Showing 18001 words to 21000 words out of 82304 words

Chapter 7 - UNCLE JUSTICE COMPLETE DOCUMENT by Ummu Sharif .txt

27 Nov 2024

2416

tsarabar da yayimusu kaida komai zaisiyo hudu ne little da daddy da Aslam da khairat.


kasncewar lecture daya kegareni ranar jummu a kuma lecture dayace 8-10 ga malamin baya kara ko digo kuma da yashigo zai rufe kofa shiyasama bantsaya jiran su abba ba, kasancewar shike sauke kowa a school dinsu kafin shikuma yawuce aiki da wuri nafita nasamu abun hawa mungama lecture kenan fitowata daga school sai ga kiran abbana, bayan sallama har saida nadan rusuna nagayar dashi tamkar yana gabana. tukunna nace jayi hakuri abba bantsaya jirankuba banasone namakara yace hakkan ai yanada kau yar gidan Asiya, yace kunfito daga daukar karatun nace eh! yanzunan fitowarmu abba yace sai tanawa kuma nace ai mungama yau kuma sai Monday, Abba nace kowani abun kakeso nakoma gida nayimaka, Abba kokuma zakayi bakine yace ah ah bakodaya inna son dai yanxu kihau abun hawa yakawoki gidan mai martaba. domin da akwai wata muhimmiyar Magana da za,a tattatuna.


A'take naji dadi araina, nace toh abba yanxu kuwa arina nace yau za,arabani da kadaddararen aurenka. "uncle justice" cikin saukri mukayi ban kwana da ummu khoolsum, har take tambayata wai baxan tsaya muje capteria ba nace mata ah ah suje kawai abba kejirana bazanso nabata mashi lokaciba.

F'adar maimartaba tashika makil kuma duk wani wanda keda wata alaka daga dangin mahaifina dana mai martaba martaba sun duk sun hallara. k'asancewr ummu salma ba yarnan bace bakowa nata a wurin amma itama tana wurin tareda maman fareeda, sai itama Fulani babba banata dangin a wurin kenan dagani din har "uncle justice" kowa ba daga bangaren mahaifiya saidai itama tana wurin.

Baban limamin dake bayarda sallah anan cikin fada shine bude taron da addu,a sai addu,a da aka gabatar musamman saboda aunty raheema. aka shafa mai martaba ne yafara bayanin makasudin taruwar mu anan saboda wata alaka ta auratayya da aka kulla watanni kusan hudu da aka daura tsakanin jawad da freeda to dayake abun yaratsa da alhinin rashi da mukayi yasa mukayanke shawarar mudan badalokaci har natsuwa tazoman kuma Alhamdulillah mun dan samu natsuwar.

FAREEDA! maimartaba yakira sunana tuni gabana yayiwwani irin faduwa tun baicedani komaiba naji fitsari uacikamun mara da hawaye sunfara gudana afuskata na,am rankadade taso nan yanunamun saman wani capet dake da laushin gaske dake tsakiyar falon, tuni natshi jikina sai bari yake naje inda yanunamun nazauna.


JAWAD! maimartaba yakirashi shima ya amsa shima yayimasa umurni dayazo saman capet din inda nake yazauna to jama,a wasunku sunanan sunga zahiri wasunku kuma basu nan sundaiji labaria daura auen jawad da fareeda aranar takwaas gawatan mayu shera ta alif dubu biyu da gomsha bakwai a babban birnin kasar saudiya, kuma adakin Allah!🕋 akokarinmu nacika wasiyar da matar shi jawad tabari a inda tayi duba da wadda tadace data damkama ragamar kulamata da zurarta da kuma maigidanta, taroki alfarmar hakane gaban mu kuma alhamdulillha kuma Allah cikin ikosa yabamu ikon cikamata bukatunta na wasiyar data bari, na wannan buri munafatar ubangiji Allah yayimata rahama! yakarbi bakuntar ta Amin! kowayace saidai wani hanzariba guduba wanda shine dabamu tsaya mukaji tabakin ma auratanba.
Da amincewar su ko kuwa mai martaba yamaido da kallonsa zuwa ga "uncle justice" banajin ta jawad domin shi babbane shi yamallaki hankalinsa kuma yasani cewar gatace ita marigayiyar tayi masa, sai dai bansaniba koyanada wani ra,ayi akan haka, sai kuma ita yarinyar bazamu tauyemata hakkiba duk zamuji ra,ayinsu kome kenan sai anaimi maslaha.


