Showing 3001 words to 6000 words out of 17786 words
Chapter 2 - Tawa Ta Same Ni Book 3 Complete pdf by Halima Abdullahi k Mashi .txt
maki
ciwo ynxu?nace babu yace shi kenan sai da safe nace
Allah ya kaimu ya juya na bishi da kallo yana fita na
fda kan gadon don murna da farin ciki sai na nemi
ciwon ma na rasa kai a karshema durowa nayi na shiga
bayi alwala nayo nazo nayi ta nafilfili ina ma Allah
godiya daya sa iyayena suka zaba min abin sona,shiko
daya koma dakinshi sai da ya gama komai na al'adar
rayuwarshi sannan ya dauki waya ya kira layin Mimi ta
dan jima tana ringin sannan ta dauka,lafiya?abinda ta
soma tambaya kenan,ya baki kawo min lipton ba ne?
tace Amarya ba sai ta kawo maka ba ta kashe wayar
ya jima yana duban wayar shi mimi zata kashe ma
waya?lallai ma, da kanshi ya shiga kicin din ya dafa ya
fito bayan ya gama ya kwanta ya jawo filo ya rungume
tsam a kirjinshi idanuwanshi a lumshe ido surar Iman
kawai yake gani,gsky ya girgiza da ganin halittar kirjinta
bai taba tunanin haka take ba wato shi wannan abu
baiwa ce daga Allah ba shekaru ne ba domin ko yanzu
tafiMimi kira duk da dai kirjin kawai ya gani ranar yayi
baccin da ya jima baiyi ba tunda ya samu yarinyar daya
jima yana so gashi tana da abin da yafi so a gurin ya
mace duk biyun wato kasa da sama sai dai inda zai
samu matsala yaya zai yi ya tinkareta da wani batu na
bukata?a ganin shi sai girmanshi ya zube a idonta da
wannan tunani yayi barci.
Ku ziyarci blog dinmu domin karanta Littatafai masu
nishadantarwa Anamdorayi.mywapblog.com
Kokuma ku kasance taredamu a facebook
https://mbasic.facebook.com/HAUSA-
Novels-389304544597988/?
_e_pi_=7%2CPAGE_ID10%2C737012347
Da safe nayi wanka na gyara gado na share na goge
inda yayi datti sannan na jona naurar saka turaren wuta
na zuba nan da nan dakin ya gauraye da kamshi
kwalliya na sha cikin atamfa yar Ghana dinkin riga da
siket rigar fitet Breazier style gashi na na daure shi da
ribon sannan na daura dankwali turare na fesa na koma
falona na shiga kokarin hada TV,ban ji karar bude kofa
ba sai dai naji sallama gabana ya fadi na juyo yana
tsaye da Jeans baki da shirt,yayi kyau sosai na zauna
kan kafet na ce ina kwana?ya amsa lfy ya jiki?nace naji
sauki ya juyo tare da fadin zo nabi bayanshi har falo ya
zauna kan kujera sannan yace shiga dakin Mimi ki
gaisheta sannan kice tazo ina kiranta cikin tsoro na
shiga tana kwance a kan doguwar kujera cikin ta ya
tsufa girman falonta kamar nawa nace Anty Mimi ina
kwana da sauri ta tashi ke!! Ta daka min tsawa ni ba
antyn ki bace batun kwana kuma banganshi ba cikin
tsoro na ja baya nace yaynmu yace kizo ban jira amsa
ba nayi waje da gudu ya dubeni menene?nace am....ba
komai yace to zauna nan ya nuna min kujerar da take
kalonshi kusan minti goma sannan ta fito kusa da shi
ta zauna tana wani cin magani yace kinsan tun dazu
nace ki zo shine kika ki zuwa ko?ta kauda kai taki
magana yace to dama nayi kiranki ne dan na gabatar
miki da Amina wato Iman a matsayin yar uwa.....ta
katse shi ni ba yaruwata bace ya ce to ya isa haka ni
matata ce kamar yanda kike matata tace to kace dama
can kana sonta munafunci ne kawai.....ya mike yanda
uwata tace in aureki haka na aureki ke ma zabin
mahaifiyata ce kin gane?wannan kuma ya nuna ni zabin
mahaifina ce dan haka ba zabina a cikinku sai ku kula
na san gaba kila na samo zabina. kuma kina cin
albarkacin cikinki ne,ya fita gsky naji haushin abinda
yayanmu yace ko da yake Anty Mimi ta fini jin haushin
tunda ya ba da ita gabana.
