Showing 3001 words to 6000 words out of 10476 words
Chapter 2 - MOTAR KWADAYI COMPLETE ORIGINAL PDF by Khadeeja Candy by Arewa Novels.txt
da
zamansa, amma ko dawasa duk son
kud’inta bata yarda ta bada mutuncin ta
ba, yawancin samarin da suke nimanta,
jikinta suke farauta, ba son gsky bane.
Duk soyayyan da zakuyi da ita, sai dai
ya tsaya a kiss, hug, da makaantan su, ko
a gaban waye kuwa bata kunyan namiji
ya tabata, ta saba da hakan, bata kunyan
kowa, kana kalonta kuwa idonta a
tsatsaye suke, na rashin kunya, ba komai
ke rud’n ta ba face farin da take dashi
da kyanta da ya bayyana.
Ayshat kuwa, karatun ta take, ba
wasa aciki, yanzu haka tana SSS3, gata
da ‘ko’kari, in debate ko competition, ita
ake d’auka, ga yawan kyautar, da take
samu daga makaranta. Hakan ya kara
bata kwarin gwiwa, da zage damtse, taka
tasamu result mai kyau. Umma ta kuwa,
kulum fatan alkairi rake ma d’iyarta.
Safiya ce ke shiri, don yau suna da
party ‘kawarta, kuma till down zasuyi,
kud’i ta d’auko ta saka a jakarta, ta nufi
kasuwa, wasu matsatun kaya tasayo riga
da wando, daga kasuwa kuwa, shagon
saloon ta nufa, aka gyara mata gashinta
mai kyau, da kyali. Bata dawo gida ba
sai bayan magriba. Wanka tashiga, sai
da ta d’au 15 minutes tana wanka, kafin
ta fito ta tsane jikinta, ta d’auko kayan
make-up d’inta tasoma kwalliya, ni Rash
nace”wanan irin gayu ne haka, kamar
mai shirin ganawa da shugaban kasa,
hmm. Sai da ta kusa 1hrs tana make-up,
kayanta, da tasayo ta sanya, duk wata
hallita na jikinta ya bayyana, sun
matseta kamar zasu yage, ta kalli kanta,
a katon madubin da ke d’akin, tun daga
nesa na hango S.A Azeez, da Zee hrt sun
saki baki, suba kalonta, nima Rash na
tab’a Khadija Candy, nace”wai mai su
Zee suke kallo ne?. Juyawa mukayi, tare
da bin gurin da suka zuba ido da kalo,
dan muga mai suke ma, irin wannan
kalon, bamu san, lokacin da muka had’a
baki tare da cewa”Ohohoho mai karatu
kunganta kuwa, ai ko Falmi bazata
gwada mata kyau ba…lol.. Allah yayi
halita a gurin. After dress, ta d’auko ta
d’aura akan kayan data sa, in ka ganta
bazaka ce tayi banzan shiga ba.
Tuurarukanta masu sanyin ‘kamshi ta
d’auko ta fessa, take gurin ya d’au
kamshi. Labulen d’akin Innan ta, ta
d’aga tare da ce mata”na tafi gun party
Seema, to sai kin dawo, labulen ta sake
ta fita. Napep ta shiga, sai gidan su
Seema. Duk k’awayen su, sun had’u ita
ake jira tana shiga, cikin gidan aka fara
mata kirari, Mai kyau da kasai ta,
hayakin taba, yar duniya, Sai ke Safiya
lashe money, wani fari da ido tayi tare
da juya jikinta ta ko ina.
…….Na……
Rash Kardam
&
Khadija Candy
[8:17AM, 10/23/2016] Rash Kardam:
MOTAR KWADAYI
By
Rash Kardam
&
Khadija Candy
~
Kirari suke mata, nan take taji kanta ya
kara girma.Babbale botilan After Dress
d’in tayi, take, sura jikinta suka
bayyana, kayan jikinta sun mata kyau,
shewa suka saki,tare da fad’i yar duniya
cikin ki, mrar kyai wajenki mai kyau.