Ko jawad kanada wata Magana da kecikin ranka dangane da wannan auren! uncle yayi dan jim aransa yanacewa a gaskiya bayajin zai iya rayuwar aure da wannan yar kankanuwar yarinyar dayake tunanin yabata akalla shekara shabakwai zuwa ishirin, da haihuwa bakamar raheemaba da duka shekara hudune tsakanin su, shi a raayinsa yafison mace mai shekaru dayawa, bayarinya ba to amma kuma bayajin zai iya rabuwa da ita saboda yaranshi.kar maraicin yayimusu yawa, dama sun saba da ita kuma zuwa yanxu baisan wadda zai kawoba, maraicin yayimusu yawa yanajin koda zaiyi wani yunkurin aure yanxu to sai nan gaba zuwa lokacin yakara natsuwa sosai.


Gyaran murya mai martaba yayi wanda hakan tasa uncle yamagantu yace Allah yataimakeka ni nakarbi auren da kyakyawar niya ni agurina hakan da kukayi yayi dai dai saboda.


*⚖️UNCLE JUSTICE⚖️*


*STORY WRITTING BY UMMU SHAREEF*


*DICATED UMMU SAYYID*


*A FIRST TIME WRITER*


*WANAN LITTAFIN NAKUDINE*


*KIBIYA HAJIYA KIKARANTA ZAKIKARU DA ABUBUWA DA DAMA WAN NAN LABARIN*


*LABARIN KAGAGGENE BA AYISHI AKAN WANI WATA KO WASUBA*


*IDAN KINSIYA KINKARATA KIKABAMA KAWARKI YAR UWARKI, KO KIKA TURA A GROUP HAJIYA NAYAFEMIKI*


*IDAN KINA DA HALI DAN ALLAH KIBIYANI TYPING AKKWAI WAHALA*


*KIBIYA 300 TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 3195366407 HAFSAT ABUBAKAR SADEEQ FIRST BANK*

*KO KITURO KATIN WAYA NA 200 TA WANNAN LAYIN 08036833612.*


*TAREDA TURO SHAIDAR BIYAN KO DATA TA 300 ZUWA GA WANNAN LAYIN 0803683312*


*DUKKANMU MASU LAIFINE ALLAH YA YAFEMANA*


*FREE PAGE*
*xvix*


Haba aibansan sanda nasaki baki kunai hanchi da ido ba inna kallonsa, da mamaki.
Ayayinda shikumma ya sadda kansa kasa ni innaga ma tunda nake arayuwata bantaba yimasa irin wannan kwatankwachin kallon kurillar ba.nan take fadawa suka dauka sannu dan Albarka kayi biyayyah Allah ya inganta rayuwa, sunatayimasa kirari har saida sarki yayi gyaran murya, fada takoma daukar natsuwa, tsit kowa yayi shiru. tuni mai martaba yamaido da hankalinsa aguna.
To masha Allahu fareeda munji daga wurin jawad saura ke! munason muji naki ra,ayin insha ALLAHU bazamu tauyeki ba, nagayara zama kenan nabude baki zankoro bayani, sai kawai naji Abban su samie daga bayan mu, wato waliyin aurena kuma madaurin auren na kuma yaya agurin Abbanmu ai ranka ya dade ubane akabama ikon zabama yarsa budurwa miji aure na farko! kuma nida yan uwana kaf da iyayen yarinyar munyarda da zabin da Allah yayi mata, kuma zabinmu saboda haka muna rokon Allah yasanya ma auren albarka, ya ba su zuria tagari!
Jinayi cikina ya murde ya juye gefe daya tuni jiri yakamani gashi dai inna son inbude baki nayi Magana, amma inna hakorana da lebunana sai kakkarwa sukeyi, tuni fadawa suka dauki sowa. maimartaba godiya yake da wannana karramawa, da kukayi msa masha Allahu! da ahalin kirki mutanen mutumci irin albarka, mai martaba ya'yi gyaran murya, aka natsu yace yana godiya da wannan kyautar alheri.


Kuma shi amatsayinsa na uban yarinya yayimata kyautar mota benz, da saitin gado na japan ga amarya a yayinda yayima ango kyautar gidansa da ke GRA a isa kaita road, bankaiga da wowa cikin natsuwataba naji kawai jekadiya tazo tsakiyar kaina tarangada wata uwar guda, asaman kaina shiyayi dalilin dawowata firgigit a haiyachina. jinake fitsari kamar zai zubomun, daganan inda nake zaune yau nashiga ukku kallon kowa nake kamar sun samu tabin hankali idan bahakaba nita inna mazan fara rayuwar aure da uncle justice


Abban goruba yakuwa san meyakeyi, bamazata sabuba sarkine yayi gyaranmurya fada tayi shiru maman fareeda tamike tayima mai martaba godiya kyautar dayabani.sai "uncle justice" daga nan zaune shima yayi tashi godiyar, ayayinda nikuma sai kukanake kamar zanshide ganin nake kowama awurin tunaninsu yagurba taccene amma tayaya suke tunanin nafara rayuwar zaman aure da "uncle justice" haba haka akarufe taron da addu a muka dunguma zuwa gida.
Da zumar cewar idan su Abba dayan uwansa suka yanke lokacin tarewar, to zasu sanarma dasu mai martaba.