Da rana bala dryva ya kawo mana abinci inji
Mama,yaynmu ya dawo lokacin ina kwance a kan kujera
a falona na sake wanka na sanya material baki me
zanen fararen fulawoyi ya zauna kan kujera na tashi
zaune sannan nace sannu da zuwa yace yauwa na
mike na shiga kicin na zubo mishi kayan ciki salat ma
kadan na zuba mashi na hado da coke da ruwan cway
na ajiye a gabansa nace mama ce ta aiko yace to kin
ba mimi ne?nace a'a yace bari na kai mata wannan
mamaki ya kamani a raina nace ita ba tayi ta bani ba
sai ni na ce da saura bari na kai mata yace kawo dai
na kai mata nace to na shiga na dauko na kawo mishi
ya fita jim kadan ya dawo ina zaune shima ya zauna
yana cin abinci yace kunna min TV nan na dubeshi
nace ai ba'a hada area din ba sai dai kaset zan saka
maka yace barshi sai da ya gama na kwashe kayan ya
dan kishingida yace Iman kina jina?nace eh yace kar ki
yarda na samu lbr kin ma Mimi rashin kunya sannan ki
dinga yin abinci kullum kina bata saboda kinga tana da
ciki sannan zansa Mama ta samo miki mai tayaki aiki
kin gane ko?nace eh bama sai ka nemo mai aiki ba ni
zanyi,yace shi kenan yanzu Babanki ya cika mana
Store da kayan abinci gami da kayan cefane sai ki
duba babban kicin duk abinda babu sai ki rubuta Kabir
zai kawo nace to ya mike ya fita na bishi da kallo a
raina nace dama nasan mai aiki zan zama a gidan nan.
Yayanmu zaune a gaban Haj Yaya san da yazo ya
sameta tana ta sunturi a daki abin duniya ya taru ya
mata yawa, in da ta san danta zai auri matsiyaciyar
yarinyar nan da bata kashe kudinta a banza ba gashi
kuma abinda ya faru tana kishi da uwarta sannan yarta
ta aure ma ta danta kuma wanda ta fi so; bazata yiwu
ba ta ta tada masifa Alhj yace zai saketa in har ta sa
dan nata ya saki Iman,ita kam ba zata iya hada zuriya
da Habiba, ta dube shi wacce shawara ka yanke a kan
yarinyar nan?gabanshi ya fadi yace to Haj ni ya zanyi
haka Allah ya kaddara.....ta dubeshi haka ka ce?yace
to ya zanyi ne Haj kina jin fa abinda Alhj yace ki
kwantar da hankalinki bana son ace ta kaina kun rabu
tace to naji amma sai ka min alkawari ba zaka kula
yarinyar nan ba dan gsky ba zan so hada zuri'a da
Habiba ba,yayi shiru na dan lokaci can yace to Haj
shikenan? tace in har ka min haka shi kenan kar ka
yarda ka saurareta dama kayi ta mata wulakanci in sun
gaji suje su dakkota yace to duk zanyi tace to yawwa
Allah yayi maka albarka,ya fito yana nazarin yanda
zaiyi.
Ku ziyarci blog dinmu domin karanta Littatafai masu
nishadantarwa Anamdorayi.mywapblog.com
Kokuma ku kasance taredamu a facebook
https://mbasic.facebook.com/HAUSA-
Novels-389304544597988/?
_e_pi_=7%2CPAGE_ID10%2C737012347
Shida daidai na yamma na gama dafa abinci gidan sai
kamshi yake na zuba ma Baba mai gadi da direba na
fita na mika musu,ina fitowa wanka akayi kiran sallah
sai dana yi isha'i sannan nayi kwalliya, paper less nasa
yellow nayi kyau sosai na fito yana zaune a falona nace
sannu da zuwa yace yauwa kin kaima Mimi abincinta
ne?a'a ban kai mataba na dauka sai ka shigo amma
bari na kai mata yace kawo nan in bana nan kika gama
ki kai mata nace to na kawo mishi ya dibar mata komai
ya fita,nace kai auran mijin wata ko matsala, ya dawo
zo muci ai naci yace shi kenan daya gama ya fita sai
misalin tara ya min waya na dauka yace na dafa mishi
lipton zai zo ya dauka na dafa mishi mai kayan kamshi
da tafarnuwa kadan a falo na ajiye mishi na shige
dakina na kwanta.
