Showing 18001 words to 21000 words out of 34708 words
Chapter 7 - BAN FI KARFINTA BA COMPLETE HAUSA STORY By Aminatu .txt
"Yana shiga cikin farlon kamshin yakuma kaimai xiyara.
"Itako gwanar tana hakimce bisa kan. kujera tana ganin shigo warsa ta tashi da sauri tanamai sannu da xuwa.tareda ko karin karbar jakar hannunshi tana sakin murmushin kissa ..yayi niyyar hanata amma kuma sai yakasa.karba tai ta ajiyeta
"Tana wani karkada jiki shiko binta kawai yake da kallo mamaki..wannan waca iriyar maca,,ce dabata da kamun kai.saiwani kar"kada jiki take kamar wata yar bebi..muryarta ce tadawo da shi daga duniyar tunanin da ya. lula kaxauna mana naganka agajiye bara na xuba ma. abin,ci kaci.saika yi wanka kahuta. In kuma wan kan xakafara yi.saina hadama Ruwan.wanka.tafada"tana kashemai ido daya".shidai baice mata kanxil ba.. to tunda ka kasa mgn..
nibara na
fara xuba abin cin saika yi wanka.. nanma bai tan kamataba. Abincin tafara xubamai..mutum sai miskilan"cin tsiya hum wllh dik Randa kashigo hannuna saika dena wannan shan kamshin da kakemin. Inda waccan shegi yarce saikaita washe mata baki amma in nice saika wani hade rai. nidai fatana kaci abin cinnan.
Indai kaci shi ai an Rigada angama sai yacca nai dakai. Dik acikin ranta take wannan maganar.
Abincin taxuba mai ta sannan tajanyo kukera tadawo kusa dashi.taxauna tana wani karai raya ita daole sai taja hankalinshi. tunda ta nufoshi da filet din Abincin ayji wani irin abu yadaki kokan kanshi,dik yinwar daya kwaso ji. yayi yanemeta yarasa.. cokali tadauka danufin tabashi abin cin da kanta ai jiyayi amai ya antayomai lokaci guda."Aguje yayi hanyar dakinshi. baixame ko inaba sai toilet'Yanaxuwa. yafara ka'karin Amai.amma aman yaki fitowa saboda bakomai acikinsa... Kankaceme yagalabaita sosai. Wanka yayi sannan yaxo kwanta.yana numfar fashi sama?kamar numfashinsa xaifita.bakomai bane ya janyo hakan sai yunwar da take da wainiya da shi. gashi yakasa ta.shi. xaxxabi shima yace gashinan tafe.. nan jikinshi yahau rawar sanyi hakoransa sai gwaruwa suke. Dakyar yajan yo bargo ya lil'liba.
"Tunda yatashi yabar gurin.takasa ko motsa dan"ya tsanta saboda tsana'nin takaici bawai kincin abin"cin bane yabata mataraiba A.a"maganin'da taxuba kenan yatashi abanxa Saita rasa mexatayi. kukane ya kufce mata. meyasa banida sa'a ne Akan Yusuf. kowanne.Irin Abu na shirya masa sai"ya tsalla'ke ta meyasa.Jamila na daki tajiyo kukan yar' ta"ta daya tilo aduniya, Mekuma yafaru kike kuka ina shi Yusif din yake.?"shuritai mata dan yan"xu haushin mahai fiyar ta, ta takeji gani take dik ita taja mata da tayi abinda xatq mallakeshi ai datuni yaxama nata.. katse mata tunani tayi dacewa haba Ubaida kinaji ina magana amma kika shareni..nanama bata kalleta ba saima ta tashi tabar mata gun dakinta tawuce tana,,
kara cin al'washin ko xatayi yawo tsirara saita mallaki Yusip wllh koda mahai. fiyaarta baxata yakiba to ita xata nemi mafita da kanta..xata nemi shawarar kawarta ASMA'U tanema mata duk hanyar daxata sata shiga gidan Yusip kota halin ka, kane``kai ko kisan kaine xata aikata indai Yusip xaixama nata.. tanan wayarta ta dauka takira kawar ta,ta
Hello kina inane kixo gidanmu dan allah inanemanki Ina cikin matsala wllh"maya faru najiki haka humm kedai bari wllh ina cikin tashin hankali.nan ta kwashe"komai ta fada mata Tabdi waca me tsau tsayince wannan.. yar wacece kuma waye U"banta A'kasarnan..wace inban da
Ummi waca ummi kikenufi Ummidai yar uwasa dinnan.Wllh bana kaunar "yarin yarnan ko kadan. nandai tasanar mata irin sanda Yusip yake yiwa Ummu da irin kulawar da yake bata..A. lallai kina cikin ca kwakiya tunda kike san maso wani.. Yanxuda bana nan nayi tafiya Amma inna dawo gidanku xanfara xuwa dan wannan saikin yi. da gaske.Wllh ko ciki daya suka fito saita
rabuda.shi"karkidamu kanki' kijirayi dawo wata kawai A'kwai wani book da yakemin aiki'.aikinshi kamar yankan wuka kedai kaWai kitanadikudade masu yawa wanda xasu isa'
karki damu indai kudine
kin"san banida matsala dasu.
