Showing 42001 words to 45000 words out of 193749 words

Chapter 15 - BAIWATA BOOK COMPLETE BY SAMIRA HARUNA.doc

19 Sep 2025

1679

tana ??aukar wayar, fitowa tayi daga ??akin tana ??ora wayar a kunne, jim ka??an Mamanta ta ??auka suka gaisa a tsanake, ??orawa tayi da "Mama lambar Khairat za ki duba min a wayarki, ina so zan yi magana da ita."

Numfashi Safiya ta sauke har tana jin sautinshi kafin tace "Shikenan, amma me zai hana ki bari har ki dawo, tunda anjima za ku zo."

A shagwa?e tace "Mama, magana ce ta gaggawa, kwana hu??u ya rage saukar makaranta, ina so na tambayeta wani abu ne."

"Shikenan." Ta fa??a tana cewa "Bari na duba na gani."

Har za ta kashe wayar Saleema ta yi saurin cewa "Mama."

Dakatawa tayi tace "Ina jinki."

Cikin ladabi tace "Abba bai miki fa??a ba a kan rashin samun jarabawata?"

Murmushi Safiya tayi tace "Bai yi ba Hajia, dake tun jiya ma kwance na ke ban da lafiya, amma yanzu da sau)?i."

Hankali tashe Saleema tace "Ayya! Mama baki da lafiya, ki yi ha)?uri jiya ban kiraki ba, ya jikin na ki?"

A tausashe tace "Da sau)?i sosai Saleema, kuma har da rashinki a kusa dani, amma yau na ji )?arfi sosai da aka ce za ku dawo."

Cike da tausayin mahaifiyar ta ta tace "Zan zo Mama, shiyasa nake ta miki addu'a Allah ya sa ki min )?ane, ko hakan zai sa ki sassauta soyayyarki a kaina."

Muryarta ??auke da sautin jimami da rawar murya tace "To ya na iya Saleema, ke ka??ai Allah ya bani, dole na tattara duka soyayyata na ??ora a kan ki, idan so samuna ne Saleema mahaifinki ya miki aure tun yanzu, ta hakane zan saka ran ganin jikoki daga gareki."

Kunya ce ta kamata kamar tana gabanta, rufe fuska tayi da tafin hannunta ??ay tace "Kai Mama, dan Allah ki daina ni bana so."

Safiya ma murmushi tayi daga inda take tace "To shikenan na daina, amma idan kika zo zamuyi maganar dan ki tabbatar ina bu)?atar hakan daga gareki."

?an matse bakinta tayi tace "To Mama, karki manta lambar."

"To." Ta fa??a tana kashe wayar dan turo mata lambar, )?arasawa tayi ga kujera ta zauna tana jiran shigowar sa)?o, kamar an ce ??aga kanki kalli )?ofa sai kal suka ha??a idanu ita da Mu'awwaz dake shigowa falon da sauri kuma da alamar ?aci rai da tashin hankali. Kai tsaye ita ya nufo da mugun sauri, sai da ya zo gabanta ya tsaya, juyawa ya yi dama da hauni ya ga ba kowa sai ita ka??ai, maida dubnshi yayi gareta yace "Ke, me kika fa??awa Abbana?"

Wani kallo da take jifanshi da shi )?asa da sama kamar ta ga abun )?yama, )?arshe ma ??auke kai tayi ta ta?e baki tace "Me ya ce masa na fa??a mi shi?"

Sunkuyowa ya yi kamar zai yi ruku'u yace "Na tabbata akwai abin da kika fa??a masa, yanzu yake tambayata wai me ye tsakanina da Nafissa."

Kallonshi tayi ta ??ora )?afa ??aya kan ??aya tace "In tambayeka mana? Me yasa ka min )?arya a waccen ranar?"

Rarraba idanu yayi yace "&?arya kuma? Yaushe na miki )?arya?"

Nunashi tayi da yatsa tace "Ranar ka fa??a min shi ne farko, ashe wata uku kenan ka na anfanar ?bar mutane kamar wata matarka, yanzu ka )?addara kai ne mijinta ka sameta a haka, ya za ka ji?"

Ta?e baki yayi ya yatsina fuska cike da sha)?iyanci yace "Sam, ki ma daina kwatanta )?azamar can da zamowa matata, kuma abin da ya faru ai biyanta na ke, ba dole na mata ba."