Tun dawowar mu nashige dakina nakulle bana bukatar kowa awannan lokacin, duk nattara tunanina nayanda zansamu mafitar afasa wannan auren nayi amma nakasa samun takammamen idea, daya dazatabani mafita, innayin sallar isah I nakwanta duk da dai cewar gobe assabar banida zuwa aji amma muna da kai ziyara dazamuyi zuwa asibitin babbar ruga, akwai wasu aikin da lecture dinmuzai nunaman. idanuna har sunkumbura saboda kukan danasha kuma da nayi tunanin kona fadima khairat abunda akeciki zanchen aurenta da khaleepha saboda dama tun a sudiyar ance kar afadimata, kuma kiri da muzu nashige daki bansake futowaba, sam banbari kowa yaganiba nadaiji sanda maman fareeda tadawo bayan magariba. tana tam bayata umma salma, tace mata inna daki tunda ita dazu dazamu dawo bada ita muka xoba, munbarta chan wai sunason sufara shirye shiryen tarewa, inna shirin kwanciyane naji anturo kofar anshigo ummina sannu da zuwa, ashe kindawo sam banji shigowarkiba jinayi kawaai ankama hannuna inna jiyowa naga ummu salma ce, madadin maman fareeda da natsamata, shiiiii 🤫 da hannu tanunamun nayi shiru taja hannunah har zuwa sashenta, tasakani dakinta tarufe kofa!


Fareeda takirani atake gabana yayi wata irin tsinkewa yafadi!. da wahala takira sunanan kai tsaye, saidai takirani da yar gidan Aseeya! aikuwa da jinhaka nasan tabbas babu wasa acikin maganarta, kuwa na'am na amsa mata tarda kallon fuskarta, tuni ni na sadda tawa fuskar kasa, ganin yanayin fuskarta din in a serious manner
Nakuwa san magana ce maimuhim manchi zangaya maki fareeda! barokonki zanyiba fareeda umurni zan baki, domin nalura tamkar kinason kinunama duniya cewar ke butuluce, cikin dan sauri dakuma razana nadago inna dubanta, yoh a irin halin dakikeso kinuna sam bakiyi na'am da auren nanba naga alama inna hankalinki yake, domin fareeda nikawai haihuwarki nayi amma amma kashinki fitsarinki amanki duk kwacha kiyarrki ajikin maman fareeda kika yishi, ai nadauka irin kaunar dake tsakaninki da ita da ahalinta to jawad kuwa ko wata nakkasa gareshi to ke mai iyya taimakawa ce kishare mashi hawaye, albarkacin mamanki ballantana bakida wata hujjar gudunsa, ko kin auresa namijineshi nashiga tsara kumanabugawa ajarida

Ke Butulce to ko almajirin gidansu maman fareeda baizama abun guduba agareki, ki kiyimashi to ballan tana kanin Asiya, uwa daya uba daya, idan bakisaniba kisani kina shekara daya dawata biyar kikayi cutar kyanda alokacin babanku yana karamin ma aikachi kuma anrikemasu albashinsu, natsawon watanni biyu, zoben hannunta na zinari taje tasiyar ta kuma rika zaryar kaiki asibiti, da kudin kuma madara dakikesha har sanda aka maidoma Abban ku albashinsu sannan yadora daga inda ta tatsaya, amma duk ita ke saye.
Saboda haka nibani manta alheri, idan ke butuluce ni ban iya butulci ba saboda haka ki zaunah dashi lafiya ki kuladashi, kisama masa natsuwar da matarsa ta hanga, da tunanin bazai sameta gun kowaba sai agunki.


Fareeda! fareeda!! fareeda!!! inna mai gargadinki da tunwuri kiyi watsi da zugar shaidan, aure ne dai anriga da andaura kuma bagudu bajada baya. zan mugun saba miki rai idan har kikabari mamanki tafahimci wani abunda ga gareki. to wallahi zakiji jiki dan bazanmiki da saukiba, fareeda sam bazakishata da dadiba, nagaya miki kuma zanga abbanku din nace masa kar atsawaita dogon lokaci tunda shi yasaba zama da mata yanxu yanxu tana yiyuwa ahalin matsi yake.

