Showing 6001 words to 9000 words out of 10476 words

Chapter 3 - MOTAR KWADAYI COMPLETE ORIGINAL PDF by Khadeeja Candy by Arewa Novels.txt

30 Aug 2025

327

gyara d’akinsu, harda kebe
shashinsu, d’akinsu gwanin kyau, kulum
Inna tana cikin gabaici ma Umma,
amma ko kad’an bai dameta ba, Malam
kuma ya zuba musu ido, kuma suma sun
had’a da boka, sun rufe masa baki, baya
iya cewa komai.
Kamar kulum Safiya tayi wanka, wasu
tsinanu riga da siket ta saka, don sunyi
zasu had’u da wani Alhaji da suka had’u
a Facebook, kuma babban d’an siyasa
ne, yana da naira, sai da tagama
shiryawa, tace”Inna zan d’anyi tafiya,
zan kai kwana biyu. Kafin na dawo, don
a kwai wani aikin da nake nima, nan
take Inna ta washe baki, ah! To Allah ya
bada sa’a. Jakarta ta d’auka tasaka
turarukanta da wasu magun-gunan mata
da tsumi, harda na turawa, ta had’a ta
fito cikin takama, tashiga Napep,
tace”Mai Napep, zaka kaini, Asaa
pyramid hotel, ok bada 500 muje ba
matsala, sunyi tafiya mai nisa kafin suka
iso hotel d’in, kudinsa tabashi ta nufi
cikin hotel d’in, d’akin mai lamba 10 ta
shiga nan Alhaji zubairu yace ta
sameshi.
Da yamma Khaleel ya shirya, cikin
shigan mutunci, yanufi gun gimbiyarsa,
yaro ya aika bata dade ba, tafito, cikin
shigan kamala, nan sukayi hira, yazo zai
tafi ya mika mata yar laidan da yamata
sayayya, k’in karb’a tayi, sai da yanuna
b’acin ransa tasa hannu ta amsa, sukayi
sallama, tana shiga gida, taba ma Umma
kayan, ko da suka bud’e, Sabulu ne
sinkin d’aya na wanka, sai man shafawa
skin code cream da lotion, sai yar
powder, da turare mind night forever.
Duka sayyan bazai wuce, dubu d’aya
zuwa dubu biyu ba. Umma godiya tayi
sosai, ta nuna farincikinta, ni kam nace”
uwar kwarai kenan masu son gaskiya,
ba’abun duniya ba.
Safiya a hankali ta kwan-kwasa qofar,
yana daga ciki, Yace”yes come in, tun
kafin tashiga, ta cire doguwar rigan,
yazamana daga ita sai wani riganda bai
kai iya cibiba, daga sama kuma bai rufe
mata k’irji ba. Duk dukiyan fulaninta a
waje, Siket d’inko shi, da babu duk
d’ayane, don har ina iya hango, pant
d’in jikinta kalar fari. Tana tura qofar
d’akun wani d’an dattijo na gani, wanda
sai dana tsorata, don yana d’aya daga
cikin masu niman zabe, salon tafiyarta
ta canza tana kwar-kwasa, ta iso kusa
dashi, kan cinyansa ta zauna, cikin
murmushi, Yace” my baby, gaskiya kinyi
ban kuma tsamani haka zan ganki ba.
Cikin mataudarin Murmushi, ta sak’ala
hannuta, a wuyansa, tana masa yasa, da
yatsanta a wuyan sa. Duk ya soma
rikicewa, tsikan jikinsa yasoma tashi, a
hankali ya soma kai hannusa kan west
d’inta, yasoma wasa da su, nan ta soma
rikita shi, da salonta kala-kala, kasa
hak’uri yayi, hannusa ya kai kan…
Sai kunjini a next page.
……Na….
