Showing 24001 words to 27000 words out of 34708 words
Chapter 9 - BAN FI KARFINTA BA COMPLETE HAUSA STORY By Aminatu .txt
akan wannan shegiyar" A'a saikin fada" nan ta kwashe komai tafada mata cin mutun cinda Yusip harda wanda yayi mata a hospital.
Kan uban can Amma Ubaida kinbani mamaki Wllh wannan dan ta halikin ne yaga yamiki wa innan muga yan kala man Amma kika rabu dashi tabdi ai wllh in danice dik sanda nakemai saina rama ni wllh kinma bani haushi.
Ya hakuri kinsan shiso bashi ganin laipi.
Dik ba wannan bama kina dawo ku baki dawo ba?nadawo mana ina gidana dake kaduna tare da wani hubby na.hum kedai fadi gaskiya nasanki da jaraba hala kinsamu me man yan kaya shine kika like mai.
Dariya tayi sannan tace kamar kimsani kuwa Wllh wani hadaddan guy ne kai badai six ba ya iya sarrfa mace.
"Ki Wllh saikace ba maca ba"aiko tunda yayi miki haka to xai gane kurinsa saimumsa shi yayi kuka da ida nun sa Wllh"kijirayi xuwana'gidanku acikin satinnan xaigane mu ba a kawomana raini mukyale karyane sidin banxa'nandai sukai ta xan cansu mara kan gado"sannan sukai salama.
To bangaran Ummu kuwa tana kan hanyarta taxuwu gida domin ta kaimusu Abincin da mommy tace takai musu"ta hadu da wannan guy din wanda ya biyota lokacinda taje siyayya kasu tarasa abin hawa"seshine ya kawota"aitana ganinsa gabanta ya yanke yafadi baxata manta damkar da Yusip yayi mataba lokacin da yaga ta fito daga motarsa"saita rikice 'sexare manyan idanunta take masu kyau da sheki' gani take kamar Yusip xaiganta'ganin yana nufota saita kara sairi dan karya cimmata Amma ina aikin gama ya gama tafiyar mace da namiji ba daya bane.
Gaban ta yasha harsuna juyo numfashin juna da sari tayi baya tana hara rarsa meye haka dan allah ya ina tafiya xaka wani xo kataremin hanya'murmushi yayi dan yanda take mganar cikin sanyi Amma ita a ganinta masifa takeyi"saida tagama tsafa kana yace hajiyata ina kwana kintashi lpy ko kallansa batai ba saima ta dauke kanta daga dubanshi"kaga mlm kabani hanya kawai na wuce'kan ya kuma cewa kala taraba ta gefansa ta wuce"gaskiya Bebyn nan tayi kuma xaiso taxama mallakinsa kota halin kaka' mema kwan yatafi saima ya nemi guri ya gyara tsayuwa.
Jiki na kyarma tashige gida tana shiga taxube a kan kujera rana maida numfashi Oh ni Ummu ina xansa kai ana kokarin auran wanda bana so ga kuma wani yana kokarin shi gowa rayuwata' waiyooo allah na allah ka kawomin dauki allah kaxamin abinda yafi alkari takara she murya na rawa sada ta huta sosai sannan ta kwaso kayan abincin ta fito tayiwa megadi slm tafito Abin mamaki wannan mayan mutumin yana nan betafi ba.
Shikuwa yana hangota yamike tare da tunkarota fuska ta murtike alamun babu wasa a fuskarta' yana xuwa yasa hannu ya karbe kayan abin cin da ke hannunta batare da yace mata kanxil ba har suka sami abin hawa shine yafara shiga sannan yadubeta yace kishigo mana banxa tamai"saida yakara maimaitawa sannan tabshi amsa da cewa baxan shigo ba din baxaki shigo fa kikace Eyy aikaji abinda nace toni bara natafi kuma da abincin xantafi ganin da gaske yake yasata tahau suka fara tafiya sannan yace baki fadi inda xa a kaimuba kin bari sai tafiya muke saida dan ya tsina fuska tace Asibiti'.
