, sai da tayi kamar za ta yi sujada dan abun bazata ne, gyara zamanta tayi sanda Alhaji Auwal ke fa??in "Ka ga kar ka kuma dukar min yarinya, karatun ba na Allah ba ne? Ko dabararta za ta bata ne?"

Cije le?en )?asa Alhaji Yusuf ya yi kamar zai ciji iska, Alhaji Auwal kuma kallon Nafissa ya yi da ke ta sharar hawaye yace "Zan nemeki, ki bamu wuri yanzu."

Mi)?ewa ta yi ta nufi madafa, kallon Hajia Rabi da amarya yayi yace "Dan Allah ku bamu wuri za mu tattauna?"

A kasalance suka mi)?e musamman amarya da ta bi Saleema da harara, har yaran ma duka ya korasu sannan ya kalli Alhaji Yusuf yace "Bari na nuna maka wani abu game da ?barka."

Kallon Saleema ya yi a tsanake yace "Matso nan Baby."

Mi)?ewa tayi ta koma kusa da shi ta zauna )?asa, a nutse ya kalleta yace "Saleema, wannan yarinyar Nafissa ta zo min da wata magana yanzu, amma ban yarda da ita ba saboda na san ??ana..."

Gyara zamanshi ya yi yace "Ta fa??a min wai Yayanta ne ya ke so ya kashe min ??ana Mu'awwaz saboda ya gano akwai wata mummunar ala)?a tsakaninshi da ita Nafissa, kuma ta tabbatar da zai aikata saboda Yayan na ta ??an daba ne, shi ne ta tsorata take sanar dani wai na yi wani abu a kai, da fari ma )?in fa??a ta yi sai da na yi da gaske ta fa??a min dalili, to magana ta gaskiya na ??an ta?a ganin abin da ya sani zargin Mu'awwaz, sai dai ba na jin zai iya neman ?bar aikin gidan nan, to yanzu ke ya kike gani? Na tura Mu'awwaz wata )?asar ne? Ko kuma na sanar da hukuma su shiga tsakaninsu."

Da sauri Saleema da dama komai shirinta ne ta kalleshi tace" A'a Abba, kar ka yi ko ??aya."

Da alamar tambaya ya tambayeta da" Me yasa?"

A nutse cike da hankali tace" Abba, ta min bayani akan Yayan nan na ta, ??an shaye-shaye ne da babu abin da yake sai zaman banza, ba ya da tunanin kansa bare ya yi tunanin rayuwar wasu na shi, a ganina idan ka shigar da maganar wajen hukuma, to kamar mun da?awa kanmu wu)?a ne, dan shakka babu za'a san abin da Mu'awwaz ya aikata, idan kuma ka fitar da Mu'awwaz )?asar waje, to fa wannan ??an daban zai iya fallasashi da tunanin ya gudu ne saboda tsoron kar ya ??auki fansa, idan kuma har maganar ta fito fili, to hukumar kare ha)?)?in mata da yara )?anana za su iya saka ido a kan lamarin, idan haka ta faru kuma za'a ce a gudanar da bincike, a )?arshe kotu za ta shiga lamarin da )?orafin Mu'awwaz na ??aya daga cikin ma su cin zarafin mata musamman marasa galihu."

A sanyaye sosai kamar za ta yi kuka tace" Abba, kuma ka san hukumar kare ha)?)?in mata ba ta wasa da lamari irin wannan, za su ?ata lokaci da ku??i har ma da iko wajen ganin sun kayar da mu wannan shari'ar, gwamnati ma ba ta ja da su Abba, dan su suna da goyon baya daga turawa ne."

Ta )?arashe maganar da sigar dake nuna tana son tsoratar da shi, ai kam a tsorace Alhaji Auwal yace" Hakan na nufin mutumcin gidan nan zai zube kenan?"

Cikin ra??a kamar za ta yi dariya tace" Abba, ai har siyasarka ta shekaru ma lalacewa za ta yi, abokan hamayya sun samu abun tsokanarku da shi, gaskiya a duba wata hanyar."

Ri)?e ha?a Alhaji Auwal ya yi ya kalli Alhaji Yusuf da ya kafe Saleema da idanu da mamakin ina duk ta san wannan abubuwan? Wa ya bata wannan hikimar? Cike da jimami yace" Ya ka ke gani Alhaji Yusuf?"


