Showing 3001 words to 6000 words out of 12462 words

Chapter 2 - RAYUWAR UMMAH BY NARNAH BOOK COMPLETE BY KANWAR SOJA .pdf

20 May 2025

1111

wane hujja ko dalili da zai sa tasan inda muke da zama domin ne
kaina Bansan inda zamuje ba ga wanan takardar duk lokacin da tazo mike da wanan maganar
ke bata shi mallakin ta ne na fita daga hakkin ta domin bata dauke ne da wane muhimmanci a

cikin rayuwar ta ba......."












Asubar fari Ummah da Munira suka shiga tasha a inda suka shiga motar Kano sai dai mucce
Allah ya bada Sa'a tafiya












Shin abunda Amira taye ta kyauta ?
Menene asalin alaƙar dake tsakanin su
Ya zata kaya Umma a Kano
Suwaye dangin Ummah
A hankali zamu kai labarin..










Narnah ƙanwar soja ✔️

https://chat.whatsapp.com/DoFR3n8lLtI1RB5Zd2z2IT








RAYUWAR UMMAH

BY
NARNAH ƘANWAR SOJA
(Sayeedan Addah).












16/11/2024.
ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION








PAGE 9&10

"Yaushe zake dawo typing! We miss you! Muna son new update!".






Finally Narnah ƙanwar soja is back "Yes am back tare da zazzaffan labari mai ciki da darrusa da
tsaƙwarar soyayya duk a cikin RAYUWAR UMMAH.








****************************************








RAYUWAR UMMAH


Tunda suka sauƙa a tasha da mangriba sukaye sallah chan ƙasar wani bishiya addu'a suka
shafa nan suka zubawa juna ido cikin tausayawa da ƙaunar juna duk da cewa yau su biyu ne a
maimakon su kasance su Ukku sirararan hawaye ne ya biyo takan fuskar Munira Umma ce taye
saurin da Katar da ita da cewa " ajiye hawayen nan zai miki amfani wani lokacin yanzu mu fara
tunanin ta inda zamu kwana da safe mu shiga gari mu nema gidan haya mu fara sana'a muga
abinda Allah zaiye da rayuwar mu " girgiza kai Munira taye kai Umma na bare to yanzu ya
zamuyi kwana a tasha nan fa da akwai hatsari" banda abunke yau muka fara kwana a tasha ai
tun kuna yara anan nagama kwana daku sai tsoro bayan nan ba'a bunda kika iya " To Ummah
zaki fara maganar ke ko ai dai kinsan Ameera " shiru taye tunawa da kar ran mahaifiyar nata ya
ɓaci Murmushi Ummah taye ta jawo ta jikin ta suka rungume juna anan suka kwanta asubar fari
hayaniyar tasha ne ya fara musu busa akan kunnen su......

Duk inda ya kamata su samu matsakaicin gida a unguwanni talakawa hakan baiye ba har
sungaji da neman mafaka gashi yamma ya kawo kai chan kan babban kwalbiti suka zauna duk
a gajiye suke ƙafar nan maso buzu buzu kamar an fisgosu daga daji ajiyar zuciya Ummah ta
sauke don duk gajiyar ta tafi tausayawa Munira tunda ba wani lafiya gari ta ba jiki duk ciwo chan
wani tsoho ya ƙarasu inda suke da sallama amsa wa Sukaye chan ya dube su " Shin da akwai
taimakon da kuke nema nan hanyar gida nane tun ɗazon na hange kamar kuna da matsalar
muhalli "?!








Charraf Umma ta fisgo zancen kamar damar jira takiye ya kawo karshen zancen " ehh baba
gidan hanya muke nema ɗaki ɗaya ne da yarinya na bamu samu ba don Allah ka taimaka mana
" murmushi yayi sanan ya dube su da mamaki da maganar ta na cewa Munira yarinyar ta alhali
kamar kanwa ce da yayarta " ka taimaka bana " cewar Munira da ta katse masa tunanin sa , ba
komai cewar sa ko zo mujee gida na Amman sai kuyi hakuri da yanayin gidan tabbas akwai
ɗaki biyu ma Amman dai kuna da kuɗin biya ko dubu ashirin ne a shekara " murmushi Ummah
taye " Alhamdullah baba komai mun amince mujee kawai "......








Tsayawa chakk sukaye lokacin da suka tunkaro shiga gidan gaban Umma ne ya yanke ya faɗi
ganin gidan kamar gidan karuwai ga ɗakuna daban daban a jire sunkai goma sha biyar ga
kuma wasu ɗakunan na matasa maza daga farkon shiga gidan sai madafar girke chan ta hango
mata ukku a bakin wane ƙaramin lungu da gidan ko da ta hangu su da buta ta tattabatar da

cewa nan nin Bayan gida ne ( toilet kinan).