Cike da takaici Saleema ta mi)?e tsaye tana ri)?e wayar hannunta da kyau wacce ta ji shigowar sa)?o tana kallonshi tace "Ka sani al)?awarin Allah ba ya tashi, wallahi kai ba ka isa ka lalata rayuwar ?ban mata ba son ranka, sannan idan ka tashi aure kace kamila nutsatsiya ka ke bu)?ata, dole ka girbi abin da ka shuka, ?arnar da ka fara kuma kai ne za ka )?arasata."

Sama da )?asa ta dalla masa harara ta juya za ta bar wurin, cak ta tsaya saboda idanu da suka ha??a da Mu'az na tsaye a bayansu, ganinshi tsaye ya sa Mu'awwaz shiga taitayinshi ya fara sadda kai )?asa yana kame-kame da sosa )?eya.

Ha??e fuska ta sake yi ta ??aga )?afa da niyyar wucewa ta barsu, sai kuma Mu'az da fuskarshi ta nuna alamar tashin hankali ya fara takowa da sauri yana nufota, irin yanda yake tahowa gaba??aya sai take ganin kar dai ya rumgumeta, baya ta fara ja a hankali amma ya na ci gaba da nufota, ba tare da sani ba ta kai wa Mu'awwaz karo a bayanta da sauri ta juya ta kalleshi, sai kuma ta juyo a hassale inda Mu'az yake cike da ?acin rai tace "Mu'az wai me ye haka? Ka na l..."

Nuna mata Mu'awwaz ya yi fuskarshi ??auke da fushi yace "Me ye tsakaninki da wannan yaron?"

Da mamakin tambayarshi ta wara idanunta ka??an a saman fuskarshi tace "Kamar ya me ye tsakaninmu? Me ka gan..."

Tsawar da ya daka mata ta hanyar nunata da yatsa yace "Ke!!!" Ya sa ta ruf da bakinta ta rintse ido, sai kuma ya sha)?o wuyan rigar Mu'awwaz ya fincikoshi gabanshi yana kallonshi yace "Me ye tsakaninka da matata?"

Turnu)?e fuska Mu'awwaz ya yi yana son )?watar kansa yace "Ni ba komai tsakanina da ita, magana kawai muke."

"A kan me kuke maganar?" Ya fa??a a tsawace, Saleema da ta koma gefe tana kallonsu ce tace "Amma ai bai shafeka ba."

Gam-gam! Ya sake matse wuyan rigar Mu'awwaz bayan ya kalleta sannan ya kalleshi yace "Me ka ke fa??a mata?"

Cikin jin haushi Mu'awwaz yace "Wai me ye haka? Na fa??a maka ba komai, me zan mata ne a tunaninka?"

Cikin ?acin rai yace "Saboda na san halinka, na san duk iskancin da ka ke a garin nan, zuba maka idanu na yi kayi saboda rayuwarka, amma ka ga wannan?"

Ya nuna masa Saleema dake gefe sannan ya ci gaba da cewa "Matata ce, wannan ta fi )?arfin ka mata iskanci Mu'awwaz, wallahi idan ka kwatanta yin haka sai na fizge abin da ka ke ta)?ama da shi a jikinka wajen fa??awa ?ba?ban mutane."

Hanka??ashi ya yi da )?arfi har saida ya fa??a kan kujera, har zai juya sai kuma ya sake juyowa da )?arfi ya sake fincikoshi ya mi)?ar da shi tsaye, ta?e masa baki ya yi ya ??an matsa fuskarshi sosai kusanshi ya shinshina bakinshi har zuwa wuyanshi, Mu'awwaz na ganin ya fara shinshinarshi ya fara sissine kai a tsorace, da ma??aukakin mamaki Mu'az ya kalleshi sosai yace "Mu'awwaz sigari ka fara sha?"

Da sauri ya girgiza kai yace "A'a wallahi."

Sakin wuyan rigarshi ya yi tare da fara cajeshi yana laluba duka aljijunanshi daga na gefe-gefe har na baya, ai kam sai ga kwalin sigari da ma)?yasta, cirosu ya yi ya shiga )?are masa kallo yace "Mu'awwaz bayan neman matan yanzu kula shaye-shaye za ka fara? Wai me ka ke neman maida rayuwarka ne? Ka kuwa san illar haka?"