"Ki Wllh saikace ba maca ba"aiko tunda yayi miki haka to xai gane kurinsa saimumsa shi yayi kuka da ida nun sa Wllh"kijirayi xuwana'gidanku acikin satinnan xaigane mu ba a kawomana raini mukyale karyane sidin banxa'nandai sukai ta xan cansu mara kan gado"sannan sukai salama.
To bangaran Ummu kuwa tana kan hanyarta taxuwu gida domin ta kaimusu Abincin da mommy tace takai musu"ta hadu da wannan guy din wanda ya biyota lokacinda taje siyayya kasu tarasa abin hawa"seshine ya kawota"aitana ganinsa gabanta ya yanke yafadi baxata manta damkar da Yusip yayi mataba lokacin da yaga ta fito daga motarsa"saita rikice 'sexare manyan idanunta take masu kyau da sheki' gani take kamar Yusip xaiganta'ganin yana nufota saita kara sairi dan karya cimmata Amma ina aikin gama ya gama tafiyar mace da namiji ba daya bane.
Gaban ta yasha harsuna juyo numfashin juna da sari tayi baya tana hara rarsa meye haka dan allah ya ina tafiya xaka wani xo kataremin hanya'murmushi yayi dan yanda take mganar cikin sanyi Amma ita a ganinta masifa takeyi"saida tagama tsafa kana yace hajiyata ina kwana kintashi lpy ko kallansa batai ba saima ta dauke kanta daga dubanshi"kaga mlm kabani hanya kawai na wuce'kan ya kuma cewa kala taraba ta gefansa ta wuce"gaskiya Bebyn nan tayi kuma xaiso taxama mallakinsa kota halin kaka' mema kwan yatafi saima ya nemi guri ya gyara tsayuwa.
Jiki na kyarma tashige gida tana shiga taxube a kan kujera rana maida numfashi Oh ni Ummu ina xansa kai ana kokarin auran wanda bana so ga kuma wani yana kokarin shi gowa rayuwata' waiyooo allah na allah ka kawomin dauki allah kaxamin abinda yafi alkari takara she murya na rawa sada ta huta sosai sannan ta kwaso kayan abincin ta fito tayiwa megadi slm tafito Abin mamaki wannan mayan mutumin yana nan betafi ba.
Shikuwa yana hangota yamike tare da tunkarota fuska ta murtike alamun babu wasa a fuskarta' yana xuwa yasa hannu ya karbe kayan abin cin da ke hannunta batare da yace mata kanxil ba har suka sami abin hawa shine yafara shiga sannan yadubeta yace kishigo mana banxa tamai"saida yakara maimaitawa sannan tabshi amsa da cewa baxan shigo ba din baxaki shigo fa kikace Eyy aikaji abinda nace toni bara natafi kuma da abincin xantafi ganin da gaske yake yasata tahau suka fara tafiya sannan yace baki fadi inda xa a kaimuba kin bari sai tafiya muke saida dan ya tsina fuska tace Asibiti'.
Nanma saida ta kuma daukar wasu "yan mintuna kafin ta bashi da dan uwanane a:ka kwantar daga nan ta tsuke bakinta"juyin duniya tayi mgn Amma taki"harsuka karaso'nanfa takafe baxe shiga ba amma yanace saeya shiga yaduba mara lpy bayan da ta iya haka sukajera tare kamar miji da mata"
Har cikin da kin da aka kwantar da shi saida yashiga itadai Ummu sairaba idanu take ga Aliyu tunda suka shigo yake binta da wani irin kallo da takasa fassara shi'mommy dai bata ce kala ba kawaidai tana binta da ido"da ma makin ina kuma ta hadu da wannan?tamba yoyine fal Cikin ran mommy amma tabati harse ya tafi tu kun.
Babu abinda Yusip keyi sai harare harare dan baxe manta fuskar nan ba har abada shine wanda yabiyo Ummu'har dawani kaeota a mota dan ya raina mai han kali to angaya mai basuda arxiki ne.
