Showing 30001 words to 33000 words out of 34708 words

Chapter 11 - BAN FI KARFINTA BA COMPLETE HAUSA STORY By Aminatu .txt

Aminatu   

29 Nov 2024

1309

ganinshi ta mike ta ci kwalar rigarsa tana duramai xagi na hauka 'shi kuwa ko ajikinsa saima kokarin bam bare hannunta da yake daga jikinsa"wllh baka isaba akan waccan karuwar taka kasa hannu kada karmin ya to wllh yau saina nunama koni wace hannu ta dga daniyyar marinsa yarike hannun kana yace'karki kuskura kimareni danni ba sa an yinki bane kuma da kike cewa Ummu karuwa Aiga karuwa nan kin ajiye agi danki domain kin san Ummu batai kama da irin ballaga xaxxun mata nan ba yan iska kuma koda Ummu karuwace ina santa sabida in karuwan cinnema nina fara sata a hanya. Yana gana fadin haka yajuya ya koma da kinsa.baidamu da irin xaginda jamila take aiko maiba dan shi nunawama yayi baisan tana yiba data gadai ba kulata xaiyiba saita juya gurin Ubaida da ke dur kushe tana gabxa uban kuka.
Tace Ubaida kiyi hakuri kitashi kuka banaki bane kamata yayi kitashi munemi mafita amma ba kixauna kina kuka ba'dagiwa rayi da jaja yan idonta da suka gama rune da kuka tace mm dola nayi kuka dan bakiji irin baka ken mgan ganun da yke gaya min ba kuma dik akan waccan shegiyar ne" ta fada tana Kuma sakin saban kuka da kyar jamila ta shawo kanta ta samu tayi shiru.....
{11:10}...Nasafe Tsaye take gaban mudubi ta shafa wan can ta goga wan can saida ta kusa awa dya tana shafe shafe da goge? sannan ta dakko wasu kaya masu kyau atamface aka mata din kin riga da siket saidai irin din kinnan ne naxamani dan an wula kanta atamfa sosai haka tagama shirin ta tsaf sannan ta sakko kasa bata sameshi a farlo ba dan haka tai ficewar ta sabida sauri take baxata iya binshi har da kinsa ta ga yamai xata fita' kaitsaye gurinda ake ajiye motaci tanufa wata arniyar mota tashiga mai kyau sai sheki take tana daukar ido hoon tasaki na fitar hayyaci ai saiga maigadi yataho aguje ya wangale mata get ta fita gudu take sharawa akan titi ga wakar India natashi ita kuma tana bi tana kada kai kamar wata kadan garuwa" Tanaxuwa kofar gidan tayi hoon maigadi yataso ya leko domain yaga waye baita ba ganin ta ba dan haka ya tambaye ta watake nema saida ta dubeshi sama da kasa kna tace gurin Ubaida naxo koxa a iya barina in shiga ta fada tana mai kallon wula kanci da farko maiga din yayi mamakin irin kallon da takemai"amma da yaji ta ambaci Ubaida saiya dena mamaki dan kadan daga Cikin aikin kawa yanta"bai kara gigin yin wata tamba bayar ba ya koma Ciki yabude mata ta shiga. Tana gama daidaita farkin tafito tana wani yatsina.wayar ta ta dakko daga Cikin jakar ta daddan wasu lambobi sannan ta kara akunnen ta
Ubaida da ke kwance bakin Cikin duniya ya isheta tama rasa inda xatasa kanta'wayar ta ce ta daururi alamun ana kira kamar baxata daga ba saikuma ta daga bata duba sunaba dan haka bata san waye yake kiranta ba hello Kawata gani acikin gidanku'ai Ubaida tana jin wannan murya saita war tsake.mikewa tayi tanufi kofa hartai bakin kofa sannan ta juyo ta kalli mananta tace mama wannan kawarta wace taxo wacca nabaki labarin bata nan amma tace in tadawo xataxo kadakai jamila tayi sannan ta magntu da cewa kwarai naga neta maxakije kishi go da ita karta gaji da jirnki.
