Showing 51001 words to 54000 words out of 193749 words

Chapter 18 - BAIWATA BOOK COMPLETE BY SAMIRA HARUNA.doc

19 Sep 2025

1680

tura komai dake wayarta zuwa wannan wayar saboda ko jiya ta fita da ita ta dinga hura hanci ita a dole wayarta ce, kuma ta tura komai ne saboda sanin da ta ma Saleema ba mai damuwa da irin wannan abubuwan ba ce, a niyyarta da duk sanda za ta fita ta dinga ara tana fita, sai gashi ?bar aljana kuma *ba)?auyar* auntynta da ba ta san da??in duniya ba ta mallaka mata wayar gaba??aya.

Tana fitowa daga ??akin sukayi kici?is da mahaifinta ya dawo ??aukar wani sa)?o, a ladabce tace "Abba sannu da zuwa."

A ta)?aice ya amsa "Sannu, ina Mamanki?"

Nuna masa ??akinta tayi tace "Tana ciki."

Jinjina kai yayi har zai wuce sai kuma yace "Ki gyara min ??akina, idan kin idar akwai naman talo-talo na nan an kawo ki yi girki da shi, zuwa rana zan turo a ??auka."

Farin cikin sakata aiki da mahaifinta yayi yasa ta sakin wani basaraken murmushi na jin da??i, har ya ??an wuce sai kuma ya juyo ya kalli fuskar, mamakin murmushin me take? Sai kuma ya juya ya ci gaba da tafiya da tunanin me yasa bai ga hushi a fuskarta ba kamar yanda yake gani a fuskar Ardiya idan ya saka aiki musamman idan ta dawo daga aiki ne ko za ta tafi sai ta ga duk ya takura mata kamar yana neman mayar da ita baya ne, saida ya kai farfajiyar gidan ya saki murmushi saboda tuna ai haka mahaifiyarta take ita ma, ba ranar aikinta ba amma kullum cikin hidima take da shi, to idan bai so Safiya ba wa zai so? Bai ta?a cewa ta yi ta nuna ba ta so ko ta ji ba da??i ba, da ya ce yi to kawai take cewa sannan ya samu abun akan lokaci.

Saleema kuma tqabar farin ciki yasa ta aje wayoyin a nan falo ta shige ??akin mahaifinta ta shiga gyaran ko ina a tsanake, ganin ta jima ba ta shigo bane yasa mahaifiyarta fitowa, wayoyin ta ??auka da ta gani a kan kujera sannan ta shiga ??akin na shi a nan ta sameta, ba ta kama mata ba sai ma bata wuri da ta yi ta ci gaba da aikinta, har ta kammala ta koma madafa, da taimakon mai aiki da mahifiyarta dake zaune ta gama wannan girki lokacin tafiyarta makaranta ya yi, dan )?arfe 02:00 za'a fara saboda ??aliban na da ??an yawa, gashi kuma har karfe 03:04 ta na gidan.




*Alhamdulillah.*
09/06/2022 ?? 22:48 - MOM LATEEF???i: ???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??
*BAIWATA*
???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??



*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA GA*


*AHALINA*



*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* ??A惙@?
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
=??? *[G. M. N. A]* =??? ??Id???g???


_Bismillahir rahamanir rahim_


_20_




A gaggauce ta shirya cikin doguwar rigar da Alhaji Auwal ya siya mata da kuma hijabinta pink wanda ya )?ona ka??an, takalman nan ta sako ta ??auro ni)?ab ta fito, a falo ta samu Mamanta zaune tana cin salade, )?arasowa tayi a ladabce tace "Mama na shirya, zan tafi."

Cike da nutsuwa ta cire hannunta a salade ??in ta kalleta tace "To Hajia, a dawo lafiya, Allah bada sa'a, Allah ya taimaka."

"Ameen Mama." Ta fa??a sai kuma ta yi shiru a nutse tace "Mama, ki yi ha)?uri."

Da mamaki tace "Akan me kuma?"

A marairaice tace "Mama zan gabatar da al'amari mai girma da ya shafi rayuwata, amma kuma ke ko Abba ba kwa wajen, haka ma babu ??aya daga cikin dangina."

Murmushi tayi tace "To ai Lubna za ta je, wata)?ila ma har ta rigaki isa."