Rash Kardam
&
Khadija Candy
[8:17AM, 10/23/2016] Rash Kardam:
MOTAR KWADAYI
By
Rash Kardam
&
Khadija Candy
~
Duk wani iskanci su, da la’anan su, a
falon sukayi, Alhaji yaji dad’i Safiya,
abun ya mata yawa, ga kyau ga
gamsarwa, Alhaji atake ya bata kyautar
150k, nan tana makale dashi, a hiransu
take bashi labarin zuwanta, cikin
yanayin damuwa, Yace”Baby kamarki
ace kina shiga Napep, gaskiya baiyiba,
cikin salon gogagu matan, da suke juya
bariki a hannu, tace”yazanyi hakanake
shiga. Ina dole na sai miki mota,
matsawan zakina min yanda nake so, to
baki da wata matsala. Nan take ta sauya
salon zance, suka sha-shance, Safiya sai
da tayi sati, kafin Alhaji ya mata
shopping nagani na fad’a, ya kawota har
qofar gida, ya ajiye ta, yayi mamakin
ganin gidansu haka, sai da sukayi
sallama, Yace”beb zan turo yaro na, ya
fara koya miki mota, kafin in kin kware,
a kawo miki motar ki. Cikin murna tayi
hug d’insa, ta baa wani hut kiss, ta shige
gida. Inna kam baki har kuni, yarta
tasamu aiki, a cikin Abuja.
Kwanan Safiya biyar da dawowa, driver
ya fara koya mata mota, har ta soma
ganewa, tafiya ne takama Alhaji na
gaggawa, gashi waje zai fita baya son
fita shi kad’ai. Waya ya kira yasanar da
Safiya, ta shirya zasu fita waje, cike da
murna da rawan kai, ta sanar da Innata,
ana kiransu a gun aiki, tana tsammanin
hala ma za’a fita da ita waje, haka ta
shurya driver ya kaita Abuja. Kwanata
biyi yamata ciku-cikun komai suka
d’aga, sai Dubai.
Ayshat kuwa har sun fara SSE, don haka
Malam, ya fara shirye-shiryen biki. A
bargaren Khaleel ko, sai kundun bala
yakeyi, na had’a kayan akwati, ga garin
ba kud’i. Kulum soyayyansu sai kara
karuwa yakeyi, cikin ikon Allah, da kyar
ya samu, ya had’a dan, abunda zai
had’a.
Safiya duniya tayi dad’i, idan alhaji
baya nan, haka take fita cikin hotel d’in,
harta saba da wasu yan 9ja. Sai da suka
saba, ta soma janyosu zuwa room dinsu,
har suka fara tambadewa. Suma suka
kawo abokansu, Safiya ta kara wayewa,
ga kud’in da ta tarasu. Satinsu uku, suka
dawo 9ja, Alhaji da motarta, yasa aka
rakota har gida, Toyota Camry 2015.
Karkuso, kuga murna agun Inna, Malam
kala bai iya cewa ba. Kwanan Safiya uku
da dawowa, sai wadaka suke da naira,
don ta samo musu kud’i.
Yau Umma ta tashi da murna, za’a kawo
kayan yarta, nan ta aika ma yan
uwanta. Safiya har zata fita, ta fasa don
kawai taga mai za’a kawo, Ayshat sun yi
cake da mai kyau, tare da sayan, juice
sua ajiye.
Da yamma kusan k’arfe biyar, yan kawo
kaya sukayi. Inna sai zuba ido suke,
masu kawo kaya, suka shigo da akwati
guda 2, Inna tana jiran, taga ko za’a
karo wasu, amma shiru. Bayan sun
gaisa, akayi addu’a tukun aka fara bud’e
kaya. Ana d’agawa sun kirgawa, turmi
goma da riga da sket ya mata, mai su
Inna zasu in banda dariya, har suna
hawaye, Umma ko ko ajikinta, don su
albarkan aure suke so. Inna cikin
wulakanci, ta kali Umma tasake
kwashewa da dariya, tana nuna su da
yatsa.
…..Na…..