?auke idanu yayi daga Saleema yana ??an matse fuska yace" Gaskiya ne Alhaji, a duba wata hanyar daban."

Jinjina kai ya yi yace" To kenan ya kake gani?"

Kallon Saleema ya yi yace" Ke shiga ciki."

Jinjina kai tayi ta fara yun)?arawa a kasalance za ta bar wurin, inda shi kuma ya kalli Alhaji Auwal yace" Ina ganin a kira yaron sai a bashi ku??i ma su yawa da zai sa ya bar maganar kawai, kuma ma yarinyar ai ba fya??e ya mata ba, da son ranta haka ya faru tunda ba karan-kanta ta zo ta fa??a ba."

Da sauri Alhaji Auwal ya juya ga Saleema da ke tafiya a hankali tana jin me mahaifin na ta ke fa??a, ta na ganin idan ??aya daga cikinsu haka ta faru, shin haka zai fa??a? Kiranta ya yi yace" Dawo zauna."

Dawowa ta yi ta zauna yana kallonta yace" Kin ji me mahaifinki ya fa??a, ke me kike tunani?"

Saida ta saci kallon mahaifinta dake ta hararenta tace" Abba, mu fara tabbatar da gaskiyar maganar ta hanyar tuntu?ar Mu'awwaz."

Jinjina kai yayi yace" Wannan ma magana ce, amma yanzu ke mu )?addara an tuntu?eshi kuma gaskiya ne abin da aka fa??a, me ye mafitar?"

?war dariya tayi ta girgiza kai tace" Abba, gaskiya a wautar kasancewata ?bar fari kuma mace mai rauni, idan a ra'ayina ne sai na ce mu aura masa ita, kunga kenan ko da daga baya maganar ta fito, to sai a ??aukeshi kawai soyayya ce irin ta masu ?banci, tunda dukansu sun haura shekara sha takwas, dan idan ku??i mu ka bashi hakan zai iya sa wa ya dinga yaudararmu ta hanyar kar?an ku??i lokaci lokaci (blackmail), kunga kenan babu hutu kuma ko yaushe dai asirin zai tonu, amma idan ta zama matarshi babu mai ??aga maganar."

Bubbuga cinya Alhaji Auwal ya yi ya washe baki yana dariya yace" Wannan yayi, wannan shawara ta yi, hakan shi ne mafita."

Sai kuma ya kalli Alhaji Yusuf da mamaki ya sakashi zuba musu idanu kawai ya nuna mishi Saleema yace" Ka gani ko, abinda na ke so ka fahimta kenan, wannan ita ce *BAIWAR ?wARKA*."

Kallonta yayi yace" Tashi ki shiga ciki Baby, amma zan fara shawara da Baba na ji me yake gani game da hakan, dan yanzu bana komai sai da shawararshi."

Murmushi ta saki ta mi)?e kawai dan ta san ta wajen Papi ma ba za'a samu matsala ba, dan ta gama da shi tun kafin ma ta kitsawa Nafissa abin da za ta yi.




*Alhamdulillah.*
09/06/2022 ?? 22:41 - MOM LATEEF???i: ???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??
*BAIWATA*
???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??



*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA GA*


*AHALINA*



*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* ??A惙@?
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
=??? *[G. M. N. A]* =??? ??Id???g???


_Bismillahir rahamanir rahim_


_17_




Tunda Papi ya fara magana bayan sun fa??a masa abin da ke faruwa Abban Saleema ke kallonshi kamar a tsorace, to sak shawarar da ?bar )?aramar ?barsa ta bayar shi ma yake maimaita duk da ba su fa??a masa sun tattauna da kowa ba, har sai da Alhaji Auwal ya ta?oshi yace "Ka gani ko, ya kamata ka saka ido akan yarinyar nan, tunda ta zo gidan nan abubuwa masu kyau ke faruwa, sannan rayuwata da ta iyalina ta fara hawa kan saiti, wallahi babbar *kadara* Allah ya baka, ka kula da ita yanda ya dace, idan Allah yasa ba ta cikin wanda za su ci moriyar boko, to ka tambayeta abin da za ta iya yi bayan wannan, za ka sha mamakin yarinyar nan idan na fa??a maka watarana ni da kai za ta iya yi mana alfarmar da duk ikonmu da iliminmu ba za su sama mana ita ba."

