Showing 15001 words to 18000 words out of 34708 words
Chapter 6 - BAN FI KARFINTA BA COMPLETE HAUSA STORY By Aminatu .txt
alamun baxata iyaba..nanfa jamila tarude sosai tanawa yarta ta da ta amence. Ganin sunkasa magana ya sashi daka musu tsawa katashi kubamu guri inbaxaku iyaba amma kusani duk inda kukaje baxaku taba cinnasara ba. Domin suna tsare jikinsu sosai da addu.a saboda haka aikin Ku yaxamo maiwuya amma kuntsaya...katashi nace tinkan nasan al.jani burguxu ya shanye jininku..
Dasauri jamila tace boka mun amence India bukatar mu xakibiya hhhhhhhhh yakuma bushewa da wannan datinyannshi. To Ubaida bayan da ta iyadole ta yarda tunda mahaifiyarta ta rigada ta amence to yaxama dolenta itema tayarada inbahaka ba boka yasa ashane musu.jini.. wannan dalilinne yasa itema ta badakai...wata yar mkarantar bukka yanuna Mata yace tashiga ta jirashi tunda tadoshi gurin wani wari da hamami suka.kaimata xiyara dasauri ta toshe hancinta jitake kamar xatai amai Saida ta danjima kamin tayi wankan tsarki tashiga cikin bukkar wa'iya xubillah. Kasa xamatai saboda kyan kyami.Ahaka yashigo yasameta duk ta takure guridaya.
Gidan gidan yanufota yana dariyar keta umarni yabata da tacire kayanta nanfa takara rudewa. Saida akasha daru kamin ya cimma burinshi. Ba romac bakomai haka yadanna kai wata raxa nanniyar kara tasaki wadda tsa dajin ansakuwa. Hatta jamila saida ta raxana matuka..Tunda take binmaxa bata taba hadu dame irin wannan bananar ba,,kara turamata yake can cikin jikinta kafin yafara hakarta baji bagani harwani lasan lebanshi yake kamar wani maye Tun. tana ihu. Harta rasa inda kanata yakeba Ashe sumatayi shikuwa baifasa abinda yakeba.harssida biyawa kanshi bukata..lakacinda yaxo xare dick dinshi ne axaba ta farfado da ita.tasha axaba sosai.. kuka take. haka tafito tana tattale kafafu kamar wacca akayiwa kaciya jitake gabadaya gaban ta kamar an.dadda.tsa matashi da wuka"wani Abu yabadu kulle avatar Leda yace su yabata da sun xubawa mai Acikin abinci ko abinsha.sannan yace Nanda sati biyu su kuma dawowa..tunda suka fito daga cikin dajin Ubaida. take rusa kuka ita kuma tana lallshinta dayimata hudubar banxa..
Momy Alhaji Abubakar Alhaji muktar Aliyu..scuba suke a babban falon gidan suna tattaunawa akana maganar biki. Inda Alhaji mukatar yabawa Dan uwansa xabi kanya tsai da ranar biki nanfa sukaita jayeyeniya kowa yana baxai tsaida ba saidai Dan uwansa ya kamar wasu kanan yara daga karshedai Alhaji mukatar shine ya tsadai rana. wata daya..kai Aliyu jekakiramin Ummena cewar abban Yusip. Ba.ajimaba saigasu sundawo tare Shi agaba ita kuma tana binshi abaya kamar jela..guritanema akasa taxauna.Ina kwana Abban a lpy lau mamana.nan gurin yayi shiru daddy ne ya katse shirun dacewa..dama bawani abubene illa musanar dake cewa abban ku.ya tsadai ranar bikin.ku nanda wata daya dafatandai bakibamu kunya ba? Tun.kan yarufe bakinshi ta kwala wata uwar kara wllh banasansa baxan aure Shiva Dana Aure Shi gara namutu banyi aureba.. bataxata ba taji saukar Mari jikakeTsa Tas Tas sau. Uku.tsabar xafin da taji Saida ta wun tsila.sau ukku Kai Aliyu bakada hankaline daxakasa hannu kadaketa ka kyaleta da abinda take jimana.Alhaji muktarne.ke fadar ha cikin bacin rai.ai kabarshi ya koya Mata hankaline shima daddy yafada cikin matsanan cin bacinrai. saboda bacin Rai idona hi haryayi ja..