Yaja wani uban tsaki da bai san yafito filiba'
Tunda suka hada ido da Yusip ya banka mai harara bai kuma yun kurin kallansa ba"shima ya gane shi'shine wanda ya murde wa Ummu hannu lokacin da ya biyota" dama shine mara lpy n datake. Cewa dan uwan ta wllh da yasan shine da baxe xoba"
Mommy yagaida ta amsa Cikin sakin fuska yayi mata yame jiki ta amsa da sauki Kana yayiwa Yusip yajiki yiya yi kamar besan yana mgn ba har seda ya kuma mai maitawa sannan ya amsa a dakile.
ya dan jima sannan yace tafiya xeyi Ummu dake tsaye tana kip kip ta ido to kagaida gida ngd'mommy ce tace kirakashi mana waiyooo Yusip kamar yayi hauka haka yakeji ya mommy xataimai haka bayan tasan yana gurin.har har bar asibitin taraka shi"ya tsaya xai cikata da surutu tayo gaba tabarshi"
Ciki ta koma gabanta na faduwa jara akusa wato Aliyu ga mommy a ture Yusip ma amma wa innan biyun sune matsalae ta' mommy ce tafara jefo mata tam baya? kamar haka Ina kisan wannan kuma meye tsakaninki da shi? Ta kadu da jin tam bayoyin da mommy ta jeho mata kuma babu alamun wasa a fuskar ta.'
Seta fara kame kame"am dama dama sai kuma tayi shiru" dama me cewar Aliyu dake kara xare mata idanu saura kadan ta saki fitsari a wando saboda firgici
"Cikin da burcewa tace w wa wllh babu abinda ya hadani da shi kawai dai yatema keni abaya lokacinda naje siyayya narasa abin hawa seshine ya temaka min" mommy shinefa wanda nake baki lbr'harkika shimai albarka"Au dama shine yaran kirki alla ya albarkan ci rayuwarsa yasa aljanar firdaisice makomarsa"amen' nan tashiga kwararomai addu'a iri?.
Mamakine yakama Aliyu da Yusip jin yanda mommy keta xabga masa addu o'i, sai sukai mata kuri da ido kowannensu da abinda yake sakawa cikin ransa"
Ummu kuwa babu abinda take sesai sauke ajiyar xuciya me karfi tana gdy ga allah da ya ce ceta daga dukan wannan axxaumin.
"Aliyu ne yakasa danne tambayar da yakeso yayiwa mommy dan haka ya gyara xama yace' wai mommy mey wannan ban xan yayi mikine da kike ta kwara ramai addu'a?" Murmushi mommy tayi kana tace baka ga abinda yayi ba yatemaki yar uwarka lokavin da take bukatar temako. To kuma mommy kawai dan yayi wannan dan abinda bekai ya kawo ba shine da kata babana" meyasa kake haka ne da bakayi min Irin wannan abubuwan"kodan kagirma shiyasa kake ganin kanmu daya da sauri yadago yana duban mommy"karfa yaje garin gyara ya kwantowa kansa ruwa"gardai yabita a sannu" ya hakuri mommy bansan abin xaibata mikirai ba Amma dan Allah kiyi hakuri baxan kuma aikata irin wannan ba. Babu komqi yawu ce mommy ta bashi amsa daganan dakin yayi tsait baka jin komai sai karar fanka.
"Xaune take ita kadai sedariya take ita kadai mahaifiyar ta jamila dake sakkowa daga saman bene ce ta karaso da sauri tana mamaki yanda taga saidariya take ita kadai dan ta manta raban data dariyar "yar ta tun kafin tafara san wancan shegen yaron Yusip. itafa bata kaunar sa kawai dai dan Ubaida da nace shi take so shiya ba yanda ta iya saboda bata san ta ganta cikin damuwa ahiyasa kawai ta amince.
Harta karaso inda take amma batasan da xuwanta ba seda tasa hannu ta girgixata tace lpyarki kuwa tundaxu nake miki mgn Amma shuru meya faru naganki Cikin farin ciki da anna shiwa.
"Hannunta ta kama ta xaunar da ita kana tace Mama yau ina Cikin farin ciki mara misal tuwa wanda rabanda nayi shi tun kan nafara san Yusip murmushi ta kumsyi kana tace mama a kwai wata kwata" mesuna kubrah" tasan guraren bokaye na kauye da birni dik ta sansu na mata mgn kan ta tema kamin"tace karna damu bata kasar Amma inta dawo xata nemeni yan xu haka xan canda nake miki ta shigo garinnan kuma tace hargidannan xata xo'' xata tema kamin sosai harse Yusuf yaxama mallakina sena juyashi kamar waina.