Turo baki tayi gaba tace "Ni dai Mama ki yi ha)?uri."

?war dariya tayi tace "Saleema, kin kai )?adamin da ko kin koma wajen ubangiji zai tsayar dake ya tambayeki wajiban da suka hau kanki, indai akan wannan ne karki damu, ki je Allah ya tsare."

"Ameen Mama." Ta fa??a da fara'a tare da wucewa tana fa??in "Sai na dawo."

Da fara'a ta bita da kallo tace "A dawo lafiya."

Tana zuwa mai gadi ya mi)?e yana fa??in "Hajiar Alhaji fita za'a yi ne?"

Ba yabo ba fallasa ta amsa da "E, ba jimawa zan yi ba."



*Filin Makaranta*


?alibai biyu sukayi karatu sai Saleema, kamar yanda kowane ??alibi na za?ar abin da yake son karantawa ne, haka ita ma ta za?i in bayani akan girma da darajar iyaye, gaba??aya a harshen larabci ne rubutun, tunda ta fara da mu)?addima malaminsu ya yi sa)?e yana fatan kar a samu matsala, dan a ganinshi yadda aka bata takardar a )?urarren lokaci ba lallai ta haddace inda yake da bu)?ata ba. Amma abun mamaki, sai ga Saleema na karanta takardar nan tamkar balarabiyar da ta sauko daga jirgi kai tsaye ta zarto wurin taron, irin yadda muryarta ke fita da )?arfi, ga wani sanyi da nutsuwa a cikin muryar ha??e da rawar da muryar ke yi na kukan da take na rashin sabo sai ya hakan ya )?ara ma muryar armashi.

Tsaye malamin ya mi)?e daga kujerarshi jin tana ci gaba da karanta har wajen da ba ya tsammanin ta kai can wajen da ya rubuta.

@Q?k??? ?iVN(N ??@Q?;rN? ??? ?S? N?(N??NN ??? @Q? ???k??nS ??k ??N??N ??? ?? @Q? ??????? ?????N ??k??. @Q?NGN?? (NiV? ?S? N?y;rNGNN ?N ?k?N N?@Ql[GN??N?N ??N?@Ql??? ???N??GNN iV?NN ?^??? iV?N ??k N?l[??GNN N??N ?k?N.


_(Babbar nasarar ??an adam a rayuwar nan ita ce ya rayu da iyayenshi da kyautatawa, idan har suka shu??e ba sa farin ciki da kai, ha)?i)?a ka yi asarar da kwatankwacinta tamkar rasa iyalinka da duk abin da ka mallaka ne lokaci ??aya, babu wanda zai gane girman asarar sai mai kyakyawan ahali da manyan kadarori.)_

Ci gaba take yi ba alamar dakatawa, a hankali ya kai hannunshi saman goshinshi har yayi nasarar tunku??e hularshi ya mayar da ita baya, bai san sanda sakakken bakinshi ba ya furta masa "Tabarakallahu ahsanul khali)?in, masha Allah, lahauka wala-)?uwwata illa billah!"

Duk hayaniyar da ta kara??e wurin ta dandazon mutane, a hankali ta fara ragewa har aka yi shiru baki??aya sai )?us-)?us kawai kake ji yana tashi daga )?asa, malaman da aka ??orawa alhakin kiran sunayen ??alibai da kuma dakatar dasu, tsagwaron larabcin da take yi yasa su mantawa da aikinsu, ba wai yadda take futar da harufan bane abun mamaki, a'a yanda take karantawa babu takarda a hannunta alamar haddaceshi tayi, da kuma sauri-saurin da take yi da ya nuna ya zauna mata a kaine sosai, hakan shi ya fi basu mamaki, a ganinsu ko wata ??aya daya wuce take haddar nan, iya abin da za ta iya yi kenan. Duk sanda ta ambaci "Ya ku mutane ku ji tsoron Allah, sannan ka da ku ha??ashi da kowa, sannan ku kyautatawa iyayenku..." Jinin kowa sai ya sake hauhawa ya tsuma, mafi aksarin mutanen wurin ba sa jin me ake fa??a a harshen na larabci, amma daga yadda take yawan anbaton sunan Allah ya tabbatar musu abu mai matu)?ar mahimmanci ne, a hankali sai ??ai??aikun mutane suka fara ??aukar karatunta a wayoyinsu wanda abu ya shiga ransu matu)?a, duk da akwai masu ??auka na musamman da makarantar ta tanada har ma da ??aukar hoto mai motsi, amma hakan bai wadatar ba.