Haka naci gaba da zama tamkar yar aiki kullum da safe
inyi gyaran dakina da falona in gyara babban falo na
hada Break fast na gyara kicin ban dai taba gyara mishi
daki ba ban ma taba sanin yanda dakin yake ba,inyi
abinci da safe da rana da yamma wataran ma har Anty
mimi tace bashi take so ba yaynmu yace in sake mata
wanda takeso, duk aikin da nakeyi bai taba damuna ba
tunda na riga na saba saidai bai kai wannan ba kuma
nasan lada nake samu batun kulani da yaynmu baiyi ba
ko a jikina tunda dama ni tsoro nakeji.Ina da kwana
shida su Anty Yagana suka zo suka kawo min
akwatuna har na gurin Adams, yaynmu dai bai min
akwati ba sadakima babana ne ya bada.
shina na ashirin da hudu Anty Mimi ta tashi da nakuda
cikin dare misalin karfe biyu Yayanmu ya kwankwasa
min kofa na bude cikin tsoro yace nazo muje Asibiti
Mimi batada lfy da sauri muka tafi ya uzzura min da na
fito mu tafi gyale kawai na rufa a kan kayan barcina
riga da wando shi ya kaita cikin motar sannan na shiga
na riketa sai fizge fizge takeyi tana kuka takasako
salati,muna isa aka shiga da ita dakin haihuwa,jim
kadan suka ce ta kusa mu kawo kayan haihuwa inji
likita, yaynmu ya koma gida ya dakko abubuwan da
likitan yace mishi,sai shida na safe ta haihu,san da
suka zo mana albishir yaynmu yana masallaci sai ni
suka ce min an samu namiji murna na dinga yi na kosa
yaynmu ya dawo sai da ya dawo sun zanta da likitan na
tare shi da murnata nace yaynmu Anty ta haifi Baby
boy da murmushi yace alhmdll ina take?nace tana ciki
ina kallon likitan ni ya kura ma ido nurse suka fito da
yaron ni na soma daukanshi kyakkyawa yana kama da
yaynmu sai dai farin mamanshi ya dauko,yaynmu ya
daukeshi yana mishi addu'a likitan ya matso yana taya
yaynmu murna ya dubeni kema sai ki kokari kiyi aure
ko kin samu naki babyn,duk da murnar da yaynmu yake
sai daya gimtse fuska gami da cewa naje na zauna na
koma kan benci na zauna can aka fito da Anty Mimi
zuwa dakin hutu,can ya dawo ya sameni zaune
fuskarsa a daure yace min na tashi ya kaini gida yaje
yayi waya su Haj zasu zo, dama dan bai zo da
wayoyinshi bane muna mota yace shi ne na fito da
kayan barci dan wulakanci ba ko hijabi naxo ina ta
dariya a gaban doc,nayi shiru to me zance?shine fa ya
uzzura min na fito na fito don tsoron masifarshi ne ko
zani ban tsaya rubawa ba yace ina miki magana kinyi
min shiru ko?na rasa me zance masa sai nace to kayi
hakuri.
Ku ziyarci blog dinmu domin karanta Littatafai masu
nishadantarwa Anamdorayi.mywapblog.com
Kokuma ku kasance taredamu a facebook
https://mbasic.facebook.com/HAUSA-
Novels-389304544597988/?
_e_pi_=7%2CPAGE_ID10%2C737012347
Tunda aka yi haihuwar nan ban zauna ba dama ranar
aka sallame su kullum gidan cike yake da yan zuwa
barka girki nayi masu sau uku sau hudu, ga habaicin su
Anty Mariya da sauran kawayen mai jego gyaran gida
har dakin mai jego sani sukeyi ina jin tsoron su ba zan
ce bazanyi ba, ana sauran kwana biu suna ranar na sha
wuya bugun fulawa suka jingine na cincin da doughnut
kuma yan uwanta ba su sa hannu ba daga ni sai Mami
sai ko matar Isma'il abokin yaynmu sune suka
tayani,ga aikin gida da kyar nayi sallar isha'i na shiga
bayi na gasa jikina na fito na kwanta na manta ban daf
mishi lipton din nashi ba barci mai nauyi ya daukeni
cikin barci naji ana tashina ni uwar yan tsoro na tashi
zanyi ihu ya toshe min baki da tafin hannunahi yace ke
sarkin tsoro ni ne ganin yaynmu nayi ajiyar zuciya yace
ina lipton dina?gabana ya fadi nace na manta ne yace
to na tuna maki ya juya yayi waje haka na tashi na
dafa mishi jikina na ciwo. washegari ya dawo da
yamma ina falo ina gyarawa ya shiga dakin maijego ya
shiga suna bedroom suna ta tsuga lbr tana basu lbr
yaynmu baya kula ni tun da nazo gidan bai taba kwana
akina ba sai dai aiki kamar jaka ai bari a gama suna
har kashin baby ita zata wanke, shi yana falo yana
jinsu ga Anty Hadiza tana sallah a falon ba dama ta
yanke tace su daina, tana tayi kawaye da Anty Mariya
suna zugata, can yayi sallama ya shiga sai suka yi
shiru suka daina maganar yaba ta kayan dake
hannunshi ya juya dama kayan fitar suna ne yayi mana
kala shida shida yayi mana, dakina ya wuce na aje
tsintsiyar na shiga kicin dina na kawo mishi abinci gami
da mishi sannu da zuwa na koma ga aikina na barshi
nan yana cin abinci yana kallon TV.