Mommy ma fada take sosai hartana bawa Aliyu umarni da lallai inhar daki Umme ba to saita sabamai dajin haka yasan ran mommy yabaci. Ba kadanba..wata danka da yayiwa. Ummi Saida takusa sakin fi tsari a Wando. Belt din dake jikin Wanda Shi yaxare yashiga tsula. Mata kuka take sosai.tana Neman dauki amma Babu Wanda yaxo.domin ya Cece.ta.
Tunda yashiga harabar gidan yakejin sautin kukanta.a guje yakarasa shiga cikin falon.Daidai lokacin Aliyu yadaga belt xaikuma xuba Mata. Yaji an warce belt din tabaya.a .cikin mugun bacinrai Yusip yake kallan Shi.kamin yamaida kallan Shi gareta tawani da tunda tasamu ya ceceta ta buya abaya Shi.tana xaxxare idanu..kallan Shi yakumai dawa gun iyayannasu. Ko wanne fuskarshi ba Wal.wala.abban shine kawai bainuna bacinrai ba..
Mommy ce tai karfin halin cewa Yusip kama tsa kabashi guri yaxanemin ita..ai wllh Yusip allah yamaka al.barka tunda kanabin umarnin iyayanka tunda ita taxamai kunnan kashi gara akoya Mata hankali..
A.a mommy daddy .Dan Allah kuyi hakuri karkisa wancan mugun yadaketa yafada tareda narkawa Aliyu.harara.. Shi ko Aliyu a'binma dariya kabashi Duba da irin hararr da yake aikomai dik abinda sukeyi akana idona Iyayannasu.
More comments More Typeng...???????
BAY.AUTAR FARIN JINI
(MMN HIBBAT)...........
MATAR YARO
F.J.W.A
*BAY.*
*AUTAR FARIN JINI*
*(Mmn hibbat)*
page (13/14)
________________Juyowa'yayi Yakama hannunta xuwa dakinta jikin ta duk yafashe saboda dukan da'tasha xaunar da ita yayi abakin gado.shikuma yashiga toilet ya hada Mata ruwan wanka mai xafi yace ta tashiga tayi wanka bamusu ta mike tana tafiya da kyar tana dingisa kafa da Ido yabita Allah yasani taba Shi tausayi sosai Shi ya fiddo Mata da kayan da xatasa Riga fa siket marasa nauyi sannan yakoma bakin gadan yaxauna yana danna phone dinsa wayar yake danna wa amma hankaline shi yana gareta. A.hankali taturo kofar toilet din mema kon tafito saita kasa fitowa. gashi towel din iya kara guyewa.kanta taxuro taga hankali shi yana kanwaya saita fito tana sanda kamar Wata munafuka
Dik"abinda take yana kallan
ta,tagefen Ido. Ga.kugunta saijuyawa yake gani yake kamar da gayya take juyasu.
dasauri yadauke kanshi saboda saboda idan yacigabada kallan ta to xai'iya.aikata ba daidaiba kayan da yafito Mata dasu suta dauka takoma toilet din tasaka tafito gurin maita,shafa bata.tsaya"yin wani kwalliba.dan jitake ma kamar xaxxabine xairufeta saboda ta"daku ba kadanba..Mekiyiwa su"daddy haka da haryasa wancan mugun yake? yajefo Mata tambayar batare da ya dago ya kalletaba Cikin muryar kuka tace Abbane fa. Saikuma tayi shiru.uhmm Inajiknki wana laifin kikai musu haryabata musu Rai? yakuma jefo Mata tambayar Akaro nabiyu Wai an'samana Rana nanda wata daya nanda wata daya ta fada tareda fashewa da sabn"kuka
Gaskiya Ni bana sanka baxan iya auranka ba in kuwa Na aureka to xan dawwama cikin bakinciki da bacinrai na har abda Yusip inasanka ina kaunarka amma baxan iya kallan amatsa'yin Uban "ya "yanuna takarashe tareda ruko hannuwansa.Dik taurin xuciya irinna Yusip saida ta karyamai ita.
