Showing 30001 words to 33000 words out of 59456 words
Chapter 11 - YAR LESBIAN CE COMPLETE DOCUMENT BOOK.txt
Girgiza kai tayi tace Aa Mamy ba Haka bane. Kin kayuta tunda ba Haka bane. Nazeer ne yace mamy Ina yazeed? Yazeed yana part dinshi inaga bacci yake kokuma bakin Ran yake. dariya Sukayi banda feenah data kauda kanta gefe, tashi Nazeer yayi yace Bari naje wajenshi kamun na wuce gida,toh yarona dan Albarka. Leemah jan Feenah tayi Suka Shige dakinta Ya rage saura Mamy A parlon. Kwance ya Sameshi yana waya da Yusuf da Alama fadan nasu Dasuka Saba Suke. Yazeed yana ganin Nazeer ya kashe wayan. Captain kaine A gidan namu? Murmushi yayi yace nine Dr yazeed na kawo Sister dina ne, gemtse fuska yazeed yayi yajawo wata fira Sunayi, Nazeer jiya Nasamu wata baby ita nakeson Aure, kai dacter ina kasamota? Wajen Malali take jiya naje wucewa ta wajen muka hadu, namaka Murna Amma zatakai Shekara 30 din ko? Tace Shekarunta 28 kaga kadan ya Rage, mun fahimci juna da ita tabani phone number dinta, bari kaga picture dinta, kai yazeed ina Zaka Kai Wannan katuwar macen dan Allah?kalletafa kamar.....katseshi yazeed yayi nidai Ahaka nagani Kuma Naji inasonta, Allah yabada Sa'a. Amin yazeed yafada yace bari naje wajen Mamy. Ok Saika fito. Waya Nazeer ya daga yashiga Kiran feenah,bugu daya Ta daga.....big bro tafiya Zakai? No sister turo Leemah ta karbi tsarabanta, ok bro. da ker Feenah tasha kan Leemah tukun ta yarda da tace saidai Suje tare. Tura dakin tayi da Sallam Cikin Siririyar muryanta. lumshe ido Nazir yayi yanajin Wani bugun Zuciya besan meyasa duk lokacin da yaga Leemah saiyaji hakanba tare da Nishadi Aranshi, Azuciyarshi yace tabbas maganar Yusuf Gsky ce Sonta nake, Amsa Sallaman yayi,Leemah ta nimi waje ta Zauna Agefe, Sister nazo baki bani Ruwa ba, Sorry yaya Nazir nazata....kinzata Nasha ko? Eh Hakane Nasha kamin nazo miki,dago kai tayi, yace "umm" yana daga mata gira danke Nazo, wannan na kawo miki ya daura mata Karamar back Kan cinyarta, Sannan Don namiki Sallama,pls Leemah kikula Mun da Kanki, Zaro ido tayi tace "why"? So kike kiji kawo kunnanki tashi tayi da gudu tabar dakin,tana Murmushi, karo taci da yazeed dake kokarin Shigowa,kallonta yayi ya tabe baki yashiga dakin. Leemah nashiga ta Zauna tana nishi, kekuma lfy? Bakomai besty. Toh naga kindade, eh yabani wannan ne. Bude muga,wlh bazan budeba tunda kema banga nakiba. Shikenan Feenah tafada ta juya bacci ya dauketa. Leemah daren Ranar kasa bacci tayi datayi juyi Yaya Nazeer take gani lokacin dayake mata magana.
