Showing 1 words to 3000 words out of 12462 words

Chapter 1 - RAYUWAR UMMAH BY NARNAH BOOK COMPLETE BY KANWAR SOJA .pdf

20 May 2025

1108

https://chat.whatsapp.com/DoFR3n8lLtI1RB5Zd2z2IT








💔RAYUWAR UMMAH💔

BY
NARNAH ƘANWAR SOJA
(Sayeedan Addah).
08101235739








💫 ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION 💫












16/11/2024.

Happy birthday sister Najnurr ( Br barkama) Ubangiji Allah ya ƙara year’s masu albarka 💖




Page 1 & 2








"Yaushe zake dawo typing! We miss you! To ga new update!".






Finally Narnah ƙanwar soja is back "Yes am back tare da zazzaffan labari mai ciki da darrusa da
tsaƙwarar soyayya duk a cikin RAYUWAR UMMAH......


















ADAMAWA YOLA

A dai dai wane siririn lungu motar taxi ke shirrin tsayawa, cikin zafin nama aka bankaɗo ƙofar
tamkar daga sama aka jifota cikin sassarffa batare da rufe kofar motar ba taye gaba ..






Burinta kawai ta shiga izuwa cikin mutanen da sukaye cincirindon a ƙaramin kofar gidan duk
juyawa sukaye suna kallon ta baki a buÉ—e bata bi ta kansu ba ta kutsa kai.


Ganin Mubarak da gajeren wando da shabgigiyar bulala a hannun sa inda ya saita ƙarfin sa zai
kai wane bugun charaf ta kama bullalar ciki da bakin ciki da takaicin da bai da misali ganin
hakan ya joyo cikin tangalili.








" UMMAH" abinda ya furta Kinan da sauri yarinyar da bazata haura shikkara Goma sha shida
ba dake durƙushe a gaban sa yana jibgarta da ɗaure hannun ta da ƙafafuwan ta jin an ambaci
sunan UMMAH da ko a mafarki bataye tsammanin wannan sunan ba a tsanaki ta kurma uban
ihu da cewa “UMMAHHHH“....







Tana ƙoƙarin matsowa bahagun mari UMMAH ta zabga masa wanda yayi sanadiyar zubewar sa
ƙasa yana tangalili , bata jira maganganun mutanen gidan ba ta kunce Munira da ke ta zubar
hawaye nan ta tallafa ta suka bar cikin gidan ganin Ameera a motar tana sharar hawaye ta
rungume ta tsafff UMMAH ta rufe kofar Kinan yayi dai dai da zuwan Farooq " mujee driver ye
sauri taka mota mubar unguwar nan " Cewar UMMAH.

Kai tsaye Farooq ya shiga cikin gidan ganin Mubarak tsaye yana tangalili sai huccen masifan da
yake ta zubawa dogon tsaki yaja " Aikin banza ka sha giyar ka ka jibga matar ka ko ko kunyar
hakan bakaje " .






Sanin cewa baya cikin hayachin sa ya juya tare da shiga motar sa kai tsaye sai Unguwar Runde
a ƙarshen kwalta ya tsaya cikin kadarra da ƙasaita ya nufe wane sirririn lungu a dai dai wane
zauren gida ya tsaya da aka rufe da mayafin buhu kasancewar babo ƙofa a ruɓaɓen gidan sai
wane ya motse fuska yakiye yana ganin gidan up and down......





" Idan ba don yarinyar nan akwai kaya ga daÉ—in harka da zubin kyau na yarinyar nan ba uban
wa zai sa nazo wanan ƙazamin wurin har wata banzan Yarinya tace zata gayyamin magana wai
Ummah shegiyar yarinya ko matsayin mai wanke min toilet bata kai ba wanan shine Ƙaddara
ta"...............





Karamin yaro ya aika cikin gidan sai dai masifan da zagin da Ummah take ye ne yasa kai tsaye
ya kutsa kai domin nuna mata true colour sa.......

WAYE FAROOQ?
To be continued..........












💔RAYUWAR UMMAH💔

BY
NARNAH ƘANWAR SOJA
(Sayeedan Addah).












16/11/2024.
💫 ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION 💫

"Yaushe zake dawo typing! We miss you! Muna son new update!".






Finally Narnah ƙanwar soja is back "Yes am back tare da zazzaffan labari mai ciki da darrusa da
tsaƙwarar soyayya duk a cikin RAYUWAR UMMAH.










Page 3&4






WAYE FAROOQ?




