Showing 45001 words to 48000 words out of 193749 words

Chapter 16 - BAIWATA BOOK COMPLETE BY SAMIRA HARUNA.doc

19 Sep 2025

1681

jin wai da gaske suke ko dai wasa? Uban wa zai ba Saleema wayar da ta haura million ??aya? Ta na ganin camera ??in wayar ya tabbatar mata da gaskiya, Hadeeya ri)?e wayar ta yi gam tana ta dubawa tana jin ina ma ta zama ta ta, take ta kalli Saleema tace "Bari na tura miki abubuwa, ba komai a ciki."

Saleema ko a jikinta, yo ita me zata yi da waya? Mi)?ewa ma kawai ta yi ta barsu nan ta shige ??akin Mamanta dan yin wanka, Hadeeya da Hameeda ai sai suka shiga ture-ture da ??aukar hoto suna turawa a wayoyinsu suna nuna fa da IPhone 14 aka ??auki hoton, wayar da har yanzu su dai duk yanda suke tare da ?ba?ban masu ku??i kuma ma)?aryata ba su ga wanda ya yi jarumtar ri)?eta ba bare su da har yanzu Abbansu ne ke siya musu idan suka birgeshi.

*Suna* zaune kan sallaya Saleema ta kalli Mamanta tace "Mama, kwana hu??u ya rage saukar makaranta, kuma na ro)?i malam ya saka sunana, yanzu ku??i nake so a wajenki da zan ??inka sabon hijabi irin na sauran ??alibai, sai ka inda hali ki min waina da za'a yi sadaka."

Ajiyar zuciya Safiya ta sauke tace "Me yasa kikayi haka? Kina so mahaifinki ya wula)?ancemu ne?"

Turo baki tayi da alamar shagwa?a tace "Dan Allah fa Mama, kinga wannan ce ka??ai damar da nake da da Abba zaiyi alfahari dani, baki ga ba ??azu gidansu Yaya Mu'az yanda yake hararata."

Bu??a ido Safiya tayi tace "To, Yaya Mu'az kuma? Yaushe ya zama Yayan na ki?"

Cike da kunya ta sunkuyar da kanta amma ba tace komai, jin shiru yasa Safiya nisawa tace "Shikenan, amma yanzu dai kinga bana da ku??i gaskiya, kuma ko da za'ayi saukar nan sai dai mu ja baki muyi shiru kar kowa ya ji, dan bana son fitina a halin da na ke cikin nan."

Marairaicewa Saleema tayi tace "To amma Mama ina zan samu ku??in?"

A tsanake ta kalleta tace "Karki damu, bari Abban na ki ya shigo, zan san yanda zan yi na samo miki."

Fara'a tayi tace "Nagode Mama."

Mi)?ewa tayi ta bu??a wata )?aramar drower ta ??auki chocolate a cikin tsarabar da aka basu ne, da kallo Safiya ta bita har ta fita a ??akin, murmushi ta saki tana fatan Allah ya kareta a duk inda take, har yanzu wayar nan tana hannunsu Hadeeya, amma ita ba ta damu ba, sannan tsarabar ma na sauran kayan Ardiya ce ta raba ta aiko Hamdeeya ta kawo wai na Saleema, kayan ba su taka kara sun karya ba, ta san za suyi tunanin ai ita an bata wannan babbar kyauta, amma abun mamaki Saleema kar?a ta yi sam alamu ma ya nuna hankalinta ba nan yake ba bare ta yi )?orafin wannan ??an abun za'a bata? Tabbas halin ko in kula na abin da ya shafi ci ko na duniya mai )?arewa halinta ne, sai dai ?bar ta ta tafi ta halin ko in kula akan abun, dan ita tana gane an cuceta sai dai kawai ta yi shiru, amma ita Saleema sai dai ka ga alamar bata san abun a kai ba bare ya dameta, gale da kyautar da mahaifinsu ke ba ?ban uwan ita ya hanata ka??ai take ??an damuwa, shi ma da an kwana biyu ta shiga sabgar gabanta.