Tana fita ta hangeta jikin motar ta saika da mukulli take tana hangita tasaki murmushi"itama Ubaida murmushin ta kakro ta dora akan fuskarta.tanaxuwa suka rngume juna.saida suka jima suna makale da juna kafin Kubrah ta saketa sannan tace kawata yanaga kinxama wata iriya kamar ba Ubaida dar dana sani?hum kedai bari kwata yanxudai mubar xan cannan mushiga ciki kisamu ki huta danna san kingaji. aikodai wllh nagaji wannan gidann ku da uban nisa yakeÓtun kafin su shigo mama ta saka mai aikinsu"ta kawo mata kayan marmari da dai sauransu tayi bakuwa kan kaceme ancika dainin tabl da kayan motsa baki.
Saida suka gama gaisawa da mm sannan ubaida ta debo mata kayan abin cin ta kawo mata gabta ta ajiye saiwani nan nan da ita saikace wata shugaban kasa ko kuma gwamna. babu abinda da sai ruwa shima dan Ubaida ta ta kura matane'saida ta dan huta sannan suka koro mata bayanin halin da ake ciki"da irin cinmutun cin da Yusip yakewa Ubaida du dan akan wacca Ummu saida kubrah ta gama shan kamshin kana ta magantu da cewa Abin daga gare kune kune kuka tsaya sanya Amma allah natuba wannan har wuyar rabasu xa ayi abinda nakeso da ku shine kusaki bakin aljihu sosai"ta yanda aikin ku xai saurin kamawa Amma kunje gurin wa innan kananu boka yan suna yauda rarku da cewa su bokayene wayasanima ko masu fakewa da bokan cene suke cin kudin mutane..saida ta kuma dibar wasu yan mintina kana tace yanxudai abinda nakeso kuma nake bukata shine kudade masu kauri da tsoka" akwai wani boka na dayakemin aiki.Wllh aikinsa kamar yan kan wuka yake Amma fa aikinsa da tsada dan a kallah saikin xubemai dubu dari biyu kafin yafara yimiki aiki.
Nanda nan Jamie da yarta suka shiga washe baki suna murna hakarsu xata cimmaruwa"jamila ce tafara yin magana da cewa karki damu indai kudine bamu da matsalarsu' to shi kenan.nan suka tsaida Ranar dasu je. gurin bokaÒwa iya xubillah allah kaki yashemu da aikta shirka amenÓ saida ta jima agidan sannan tacemusu tafiya xatayi"har bakin get tarakata cike da farin ciki.
Abbane xaune Acikin opes dinsa mai kyau da tsari ya hadu iya haduwa gashi an kashe dukiya sosaÓ tunani yake idan bai manta ba"Yau satin Yusip biyu da sallamoshi daga gadan jinya kuma ya kwantar da han kalinsa kamar yanda abba yace idan ya kwantar da han kalinshi to shi kuma xainema mai auran Ummu"gurin dan uwansa' kuma yatsaida han kalinshi dan harwata kiba yayi. To yaxama wajibi agaresa da yacika wa'Yusip al kawarinsa da yadaukar masa.. kuma ayau yake san sanar mishi daga shi har Ummu.



```Waiyooo allah na koya xata kaya shin su Ubaida xasuci nasara ko akasin haka shin Ummu xata yarda da auran Yusip ko akasin haka kubiyoni dan jin yanda xata kaya```

BAY.
AUTAR FARIN JINI
(MMN HIBBAT)....???




















MATAR YARO

FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION
{{Kungiya Domain wayar da kan mata Farin jini writer's domain ci gaban mata.}}

F.J.W.A

*BAY.*
*AUTAR FARIN JINI*
*{Mmn hibbat}*

Page (30/31)

Agaskiya kun canci yabo da jin jana ban girma domain kunyi comment yanda yaka mata nima nagode ta kunce dai autar farin jini kuma shalele.allah yabani ikon gama book dinnan lpy

___________________Saida yaga abinda xaiyi a Opes din sannan ya kama han yar dawowa gida domain ya sauke ma Yusip alkawarin da ya'dau karmai.ynashiga ya iske hakimar tashi ta hakimce saiwani cika take tana batsewa" slm ma dayayi bata amsaba bare tamai sannu daxuwa da sauransu'' guri yasama yaxauna akujrar dake kallan tata kana yace jamila lpy inata magana kinyi shiru ko wani abunne yafaru?Cikin gatsali ta bashi amsa kamar haka" Abinda xangaya ma shine kagayawa danka dik randa yakuma sa hannu yada karmin ya" to wllh sainamai abinda bai taba tunaniba saina manta da cewa kai ka haifeshi. Saina wula kanrshi na cimai mutunci magan ganutake na rashin mutunci. Abba kuwa tsayawa yayi yana kallan ikon allah.