Kulu ce ta tsaya daga jawo ruwan da takiye daga rijiya ajiye gugar taye ta gyara kallabin ta tana
hango Mallam Jauro da ƴan mata kyakkyawa tamkar daga ƙasar larabawa don ma ita Ummah
chocolate ce ba kamar Munira da hasken ta yayi fat ba , jin shiru Kulu da a take masifar ta tana
jan ruwa taye shiru yasa duk suka zuba mata ido nan suka hango abunda take kallo .....





Gyaran muryar sa Mallam Jauro yayi da cewa " Ga abokiyar zama nan na kawo muku sauran
ko koya mata wanan banzan halin naku kinga kawo kuɗin ga ɗakin da zaku zauna yana nuna
mata wane ɗakin dake nisa dasu yayi " Nagode sosai Baba Allah ya saka da alheri buɗe jakarta
taye nan ta fito da dubu goma ta bashi akan cewa kuɗin rabin shekara ta biya nan ya amsa har
yana tuntuɓe, da saure Lantana ta matso bai ankara ba ta bangaje sa tana ƙoƙarin fisqo kuɗin
nan suka fara kokuwa abin ba karamin razana Munira da Ummah sukaye ba ganin abinda ke
faruwa ........












To be continued…




RAYUWAR UMMAH

BY
NARNAH ƘANWAR SOJA
(Sayeedan Addah).
08101235739










16/4/2025
ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION


Ga mai bukatar group wattsp kai tsaye kiye magana da Admin ta wanan number na sama ...














Chapter 11 : Gidan Duhu


Ruwan sama yana tsiyaya kamar ana zubar da kukan da zuciya ke ɓoyewa. gidan ba gini ba ne
– tamkar mafarki ne da aka yi masa hijira, tsakar gidan cike da laka, bango mai ƙyalli da datti,
ƙofar da bata jin murya sai da ƙarfi. a nan ne aka sauke su – ita da diyarta, bazawarar da bata
da komai sai tarihin da ba kowa ke son saurare ba.

Bazawara ce amma ba ta rasa komai ba idan ba angayamu ku Munira tayi aure ba bani wanda

zai kawo hakan a ransa , domin tana da rauni mai kama da ƙarfi. Zuciyarta na ɓoye ɓarna,
amma idanunta na nuna ƙudurinta: zata fara sabuwar rayuwa, ko da kuwa cikin barikanci da
cakuɗaɗɗen mafarki."


“Ummah kin ce zaki dawo?” Inji yarinyar da ke tsaye da wata ratattar jaka a hannu, idanunta
cike da damuwa.


Munira ta juya tana kallon ƙofar gidan ba ta da amsa, sai zuciyarta da ke shawagi da tambayoyi:
Shin wannan ne mafita? ko kuwa kawai wata sabuwar ramin kunci ne..




Umma ce taga halin da Munira ke ciki duk da cewa ta fita shiga cikin matsanancin damuwa
kawar da abin tayi a ranta ta janyo ta da cewa "Kwana biyu mukaye a gidan nan duk muna
tsoraci bazamu dawwama a nan ba ya kamata na fita waje domin ganin abinda ya kamata muyi
gashi ba wani isasshen kuɗi a hannun mu idan ba na abincin daren yau ba zan dawo Munira ke
kasance a ɗaki kinga gidan yanzu ba kowa ana ruwan sama wasu kuma sun fita neman kuɗin
su matan na ɗakin su ke tabbatar baki fita ko'ina ba sai na dawo Allah miki albarka "


Ajiyar wani sihitirchin numfashi taye badon ta saurare maganar duka ba ta amsa don tasan lallai
Ummah sai ta fita daga gidan yanzu " amin Ummah ke kula da kanki da ruwan sama nan ke
dawo da wuri ina tsoro sosai" In Sha Allah " abinda ta furta kinan taye saurin fita gudun kar
ruwan ya dawo da ƙarfi tun safiya ana ruwan sama har yamma ai dole ne kawai na fita na nemo
mana mafita ta faɗa cikin zuciyar ta tana ficewa ..




