Showing 12001 words to 15000 words out of 34708 words

Chapter 5 - BAN FI KARFINTA BA COMPLETE HAUSA STORY By Aminatu .txt

Aminatu   

29 Nov 2024

1304

wata atamfa baka mai manyan xane anmata adonj..
ko birixiya bata sabs saboda ta gurxu agurin yaron da ta raina.


shakam tunda yafita kai tsaye gidansu yanufa gabanshi yana dukan hamsin?
dan yasan abinda xai tarar idan da sabo yaci ace yasaba.


Yana shiga yatarar da ita axaune tana wani dora kafa daya kan daya. tana wani irin taunae ciwengam jikake kas kakas. kaida kaji kasan irin goggun yan" duniyannane da suka jima acikin ta.

slm yayi baidamu data amsaba.dan yasan bama xata amsaba ilai kuwa bata amsaba din saima ta cigaba da taunar ciwen gam dinta.


aikin banxa iskadai na wa halar da mai kayan kara kaje kaje kananeman yar" matsiyata ga inda arxiki yake amma saboda anriga da an. asirceka kaxama salla mamme sai yanda sukace dakai.


hhhhhhh tabushe da dariya inbanda abinka inakai ina waccan uwar matan yarinya tagama girma gabadaya babu wani abunda xakaji na mu'a'malar aure hhhhh kai na tabbata kodan run dadinnan na jima'i yanxu baxa a samu ajikinta ba.
yo inama xa'a samu matar da bata tan tance mace da na miji..


Yana jinta shidai bai tan ka mata ba yana shiga dakinshi wanda basaina fada mukuba kunsan dakin gwau raye labulayene sai katuwar katifa ba laifi dakin tsaf da shiyashi gyara Kwanciya yayi yana tunin magan ganun da waccan matar da ta fadami shi dai duk abinda xatayi saidai tayi.


danshi wllh bata isa tasa shi ya auri waccan yar tataba mema xaiyi da ita dan batada abinda yake bukata ajikin mace yarinya duk tagama lalacewa awaje yana da tabbacin yafi karfinta inda xa abashi ita wllh kotashi baxata iyaba daukar shiba.
ma ana inya hau kanta saidai uwarta ta haifi wani.




BAY.
AUTAR FARIN JINI
MMN HIBBAT......???
[31/12/2021, 6:32 a.m.] My aritel numb: MATAR YARO


F.J.W.A


*BAY.*
*AUTAR FARIN JINI*
*(Mmn hibbat)*


Page (9/10)


*ASALIN LABARIN..*


_______________Alhaji.Usman Abubakar Shine Cikakken Sunan Shi wato mahaifiga Umme kenan Wanda yake yayanega Alhaji.Muktar.Abubakar mahaifiga Yusif. Asalinsu Mutanan {Ikarane} ta jihar xariya Wanda harkar aikine yakawosu garin Kano.

Inda suke xaune A unguwar nasarwa J.R.A,, Alhaji Abubakar da Alhaji Muktar yan" uwane uwa daya uba daya. Matar Alhj Abubakar ta farko Itace hajiya Sadiya wato momy.
Auran gida A kaimusu tunbashida Abindunuya suke xauna lpy kowa naganin mutunvin dan uwanshi..
Sunada yara biyu. Aliyu shine babba Sai Aisha wacca taci sunan mahai fiyarsu shine suke kiranta da {Umme}.


Yusif shine da nafarko ga Alhaji mukta Kasancewar shi da yayi Auran baisamu haihuwa da wuriba Anje asbiti anfita kasa shan waje ba adadi anyi na hausa amma shiru har sunfar cire raida samun haihuwa.

Dayake allah gafurin Rahimne Saida suka shekara Biyar da aure Sannan allah yabasu haihuwa Alo. kacin Umme tanada shekara shida,, ta haihu lpy ta da namiji kowa yanata murna.


Dr. sukace nanda jibi xa a iya sallamarsu aikuwa.. jibin aka basu sallama Suka dawo gida Kwanan subiyu da dawowa jini ya yanke mata bashiri suka tafi asbiti. inda


Dr. suka shiga aikinsu daya dags cikin Dr. dinda suka shiga da itane yafito dasauri Alhj muktar yatareshi Dr. yajikinnata dasauki munsamu nasarar tsada jiniamma gaskiya tana jinjiki yanxudai muna bukatar jinin daxa a kara mata Saboda ta xubda jinisosai..


"to yanxu xa a iya daukar nawa asamata a' xa"a iyasamata inyaxo daya danaka dakin da ake gwaja gwaje Sukaje imda akayi sa'a jininsu yaxo daya. Akasa mata masha allah jiki yayi sauki sosai..