Suna zaune kan teburin cin abincin ya fito cikin farar jallabiya, zaunawa yayi inda ya saba zama kullum, Saleema dake kusa da shi ta sadda kanta saboda kallon da ya mata, mi)?ewa Safiya tayi a kasalance ta fara zuba masa abincin, shi kuma hakalinshi na ga Saleema yace "Na fa??a miki idan har ba ki samu jarabawar nan ba dama zan ??auki mataki na )?arshe a kanki."

A hankali ta ??aga idanunta ta kalleshi a ladabce tace "Ka yi ha)?uri Abba, a gaba zan yi in s..."

Tsawa ya daka mata da cewa "Ke! Ni sa'an wasanki ne?"

Da sauri ta sadda kanta )?asa saboda alamar da Safiya ta mata da idonta, cike da masifa yace "To bari ki ji Saleema, idan ma aure kike so ki fito da miji na aurar da ke, amma ki sani na daina asarar ku??ina a kanki, wallahi na daina zuba miki )?wandala da sunan karatu, dan haka ba ke ba sake fita a gidan nan da sunan za ki tafi makaranta, *na dakatar da ita daga yau*."

Duk zuba mishi idanu sukayi har Safiya dake tsaye, sai kuma ta girgiza kai tana lumshe idanunta, Saleema ma idanunta cike da hawaye ta kalleshi sai kuma ta kalli mahaifiyarta da tunda ta zo ta fahimci kamar har yanzu jikinta ba ta jin da??inshi, abin da take son fa??a masa tsoro kuma ya hanata dan kar ya bigeta, sai kwatsam mahaifiyarta ta yi tambayar cewa "Amma Alhaji ka hanata zuwa islamiyya shekara takwas da suka wuce, ka hanata ??inki tun tana )?arama, yanzu kuma ka dakatar da bokon ma, toe za ta yi idan ta zauna a gidan?"

Kallonta yayi a zafafe yace "Wannan hukuncina ne kuma na gama yankewa, ta zauna a gidan ta dinga kama muku aiki har ta fito min da wanda ta ke so nan da wata biyu na aurar da ita."

Da sauri Saleema ta furta "Aure Abba, amm..."

Kallon da ya mata ya sa ta yi shiru, )?wafa yayi tare da fa??in "Idan la ba ki da saurayin ni zan miki, kuma ma ai ba zaki rasa ba tunda har kika )?i maida hankali ga karatu, na san soyayya ce ke hanaki."

Ardiya da take jin da??in haka cike da kissa tace "Ai shekarunta sun isa na aure, ba ka ga duk wata wahalar da take sha kafin ganin al'adarta ba?"

Kunya ce ta sa Saleema du)?ar da kanta, inda Hadeeya da Hameeda suka yi dariya a tare, Safiya kuma kallon Ardiya tayi tace "Me yasa kike min hakane? Dan ba ?barki ba ce?"

Ta?e baki Ardiya tayi tace "Kowa dai na gidan nan ya san gaskiya na fa??a, na tabbata soyayya ke hana Saleema karatu har sha'awarta ke )?ara tunzura, idan ba'a aurar da ita yanzu ba wata rana abun kunya za ta ??auko..."

Cokalin da take zuba miyar da shi dake hannunta ta buga a kan teburin da )?arfi tana rintse ido tace" Ya isheki haka."

Duk kallon Safiya sukayi da tayi kwaratsin, nuna Ardiya tayi da cokalin za ta yi magana, da sauri Alhaji Yusuf ya mi)?e tare da jawo Safiya jikinshi ya ??an rumgumata, ba ya so ta ??aga murya sosai, ba ya so ta yi fa??a da Ardiya, ba ya so ta ??aga hankalinta kamar yadda likita ya fa??a masa a kiyaye duk wani tashin hankali da ?aci ranta saboda cikin dake jikin na wata uku. Yun)?urawa ta yi za ta tashi tana sake fa??in "Wallah..."

Hannu ya kai kan bakinta ya toshe cikin ra??a yace "Ya isa haka Sofeena, rabu da ita kinji uwargidana."

A hankali ta dinga sauke numfashi tana )?ara tusa kanta a )?irjinshi, shafa bayanta ya dinga yi yana kallon fuskar Ardiya dake kumbura tana musu wani mugun kallo. Saleema kunya ce ta sake kamata a ranta ta ayyana" Tofa! Mun dawo kenan, wai Abbanmu ba ya girma ne shi?"