Saleema dake gefe tana kallonsu kiran da Mamanta ta mata dan ta tambayeta ko ta ga lambar ne ya sa ta juyawa da niyyar barinsu nan su ci kansu idan suna so. Mu'az da dama ya ke son kora mata kashedi a kan tayi nesa da )?anin na shi a zafafe ya gusa daga wajen Mu'awwaz tare gabanta yana kai hannu kamar zai ri)?e hijabinta, kallon da ta aika mishi yasa shi dakatawa ya sunkuyar da kai yana ??aga hannu alamar saranda yace "Shikenan na gane, kinga ni na miki al)?awarin zan kiyaye ta?aki har sai bayan aure."

Sai kuma ya kalli fuskarta yana sauke numfashi kamar wanda ya yi gudu ya nunamata inda Mu'awwaz yake da idanu yace "Kinga wannan?"

Wayam! Ba Mu'awwaz har ya bar wurin, ba tare da ta ??auke kanta ba ta ci gaba da kallonshi da mamakin shashe)?ar da yake, ??orawa ya yi da "Saleema dan Allah ki kiyaye shi, wallahi bai da mutumci ko ka??an, kinga idan kina tsayawa tare da shi komai zai iya faruwa, Saleema ni na san Mu'awwaz wallahi har ta )?arfi zai iya yi miki abin da bana so."

Wani kallo ta jefeshi da shi tace "Me ye baka so ??in?"

Sadda kanshi yayi kamar mai jin kunyarta yace "Zai iya yi miki iskanci."

"Hummm!" Ta fa??a tana ra?ashi tace "Nagode da kulawa."

Da kallo ya bita har ta ??an yi nisa sai kuma ta juyo tace "Wata)?ila a gunka ya koya."

Da wani tattausan gudu ya tare gabanta da ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????mamakin maganarta, iska ya feso ya na tunanin wace irin jarabawa ce Ubangiji ke masa haka? Shin dan ya kasance mai ta?a jikin macen da ba ta halatta gareshi? Shi ne Allah ya jarabceshi da wannan )?waya ??ayan tak? Shi bai ma ta?a sanin ana son mutum lokaci ??aya haka ba sai yau, a kwana uku da sukayi gidansu kawai haukacewa yake neman yi, ba kuma shine farkon da ya fara saninta ba, a'a ya santa jimawa dai ake ba'a ha??u ba, wannan ikon Allah ya fi gaban wasa kam, gashi sai ta mishi wauta da kato?ara, amla sai ya ji ya ha??e ranshi bai ?ace ba ko ??aya. Yanzun ma dai bai ji haushi ba, sai ma )?an)?ance idanu da yayi cike da son ta yarda da shi yace "Wallahi Saleela ni ban ta?a sanin wata ?ba mace ba, shiyasa na fa??a miki ki nemi za?in Allah a kaina, idan kika ji gamsuwa a kan hakan ki fa??a min, na miki al)?awarin sanar da ke komai da ya shafeni, kuma wallahi gaskiya kawai zan fa??a miki, amma ki yarda dani Saleema ban ta?a zina ba, ke ce mace ta farko da na ke so na fara sani a rayuwata bayan aurenmu."

Wani irin fa??uwar ne ya ziyarceta sakamakon abin da ya fa??a, hakan yasa ta gyara tsayuwa ta )?an)?ance idanunta tace" Mu'az, yanzu idan aka ce ba na da wannan abun da ka ke tunanin samu a tare da ni, anya kuwa za ki iya zama da ni a haka?"

Tsurawa fuskarta idanu yayi yana kallo, saida ya mayar da wasa gefe cike da bata tabbaci yace" Ban san ta ya ne zan kwatanta miki yanda na ke ji ba, amma nan..."

Ya fa??a yana ??ora hannunshi na dama akan daidai zuciyarshi sannan ya ce" Gaba??aya na ke jinta ta ki ce, duk wata bugawarta ??aya da sunanki take amsawa, )?wa)?walwata a yanzu ba ta tunanin komai sai ke kawai, a yanda na ke ji Saleema zan iya rayuwa da ke ko babu wannan abun da kike tunanin shi ne ka??ai na ke so, ban ta?a sha'awar macen da ban ga jikinta ba, amma ke jinin jikina a sanyaye yake tafiya idan na ganki, ina da sauri a kan komai, amma akan lamarinki sanya nake tamkar gajiyayyan matafiyi, Saleema, a duk duniyar nan ke ka??ai ke da alhakin gajiyar da ni."