Amma me bayan jinin yakare sai yake biyowa ta kasanta Dr. sunyi iya kokarunsu ganin sunkuma tsaida jinin Amma abin yaci tura dole suka xubawa sarautar allah ido. jikifa yarikice sosai..


"Misali karfe uku nadare allah ya amshi abinsa mutuwar da ta girgaxa kowa na family din. Alhaji mukutar kuwa abin ba'a magana gaba daya yagita hayyacinsa sai sambatu yake yanxu shikenan.. hawa U. kintafi kinbarni.

Ahaka har akai sadakar uku inda akabawa sadiya wato momy dan domin ta kula da shi madara akebashi tunda ita baxata iya shayar da shiba saboda ta dade bata haihuba inda tarike amanar da akabata tsakani da allah bata taba bambantashi da ya yamtaba komai iridaya takemusu inda suka shaku da Umme sosai komai tare sukeyi.


Bangaran Alhaji muktar kuwa bashida matsala danshi bamaya marmarin ya kumayin aure gani yake tunda yarasa Hauwa u. to baxai kuma samun mace irintaba.

Bayan sadakar bakwai Alhaji muktar yakira dan uwansa wato Alhaji muktar kan mganar yakara aure Gaskiya yaya. ni yanxu''aure baya gabana dan haka kawai abar, xan can tom shikenan tinda kace haka allah ya xaba mana abind yafi alkairi amen.

yusip da umme inka gansu karantse da allah uwada ya ubadaya suke. dan a School.
ma baxaka taba cewa ba uwssu dayaba...
Akwana atashi bawuya gurin
allah.

saida Alhaji muktar yashekara uku batare da ya kuma yinkurin yin wani auranba.. kwatsam allah ya hadashida da jamila'
jamila dai irin matan nanne wanda suka gagari iya yansu.wanda saida"tagama. sheke ayarta awaje tukun tayi aure ta auri wani alhaji wanda kudinshi kawai takeso bayan ansha biki. kwanan ta biyu da tarewa war tata. tafara laulayi Anaxuwa asibiti Dr. yana dubata gwajin farko aka tabbatar tana dauke da cikin wata uku. Alhji yayi tsalle yadire yace baisan wannan xan canba.. Atake anan ya dankara mata saki uku. kuma yace karta kuskura takoma mai gida tinda babu abinda taxo da"shi daga gidansu Kuka take tana bashi hakuri ko kallan inda,,, take baiba yasakai yafice daga asibitin.

Haka ta nufi gidansu inda tayi yunkurin xubda cikin jikinta amma allah yayi saiya shaki iskar duniya haka tahaifi diyarta mace. sannan takuma bude saban shafin rashin mutunci. hartakai takawo wataranma bata kwana agidansu.

Ana haka allah yahadata da Alhaji muktar wato mahaifin. Yusif inda aka daura auran kamar wanda akarufewa baki haka akayi auran ba bincike.
tunda akayi auran bata taba xuwa sungaisa da momyba.


dayake momy bamai daukar duniya da xafi bace saitaje suka gaisa ganin irin kallan da take bintada shine yasa jikin momy yayi sanyi.
tunda taxo gidan take shuka tsiyarta dan ta kakkane gidan Yusif kuwa bata sakar mai fuska tajima gabadaya ta tsaneshi to shima tunda yaganta yaji kwata kwata bataimaiba.
haka rayuwa tacigaba da tafiya
inda umme taxama cikakkiyar budurwa inda jamila taxuga mahaifin yusif kamcewa ya amshi damshi tunda yanxu yanada aure.
haka kuwa akayi yusip yadawo gidan su. badan ransa yasoba.
ti momy bataji haushiba tinda gidan mahai finshine.


Ahaka rayuwa tacigaba da tafiya da dadi badadi hakadai. todama da yarta taxo gidan saboda iyayanta sunce baxasu riketaba saidai
ta tafi da yarta tunda itama tadebo hali irin na uwarta dan ita harta taxarce jamila dama ance baba'ma da baban.sa.haka kuwa, akayi.tunda taxo da ita take ta shishshigewa yusif shiko baima san tanayiba saida taje tasanar da mahaifiyarta wato jamila saboda allah yana gani sanshi take kuma sona aure dataje mata da.maganar"ma' saicatayi ainima xanso haka kodan mugaji dukiya mai tarinyawa haka sukashiga bin malamai da bokaye amma duk inda sukaje banasara wani bokane yasanar dasu cewa xa ayi nasara amma bayanxuba saboda a'kwai wadda yakeso sunkadu iya kaduwa.. amma dayake ba allah arasu haka sukatso da kargin guewa yusip kuwa gaba daya hankalinshi yanaga. Umme. haka kurin saiya dingajin wani abu gameda ita da baxai iya fassara shiba to anahaka Dady da abba wato mahaifin Umme da Yusif.

