Showing 27001 words to 30000 words out of 34708 words

Chapter 10 - BAN FI KARFINTA BA COMPLETE HAUSA STORY By Aminatu .txt

Aminatu   

29 Nov 2024

1307

kwata? idan nafara yimata maganar saita bar gun" ko kuma tayi banxa dani"plsssss Abba ina santa so me tsanani Abba idan narasa Ummu to nima xaku rasa ni" ina mata sanda ban san taya xan fade shi ba.



Murmushi Abba yayi irnnasu na manya kana yace Yusip ka kwantar da hanka linka Ummu taka ce amma fa inka kwantar da hankalinka ni kuma namaka al'kawarin nema auranta gurin dan uwana harse inda karfina yakare.amma da shara din xaka cire damuwa aranka.



Murna dadi farin Cikine suka lillibe yusif har besan sanda yaduro daga kan gadon da yake ba ya rungume mahaifinna shi b.Abba Abba Abba nagode ban san dawana irin abu xansaka maka ba abba kayimin komai narayu.Allah yakara'ma nisan kwana ina kwaunar ka"abba na sai ya kuma rungume shi
Nima ina kwaar ka my son.



"Abinda yasa abba be sanar da Yusip andaura auransa da Ummu. ba sabida yanaso abi komai a sannu"kuma yana san yaba shi mamaki Amma ba yan xuba.se an sallameshi daga asbiti tu kuna saiya sar masa komi.



To agefe guda kuma"bayan sungama waya da Ubaida.wayr ta ajiye tanufi dakinsa baya ciki dakin amma tajiyo motsin ruwa a toilet da"Alama wanka yake yi"shiiga itama. Tayi suka yi wankan tare saibin ta yake. Da wani shu umin kallo"ita tana maida maida murtanin nata murmushin.yadai madam koxan samu kari? Da sauri ta kallesa tana yimai harar wasa kana tace waikai baka gajiya ne inba sokake ka kafar min da riji yar ba..



"To""aike dince ai kwai manyan kaya bana gajiya da cinki bana gajiya da tsotsar nonuwannan naki masu laushi kamar auduga yana maganar yana kwance ta tawul dinda ke jikinta.Man yan nonnuwanta suka fito sarari"Aiko yayi saurin cafesu yana kara murjesu da hannu tini yafara fitar d ita daga hankalinta"dayan yasaka a bakinsa yana tso tsa ga kuma dayan yana mamma tsa mata. Shi.



"Tuni suka kuma komawa ruwa saban romance ya shiga yimata na fitar hayyaci bai dau dogon lokaci ba yashige ta nan yafa kaiwa da komawa itama tana taya shi ihu suke Amma na dadi ko wannensu soyake ya gaji da dan uwansa. ita kama harta fara gajiya"shi kam ko alamun gajiya babu a tare da shi'yauma saida ya gajiyar da ita matuka.jin dick din sata ke har mako garanta" xamewa ta farayi tana turesa nidai kabari nagaji wannan waca iri yar jara bace.





More comment more type


BAY.
AUTAR FARIN JINI
MMN HIBBAT

please share &comment..



















MATAR YARO

F.J.W.A


Page (24/25)



*BAY.*
*AUTAR FARIN JINI*
*{Mmn hibbat}*

__________________Nidai kabari nagaji wannan waca iri yar jarabace.
Dola yarabu da ita badan ransa yaso ba Amma kuma baxe iya xama da maca daya ba dola ya kuma samo wata.jara babbiyar wacca xasu kwana yana cinta bata reda yaga jiba" dan yafis kanci kubrah baxata iya da shiba dik dacewa tana da ni'ima shiyasa baya gajiya da ita"tashi tayi ta koma toilet din ta kuma watsa ruwa" tafito yanan kwance inda ta bashi"ko boxes babu a'jikinsa kuma har yanxu abarsa amike take.