Rash Kardam
&
Khadija Candy
[8:18AM, 10/23/2016] Rash Kardam:
MOTAR KWADAYI
By
Rash Kardam
&
Khadija Candy
~
Sai da suka yi dariyan su, mai isarsu,
Inna ta kali Umma tace”sai dai ta tafi a
hakan kam, don irin wannan bak’in
jinin a gado ne, ace akwati biyu turmi
goma, ae tun zamanin baya aka bari,
kuma duk talauci miji yanayin turmi
ishirin a babu. A yi dai ma gani tunda a
jini a gado, ta juya ta kali dangin ango
tace”to su gayyan na ae gayyan siya, mu
masu maik’o muke so, amma tunda yar
ba farin jini da ita ba, ae an had’u da an
dace, ta sa kai ta fita. Umma kam kuka
ta fara, danginta sai ba ma dangin ango
hak’uri sukeyi, don basu so su tanka a
gaban, dangin ango abun, bazaiyi kyau
ba. Suma yan’uwan Khaleel hak’uri suka
ba ma Umma, tukun suka tafi. Tun daga
wannan ranan Inna da Safiya suka saka
Umma gaba da habaici, kusan kulum sai
tayi kuka.
Safiya ta kware a tuka mota, yanzu ita
take kai kanta ko ina. Ga rayuwan bariki
data saka a gaba, kamar ba mutuwa,
kud’i shigo mata suke ta ko ina, ana
haka ran nan ta tashi da matsanacin
ciwon kai, komai taci amai takeyi, ga
zazzabi dake damunta. Seema ta kira
tace tazo gida yanzu-yanzu, ba’a dad’e
ba kuwa, sai ga Seema ta iso, ko da tazo
d’aki suka shiga, Seema tace”Sofy ya
naganki haka?. Sofy ta d’an ciza baki
alamar jin-jiki, tace”Seema amai ke
damuna ga tashin zuciya, sai yawan
ciwon kai. Seema ta zaro ido! Tace”Sofy
yaushe rabonki da kiga period d’inki?.
Sai da tayi jim alamar tunani kafin ta
nisa tace”inaga tun danayi kafin muyi
tarayya da Alhajin abuja, kinga yanzu
kusan 2 months da kwanaki. Seema
tace”na wawo kenan ciki ya shige ki,
kuma ayanzu bazaki iya cewa ga ubansa
ba, don nasan bazaki iya k’irga mutanen
da kikayi tarayya da suba. Nan take yan
hanjin cikin Sofsy suka kad’a. “Seema
yazanyi yanzu?. Bazan bar cikin nan ba,
zai iya zama gori a garemu, da inna na,
kuma ban shirya ajiye d’an shege ba.
Seema tace”hakane but yanzu zamuje
kiyi test in mun tabbatar sai mu wuce
Abuja, dan dole mu tatiki Alhaji kud’i
kafin a zubar. “Haka za’ayi kawa
shiyasa nake son ki, kina da kaifin
tunani mai kyau”. Seema tace”yanzu ki
d’ibi yan kayan da zakisa kaman kala
uku da fallen zani ki biyu, sai ki sanar
da mama, yau sai mu wuce.
Haka akayi tace”ma Inna ana nemansu
a Abuja batun k’arin girma za’a basu, ya
zama dole taje, Inna tace”Safiya da jikin
kin haka?. “Eh Inna inaga acan Asibitin
gun aikin zanga likita. “Ni Safiya naga
duk yanayinki ya canza kin kara haske,
sai d’an rama da kikayi. Sai da gaban
Safiya ya bada dam! Cijin dauriya
tace”Inna ina aiki kud’i na shigowa ae
dole, Inna tace”aikam ko ni nan ae na
canza har yar murjewa nayi. Murmushi
Safiya tayi tace”mun wuce sai na dawo
ko in na kiraki a waya”. Inna tace”Allah
ya kare yasa ki samu babban matsayi”.
Suna fita da Seema gidansu suka je, ta
ibi yan kayanta itama, suka wuce gidan
mai, saida sukayi full tank tukuna suka
d’au hanyan abuja.
Tafiyan awa biyu da rabi sukayi, suka
shiga cikin garin Abuja. Sai da sukaje
Hotel suka kama d’aki, bayan sunyi
wanka sun huta, Sofy takira wayan
Alhaji”ta tashaida masa, tashigo cikin
Abuja”. Da murna yace”zuwa ko
sanarwa but ban yan mituna ina nan
zuwa gunki”.salkama sukayi ta ajiye
wayan, a ban garen Alhaji kuwa murnan
sa yau zai kwashi gara, don yasan Safiya
da bance cikin mata.