[
ππππππππ
YAR LESBIAN CE
ππππππππ
By
Nadeeya Muhammad Ahmad
dedicated to
Xaynab Ummu mahbub
*this whole page is for you dear (khaleesat haidar) My love to you β€β€ May Allah give you a happiness and Successful in your life Always "Amin"*
Page....21
Yau takama Ranar Sunday Ayau Su feenah Suka Shirya komawa Skul. Zaune Suke kan bed Suna hira Leemah ce tace besty yakamata Ki kira Haruna driver yazo ya Kaimu, kinsan fa munce da wuri Zamu tafi. "Oh Leemah sau nawa Xance miki Haruna baya nan" wai Ina Ya tafi ne? Wai daddy ya Aike Shi fa. Yanxu waye Zai kaimu kenan? Muje Mu hau taxi feenah ta fada tana Ware hannuwa. Chaf Wlh badaniba Aje Asiyar dani Ahanyar Abuja Leemah ta fada tana kokarin fita. tabe baki feenah tayi tacigaba da hada kayan dake gabanta. Mamy! Mamy! Oh Leemah idan kina kira kamar makauniya, Mamy dake fitowa daga bed Room dinta ta fada. Mamy drivern Su feenah baya gari waye Zai Kaimu ne? Ai Saikije kice brother dinki ya kaiku "Zaro ido Leemah tayi tace Mamy pls Kije kice mai" Naji Kije kishirya. "Toh Leemah ta fada tayi hanyar dakinta" part din yazeed Mamy tanufa, tura dakin tayi tashiga, yana kwance yana waya juyowa yayi ganin Mamy ce yatashi yana Sosa Kai! Mamy Sannu da gida. "Yawwa Son" Mamy dakin kirani ma nazo Ai, Sabida kada naji firar taka ko? Murmushi yayi bece komai ba. dama So nake katashi kashirya ka Kai sisters dinka Abuja. Mamy....! daga mai Hannu tayi tace Umarni nabaka daga Haka tafita tabar part dinshi. dafe Kai yayi Cikin Ranshi yace wannan mai idon mujiyan itace Zatasa Ayi Hakan, Xanje! but Wlh Leemah nashiga Xanja motan nayi gaba, Kwafa yayi yafara Shiryawa Cikin Manyan kayanshi.
Yusuf ne kwance yana tunanin Kausar Aranshi. Yakamata na kirata Naji menene matsayina Awajenta kamin ta Koma Skul yau! dialling number dinta yayi.......Saida ta kusa tsinkewa Aka daga "Shirune yabiyo baya" daga bisani Yusuf yace Hello "Sweetheart" wani farin Ciki taji Aranta tace "Na'am" Murmushin Nasara Yusuf yayi yace Hope kinyi Shawara din? Shiru tadanyi daga bisani tace Umm Nayi, Alhmdllh Menene matsayina Azuciyar ki for Now? Na Amince But Akwai Abunda Zangaya maka......katseta yusuf yayi my Kausar nariga danaji Abunda nakeson Ji kuma naji dadi, kuma nasan Nayi Sa'ar Matan Aure Tunda kika kasance Kawar Su Leemah bangare guda kuma Kawar Minal yabon da Dr Khalid yake Akan Minal ma kadai ya isheni Shedan kedin kamammiyar mace ce,pls Kausar ki Amince mun na nuna miki Soyayyata,ki yarda Kuma Zaki kasance matata Nan da Dan lokaci! Kausar gaba daya jikinta yayi Sanyi tanason ta gayamai Ainahin Halinta, tana tsoro Shiyasa tace, Na Amince Allah ya nuna mana lokacin, Amin Yusuf ya fada yana jin dadi har cikin Ranshi. Yaushe Zaki tafi ne? Yanzu nama gama Shiryawa, ko nazo nakaiki ne? "Um"um"basai Kazo ba. Kina mun Rowan ganinki ko, No ba haka bane. "Alright " my kausar kikula mun dakanki "I love you" Ok darling love you more. Wow me kikace Dan Kara fada Murmushi kausar Tayi tace Saimun hadu. Alkawari kikai! Na yarda bye ta Kashe phone din, Kai Yusuf Badai Surutu ba ta fada Cikin Ranta kuma tanajin dadin hirarsu. tashi tayi tashiga wajen Hajiyarta, Nafito Hajiya, Ai na leka Naga kina waya, Allah ya tsare kindai Ji Nasihar danakara miki kikula da Kanki,kuma Na Rabaki da khadija din nan idan har na'isa, Insha Allah Hajiya na Rabu da Ita....Allah ya miki Albarka. Amn Kausar tace tafita tashiga mota driver yajata.