Yau kwana kin Yusip goma cif aga don asbiti kuma yane Dr. Xaiba shi sallama karfe goma nasafe aka sallamesu"suka kama hanyar gida tsakanin Yusip da Ummu sai kallo'idan suka hada ido sai ya sakar mata murmushi ita kuma saita dauke kanta a haka harsuka karaso gida"saida suka fara biyawa bitawa gidan su Yusip
Saida Suka rakasa har Cikin daki Aliyu ne ya shigomai da kayansa aiko sunsha hara gurin Jamila da yar"ta Idonsu kamar yafado kasa dan hara'ra duk wannan bai musuba saida suka hada musu da habaici.



wai anyi asara ana shiga da kin kato waya san abinda ake kullawa"wata kilama iskanci akeyi" hum adai fadi gaskiya dan tuni akai walkiya muka ga mutum wato duk abinda kuke bai Isheku ba harse kuntako kumshigo min gida aikin banxa duk bin kun asircemin miji'na keda xuri arki ban isa nace abuba sai anje ansamu wannan muna fikin mijina ki sabida kunri gada kun gama mallakeshi to Wllh baku isaba indai ina numfashi saina karya asirin da kuke mai muna fukan banxa.
Ira iran wa'innan magan ganu Jamila tarin ga" ya da musu Amma mommy ta hana kowa yayi magana babu wanda yace mata ta tafass bare a sauke
Amma fa Aliyu yacika yayi fam badan mommy ta hana suyi magana ba da yau sai ya koyawa jamila hankali saita gane bata da wayo"Da haushi ya ishe"shi sai yafice daga gidan ya koma bakin mota ya tsaya yana jiran su sufito. Shiko Yusip babu abinda yake saibasu hakuri"mommy ce tace kar kadamu Yusip indai abunne mun riga da munsaba batun yauba akeyin shiba kaga kuwa yaci ace mun saba dan haka karkasa damuwa a ranka kadai ji abin da Dr. Yace banda tunani banda kincin abin ci sannan ban da yawan sa damuwa arai.
Kai yadaga mata"sannan yace mommy ngd Allah yabiya ki da gidan aljanar firdausi gaba daya suka amsa da amen"karka damu Yusip kadauka duk daya kuke kaida su Aliyu"to mommy" nan sukaimai sallama suka tafi jiyayi kamar karsu tafi sabida yadinga kallon Ummu Amma ba yanda ya iya"


