Showing 12001 words to 15000 words out of 59456 words

Chapter 5 - YAR LESBIAN CE COMPLETE DOCUMENT BOOK.txt

tashi tayi taniyar Shiga toilet taga Kausar kan Abun Sallah kintashi feenah? "Ummm" kawai feenah tace tashiga ta dauro Alwala. Leemah tashi kishiga kiyi Alwala. Kausar din ta tafine? da Alama da Abun ta Kwana Aranta. Feenah bata bata amsaba Saima tada Sallah da tayi. Kausar ce tace kintashi Leemah? Bata kulataba tayi Hanyar toilet. Tana idar da Sallah yau ko addu'a bataiba bare Azkar tajuyo Kan Kausar. dama kedin yar Iskace Kausar Shine kika bari kika Shiga Rayuwarmu? Why kika Aikata Abun jiya Kausar? Kukane ya kwace ma Kausar Yitake Sosai wanda harfeenah tafara tayata don itadin Haka take da Karyewar Zuciya da wuri. Saida tayi mai isarta tukun ta fara basu labarin yanda Suka hadu da Khady dakuma yanda khady ta daurata Akan wannan mummunar Hanya. Takara da Cewa lefin iyayenta ne dasuka ki yimata Aure wai Saita Ga Karshen biro. Sun tausaya mata matuka Sunsha Kuma kuka. Kausar tace nasan yau Shine karshen Rabuwata daku Don Allah kuyafeni. Leemah tace bazamu Rabuba Sabida matsalarki kusan dayace data feenah, zance miki ne dai Kawai kirabu da Khady kidawo muzauna Anan tare. Dadi Kausar taji Sosai ta kalli feenah tace kema kin Amince da Hakan? Murmushi Feenah tayi tace Abinda ke Zuciyar Leemah Shine yake a Zuciya ta. Rungume junansu Sukai gaba dayansu Cikin farin ciki.
.
πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–
YAR LESBIAN CE
πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–
BY
Nadeeya Muhammad Ahmad



Whatsapp +2347010902548
Web http://arewapost.tk
.
In dedicated to
Xaynab Ummu mahbub


*I try my best not to fall sick. But Allah had other plans for me. Alhmdulillah Alhmdulillah*πŸ‘


Page....9


Atare Suka jero Su Uku daga babban wani Restaurant dake nesa da School din tasu, tafiya Suke Suna fira Cikin farin ciki. Kausar yakamata da munkoma mushiga ki kwaso kayanki ko? Toh Leemah Saimu Shiga daku kutayini iban wasu, nidai ba kayan dazan Iba Kushiga ni nawuce Room dinmu, kefa feenah dama bawani kwari garekiba ballatana musa Ran Zaki iya daukan wasu kaya. duka feenah takai ma Kausar tace Naji kuje ku karata. Suna karasa Shiga cikin School din feenah tayi dakinsu yayin da Su Leemah Sukai room din su Kausar. bani key din na bude tunda bakida kwari Leemah tafada tana kwace key din hanun kausar. Suna Shiga Leemah ta ballama Khady dake kwance tana waya Harara, take gaban khady yabuga Rasss, ganin kausar tare da Leemah. Karfin Halin kauda kai khady tayi tana yatsina fuska. daret Kausar kan kayanta ta nufa tarinka hadasu waje daya leemah na tayata. Saida Suka gama tsafff Suka iba Sukai hanyar fita. Kausar kinshigo ko magana, Sannan kuma kin kwasa kaya Zaki fita bakimun bayani ba. Eh Hakane kuma khady Hankalina ya tafi Nakoma Dakin Su feenah ne, daga Haka Suka fita Suka bar dakin. Hannu ta daura Akai WayyoπŸ™† ni khadija garin neman gira An Rasa ta ido. Ina neman Rabasu Ashe kara hadasu Nayi, Wlh Saina Samu Mafita, dama ni nabiyota nan Dakin gashi kuma tabar min Shi.