Wani lallausan murmushi ta saki, Seema
ce ta d’aga waya, ta kira KB ta sanar
masa sun shirya. Ba’a dad’e ba sai ga
motoci uku sunzo, duk wacce bata da
motarta, sai ta shiga wanda aka kawo,
sai karfe 11:30 suka bar ‘kofar gidan
Seema, sun yi tafiya mai nisa, kafin suka
isa Silver Sand Hotel, dake cikin garin
kaduna, an kawata gurin gwanin
burgewa, sun isa 12:7 don har sun
makara, wanda suke da mota har sun
hallara, manyan guys masu ji da kansu
ne a gurin, suna isa bayan sun sauka,
wayar Safiya ce Goinee M3 tayi ‘kara,
tana d’agawa sunan Mubson ta gani a
scream d’in wayan, cikin shagwaba ta
d’aga, tace” nayi fishi tun da ka bar
k’asan baka k’irana kamanta dani. Cikin
tattasausan murya yace”kiyi hak’uri,
aiki ne yamin yawa, amma yanzu na
shigo 9ja yau sai kin gaji da ganina. Cike
da murna tace”haba mumushi ya mata,
tace”ina wani abu zamiyi waya d’an
anjima, ok! Ya kashe wayarsa. Ko da ta
duba, su Seema sun shiga, tun tana waya
ta mudu alamar su fara shiga. A hankali
ta fara takawa, zuwa cikin hall d’in, duk
wani matashi mai ji da naira, da kuma
tashen rashin kunya, to ya hallara a
gurin, yawancin su ya’ayan manya ne. A
hankali take tafiya harta zo ‘kofar hall
d’in ta saka ‘kafarta, a han kali take
tafiya har tanufi kujeran da take kusa
dana Seema. Tunda Safiya ta saka
k’afarta, Mai dalla ya hangota, ido ya
zuba mata ko kyaftawa bayayi, gsky beb
d’in ta tafi dashi, daman duk yan matan
gurin ba wacce ta masa. Melan ne ya
tab’asa, tare da cewa”Bad Boy mai kake
kalo hak?. Safeya ya nuna masa, cikin
murmushi yace”wannan ae Sofy ce,
yarinyan tana da kyau,amma sam bata
bada h’ad’in kai wa samari, duk yanda
akayi da ita. Bad boy ya sauke wata
ajiyar zuciya, tare da cewa” ni kuma yau
sai na d’an-dana ta, don yawuna ya
tsinke, kuma sai na maidashi. Ya sake
kallon Melan yace”ko kasan abinda tafi
so?. Melan ya d’aga kansa yana tunani
zuwa wani d’an lokaci yace”abu biyu na
sani shine, yarinya manyar kud’i ne, don
har sun mata la’kani da lashe money,
kuma tana son namiji kyakyawa, kaga ka
had’a duka, sai dabara ya rage naka,
kasan hanyar da zaka bi ka ja
hankalinta. Ajiyar zuciya tare da
cewa”bari ka gani yau ko party baza’a
karasa damu ba, gidana zan tafi da ita.
Melan yace”in ka tafi da ita ka sanar ni,
nima sai na… Wani harara ya aika
masa, ya mike, cikin takun ‘kasaita yake
tafiya, Seema ne tafara kus-kus ma
Safiya, tace”kinga wannan Don ne, ba
k’aramin kud’i, yake kashe ma budurwa
ba. A hankali yake taku har ya iso gunsu,
gaisawa sukayi da Seema, yace”ya
kwana biyu? Seema tace” lfylau, hira
yarinka jan su dashi. Safiya kuwa ta
share, can ya nisa yace” nikam Seema
k’awarkin nan bata magana ne?. Seema
tace” tanayi kai Safiya sunanta, nan dai
sukayita hira, har yasamu yaja Safiya
waje, cikin motarsa suka shiga, da gan-
gan ya bud’e, lokar da ke jikin motar,
kud’ine ya bayyana, karaf ko sai a kan
idon Safiya, sai da ta lashe wasu miyau.