Okay. shikenan saina dawo din. nansukai slm. takashe wayar tana murmushin farin ciki gani take kamar tasamu Yusip A hannu.ta.
Tana ajiye wayar jamila tashigo kusa da ita taxauna batai magana"ba ita Ubaida bata cemata uffa ba.. canda dai taga bata niyyar yin magana..saitace yanxu Ubaida Akan namiji kike min haka karki manta fa ni mahai fiyarkice Kuma baxanso abinda xai cutar dake ba.. sannan ke kadai gareni.nasan kinsanda haka..
Eyy nasan da haka amma mama kina ganin Nakasa samun farin cikina Yusip shine rayuwata. Wllh indai kina sona to kinemo hanyar da xata sanya Yusip yaxama mijina inba hakaba Wllh xan barmiki gidan xamshiga duniya dan yafiyemin xaman gidannan da inxauna Inaganin Yusip da wata A'matsayin matarsa..
Jamila tagir"gixa dajin furucin "yar ta'ta sosai.saboda tasan halin kayanta tsaf.xata aikata abin da tayi niyya.. Ki kwantar da hankalinki indai Yusip ne kamar yaxama naki koda abinda na mallaka xai kare.. amma kijanye maganar barin gidannan kinji.
Nidai nagaya miki indai kinasan naxauna to ki sanyanda xakiyi dani Wllh.tana kaiwanan ta kwanta. tareda juya mata baya. To shikenan karki damu indai wannan ne.. tagama fadar haka ta fice daga dakin. Ranta bace saboda maganganunda Ubaida ta gaya mata. taji haushi sosai amma saboda gudun bacin ranta yasa bata nuna taji haushiba..
"Ban garan Ummu. kuwa.
Yau ta"tashida sanganin Yusip rabanda ta ganshi tun randa abba ya musu.fata?
bata kara ganinshiba. Haka kurum. ta tsinci kanta da san xuwa taga halin da yake ciki. jikinta yabata ba lpy. Yau kusan sati amma ace bexoba kai gaskiya da marsala..
Hijab dinta tasa dakin mommy ta shiga ta sanar mata xataje gidan su Yusip taji ko lpy kallanta kawai mommy tayi tace Adawo lpy.
Tindaga farlo farko take slm amma babu wanda ya amsa hakan yasa ta kutsa kai ciki dai dai lokacin Ubaida ta fito daga kicin daukeda filet din abin ci..jikake tasss tatass. karar fashewar abu kuma abun ma na karas.. Ashe"filet din abincin dake hannnun Ubaida neyafadi kasa yafashe. Saka makon ganin wacca take slm...
Ummu dake kokarin shigowa. taji fashewar abu.dubanta takai.. gurin. Ubaidace tsaye tana binta dawani mugun kallo mai cike da ma"a. Noni da dama..
Karasa shigowa tayi tana kokarin yin sashin Yusip. Dasauri Ubaida tasha gabanta..malama meye haka xaki wani xo kitaremin. Hanya?Ummi ce magana cikin kwanciyar hankali dan talura ubaida bata mutunci shiyasa taimata haka saboda a rabu lpy..
Ke malama dakata ya isheki haka Abinda xan gaya miki shine kifita harkar mijina in kuma ba hakaba Wllh saina sa an batar dake kinji dai na fada miki..
Cikin rashin fahimta Ummu tace waye kuma mijinki da har xanshiga harkarahi da halla malam kina batamin lokaci kiban hanya na wuce..
"Anki abaki tunda gidan bana tso honki bane dariya Ummu ta kwashe da ita..tana"yin datiyar tana nunata da yatsa..
Iya kuluwa Ubaida takulu jitake kamar ta shake ta mutu. Kowama ya huta..xagi kala? tasha shi..