Bayan Wasu lokuta


Abubuwa da dama Sun faru,Ciki harda Zuwan su feenah Hutu Kaduna, wannan karon Kausar har Zaria takaisu, Shakuwa mai karfi takara Shiga tsakanin feenah, leemah nd Kausar. Yauma tare Suke gaba dayansu Suna hirar Duniya. Kausar tace yakamata mufara Shirin fita practical din nan, naji Suna cewa Zuwa nan da Sati biyu Za'a fara fita. Hakane Kam feenah ta fadi, yayin da Leemah tace Nifa dama nariga dana shirya, kallanku kawai nakeyi. Muguwa Ai kinriga kin Saba mugunta.😊Murmushi tayi tace Ai ko ina mugunta bazan ma feenah ta ba. yawwa ku tsaya wani novel Zan karanta mana Kausar ta fada tana daga musu hannu. munajinki Novel din tafara karanta musu "miswasmiti" Na AISHA ALI KARKUWAπŸ˜„ Tunda Naga haka nace nima bari naje Muyi fira da khady kamun Su gama Sabi da yanzu ita kadai take Rayuwarta. Lekowa nayi da niyar Naga kosun gama, Abun da nahango Shi yakara Angizani nashiga room din na Rakube bayan kofa. Feenah pls kifada mana meke damunki mana lokaci daya jifa yanda Kika koma. hannun Kausar ta kamo tace Kausar Ban saniba nima. daidai ina kikejin ciwon? Hmmm kila Sha'awarce ko feenah leemah ta fada cikin Damuwa. Kausar tace Sha'Awa kuma saiya Sata haka? Eh haka takeyi Bare inaga wannan book din dakike karantawa ne. Yanzu miyene Mafita Leemah naga tana jin wuya? Kawai Bari na hada mata lepton da lemon tsami. hada da Sauri pls. hannu Kausar dakai Kan maran feenah tace daidai nan Zakiji kamar wani Abu na miki yawo ko? daga Kai kawai feenah tayi. Bari nashafa miki naji Ance idan kana Sha'Awa Ana Shafamaka Mara kana samun relief. feenah dai bata tanka ba, cigaba da Shafa mata Mara Kausar tayi ganin tana lumshe ido yasa ta gane cewa Lallai tana jin dadi, Cije lisp tayi. Adadai Nan Leemah tashigo da Cup A hand dinta. Zaro ido tayi ganin Abunda Kausar kema feenah, cewa tayi kimata hakan? gani nayi kin Dade kuma hakan Shine Mafita mafi Sauki. Ai gashi na kawo, feenah tashi kisha, runtse ido feenah tayi yayin data kara kankame hannun Kausar dake kan mararta tacigaba da Shafawa. Kingani ko Leemah tana jin dadin hakan Bari tadan Samun relief Saiki bata lepton din. gefe Leemah takoma tayi tagumi tana tausaya ma kawarta cikin Ranta kuma Sake Saken Wasu Abubuwa take, gefe guda kuma tana jin haushin yanda Kausar ke Shafa Marar feenah. Nishin dataji Shi yadawo da ita daga tunaninta.


Haba Kausar Menene Hakane? Leemah tafada Rai Abace. Leemah Itace Fa keso baniba. My besty Dan Allah Kibari tamun Wlh inajin dadin hakan, feenah tafada cikin rawar murya. Amma feenah bakya ganin hanunta har Cikin Rigarki yake kaiwa? Pls Leemah barta hakan Shine ze Sama min lfy. Komawa Leemah tayi gefen bed din ta Zuba musu ido. Kausar kuwa jikin feenah take murzawa Tun daga saman Brest dinta har zuwa Cikin pant dinta. Farar daya feenah tajawo Kausar jikinta,Kausar na ganin haka tasa bakinta cikin na feenah tafara tsotsa. Leemah na ganin Haka tajuya da gudu tayi Hanyar toilet, Saura kadan ta bangajeni ma. "ganin haka nima Nafita nabar dakin ina Kiran SUNAN ALLAH ina Hawaye. Ganin cewa Wai Yau feenah mai ilimi addini dana boko ita Ke Aikata Wannan mummunan Abu. Sosai Suke Romancing junansu Ahaka kausar tayi relies, ganin har yanzu Kawar tata bata dawo normal ba, tacigaba dayi mata. yatsa take kokarin Saka ma Feenah Amma Sam taki yarda. Hakan ne yasa Kausar ta kyaleta tacigaba da kissing dita, Saida tasamu relies tukun Kausar ta kyaleta. Shashshekar kuka dasuka ji a toilet yasa Feenah mikewa da ker tayi hanyar toilet din. Shiga ciki tayi taga Leemah Zaune ta hade kai da quiwa tana kuka Sosai. Jawota feenah tayi Suka Rungume juna Suna kukan Tare. Feenah meyasaka kika aikata wannan mum munan Abun? Leemah Sharrin Shedan ne dakuma Zuciyata datafi karfina Ayau. Ni Nasan Allah bazai yafemun ba tunda yau Na Aikata Son Zuciyata, Wayyo Allah ni Nafisat naga takaina, wai Yau nice na Aikata Wannan Abun da yafi komai Zunubi Wajen Ubangijina. Ya'isa feenah kiyita istigifari Allah mai yawan yafiyane ga bayinsa, Ammafa Sai Idan kinyi "taubatan nasuwa" Kuma kiyi Alkwarin bazaki Kara Aikata Wannan Zunubin ba. Nayi Alkawarin insha Allah bazan karaba. Yawwa my besty bari nafita Sai kiyi Wanka, Ok besty. fitowa Leemah tayi tasamu kausar tace. dafatan kinji yanda mukai da feenah? Naji Leemah kuma nima wannan ne nakarshe insha Allah. Toh Allah yasa. Ameen halumcy.