Ko da ya iso Hotel d’in da suke har
d’akin yaje, da murna tazo ta taresa,
bayan sungama iya shegensu ta zauna a
cinyansa. Sai a likacin ya lura da Seema,
cikin girmamawa suka gaisa. Seema
tace”barin baku guri tana zolayansu ta
fiti haraban hotel d’in. Alhaji na ganin
ta fita ya fara kissing d’in Sofy sai da
yayi mai isarsa. tukun bayan sun lafa ta
kaleshi cikin kirsa da shagwab’a, tace”Ya
Alhaj ya aiki?. “Ya amsa da
Alhamdulilah! Bacin kin hanani aiki
kulum ina cikin tunanin ki. Murmushi
tayi tace”ni da babyn ka muma muna
tunaninka. Cikin kid’ima da rud’ewa,
Yace”what? Mai kika ce?. Sai da tayi
murmushi ta sake cewa”ni da Babyn ka
munyi missing d’inka.
“Wani baby kuma bayan ke?.
“Babyn da ka ajiye min aciki na mana.
“Alhaji kasani tun bayan da akayi min
fyad’e, bansake tarayya da wani ba sai
kai.
“Haka zalika bacin kai bana tarayya da
kowa, kwanaki da suka wuce duk muna
tare, yanzu kimanin 2 months, banga
period d’ina ba.
“Kuma ni ban shirya haihuwa yanzu ba.
“Ban shirya barin d’an titi ba a yanzu.
“Don haka ina son inzubar da cikin nan.
Wani sassayan ajiyar zuciya Alhaji ya
sauke, tare da yar murmushi”nima ban
yarda da barin shiba, don haka yanzu
zan baki kud’i kuje acire, zan kula da
jinyanki har ki warke, kuma ina son in
kin warke za’amiki planning. Fari tayi
da ido”haka za’ayi Alhaji. Sai da suka
shek’e ayarsu tukun ya tafi, ya ajiye
mata kud’i masu yawa, ya kuma biya
musu kud’in 1month a hotel d’in. Sofy
suka shiga niman Asibiti da za’a mata
abortion, da kyar suka samu wani
karanin Asibiti, hakan ma sai da Dr ya
nimi had’in kanta, kafin ta yarda bayan
ya biya bukatarsa. Ya yace su dawo
washe gari, suka tafi suna murna.
Washe gari suka d’auki duk abunda zasu
d’auka suka nufi asibiti.
……Na…..
Rash Kardam
&
Khadija Candy .
[8:18AM, 10/23/2016] Rash Kardam:
MOTAR KWADAYI
By
Rash Kardam
&
Khadija Candy
~
Da safe kuwa yanda naga, idon Ayshat
ya yi ja, nasan ta niku ba kad’an ba.
Khaleel ko sai tarairayata yakeyi, tamkar
kwai. tundaga wannan rana suka
shimfid’a soyayyansu, mai cike da
burgewa, komai tare sukeyi, inka gansu
gwanin ban sha’awa, Khaleel ta tattala
matarsa, itama tana gudun abunda zai
bata masa rai.
Ayshat tayi kyau ta k’ara haske. Niko
Rash “nace anya wannan ,haske haka na
kalau ba”. Sannu a hankali rayuwa ke
tafiya dad’i da ba dad’i, kayan garansu
ya kare, randa inya samo musu mai
maik’o suci. Randa in bai samu ba har
garin kwaki suke ci, ko kad’an Ayshat
bata taba nuna fushinta ba, kulum tana
cikin masa, Addu’a da fatan alkairi.
Safiyar yau ta tashi da zazzabi mai
tsanani, ga jiri da ke d’ebanta.
Hankalinsa ya tashi matuk’a, gashi ko si-
si bai kwana dashi ba. Ko dayaje
gidansu, yatarar da iyayensa, gari kwaki
suke sha, ya gaida su Mamansa
tace”Khaleel lafiya na ganka haka?.