Ranar suna ko tun asuba na tashi na shiga kicin,dama
yaynmu yace zaizo da abokanshi da safe suyi walima
anan kafin mutane su soma taruwa dama nayi redin
sinasir da mai na sai farar shinkafa da miyar anta
sannan na dafa masu ruwan lipton mai kayan kamshi
cikin katon fulas nasa ,farfesun kan sa sai peape mit
na naman rago, bakwai da rabi na gama aikina, da yake
a babban kicin nayi aikin.Nasuna kuwa ta ba
kawayenta ne suyo daga can suzo dashi,ina shafe
shafe bayan na fito daga wanka yaynmu yayo mani
waya wai gasu nan zuwa,shadda galila yar gaske cikin
kayan Adams take ta sha aiki kalar pink ni kaina na san
na hadu, na zuba gwala gwalai na wuya da hannu har
da kafa na baza turare sai kamshi nake zan fito yaynmu
ya shigo sai mukayi karo dif yayi yana dubana shima
yayi kyau cikin lallausan blue din yadin shi cikin murya
kasa kasa idonshi a kaina yace kin gama?girata na
daga alamar eh yace to sai ki kawo mana ya
juya,darduma katuwa na fito da ita na nufi gurinsu,suna
da yawa cikin ladabi na gaishe su sannan nace bari na
sa maku wannan a kasa zaifi ko?na fada ina duban
yaynmu fuskarshi ba a sake ba yace to bayan na shiga
gidane na koma kicin ina fito da kayan abinci sai da na
gama fito da kulolin sannan na kawo plate plate da
cokula da kuma kofuna na kawo drinks da sugar da
madara ko mai dai dai na shan tea
kusa da yayanmu na tsuguna dan na sanshi yafi son
komai a mishi na zuba mishi tea sannan na sa mishi
sinasir da miya na dau karamin plate na sa mishi
farfesu na tura gabanshi,Isma'il yace duk kai kadai?
Nasir yace ka san yan kwallo da mugun ci shi dai baiyi
magana ba na jawo wani plate din yayi min wani kallo
kasa kasa sannan yace a hankali bar nan,na tashi zan
wuce Nasir yace au mu da kanmu zamusa?Maska mufa
baki ne?yaynmu ya dauki kofin tea ya soma sha yana
fadin to kar ku zuba da kanku tun da cikin wani zaku
zuba ya dubeni da sauri na wuce,Ismail yace Maska
kana takurawa yarinyar nan dubanta kawai kayi amma
da sauri ta bar gurin yace to ni bani son raini kuma ka
sani Nasir yace ta raini ai ta kare tunda yanzu taga
girman naka ko yaya yake Maska yace ba tonan asiri
ba ni bata ga kalar girmana ba suka sadariya Bello
yace kayi kokari kana da mace kamar wannan ai sai
godiya haka suka yi ta hira.