Alhaji habubakarne yafara magana Am'dama wata wani tunani nayinaga yakamata nayima magana nace maixai hana muhada Umme da Yusif aure kodan xumuncinmu yakara karko hakane Saidai mai xaihana muji tabakinsu ko suna da wa inda sukeso??
ehh kuma hakane ammani na tambayi Umme tace bata wanda takeso Amma nabata xabi kota kawo wanda takeso koni naxaba mata Saboda haka kaima saika tintubeshi shima muji tabakinshi. to in allah yayarda. xanmai maganar,
Alhaji mukatar yanaxuwa yatari Yusif ko yanada wadda yakeso axahiri shifa ummu yakeso amma ina yasan tariga da tayimai nisa kuma xace yayimata kan kanta saboda yasan halinta batinyauba..haka yanaji yana gani yatauye kanshi. A'a Abba nibabu wacca nakeso to nabaka nanda sati biyu kaxomin da wacca kakeso inba hakaba ni xan xaboma.matar daxaka aura.
Araxane yadago yana kallan. abbannashi? Yes kasan kuma bana magana biyu dan'haka xabi yarage naka...
jikiba kwari yatashi yana tunani inaxaisa kanshi to abangaran

Umme ma hakan take itafa gaskiya batada wanda takeso hasalima ita bata kula samari. gashi Dady bai gaya mata da wanda xai hadataba wannan shine babban tashin hankalinta.

Allah sarki Yusif & Umme
ban garan jamila da yarta suma basuxaunaba dan kullin suna kan hanya xuwa gidajan boka yansu da yan tsubbu dikda anriga da ansanar musu abaya baxasu samu nasaraba.


Lokacin da aka dibarmusu yacika amma acikinsu babu wanda yakawo xabinsa. to yusip yamaganarmu da kai a ina muka kwana uhm gaskiya abba haryanxu bansamuba to shikenan. naxaba matar aure wadda naga ta dace dakai gabnshi nafaduwa yace abba koxan iyasanin wacece eh bakowa bace illah yar uwarka umme. murna gurin yusip ba a magan. amma saiya dake yace to abba dik abinda kayi shine mafi alkairi. ya ansa da amen. topa yusip abinnema yasamu..

bakaramin kaduwa jamila taiba da tasamu labarin wai xa a hada yusip da umme aure aiba karamin ta shin hankali suka shigaba ita da yarta nanfa suka. kafa wa umme kawon xuka.


to lokacinda Da dady yasanar da ummu xai hadata aure da yusip baka ramin gigita tayiba xasu tuna. shine page dinmu na farko.
shine mukaji umme tana kuka tare dabawa dady hakuri kan yajanye maganar auranta da yusif. hartakecewa shifa yarone meyasani a harkar aure wllh na tabbata babu abinda xaimin..









``wllh typeng dinyau yafi kowanne lalaci amma amin afuwa in allah yayarda.page 11 xaixo adaidai ammafa innaga run kuri"u```