Sai da ta kai shafi na biyu sannan aka dakatar da ita tare da mata godiya kamar yanda aka ma sauran, daga ita ??alibai biyu ne sukayi karatu aka tashi bayan an kira kowane ??alibi an bashi kyauta, babban abun da ya birge Saleema shine yadda babban limami kuma malamin da yana ??aya daga cikin malaman da take matu)?ar )?auna da aiki da fatawar da suka bayar ta manyan malamai gabata shine ya bata kyauta. Daga nan suka rabu da Aunty Lubna dan basu son su tafi gidan tare mahaifinta ya yi tunanin wani abun, da sauri ta ??auki hanyar komawa gida dan magriba ta gabato sosai.

A lokacin da kowa ke ta hada-hadar gabatar da sallah, lokacin Saleema ta shigo gidan bayan ta ?oye duka hannayenta cikin hijabinta sakamakon kyautar littatafai da littafi mai tsarki da take ??auke da su da kuma envelope ??in da babban malamin nan ya ??ora mata a kai da ba ta san me ye ko nawa ne a ciki ba? Tan shigowa farfajiyar ta sake rage saurin tafiyarta sakamakon ganin mahaifinta tsaye a daidai )?ofar shiga falonsu, ha??a????iyar fuskarshi da kuma hannunshi mai ri)?e da labceciyar wayar lantarki suka nusar da ita lallai akwai matsala babba.

Cak! Ta tsaya tana kallonshi daga nan da idanunta da ke cikin ni)?ab har sun tara ruwa, da hannu ya mata alama tare da fa??in "Zo, zo nan."

A hankali ta laluba hannunta ta cire ni)?ab ??in da tunanin ko idan ya ga fuskarta zai ji tausayinta, kamar wacce )?wai ya fashe a a ciki ta fara takawa zuwa gareshi tana ci gaba da takwaf takwaf da fuskarta. Ikon Allah kafin ta isa gareshi wayarshi tayi ruri, rai ?ace ya jawo wayar daga aljihunshi yana ayyana "Wai waye wannan kuma yanzzzzz..."

Bai )?arasa fa??a ba saboda ganin wannan kira, babban kira ne a wajenshi dan kuwa duk siyasarshi bai ta?a samun darajar kira daga gwamnan garin nan ba, sakin bulalar hannunshi yayi yasa hannu biyu ya ri)?e wayar sannan ya ??auki kiran jikinshi har rawa yake.

Daga ?angaren gwamna ne aka fara amsa sallamar da Alhaji Yusuf ??in ya yi kafin a ??ora "Ya baka sanar da mu har da ?barka ake ma sauka ba? Dai da na je a matsayin babban ba)?o na ji an ambaci sunanta da na ka, daga jin haka na tabbatar ?barka."

Tar! Tar! Ya zubawa Saleema idanu da tunda ta ga ya ??auki waya ta dakata tana kallonshi, kallonta yake kamar wanda ya ga aljana a gabanshi, shi mamakinshi bai wuce yadda a tunaninshi saukar )?aramin lamari ne ta je ta zubar masa da mutumci, amma kuma gashi gwamna na cewa ya je. Baki na masa rawa-rawa ya ??an sosa )?eyarshi yace "E..to...yalla?ai, da yake ai abun..."

Gwamnan ne ya katseshi da cewa "Zan shiga masallaci yanzu, amma lamari irin wannan a dinga sanarwa, idan ka samu lokaci zan so ganinki a gidana...tare da ?barmu, ta yi fa??akarwa mai kyau, ina son ganinta a zahiri."

Sake zaro idanu yayi yana rarrabasu tamkar mayen da ya ha??u da aljani ya fara in'ina yana fa??in" Ya.. Yyya..yalla?ai, to yalla?ai."

&?it! Ya kashe wayar wanda hakan yasa shi kallon wayar sai kuma ya juya zuwa falon da sauri dan har ga Allah ya ma manta da Saleema dake tsaye, ganin haka ya sa Saleema biyo bayanshi da sauri, saidai ganin ya nufi ??akinshi sai tayi saurin kama hanyar ??akin mahaifiyarta.