Umar Farooq Tambuwal Yaro mai taƙama da kyau da kuɗi ɗaya tilo a gidan Alhaji Farooq
Tambuwal ya taso cikin gata da sakalchi daga primary school Nasa har ya kamalla karatu a
matakin professor a kasar Amurka kasancewar sa yana son kasar sa Nigeria yasa ya dawo
anan kuma ya samu gurbin zama lecturer a makarantar nan ta Abti University Yola jihar
Adamawa state, duk da cewa bai cika zama anan ba but yana zuwa a time da yake so ya kuma
time da yake so hausawa sukace komai na kuÉ—i ne .

Umar Farooq yana da shekaru 28 izuwa yanzu da yake kan matakin 29 bashi da wane halli a
rayuwar sa sama da neman manta duk inda macce take da zarar ya kai idon sa kanta tofa sai
ya lashe zumar jikin ta ko ta wacce hanya ce.




Farooq bashi da wane abokin a rayuwar sa sama da Mubarak ka tsaye yafe karfin sa nisa ba
kusa ba sai dai wane babban ƙaddara ya haɗasu guri daya har suka ƙulla abota kasancewar
Mubarak yaron talakawa ne sai dai bai taɓa damun Farooq domin bashi da wane banzan hali
na ƙyamar talaka a rayuwar sa shi dai babban burin sa ya su macce a lokacin da ya kiso





Mubarak Ali Saurayi mai kyau da nagarta ga basira sai dai kash ya kasance babban tantiri a
unguwar su ta Runde inda kowa yasan wanan bak'ar halin nasa na sata da kuma shaye shaye
babban abun mamaki a tare dashe a duk lokacin da faÉ—a ya taso ko i gidan ubanwa to zai shiga
domin kare martabar unguwar su hakan yasa duk abinda yace a cikin wannan unguwar ake
tsoron sa dole kuma a be wanan umarnin nasa domin a takaice idan ka nuna bazaka biba to
iyalan gidan ka sun shiga ukku hatta Æ´an sandan unguwar su sun kasa masa komai akai domin
dai sun gaji da kama sa har ta kaiga ya kafa wata banzar ƙunƙiya ta masu shaye shaye a bayan
makarantar primary na govnatii.












Mubarak na samun kudin kashewa ta hanyar sata ko damfara da yasa ba ye sai kuma wasu
Æ´an siyasa suka fara É—aukar nauyin sa izuwa ga aikin dabanci anan Mubarak ya shahara a

kasanshi duk abinda yake aikata a zahiri Mubarak hankalin sa baya kan mata burinshi shaye
shaye da kuma dabanci mutum ne mai ƙarfe da basira haduwar Farooq da Mubarak ta haifar da
babban fitina da matsala kasancewar idan Farooq yazo Nigeria Mubarak she yasan lungu da
saƙon nemo ƴan mata she kuma yana bashi manyan kuɗaɗi a hakan suka ƙolla babban abota
da ta zama sillar jifa rayuwar UMMAH cikin masifa da fitina wanan itace ƙaddara ta riga fata..




a wannan lokacin ne kuma idon sa yakai ga Ameera É—iyar Ummah Kinan






Back to story..






Karamin yaro ya aika cikin gidan sai dai masifan da zagin da Ummah take ye ne yasa kai tsaye
ya kutsa kai domin nuna mata true colour sa.......










TO BE CONTINUED........

💔RAYUWAR UMMAH💔

BY
NARNAH ƘANWAR SOJA
(Sayeedan Addah).












16/11/2024.
💫 ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION 💫








Barka d ranar juma'a Allah ya amsa mana bukatar mu Share domin Allah da Manzonsa S A W
🥰

"Yaushe zake dawo typing! We miss you! Muna son new update!".






Finally Narnah ƙanwar soja is back "Yes am back tare da zazzaffan labari mai ciki da darrusa da
tsaƙwarar soyayya duk a cikin RAYUWAR UMMAH.










Page 3&4








Karamin yaro ya aika cikin gidan sai dai masifan da zagin da Ummah take ye ne yasa kai tsaye
ya kutsa kai domin nuna mata true colour sa.








" Na rantse da Allah Mama babo wacce zata kuma gidan mijin ta don uban mutum suzo su sake
su don ban haifa ba kuma ban raina wa mazan banza yara ba shegu Æ´an isk....."