Cikin damuwa yace”Aysha ba lafiya
kusan sati d’aya, gashi banda ki naira a
hannuna.
“Yasalama towo gashi muma haka muka
wayi gari, amma ga wancan tv kaje ka
sayar sai a samu a mata jinya. Tv ya
d’auka yaje ya sayar dubu biyar da d’ari
bakwai, sukaje asibiti a ka mata gwaji,
likita ya tabbatar da tana d’auke da juna
biyu, har na wata hud’u. Magunguna ya
rubuta musu, sauran ya sai musu kayan
abinci, rabi ya kaimusu, saura ya kai ma
su Ummansa. Ko da Ayshat ta samu
sauki, yace ta shirya, kaita gidansu ta
gaida iyayenta, daga nan suka wuce
gidansu Khaleel da murnan Umma ta
tarbeta, tarinka ina zansaka dake. Da
daddare da zasu tafi, “Umma ta mata
nasiha sosai, da takara hak’uri da yanda
mijinta ke. Ayshat”tayi godiya ma Umma
suka tafi.
Khaleel result ya fito yayi kyau sosai,
yanzu aiki ya dunkufa nema, kulum sai
ya fita amma shiru, Ayshat ko kulum
tana cikin masa addu’a da fatan alkairi.
Safiya kam harka take ba sanya, ta
maida bariki kamar rigan sakawanta, ko
shakka babu, yanzu motanta biyu, kud’i
kuma ta tarasu ba’a magana.
Samarukanta na da duk ta canza, Abuja
kuma ya dawo mata kamar gida.
Kwanki sun ja, Aysha ta shiga watar
haihuwanta, Khaleel ko kula ta
musamman yake bata, yana tattala yar
matansa. Safiyar yau ta tashi da nakuda,
hankalin Khaleel ya tashi, mai napep ya
nimo suka nufi asibiti, aka shiga da ita
labour room, “addu’a yaketayi Allah ya
sauketa lafiya.
Wayarsa kiran nokia, irin mai tocin
nan, ya kira Baban Aysha ya sanar ma,
ya kira gidandu ma ya fad’a musu.
Ayshat ta kasa haihuwa da kanta, likitoci
sukazo suka sanar masa dole sai an mata
tiyata. Ba k’arami min tashin hankali ya
shiga ba, don kud’in da ya tara 8k ne,
ana haka sai ga iyayensa, nan ya sanar
musu, Malam yace”abasa ruwa a kofi da
ruwa, murfin flaks aka miko masa,
Addu’a ya yi, dake wanda suke kanta
mudulmai ne, ba’a samu matsala ba,
sukabata cikin ikon Allah ba’ayi minti
biyar ba, ta zankad’o yaranta guda biyu,
mace da na miji. Wayyo karkuga murna
gun khaleel, bayan nurses sun gyarata,
ta huta suka dawo gida. Yan’uwa da
abokan arziki sai murna sukeyi, Khaleel
daman ya sai ragonsa yana kiwo bai
samu matsalaba, ana gobe sunane aka
kirasa ne, fidelity bank suka kirasa,
daman ya rubuta musu Application, ya
samu aiki a gurin. Cikin murna ya zo
gida ya sanar musu kowa sai murna
yake masa. Ko ni Rash nayi murna sosai,
gaskiya yan biyu sunzo da goshi.
….Na….
Rash Kardam
&
Khadija Candy
[8:18AM, 10/23/2016] Rash Kardam:
MOTAR KWADAYI
By
Rash Kardam
&
Khadija Candy
~
Cikin ikon Allah anyi aiki lafiya lau,
acire ciki murna agun Sofy ba’a magana,
Alhaji ya had’o mata magunguna, da
kayan ci masu kyau. Kula ta musamman
yake bata, sai da ta warke sosai, tukun
suka sake komawa ruwa don bata bar
Abuja ba sai da tayi samaru biyi, kuma
duk halin d’aya ne,Ta samu kud’i ba
kad’an ba suka dawo Kaduna.