shima riketa yayi suka cigabada rera kukan sun dolane yahakura da auran ummi koda kuwa xarasa ranshi xaisamu su daddy yafada musu yafa sa,auran.tunda dai bata sanshi in kuwa akayi to tabbas ba kwanciyar hankali.kuma baxai so ganinta cikin damuwa ba kuma ace shine silar jefat cikin wani halin.ina dolane yasan abinyi Duk wannan xan.can yana yin shine cikin xuciyar"sa Dataji yayi shiru sata,tasa hannuwanta afuskarshi Nasan kana sona kana kaunata baxaka so abinda xaisani cikin damuwa da kunciba to India da gaskekake to India da gaskekake kata tabba tarmin ta hanyar sanar da su daddy da abba,,, bakason auran India kafadamusu hakane to xantabbatar da kana son Dan Allah Dan uwana katemakeni kaji kamin wannan al"farmar narokeka plxxx.
Da kyar ya.iyabude baki yace ummi tunda bakye sona da Aure shikenan xanje nasamu iyaynmu nasanar dasu da sujanye maganar aurena dake India hakan xaisaki cikin farin ciki.baxanso ganinki cikin damuwa ba amma in sun"tambayeni dalilina nayin hakan to xansar dasu komai kuma kushirya amsar tambayeni daxaki fuskanta"" yana Gama fadar haka yatashi yafige daga gidan gabadaya.Ranshi yana kuna iokn Allah ne kawai yakaishi gida Saboda jiri da yake dibarsa
Jiyake kamar xuciyan sa xaitsage saboda kuna da bacinrai.
A,BANGARANSU JAMILA DA
KUMA YARATA UBAIDA.
tunda suka dawo daga mishirikin bokannasu. Suka shige daki tana bawa yar tata kulawa saboda boka bakaramin barna yayimata ba saida ta harhada Mata wasu mugun guna na Hausa ta gasa Mata jikin ta sosai sannan ta ji'dama dama tunda suka dawo bata fito wajaba Saiyanxu da taji sallamar Yusip a parlour Tai taurin durowa daga Kan gadan tayi hanyar fita daga dakin ke inkuma xaki kike sauri haka keda bakida cikakiyar lpy? Babarta jamila ce take tambayar ta. Mm Yusip ne yadawo xanje na ganshi. Tana fadar tafice batare da ta jime mahaifiyar.ta xatasa kuma cewa ba.Adai.dai lokacin Yusip yakarasa shigowa cikin parlour'n tafiya yake kamarxai kifa Ajikinshi yaji ana kallan Shi gurin da yake tunanin tanan ake kallansa.
Aiko yana dagowa sukai Ido hudu da halitta da yafitsana aduniya itako takafe shi da manyan idanunta.masu kamada na mujiya injishi da fada..tsaki yaja sanan yauce abinshi
Dik Wannan abinda yayi mata Bai bata matarai ko kadanba saima wani fatin ciki. da'taji
Daddare yasami mahaifinshi da ajanye maganar aurenasa da ummi.koxan iya' dajin dalilinka nayin hakan?shiru yayi ba amsa.s annan yakuma cewa Yusip meke damun ka naganka cikin damuwa sunkuyar da kanshi kasa yayi. abba bakomai. Yusip inaso kasani baxan iya tunkarar dan uwana da wannan wancan ba amma xankirashi awaya nacemai. Muhadu gobe da safe agidansa inyaso saika sanardashi dalilanka nafasa auren tunda kagiso ka kunyata Ni agurin Dan uwana.wanda shine yaxamemin uwa"da uba. Wllh kabani kunya yanxu dawani idon kakeson na kalleshi? A'tunanina ko wata yadakko canbare yabaka xaka amsa hannu bibbyu Ashe ba hakabane.
