Showing 63001 words to 66000 words out of 82304 words
Chapter 22 - UNCLE JUSTICE COMPLETE DOCUMENT by Ummu Sharif .txt
dama dayariga yacikashi da kumfar turarukkan wanka kala kala.
Yadauki tsawon lokaci yana murzamana jiki cikin ni, imtatatun ruwan nan, har natsawon wani lokaci tukunnah idona arufe amma gabana nata dukkan ukuk uku, Allah Allah kawai nake mugama wankan nan lafiya.
Y'asaki ruwan suka wuce ya koma hada wasu da wani kalar turaren wankan shima mun jima cikinsu kafin ya dauraye mana jiki.
I'nnajinsa bayanda baiyiba dani dana tashi nadaura towel mufita amma naki na dunkule guri daya duk na chure
N'ikuma nadage akan dole sai dai shidin yafita yabarni nafito da kaina nikadai.
B'ai kara magana ba saidai kawai naji yadaukeni kuma madadin towel da yakamata yadaura mun kamar yanda yace, ah ah kawai saidai yabude rigar wankan dake jikin sa nima yasakani ciki. wato yazamto muna amfani da rigar wanka daya nidashi.
*Idan kinada Hali kibiyani Hafsat Abubakar sadeeq first bank 3195366407*
*LIV*
K'irjina sauke samman nasa suna gogayya da juna,
M'utuwar tsaye kawai nayi domin ko atarihi bantaba ji da ganin rigar wanka dayaba ni fareefa ko a TV kuwa.
welcome to the women world
M'aganar Dr nafeesa tafadomu arai nace ah lallai sai woman world kam, tunda dai komai naki kedai gayinan ne ah ha ha, a wurin miji.
D'an mutsu mutsun danake yasa yayi magana with music voice din nan nashi yace! i luv anything about body contact! keep doing it baby!.
T'sab nayi saranda na natsu nadaina motsin danake har lunfashina sai dana shanye, murmushi yayi yana kallon kuriciya tab Atareda zawj.
M'anna nake sosai saman kirjinsa inna makele jikinsa yayimana jagora zuwa daki alokaci daya kuma nafuskanci me yake shirinyi wato niyake naima yafitar daga cikin rigar wankan yabarni haka rikeasa nayi gam nafara kuka.
A'yayinda shikuma dariya sosai yake yimani, acewarsa rama wace zaiyi, banibace sarki bin kwaf kwaf, ba duk duk nabi nasaka masa ido yafiya yawancin abinci lokacin da Aunty raheema naraye
Haka kuma kinamani dariya.
A'i inna ganinki kuma duk sanda kikeyin nasan me kikema dariya yaugashi zanrama
Wato ke yar kankanuwarki dake amma kinsan kigane awane hali nake cikida koh hmmmnnn, har zaki dinga yimun dariya lokacin naga Raheema bata gane ba amma ni nagane kuma gashi zan rama.
Saautin kukana nakara cikin shagwaba nace wallahi ni Incle juatice bada kain nakeba gyran murya yayi fuskarsa kunshe da ariya yace toh dawa kike, meyadakaki dariya alokacin.
Y'auwa gashi natunama idan naci abinci shima kina gulmata kice naci dauawa eh yace tare da dagemun girar idonsa daya .
N'a mararice nace wallahi ni "Uncle justice" tsalguwa ne kawai dai kayi,
A'mma walahi ni bada kainake dariya ba, habawa ai nakara kunnasa wurin dariya ni shagalama nayi da kallonsa tunda nake bantaba gani yana dariya hakaba,
A'she dai mutum ne shi maisake ma iyali sosai
Yace toh ai yauma sai ki karayima kan ki dariyar haka yau kam i most to see maa wufe a pure dinta
Jin haka na sunne kaina cikin jikinsa nace to yanxu dai kayi hankuri
*Idan kinada hali kibiyani Hafsat Abubakar sadeeq firts bank 3194666407*
*LV*
I'nna daiji inna gani a tsaye, a tsakiyar dakin, "Uncle justice" yabarni yashafa mun mai har yashirya ni, cikin riga shirt fara long sleeve, saboda yanayin sanyin garin da skinny blue jeans.
T'un zuwamu saudiya, sai yau. nadan saka kaya masu dan rufin Asiri
A'yau kwanan mu tara da zuwa saudiya, kuma ba laifi yar shakuwada ba, a rasaba tadan fara shiga tsakanin mu da "Uncle justice" nadan faa sakin jiki dashi haka nan sama sama.
W'anda hakan bayarasa nasaba da gogewarsa da course da dagree kai har ma da phd dayake dashi ta fanin iyya tafiyar da lamarin mace, da daren ranar laraba ne wanda yayi dai dai da satin mu biyu a saudiya muka haw jirgin Qatar Air zuwa paris!.
A' paris kam inna matukar soyana yin kasar sosai, yanda nake anna shuwa , da nishadi, dajin dadin kasar , yasa "Uncle justice" yamayar da booking dinmu a madadin sati daya dazamu yi ya koma sati biyu.
