Showing 6001 words to 9000 words out of 17786 words

Chapter 3 - Tawa Ta Same Ni Book 3 Complete pdf by Halima Abdullahi k Mashi .txt

hancinshi ya kai cikina inda nan
ne turaren ya zuba subhanallah ai sai ya rikice gaba
daya ina ji ina gani ya shiga sarrafani cikin rawar jiki
sai da na gurzu nayi kuka har na gaji na yiwa Mami
Allah ya isa yafi cikin kwando,dan biji biji yayanmu yayi
min sai da ya nutsu sannan ya gane abinda yayi min ni
kam kasa dubanshi nayi,toilet dinshi ya shiga kafin ya
fito wani wahallalen barci ya daukeni shi kam ido ya
tsuramin ina barci, a ranshi yana cewa tabbas yau kam
ya yarda mata suna suka tara ya amince akwai mace
akwai muna mace,Mimi itace mace ta biyu da ya taba
sani don ya taba fada wa tarkon wata baturiya a
England sunyi soyayya na dan lokaci daga ranar da ta
yaudare shi har ya kai ga saninta sai kawai yaji ya
tsaneta, Mimi kam matarshi ce ba zai ce komai ba
amma Iman daban ce. ynxu kam ya yarda mata suna
suka tara sai yaji wani farin ciki da annashuwa irin
wanda bai taba jin irin shi ba ya zuba mata ido wata
kaunarta mai tsafta tana shigarsa yana jin kamar ya
cire ranshi ya bata,Alwala yayi yayi raka'a biyu ya yiwa
Allah godiya da ya azurtashi wannan yarinya sannan ya
roki Allah akan ya bashi ikon yin adalci a tsakaninsu
sannan ya daukar ma kanshi alkawarin zai rike Iman
muddin ranshi,a karshe ya roki Allah akan kar ta raina
shi gadinta ya zauna yi har asubahi ta sha barcinta
bayan ya warware mata Ac sannan ya rufe ta ni ko ban
san ma yanayi ba kiran sallah ya tasheni nayi mika
gami da salati sannan na tashi ganina a dakin yaynmu
na tuna da abin da ya faru jiya, da sauri na dubi jikina
ba komai a jikin nawa,naja bargo na rufe ya juyo ya
dubeni kin tashi?kaina a kasa na amsa eh yace in
taimaka miki da ruwan dumi ko?nace a'ah zan iya ya
mike ya shiga toilet da sauri na tashi na dau rigar
barcina na sa na dau hijabina saboda yanda yazo min
duk naji ciwo dan haka da kyar nake tfy.ina zuwa
dakina na hada ruwan zafi na shiga bayan na gama
gasa jikina na tsarkake jikina nayi alwala bayan nayi
sallah na hau gado, tunani na fara shin kalaman da naji
yaynmu yana gaya min gsky ne ko dai ko don baya
cikjn hankalinshi ne?yace min yana sona ba shi da
kamar ni sai surutai dai kala kala ina cikin tunani naji
karar bude kofa sai na hau barcin karya dan ban son
mu hada ido ina jinshi ya hawo gadon ya kwanta ya
jawoni jikinsa ya rungumeni naki motsi ina jinshi har
barci ya daukeshi zaune na tashi ina kallon shi hannu
na daga sama na yiwa Allah godiya daya mallaka min
yaynmu abinsona kuma mai bani tsoro yau gani a
jikinshi din nan mai tsada,na kwantar da kaina kan
faffadan kirjinshi sai naji wani sanyi farin ciki,sai goma
muka tashi ko ince ya tashi dani ina jin shi na kasa
tashi don kunya sai da ya tashi ya gyaramin
kwanciyata ya fita sannan na tashi sabon wanka na
sake sannan nayi kwalliya da atamfa na sa riga da
siket na fita kicin na hada break,ina falona ina shan tea
shima tea din kadan dan ina ina jin wata fayau dani
kamar iska zata daukeni kuma bakina babu dadi
yaynmu ya shigo kaina a kasa na dan zamo daga kan
kujerar nace ina kwana?kusa dani ya zauna sannan
yace lfy ya jikinki?babu inda yake miki ciwo?na kara
kasa a kaina nace babu na mike na gabatar mashi da
break ya gama ya fita na kira Mami a waya nace mami
Allah ya isa tsakanina dake, tana dariya tace kedai
gaya min komai ya wakana?nace kindai sa na sha
wuya sosai gashi duk naji ciwo Mami tace Allah sarki
Iman an shiga kwaryar manya ynxu sai ki dage jan
hankali da kwalliya ki kula da abinda ya fiso ki dinga
jan hankalinshi dasu wato na jikinki duk wannan abun
da girman kan nasa sauke su zaiyi nace na gode mami
bani da kudi amma zan ma babana waya sai in aiko
maki mukayi sallama.