Gidan dankam da mutane muna falo ni da Mami tace
kai Iman kinyi kyau sosai wannan dinkin ya amshe ki
nace me? tayi dariya sannan tace shi kenan tunda baki
gane ba nifa ba abin da nake a gidan nan sai aiki
kumani bai dameni ba, Mami ta gyara zama ta ce kina
nufin kallonki yaynmu ke yi? nace kallon ma ban isa ba
Mami tace lalai ynxu ke kin sa mishi ido?nace cab ji
Mami da wata magana ni ban ma san dadin abin ba
bare nace zan kai kaina ai ko na san komai ba zan
mishi ba ina mace Mami ta tashi ta jawo jakata ta ciro
wata yar kwalba ga wannan ki biya dubu uku,na
menene?tace ke ce zaki bani lbr kinga amfanin sa sai
zaki kwanta sannan ki shafa kadan dan dis zaki sa a
tafin hannunki ki shafa yana da tsananin kamshi?nace
yayi dubu uku Mami tace aikin shi yafi dubu goma zaki
fahimata in dai yaynmu ya shaki kamshin,na ce ai ba
tare muke kwana ba tace ke dai kamar ba mace ba ke
ba zaki yi sanadin da zaki gifta ta gabanshi ba?nace to
ai bani da kudi Mami tace sai fa kin sai wannan turaren
yar arab take kawo mana har ma da wasu sai kin shigo
gari zan hadaki da ita nima fati matar Ismail ce ta
hadamu na amshi wata kwalbar idan tazo gobe ta tashi
tace bari na gaida Bilkisu tana fita na shiga daki wato
bedroom na jawo durowa nasa kwalbar a ciki sannan
na shiga toilet alwala nayi nayi azahar sannan na cire
kayan da ya mana na daura zani ina warware riga ya
shigo a kan kirjina ya saukar da idonshi nayi sauri na sa
rigar
In kin gama ki samin ruwa a toilet dinki mutane sunyi
yawa a hanyar dakina ya koma falona ni kuma na hada
mishi ruwan wanka ya shiga toilet ni kuma na koma
falo yana daga ciki ya kirani Iman nace na'am nazo
yana duban mirror yace kije dakina ki dakko min kaya
nace wasu kala?ya dubeni ke baki san dukkan kayana
kalar da nake so nake saya ba?dan haka kowanne ki
kawo min,ina murda kofar ta bude yaune karo na na
farko da na shiga dakin nan na tsaya kallon dakin tunda
ga kan kafet labulayen milk ne katuwar katifa ce irin
wadda ba a sata a gado din nan zanin gadon shi ma
milk ne dakin ba wani tarkace amma ya tsaru gurin
kayan nashi na nufa bayan na ciro mishi marun sai hula
da takalmi ina fitowa su Anty Mimi suna hoto a nan
babban falo cikin tsoro da mamki take kallona na shige
abina ya ce to ina singlet da gajeren wando?na koma
na dauko masa falo na koma ya shirya yana fitowa a
raina nace munyi anko,ya dubeni zanfita nace bazaka
ci komai bane,no am ok nace a dawo lfy ya fita,naji
dadin yanda yaynmu yayi ya nuna wa yan sunan ina da
daidai nawa matsayin haka suna ya tashi yaro yaci
sunan kakanshi,Baban Anty Mimi wato zaidu sai suna
kiranshi daddy,a daren na kudiri aniyar amfani da
turaren nan na nufi baya bandaki bayan na gama komai
nayi wanka kalolin turaruka na shafa ga wani turare da
anty yagana ta bani wai tsugunna duk sati ban taba
amfani dashi ba sai yau,na dakko na gurin mami ina
budewa bisa ga tsautsayi sai kwalbar ta subuce a jikina
kusan rabi ya zube na rufe sauran ina ta tsaki nace
dana san zubewa zaiyi da ban saye shi ba rigar baccin
dana sa doguwa ce mai gidan breziya tana da santsi
sannan bin jiki takeyi ban saka komai ba sai pant dan
haka turaren sai ya manne min a jiki,waya yaynmu yayi
min wai na kai mashi lipton dinshi dakinshi, gabana ya
fadi sai na sa hijabin sallata na nufi dakin fitilar da ta
haske dakin blue ce kuma mai duhu sannan ta kawo ta
dauke haka takeyi, yana zaune kan sallaya ya shafa
addua sannan ajiye kizo kiyi alwala nace ina da alwala
yanzu nayi shafai da wuturi,raka'a biyu mukayi bayan
gama adduoi ne yayi min tambayoyi game da ibada na
amsa sannan yace na jira shi yana zuwa ina nan zaune
ya fita jim kadan ya dawo ya dubeni cire hijabin kizo ki
zuba min a kofi ,fuskarshi a daure yake magana dan
haka ba musu na cire hijabina na ajiye gefe,Ya dubeni
na duka ina zuba mishi ya karba, yana zaune a gefen
katifa yana dubana kasa kasa ya ajiye kofina zo naji
wannan turaren kamar na sanshi gabana ya fadi ganin
ba wasa yake dani ba hakan yasa naje,yasa hannuna
yaja kan jikinshi ya dorani yasa hannu ya subule rigar
daga sama tsakiyar kirjina yasa fuskarshi saboda tsoro
jikina sai kyarma yake ya kwantar dani akan katifa ya
aje rigata gefe cikin nutsuwa ya soma sarrafa
albarkatun kirjina ai da