MORE COMMENTC MORE``` TYPENG```


```MAMAN HIBBACE```?????????

BAY.
AUTAR FARIN JINI
MMN HIBBAT.....???







MATAR YARO



F.J.W.A


Page (11/12)



BAY.
AUTAR FARIN JINI
{Mmn hibbat}










*CIGABAN LABARI...*


____________________Ko sallama babu hakatashigo cikin falon inda taga mahai fiyarta wato jamila tana ta maganganu itakadai. xamatai mama kekuma dawa kike tafaman fada haka? hum kedai bari nida wannan dan iskan yaron mana waikin san waccan tsinanniyarce bata da lpy. Shine shikuma yatare agindansu. to wayasanima ko gurin yawanta tayo cikin shege.. waikinanufin waccan matsiya ciyar Umme? Tab ai' wllh bata isaba Yusip nawane nikadai. nifa" na tsaneta. banasan ganinta. kwata? Inkuma ta aureshi wllh saina kasheta inyaso nima akasheni.. Dasauri tarufe mata baki. keme yakawo xancan kisa? a'a karna kuma jinkin baci xancan kisa.. kemeye nadamuwa aikidena damun kanki tunda kinadani, aikin rigada kingama samunshi.. kuma kinji abinda boka yace ai. xa'a samu nasara amma sai anbi komai asannu. eh nasanda haka to sonake ki. kwantar da hankalinki.. kuma kikara xagewa wajan hankalinshi Saboda kinsan maxan yanxu saikana hadawa da kissa da kisisina. dan mukara janyo hankalinshi. Haba mama kema kinsan indai wajan wannanne banda matsala. nandai sukaita tataunawa kan yanda xasu cika muradunsu..

Misalin krfe{2:00 pm.} narana Tafito daga cikin wani shopping male, da kaya niki niki. A. hannunta tana tsaye da alama abin hawa take jira gashi yau ana kwallah rana sosai kuma yau abinhawa wahala yake harta yanke shawarar tafiya akafa inyaso ko a hanya tasamu tana cikin wannan tunani.. wata mota bulu bulack sai shainin take pakin. tayi Agabanta wani kyakkyawane saurayine yafito daga cikin. motar, farine amma basosaiba yana da hanci idanunshikuwa mtsakaitane baxa a. cemusu manyaba kuma ba. acemusu kananuba.. Assalamu Alaikum. sadai ta dan dubeshi kafinta amsamai slmar. Wa.Alaikummussalam dan allah inbadamuwa kixo nakaiki indaxaki naga kina tsaye tundaxu garana. A.a wllh nagode. ta fada Atakaice. magiya yashiga yimata wadda adole tasata amincewa. todama itama tagaji da tsayuwar.Haka tashiga yaja sukatafi yanata yanta da fira amma takasa sakewa saboda bata saba hawa motar wanda bata saniba. Ahaka harsuka karaso tunkafin sukarasa kofar gidan tace ya ajiyeta anan. toyace harta yi nisa yakuma tsaidata dan koxan iyasamu No. dinki saida tayi jim kafin ta karbi wayar tasamai saida yakira yaji tanashi tukun sukai slm..
Tunda suka fito daga cikin motar yake kallansu harxuwa lokacin daya bata wayarshi tasamai No. dinta. kwata? bata lura da.shiba'ma saida taxo daf dashi tukun gabantane ya yanke fadi nashiga uku.na kardai Yaganni nanfa kirjinta yashiga dukan hamsin? to, inya gannima saime aiba harambane ba kuma aiba aurena yakeba nantaji wata kwarin guweyawa raxomata. danaha kai tsaye tayi hanyar shiga gida. batare da'wani fargaba ba..
shikuwa inranshiyayi dubu yabaci matarshi "uwar ya'ya'nshi take tareda wani kato hartana bashi no dinta. sauda taxo xata giptashi yasa hannu yagincikota da karpin tsiya. yana huci yaefi mata tambaya wana dan iskanne ya ajiyeki yanxu?
bata bashi amsar tambaryashi ba saima kokarin kwatar kanta take saboda yama ruko banawasaba dataga hakan baimataba saita gasa mai cixo amma ko ajikinshi kara.matse hannun yayi aiko tasa wata uwar kara.Abin mamaki saiga hawaye sharr? dan ALLAH kasakar min hannu na. tabashi tausayi sosai amma dake muguntace aranshi saima yakara murde hannun wannan karan. kadanne yahana tai fitsari.

Tambayarki nayi shin wancan waye kuma meye alakarki dashi harkike bashi no. din wayarki. cikin kuka tasanar dashi komai.. saida yagata jigata yasaketa. ai yana sakinta tashiga jeromai ruwan xagi kala? sake dankota xaiyi ta kwasa aguje inda shima yarufa mata baya ganin yabiyota yasa takara mai. a' farfaji yar gidan ya cimmata.
matseta yayi da bango kirjinta na gugar nashi waini ammafa gaskiya kin iya wayo. wato kin kwana biyu ba'a sosamiki suba shine kika kawoni nan ko haba aunty kinsanni yarone plx dan allah karkimin da xafi. kinji. itadai kokarinta ta kwaci kanta dan ta fahimci inda yadosa. yatsar sa yasa yana xagaye labbanta gaskiya yayi missing dinsu. sosai xaiso su dan gana yau.