feenah da Leemah ne Suka fito Sai Mamy dake biye dasu Abaya, Oho Sarkin bakin Ran bema fito ba kenan, yawwa Mamy tun da befito ba Bari naje nakara duba back din inda Na ajiye Leemah ta fada. Saikiyi Sauri kamin ya fito yafara Harare Harare, toh Leemah tace tanufi Cikin gidan. daughter dakiyita tsayuwa naga Motan Abude take Zoki Shiga kamin Su karaso! Mamy ta fada tana kallon feenah yayin da take bude Mata gaban motar, Mamy Bari nashiga Nan ya'isa, Aa my daughter dawo nan din dai idan Leemah tazo Saita Shiga bayan, bata iya musu da Mamy dan haka kawai tashiga gaban. Mamy tace Bari naje Na turo Shi. Zuwa tayi ta tura dakin nashi ya Shirya yana Zaune yana danna waya" yayi Sarkin fadin Rai tashi ga Sister dinka Chan Amota kamin dayar ta fito kutafi. tashi yayi Mamy nagaba yana binta Suna Zuwa Mamy tashige Ciki tace Bari na turota, dadi yaji Aranshi yace Ai Kafin ta fito Naja mota ta. Shiga yayi be kalli wacece gaban motar ba Kawai yaja yafita da Sauri...... kiyi Sauri Leemah najifa Kaman ya kunnah Car din, Ok mumy nama gani Ai. fitowa Leemah Tayi bataga kowa ba,ta kara leka waje nan ba Kowa, juyawa tayi takoma Cikin gidan, Mamy ya tafi da Feenah, tasowa mamy tayi tace muje dai kiduba waje. Mamy Wlh na duba. Kai Nidai ban San Irin Halin yazeed ba Allah ya Shirya. Mamy ni yanzu waye Zai kaini daddy baya gari? Shine Ai dole na kawo driver Sabida irin Haka. Yawwa bani phone dina nakira Mum dinku. Mika mata Leemah tayi ta neme waje ta Zauna. Kiran mum mamy tayi Suka gaisa, Hafsa Nazeer yana Gidane? Yana nan. Nakai mishi ne? Aa dan Allah Leemah Zaizo yakai Abuja, wannan miskilin dan naki daga taje neman Abu kamin tafito yayi gaba da daughter dina. Ahhh Fatima Kodai Halimatun nawa ta tsaya ba! Eh keda bakison laifinshi cema Nazir yazo yakaita. toh bari namai magana.... part din Nazeer mum tayi tasameshi Akwance kamar mai Naxarin Wani Abun...My Son! Tashi yayi yace Mum. Me kakeyi ne?? Bakomai mumy dazun Aka kirani Ake gayamun Anmun transfer gaba daya Aikina ya dawo Nan. Kai Alhmdullah! Allah ya Amsa Addu'a ta dama ni yanzu banaso kuna nesa dani. Nima Nayi farin ciki mum, Allah yakara temakawa Amin mum. Kana free ne yanzu? Kina son wani Abu ne mum? Mamynku ta kirani wai Yazeed ya tafi da Feenah be dau Halima ba, Shine tace kaje ka kaita. Kara tashi yayi Zaune yace bana komai mum bari natashi, Murmushi tayi kawai tabar dakin ganin Yanda ya daburce farar daya.... tana fita yahau RawaππAlhmdllh yau Zan Sanar da ita Abunda yake Raina. Shiryawa yayi Sharp Sharp yafita,lekawa yayi yace Mum na tafi. Zo mana Ai tace Anfasa! turus ya tsaya lokaci daya face dinshi ta chanza dariya mumy tayi tace wasa nake Safe trip Son. Murmushi yayi yace Tnx mum yafita yayi gidan Su Leemah. Yana Zuwa Mamy ya kira ya gaisheta yace yakaraso. fitowa tayi Cikin takunta na kasaita yana ganinta yayi Sauri ya fito ya Amshi kayan hanunta yasa a booth ya bude mata gaban mota Saida ta Shiga ya mayar ya Rufe yashiga Yajasu.
