Showing 21001 words to 21076 words out of 21076 words
Chapter 8 - RAINON YARO BOOK 1 FARKO BY HAFSAT UMAR DANGORO.txt
Idan kin sha — duk asirin da ke kan zuciyar MJ zai fara fashewa. Amma...”
Baby ta ɗago kai, ta ce:
“Amma me?”
“Zaki ga abubuwa da ba’a taɓa bari ranki ya gani ba. Zuciyarki zata cije, zuciyarsa zata ƙone — kafin ku haɗu da juna.”
Baby ta rufe idonta. Sai ta ɗago da ƙarfi, ta ɗauki kwalbar, ta ce:
“To… bismillah.”
Ta kafa ta, ta sha.
**
End book one TAKUN FARKO BY HAFSAT UMAR DANGORO PAID BOOK 1000