John dake zaune a cikin rumfar dake fuskantar gidan nasu ya hango fitar Ummah sai sauri
takiye cikin ƙaramin lokaci hankalin sa ya kuma akan wanan budurwar da suka zo tare sai da ya
tabbatar ta ɓace wa ganin sa ya shigo cikin gidan a sanɗa sanɗa kamar ɓarawo yana shafa gini
yana tafiya har ya iso ƙofar daƙin akiye gyaran murya ta bayan sa a tsoraci ya juyo ganin
Lantana da buta a hannun ta ya fara sosa kansa ya juya baya baya yayi hanyar fita girgiza
kanta kawai tayi don yanzu farkawar ta daga bachi kinan take fitsari nan ta shiga ɗakin ta




Bakin sa ya cizah" kash wanan matar ta ɓata min plan nan ya shiga ɗaki yana cizon yatsa, ana

sallah mangariba sai ga Ummah ta dawo a gajiye da ƙaramin leader a hannun ta hankalin ta
gaba-daya yana kan tillon ƴar ta da tabarta cikin wannan gidan ganin ta taye akan sallaya
murmushi taye da sallama cikin kwanciyar hankali ta cire hijabi ta ta ajiye kasancewar ba sallah
zata ye ba tayi hanyar bayangida don kar dare yayi a yanayin tsoro sosai take a gidan .....



Bayan kwana biyu


---


Chapter 12: Gidan Duhu


Munira na zaune a tsakar ɗakin tana kallon ruwan sama da ke kwaranya daga saman rufin da
ke amai da ƙarfi, kamar yana bugu da bugun zuciyarta. Bayan sallar magariba, iska ta ƙara
sanyi, ƙamshin danshin laka yana cakud'a da wari daga band'akin baya.


Cikin dare, babu motsi a gidan sai kukan jariri daga wani d'aki da ba a san inda yake ba. Munira
ta matse jikinta da bango, lallai yunwa na neman sa ta kai hannunta ga katifa, duk da ba ta jin
kamar tana da ƙarfin tashi.


> “Ummah,” ta kirawo da murya mai sanyi, “ki tashi mu fita daga gidan nan… wallahi ni tsoro
nake ji, babu komai da za a ci, kuma ba kowa ke kallonmu sai kamar zamu fara sata ko
shashanci.”






Ummah ta juya daga kwancen ta, idanunta sun kumbura saboda rashin bacci da damuwa. Sai
ta share hawaye cikin duhu, tace da ƙasa:


> “Munira... mu fita ina? Wannan ba gidan arziki bane, amma barin sa babu shiri zai iya kai mu
ga halaka, amma... wallahi ban san yau yanda zan shiga kasuwa gobe ba. jiya na nemo abu
har zuwa kofar tashar, babu wanda ya saurare ni...”

Nan take sai suka ji ƙaran fashewar roba daga waje, sai wata kara mai ban tsoro daga ɗayan
d'akuna. Munira ta kwanta da sauri cikin hijabin ta, zuciyarta na dukan kamar za ta fito.


A hankali sai ƙamshi ya shiga ɗakin, wani ƙamshi mai ɗaci da yake ɗaukar numfashi—ƙamshin
shan giya da tabar wiwi. tana sanin hakan na nufin John Jibril ne—mutumin da ba ya san iyaka
da dare.


> “Ummah…” ta kuma kirawo da murya mai sanyi, “ki yarda da ni, mu bar gidan nan gobe. Ko
da kuwa yawo ne za mu fara a titi, wallahi ya fi zaman cikin bariki da tsoro da yunwa.”






Ummah ta jinjina kai, zuciyarta ta faɗi sosai. a wannan dare, ba ta iya tashi ba—amma
kalmomin Munira sun haƙikance a ranta. ta san lokaci ya yi da za su nemi mafita. ko da kuwa
hakan na nufin komawa titin rayuwa ba tare da tabbas ba.









08101235739

08101235739
RAYUWAR UMMAH

BY
NARNAH ƘANWAR SOJA
(Sayeedan Addah).

08101235739










16/4/2025
ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION








Ga mai bukatar group wattsp kai tsaye kiye magana da Admin ta wanan number na sama ...




Chapter 15 ... Gidan duhu...




Bayan wata ukku
Tabbas sun samu ƙalube daban daban daga wanan gidan na bariki wanda yayi sillar
tarwatsewar dukkan wani farin ciki ko murmushi a fuskar su duk sun fita hankalin su duk wata
sana'a Ummah na ƙoƙarin yinsa domin tsira da yunwa da mutunci tana kulla da Munira wacce
gaba daya duniyar ta sauya mata inda Ummah ke bada ajiyar ta a gun Lantana kasancewar
kullum tana gida sai dai Lantana mayar kuɗi ne na gaske anan Ummah ke baya ɗari biyar a
kowani mako don kula da Munira idan Ummah ta fita kasancewar John yasha kawo mata hari
amman Allah na kuɓutar da ita

A yanzu wanki Ummah takiye a gidan wani ɗan sanda tana musu wanke wanke suna bata
abinci sai tasa a leader ta dawo da dare suci da Munira sai kuma goben ta sake fita ba anan ta
tsaya ba har ƙosai tana soya wa wani zubin domin tsira daga Bara ko mazan banza .