Ku ziyarci blog dinmu domin karanta Littatafai masu
nishadantarwa Anamdorayi.mywapblog.com
Kokuma ku kasance taredamu a facebook
https://mbasic.facebook.com/HAUSA-
Novels-389304544597988/?
_e_pi_=7%2CPAGE_ID10%2C737012347
Yauma can ya umarceni na kai mishi tea din shi na
juya zan dawo sai yace ina zaki nace daki na kwanta
yace naje na rufe kofa na dawo,duk da tsoron wahalar
da na sha sai da na dawo na zauna kan kafet sai da ya
gama komai irin su shafai da wuturi ya sha lipton
sannan yace zo sarkin yan tsoro babu abinda za maki
naga sai wani dari-dari kike yi na nufi gurinshi yace ki
cire komanki ki aje bana kwana da matata da kaya ai
kin gane ko?na rasa yanda zanyi ni dai gsky ba zan iya
yanda yake so ba baya ya juyamin ina nan tsaye ya
juyo to jeki tunda ba zaki bi umarni na ba cikin kunya
na soma cire kayana yanda yake son ganina haka na
tsaya yayi murmushi idonshi a kirjina yace to zo nan
honey mu kwanta a raina nace namiji bashi da kunya
tsam ya rungumeni ya bude rigar barcinshi dama mai
budadden kirji ce ya sani cikin jikinshi hannuwanshi
duka biyun suna zagaye a kirjina ya kama maman dina
ya cika hannuwa ya ja bargo ya rufemu,baimin komai
ba baccin mu muka yi mai dadi,kwana uku bai min
komai ba sai dai yana son nayi zir inzo gunshi shi kuma
ya sani cikin jikinshi duk da ban sani ba amma na
fahimci Anty Mimi da yaynmu ynxu basa zaman lfy ina
ganin tun ranar da ta gane dakinahi nake kwana ko ma
ita tayi ma Haj Yaya waya tace yaynmu ya juya mata
baya saboda ni ranar juma'a misalin sha biyu na gama
abinci rana nayi wanka riga da wando nasa na jeans
rigar yar karama samanta budadde dan haka albarkatun
kirjina duk sun fito ta wuya gashina na kamashi na
daure shi da ribbon kalar rigar ni kaina na san nayi kyau
kamar wata baby musamman ma da yake gashin nawa
gefe na kama shi,yayanmu ya shigo da sallama ina
kwance kan doguwar kujera ina kallon fashion TV na
dubeshi yana dauke da daddy na mike na mishi sannu
da zuwa na amshi daddy sai kallon suturata yake yi ya
zauna a kan kujera ni kuma na zauna kan kafet...
Ku ziyarci blog dinmu domin karanta Littatafai masu
nishadantarwa Anamdorayi.mywapblog.com
Kokuma ku kasance taredamu a facebook
https://mbasic.facebook.com/HAUSA-
Novels-389304544597988/?
_e_pi_=7%2CPAGE_ID10%2C737012347












Tawa Tasameni3-02
Posted by ANaM Dorayi on 11:58 PM, 08-Jan-16
Under: TAWA TASAMENI
__________NA HALIMA ABDULLAHI K/MASHI________
Nace inkawo maka abinci ko sai ka dawo daga
masallaci?yace kwantar da daddy din kan waccan
kujerar kizo in fadi maki,nayi yanda ya ce na je na
durkusa a gabanshi na dan dafa hannuwana a kasa
yanda na san zai ga abinda ya fi so ban ankara ba
saidai jin hannunshi nayi a gurin yace ina son irin
wannan kwalliyar ki dinga yi min,ni kadai nace to ya
jawoni zuwa jikinshi harshensshi ya dora kan lebena
idonshi na kallon nawa sai ya daure fuska ya daka min
tsawa ya ce ke dagani nan na tsorata na sake juyowa
ina dubanshi yace in daga shi kuma yaki sakina sai
naga yayi murmushi gami da kissing din idona yace yi
hakuri na tsorata ki ko?idonki yana burgeni in kin