Abba Dan Allah dakata yakatsesh banasan Jin wata kalma daga bakinka, abinda xanfada shine kanemi hujjojinka yau daddare kamin waye war gari Dan haka tashi kabani gurin.
Daran"ranar Yusip bairintsa ba ko kadan Allah.allah yake gari yawaye yaji irin hukuncin da Iyayannasu xasu yanke akansu sannan waca hujja ummi xata bayar idan aka tirkesu shidai yasan bashida wata kalma daxai kare kanshi.shiyasa ma yace tanemi abinda xata gayamusu
Haka ya kwana yana tunani kafin bacci barawo yayi a wangaba da shi.
Kiran sallar farko shi.yatsheshi daga dogon baccin daya keyi Acikin baccinne kuma yayi wani mummunan" mafarki wasu mutane subiyu sunbiyo ummi da gudu ga, kuma"wuka A'hannun.su"suna kokarin kasheta,,,
A daidai nan yafar ka yajike share kaf dagumi duk yabi yarude addu.o'i neman tsaki yashiga karan towa da rokon Allah yabayyana mai abinda ke Tun karosu. sannan yaji dama dama..tunda yayi mafar kinnan jikinshi yayi sanyi sosai yamakasa tabuka komai.
Tofa
gabadayasu sun"hallaraa babban falon,gida Al"haji Abubakar.
ÒTo Yusip munajinka meye dalilinka na fasa auran yar uwarka Wanda abaya kafikowa murna amma yanxu kadawo kace ba hakaba to muna sanjin dalilinka na yin hakan? Abbansa ne yake fadar hakan yakuma kafeshi da Ido yana jiran amsa. Topa Yusip bashida amsar da xaibayar gashi dik dakin shisuka xubawa Ido danjin mexai ce.
Itama Ummi shitake kallo Dan batasan mexaiceba ko xai tona asiri yace itace ta ce yafadi hakan kirjinta yahau dukan hamsin hamsin. Waiyooo Allah na inaxansa kaina idan yatabbatar musu da nice silar fasawar shi yaxanyi?
Tayiwa kanta tambayar da bata dame bata, amsar ta.
Malam kayi shiru kai muke saurare? gaskiya abba banida hujja ko dalili da xance su.sukasani fasawa A.a kwai dai Naga yin hakan shi yafi mana alkairi dani da ita dakuma kuu.wannan maganar banxa ce kakeyi kaibara kaji koxaka mutu sai anyi auran nan inyaso akai gawarka gidannaka. Kema abinda xance miki ko xaki mutu sai anyi auran tunda bakinka daya sokuke kumaidamu kanan yara. Alhaji muktar ke.fadar haka cikin mugun bacinrai.
Gaba,daya farlon bawanda yayi maga Saboda sun.san halinshi inranshi yabaci be iya fishiba hatta da Alhaji Abubakar beyi maganaba..saidai yayi mai isarsa tareda jadda da musu aure bafashi Sannan sujirayi hukuncin da xai yanke akansu,,
sannan yabar gidan cikin bacinrai..
Ai"jitayi kamar taxauna taita kurma ihu sabida tsana'nin firgici bawai maganar auran ba A.a hukuncin da abba xai yanke akansu tasan halinshi bashida wasa kokadan idan yace haka to bawan,da ya isa yace ba hakaba..