Saida taga zage?ne ta sannan yace. waike jamila sai yaushe xakiyi hankali ne ba tunyauba kike irn wa innan abubuwan amma nake kyaleki"to kinsheni Wllh ke idan wata mai hankalice ai Yusip da Ubaida dik dayane bai kamata kiriga nunamai kiyayarki afili ba"sabida shi yaro baya mantuwa batin yau kike nunawa Yusip tsana ba" amma na dauke kaina naxata xaki canxa ashe abinma gaba yakeyi" kashedi da xan miki na karshe karki kuskura kikara aibata min da wllh idan ba haka ba to kishirya barin gidannan"yana gama mgn yata shi yabarta nan xaune sai xare idanu take tana muxurai" nashiga uku na lalace alhaji xaisakeni idan yasakeni inje gurinwa"gaskiya a kwai matsala bai kamata naxauna haka ta faru ba xan koma gurin boka domain yasake yimin aiki" dan da alama asirin jikin alhaji ya wargatse dola nasake saban shiri..

lokacin da Ummu ta koma gida bata yarda sun hada ido da mommy ba sabida bata san tasan abinda yafaru. Hira suke da mommy Amma kwata kwata hankalinta baya Jiki ta mommy ta lura da haka" saitayi kamar bata san meyake faruwa ba da taga dai abin yayi yawa saita kira sunan ta Ummu' dagowa tayi batare da ta amsa kiranba' wai meyake damunki tunda kika dawo kin xama wata iri meya faru ko Jiki Yusip dinne yatshi?.

A'ah mommy kawaidai abinda akeyi maine bana jin dadi Wllh Yusip yana Cikin damuwa dola yadinga rama dan bala in Ubaida da mahaifiyar ta kadai ya isheshi mommy "yau har marina Ubaida saida tayi" mari kuma eyy mommy" Eyyy lallai abinnasu bana kare bane" nan ta kwashe komai ta sanar da mommy" mommy ce ta tsun duma duniyar tunani" Ubaida tana san Yusip tir kashi rigiji gabji lalai akwai matsala..

Kinga kidena sadamuwa a ranki kinji ki kyalesu kibarsu da allah ai duk wanda yariki allah to yagama komai dan haka ki kwantar da han kalinki kicigaba da yimai addu a Allah ya tsare ku daga sharrin su.saida mommy ta tabbatar da ta kwantar mata da hankali sannan ta kyaleta..
Abba yaga shirinsa tsaf naxuwa masallaci wayar shi yadauka yakira Yusip yace su hadu a masallahci a kwai magamar da yakeso su tattauna. amsawa yayi da to abba in sha Allah...

Suna idar da sallah Abba yaja shi suka tafi gidan alhaji abiba kar" dan yasanar masa da komai hatta momy an fada mata" mommy dai addu a take Cikin ranta allah yasa abin yaxo da sauki" Amen..
Haka kurin Ummu taji gabanta yana wani irin fadu itama addu a takeyi komexai sameta allah yasa yaxo mata da sauki" dan tun da ta tashi ta jita yaudai gatanan dai..

Oll dinsu suna hallara a farlo idan kadauke jamila da diyar ta' Abba ne yafara bude taro da addu a sannan yafara bayani' kamar" babban dalilin da yasa muka tara ku" anan shine musanar da ku abinda ba ku sani ba" kuma taron akan kune ku biyunnan yafa da yana nuna Ummu da Yusip. sannan yaci gaba da cewa amatsa yinmu na iya yanku'' munyi muku abinda muke ganin shine cigaban ku kuma ci gabmu..
Inamai yimuku albishir da cewa ni alhaji mukatar na daura auran Yusip da Ummu.tun kafin yakarasa rufe bakinsa Ummu ta kwala wata gigitacciyar kara tafadi kasa sumammiya..