Rufewa yayi kamar mai niman abu, can
sai ya d’ago ya kalleta, hira suka fara
yana d’an tattabata, bata hana sa ba can
ya fara shafata, ganin kar tace zata ki,
yasa yaja motar sa, don zuwa inda yake
son cimma burinsa.
Shin Bad Boy yana samun abunda yake
so a gun Sofy?.
Ya Sofy in taga abun da take so, zata iya
sayar da daranta?.
Ya rayuwanta zai kaya?.
Ayshat tana dauwa ma a cikin kunci, da
rashin saurayi?.
Don samun wayan nan amsan, kubiyo,
Rash N Candy.
……Na…..
Rash Kardam
&
Khadija Candy
[8:17AM, 10/23/2016] Rash Kardam:
MOTAR KWADAYI
By
Rash Kardam
&
Khadija Candy
~
Jan motar yayi, suka bar cikin Silver
Sand Hotel, bai zarce da su ko ina ba, sai
gidansa dake Malali. Gidan ya tsaru
sosai, ko ina hasken wuta ya gauraye
gurin, horn yayi mai gadi ya bud’e, suka
nufin gun perking,ya ajiye motar, Sofy
tunda suka shigo, ta tsinke da gidan a
d’an sake take kalon gidan kar ya raina
ta. Rungumota yayi, suka nufi cikin
gidan, bata tsorata ba sai da suka shiga
cikin gidan. Masu karatu ba zan iya bata
lokaci, gurin tsara muku ‘kyan gidan ba.
Safiya duk ta tsure, cikin zuciyarya, tafa
cewa”kodai d’an yankan kai ne? Don ni
tunda nake yawo na, ban taba shiga gida
irin wannan ba. Kiss d’in da ya aika
mata, a kumatun ta ne, ya dawo da ita,
daga duniyar tunani. Kitchen yaje, ya
bud’e, Fridge ya d’auko mata drinks, sai
da ya jefa wasu ‘kwayoyi, na kalli Candy
nace”ko na meye oho?. Dawowa yayi
falon ya ajiye, kafin ya koma kitchen, ya
zuba fruit a plate, tare da puke, ya zaro
wani karamin roba, ya bar-bad’a
magani aciki, tundaga nesa dai na hango
photon mace, da namiji suna romance.
Hakan ya bamu tabbacin magani
sha’awane, ko na ni’ima,cikin d’aya
biyu. Yana fitowa, suka zauna a ‘kasan
carpet, itama sauk’owa tayi, ‘kasan
carpet d’in suka zauna. Nan ya fara bata
a baki, sai da ya tabbatar sun cinye.
Yace”barin watsa ruwa zan fi jun dad’in
jikina. Ita ko mik’ewa tayi, a kan resting
chair dake falon. Shiko ya nufi cikin
d’akinsa yana wani shu’umin
murmushin samun nasara, tabbas ta
shigo hannu don abunda ya bar-bad’a
na tayar da sha’awa ne, d’aya kuma na
‘karin ni’ima ne. Sai da ya d’au, yan
mituna yana wanka, kafin ya fito, tsane
jikinsa yayi, yasa ka single da gajeren
wando. Ya d’au turarensa, masu sanyin
‘kamshi ya fesa, ya fito falo cike da
fara’a. Hangota yayi, tana ‘kwance inda
ya barta, yana zuwa ya zo kan kujeran,
hannusa yasa a k’irjinta, nan tafara jin
wani yarr, sai fara jin wani bakon
lamari, yana ziyartan ta. Tallabo ta yayi
yace”My Sofy muje d’aki kiji wani
magana. Ba musu ta mik’e, suka nufi
cikin bedroom d’insa. Komai na d’akin
red n black ne, yayi ‘kyau sosai, zama
tayi a kan dogon kujeran dake d’akin.