Ai.dik muna funcin yana gurin ki in bake bace kika kullashi to meye xaisa Yusip cewa yafasa. Muna fukar banxa Aliyu ne ke.magana kamar xaikai mata duka tDasauri tajabaya ta cono baki kamar na tsunsu tashi yayi xaikai mata duka momy ta hanashi kya leta dik abinta dai aurene bafashi tunda iyayennan naku suka Riga furta to bama kawa sai sun daura auran Dan haka kima dena wahalar da kanki wajan tirsasa shi yace yafasa.domin nasan Yusip yana da ladabi da biyayya ba irinkiba da bata Jin Bari wadda bata San mutun cin iyakanta ba yo Allah natuba ummi ko wani daddyn ki yace xai hadaku aure da shi ai kyauimai biyayya amatsa'yin shi na mahaifi.agareki,, amma kuma sai akasin haka.nan fa mommy"itama ta rufeta danata fadan itama ta tashi tabar farlon sai akabarta daga ita sai Aliyu.dayake ta.huci jiyake kamar yayi gunduwa gunduwa da naman jikin ta dandai kawai momy ta hanashi amma dayau saita kasa bambace aduniya take ko alahira. Itakam jitake kamar tasaki fitsari a wando saboda tsa bar fargaba tasan halinshi tsaf xai iya yima ta duka tunda yaga bakowa agurin.. tashi yayi xaibar farlon.ai.ganintai kamar xai daketa aguje tayi dakinta tana haki tanashiga ta,da tsekofar tana maida nummfashi,,
ÒYauda asuba bayan an I'dar sallah Alhaji muktar yafadawa limamin masallah cin da a"kawai daurin auranda daxa,A"yi dama maki Alhaji Abubakar yake dubanshi datarin tambayoyi. Nasan xakace auran waxa ayi.kabari idan mun I'dar da sainayima bayanin komai haka kuwa akayi suna idarwa.yafara yimai bayini..nayanke hukunci
Dau ra auran yarannan batare da sanin suba nafison sai bayan an"daura sai a gayamusu amma bayan xuba dafatan dai ranka Bai baciba da irin hukuncin Dana xartar akan yaranmuba?.
In.banda abinka da Ummi da Yusip ai dik "ya "yan Kane kuma kanada Iko akansu kobayan Ba Idona Duk abinda kaxar tar ai basrda saninaba.kuma ai hakanma dakai Ni yamin daidai wllh kaga sai xancan biki..aini inagama bikinan ma basai anyiba kawai in lokacin da xasu sani yayi kawai saisu tatra yanasu yanasu .sutafi can"sukara,ta.
Cewar Alhaji muktar.to and aura auren Yusip Muktar da kuma amarya bilkisu Abubakar akan sadaki dubu hamsin Wanda Alhaji Abubakar ne yabiya kudin sadakin..
Alhaji muktar yaba'yar da Goran Darin aure akabawa jama'ar dasuka samu halartar daurin auran.bayan angama komai kowanne Yakama hanyar gidansa..Kai tsaye hanyar dakin matar"sa..
Yana shiga yasa meta ta I'dar da sallah tana karatun al.kur'ani megirma saida takai Aya sannan suka shafa tare saida ta linke salla.yar sannan taxo kusada shi taxauna.ya akayine baban yara Naga saifara A.kake kowani abin. farin cikine yasamemu?bebata amasar tambayar taba sai yaminko mata goro Aa wannan Goran nameye kedai kinfiya tambaya..to wannan Goran daurin auran yarkine aure kuma Alhaji Eyy anriga da an'daura ama salla ci nikaina ban sanda maganar auran ba sai akoxo daurawa yake sanrmin kinga kuwa banida tacewa.
gaskiya ne to yanxu suyaran gayamusu xa ayi A.a karki sanarda kowanne"su..toshikenan Allah yasanya alkairi. gabadaya suka amsa da Amen nima mmn hibba nace amen..
BAY.
AUTAR FARIN JINI
MMN HIBBAT...???
MATAR YARO
F.J.W.A
*BAY.*
*AUTAR FARIN JINI*
*Mmn hibbat)*
page (15/16)
__________________Acikin su, Babu Wanda yasan da. Maganar daurin Auren mommy ma batayi gangancin sanar"da Umme ba saboda haka Babu Wanda yasani ko Aliyu baisaniba...