Gaba dayansu sukayo kanta" arude' Aliyu ne yayi karfin halin dakko ruwa mai sanyi a'ka feesa mata"amma batai motso ba hakan kuwa yakara daga wa mommy hankali" Aliyu ma yashiga rudani matuka dan tunda yakeda Ummu baita ba jin tausayin ta irin nayau ba''Yusip kuwa yamarasa inaxaisa kansa yaji dadi" ga koahi ga kuma kwanan yunwa wadda yakeyi dan ita ita kuma ta ce batayi inna lillahi wa inna ilaihi rajun abinda yaketa mai maitawa axuci yansa kenan''
Daddy ne yakarbi gorar ruwan ya kuma fesamata da karfi" Cikin ikon Allah saigashi tayi ajiyan xuciya" ahankali take binsu da kallo" abinda yafarune yadawo mata daya bayan daya"saita xabira tayi wani irin tsalle saigata agaban daddy ta rikr kafafunsa gam tana rokokn sa da yayi mata rai ya janye wannan batun" daddy kaceci rayuwata daddy kada kayi minhaka idan kayimin haka xan kasance Cikin bakin Ciki.. dafa kanta daddy yayi yana yimata nasiha"Amma inatariga da tayi nisa da bata jin kira.. dataga haka saita rarfa gurin Abba tana bashi hakuri"shimadai maganar dayace tayi hakuri tayiwa iyayanta biyayya..


Dauriya kawai daddy yake dan jiyake kamar yace yafasa Amma ina bakin alkalami yariga da yabushe"kuma koba haka ina xai iya wannan aikin na kananun mutane abinda xaifi shine yata yata da addu a allah yabasu xaman lpy"shi kawai yafi alkairi. To lallshin duniya anyiwa Ummu ahi Amma taki yinshi daga karshe kowa yakama gabnsa Yusip ne kawai yarage a dakin"shima yagaxa cemata upan dan jikinsa yayi sanyi sosai" baitaba tunanin abin xaixo ahaka ba" tashi yayi daga dur kushan da yake ya matsa gaban yafara mgn kamar haka Ummu kiyi hakuri dan allah kidena wannan kukan" ba kya ganin xai iya jamiki ciwo ba' da halla can rufemin baki banxa mumfaki kwai kai harni xakaiwa dadin baki lallai kama mugun rainamin hankali to kasani Wllh dik randa kabari aka kaini gidanka"to iname yimaka da albishir da taahin hankali dan baxaka taba samun kwan ciyar hankali ba indai baka sawwakemin ba....





More comment type

BAY.
AUTAR FARIN JINI
(MMN HIBBAT).......???














MATAR YARO
FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION
{{Kungiya Domain wayar da kan mata Farin jini writer's domain ci gaban mata.}}

F.J.W.A

*BAY.*
*AUTAR FARIN JINI*
*{Mmn hibbat}*

Page (32/33)


__________________Haka tacigaba da gaya mai bakaken magan ganu marasa dain ji' dayaga abin bana karau bane sai yatashi ya bar gidan gana daya xuciyarsa cike da bakin Ciki"Amma bakomai dik abinda xatayi saidai tayi aurene yanxu yafara shi kuma Wllh saiya rama abinda tayimai saitagane namiji baya kadan xai nuna mata dik girman mace namiji ne gaba da ita xaicire tausayin a ransa xaigasa mata aya a tafin hannunta saita dan dana axabar sa" in yaso daga bisani saisu gyarota" da wannan tunanin ya isa gida.