Wani )?aramin littafin da yake rubuta lambobi saboda gudun matsala ya ??auko ya )?ara duba lambar gwamna da ya rubuta wanda shi ma bai ta?a kiranshi, idan yana da bu)?atar magana da shi sai ya nemi hakan daga mataimakinshi an bashi lokaci sannan, tabbas dai lambar ce kuma gwamna ne, aje littafin ya yi ya shiga ban ??aki ya ??auro alwala, yana fitowa kira na yankewa a wayarshi, dubawa ya yi sai ga kira ne na wasu manyan mutane da yake mutumtawa saboda shekarunsu da kuma matsayinsu a cikin al'umma, sam zaune yayi bakin gadon ya kasa gabatar da sallah ya maida musu kira ??aya bayan ??aya, abun al'ajabi shine duka magana ??aya suke fa??a masa, wai an ga ?barsa a wurin sauka kuma ana masa murna sannan Allah ya mata albarka. Shi fa dama wani abokinshi ne ya kirashi yake fa??a masa wai gashi nan a wajen sauka, kuma dama har da ?barsa shine bai fa??a musu ba? Shine ya fantsamo ya zo gidan, tsaron kar ya titsiye Safiya a samu matsala akan cikin nan yasa ya tsare )?ofar ??akin ya na jiran dawowar Saleema ya ji daga bakinta.

A )?alla ya samu kira goma sha uku daga zaunen nan ne daga na abokan arzi)?i har zuwa na ?ban uwa da su ma mamakin yanda basu sani ba yasa suke kiranshi, dan labari har ya fantsama inda status ??in Saleema ke ta yawo a wayoyin wanda suka santa da wanda kawai suna ??orawa ne dan ta birgesu ko dan san a sansu kamar dai halayyar wasu daga cikin mutanenmu na yanzu.

Hamdeeya ce ta fa??o masa ??akin tana fa??in "Abba wai ka zo ga Tonton nan ya zo."

Kallonta ya yi yace "Wane tonton kuma yanzu ko magriba ba'ayi ba?"

Duk da yarinta amma dai ta ji babu masallacin da ake sallah a yanzu, hakan yasa tace "Abba an gama sallah fa, kuma tonton ??in da muka je gidanshi ne ya zo."

Zunbur ya mi)?e ya aje wayar tare da duba agogon dake bangon ??akin, gaskiya ne an gama sallah, aamma ya ya manta haka? Da haka ya fito da tunanin me ya kawo Alhaji Auwal yanzu? Kuma bai kirashi a waya ba?

Yana zuwa falon ya ja ya tsaya, ganin Alhaji Auwal da duka matan na shi da sauran yara yana magana da Safiya akan saukar nan, fushinsa kawai yake nunawa wai ya za'a yi haka bai sani ba? Ita dai ha)?uri take bashi saida ta ga mijin na su ya fito ta nunashi tace "Yawwa gashi nan."

Juyawa yayi ya kalleshi ranshi ?ace yace "Ya haka Yusuf? Me na maka da zafi hka?"

A hankali ya )?araso yana ma matan da yaran kallon kowace ta kama kanta, ai kam sannu sannu suka sulale suka barsu su ka??ai, nan yake shaida masa shi ma abun ne ya zo mishi bazata, kawai dai ya manta ne saboda kwana nawa ba sa gidan, suna dawowa kuma lokaci ya gabato, shiyasa bai fa??a ma kowa ba dan kar ya ??orawa kowa nauyi.

Abunda ya sake hassalashi kenan yace "Au! Shiyasa ka )?i fa??a mana? To wallahi kar ka sake min irin haka, kuma sai mun yi walimarmu dan godiya ga Allah, ka jima ba ka mutu ba dan ba)?in ciki."

Ficewa ya yi daga gidan gaba??aya Alhaju Yusuf ya bishi da kallo, yau kam ikon Allah ikon da ya fi )?arfinshi yake gani, abun bai )?ara bashi mamaki ba har da Ardiya kanta sai zuwa bayan sallah isha'i da dangi da ma)?ota aka dinga tururuwar zuwa taya su murna, ta wani ?angaren Alhaji Yusuf gani yake ai duk kuyi ku )?ananen )?wari, tunda har ya samu kira daga gwamna, ai a dalilin haka ma yana hangowa ya zama magajin garin wannan gari.