Kwanaki sun tafi, yanzu Ayshat ta
kamala jaraba wanta, biki yarage saura
sati d’aya duk dangi sun had’u sai
shirye-shirye akeyi.
Sofy kuwa waya tayi ta sanar da Alhaji,
dubai ya aika aka sayomata, wasu ready
mate d’in kaya, Kala 6 da takalama su,
wanda zatayi fitan biki kawai. Inna ta
kuwa wani mai shago ta wanka ya bata
Swiss less masu kyau, tabayar aja d’inka
mata.
Ayshat bata shirya yin wani event ba,
kasancewan mijinta bayida k’arfi,
d’aurin aurene da yini kawai. Haka
akayi ta su cin-cin, ranar jimma’a ta
zago aka d’aura aure, da daddare mota
uku sukazo d’aukan amarya, aka kaita
gidanta, washegari yini karkuso kuga
inna da d’iyarta don sunyi wanka kece
raini, wankan nuna masa’a. Ko ina a
gidan biki su ake nunawa, baran Sofy
duk kayanda tasaka abinsone. Wasu
kuma gulmasu suke a ina take samun
kud’i haka?.
Yayinda wasu dangin uban yan neman
k’ora, sun makale musu, yini kam a
gidan amarya Alhamdulilah! Biki ne na
rufin asiri bana k’arya ba.
Da dadare yan’uwan Umma, suka saka
Ayshat tayi wanka ta canza kaya, nasiha
sosai suka mata, da gwada mata irin
gidan ta suke, tarike bakinta banda
gulma, kuma duk kashin abunda mijinta
ya kawo, tamasa godiya, ta amsa da
mutunci. Kuka tayi sosai dakyar ta barsu
suka tafi. Ni ko Rash na zo gulma don
inga yanda d’akin Amarya ya tsaru.
‘Daki d’aya ne, sai gadonta da kujeru
guda biyar, sai d’an fridge karami, da tv
karami. ‘Daki dai sai son barka a
talakance yayi, abokan ango ne sukayi
sallama, bayan sun zauna, nasiha sosai
sukayi Ayshat, sannan suka musu fatan
alkairi, suka tafi abunsu.
Bayan tafiyansu ne, Khaleel ya umurceta
da tayi alwala suyi Sallaha, ba musu ta
d’auro alwala, suka gatar da sallah, yan
tambayoyi ya mata gameda addini, ta
bashi amsa. Kayan da yazo dashi ya
d’auko musu, tana yar kunya ya ringa
bata abaki, saida ya tabbatar ta qoshi
tukun shima yaci. Daga nan yasoma
janta da hira, ganin ango da amarya
suna buk’atar hutu, yasa na fito a
d’akin, don ba hurumina a gun, nidai
Rash na musu fatan alkairi, naja musu
qofa aci Amarci lafiya.
…..Na…..
Rash Kardam
&
Khadija Candy
[8:18AM, 10/23/2016] Rash Kardam:
MOTAR KWADAYI
By
Rash Kardam
&
Khadija Candy
~
Ranan suna yara sukaci sunan,Ameena
da Kabir, ana kiransu da Amrah da
Ameer. Cikin ikon Allah Khaleel ya fara
zuwa aiki, ya kasance mai hazaka da
k’okari a gun aiki, yanzu Alhamdulilah
suna cikin rufin asiri.
Safiya duniya gidan dad’i a gunta, yau
tana shirin zuwa Abuja gun wani
saurayinta, a motarta ta tafi, tana zuwa
office d’insa direct ta tafi.tana zuwa
kanciyansa ta d’ale, “my honey nayi
missing d’inka da yawa. rungumota yayi
suka soma bad’alansu, office d’in aka
turo Alhaji Tijjanine yazo, wani kalo ya
bisu dashi, “oh! Sorry nashigo ba excuse!
Tk yace”no! Ka shigo kawai, Sofy ta mike
ta zauna a d’aya kujeran, tunda taji ya
ambaci sunan sa, ta gane abokinsa TJ
dake bata labarinsa. Yana da kud’i sosai,
TJ yace”barinje na kawo maka, files d’in
ya fita.