?ago kai Safiya tayi ta kalleshi idanunta taf da hawaye tace" Dama ina son magana da kai."

Cike da kulawa da guje duk abin da zai ?ata mata rai ya tallabo ha?arta yace" Ina jinki, ko sai mun shiga ciki?"

Turo baki tayi cike da shagwa?a ta ??an saci kallon Ardiya da har yanzu ke kallonsu tana mamakin mijin na su, mamakinta bai wuce yadda in suna tare yake nuna ba wata sai ita ba, ko aikace wasu lokuta ya na nuna mata ta fi Safiya mahimmanci, amma duba yanzu yanda yake ta nani)?eta a gabansu wai dan tana da ciki, hmmmm! Ta fa??a tana ayyana "A haifeshi mu gani."

Safiya da ta fahimci haka cikin shagwa?a tace "Dama ku??i na ke so, kuma ka ga watan da ya wuce ba ka bani komai ba."

Ajiyar zuciya ya sauke jin matsalar ta ta ba wata babba bace, dama dan bata aiki ya ??auki al)?awarin bata jaka saba'in kowane wata, duba da Ardiya tana aiki kuma tana ??aukar albashi, dan kar abun ya mata yawa ya shi ??aukar wannan matakin, duk da wasu lokuta idan ya bata ma sai ta ce ba ta bu)?ata ko kuma ta ??auki rabi, wani lokaci kuma shi yake mantawa kamar dai yanda ya yi watan da ya wuce.

Cikin sassauta murya yace "Shikenan, zan ganki anjima, yanzu je ki huta ??akinki ina zuwa, bana son hayaniyarki."

Jinjina kai tayi alamar to tare da nufa hanyar ??akin na ta, da kallo duk suka bita har Hadeeya ta ta?e baki, dan ita ba ta ta?a ganin haka ba sai yau, Saleema kuma zaman ne ta ji zai isheta tunda babu mai tsaya mata a wurin, mi)?ewa tayi za ta bi bayanta ba kunya ba komai Alhaji Yusuf yace "Kar ki sake ki takura min mata da matsalolinki, ciki ne da ita kuma bana son abin da zai ??aga mata hankali."

Rufe idanu Saleema tayi sai kuma ta girgiza kai tace "Ba wajenta zan je ba, falo zan zauna."

Tana wucewa Hadeeya ta kalleshi cike da wauta da ga?anci tace "Abba, ka ga ni dai irin wayar da na ke so ka siya min, ta ya ma Saleema za ta ri)?e wannan wayar ni ina fama da wannan Samsung."

Ko kallonta bai yi ba yace "Um um! Ban da arzi)?in da zan siya miki wayar nan."

Turo baki tayi ta kalli Ardiya tace "Momma..."

Da yatsabta nunata tace "Kar ma ki fara, ubanki bai iya sai ni ce zan iya?"

?an kallon Ardiya ya yi sai kuma ya girgiza kai ya ci gaba da cin abincinshi, Ardiya dake kallonshi tana ta hassala ne tace "Shi ne ma ba zaka kulani ba."

?agowa yayi yace "Me ya faru?"

Cike da masifa da harshenta na hausa da baya fita da kyau tace "Shi ne zaka wula)?antani a gabanta? Ka yi ta wani rumgumeta dan na gane ita ma mowa ce a wurinka."

Ajiyar zuciya ya sauke yace "Ki yi ha)?uri to, ba dan ranki ya ?ace na yi ba, na fa??a miki yanda likita yace game da lafiyarta, dole mu kiyaye ?ata mata sannan mu lalla?ata."

Jinjina kai tayi tace "Shikenan to ya yi, sai ka yi ta lalla?atan ai."

Mi)?ewa tayi a hassale ta nufi ??akinta, da sauri ya tashi ya bi bayanta dan ba zai so ita ma ta yi hushi ba, dan wallahi al)?awari ya la kanshi cewa ba zai kuma kusantar Safiya ba sai ya ga cikinta ya girma, dan yanzu gani yake motsi ka??an zai sa ta yi ?ari.

*09:00* Safiya ta sameta ??akinta har ta yi shirin bacci tana zaune kan gado tana karatu, da fara'a ta )?araso ta zauna kusanta ta mi)?o mata ku??i, da sauri ta amsa tana murna ita ma, )?idaya ku??in tayi ta kalleta tace "Mama duka wannan ne suka bayar?"