*Cike* da kunya take zaune kan kujerar inda kanta ke sadde sakamakon )?ura mata idanu da yayi ya tallabe ha?a, tsarguwa ya sakata fito da hannayenta daga cikin hijabi tana wasa da wayar hannunta, ganin wayar yasa shi kallonta ya ??auke hannunshi da ha?arshi yace "Babyna, wannan wayar fa? Ya kamata ki ajewa Mama wayarta tunda dai kin samu taki."

Gam-gam ta li)?e idanunta sakamakon mararta da ta fara juya mata wanda tun sallah magriba take jin haka ka??an ka??an, saida ta huro iska kafin ta kalleshi cike da kunya tace" Wannan ai tawa ce."

Da mamaki yace" Ta ki kuma? Matata saurayi ya siya miki waya?"

Yatsina fuska tayi ta girgiza kai a hankali, cike da tuhuma yace" To ina waccen ??in?"

Ciwon da je neman rikitata ne yasa ta cewa" Waccen Hadeeya ce ta nuna tana so, kuma shine na farko a rayuwa da ta fara neman abu a wurina, saboda wayar nan har aunty ta kirani, shiyasa na bar mata waccen ta bani wannan."

Da ma??aukakin mamaki ya gyara zamanshi yana kallonta yace" Kika bar mata waccen? Saleema kin san tsadar wayar nan kuwa?"

Turo baki tayi tace" To miye waya kuma dan Allah, )?anwata ce fa, kuma idan ban musu ba wa zai musu?" Ta fa??a tana kai hannunta )?asan mararta ta dafe sosai.

Ajiyar zuciya ya sauke yace" Saleema, wayar nan na so ri)?e irin ta hannuna, amma Abba ya ce sam ban isa ba, idan aka ganni da ita za'a ce da ku??in al'umma na siya, duk da a lokacin da ku??ina zan siya, amma cikin sau)?i ranar da za ku taho ya bani ku??i na siyo miki ita a cewarshi kin fi )?arfin wannan wayar, da akwai wacce ta fi ta ma zai siya miki, shi ne kika ??auketa a sau)?a)?e haka kika bayar? Kin kyauta kuwa baby?"

Da ?acin ran da sam ba ??abi'arta bane idan ba watanta bane ya yi ta kalleshi tace" To wai me kake nufi? Wayar da na ba )?anwata shine kake min wannan fa??an? In dai Abba ne matsalar zan kirashi na masa bayani, ni na ??auka ma kai ka siya min wallahi."

Da irin ?bar hararar nan ya kalleta yace" Oho! Kenan ni ne ban da daraja?"

Tsamukawar da mararta ta mata ua sa ta mi)?e tsaye da sauri tace" E ??in, ka ga ni ka daina min fa??a, idan so kake na biyaka ka fa??a m..." Da gudu ta juya ta yi hanyar shiga falonsu tana ri)?e matarta tana fa??in" Mama, Mama..."

Da kallo ya bita bayan ya mi)?e tsaye, dafe )?ugu yayi da hannu ??aya yana kallon hanyar da ta bi, sakin murmushi ya yi ya girgiza kai yace" Shikenan dan watan zuwan ba)?onki ya yi sai ki yi ta min masifa, tsakani da Allah yaushe na miki fa??a?"

Sai kuma ya ??ora hannunshi shatin zuciyarshi yace" Laifinki ne, dole ki tayani yin ha)?uri da ita."

A nutse ya shiga takawa yana nufar motarshi, shi dai koma menene har yanzu bai ji haushi ba, ta ya zai fara hushi da yarinyar da girmanta ya fito a yau ??in nan, yarinyar da yammacin yau ta nunawa kowa kalar ta ta *BAIWAR*, shi kanshi dalilin haka ya )?ara samun wata daraja, haka kawai abokananshi ake ta tayashi murnar samun ustaziya, duk da wasu da izgilanci ne ake masa maganar, wasu suna ganin ta ya zai la)?ewa ?bar yarinyar islamiyya bayan ya gama jin da??insa a rayuwa? Amma dai hakan bai dameshi ba, ko ba komai wasu daga zuciyarsu sukayi maganar, har suna ganin suma idan na su auren ya tashi kamar shi za su yi, a islamiyya za su samu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login