Ita ba *dutse* ba ce, hakan yasa a karo farko maganganun Mu'az sukayi matu)?ar tasiri a zuciyarta, dan hatta da tsigar jikinta saida ta dinga tashi, sa)?on ya ratsata matu)?a, babban abun tunaninta shine, dama a haka da mahaifinta ke kusheta akwai wani namiji da zai so ta a haka? Yanzu duk kalaman nan nata ne ita ka??ai? Son da yake mata har ya kai haka dama? Yadda ta ke kallonshi ne ya sa shi )?yasta yatsunshi biyu yace "Matata ya dai?"

Da sauri ta zabura tana kallonshi, sai kuma ta kalli wayar dake hannunta ta nuna masa tace "Zan...ina zuwa, zan amsa waya."

Da sauri-sauri ta ra?a ta wuceshi shi kuma ya bita da kallo, saida ya ga shigewarta ??akinsu ka??ai ya juya ya fita shi ma fatanshi ??aya Allah ya ??orashi a kan yarinyar nan dake wofantar da shi, irin yanda mata ke mararinsa suna kawo kawunansu gareshi, da yadda idan ya na wasa da mace take baje basirarta dan son ganin ya isa babbar fada, babu irin salon munafurci da kisisinar da ba'a masa ba dan ya fa??a tarko, amma ya dage ya nuna a'a fa, har saida ya ta?a samun kanshi yana daf da afkawa amma ya ce a jira sai ya nemo kororon roba saboda tsaro, daga ranar bai kuma ha??uwa da yarinyar ba dan a ganinshi wani abun ta ke da da yasa ya kusa wuce gona da iri ranar.

*Duk* abin da ke faruwa a idanun Hadeeya wacce ke sama fitowarta daga ??akin amarya kenan ta hangesu, la?ewa ta yi tana kallonsu, irin yanda Saleema ke mishi magana kamar da gadara da isa, shi kuma yana ta wani sussunkuyar da kai, hakan sai ya sata tunanin to me ye a tsakaninsu? Ba ta iya samun amsa ba dan ba ta jin me suke fa??a, saida ta ga kowa ya bar wurin sannan ta sauko ita ma da tunanin me ye wai? Soyyaya suke? Ko kuma dai wani abun ne na daban?.

Lambar Khairat ta kira, bayan sun gaisa ta fa??a mata ita ce, ??orawa tayi da cewa "Yawwa Khairat, ai nan da kwana hu??u ne saukar makaranta ko?"

Daga ?angaren Khairat ta amsa da "E, muna ta shirye shirye ma."

A nutse tace "Yawwa, Khairat dan Allah ki min wata alfarma, ki samu malam ki fa??a masa na amince yanzu a saka sunana a jerin masu saukar."

Da mamaki Khairat tace "Amma me yasa? Na ga da fari ke kika ce ba kya so saboda Abbanki, yanzu kuma kin ce a saka, Abban ya amince ne?"

A tausashe tace "Ko ??aya Khairat, yanzu ma zan yi ne ba tare da saninshi ba, sai dai ban damu da ko me zai faru ba, ban ci jarabawar ba bai kamata na bari wannan damar ma ta wuce ni ba."

Khairat ce ta amsa da "Gaskiya kuma hakane, to amma ta ya zakiyi sauka bai sani ba?"

Kamar za ta fashe da kuka tace "Khairat ke dai ki fa??awa malam, in dai har ya amince za'ayi dani, to zan samu ku??i a hannun Mama ko da na iya wainar da za'ayi sadaka ne."

"To shikenan." Cewar Khairat tana ci gaba da fa??in "Bari na fa??a masa dama yanzu ya shigo gida zai ci abinci."

"Yawwa nagode, yanda kukayi ki kirani da wannan lambar, amma anjima da yamma za mu koma gida."

Da haka suka rabu ita da Khairat, bai fi minti 15 ba ta sake kiranta da lambar malam ??in dan ita wayarta ba ku??i ta sanar mata ai ya amince kuma ya yi farin ciki sosai, wannan magana ita ta saka Saleeema farin ciki marar misaltuwa tana jin ko ba komai dai za ta kafa tarihi a zuri'arsu cewa ita ce ta farko da za ta sauke Al)?ur'ani kuma a haddace.