ÒSanda suka fito jamila tana xaune ta dora kafa daya kan daya jiratake sutan ka mata taci musu mutunci amma se akayi rashin sa'a babu wanda ma ya kalli inda take"aiko taji haushi sosai da sunyi wata maganar da ta yimusu fata?haka suka fice tana rakasu da hara?.
Sunata fiya Aliyu yana mita meyasa mommy ta hansau suyi mgn Wllh da yau saidai ayi batacciya dan saiya saitawa jamila xama daga ita har yar tata. mommy ce ta kseshi ta hanyar cewa.A ah Aliyu baikama ta kace haka ba kaga gidanau mukashiga baka ganin in muka biyo su rigima xa'ayi koma ko ina mukaje muxa a bawa ra shin gaskiya sabida ciki gidansu muka shiga"dan haka karna kuma jin kata da xan can banaso dola yaja bakinsa ya tsuke daga nan babu wanda yakuma yin mgn hasuka iso gida kowanne yashige da kinsa domin yasamu ya yi wanka sannan yayi sallah dan yanxu akekiran sallar axa har.
Tunda suKa tafi yaji babu dadi yasaba da xama dasu na dan kwana biyunnan da sukai" Suna fita saiga Ubaida kamar an wurgota tana wani taunar cungam "kallanta yayi sama da kasa sannan yace malama lpy kika shigowa mutane daki ba sallama"bata bashi amsa ba saima xama da tayi akuje Rar dake fiskantar ta shi tadora kafa daya kan daya kana tace wani abunne danna shigo da kin mijin da xan aura kuma ai bai kamata kamin wannan tam bayar ba sabida kasan cewa nima yar" agidan nan ce duk abinda naga dama xan iyayi..
Dakata Ubaida karki kara kus kuran kirana da mijinki dan kinsan ruwa ba sa'an kwando bane" dubarki yar kace yar kace dan ji kayan dake jikin ki waike nan kinyi ado to bara kiji ingaya miki duk duniya babu wacca na tsana sama dake tsanar da baxan taba yin dana sanim ta ba
Kuma bariki ji bakya daka cikin jerin matar da nakeson na aura"kuma kina daga cikin su mexanyi dake ragowar wasu"
"Barikiji Ina san mata ta taka sane mai Ilimin addini dana boko sannan ta kasamce mai kunya da kamaunkai ba irinki ba da kowana kare da biri ke kiran ki kije dan haka ina maibaki shawa ra da karki kuma tarata da wannan maganar"In kunne yaji jiki ya tsira"abuna karshe dana keso kisani shine Yusip na Ummu ne ita kadai babu wata mace da take gabana dik kyanta dik asalinta ummu ita kaidai xan iya aura in ko narasa Ummu to xan xauna babu aure"harna koma ga ma haliccina
Waiyooo Allah na Ubaida jitayi kamar ta dora hannu akatai ta xunduma ihu kota samu bakin cikin da yacika mata xuciya ya ragu bawai magan ganun da ya gaya matane sukai mata cuwa ba A'ah ambatan Ummu dayayi shi yakara tunxurata
ÒDa gudu tafice daga dakin tana rusa ihu saikace wadda aka aikowa da sakon mutuwa"kaitsa ye dakin ba barta tayi bataji shigo warta ba kawai saijita tayi an fado akanta ana rusa kuka"A'kidime ta dago ta"sannan tace me yafaru naga kina kuka keda kika fita kina murna?.
Mama Yusip yagaya min cewa baya sona baya kaunata kuma baxe aureni ba waini saruran wasuce kuma shi bashi da matar da ta wuce Ummu"haryana cewa indai yara sata to gara yamutu ba aure ta karashr maganar da sakin kuka mai kona xuciya"
kan uban can shi yama isa Wllh yayi kadan ko mahai finsa bai isa yayi ja yayya dani ba bare shi dan karamin ta haliki ta shi muje kuma ki kwantar da han kalinki aure kamar anyishi wllh indai raye saikin xama matarsa kuma bai isa ya tsallalake maganar kiba kuma bashi da matar da ta wuceki.
Tana fita yamaida kofarsa yarufe sabida yasan xasu iyaxuwa ita da wannan mahauka ciyar uwar tata sucikamai kunne da xagi shi yasa ma"yayi hakan dan baya san hayaniya ta mai yawa aka.
Aiko suna xuwa sukaga kifar agar kame jamila ce tashiga bugu baji bagani Amma ba'a bude ba''saita kama xage?tana cin alwashi.Yusuf indai akan wacca shegi yar Ummu kake wula kantamin ya"to wllh saina yimata abinda ko uwar da ta kawo ta duniya saita tsane ta" shidai Yusuf yana jinsu yayi biriss da du haka duka gama yan xage xagensu suka koma farlo suna kara tattaunawa"
Ta yanda xasu bullowa lamarin
Aban gara Ummu kuwa bayan taga shirinta na kwaciya tsaf"saita haye gado da niyyar tayi bacci Amma baccin yakixuwa"kuma da ta rufe idonta saita ringa ganin Yusip yana tsotse mata lifs"ai kowa bacci ya gagara"lefs dinta da yasha tsa gurin Yusuf ta shiga shafawa tana sakin ajiyar xuciya"to me hakan yake nufi OhoÒSaiwaje jan asuba bacci yadauketa acikin bwccine tayi mafarkin Yusuf ba shida lpy yana ciki damuwa kuma ita yake bukata domin sunanta yake ambata"yanaso ya karaso inda take Amma ansa wani abu anyi musu katanga waiyooo Allah wata kara tasaki da saida ta janyo gaba daya muta nen gidan"
ÒMommy ce tafara shigowa tana kare mata kallo bacci take Amma sai juya kai take tana tittirje kafa funta"da alama mafarki take gadan mommy ta haye ta kamo ta tarungume aji kinta tana tofa mata addu'o'iÓ
A'haka har akasamu tayi shiru ido tabude tabganta ajikin mommy mamaki yakuma kamata ta bude baki xatyi magana mommy ta daga mata hannu bata karacewa komai ba har bacci yakuma dibarta"saida mommy ta kara tofeta da addu"a sannan tajawo mata kofar ta fito.
Bata kuma farkawa ba saida akayi kiransallaalr asuba sannan ta shi ta dauro alwala taxo ta gabatar da sallah sannan t kuma komawa bacci karfe shida nasafe ta farka burosh kawai tayi tafice faga dakin kaitsaye da kicin tanufa domin ta dora musu abin kari.kan ba kwai ta kammala komai gida sai kamshi yake wanka taje tayi sannan taje dakin mommy ta gaida iya yan nata tare da sanar da ita angama abin kari"Abbane yashiga sanya mata albarka" ita kuma tana amsawa da amen"Abba na.