Maida dubanshi yayi ga Papi yace" Baba, tunda kai ma abin da ka gani kenan, ina ga anjima sai mu je gidansu yarinyar, ko ba komai ni a ganina ya kamata Mu'awwaz ya shiga hankalinshi, dan abin da yarinyar ta zo da shi ya tabbatar min da zargina a kan shi, Baba kamar Mu'awwaz na kamashi da kororn roba (comdom) a motarshi, amma da na yi magana ya dinga min kame-kame, yanzu kam na yarda da abin da ke faruwa a gidan nan, tunda shi ya lalata mata rayuwa, to shi ya kamata ya aureta ko ba ya so, idan ta auri wani a haka za ta iya fuskantar tsananin rayuwa da )?iyayya, idan mun yi sa'a auren ya yi )?arko to za ta rayu cikin tsangwama, amma idan shi ne da ya fara, bai da bakin aibatata dan shi ya fita lalacewa."

Kallon Alhaji Yusuf ya yi dake tunani kan abin da Alhaji Auwal ya fa??a masa, a ganinshi me ye ya kamata a ce kamar Saleema na so bayan karatu? Ai sai dai in soyayya take, ko kuma aure take so? A gaskiya ba ya jin zai iya taimaka mata da komai in dai ba abin da ya shafi karatu ba, to me ya fi ilimi a duniyar nan? Idan ba ka da ilimin nan na boko wani ba)?auye ka ke zama, )?aramin misali sau tari zai yi magana da yaran da harshen faransanci su mayar mi shi, amma ita ko ya yi niyyar yi mata sai ya dakata dan ya san ba za ta san me ya ce ba bare ya samu abin da yake so. Dafashi Alhaji Auwal ya yi yace "Muje ko?"

?an zabura ya yi sannan ya mi)?e yana kallon Papi yace "Baba sai an jima."

Da haka suka fita farfajiyar Alhaji Yusuf na fa??in "Yanzu sai yaushe za'a turo min yaran? Ina bu)?atarsu a gidan nan wallahi, gaba ??aya mun yi kewarsu."

Nauyayyar ajiyar zuciya Alhaji Auwal ya sauke yace "Ka yi )?o)?ari ka sama musu )?annai mana, ka ga fa duk sun zama ?ban mata nan gaba ka??an aurar da su za ka yi."

Murmushi ya yi yana shafa wuyanshi yace "Alhaji ai... Ina ga sun isa haka, dama namiji ne muke ta fatan Allah ya bamu, kuma na fi so ya fito daga wajen mahaifiyar Saleema, amma Allah bai nufa ba har yanzu."

Murmushi Alhaji Auwal ya yi yace "Da alama kai kanka ka fi yarda da tarbiyar da Safiya ta ke ba wa na ta yaran?"

Sadda kanshi yayi )?asa bai ce komai ba, murmushi Alhaji Auwal ya sake yi yace "Shikenan ba komai, zan turosu da yamma, akwai tsarabar da nake son ha??a musu ne, sannan da dare zan zo gidan na ka akwai maganar da na ke so muyi da kai a kan ita Saleema da kuma Hameeda."

Da sauri ya kalleshi yace "Lafiya dai ko? Ba wani abu sukayi ba?"

Girgiza kai yayi yace "Ba abin da suka aikata, idan na zo za ka ji ko menene."

Jinjina kai yayi yace "Shikenan Alhaji, Allah kaimu."

Musabaha sukayi ya bar gidan da tunanin wace magana kuma zai zo mishi da ita a kan Hameeda da Saleema? Da haka ya isa gida ya shaida ma Safiya Saleema ba ta samu ba kamar dai yanda tun farko ya je makarantar ya dubo musu, saida ta yi )?walla na rashin jin da??i da fatan Allah ya nuna mata ilimin da ke cikin hakan.

Idar da sallah azahar ??inta kenan ta samu Hajia babba tace "Mama, dan Allah wayarku za ku ara min na kira Mamana."

Da fara'a ta nuna mata wayar da ke kan gado tace "Gata nan, idan kin ida kuma sai ki fa??awa su Hadeeya su shirya, Alhaji ya ce zaku fita tare siyayya."

"To Mama." Ta fa??a a ladabce

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login