lallashin dunyi anyiwa Ummu shi amma takafe akan bakanta na baxata aureshi ba da suka gaji saisuka samata ido, dik tarame ta lalace sai karan hancanta da yake fitowa, tadena yiwa kowa mgn ta dena cin Abinci"sabida gani take kamar basa kaunaeta gabada yansu'shiyasa ta dena ci ta dena sha,,
Yau kusan sati daya dayin abin amma kwata kwata taki sakin jikinta da kowa na gidan a Aliyu ne mai rar shinta shima da yaga haka sai yara buda ita"mommy ma bata xauna haka ba" taci gaba da bata magun guna' iri? aiko ansha daru dan cewatake basa kaunarta gashi harwani magani suke bata dan ta mutu,
Aban garan Yusip abi yahademai goma da ashirin sabida Ubaida ta sakoshi agaba yama rasa yanda xaityi da a kullin ta Allah saita gurinsa idan adakinsa yake saira bishi ko a far fajiyar gidan ywxauna saitaxo ta xauna tana mai wani kwar kwasa ita ala dole saitayi abinda xaisa shi yasota" bata san Yusip ya tsani mace mara aji da yanga' dama can basa shiri da macan da bata da kamun kai bare kuma yanxu da yake ganinshi cikaken saurayi" yauma kamar kulin yana xaune a farfaji ya gidan yana shan iska tunani yake shin yaushe Ummu xata soshi meye aibunsa da xatace bata sansa" tace yayi mata kan kanta" aibaxata gane kan kantarshi ba sai randa suka kwana gado daya idan yakasa wani abu ta shine xata kirashi da yaro Amma ba tariga yimai haka ba tana bata sanshi" yana Cikin tunani kawai yaji motsin mutum akusa da shi baxato ba tsammani yaji anahafa fuskarsa" gawaniwari mara da dinji daya doki hancinsa" dasauri yaja baya yana kwara amai saida ya amayar da duk wani abu dayake Cikin sa sannan yaji dama dama ruwanda ke aje akab table din dake gabansa yadauka ya kus kure bakinsa" dik abinda yake tana tsaye tana kallansa wato shi dik abinda aka shiryamai saiya lalace Amma yacuceta ba kadan ba'
Saida tasa makudan kudade sannan book nata yabata Amma shine xaimata haka a gaskiya yaga da ita ya lalata mata komai tariga da taga shirinta tsaf akanshi Amma shine yayimata wannan toxar cin" dagowa yayi yadubeta sama da kasa kana yace kinji kunya wllh kiriga bin namiji kina cewa kinsa sanshi shi kuma yana yakice wllh kinyi babbar asara" Kuma xan kuma nanata miki akaro nabiyu Yusip na ubaida ne har abada ke barama kiji wllh ko muttuwa Ummu tayi baxan auri wata ba nagwammace xaman a haka
Yana gama fadin haka ya tashi yabata nan tsaye xamatai akan kuje rar tana mai xubda hawaye waime yasa bata cin nasara akan Yusip ne maiyasa dik makircin da xa a kullamai sai ya wargaxashi? Saita fashe da kukan bakinciki" Cikin gidan ta koma tana rusa kuka, jamila dake xaune tana jiran dawowar taji sautin kukan ta saita xabira tana tambayar ta lpy meya faru kodai maganin baimai akiba,Mama narasa Yusip baya sona"kwata yaga yamin baxe taba sona ba har abada saita kuma rushewa da saban kuka" hakuri jamila take bata tana bata hakuri"Ita kanta abin yafara bata tsiro ace yaro kowana sihiri akaimai baya kamashi kai a kwai wata aksa"
Haka taci gabada rarshinta"tana kara karfafa mata guywa akan xasuci nasara, itaida tariga da tagama sarewa' Amma indarai da rabo xasu cigaba da yi' harsu samu nasara akansa.

Yauta kama asabar kuma yau Abba yasami daddy suka tsaida rana daxa ayi biki dan haka sufara shiri kuma yasanar masa komai baya bukatar akawo Ummu da komai itakadai yake san komai hatta gidan da yasiya musu saida yaga yamai nan daddy yaita godiya yana karawa"da addu"A. Harseda ya daka tar dashi dacewa haba ya'ya idan kana min godiya sainaga kamar baka daukeni ama tsayin na mahaifin Ummu da Yusip.Sai a sannan daddy yadena subur budo godiyar da yaketa ta antayowa.


Haka sukaci gaba da tattaunawa akan maganar bikin da yanda xai kasance daddare daddy yake sanar da mommy antsaida rana nanda saiti biyu xa ayi bikin" nan itama tayimai ala sanya alkairi daga nanan bata kara tankawa ba"Ummu fa tasha gyara fatar nan tayi luwai sai sheki take kamar ta Jaririn da aka haifa yau

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login