Plsssss share an comment



BAY
AUTAR FARIN JINI
MMN HIBBAT.......???






















MATAR YARO
FARIN JINI WRITERS ASSOCIATION
{{Kungiya Domain wayar da kan mata Farin jini writers domain cigaban mata.}}

F.J.W.A


Page (26/27)



*BAY.*
*AUTAR FARIN JINI*
*{Mmn hibbat}*

____________________kai tsaye dakin Aliyu ta nufa domain angama abin kari yatashi kada ya makara agurin aiki"Tana xuwa ta fara dukan kofar da karfi"Afusace Aliyu ya farka daga baccin da ya daukeshi'kowaye wannan da yaxo ya ktsemai bacci Cikin ba cinrai ya tashi ya nufi kofar"saida ya tambaya waye? Ya nice katashi kar lokaci ya kure ga abin kari harna gama" Aliyu da ransa yagama baci yadaka mata wata uwar tsawa" da saida ta fir gice."Da halla malama matsamin daga nan"sabida rashin hankaki shine xakixo kina bugamin kofa kamar wacca take bina bashi.
Wllh inna bude kofar nan nasameki saina kakkar yaki"juyawa tayi ta koma farlo tana kun kuni"xaune ta tadda su abba harsun fara karyawa' kujara taja xauna bata reda ta fara cinnata abin cin ba" daddy ne ya dube ta yace mamana ya akayine naga ranki abace" saida ta kuma tunxuro baki gaba sannan tace ba yaya Aliyu bane waidanna ce yaxo yayi karin ku mallo shine ya dinga xagina yana cewa saiya karyani.
To kyalaeshi xaixo yasameni"daddy na'gama magana Aliyu yashigo saida yaxauna sannan yagaida iya yannashi daya bayan daya suka amsa cikin sakin fuska"daddy ne yalura da irin kallan da Aliyu yake aikawa Ummu da shi" itama tana mayar mai" daddy ne yayi magana da cewa Aliyu meya hadaka da mamana har kake ikrarin saika karyata"saida yakuma wurga mata harara sannan yace daddy wannan yarin yar bata da hankali kwata? kawai ina Cikin bacci naji ana dukan kofa kamar xa'a karyata"wllh daddy naxa wni abunne yafaru"ashe kawai xuwatayi ta katsemin bacci da sunan ta shi" ke haka ake tashin mutum daga bacci ahaka xa'amiki aure baki iya komai ba..
Kafin daddy yayi magana Ummu tai caraf tace eyy din naji ban iyaba saika xo' ka koyamin"takarashe tare da murgu da mai baki tashi yayi xai kaimata maxga daddy yada katar da shui da cewa karka kuskura kata bata"Wllh babban banxa da akayi" ba tema kon ka akayi ba" inda bata je ta ta sheka ba aida kama kara.
Komawa yayi yaxauna yana kara hararar ta"itako sai gwalo takemai tana jin dadin yanda daddy ya tare mata"sai yanxu mommy tasa musu baki acikin maganar tasu' gaskiya dadin yara kana sankai bakaga abinda taimai ba kuma saika goyi da bayanta haka akeyi tsakani da Allah fa....
Yauwa mommy na taremin kinga daddy yafi santa ko aidama nadade da sanin daddy uafi san wacca munafukar maifuskar muna fukai kawai.yafada yana kara harar ta.kyalesu babana aisu sunfiya fiya sankai. Aukema haka xakice"daddy yafa da yana murmushi to haka suka cigaba da karinsu Cikin raha"bayan sungama mommy ta cewa Ummu ta kawai Yusip nashi abincin saida tayi kamar tayi kuka dan Allah yagani bata san xuwa gidan kodan Ubaida da mahaifiyar ta....
ÒTana shiga tasamesu a farlo.slm tayi Amma babu wanda ya amsa" data'ga haka saita wuce batare da takara ce musu Uffan ba"hakan kuwa ba karamin haushi yabasu ba. sun so tayi wata mgn su fal mata.tana shiga tasa mesa" yana shirin fita'sama?suka gaisa ta bashi kulan abincin.. babu abinda yake sai aikin kala ta" itako dik ta kagu ta tafi dataga bashida niyyar cin abin cin saita cemai xata koma gida idan yagama ya kai kwanan. bai so hakan ba Amma tadage tana da aikin da xatayi..
To yace tareda mikewa yayi mata rakiya. A'ah kabarshi nagode basaika rakani ba. Ni kama saina rakaki wllh yafada yana marairaicewa"saitayi saroro tana kallan sa" da yaga kallan yayi yawa saiya hura mara iska a idonta"da sauri ta dago tana du bansa sai yanxu tagane wauwtar datayi na kuramai ido'karma yayi xargin wani abu"saita waske da narkamai uwar harara" daganan kuma suka jero suka fito gwanin sha'awa.
Sai surutu yake janta da shi amma taki kulashi.......
Ubaidace tsaye ta rikr kugu sai girgixatake tana jifansu da mugun kallo.bama susanta na yiba"tafiyarsu kawai suke harsunkai bakin kofa.. Ubaida tai kukan kura ta shako wuyan Ummu'ta wanketa da mari harsau biyi"agigice Ummu ta dago tana kallan Ubaida da tarike kugu tana gir gixa"To yar gidan marasa kunya kedan bakida mutun ci shine kike wani biyoshi har cikin gida da suna kin kawomai abin ci ko" to bara kiji Wllh Yusip nawa ne kuma ke biki isa kin aureshi ba inadai ina numfashi a doran duniya"sannan xan miki gar gadi na karshe da kifita a harkar Yusip domain nawane ni kadai" Yusuf na Ubaida.bata karasa abinda take sanfada ba tahi saukar mari akun cinta harsau biyu..