Yace”mata ya kamata ki d’an watsa
ruwa. Kai ta gir-giza masa, alamar a’a,
ok! Ya furta, hira ya fara mata yana d’an
tabata, can magani yasoma aiki, daman
shi ya saba shan su, kuma bai masa
sosai, kamar yanda tafara jin, wani
mahaukacin sha’awa, yana taso mata.
Hannuta tasa atsakanin cinyoyinta, tana
mamatse su, ko da yaga haka, wata
murmushin mugunta ya saki,tare da
janyo ta jikinsa, ko da na kalli ‘kwayar
idonta har ya soma canza kala. hmm
lalle da rigima a gaba, masu karatu
kubiyo mu, a pg d’in gaba don jin yanda
zata kaya.
…..Na….
Rash Kardam
&
Khadija Candy
[8:17AM, 10/23/2016] Rash Kardam:
MOTAR KWADAYI
By
Rash Kardam
&
Khadija Candy
~
Janyo ta yayi jikinsa, nan yafara
sarrafata son ransa, niko ina ganin haka
na yi waje. Sai da kusan 12 ya tashi a
kanta, bayi yashiga yayi wanka ko
wankan tsarki baiyiba, ko dayake ina
ma ya iya d’in, Safiya kuma bakin ciki
ya isheta, duk irin murzata da yayi son
ransa amma ya tashi ko ya taimaka
mata mtss tayi d’an guntun tsaki. (Niko
Rash nace”bakiyi tsaki ba tukun, in dai
namiji ne, kuma har ki basa darajanki,
da kimarki, da martabanki, ae dole kiga
wulakanci. Bare shi namijin duniya da
yasaba d’an d’ana mata, ya kuma keta
musu haddi, sai dai kiyi hakuri tunda ke
mai KWA’DAYI ne ae ki wahala, daman
hausawa sunce duk wanda ya hau
MOTAR KWADAYI, zai sauka a tashar
wulakanci. Safiya yanzu kika fara karo
ma tukun indai bariki ne). Da kyar ta
mik’e ta shiga bayi, tayi wanka tana
fiwowa, ta soma jinsa yana waya da
wata, jin alamun ta fito ya kife wayar.
Jiyowa yayi fiskansa ba yabo ba fallasa
yace”kin fito? Ga magun-gunan kisha, ya
d’auko wani kud’in ya kara mata, ni zan
fita in kin gama kya iya tafiya, sai na
nemeki. Bai jira amsanta ba ya fita
abunsa, bakin cikine ya isheta, yanzu
haka hala gun wata ma zaije, juyawa
tayi ta kali kud’i da ya ajiye, ta tuna
dana jiya sai taji sanyi, yau tasamu
abunda take so, don tunda take, ba
saurayinta da ya tab’a matakyauta irin
haka. Abinci taci ta sha magani, sai
karfe d’aya tafito, gifan Seema ta nufa,
tana zuwa ta ganta, da shisha a gabanta,
sai zuka takeyi, shewa sukayi suka tafa,
yar duniya, kinci dubu, Safiya ta juya
ido, tare da rausaya su, cikin yanga tace”
sai ceto, sai ni d’aya tamkat dubu.
Tafawa suka sakeyi, nan taba ma Seema
labari, Seema tayi guda eh lallale, ina
miki murna da shigowa system, yanzu
zaki san meye love. Ko bakiyi dan kud’i
ba zakinima dan kashe KWA’DAYI, tafaa
suka sakeyi, nan suka k’irga kud’in
naira dubu tamani cuss, dubu goma taba
ma Seema, ta mata sallama ta nufi gida.
Da sallama ta shiga gida tana fara’a,
yau tayi samuwa, a hankali take tafiya,
sabida har yanzu kasanta na mata zafi,
Malam ne ya fito da sauri, Yace”kee ina
kika fito?. Sai wani yatsina take, kafin ta
bashi amsa Innanta ta fito, ah ya haka?.
Zaka tsaren ‘ya da tambaya, ka aike
tane?. Da kake tambayanta, ina
ruwanka, da in da ta fito, tsaban takaici,
Malam kasa magana yayi, sai zucyarsa
dake masa suya, hannu yasa ya dafe
k’irjinsa, da kyar ya shiga daki.