tsorata sai ga harshenshi a bakina,wata soyayya ya
shiga gwadamin mai ban mamaki sam na manta a
wacce duniya nake dukan kofa da mukaji ne ya dawo
damu cikin hayyacinmu ya isa gurin kofar muryarshi a
sarke yake fadin wanene?muryar Haj Yaya na jiyo tana
cewa bude ka gani,da sauri na tashi daga inda nake
kwance jkina ba kqari na nufi cikin bedrum, Abaya na
dakko dama na aje ta akan akwati saboda kayan da na
sa in wani bakon yazo sai na saka na rufo gyale tana
tsaye a kofar falona tana fadin da ranar Allah
maimakon a ce ynxu kana shirin tfy masallaci kai mai
mata ka shige daki yanda uwarta ta shanye ubanka
itama haka take so ta shanyeka,ta dubeni ke kuma ina
son ki rubuta ki ajiye sai naga bayanki sai kin bar gidan
nan ko kuna tsafi da bakin dodo ni sai naga karshen
uwarki Habiba, ta dubi dakin tace an cika daki da kayan
Allah ya isa yaynmu dake tsaye yace haba hajiyata ki
daina wannan zancen mana tace ba laifinka bane na
san aikin asiri ne mukomin dan can ka dunga kawo
minshi dan kar shima a asirce shi, ya mika mata ta
juya a fusace na sunkuya na kifa kaina a kan kujera sai
kuka ya subuce min sai ji nayi yaynmu yazo ya mikar
dani kiyi hakuri kinji?kar ki tsani Hajiyata wata rana
zata daina kuma bana so ki rike abin da tace miki duk
bacin raine, ba abinda zatayi maki wanda Allah bai
maki ba,batun barin gida kuma Allah ne ya hada mu ba
mai rabamu ko sai Allah? na daga kai alamar eh,ya fita
na dau wata karamar kula na cika na nufi dakin Anty
Mimi dama a dari-dari naje,ta dubeni fita da abincinki
ba zan ciba uwar jaraba an saba da bin maza shi yasa
har da rana an saka miji a daki,ki fita hanyar yarona,
Anty Mimi tace Allah Haj harda shi da ya daure mata
fuskata da bata isa taje inda yake ba,Haj tace kar kiga
laifin mijinki Mimi bar aikin asiri ai ba a hayyacinsa
yake ba, ta juya ta dubeni to uban me kike jira? nace
ba zan ci ba basai ki fice min ba.Kan madubi na kifa
kaina ina kuka wato su gani suke na like mashi ne ni
tunda ma nake a gidan sau daya wani abu ya taba
shiga tsakaninmu ko dazun ba abinda suke nufi mukeyi
ba, banji shigowar shi ba sai kamshin turaren shi naji
da sauri na juya na goge hawayena yace Iman kuka
ko? na kago murmushi nace ba kuka nakeyi ba ya iso
ya rungume ni ki ban aron darduma in je masallaci
nawa duk suna gurin wanki, kuma ki daina kuka haka
bana son ganin fararen idanuwanki sun koma ja kinji?
nace to na dakko mishi sallaya sabuwa na tuno duk
juma'a in Allah zai je masallaci ya kan shigo dakin
mama ita kuma sai ta dauki turare ta fesa mishi gami
da mishi rakiya bakin kofa nan nima na dauki turare na
fesa mashi yace nagode na mika mashi sallayar ya
amsa na biyo shi har bakin kofa ya juyo me zan roka
maki?na juya baya don kunya nace 'ya'ya na gari naji
yayi jim bai ce komai ba na juya sai ya kago murmushi
yace har da kishiya ko?na daure fuska nace a'a yayi
murmushi to sai na dawo.
Ku ziyarci blog dinmu domin karanta Littatafai masu
nishadantarwa Anamdorayi.mywapblog.com
Kokuma ku kasance taredamu a facebook
https://mbasic.facebook.com/HAUSA-
Novels-389304544597988/?