More comment more typing............???



BAY.
AUTAR FARIN JINI
(MMN HIBBAT)...










MATAR YARO!!!
FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION
{{Kungiya Domain wayar da kan mata Farin jini writer's domain ci gaban mata.}}

F.J.W.A

*BAY.*
*AUTAR FARIN JINI*
*{Mmn hibbat}*

Page (28/29)

__________________Yusip ne tsaye yana huci" yanunata da yatsa kana yace ke dabba idan kika kara dora wannan kaxamin hannun naki ajikinta to ina mai tabba tarmiki da saina kakkar yaki naxa xubar kuma na karya banxa"banxa yar tasha ke yanxu har kinda bakin da xaki cewa wani dan iska.To fa iya shaka Ubaida ta sha dan sai huci take kamar wata kubu buwa yana gama yaba mata wa innan muga yan kalaman suka fice saida yara kata harb bakin get sannan ya"dawo ai Ubaida tana ganin sun fita tare ta dora hannu aka ta daddage ta kwantsa"ma Ihu' da saida Jamila tajiyo" aiko ta ta ho asukwane ganinta du kushe ahaka ya'sata tai saurin karasawa tana tamba yarta lpy waye yamutu me akayi mata? Amma babu amsa sai Uban ihi da takeyi tana magan ganu waiyooo na shiga uku na yanxu yaxanyi da rayuwata Saida jamila ta daka mata tsawa sannan ta ga yamata komi harda kari adai dai nan Yusip ya shigo Cikin farlon Ai Jamila tana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login