Abba wato Alhaji Muktar yagama shirin sa tsaf batareda yasanar wa.kowaba
domin"kuwa yasiya musu saban gida Wanda xasu tare sannan yahada kayan lepe nagani nafada Dan A.kwati doxin yayi.Hatta da kayan abinci yaxuba musu..
To bangaran mommy ma tashiga gyara amarya Ummu baji bagani magun guna na Mata kamtashasu na matsine kawai bata, bataba,,tofa..wajan Shan magani ma sai anyi daru da ita kantasha saboda a kwai masu bauri da daci.wani xubinma saita.
tambaya.momy wannan nameye kotace mommy nifa naga,jida Shan magun guna na. Kai har.kuka takeyi wai ita ancuceta ana bata maganin da suke sa.ta tashin xuciya.wani lokacin mommy.dariya abin yake bata hummmm lallai yaro yarone.
Bakomai bane yasa mommy ta Fara bata mgn da,wuriba saboda ta fuskanci Idanun Yusip abude suke tar shiyasa ma bata hada Dana matsiba,, Jikifa yasha gyara sosai sai sheki take fatarnan tayi laushi da santsi kamar ta jarirai..ita kanta tasan ta canxa bakadanba,
Wllh koxan mutu saina auri Yusip mama kiga fa abinda yayimin akan wacca shegiyar wllh intaiwasa saina sa an haukata ko nasa asaceta Yusip nawane ni kadai Duk macan da ta kuskura ta auri mijina to karshanta mutuwa UBAIDA ce. take fadar wannan mugayan kalman...
Keyy haryanxu baki gane abinda nake hango mikiba su maxan yanxu bakasafai asiri ke.kamasuba.dola saikina hadawa da kissa bare Yusip dake yaro mejini ajika.wanda kowace mace xata so yaxama miji A.gareta.. yanxudai bawannan ba,ma.Ina maganin da boka yabada asamai A abinci yanan na ajiye shi to yanxudai ki,tashi kiyi wanka kiyi kwalliya mekyau nikuma xanshiga kicin nadora abinci.. To Inna,,yi kwalliya mexa"ayi?
"kedai kije kiyi abinda nace miki.. tashi tayi tashiga wanka tashirya sannan taxauna xaman kwalliya. Ta kusa awa daya tana shafe shafe da goge goge..wasu kaya ta dakko riga,da wando
Kocibi Rigar berife mataba.dik ana ganin na.shanunta.."Haka,shima wandan iyakarsa guywa ko dan kwali bata dauraba gashin dokinnan yasha gyara. wani shegen takalmi me tsini ta dakko tasa Sannan takuma goga fauda..
"Kai tsaye farlo tanufa adaidai nan itama mahaifi yarta jamila tafito daga kicint tana ganinta tahau koda,ta tana kara fasa Mata kai.kaga amarya kuma uwar gida agidan Yusip.ko anso ko anki saikin xama matar Yusip India ina raye.nan danan takuma Jin kanta yakara fasuwa..gani take baya ita dik cikin Matan duniya.
"Kinga yisauri kidakko min kullin maganin gurin boka maxaki sauri fa dan lokacin dawo Warshi"yakusa..dakko maganin tai Tamika Mata kowanne filas saida ta barbade,shida maganin..suna sheka dariyar mugun ta,, hardacewa.. wllh dik randa Yusip yaxama miji na wllh saina rabashi"da ita..
"Tare suka jera Abincin akan dainin"table tana kara "ga yamata yanda xata janyo hankalinshi gareta..
7:00).yadawo daga,,Office agajiye.ko mgn ba"yasan ayimasa dan yau yasha aiki sosai ko abin cin rana baiciba. "Ya "yan cikinsa sai ihu suke.suna neman agajin gaggwa..
"Tunda ga harabar gidan"Yake jiyo wani irin kamshin Abinci aituni,yawunshi yafara tsinkewa yˆna hadewa. Alla. alla yake yakarasa cikin gidan.)