Da murmushi ta jinjina mata kai alamar e, ita ma jinjina kan tayi ta fa??a jikinta tace "Nagode Mamana, gaskiya Abbanmu yana sonki."

Murmushi kawai ta sake yi amma ba ta musa mata ba, dan gaskiya ne ya na sonta kuma yana yawan fa??a mata haka, sannan a aikace ma yana nuna mata, duk irin yanda take da sani kan ya auro Ardiya ne saboda iliminta da wayewa, sannan ya na sonta da kuma ?ba?banta kyawawa, amma tana da tabbacin soyayya ta gaskiya yake mata, dan kuwa ba ta nemi komai ta rasa a wajenshi ba, duk abin da zai ma Ardiya shi zai mata, idan zai kashe ma Ardiya million ??aya to ita ma haka, matsalar Saleema ce ma kawai ta sa wasu lokuta yake fa??a mata magana mai ??aci ko a gaban yaran, wanda hakan take ??aukarsa a matsayin sa?ani na ma'aurata. Amma ko daren jiya da suka je asibiti aka fa??a masa tana da ciki, kai tsaye wajen cin abinci suka wuce ya kashe mata ku??i sosai a kan abinci kafin su zo gida, jimawar da sukayi yasa Ardiya rufeshi da masifa har saida ya fa??a mata dalilin ka??ai.

?agata tayi daga jikinta ta kalli fuskarta tace "Kin san me? Ba)?i mukayi a gidanmu."

Da mamaki tace "Ba)?i kuma? Su wa ye?"

Irin kallon tuhuma da tsokana ta mata tace "Alhaji Auwal ne da mahaifinshi, sai kuma... Yaya Mu'az ??inki."

Ta )?arashe tana mata dariya, waro idanu tayi tace "Mu'az kuma?"

Da sauri ta nemi saukowa daga kan gadon tace "Mama mama, na ro)?eki Mama kar ki bari Abba ya biyewa haukan Mu'az, shi fa sam ba ya da hanakali."

Dariya ta )?yal)?yale da ita tace "Zamu gani dai waye mahaukacin, yanzu tashi ki je Abbanki na nemanki."

Kya?e fuska tayi kamar za ta yi kuka tace "Maaamaaa."

Ita ma kya?e fuska tayi tace "Na'aaaam.." ?aure fuska tayi tace "Tashi ki je."

Jiki a sanyaye ta mi)?e ta ??auki hijabinta iya gwiwa ta saka sannan ta fice cike da fatan ba abin da take tunani ba ne zai faru. Dan in kuwa hakane to tabbas Mu'az bai da sanya a lamura kuma ya mata shigar sauri, amma fa hakan ba ya na nufin za ta amsa bu)?atarshi ba ne, duk da kuwa bayan dawowarsu ta yi tunaninshi sau ??aya, dan sosai kalaman nan na shi a ha??uwarsu ta )?arshe suka tsaya mata a zuciya da ma )?wa)?walwarta.

Tashin muryar Alhaji Auwal yasa ta nutsuwa sosai ta sadda kanta sosai duk da fa??uwar da gabanta ke yi ta )?wan)?wasa )?ofar tare da sallama a sanyaye sosai, ba tare da ya amsa ba Alhaji Yusuf ya bata umarni da "Shigo."

Tura )?ofar tayi a hankali ta shiga takawa a nutse ba tare da ta ??aga ta kalli kowa ba, ita dai kawai ta ji idanun mutane a jikinta suna yawo, sannan daga )?amshin turaren one million ta gane kusurwar da Mu'az yake zaune dan shi ke anfani da turaren, daga kallon )?afafu ta gane inda mahaifinta yake, a kusa da shi ta zauna a ladabce tana fa??in "Ina wuninku."

"Lafiya lau Saleema." Alhaji Auwal da Papi suka fa??a a tare sai Alhaji Auwal da ya ??ora da "Baby kin ga har na fara kewarku tun yanzu, ina ma za ki koma gidana da zama?"