Yana fita Sofy ta matso kusa dashi, tare
da kashe masa ido, ganin bai kula ba ta
soma balle botilan riganta. Cikin zuciyan
TK yace”yarinya bakisan waye Tukur ba,
ganin kar TJ yazo ya gansu, ya mika
mata phone d’insa. Number ta tasaka
masa, ana haka sukaji za’a bud’e qofa,
da sauri takoma mazauninta. TJ ya basa
komai yamusu sallama ya fita.
Daga office gidansa suka nufa, suka
bud’e babi iskancin su, kwanta uku suna
tare tace”zata tafi”.
Badan TJ yaso ba, ya bata kud’i ta masu
yawa tamasa sallama, tana fita TK ta
kira ya bata address d’in ida zata
samesa. Wani gidane kayatace na gani
na fad’a, ko da tashigo da man, ya sanar
da masu gadi zuwanta. Sai da ta wuce
gate uku bayan babban gate, sai qofofi
hudu, asalin cikin gidan yana da duhu,
ko da tashigo k’irjinta, ya soma duka
uku-uku. TK da murna ya karbeta sai da
ya kaita wani d’aki, sai da suka zuba
iskancin su yayi wanka ya fita. Wani
d’aki ya shiga, waya yakira yace”
gatanan ta iso, a turo da masu aiki,
sannan ka basu sabon wukan.
Daga d’aya bangare akace”ok! In kun
cire abunda kuke so, ina son gan-gan
jiki.
“To ba matsa”. Ya kashe wayar yana
wani muna fukin dariya.
……Na…..
Rash Kardam
&
Khadija Candy
[8:18AM, 10/23/2016] Rash Kardam:
MOTAR KWADAYI
By
Rash Kardam
&
Khadija Candy
~
“Ok! Ba matsala”. Wayar ya kashe yana
wata munafuk’in dariya, hahaha
“Yarinya ke baki da wayo, an gaya miki
mata suna gaba nane?.
“kud’i shine da muwata, war har damin
signal da ido.
‘Dakin ya dawo, ita ko cikin wasu
matsatsun kaya wanda shi da babu duk
d’aya ne, tazo ta rungumesa bakinta ta
sanya anasa, da zai tureta, amma da
yatuna karta gane target d’insa, sai ya
biye mata suka sake kalacea. Yana
kwance a gefen gado, sai maida
numfashi yake wayarsa ne tayi k’ara, da
sauri ya d’aga yace”ya kun isone? Daga
d’aya b’an garen akace”eh! Gamu a cikin
gidan.
“Ok! To ku shigo. Ya kali Safiya yayi
murmushi yace”baby taso muje”.
Cikin shagwab’a tace”ina zamuje haka?.
“Oh! Baby kitaso da sauri, wani big deal
zamuyi. Jin babban harka yasa ta mik’e
da sauri. Suka nufi wani d’aki, wasu
k’arti ne su hud’u, suka shigo, nan take
fiskan TK ya canza tamkar bai tab’a
dariya ba. Safiya da tawani kwanta a
jikinsa, tana sha-shafa shi, hankad’ata
yayi gaban wayannan k’arti, Yace”gata
ku rike min ita. Cikin azama suka
damketa, Safiya tace”TK wani irin wasa
ne haka?.
Dariya ya bushe dashi”kee angaya miki
TK sakarai ne irinki?.
“Mayyar kud’i banza, akan kud’i kin
zubar da kimanki, darajanki, kin
bargidan iyayenki, kina bin maza don
subaki kud’i.
“Safiya kin d’au ma kanki abunda zaki
wahala.
“Kisani duk abunda d’a namiji yayi ado
ne garesa, banda’ya mace.
“Yau zan koya miki hankali.
“Ku rufe mata baki. Safiya ta fara
cewa”TK dan Allah kayi hak’uri, kar ka
cutar da ni.
“Na maka alkawarin daga yau na daina
iskanci daga yau.
Dariya yayi yace”ke ta shafa,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login