BAƘIN DARE A RAYUWAR UMMAH


Kamar kullum tagama dukkan aikace aikace ta mangariba ta kawo kai nan sa jiki ta shigo ɗakin
da sallama ta zube "Hajiya na kamalla aiki na sai gobe da yardar Allah zan dawo "
Wani dogon tsaki taja nan tace wannan kuma ubanki ne zaimin nace ubanki ne zaimin mara
kunya ai kinsani yau Sunday Alhaji zai dawo naggayami ke tun Friday ke shiga ke gyara masa
ɗakin sa sanan ke ƙara gogge min ɗakin nan shashasha kawai " ta faɗa tana jin tsaki ta juya
nan tasa guntun mayafin ta tabar gidan ...









Ajiyar zuciya ta sauke mai nauyin gaske ta share sirarran hawayenta da suka zuba
Miƙiwa taye cikin sauri ta fara aikin duk da ba wani dutty hakan bai hana ta dawo perlour da ta
gyrah da safe ba ta sake goggewa har ƙarfe tara yayi nan ta kuma ta sa turare charraf take an
zagaye hips nata da wani hannun da bataye tsammanin hakan ba ko a mafarki ihu take shirin
tsalawa charass ya rufe mata bakin ta da hannunsa Faɗa suka fara yi tana juyuwa sunaye ido huɗu da Alhaji Isa gabanta ne ya faɗi man ta fara
janyo addu'a a zuciya ta suna faɗa yana ta kokarin ganin yayi nasara akan ta
Tabbas ƙarfin namiji daban da na macce domin kuwa yayi nasarar kifar da ita akan gado haka
ya yaga mata rigar jikinta iya ƙarfin ta tana kare ƙirjinta da ya bayyana Amman kaman maye

haka ya fara romance nashi suna dambe hankalin sa ne ya fara fotta sabi da annushuwa da
yafara wanda wanda tun ransa ya fara ganin Ummah yada sha'awar ta hakan yasa ya cire
hannun sa daga bakin ta ya fara yunkurin cire mata skirt cizo ta sauke masa a kunne sa wanda
taja da karfin da batasan tana dashi ba take ya ɗinauce jini ya fara fitowa ta fizgo fatan da
gaske a haukace ya tashe akanta ya janyo bindigar sa dake maƙale a wando sa ya saita kanta
dashi a take duk da cewa ta tsorata matuƙa banda rawa da jikinta yakiye bata iya komai ba




Hanun a zabure ta miƙe yana cewa " kwanta don Ubanke ko na kashe ke kwanta" kasko
ta jawo dake manne da soket bai an kara ba domin zafi da raɗaɗin da kunnen sa ke masa buga
masa tayi a kansa man ya zube warrr a ƙasa yana juye juye sai jini dake fitowa a sassan kansa
cikin tsananin tsoro ta dauke rigar sa dake rataye ta sa a jikin ta da gudu ta fita tana hakki..........








A firgici ta shigo gidan ko sallama bank kai tsaye ɗakin su ta nufa tana "Munira! Munira !!Munira
!!! cikin tashin hankali da fargaba cewa tayi kissan kai tashi mubar gidan nan Munira jini jini jini
Munira".. ita dake zaune tana tunanin me ya faru har yanzu Ummah bata dawo ba gashi dare
yayi karfe 10 saura wani jagarta kawai ta ɗauka taka Munira sunaye hanyar waje wanda
mutanen gidan suka sun fito ganin yanda ta shigo ba takalmi ba mayafi ga gashin kanta ya
zubu duk ya rufe mata fuska suna fitowa ƙofar gidan sai ga mutane a kofar ganin ko lafiya
kasancewar kowa yana Ummah baruwan ta ga tarbiyya bazata wucce a hanya bata gaishe da
mutum ba a haukace suka fara gudu basu tsaya a ko'ina ba sai tashar domin baren garin Kano






Banda hakki da jiniya ba'a bunda yake tashi sai yanzu suka samu nitsuwa suka nemo ruwa
kusa da masallacin nan tasha sosai har cikin ta yayi ƙara Munira ce ta dafa ta " Umma ke
kwantar da hankali ke ba komai in Sha Allah ko Bansan me ya faru dake ba nasan kinga jinini
tun muna yara munsan kina tsoron jini bamu san dalili ba Amman yanzu ina muka dosa ina
zamuje dare yayi "..

Dafa kafadaar ta taye" Munira dole naji ta
tsoron jini rayuwata ta zama kalar jini tun lokacin danasan wacce ce ni jini masifa ne a garine
jini masifa ne a guna bala'e ne

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login