Sai kuma ya yi dariya yace "Ko da yake abinda ya kawomu kenan, amsarki ita za ta bayyana mana shin za ki rayu da mu ko akasin haka, dan babu wanda ya isa ya miki dole in dai ina raye."

Wani kallo Mu'az ya watsa mishi ta )?asan idanu da tunanin "Za ko kaga abin da zan yi, a cikin gidan nan zan ??irka mata ciki in ya so kwa shafa mana fatiha bayan ra??awa ??anmu suna."

Maida dubanshi ya yi ga surukin na shi dake kallon Saleema yana fa??in "Mu'az ne dama ya ce yana sonki, kuma ya ce kin san da maganar, yanzu haka sun zo neman aurenki, kin amince a bashi aurenki?"

Alhaji Auwal ne ya katseshi da cewa "Ba ta amince a ba da aurenta ba, ta amince ta na sonshi?"

?aure fuska Alhaji Yusuf yayi dan shi wannan sa'a ta Saleema a ganinshi ba sai an tuntu?eta ba, dan kawai Papi da Alhaji Auwal ??in sun matsa ne, wanda ya tasa dalilin da ya sa suke wani ririta yarinyar, alamu ma nuna masa yake Alhaji Auwal zai iya yin komai dan Saleemar, kamar dai wacce ta aikata masa wani babban abu da ba wanda ya ta?a kwatanta yi masa. Maida dubanshi yaui ga Saleema yace "Muna jinki, kin amince?"

Daga cikin hijabi ta zuro hannunta ta share gumin da ya ji)?a mata goshi har zuwa dogon hancinta, rawa jikinta ya kwasa da tunanin mafita, duk )?o)?arinta na satar kallon Mu'az ta kasa ganin fuskarshi saboda tsayinshi sannan ya shige cikin kujerar da yake zaune sosai, tana so ko ya ne su ha??a idanu ta aika masa kallon "Ya za ka min haka? Haka kwatsam?"

Saidai rashin nasarar ganin fuskarshi yasa ta ??auki sama da minti ??aya ba ta amsa ba har ma ta manta a ina take saboda tashin hankalin da take ciki, ba ta san me ye so ??in ba kanshi, ba ta san wane irin zama za ta yi da shi ba, hasalima ba ta jin komai a game da shi, sannan abubuwan da ya dinga mata farkon haduwarsu ya saka mata shakku a kanshi, idan fa bai da ??abi'ar )?warai? Za ta rayu da ba)?in ciki kenan har abada?

A kausashe Alhaji Yusuf yace "Malama ke fa muke jira, ya zaki wani yi mana shiru kamar yaranki."

A gigice ta ??ago kanta, hakan ya ba hawayen da suka taru a idanunta damar zirarowa suka sauko kan kutatunta, a ki??ile ta girgiza kai sai kuma ta kalli inda Mu'az yake, suna ha??a idanu ya jefo mata kallon" Ki min rai Saleema."

Inda ita ma ta bishi da kallon" Ba zan iya ba Mu'az." Alhaji Auwal ne yace "?wata."

Kallonshi tayi saidai suna ha??a idanu ta fashe da kuka, cikin kulawa ya taso daga inda yake ya zo kusanta ya tsuguna, cikin tausasawa yace" Baby, kina ji na? Idan ba ki shirya ba ki fa??a mana, kamar yadda na fa??a miki da farko babu wanda zai miki dole, fa??i ina jinki?"

Sadda kanta tayi )?asa cikin muryar kuka tace"...




*Alhamdulillah.*
09/06/2022 ?? 22:48 - MOM LATEEF???i: ???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??
*BAIWATA*
???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??



*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA GA*


*AHALINA*



*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* ??A惙@?
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
=??? *[G. M. N. A]* =??? ??Id???g???


_Bismillahir rahamanir rahim_


_19_




Sadda kanta tayi )?asa cikin muryar kuka tace" Abba ni ban san komai ba, ina so zan yi magana da Mamana..."

Ta )?arashe tana fashewa da sabon kuka, murmushi yayi ya dafa kanta yace" Shikenan ba komai, ki je sai ku tattauna da mahaifiyarki, zamu tafi yanzu zuwa gobe sai mu ji amsarki."

Mi)?ewa yayi yana fa??in" Kuma duk wanda ya takura miki ki sanar da ni,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login