Showing 15001 words to 16623 words out of 16623 words
Chapter 6 - masarautar Jordan Book 3 end hausa novels by Real Mai Dambu .txt
bani komai sai na da nono, ita ke min komai na yaro a hankali take bani labarin irin Wahalar da tasha da bilal.
Bayan tayiwa ya gashi ta shafe shi da mai, ya shigo d'akin sanye da manyan kayan sanyi da lokacin ana ganiyar sanyi a Moscow, kuma abinda na fahimta larabawa da turawa basa iya jumirin zama inda babu sanyi sabida yanayin su, fita tayi da Artah da kuma Ablah da ta isheni da rigima sai na nuna mata ciwon ta gani,
Kallona yayi kasa kasa, yana lashe bakin shi, yace.
"Saura wata nawa abani hakkina?!"
Takawa nayi har inda yake, nace.
"Hakkinka dole abaka shi matukar ina da koshin lafiya. Idan zaka iya bina a sannu, tsaf na shirya na baka hakkinka."
Mik'ewa yayi yaje ya rufe kofar sannan dan ba abin mamaki bane muga Ablah akanmu.
Al'amarin Ashraf me girma ne a gareni, dan a sannu ya jiyar dani duk wata kewar shi, dan tun da muka dawo babu abinda ya shiga tsakaninmu, sai yajin da yayi min. Shafa fuskana yayi cikin nutsuwar da ya sameta a lokaci guda yace.
"Sannu kinji! Na takura ki ko? Sannu bayi na bane soyayyarmu ce take motsa min"
Shiru nayi tare da lumshe idanuna, nace.
"Ni kuma nayi kewar ka sosai."
"Ni kuma kewar tsiwar ki."
"Ashu! Nice matsiwaciya"
"Ya hakuri! Ummun Artah"
Gyara zaman duvet nayi a kirjina sannan nace mishi.
,"Ina ka ajiye Ablah?!"
"Yar Bilal ce!"
Tsuke fuska nayi sannan nace.
"Kayi hakuri bazan bada Y'ata wa kowa ba, sabida ban shirya ganin b'acin rai ba."
Jan hancina yayi sannan yace.
"Toh Madam"
.......... Busar da gashin kaina nayi sannan na saka dogon riga kirar baharin, bayan na yafa gyale na fita dan har lokacin yana kwance, sai zare min ido yake.
"Ni dai ka bar zare min ido,"
Murmushi yayi sannan ya sauko daga gadon ya nufo Ni, da sauri na ficce daga d'akin dan ba abu me wuya bane ya mai dani ruwa.
★★★
Ukshe a gidan tsofaffi, idan ka ganshi sai ya baka tausayi, dan duk ya motse, da Uzaif yazo yaga yadda ya koma, farin ciki yayi babu izza babu mulki, sai tsoron Allah tare da tsoron duniya, da Uzaif ya so sukoma gida yace.
"A'ah a nan rayuwata take, kayi tafiyar ka kawai"
Haka Uzaif ya bar shi a gurin, amma yana kawo mishi ziyara.
..... A gefen Sarki Ammar kuwa yana gudar da mulkin shi cikin Adalci da gaskiya, kuma yana ƙoƙarin sosai akan haka, sai dai sha'anin mutane baka iya musu.
★★★
Watanni mu uku aka saka bikin Batul da Fahad, Bilal da Sandia. Duk da Artah yayi wayo, amma sai da Ashraf yayi ta mita shifa baya son aje a kwasowa dan shi sanyi. Babu yadda na iya dole sai da na lallaba shi.
Kayan d'akin anan Rasha na saya musamman Ashraf ya kaini naje na zabo mata abinda take so, bayan kwana muka je muka kuma sayo kayan kitchen, tare da Suba'aya matar Ghaniyu.
......... Duk abinda aka saka mishi lokaci toh zai karato, bikin su aka fara gabatarwa, duk wani hidima na ɗaukar hoto Ashu yaki shiga har aka daura auren sannan muka dibo jiki tare da wasu dangin muka dawo Rasha inda aka cigaba da bikin a nan ɗin.
Sai da akayi kwana biyu sannan suka dawo gida, daga nan nake aika mata da abinci da kuma abin buƙata,
Tsakanin bikin da nasu Bilal sati biyu, dan haka muka je har jordan amma Ashraf yaƙi zuwa, kuma sai da suka tambaye shi, dan sun shirya bikin har dashi, haka akayi komai lafiya sannan muka dawo gida.
....... A yanzun na fara fahimtar waye Ashraf, dan burin shi a duniya ya kyautata alakar shi da kowa, musamman na kusada shi.