plxx Yusip bana san iskan cinnan naka ya isheni haka.
Bakinsa yake ko karin sawa cikinnata ta kawar da kanta gefe juyo da ita yayi.. yadora bakinshi kannata. yana tura halshansa . yana kokarin dole saiya cafki nata halshan Nanfa kokawa ta barke har allah yabashi nasara. aiko yashiga tso tsar lps dinta kamar wani mai shan mama. Tso.tsarta ke da salan mugunta. dan baka ramin takaici yakejiba in yatuna"wannan gardin da ya"kawota. lps inta yakuma cafka yana shansu tare da dan ciccixawa.hawayene kexuba daga idanunta kamar anbude fampo. sosaitakeji xafin abinda yake mata. yakusa minti talatin yana abudaya. sannan yasaketa,, yana sakinta ta. tsuguna tana rera kuka"kukatake sosai tsayawa yayai yana kallanta. saida yaga bata da niyar dena kukan tukun. yace pls Ummu kidena wannan kukan haka wllh yana taba min xuciya sosai.. Cikin muryan kuka tace Yusip meyasa kake kuntatamin.menama da kake axabtardani akanme xaranika yimin irin wannan abubuwan al.halin kasan niba matar kabace''' plxxx kadena ta kuramin haka. wllh bana"san kanasani abinda banyi niyar yimaba. tana yin maganar tana share hawaye.
Shima kukan yake'yi. Umme. dan allah kisoni ko kakane koxanji dadi arayuwana pls kimin.wannan taima kon wllh ina sanki fiye da kaina hartakai takawo bana iya bacci indai banganki. ada ina ganin sone na yan uwantaka.amma tunda abba yacemin ammiki miji nakara tabbatar da sondanakemiki bawai na yan uwantakabane. sone na aure pls karki kini babu wanda narayu da shi inbakeba pls Ummu kitema kawa rayuwata.Karki manta banida uwa shiyasa nake neman abokiyar Rayuwa wacca xata kuladani tomeyasa kinkasa fa himtata. Yusip baxan iyaba baxan iyaba nakasa tursasa xuciyana. haba ummu karkice haka dan allah.. wllh yusip baxan iya aurankaba kamin kankanta. shikenan ummu ngd da irin kaunar da kika nunamin. yatashi yafitadaga gidan gaba daya da ido tabishi tana tunanibata kyautawa yusip ko banxa ai dan uwantane najini bai canci haka daga gareta'ba saita kuma fashewa da saban kuka. tu
tana hangoshi harta dena ganinshi. tabbas tasan yusip. yanasanta batin yauba amma itafa baxata iya auranshiba allah yagani inko akaimata dole to xasu kara samata tsanarshi acikin xuciyanta. da wannan tunin ta.kwana aranta...
Tunda yakoma gidan yakasa komai jiyakema komai yaficemai aransa.shima haka yakwana yana juyi dayaga baccin yaki samuwa saiya tashi ya dauro. al'wala.. yaringa jero na'fil"fili. yanakai kukan shi gurin buwayi gagara misali. allah kenan maijin kan bayinsa. cikin Ikon allah yaji dik wata damuwa"yanxu babu ita.


Tundaga wannan rana Yusip yadena shiga sabgarta yadena xuwa gidanma gabadaya Shi aladole fishi yakeda ita"gani yake kamarxata tausayamai ta"ce ta Amence da auran sa amma shiru yaukusan kwana biyu kenan amma ba ko mai kama da ita Babu.dik yawani rame ya kanjame yaxama abintausayi Yaudai yakasa daurewa yakasa dena tunaninta xuciyan Shi. Kamar Wanda aka tsikara yatashi dasauri yashiga wanka cikin mintuna kalilan yashirya kanshi cikin wata shards dack bilu wacca akaimata dinkin surfani. Abinka da farin mutun saitaka has kanshi sosai..kai.tsaye gidan su yanufa.

HHHHHHHHH Wata arniyar dariya ce take rashin daga cikin Kungur min dajin gurfane suke A gaban wani kasur gumin book. Idanunshi jajursuke kamar garwashi gashi bakikkirin guskarnan a murtuke Babu fara.A koka Dan. A fuskarsa.
Meke. tafedaku? yafada dawat katuwar muryanshi Wanda hakane Saida ya firgita tasu gawani irin wari dake fitowa daga baki Shi. Cikin rawar murya tace A.A dama Dan mijinane. Nandai tafadamai kimayi gameda su Ummu.da Yusip takara dacewa kuma booka inaso asamai tsanarta Acikin xuciyan Shi yadena kulata auran ma yaji bayason shi. Nanfa boka yahau iyuhu da kururuwa can kuma saitaji anakida harda,,fito gabadaya dajin ya harmitse ai.sai suka rude gadaya Ubaida ta rukun kume mahaifiyarta jamila can.. kuma saisukaji dif. Bokanne ya kallesu daya bayan daya. Sannan yace aikinku xaiyi amma da sharadi. sharadin.shine aljanin daxai muku aikin yace saiya kwana da ita inhar kunaso kusamu abinda kukeso kallan kallo suka shiga yiwa juna. Da Ido jamila tayiwa U.baida alama da"ta Amence kai ta girgixa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login