Hardacewa mata waitana bin maxa Itadai tayo cikin shege shiyasa xa A'likawa Yusip ace nashine.. Ummu bata kuma bi ta kantaba tayi dakin Yusip saboda intacegaba da tsayuwa to xa'ayi batacciya shiyasa kawai ta kyaleta"
Tunda ta shiga farlon nashi tasan ba lpy ba saboda farlon A hargi"tsa yake. To ina yashiga mutumin da bayasan kaxanta ki kadan indai kanaso kaga Yusip bai rabekaba to kaxamine amma ki A"ya yaya kake shibaru wansa tab di lallai a kwai matsala. Tajima A'tsaye tana tunani kala kala'kafin ta yanke"shawarar shiga cikin dakin..
Ai saita kuma cika da mamaki saboda bedroom din ma haryafi farlon hargitsewa. Hartayi niyyar tajuya saikuma tafasa dakin tariga xagawa tana karemai kallo taxo daidai bakin bakin gadon saitaga kamar mutum ne a kwamce dqsauri takara ware Idanunta tabbas mutunne A'kwace hawa tayi ta yaye bargon Yusip tagani kwance cikin mawuya cin hali hakoran sa sai gwaruwa suke. taraxana sosai.Yusip meya sameka bakada lfy meyasa baka gayaminba?
Shida Yusip yakasa komai domin
Tunda tshigo yaji motsinta amma yakasa koda motsa danya tsansa bare yasamu yayi magana.. dan axaba"ma ko idanunsa baya iya budewa.
Dasauri ta tashi tashiga toilet ta debo ruwa tafara shafamai A fuska tanayi tana hawayan tausayinshi shafamai tayi sosai harsaida xafin xaxxabin yaragu sannan ta barshi. "Durowar dake jikin gadon tajanyo maganin xaxxabi ta ballo xatasa mai abaki ya kawar da kansa.kasha maganinnan dan Allah ko kasamu lpy tafada Idinta cikeda hawaye. kai ya kuma girgixa. Saita bata rai saboda me baxaka sha maganiba tafada fuska"a daure..
Cikin muryar marasa lpy yace banci abinciba rabona da ci abinci tunjiya da safe
"Tashitayi ta nufi farlo bakowa kicin tashiga ta kunna gas ta ta dora maishayi. cikin mintuna kalilan tagama tafito..gafda xatashige dakinnashi..
Taji muryar jamila nacewa uban wa yabaki ixinin shigarmin kicin harkisamu damar yin girki.?Ummu taji xafin xagin mahaifinta da tayi. kuma baxata kyaleta"ba saita rama domin iyaye ba abin wasa bane.dik da a haife ta haifeta amma ita taja. Karki kuma xagarmin iya yena saboda sunfi karfin axagesu inaji inagani axagesu inyi shiru ki kiyaye hakan domin dik randa kika kuma hummm..
to mexakiyi in anxagesu. Bakomai amma xaki gani. kuma da kikecewa nashigar miki kicinn.. ko kin manta nan gidan kanin mahaifinane.yanda nake iko da gidanmu haka nanma. Kuma babu wanda ya isa yayimin iyaka da gidannan dik inda nakeso xanshiga. ttangama fadin haka ta wuce tabarta nantsaye.
"Iya kuluwa jamila ta kulu wannan yar ficiciyar yarin yarce take gaya mata wa innan bakaken magan ganun eyyy lallai sata tashi tsaye inba hakaba tanaji nata gani Xata xama yar kallo.saboda in alhaji yafadi ya mutu tofa shikenan baxata samu dukiyar da tadade tana mafarkin samuba.inaaa dolama nasan abinyi..
Shayin ta hada tamikai kin karbayayi pls kasha dan Allah ko kaji karfn jikinka kaji.tayi"juyin duniya yasha amma takisha. itama da haushi ya isheta setai xuciya ta dauki hijab dinta tayi hantar fita.
"Muryarshi taji yanacewa Ummu kiyi hakuri dan Allah karki tafi kibarni. in kikatafi yaxanyi.banida kowa bawanda xan kalla naji dadi. mahai fiyata ta tarasu. tun ina cikin tsummana. sai kuka ya kwacemai.. da gudu taxo tahaye gadon ta rungumeshi tana kuka shima yana yi.akarasa me lallashin wani acikinsu".Yusip kadena fadin haka dan allah kaji. kana da gata tunda kana da allah gamu. Kuma in momy taji wannan maganar kasa baxa taji dadiba pls kadena.. kai yadaga mata Alamun to.
"To nabaka shayin Abaki. nanma kai yadaga mata.. hannutasa tana sharemai hawaye. shima share mata nata hawayan"yake..
Saida yasha rabi sannan yace yakoshi.. sannan tabashi. maganin yasha dakinta tashiga gyaramai lungu da sako"kankaceme daki yayi fes saikamshi yake.