Inna ko suna shiga d’aki, Tace”Safiya
ina kika je?. Bata amsa ba kud’i ta ciro
ta mika mata, Inna ido ta zaro, tace”
Safiya ina kika samu kud’i haka?.
Murmushi tayi tace”wani saurayi nayi,
shi ya ban kuma yana da kud’i sosai,
Inna tayi shewa tace”a’a ah kirike shi da
kyau, in dai zaina bamu, kinga num
huta, Inna ta jirga kud’in, Tace”wannan
Yaro d’an arziki ne, har dubu saba’in,
Safiya tace” dubu tamanine ma, naba
ma Seema dubu goma, sabida ta
sanadinta ne, eh kin kyauta, Inna rawa
tafara na murna,har ta manta da Safiya
ba’a gida ta kwana ba.
Safiya kuma tace” washh barin d’an
kwanta na huta.
Ayshat sanye cikin katon hijab d’inta,
tana tafiya cikin ni tsuwa, tun daga nesa
Khaleel ya hango ta, ganin ba mutunci
bane ya tsareta a hanya, sai ya fara
binta a baya, har sai dayaga tazo, zata
shiga gida, Assalamu’alaikum ya mata
salama, da kamar bazata amsa ba amma
sanin muhimmanci sa, ta amsa, bai war
Allah, dan Allah karki tafi ki saurare ni,
jin ya ambaci sunan Allah yasa ta juyo,
kanta a kasa, cikin hikima ya fara mata
magana tare da gabatar da kansa, ni
sunana Ibrahim Kabir, amma anfi
kirana da Khaleel, tunda na hango ki
zuciyata ta yaba da nutsiwarki, suka
sace zuciyata, na taho da k’ok’on baran
Kaunata ko zata samu matsuguni a
zuciyarki. Sai da ya kai aya ta d’ago a
hankali, sanye yake cikin kayan Copper
yayi matukar kyau. Fari ne dogo da shi,
baya da jiki sosai, yana da d’an fad’in
kirji kalo d’a zaka masa ka gane
bafulatanine, gaba da baya usul, idonta
ta sauk’ar don ya cikata da
k’warjini’nsa, bata cemasa komai ba’
cikin taushin murya yayi kasa-kasa da
murya, Yace” ki taimaka min ki amshi
tayita, amma ina son in har kin amince
zanzo na samu mahaifin ki, don bai
kamata, na fara tareki batare da na
nemi izininsu ba, cikin nutsuwa tace”ka
d’an ban lokaci zanyi nazari, godiya
yayi mata, Yace”gashi zamu rabu, ban
san sunaki ba, cikin sanyin murya
tace”Ayshat sunana, murmushi yayi
suna mai dad’i. Nagode sai kin jini.
……Na…..
Rash Kardam
&
Khadija Candy .
[8:17AM, 10/23/2016] Rash Kardam:
MOTAR KWADAYI
By
Rash Kardam
&
Khadija Candy
~
Duk launin kalan idonta, sun canza
izuwa ja. Hannu tasa a tsakanin
cinyanta tana mammatsewa,Bad Boy
yana ganin haka, ya saki wata,
lallasausar murmushin mugunta. Yau zai
cimma burinsa, janyo ta yayi jikinsa, ya
fara mata susa a gadon baya, nan take
taji wani abu yana mata yawo duk
illahirin jikinta, ‘kara ‘kwanciya ta masa
a jiki, ganin haka, ya sanya bakinsa
cikin nata, ya fara aika mata saqo. Gaba
d’ayansu sun rikice, ita kam bata wani
iya ba, sabida sabon shiga ne, cikin
dabara, ya soma rabata da kayan jikinta.
Ina ganin haka nace”ni Rash ban isa da
d’ebo wannan lbr ba. Bai ‘kyale Safiya
ba, sai da ya santa Mace, ya koma gefe,
yana mai da numfashi, tabbas ya saba
jin mata, amma Safiya, ta dabance da
sauran, yan hark’ansa. Gaskiya yau ya
k’washi gara, sosai, ana kiran sallah bai
mike ba, sai ya gyara kwanciyan sa yayi.