" Ajiyar xuciya Jamila tasauke kana tace ke kina ganin xa a dace naga bavu gurin da bamuje ba Amma amsar su duk iri bata karasa abinda take san cewa ba tace dakata mama' banasan mugun baki tunda ke kin kasa ciki min burina to kuma mey na mugun baki banaso ki kyaleni kawai nasamu cikon burina"magan ganun Ubaida sunyiwa Jamila tsari'Amma daya ke yarso ce tagaxa cemata uffan ba...
BY. AUTAR FARIN JINI.
(MMN HIBBAT.)...
Plssss Comment Share fisa bilillah..??
MATAR YARO
F.J.W.A
Page (22/23)
*BAY.*
*AUTAR FARIN JINI*
*{Mmn hibbat}*
My fan's ina godiya da comment din da kukeyi gaskiya ina jin dadin comment din Our'ba taku har kullin Autar farin jini??
____________________magan ganun Ubaida sunyiwa Jamila tsauri Amma da yake yar so ce tagaxa cemata Uffan. dan allah mama kikiyaye kalaman ki kinsan ba kowana Tema nake son anyi min irin wa innan abu buwan to dan allah kirabu dani hakaKeey Ubaida kina da hankali kuwa ko kin manta meye matsa yina a gurinki'kike jifana da wa innan kalaman mara kan gado.
Ko kinman ta ni na haifeki. A gadarance Ubaida tace kodaya ban manta ba tabbass kece ki kawoni duniya' kuma ta hanya me kyau kuwa kinga kuwa balefina danna fadi gaskiya taga fadin haka tamike da niyyar shigewa da kinta Caraf jamila tarike ta.Ina kuma xaki muna magana tana Maganar ne Ciki sigar lallashi' dan bata san taga ran yar ta ta' yaba ci.
"komawa tai taxauna tana"kada kafa'ki kwantar da han kalinki Ubaida ta'baxan yimiki dola ba duk abinda kikeso nima shinake so koda kuwa bemin ba yaxama dola na so shi tunda kina san shi"wannan kalami na Jamila ya matu kar birge Ubaida ta kara yar da mahaifiyar ta tana tsananin santa.
To A"Bagaran Yusip da Ummu abin ba acewa komai dan Yusip yada xafi sosai ko kallan inda take besan yi sedai in a rashin sani suke hada ido"ita anata ban garan hakan take dan taga take?sa saiwani cika yake yana ba tse. ko ajikinta tunda ita bataga abinda tayimai bata kara bi ta kansa mommy dake xaune tana laximi taji ana kiransallar axhar mikewa tayi dominta dauro al'wala shima aliyu mikewa yayi domin gabatar da tashi sallar" sai yarage daga Ummu sai Yusip a dakin.
Taje xata ajiye kwani kan da suka bata taji an fuxgota ta karfin tsiya tayi taga?xata fadi sai yayi sarin rukota"yana huci"ko karin kwatar kanta take amma ta kasa.saboda rukon da yayi mata bana wasa bane'saita shiga kaimai duka kota ina da ya kushi duk dan yasa keta amma yaki sakinta saima kara matseta ya keyi a kirjin sa" tun tana kaimai bugu harta gaji ta dena'lamo tayi A' kir jinsa tana jin yan da xuciyansa ke bugawa da sauri da sauri"beyi mata mgn ba harseda yasamu xuciyar sa ta dena bugawa.
Kana yace tambaya nake san yimiki.kuma amsa kawai na kesan ji daga ba kinki"shin meye hadin ki da wan can mutumin?dagowa tayi tana mai kallan sama da kasa sannan tace sannu ubana harda wani cewa na fada gaskiya to anki afada ma din kayi abinda xakayi inxaka iya. kanta rufe bakinta taji saukar hannunsa kan dukiyar fulaninta ya damkesu da karfin gaske"saida tayi yar kara tanq tittirjewa ga waiyooo allah na kabari da xafi xaka jimin ciwo saita sa kuka.