_e_pi_=7%2CPAGE_ID10%2C737012347
Kafin ya dawo na hada mishi salat, nayi salla na sake
wata kwalliyar da pakistan irin na India sky blue sun
zauna tsam na zuba yan kunne da abin hannu tamkar
ba Indiya yan kudancinsu marasa fari sosai ina jin
tsayuwar mota na leka ta window dina su uku ne da
sauri na daure gashi na tsam da ribo mai kalar kayan
gashina ya sauka abaya ina isowa falona shima yana
shigowa ya dubeni a ranshi yace yarinyar nan zata
kasheni da salon gayunta ya jawoni jikinshi kin fi dazu
kyau nace na gode yace zamu samu abincin mutum
uku?nace sosai ma yace yauwa 'yar albarka a kawo
mana ya fita na kai musu na koma na kawo masu
drinks sannan na gaidasu, dayan Bello ne biyun kuma
ban sansu ba yace shiga ciki ki kirawo Mimi kice tazo
da dady ga bakina nace to na shiga na zata Haj tana
nan ashe ta tafi na gaya mata na fito na koma daki,da
zasu tafi yai min text wai nazo zasu tafi amma na rufe
mishi gashina su daina ganin mashi, nayi murmushi
gyalen kayan na warware na rufo muka yi sallama,ya
tafi raka su,ya dawo ya sameni inna ma babana waya,
ya jawoni jikinshi nace ma babana baba ina son kudi
yace nawa?nace ko nawa ne ka bani na gode yace to
direbana zai kawo maki ina mijin naki na juya na
dubeshi da zan ce ga shi nan sai na ga ya sha mur sai
nace baya nan to in ya dawo ki gaishe shi nace to sai
anjima na gode cikin fargaba na dube shi ya mike zai
fita na ruko shi yaynmu menene?harara ya sakar min
da sauri na sakeshi ya fita na koma na zauna nace to
mena mishi haka na cigaba da zama sukuku .Karfe
hudu ina kicin, tuwon shinkafa da miyar agushi nayi sai
kaza dana gasa,kunun aya da dabino da na amfani na
sannan na kaima Anty Mimi da mai gadi nasu sauran
na kwashe na tafi dashi kicin din dakina sai da na yi
wanka sannan na yi sallar magriba ina zaune har akayi
Isha'i na idar siket na sa na Jeans da yar riga mai
hannun singleti ta dameni sosai na canja salon fakin
din gashina na zauna a falona cikin fargaba, takwas da
rabi ya shigo da sallama ciki ciki ya zauna na dubeshi
har ynxu fuskarshi a daure take na daure nace sanu da
zuwa, bai amsa ba na shirya mishi abinci a gabanshi
yace in kwashe ya koshi na sa hannu na dafa kirjina na
tsura mishi ido a raina nace to wai shi wannan wane
irin mutumi ne? ya dubeni kwashe nace,na matsar da
kayan gefe naje na durkusa a gabanshi bisa gwiwoyina
nace yayanmu don Allah sanar dani abinda nayi maka
tun kafin ubangijina ya soma fushi dani wllh ba zan
sake ba pls!ya dubeni fuska tamke me yasa kika ce
babani ya baki kudi? me yasa ba zaki tambaye ni ba?
menene wanda kike so ba zan iya miki ba gaya min?
nace ok daman wannan ne? to dan Allah kayi hakuri
dama ba wai zanyi wani abu da kudin bane saboda
kawayenmu na makaranta da suke zuwa shi yasa ina
son na dan ringa basu na mota kuma Babana yace kar
na tambaye ka kudi na tambayeshi, to amma kayi
hakuri ba zan sake ba kaji?na kawo maka abincin?kaji
don Allah um ni ya zuba min ido yana kallona na kifta
idona na baka a baki?na fada ina dubanshi ya harareni
na runtse idona sai hawaye na tashi zan shige bedroom
ya jawoni jikinshi to na hakura yi shiru kinga zaki bata
min kwalliya baki bari nace kinyi kyau ba, nayi lamo
kan jikinsa yayi mani magana cikin kunne tashi ki bani
abinci my Dear tashi,na tashi nayi ina yar shgwaba ta
na soma bashi abinci yana ci bayan ya gama ne muka
tarkata sai master bedroom kai yaynmu karshene ya
iya soyayya mai ban mamaki daran ranar ya min
abubuwan da na san yes ni mace ce kauna zalla mai
tsayawa a rai.
Washe gari sai ga Haj Yaya ta kuma zuwa lokacin ma
baya gida tana ta masifa har ya dawo tace su tattara
su koma England tunda yace jira yake ta haihu ai ta
haihun yace Haj kinga dan bai yi kwari ba don Allah ki
bari ko wata yayi tace yayi acan dole suka bari akan
sati maizuwa zasu tafi wannan satin dai mun kwashe
shi ne cikin soyewa,bana manta ranar lahadi ana gobe
zasu tafi ba kowa sai ni kadai yaynmu ya tafi ya kai
Anty Mimi gidansu sallama ina zaune a falona abin duk
yabi ya dameni yanzu in yaynmu ya tafi shikenan ko
sai yaushe zai dawo oho?banji shigowar mutum ba sai
ji nayi an kama min gashi ta baya zan yi ihu sai naji
yaynmu yace ke sarkin tsoro ni ne tunanin me kikeyi ne
ban rufe ba nace tunaninka mana in ka tafi ko sai
yaushe oho?ya zauna zanzo da zarar na samu sukuni
tunda na dade,nasan zan dan kwana biu dama sun
dameni da waya karki damu mun gama magana da Alhj
gobe Haj Maska zata zo sai ki gyara mata dakin kusa
da kicin ko,nayi shiru duk ya damu na kula so yake
yaga na daina damuwa ya jawoni yana min wata
magana cikin kunne na mike nace a'a yace ni ko?nace
eh ya kai hannu zai kamo ni na ruga ya biyo ni muna ta
zagaya kujerun babban falon na gaji inata dariya na
fada kan doguwar kujera ya zauna a jikina nace wayyo
zaka kasheni yace to kin yarda?nace na yarda pls ya
dagani ya dorani a jikinshi hannuwanshi yasa ya balle
maballin gaban rigata ya sa baki yana aikin....kungane
dai,na kuma kwacewa zan gudu yace pls kinga daga
yau bana nan zanyi missing dinshi nace to sai ka
goyani yayi dariya yace to zo hau ya duka na dane ya
sulmiyoni ya kwantar kan kafet ya cire min rigar gaba
daya ya soma sarrafa albarkatun kirjina shi dai yana
son wannan abu daran ranar mun raya shi kan gobe
zasu tafi..