Sai da gari yayi haske, kafin ya mike
yayi wanka, ko wankan tsarki baiyiba.
Inna ta kuwa, hankalinta ya tashi,
Malam ne ya shigo, wajan karfe goma,
yake tambayar ta safiya, ina taje?. Nan
take ta fara zazzaga masa masifa kala-
kala, ransa ba k’aramin baci yayi ba.
Ace yana da ‘ya, amma bai isa ta ita ba,
sai abunda sukaga dama sukeyi, da
uwarta, cikin takaici, ya bar qofar
d’akinta. Inna tana ganin ya tafi, ta sake
kiran number Safiya amma bata d’auka
ba, a cikin zuciyarta, take magana, hmm
lalle nayi sake, yau har Malam shi zaizo
ya tsare ni da tambaya, dole in koma
gun boka asan abinyi, kara kiran wayan
Safiya tayi, taji is not available at d
moment, cike da damuwa take tunanin
ina taje?, don bata tab’a tafiya irin
wannan ba, tana wannan tunanin har
bacci ya d’auke ta.
Safiya ta farka taji jikinta yayi tsami, sai
a lokacin ta tuna mai ya faru, cikin
takaici, ta mike ta shiga bayi, da kyar
take tafiya, ta isa bayan gida tayi wanka,
ta na fito daga wanka, kayanta ta saka,
ranta bakaramin baci yayi ba, don ko ya
taimaka mata, ta gyara jikinta, a
matsayinsa namijin da ya fara saninta
mace, tana haka ya shigo, da ledan
magani a hannunsa, a yatsine ya mika
mata, ganin yanayin datake ciki, kuma
yana son sakewa, ya fara bata hak’uri,
ganin bata sauko ba ya d’auko bunch
d’in kud’i ya wurga mata. Nan take ta
sauk’o ta fara murmushi, kayan
breakfast ya had’a musu, sai da suka
karya, ya matso kusa da ita. Cikin salon
Yaudara, yafara mata magana kasa-kasa,
chakulkuli ya fara mata, nan ta fara
dariya, ya kara rungumeta, ganin bata yi
niyar motsawa ba, yasa sanya harshensa
cikin bakinta, sarrafata yasoma yi cikin
salon k’warewa da iyawa, nan take ta
d’auke wuta, sai wani yarr take ji acikin
jikinta, a hankali ya rinka shafata, har
ya soma cire mata kayan jikinta, bai
rud’e ba, sai da yaga k’irjinta nan take
ya fara wasa da su yana….. Ganin haka
yasa na ja ‘kofar d’akin na fito.
Masu karatu a d’anyi hak’uri da
wannan, ina samu charged, enough
zakujini.
…..Na…..
Rash Kardam
&
Khadija Candy
[8:17AM, 10/23/2016] Rash Kardam:
MOTAR KWADAYI
By
Rash Kardam
&
Khadija Candy
~
Bayan k’wana biyu, Khaleel ya dawo,
yaro ya aika, ya kira masa Ayshat. Dai-
dai lokacin Malam ya fito, yaji ana cewa
a kira Ayshat, Khaleel yana ganinsa,
yarusuna ya gaida shi, Malam
Yace”kaine ka aika Ayshat tazo?. Khaleel
ya rusuna tare da sunkuyar da kai,” eh
nine Baba. Malam ya kalesa sosai, yaron
yana da nutsuwa, a tare da shi. Malam
ya kaleshi Yace”ina fatan lafiya dai ko?.