'Yana jin tafara kuka yayi sarauin hade bakinsu guri daya'jikake dif tayi shiru"tso tsar bakinta yake kamar yasamu alawa'saida yakusa minti goma yana tsa tsar ta"sannan ya kyaleta"har yanxu yana yarungime da ita yana shafa bayanta
Dik"Jikin ta yamutu da alama sakonnasa yana shigar ta"amma girmana kai ya hanata'ta bada kai bori ya hau. sun kusa minti biyar ahaka"kafin taxame jikinta ta xauna a gefan gadon.
"hannunta ya kamo'kafin yace Ummu dan Allah kidena wahalar dani pls kiji tausayi na mana ba kya ganin ba lpy gareni ba amma kika sa hankali na yata shi"har numtashi na'ke bara xanar dauke wa"haba Ummu kki ceci rayuwata mana rayut" kiduba xumumci mana"nasan dace xakiyi na miki kan kanta Amma ance idan mace taraina namiji to abasu gado aga wanda xaici nasara.
Wata muguwar harara ta maka mai.Aubaki daddara ba shiyasa kike hara rata yafada yana kokarin sake danko ta Da gudu tayi tana xabga mai ruwan Allah ya isa dariya kawai yayi.
Tana fita taci karo da Abba yana kokarin shiga da kin ajiyar xuciya ta sauke ta kuma godewa Allah da Abba beshiga ya gansu a haka ba waiyooo Allah da taji kunya" murmushi Abba yadakar mata iatma maida mai da murmushin"mamana ya akayi nagan ki ahaka kamar wadda aka koro ta?.
"Babu komai Abba kawai dai sauri nakeyi tafadi han Cikin inda?.To inaxaki bako ina kawai dai nafito ne nasha iska.too too Allah yayi miki al barka yabaki lpy me dore.ta amsa da amen. Ta kosa yawu. domin gani take kamar xaigane abinda yafaru"yana shiga ita kuma ta fara tafiya da yake housepital din mai girmane'kawai saita fara xaga yawa bata re da tasan inda take jefa kafafunta ba.
A daidai wata gidin bishiya ta xauna tana maida numa shi lips din ta shafa jitake kamar yanxu yake tsotse mata lips dinta gashi yayi jah tsabar axaba.
Hirasuke medadi tsakanin daÓ da mahaifi Yusip jiyake kamar su dawwama a haka'sabida raban da suxauna suyi fira irin tayau yaman ta shekarin tsaka nin'sa Abba nasa gaisuwa"itama wani lokacin hanawa ake ko kuma in sun hadu a hanya"to yau allah ya ba'shi damar ganawa da mahaifinn shi.
Abbane ya dubi danna shi sosai ganin irin fara ar dake shin fide akan fuskarsa"kana yace yau shara ban danga fara arka?dariya Yusip yayi yace abba yau ina cikin farin ciki wannan rana tana daya daga ciki rana kun da baxan manta ba Abba yaushara ban da muxauna muyi fira kamar yau' Abba ban san meyasa kacan xamin ba kamar da ba" da muna xama muyi hira?.
Abbane "ya ya'gyra xama sannan yace"karka damu Yusip komai xaixo karshe' in sha"Allah nima haka tsin cikaina a wannan halin Amma bakomai a kwai Allah"baxan gajiya da kai kuka'gurin ma haliccinmu ba katayani da Addu'a dan ita kadai nake bukata"in sha allahu Abba xan cika' dayima akan wacca nake ma" nan sukai ta tattau"nawa.
A'nanne abba ke tambayar Yusip meke damun ka harya kaiga kwanciya"kansa a:kasa yace bakomai a'a karkimin karya saboda baka saba yimin ba Amma kuma naga kafara canxa hali'' Yusuf ni mahai finkane inaso kaga yamin gaskiyar abinda ke Cikin ranka shin meya kee' damun"ka said yayi jim saboda maganar da'xe fada tana da nauyi"agunsa'kayi shiru ko kuma ban kai matsa yin kaga yamin da muwar kaba?.
"A'a Abba. ba haka bane'gaski ya ina san Ummu amma takasa fahim ta ta