Saida yayi tafiya mai tsayi kamshin turaren jikinta yake Shaka yana lumshe ido, Leemah waye yabaki wannan turaren? kinma Shigo bako gaisuwa. Shirun da yajine yasashi juyawa. Keeeyyyyy ya tsayar da motar yana kare mata kallo,itako ta Dan jinginar da kanta Jikin kujera tana bacci Kasancewar jiya basuyi wani bacci mai yawa ba. Gashi tashigo gaban motarshi kamshi da Sayin Ac ya dibeta tun tana tunanin Meyasa be dauko Leemah va har bacci yayi gaba da ita. Innalillahi ya fada Afili ni wai Wannan yarinyar meyasa take Shiga Mun hanci nane? Why? Meyasa duk lokacin da banason haduwa da ita Saina ganta? Mtswww yaja tsaki yakara dago da kanshi ya Zuva mata ido.....baccinta take hankali kwance, Cikin Ranshi yace Ashe tana da Kyau Haka? Daga kai yayi y Zuba ma pink lisp dinta ido,kan Siririn hancinta yakara kallo, ga idonta dasuke Alumshe Gwanin Sha'Awa,kumatunta ya kalla wanda yake dauke da dimple. Cikin Ranshi yakara maimatawa Kai gaba daya Mufeeda batakai Rabin kyan yarinyar Nan ba,kuma ita da kullum face dinta yake dauke da Make-up ma, Amma Ji Wannan bataima make-up dinba Kalleta mai Kyau....mtswww yaja tsaki Afili yace Amma Sai Rashin Kunya da fitsara "iri" "iri" Shiyasa nakeson Mufeeda ba Ruwanta da Rashin Kunya irin na yarinta din Nan......katsemai tuninshi tayi yayin da yaji hanunta kan Cinyarshi, take yaji wani Abu ya wuce mai tun daga Kai har Zuwa tafin kafarshi. Wayyo gaba irinta ba tana mafarkin "blue film" din dasuka kalla Ji yanda takeson tashafa ni. Kara kallonta yayi yaga Still baccinta take, wayanshi ya Kunna yayi joining din Bluetooth Awayanshi zuwa Speaker din dake jikin motan, wata waka ya Saki yakure Volume har karshe. farkawa tayi Afirgice tana Zaro ido. Ganin Hanunta kan Cinyarshi yasata mamaki da sauri ta janye Hannun tana tsaki.....Rage Volume din yayi yace ke wakike ma tsaki? Ni Irin wannan Abun ne ban fiye Soba Ni ba irin manyan Matan yanmatanka bace Zaka dauki hannuna kana Wasa dashi. Cikin mamaki yake kallonta itakuwa ta juyar da kai kamar ba Ita tayi maganar ba. Cikin Ranshi yace Nice Voice! Afili yace Wlh kika kara Kiran budurwata babban mace Saina cire miki baki. Murguda baki tayi tajuya.....tsaki yaja yakira Mufeeda Awaya.....ganin Sai fira yake ya cika mata kunne yasa tace katsaya na koma baya......Wani kallo yajefa mata tayi saurin kauda Kai. Ahaka Suka Cigaba da tafiya bamai kula kowa. Saida Suka fara tafiya Leemah ta juyo tace yaya Nazeer Ina huni? Lumshe ido yayi ya bude yace lfy qalau my baby! da Sauri ta dago Kai tace yaya Nazeer ai nahuce baby yanzu. nikuma Sunan Dana Zaba miki Kenan...meyasa Yaya Nazeer? Kinaso kisani? Gyada Kai tayi Alamar eh. Nazir yace bazan fadaba, Saurayinki ya Xaneni. Ganin yanda Yayi maganar Cikin Shagwaba yasa Leemah dariya. Kikai dariya ko Karya nayi? Yaya Nazeer Ai banda Saurayi. Ban yarda ba. Allah kuwa katambayi Feenah Kaji...Okay Xan tambayeta. Tnx Once Again for d gift yaya Nazeer. ur wlcm baby! Kin bude kenan? No ban bude ba. Why? Banaso feenah tariga ganin nawa that is why. Nima Naso Hakan. meyasa Yaya Nazeer? Just because of Akwai Sakon danakeso ya'isa gareki Ke kadai, but tunda har Yau bejeba Shikenan.wani sako ne Yaya? Kinaso kisani? "Yeah" Idan nafada miki Zakiyi Accepting ne? Why not. Haka kikace ko? "Eh" daidai sun iso Abuja Suna Shirin Shiga Unguwar inda Skul dinsu take. LAAAA baby kalli motar yazeed. Maybe ya kaita ya juyo Leemah ta fada. Maybe toh Amma basuyi Sauri ba....inaga baya gudu Kamar yanda mukai. Eh hakane. Karasowa Sukai daidai bakin get din. Ta kalleshi tace "tnx Alot yaya Nazeer"tana kokarin fita. Yazaki fita ban gaya miki ba? Sorry namance nakosa naga feenah nd Kausar. dariya yayi yace "friends forever" tace insha Allah. "do you love me" ta tsinkayo muryan Nazeer Yana fadin haka! Joyowa tayi takura mai ido Dan taga shine Yayi maganar da gaske. Shima ita yake kallo. Jin Shiru yasa yace baby "tell me" batai mgn ba yace " Leemah I love you" bansan wani iri So nake mikiva tun lokacin da Feenah keban labarinki Nakamu da Sonki van tabbatar ba saida naganki, pls Leemah kitaimaka kisoni Koda Kadan ne. Kece kika dace da Rayuwata Kuma kece Nakesa Ran kizama Uwar yarana pls kisoni.....inasonki inasonki Leemah kedin kinada babban Waje Acikin Zuciyata. Matsowa yakarayi gab da Ita "kina Sona"? balle murfn motan tayi tafita da Sauri tashige Cikin Skul din. Murmushi Nazeer yayi yafita yaciro Kayan yashiga dasu.....