Khaleel ya k’ara rusunar da kai,
“lafiyalau Baba, daman sai ya d’anyi
shiru, Malam yace”ina jinka yaro,
Khaleel ya sanar da Malam abunda ke
tafe dashi. Malam ya ji dad’i kuma Allah
ya tabbatar mana da alkairi. Bari na
turo maka ita, Malam yana shiga cikin
gida, d’akin Amina ya shiga, yana zama
Ayshat ta gaida shi, Umma sanu da zuwa
ta masa, ya amsa fiska sake, gyara zama
yayi, ya kali Amina, a “hankali ya kira
sunanta, ta amsa masa, nan ya fara bata
hak’uri, akan abunda ke mata,
murmushi tayi bakimai Malam. Nan ya
fad’a mata mai son Aysha ne yazo, kuma
ga dukkan alamu, yana da nutsuwa da
hankali, na bashi daman yazo, su
sasanta kansu, ina son kema ki cigaba da
addu’a. Ta nisa “ba komai Malam Allah
ya mana zabin alkairi, Umma
tace”Mamana tashi kije ku gaisa, cikin
jin kunya, ta d’au hijab d’inta ta fita.
A zaure ta taras da shi, da sallama ta
‘karasa gurin, cikin fara’a ya amsa, sun
gaisa tayi shiru, ta sunkuyar da kanta, a
hankali ta d’ago, karaf suka had’a ido.
Wani lallausar murmushi ya sakar mata,
ita ma murmushin tayi, cikin murya mai
kama da rad’a, yace”my beauty kinyi
kyau sosai. Ayshat bata san lokacin, da
ta murmusa har saida, dimple d’inta
suka lotsa. Suna haka saiga Safiya cikin
Matsatsun kaya, tana taku dai-dai, tana
shigowa zaure burki ta taka, ganin
Ayshat na hira, hirar ma irin ta
kauyawa, wanda basu wayeba, bata san
lokacin da ta fashe da dariya, har tana
rike cikinta.
Inna tana jin dariyan Safiya, ta fito da
sauri, ganin abunda Safiya ke ma dariya,
yasa itama tafara, Malam dake d’aki jin
dariya, yaki karewa suka fito shida
Umma, yana zuwa zauren ganin, abunda
sukayi masu Ayshat, tsawa ya dakamusu,
Inna ta masa kalon uku saura kwata,
suka tafi suna dariya. Malam hak’uri ya
bama Khaleel, suka koma cikin gida.
Sannu a hankali soyayya gamida
sha’kuwa, suka shiga tsakanin Khaleel da
Ayshat, harta kai magabata, sun shiga
al’amarin, a tsayar da biki su, Aysha na
kamala Secondary school, shi kuma
yagama bautar kasansa sai ayi Aure.
WAYE IBRHIM KHALEEL?.
Ibrahim Khaleel, asalin iyayensa yan
Yola ne, zamane ya kawo su garin
Kaduna. Su uku ne a gun iyayensu, shine
Babba sai kanwarsa, Hafsat dake aure a
badarawa, sai autarsu wacce bata wuce
14yrs ba, Umma Halima itace mamansu,
kuma ita kad’ai Malam ya aura, bai
k’ara aure ba. Malam Kabir mutum ne
mai kirki, yana sana’ar sai da kayan
koli, duk da rashin k’arfin da ke dashi,
hakan bai hanasa tsayawa, tsayin daka
gurin ganin Khaleel yayi karatu, cikin
ikon Allah ko da kunbiya-kunbiya, had’a
har Khaleel ya kamala karatunsa, a
fanni kasuwanci, yanzu haka yana
bautar kasa. A cikin garin Kaduna,
Khaleel yaro ne mai farin jini da kamala,
shiyasa duk inda yaje, yana da mutane,
kuma yana da hak’uri sosai.
……Na…..
Rash Kardam
&
Khadija Candy .
[8:17AM, 10/23/2016] Rash Kardam:
MOTAR KWADAYI
By
Rash Kardam
&
Khadija Candy
~
Safiya duniya ta, dawo musu sabuwa fill,
tanzu naira ta zauna mata a hannu, ta
mallaki filaye uku, ga gwala-gwalai, har
d’aki Seema, ta bata a gidanta, tana
kawo Maza suna bad’alansu, a gidansu
kuwa ta