Ku ziyarci blog dinmu domin karanta Littatafai masu
nishadantarwa Anamdorayi.mywapblog.com
Kokuma ku kasance taredamu a facebook
https://mbasic.facebook.com/HAUSA-
Novels-389304544597988/?
_e_pi_=7%2CPAGE_ID10%2C737012347
Washe gari sai da hankalinshi ya tashi ganin yanda duk
na tada hankalina ynxu iman in kina wannan kukan kike
son na tafi?ko ban fada miki ba kinsan kina da matsayi
mai girma a gurina karki damu wata rana dake zamu
tafi sannan ga waya ko yaushe zakijini ki dai kular min
da kanki shi ne nafi so ina share hawaye nace shi
kenan,ni na hada mishi kaya suka fito har gurin mota
na raka su,Anty Mimi sai wani jin kai takeyi,ta shiga
gaban mota zai shiga ma zaunin dryva dama ina kusa
dashi sai na rike mai hannu da hannuwana guda biyu
hawaye suka sake zubo min ya juyo ya rasa me zai ce
yace jeki ki dauko hijabinki mu saukeki a gida in su Haj
Maska sun iso sai ku dawo tare nace to,baya na shiga
mun isa gida ta gaida su Haj Kulu da Shuwa ta shige
dakin Haj Yaya,ina jin Anty Mimi tana ce mata wai ni na
tsaya shagwaba yana biye min da yanxu sunyi nisa dan
haka da ina gaisheta bata amsa min ba sai na dawo
dakin Mama, nan na samu yaynmu yana gayawa Mama
wai don Allah ta lallashe ni duk na damu, Mama tace
kaima ka daina biye mata kuyi tafiyarku zata
warware,yace game da kudin amfanin ko abinci komai
na hannun Kabir, nace mama ni fa da jamila zamuje
can game da makaranta sai ya ringa zuwa daga cen
mama tace badani ba tana min yan aikace aikace na
hada rai kamar za sa ihu yaynmu ya dubeni sai kuma
ya dubi mama yace maman sagir kiyi hakuri su tafi
mama tace ka daina biye mata Abdulrahman akwai
abinda nake hangowa wanda ita bata hangoshi ba, yace
to ko dan kwana biu ne Mama tayi shiru sannan tace
da tayi kwana biyun zan aiko a dakko min yarinyata, ya
dan rusuna yace mun gode ya dubeni bari na shiga gun
Hajiyata,mama ta nufi kicin, ina nan zaune ina jiran shi
muyi sallamar karshe ashe ahi yayi gaba dan kar na
mishi kuka, sai dai waya yayi min wai sun wuce nace ni
kaima haka ko,yace sorry zan kiraki amma sai mun
sauka lfy,nace Allah ya tsare min kai yaynmu yace na
gode kanwata sai kin jini,ni ce na fara kashe waya ina
gaida su Haj Maska suka amsa sai da muka yi magriba
muka ci abinci sannan yaya Kabir yazo
daukamu,maimakon ka bari sai bayan ishai sannan
kazo yace a'a zanje tadi bayan isha'i, Jamila tace yaya
Kabir gidan Anty Zee zakaje yace kwarai can zani
Jamila nace kin san tane tace yaya ne ya kaimu ni da
Sagir da Kamal,Haj Maska tace ai gara ayi auren,Kabiru
yace to Haj kwanan nan ne.
Na gyarawa Haj Maska dakinta katifa biyu ne a dakin
sai kafet sai gurin aje kaya, babban falo muka zube
munyi kallo bayan isha'i sannan muka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login