Yanzu fa Abun nasu Feenah yakara daga Hankalin Leemah. Dan Alkawarin dasuka dauka kan bazasu karaba, basu Rukeshiba. dan yanzu Abun Kamar ma yazame musu jiki. Gashi duk lokacin dasukagama Aikatawa Sai feenah tazo tasameta tayita kuka tana nadama. Hakan ba karamun kara daga Hankalin Leemah yakeba. Gashi duk Yanda takai ga Son tayi fishi da feenah bata'iyawa. Yaudai gaba daya da haushinsu ta tashi domin jiya Saida Suka Sakata ciwon Mara na dole. dayake Agabanta Sukai.......gashi kuma yaune Ranar tafiyar Su practical inda Aka turasu garin Katsina. Su hudu ne Aka hada wajen tafiyar Leemah, Kausar, Feenah da Khady, inda gaba dayansu Asibiti daya Aka turasu. Saidai tafiyar takama kowani mutum biyu daki daya a wani katon hotel dake birnin "kt" feenah da kausar Aka hada yayin da leemah kuma Aka hadata da khady. Sun isa lafiya garin Katsina, kuma kowa Dakin da Aka kaishi ya nufa. Leemah ko Kadan bataji takaicin Rabasu da feenah da Akayiba don dama haushinsu take ji. Feenah kam tashiga damuwa ganin yau Anrabata da kawarta tun ta yarinta. Safiyar yau Sunyi kwana uku garin Katsina, da Safe Su leemah Suke fita Zuwa Asibitin da Aka turosu, idan Suka dawo karfe 2 Sai su feenah su tafi Sai dare. dan haka yanzu basu Wani Cika haduwa ba. Khady ce tazo kusa da Leemah dan Allah Leemah kizo Ki Rakani gidanmu dake "bata garawa" locals mana. Tunani Tayi kadan Sai tace Ouk Shirya muje. A zuciyarta tace kema na tsaneki Amma kodan nabata ma Feenat rai Ai nabiki......katse mata tunani khady tayi tace "thanks" Kada kidamu Amma nimafa Zakimun Abu daya, menene Shi din? Inaso Idan muka koma Abuja kidawo dakinmu muzauna dukanmu. dariya khady tayi tace Abu mai Sauki ne wannan. Ahaka Suka tafi gidan su Khady Suna fira. Wlh Kausar basa ciki toh Ina khady takaimun Leemah ne? Kidaina daga Hankalinki feenah ina ganin gidan Su khady Sukaje kuma Ai zasu dawo. dan Allah idan kinsan gidan kizo ki kaini. Wlh Feenah namance domin gidan nisa gareshi. Leemah yanzu komai tare da khady takeyinshi da biyu kuma take hakan. Ita kuwa khady hakan ba karamin dadi yakemata ba, Acewarta tunda Kausar ta Rabu da ita Ai yanzu tasamu Leemah, dama ita bason waccen feenar takeba. Ahakadai Suka karasa 2weeks din da'aka dibar musu.