Dreban da ke ta jiransu Alhaji Auwal ya kalla ya musu nuni da shi yace "Ku je yarana, Allah muku albarka."

Sai kuma ya kalli Saleema yace "Amma dai za ki dinga kawo mana ziyara ko?"

?aga kai tayi alamar e, da yatsa ya nunata yace "Da gaske?"

Da murmushi ta amsa da "Allah ko Abba."

Jinjina kai yayi yace "Shikenan to na yarda."

Juyawa Saleema tayi ga Hajia Rabi tace "Mama sai anjima."

Shafa kuncinta tayi tana fara'a tace "Allah ya miki albarka ?bata, ki gaishe da Mamanki."

Jinjina kai tayi alamar to, Papi dake gefe Saleema ta )?arasa gareshi, ri)?o hannayenshi tayi duka biyun tana kallon fuskarshi tace "Papi nagode sosai da goyon bayan da ka bani, mu zamu tafi, sai wani lokaci kuma."

Jaye hannunshi ??aya yayi ya ??ora a kanta yace "Allah ya miki albarka, Allah ya baki miji na gari, Allah ya saka farin ciki a rayuwarki, Allah ya baki zuri'a ta gari wacce za ta zama sanyin idaniyarki."

?ora hannunta tayi kan na shi tana murmushi tace "Ameen Papi, nagode sosai, kai ma Allah ya )?ara maka lafiya da nisan kwana."

Ummeeta dake tsaye kusan Hameeda da kallon )?yama take binsu har saida suka shiga mota suna ta ??aga musu hannu suka bar gidan, duk da Saleema na jin za ta yi kewar mutanen, amma dai ta fi farin ciki da komawarta gidansu dan shine kwanciyar hankalinta.




*Alhamdulillah.*
09/06/2022 ?? 22:41 - MOM LATEEF???i: ???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??
*BAIWATA*
???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??



*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA GA*


*AHALINA*



*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* ??A惙@?
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
=??? *[G. M. N. A]* =??? ??Id???g???


_Bismillahir rahamanir rahim_


_18_




Tunda suka shigo gidan sai suka ga kamar sun yi watanni ba sa nan, cike da kewar iyayensu duk suka zube falo, daga iyayen har su kansu yaran sun girgiza ganin irin tarin tsarabar da aka saka musu bayan mota wacce sai yanzu da dreba ya yi ta shigowa da su suka gani, wani kwali na daban dreba ya mi)?awa Saleema yace "Wannan Alhaji ne ya ce na baki."

Kar?a tayi tace "Ka min godiya sosai."

Duk tarin kayan dake gabansu wanda komai aka saka daidai da na kowa, hatta da takalmi dake wurin kowa da lambar da )?afarshi ke ??auka, dan Saleema talatin da takwas take anfani da shi, Hadeeya kuma arba'in daidai )?aramar lamba, sai Hameeda talatin da tara, amma Hadeeya da ta )?wallafa rai tana son sanin me je cikin kwalin, saida ta matso kusan Saleema tace "Mu ga miye a ciki?"

Ba tare da tunanin komai ba Saleema ta mi)?a mata wanda saida Safiya ta kalli Saleema da mamaki, dan ita ta san abin da ba'a ba kowa ba ne aka ba ?barta. Hadeeya na bu??ewa jikinsu har rawa yake ita da Hameeda wajen ciro kayan ciki, wata mahaukaciyar lafiyayyar abaya kalar pink Hameeda ta bu??e tare da yin tsaye tana gwada rigar a jikinta, Hadeeya kuma wasu takalmi dake ciki kalar rigar ta ??auka tana gwada a )?afarta wanda takalmin da ganinsu ta san masu tsada ne kuma sabin kalar da ba kowa ya sansu ba.

Hameeda dake tsaye da rigar a hannu ce ta hango kwalin da ya saka gabanta fa??uwa, da sauri ta saki rigar ta dur)?usa ta ??auki kwalin tana bu??ewa, Hadeeya ma da ta gani zaro idanu tayi ta furta "IPhone 14 pro max."

Ardiya ma zaburowa tayi tana )?walalo ido dan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login