Muna nan bamu san abinda ya faru ba, Ashraf an damfara sun damfari, Abba inda samu karayar arziki ga kuma bashin banki, kusan miliyan saba'in, an b'oye sabida mu. Ya san halina da shiga damuwa, dan haka sai yaki gaya min, sai da ya gama dai daita komai, dan abin ya bani mamaki. Tafiyar da yayi tayi zuwa Nigeria, koda na tambaye shi, ce min yayi ba kome.
A gefen guda bazan manta taron alkhairin shi ba, sabida yayi amfani da dukiyarsa gurin farfaɗo da mahaifina, banda Khalil da ya biya mishi kudin makaranta a Spain, sai Khalilah da take nan ya maida ita Novena can niger Delta, a can take karasa karatunta, sai sauran yaran gidan mu da yayi ƙoƙarin sanya musu hannu musamman Abba lawan.
Mijina kenan wanda yafi kowa sanin wacece SAFINAH.
★★★
Da karfe biyu na rana muka sauka, a garin Oman daga nan muka wucce mota , muka nufi gidan sarautar Oman ɗin, mun same tarb'a me kyau a gurin. Iyayen Natashah, inda suka bamu kulawa na Musamman, Amir yana ganin Baban su ya shiga mika mishi hannu, murmushi nayi hawaye suka zubo min, nice na rigarshi daukar yaron, na fashe da kuka. Ina ƙara rungume yaron a kirjina.
Suma Iyayenta sai da Mutuwarta ya dawo musu sabo.
Sai da ya amshi yaron yace.
"Sai da nace ban da kuka amma kika buɗe baki kina min kuka, Don Allah bana so"
Gyad'a kai nayi sannan muka, gaisa da iyayenta kana nayi musu ta'aziyar rashin Natashah.
..... Bayan mun huta muka wucce gurin Nannah, yana rike da Artah Ni kuma ina rike da Amir, muka nufi part ɗinta, tunda mukayi sallama, fuskar ta a safe ganin D'anta. Tana gani na tab'a rai, a dararre na zauna.
"Sannu Ammyna ya jikinki? Mun same ki lafiya!"
Can kasa kasa tace.
"Lafiya! Me yasa baka gaya min tare da Fatimah Khatoon zaki zo ba, nasaka a nimo mata kayan ciye."
"Toh zuwan ba nawa bane Zuwan SAFINAH ce tazo ganin D'anta kuma ina kyautata zaton zata koma da shi, taje tayi hidimar su tare."
Shiru tayi kafin tace.
"Nima zan biku, na gaji da zaman nan ."
Ji nayi zuciyata kamar zata fado dan tsoro.
Amma haka na b'oye abin a raina, na cigaba da kallon ta.
Koda muka shiga d'akin shi na shashin ta, kin kallon shi nayi na cigaba da bawa Artah nono, murmushi yayi sannan ya zauna kusada Ni, yasaka hannun shi ya shafi nonon sannan yace..
"Daga Ammyna tace zata bimu shine kike fushi?"
Sunkuyar da kai nayi, muryana yana rawa nace.
"A'ah"
"Toh meye?!"
"Kawai tsoronta nake ji,!"
"Wannan ba hujja bane! SAFINAH mahaifiyata ce kuma aljanna ta tana kasar kafarta, me zai hana ki tayani nasamu shiga"
Shiru nayi kuma Na rasa tacewa.
"Aljannah mace yana kasar mijinta, Aljanna namiji yana kasar kafar Mahaifiyarshi Don Allah Safinah ki taimaka min na samu shigewa"
Gyad'a mishi kai nayi dan bakina bazai iya furta komai ba..
........ Kwana shida muka yi amma kamar akan k'aya muka yi shi, dan wulakancin Nannah bata tashi yin sa, sai mun kwanta zata buga mana kofa, har zai fita yaje ya mata abinda take so ya dawo.
Dan haka nayita ƙoƙarin mubar Oman, ashe wasa farin girki.
Dan muna dawowa da ita ta tsiro da wannan halin, haka na zuba musu ido ban ce komai ba.
Haka lokaci yayi ta tafiya, ina kuma ƙoƙarin na shanye iskancin Nannah, wacce sai da suka yi fada sosai da Umman Bilal, tace mata.
"Wallahi zaki koma Inda kika fito bazata sabu ba, ki baro can kizo zaki d'agowa yarinya hankali ba, me zaki yi da danki idan ta bar miki shi, ke ko kunya baki ji ba, baki ga Bilal ba yadda na wofantar dasu saboda bana son reni, kuma Yarinyar nan tana bakin kokarin ta, karki janyowa kanki abinda zai dame ki.".
Hmm nace a raina Allah yasa taji fadar ki Umma, tunda ta mata komai yayi sauki.
Bayan kamar sati biyu ne, da dare fa muna tsaka da raya daren, wallahi Nannah yazo ta buga mana kofa.
Haka ya mike a kaina ina ji ina gani, ban san lokacin da na rike shi ba, Muryar ta muka kuma ji dole ya zare jikin shi ya....