Tafkekiyar makarantar tasu Suka dawo kai tsaye Office din principal Sukai. Cike yake da dalubai wanda kowanne yadawo daga garin da Aka turasu. Malaman Sun jinjina ma Wasu daga daluban ciki hardasu feenah. Saida Suka gama komai kowanne yakama gabanshi. Kai tsaye Leemah Dakin khady ta nufa Suka kwaso kayanta. Ido feenah da Kausar Suka zuba musu. Feenah tayi karfin Halin Zuwa takama hannun Leemah kuka tafara besty Dan Allah kidaina horani haka kiyi hakuri kidawo yanda muke ada kokin mance Alkawarin dakikaimun nacewa......katseta Leemah tayi tace besty kidaina kuka bakimun komaiba, idan ma kinmun na huce. Saidai Abinda kikeyine banaso dan Haka nadawo da khady Nan dakin domin yanzu bana ganin laifinta. Sabida mutum baya Saka mutum Abinda Zuciyarshi bata da Ra'Ayi. Zamansu yacigaba Cikin dadi Amma Sam feenah da Khady jininsu be haduba. Yanzu indai jarabarsu ta tashi Leemah turasu take Chan dakinsu Suyi Abunsu Achan. Bata barin Abu ko kadan wanda yadangaci Abun tada Sha'awa feenah ta kalla kota Saurara. Ayaune kuma Aka aiko ma Kausar Sakon Rasuwar kakarta 😒😒 kuka Sosai Sukasha, Sunje Zaria gaisuwa Achan Sukabar Kausar. Yau Zaune Suke Su uku Suna fira. Wanda Rabin firar Leemah da feenah keyinta. Feenah bari naje dakin Su Kausar Akwai Wani Abu datace naduba mata kinsan yau Zata dawo, toh Shikenan besty jeki duba ni bari Na kwanta. Leemah nafita khady tayi Sauri ta chanza tvn dake gabanta Zuwa Mbc2 dan Akwai wani film da takeson kallo. toh fa film din gaba dayanshi Sai Ahankali Ita kanta data kunnah tayi nadama ballantana feenah dake kankame jikinta jikin gado. Feenah Lafiya? Ke nibakomai feenah tafada tana murguda Mata baki, tasowa khady tayi ta dawo kusa da feenah Hanunta takamo Haba feenat Ai koba'a gayamunba nasan da Abunda Ke damunki. Lumshe ido feenah tayi. Kofa Leemah ta turo besty kinyi baccin ko..... Turus ta tsaya ganin khady rike da Hanun feenah, tv ta kalla tana ganin film din itama Saida Taji wani Abu ya Ratsata. Khady don Allah miye yasa kika kunnah wannan Abun? Am...ehmm...wlh Nice nakesonshi tafada tana inda inda. Mtsww aida Saikije dakinku, kuma rike mata Hanun namiye? Gani Nayi Kamar batajin dadi, ba matsalarki bace Ai pls tashi Kije chan Ki karasa kallonki. Tashi tayi tabar dakin Kamar munafuka. Feenah miye yasa bakice ta chanza chanel ba? besty kinsan ba Son nayi mata magana nakeba, Hakane bari Na hadamiki lepton, Aa besty I no need, kawai Yanzu kishafamun Marata pls. Zaro ido Leemah tayi tace Haba feenat nifa ke muku fada kan Hakan Sannan Yanzu na Aikata, bazeyuwaba. Shikenan barni na mutu Leemah Ai laifin iyayena ne Nasani, bazaki mutuba besty kisha Lipton din, banaso dan banga amfaninshi ba lokaci daya tafara kuka. Leemah jikinta yayi Sanyi haka tashiga cirema Feenah kaya tafara mata yanda taga Kausar nayi mata. Tanayi tana kuka nishin da Feenah keyi Shi yasakata tashiga cire natan kayan Suka Shiga Aikata Aikin...... Ganin Haka Nafita nabar musu dakin domin Oum Mahbub ta hanani kallon kwakwaf.


πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–
YAR LESBIAN CE
πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–
By
Nadeeya Muhammad Ahmad




Whatsapp +2347010902548
Web http://arewapost.tk


In dedicated to
Xaynab Ummu mahbub


Page.....10


Akalla Sunkai wajen 1h Suna Abu daya.....atake bacci mai nauyi ya Kwashe Leemah. feenah na hawaye ta tashi tashiga toilet domin ta watsa Ruwa, Alwala ta dauro Tazo Tarinka Jero Sallahr Nafila, daga bisani addu'oeh tashiga jerowa tana kuka mai cin Rai, me yasa wannan Abun be tsaya Akaina kadai ba? Meyasa nasa Leemah ta taimaka mun ta wannan Hanyar? Meyasa.....meyasa...why dafe kanta tayi ganin yana barazanar cirewa ta Sarara kukan. Allah Sarki my Leemah nice nasaki Abunda baki Niyya ba Saida kikace bazaki ba nasaki wlh nayi nadama.....muryan Leemah tajiyo Akanta tana cewa Kinyi nadama na nawa kuma? Idan da Zakiyi nadama da tun kafin Abun ya Zama jikinki Zakiyi nadama, Amma tunda kin sama yanda kikeso ya'isa kukan. Komai kika gani mukaddarine daga Ubangiji maiyuwa mudin wannan Itace tamu kaddarar. Leemah Hakiqa nasan nashiga hakkin ki......katseta Leemah tayi naji kinshiga Hakkina Amma matsalarki matsalata ce feenah, Kawai yanzu addu'a Itace Mafita. Kuma yazama wajibi murinka Kai Zukatanmu nesa, domin Wlh bazamu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login