Ruwan wanka ta hadamai yashiga "yayi.kanya fito. taiwuf takoma farlo taxauna tana jiran fito warshi.
BAY.
AUTAR FARIN JINI
MMN HIBBAT.......
.???
MATAR YARO
FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..????
F. J. W. A
*BY*
*AUTAR FARIN JINI*
*(MMN HIBBAT)*
page (17)
ÒYana fitowa yaga batanan yasan"meyasa ta barin dakin,kai gaskiya Ummu badai kunyaba.shiyasa yake karasanta. baya gajiya da tunaninta.."Bataji motsin fitowarshiba.saidai ganinshi tayi yaxauna a kujerar da take kai.
"Yana sakar mata murmushi.itama murumshin tayi. sannan takara yimai yajiki. Dasauki tunda kinxauna dani.kallanshi tayi Emana daxu" ba guduwa kikaso"yi ba.saboda na"ki shan.shayi ko.. sunkuyar da kai tayi saboda yanda yake maganar kamar wani karamin yaro. yaron ma wanda yake bukatar shan. nono"..meye najin kunya kuma. danna fadi gaskiya. Eyyy din ta fada tana murguda dan karamin"bakinta.
Waini intambayeki mana?inajinka Allah yasa inda amsar tam"bayarka.tafa tareda kawar da kanta gefe saboda irin kallan da yake binta dashi.
Meyasameki naga kinkoma haka.Yafada yana karewa jikinta kallo?"kaifa.kafiya rainin wayo Wllh sainai tafiya tama.. ai yana jin ta ambaci tafiya sai yashiga taitai yinsa..tashitai tayi.kamar xata nan yashiga bata hakuri,tareda cewa yadena,, to dama,Itama dawasa takemai.kawai dan tasamu yadena, saboda.tunda yafara fadar haka to saidai Allah yakiyaye.. amma tsafa xai" aikata.abinda itakuma bata son yafaru.tasan indai be gadama ba yanxunnan xai iya yin komai.
To naji amma karka kara. in kuma ka'kara to baxan sakee xuwaba. Ai baxanma kuma. nansuka shiga firarsu ta "yan uwantaka Yusip dai daurewa kawai yake. dan kar Ummu tagane halin da yake ciki..
Baya son tashiga damuwa ta dalilinshi. amma harga allah.xaxxabin ya kuma dawomai kuma wannan karan ma. Jiyake kamar kashin shi xai tsage..jiyake kamar ana kwada mai guduma.
Karfe (5:00)"nayamma'dai Ummu.taimai slm ta koma gida".tana"tasanar da mommy Yusip ne ba lpy shiyasa taga.tajima bata dawo.dawuriba. To" meyasame shi Yusuf din?wllh momy.bayacin Abinci kinga yanda yakoma kuwa gaskiya yana jin jiki sosai."toAllan yabashi lfy gaba dayansu suka amsa da amen..
"Washegari da sassafe tadauki hanyar xuwa"gidan su. Yusip'tana shiga"bata tarar da kowa a farlon"ba. Da alamuma mutan gidan basu tashi daga barciba"bare ayi xan can'dora abin kari. "Karasawa tayi ta kwan kwasa kofar tasa.amma ba"a budeba. hakan yasa takara dukan kofar a karo nabiyu..
shima dai shiru.To koyafita"ne.A'a gaskiya babu inda xashi.
Da karfi takuma dukan" kofar saigashi ta bude".
wata ra'xananniyar.kara tasaki. saboda firgici bata sanda ta saki kayan A'bincin da taxo da. shiba..jijjihashi take tana kiransu nansa. Yusip dan allah katashi karmin haka dan allah.waiyo allah nashiga uku. da gudu tayi gurin firig ta dakko ruwa mai"sanyi ta balle marfin. jikinta sai rawa yake.. ruwan ta watsa mai a fuska amma ko gexau. Beyiba. hakan kuwa ba karamin dimau"ta ta yakuma yiba."komai ya kwace mata tarasa meya kamata tayi".kawai saita kifa kanta A'kirjinsa. ta saki kukamai tsuma xuciya..
" Tajima tana kuka dataga dai kukan baxai yuba saita dauki wayar"shi ta dauka ta'kira?wayar yaya Aliyu.tana shiga amma ba a daukaba takira yafi sau"goma amma bedaukaba,, da takaici ya isheta setayi wurgi da waya.
"Ruwa takuma fesamai a fuska. cikin Ikon allah.saigashi?yaja dogo nummfashi.amma idanunsa a'rufe. ruwan ta dinga shafamai. har"yafara bude idanunsa..