Katse ta yayi da magana cikin harƙuwa " ƙarya ne na rantse na sake matata akan ke ke har kin
isa ke raba ne da matata Ummah ke bine a hankali tun kafin na sa a rufe ke a ƙasar nan har
karshen rayuwar ke bazake sake kallon ko idon rana ba "


"A'a Farooq gani kar ka ɓoye ne a duniya kashe ne fitsararre mara kunya kashe ne ka kaine
lahira yarinya dai nace bazata kuma ba idan kuma sake ne ka rigi takardar har ƙarshen rayuwar
ka É—an iska mazinaci ne zaka kwaso cuta ka sawa yarinya na mahaukachin banza tsinewar
Allah ya tabbata akan ka "











Cigaba da musayar magana sukaye har takaiga ya É—aga hannu zai tsinka mata mari shigowar
mai unguwan su ne yasa duk suka dakata umarni aka bayar nan aka fitar da Farooq sukaye
waje mata biyu ne a gidan sai wata tsohuwar mata wacce ake kira da Mama .. kai tsaye Ummah
ta shiga cikin dakinta da gudu Amira da Da Munira suka faÉ—a cikin ta suna taya ta kuka hannu
bibbiyu tasa ta ƙara rungume su sai ga wasu zaffafan sirarar hawaye akan kyakkyawar
chocolate fuskar ta dake dauke da O face sai dogon hancin ta da yayi dai dai da zabin buÉ—aÉ—en
bakin ta saurin bude dara daran idon ta taye domin ba ta don yaran ta suga kazawarta har suka
hawaye a wanan kyakkyawar fuskar na ta katse su taye da cewa








" Amira ke daura mana ruwan zafi bare nayi sallah daga nan sai muyi mata wanka na sayo
mata maganin da zai rage mata zafin dukan nan kuyi hakuri yara na tabads laife na ne da ba
aurar da ku ga mazajen da Basu san muhimmancin ku ba ku gafar tamin Amira ce t adube ta da

kumburin fuskar ta da cewa " Ummah har kina tunanin wanan laifin na ke ne laife na ne da nace
ina son shi Domin a wanan rayuwar duk abinda muke so she kike mana to wanan dalilin yasa
kika amince da auren mu kuma wanan shine (AUREN ƘADARRA my next book ).






Kallon su taye cikin so da ƙauna ta nufe kofar fita juyuwa taye ta dube su da cewa " Kuban
wayar hannun ku " Ameera ce ta miko mata bata tsaya masa dogon ajiya ba ta ajiye a kan
ƙaramar akwatin ta , ta fita waje bayan sallah sunce taliyar da Ameera ta dafa har sun gyara
jikin Munira ta samu tasha magani sai Bachin wahala da takiye ..





Kai tsaye Ummah ta shiga dakin Mama ta sameta kwance ganin ta yasa ta miƙe " ƴar albarka
kice daren nan"? faÉ—a wa jikin ta taye ta fashe da matsanancin kuka " A'a Khadijah kice yau da
kuka ke tuna wacce ce ke ke tuna jajircewar ke da jarumtar da Allah ya bake, ke tuna karfin
guiwar da kike dashi kifa Uwa ce wacce Allah ya bata rayuwar yara biyu alhali bata kai matsayin
Uwa ba , ke Uba ne wanda Allah ya bake amanar rayuwar mata biyu cikin hukuncin sa da
hikimar sa ya bake ilimi da basira da fasaha wajen ganin tarbiyyar su , shin kin manta duk
duniya kicce Allah ya basu matsayin Æ´ar uwa ,kuma Uwa da Uba duka to me zai raunata
tunanin ke har ke zubar da hawayen ke akan mutanen banza tsinannanu m




Maganar tane ya katse lokacin da suka tsinkayo matar gidan na shewa da sauri suka fito abinda
ya gani ne yayi mugun bata mamaki yanda numfashi ta ke kokarin ƙwacewa gangar jikin ta idon
ta ne ya tsaya chakk akan Ameerah






Mu haÉ—u a gaba domin jin yanda zata kasance meke faruwa a dai dai wannan lokacin?

Menene asalin labarin Ummah da Ameera tare da Munira ....




Kuna ƙorafi typing yayi kaɗan na ƙara kaɗan yawan comments naku yawan typing.




Barka da Juma'a








https://chat.whatsapp.com/DoFR3n8lLtI1RB5Zd2z2IT








💔RAYUWAR UMMAH💔

BY
NARNAH ƘANWAR SOJA
(Sayeedan Addah).

16/11/2024.
💫 ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION 💫








PAGE 7 @ 8


"Yaushe zake dawo typing! We miss you! Muna son new update!".