Jin alamun kamar za,a fito daga dakin nawa yasa maman fareeda tayi saurin janyewa daga bakin kofar dakina, data ketsaye tun lokaccin da muka shiga sai ga abba kuma yashigo dama idan yashigo yakan fara gaisawa da wadda ba itabace keda girki ba, to anan suka hadu itada abba sukaji duk abunda ummu salma tafadi mun ranar nayi kuka kamarme dadina daya da maman fareeda bata ganni ba da bata naimeniba domin gudun karnasaba maganar ummu salma, domin bashakka data ganni zata gane nayi kuka shiyasa nima naki zuwa har da safe shima kuma agurguje muka gaisa na wuce,


Maman fareeda ce tarungume Abbanmu tace nagode nagode muktar da irin adalcin ka, tunda sanda katashi naiman aure saida kanaimi mai tarbiya kuma yar babban gida masu karamci da dattakoh Allah yabiya, abba yana rungume da ita yace hakurinki maman fareeda yanada nasaba da chin ribar ki arayuwa, salma kuma Allahy ya yimata albaarka Amin maman fareeda tace yashirya zuri'a.
An tsayara da lokacin tarewata watanni biyu masu zuwa alokacin mungama jarabawar mu takarshe. bukin su khausar, haneefa, zeenah, da za ayi nan da sati daya duk nawani susuce banfiya yawan walwalaba sam kumaa gakaratu yazo karshe saukusan biyu maman fareeda tana kirana tasakani daki tana tambyata mekedamuna duk taga bayanda nakeba idan auren ne banaso nafadimata ita tasan yanda zata fahimtar da mai martaba, yagane batareda rayuka sunbaceba sai awarware, nacemata ah'ah nidai bakomai kinsanni dasa ka tsoro ga zazzabi idan zamuyi jarabawa, ummina nishikadaine abunda yake tadamun hankkali.


Duk dacewar kusan kullum sai nakusan raba dare inna kuka nisai yanxu nakejin tamkar rashin Aunty raheema niyafi shafa fiye da kowa, ma dukda dai wata zuciyar tanagayamun cewar shima din "uncle justice" dai bazai yadda yayi rayuwar aure daniba.
ranar laraba akafara bukin su zeenah duk dacewar alhinin mutuwar baisaki mutane ba, amma dole hakaa aka hauhidimar bukin anrage programs, din kunshi kadai za ayi ranar larabar alhamis ayi wa azi sai jummu'a wuni da daddare bayan ankai amare maxan su sun hada dinner, ba ayi even din nanba barkatai na al adun gidan sarauta.duk dacewar kowace da garinda zata zaunah, dukkansu zeenah cekadai akatsina small Aunty khausar kenan ita Kaduna zata sai, shukurah da za a kai kano, duk anata shirin tafiya kamu da za ayi anan cikin gidan mai martaba harsu ummu salma da ummina, khairat duk sunshirya ganin kallon da ummu salma kemun yasa nasan bawani uxurin dazan kawo raina ne kawai zaibaci yasa nima natshi nashirya cikin ankon yellow material. sai head red muyangida ayayinda abokannan zeena zauyi using same material amma head blue, na shukura su saka head purple, sai khausar kuma nata zasu saka head ash, wata zuciyar tacemani dolenefa kisaki jikinki fareeda, domin shi yanachan yana hiddimar gabansa, baisaka abun arbasa ba amma ke duk kinbi kin tsangwami kanki, babu gaira babu dalili, saboda haka custumes nasaka masu bajewa asamann dokin wuya red, saina tsanyara light make up! har zanfito haka sai natuna cewar yanxu ummu salma na iyya cewa nakoma. nasaka mayafi, saboda haka nakoma nasaka mayafi dan dai dai, shiba babbaba kuma bakarami ba, saidai ba kauri.


Inna fitowa nasamu duk sunfito tsuntsaya iliyasu yagama goge motar saboda yagirma sosai yanxu kuma ga natsuwa yasa abba yabiyamashi driving school yakoyi mota dama kodon saboda hiddimar gida.