Numa fashinsa'ne yafara"kai komo.A'kuma daidai lokacinne taji karar ringi din wayarsa. Aliyu"ne kekiran dauka tayi.slm yayi ta amsa yacika da mamaki da jin muryar Ummu.. kekuma meya hadaki da wayar Yusip? Ai. shine bashi"da lpy kuma baya numfashiÓkamarya baya numfashi yakuma jefo mata wata tambayar?nima bansaniba. kawai naxo na ganshi baya nimafashi.. To ganinnan xuwaÓamsawa tayi da toÓ
ÒYana katse kiran yasanarwa da mommy"Yusip ne ba'lfy.ko numfashi bayayi"yana gama fada"mata yafice batare da yajira" amsarÓtaba...
Han kalin momy yatashi. matuka"itama saita dauki hijab dinta tabi bayanÕÕshi kusan tare suka ÒIso da shi.tsakanin mommy da aliyu har rige?shiga gidan suke.. "Bama sulurada jamila dake xaune A farlon ba"suka shige dakin YusipÓ
Tunda suka shigo"take binsu da wani wula kantaccan kallo. sukam basuma santana yiba"Ubaida dake sakkowa daga bene.. tagansu sunshiga dakin YusipÓda'sauri ta karaso tana tambayar maman ta mekuma wa innanÓ munfa kan' cikin gidannan?Oho nima ganin"sunai suna shiga sa shin Yusip. To ko Yusip ne bashi"da lpy dan raban da na ganshi tun randa,, muka xubamai maganin gurin boka yakici.bansake ganinshiba. kuma gaskiya baya fita saboda kullin motarshi tanan a ajiye.. gaskiya da matsala..
Suna shiga suka tarar da Ummu.xaune ta xabga uban tagumiÓtana kallanshi.ga hawaye nabin kuncinta"tana ganinsu ta yi gunsu. tana nuna musu. Yusip dake kwance rai a hannun Allah.. mommy kutema kamin kar ya mutu. dan Allah,, Wllh nima binshi xanyi mommy karki manta Yusip mara yane bashida Uwa?Ummu,,kiyi shiru. In sha Allahu xaisamu lpy.. kai Aliyu kamashi kasa amota mutafi asibiti,,
Suna xuwa akayi emergency room dashi yayinda Ummu tace saita bisu ciki. amma suka hanata saita fada jikin Aliyu tasaka"mai kuka wai yace subarta tashiga.. lallashinta yashiga yi yana gayamata kalamai masu kwantar da hankali har yasamu tayi shiru.
""Dr. sukashiga bashi temakon gaggawa. da kyar suka samu nasarar ceto numfashin"sa..Anashiga dashi daddy da abba suka iso acibitin.. cike da tashin hankali.mommy ce tayi musu baya nin komai. kuma in allah ya yarda xaisamu lpy gada yansu suka amsa da amen.. babu abinda Abba keyi sai share xufa. dan yashiga tashin hankali musamman"ma.daya tuna da matarÓsa wato mahaifiyar Yusip sai yake ganin shima Yusip binta xeyi..kamar daddy yasan abinda yake tunani..
Kayi hakuri cuta ba mutuwa bace insha Allah xaisamu lpy. nan bada jimawa ba. kaidai kayimai addu"a..sabida ita yake bukata.a yanxuÕÕ
Suna cikin"magan. Doctors dinda suka shiga dashi suka fito. Inda sukanemi ganawa da mahainshi..
*******
Bayani sukamai kancewa a kwai abinda yake damumshi.yaxama lallai anemo mai abinda yakeso"matukar anason yasamu lpy kuma yana da yawan"sa damuwa"a ranshi. ga rashin cin abin ci.shima babbar matsala"ne..
Wannan bayani bakaramin raxana Abba yayiba.to yanxu xamu iya ganinsa Ey amma ba'a san yawan magana. godiya Abba"yayiwa Dr.sannan sukai sallama. jiki a sanyaye.yasanar da su komai??
```Kusani daukaka na Allah ne.wani bawa bai isa yasaka kaxama sananne a duniyaba..ka kama Allah.shine madogara"```
BY.
Mmn hibbat
MATAR YARO
F. J. W. A
Page (18/19)
*BAY*
*AUTAR FARIN JINI*
{Mmn hibbat}
_____________________Jiki yasanya ye yasanar da su komai. dakin da aka"kwantar da shi suka shiga"duk wanda yake Cikin da kinsaida yaxubda mai da kwallah"Ummu kuwa ba magana"gadan da yake kwance ta tsaya saitin kansa