Finally Narnah ƙanwar soja is back "Yes am back tare da zazzaffan labari mai ciki da darrusa da
tsaƙwarar soyayya duk a cikin RAYUWAR UMMAH.












Maganar tane ya katse lokacin da suka tsinkayo matar gidan na shewa da sauri suka fito abinda
ta gani ne yayi mugun bata mamaki yanda numfashi ta ke kokarin ƙwacewa gangar jikin ta idon
ta ne ya tsaya chakk akan Ameera dake tsaye da Farooq suna riqe da hannun junan su É—ayan
hannun kuma yana cikin himmar nata yana wasa ganin Ummah sai da ta razana matuƙa itama
Ummah ganin ikon Allah takiye

"Mata ta zo mu bar gidan nan kin san a hannu nake " yana faɗa yana ƙarawa mannewa a jikin
ta ja taye kaÉ—an ta baya zataye magana Ummah ta katse ta da cewa "A'a Amira basai kin min
magana ba Indai akan namiji ne bazan mike mugun baki ba amma ke juya kawai ke fita ido na
bana son sake ganin ke a rayuwa ta gaki ga duniya ga kuma mijin ke Farooq a kusa dake ke
yafimin na tuba laife na ne da na nuna zan rabaki da masoyin ke kiye hakuri Allah baku zaman
lafiya "








Cikin sauri ta juya ta É—aga idon ta sama nan taga Munira a Kofar ta fito duk abinda ke faruwa
akan idon ta wasu sirararan hawaye ne yake biyo kumatun ta Umma ce ta juya kanta " kima ga
Mubarak nan tare suka zo bazan hanna ku bin mazajen kuba " saurin dakatar da ita taye a ƙofar
shigar É—akin....







" Babo wane hallita irin na da zai zalunci rayuwa ta ko ya kyautata min kice bake son zama na
dashi na juya miki baya a matsayin na na yarinyar ke kuma Æ´ar uwa ta ke sani rayuwa ta fansa
ne a gari ke Umma ke yafe mana Amman bazan iya miki butulci ba Umma". nan ta zube akan
guiwar ta dake mata radadin zafi sakamakon duka da Mubarak ya sharara mata ganin haka
Umma ta shiga É—aki tana cewa " Allah ya mike Albarka ".




Maganar Mubarak ne ya dakatar da ita sai dai kuma bata juya ganin su ba " wacce ce za'a ci ta
bine Allah ya kiyaye idan ban kashe matsiyaciya ba shima Farooq ai don yana da kuÉ—i ne itta

Umma taki ta gama asirce shi dole tace Ameera ta bishi anga idon Naira "
takarda saki ya watsa mata a inda ta ke durqushe " na sake ke saki Biyu wawiya shegiyar
yarinya mara sa uba k ".






Baiye tunanin cewa zai sake kallo a rayuwar sabba sakamakon wane azazzabibin abinda ya
sauka a kan fuskar sa yunƙurawa taye zata sake buga masa dutsen hannun ta Umma ce ta
janye ta " Kul banson rigima barshi da duniya gidan kashe aho tana jiran wanda ba'a haifa ba
balle wanda yake cikin ta yake yawo ".sakamakon mutanen dake zagaye a gidan ne yasa suka
kwantar da tarzoma tare da jansa wacce ...








Duk fitta gidan sukaye inda Ameera ta bi mijin ta suka shiga Mota suka ƙara wuta sai a wanan
lokacin ne UMMAH ta fashe da wane matsanancin kuka" shikkinan na rasa Ameera meyasa
Amira why menene dalilin hakan " Munira da Mama ne suka rarrashi ta cikin dare tagama haÉ—a
akwati biyu nata sai na Munira guda É—aya dakin Mama ta shiga duk da cikin dare nan suka
rungume juna ta fara rarrashi ta sanan ta haÉ—a da nasiha .








"Ba komai Mama zan É—auke Munira gobe zan kuma jahar Kano da zama duk da nasan cewa
banda kowa kuma banda komai anmman Kano jahar ta ce watakila na haÉ—u da dangina bazan
iya zama a garin nan ba gwada na ja Munira daga wanan shaiÉ—anin yaron kuma in Sha Allah na
mike alƙawarin watarana zan dawo garike idan da nisan kwana , nasan cewa watarana Ameera
zata zo gunke watakila ma ta tambaye ke ina muka kuma ke gayyama ta gaskiya cewa muna
zama a Kano sai dai babo

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login