*⚖️UNCLE JUSTICE⚖️*


*STORY WRITTING BY UMMU SHAREEF*


*DICATED UMMU SAYID*


*A FIRST TIME WRITER*


*WANAN LITTAFIN NAKUDINE*


*KIBIYA HAJIYA KIKARANTA ZAKIKARU DA ABUBUWA DA DAMA WAN NAN LABARIN*


*LABARIN KAGAGGENE BA AYISHI AKAN WANI WATA KO WASUBA*


*IDAN KINSIYA KINKARATA KIKABAMA KAWARKI YAR UWARKI, KO KIKA TURA A GROUP HAJIYA NAYAFEMIKI*


*IDAN KINA DA HALI DAN ALLAH KIBIYANI TYPING AKKWAI WAHALA*


*KIBIYA 300 TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 3195366407 HAFSAT ABUBAKAR SADEEQ FIRST BANK*

*KO KITURO KATIN WAYA NA 200 TA WANNAN LAYIN 08036833612.*


*TAREDA TURO SHAIDAR BIYAN KO DATA TA 300 ZUWA GA WANNAN LAYIN 0803683312*


*DUKKANMU MASU LAIFINE ALLAH YA YAFEMANA*


*FREE PAGE*

*xx*


Inna fotowa ummu salma ta zab gamun uwar harara! kefa inna zaki nasadda kaina kasa, dan kuwa saida tayimun gargadin karnasake nifita ko inna inba harkar kartuba har sai na naimi izzinin "uncle jawad" ni wallahi nama manta dashi sam duk kwanan. shiru ba amsa saida tadakamun tsawa, tuni idona suka kawo ruwa, nisainaga kamar ummu salma tadainayi dani yanxu, kodayake dama nasani itadin mutumce mai zafin gaske!
dakuma riko da addini, shirun dai ba amsa saida mukaji maman fareeda tana waya da uncle j tana naima izzini tafiya kamun, korafi yayimata da cewar agyaleni gida shi kowama yasani tun akan marigayiyah sam fita koma wace irice idan badoleba bata cikin tsarinsa. jawad ko kamanta da Asiya kake Magana bada fareeda ba, kuma gayamaka nayi kasani bawai umurninka nake jiraba. am sorry sweet sis amma kigayamata magariba tayimata agida, tadanyi dariya sukayi bankwana. tace ma ummu salma toh sai ashafa ma yata lafiya koh amma duk dahaka saida ummu salma tasaka nachanzo babban mayafi,


Munsamu anshirya komai wuri ya kayatu sosai, amare sunfito cikin shigarsu iri daya. nawani bugaggen leshi red color, daa head dinsu golding yellow, da gcustumes dinsu gold.


Ba irin yanda ba,ayidaniba inshigo rawa naki, yan family gidan mai martaba sonata jidani suna nuni gun wadansu dabasu saanniba, hakanyasa sai duk naji nakasa sakewa, nakoma kamar wata bakuwa cikinsu, innaga wannan yanada nasaba da iggiyar auren uncle justice dake kaina. su shukurah sun nu namun damuwar su , da bachin ransu tayanda jiya banzo kunshiba. kuma naki saakin jiki nashiga cikin hiddimar bukin nasu, sosai yanda yakamata haka kuma koh yanxu sunatan faman matsamun inshiga rawa naaki har saida Fulani karama itama matar mai martabace taja hannunah muka shiga cikin filin mukadanyi liko, haba inna samu tasakamun hannu tuni nagudu sashen Fulani babbba, daman duhu yafarayi domin har angama sallar magariba wasu masallatan kuma da dama yan bukin lokacin da magariba tayi duk sunzo suyi salla, domin har yan kidanma dakatar dasu akyi. harsaida akagama tukuna suka dora ganin kamar dakin inna Fulani babba itama da baki yasa na nufi tsohon dakin Auntie Rahima. indan buyarma jama,a kafin lokacin zuwanmu gida.
N'ikunya suke sakani ma! ni wallahi nama manta sam da ance kafin magariba nakoma gida. kodayake shima iyayine irin nashi tunda kamun ba,ama farashi da wuriba, ummu salma nachan tacika fam ttayi kiran wayata har tagaji tace nazo ilyasu yamaida ni gida kamar yanda "uncle justice" yabukata amma saboda kide kide da akeyi yasa sam banjiba.

Natura dakin aunty nashiga da yar sallamata duk danasani bawanda zai amsamun tunda bakowa dakin, da duhu ba akunna wuta ba, sai hasken wutar kewaye dana dinnig room suma kuma basosai suka haska dakinba ma, naje batareda tunanin komai ba nafada samon gadon da karfi domin wani kukane yazomun tunowa da Aunty Raheema sainaga kamar zanji muryar Aunty zata fito daga toilet, jin nayi kamar nafada saman wani abu mai laushi.


Haba cikin tsananin tsoro, zankwarma ihu sainaji kawai anrufemun baki, kuma an rungumeni. tamkankam kamar wadda za,a raba gida hudu, dakyar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login