ππππππππ YAR LESBIAN CE ππππππππ By Nadeeya Muhammad Ahmad dedicated to Xaynab Ummu mahbub Page...22
*After 3months* Su feenah yanzu Hankalinsu gaba daya yana kan karatunsu ne Sabida yanzu Zangon karshe Suka Shiga. Soyayya mai karfi tashiga tsakanin Yusuf and Kausar Su feenah duk Sun San da Haka yanzu! tunda Yusuf din Har Zuwa yayi Abuja..... bangaran yazeed ma dai har yagaji da Surutu Kan meyasa Yusuf ya Zubda girmanshi. Shima yusuf din yagaji da Surutu Kan me yasa yazeed yake Soyayya da babban mace Sabida Mufeeda budurwan yazeed Shekara daya kachal yazeed din yabata. Sai yazeed yace Ra'ayinashi Kenan Ahaka Yusuf shima ya fake dacewa Nima Ra'ayina karamar mace. Mufeeda da Yazeed Soyayya Suke Sosai Kullum Saita mishi korafi Akan ya kaita ta gaida Mamy Sai yace Toh,Cikin Zuciyarshi tsoro yake ya kaita Mamy tace batai ba, kokuma Ace ya Aureta yanzu! Shikuma yace Saiya karasa Shekara 30 Zaiyi Aure. Mum and daddy Suna yawan Ziyartan Feenah mum janta take Ajikinta Sosai, Kowani irin Shawara da ita takeyi. Hakan kuma ba karamin faranta ma Feenah Rai yake ba, matsalarta daya ita batasan ko wace irin mace bace mai karfin Sha'awa, bata kallon kowani irin films yanzu bare karance karance Abunda Zai jawo mata Sha'awa Still takanji tym to tym, Shawaran mum ta dauka na yawaita Azumi da Yawan karanta Qur'an . Bangaren Kausar ma Hakan take duk da batakai yawan Sha'awan da feenah keyiba Amma dukansu yanzu Azumin kamis da litinin baya wucesu kuma Suna kara neman gafarar Allah Akan kuskuren dasuka Aikata Abaya. Yanzu gaba daya Basa mu'amala da Khadija dama Sudin bama su kula kawaye bane A Skul din,Saidai kawayen Surinka Shige musu. Bangaren Islam ma Suna cigaba da Zuwa wajen malamin dasuka dauka yana koyar dasu kuma Alhmdullah Suna kokari ba laifi. Yaya Nazeer Yacigaba da Aikinshi A wani Barack dake Wajen gidan Governor Anan kd. Haryanzu tun lokacin da yakawo Leemah Skul be kara Zuwa musu ba, Ga Soyayyarta dake kara dasar mishi Azuciya, yanaso ya amshi number ta yana tsoron kada taki Amincewa da ba tun, Shiyasa yadan bari Zuwa wani lokaci. itama dai Leemah Anata bangaren tun lokacin daya gaya mata takejin tama Amince da Soyayyar Shi,Amma Akasan Zuciyarta kunya takeji tayaya Ga Abinda da Suka Aikata da feenah Sister dinshi kuma yanzu ta aureshi, da kunya inji ta bakinta Shiyasa bata wani Maida Abun Serious ba But aduk lokacin da ta kwanta Saitayi tunaninshi. Har feenah tasha tambayarta Akan meke damunta Saitace ba komai. Mamy ma tazo mata