Kuma har lokacin dai a gwagwamaya muke, idan dare yayi akaxo ganawa, wani lokacin har saina naimi wani abun da zanyi a computer inga ko zaiyi barci. Kuma koda zai gaji dajirana yaje ya kwanta still dai idan nakwantan wani lokacin har barci yafara daukata saidai naji ya rungumoni, yana saukemun hucin lumfashinsa mai zafi cikin kunnai, tareda huramun iskan bakinsa dake fitar da kamshin blue berry mouth wash.
T'unda har lokacin Allah yasani ban dainajin zafiba nikam😰 haka kuma wanan ihun danake duk lokacin daxai ratsanin sai nayi dan ihu tareda yar zabura, wanda nalura shikuma "Uncle justice" sauti na ihun yana masifar kunna wuta da karmamin yanayin da yake ciki alokacin.
Kuma koda naso kwarai na daure amma inna adole kodon saboda jimawar da yake akan nextwork dole zatasaka kafin agama nayi shar kaf da hawaye, da gumi sai kuma sauke ajiyar zuciya
A'lokacin da shikuma "Uncle justice" shikuma zaiyata famar ajiyar zuciya, laokaci lokaci yanasakin murmishi, haka kuma kome zanayi, duk magiyar da zanyi shidin kam baitaba yarda yawuce hutun kwana nan ukku ba, idan dai ba period! nake ba. wanda shikuma babu koshakka kirjina ne da lips dina zasu maye gurbin wancen din.
Sai komai yalafane ni inna faman share h awaye ayayinda shikuma zai yita kirana da ragguwa kuma yayita yimani aikin tausa yana cewa shikam zaiga ranar da zanzama yar gari. Daya fadi haka nikuma sai nakara langabewa inna shadwaba.
*Idan kinada hali kibiyani Hafsat Abubakar sadeeq first bank.3195366407*
*LVI*
H'aka kuma kusan kullum da maraice sai munje bakin ruwa, inda zamu zauna dan nesa da ruwan, Uncle justice" yabude tsakiyar kafafuwan sa yazaunar dani, kaina kwance takeya saman kirjinsa, yayita yan wasaninsa da kirjina, bana son ruwa tsorin su nake amma inna madifar son yashi mai garai garai, wanda ruwa ya wanke, kuma a irin wannnan zuwanne da muke vakin ruwa "Uncle justice" yake amfani da wannan lokacin yana chusamun kaunar sa mai radadi mutumen hatsabibin gaskene interms of love and it effection's,
H'aka kuma zaiyita bani labaru masu dadi da nishadi har labarin rayuwar karatun sa tsab sai dayabani.
Nalura kwarai da cewar Uncle justice shi mutum ne da bai iyya soba, idan yana son Abu kulawa bil hakki ta gaskiya da gaskiya yake bayarwa.
D'aga parin da Asuba jirgin Air craft yadaga damu zuwa Cuba, zuwan mu Cuba "Uncle justice" yarike wuta wai lallai saina koyi driving yace a cuba sunada rough rider's sosai saboda Hakaidan har nakoyi driving a Cuba to ba shakka zan zama senior driver ako inna nashiga kuwa.
A'bun kamar wasa muka fara koyon motar, da wata sport car da "Uncle justice" din yasiya yar portable da ita red color ce amma daga cikin leader ta leader sit ce black color, with Vteak Engine, ke gare ta, full option, special edition! kofar motar ta sama ake dagawa, kuma manual.
A cewar sa yayi order tane tun kafin .......A kunnai na yaradamun is your night gift mai kuka! da sauri na rufe fuskata da hannaye na inna dan bubbuga kafafuwana kasa, alamun shagwaba yana yar dariya tareda kureni da nachin kallon nan nasa yace ashe dai har yanxu da saurana, tunda har yanxun ana kunyar "Uncle justice" dalilin dayasama ko a cubar ya kuma chanza maana booking zamuyi sati ukku amadadin kwana goman da dazamuyi.
K'oyon mota sosai nayi a cuba da night driving nafara bama, fita koyon motar har sai mungama sallar magariba! acewar "Uncle justice" idan har nakoyi tukin rana, A farko to duk ranar da nadare yasameni fitulu zasu dinka kashemun ido.
B'amu bar cuba ba saida nazama gwane sosai hannu nah yatsaya, tukunnah shi kanshi "Uncle justice" din ya yarda da tukin nawa.
D'aga Cuba jirgin Air colombia mukabi zuwa U.S nayabama pilot din sayyid Ahmad sabeer, dayayi piloting dinmu anna heavy rain kuma ga yawan thumblance, amma masha Allah successfully mukayi landing very peaceful journey,
tunkafin muje maman fareeda, tafadima Ammy cewar zamuzo, saboda haka muna sauka khalipha ne yaje yadauko mu daga Airport tun cikin mota yamatsamun da tambayar inna Angel dinsa! mun samu tarba sosai a gun Ammy da daddy sameer tamkar zata mayar dani ciki dan so muna palor abinci aka hada kaloli amma sam "Uncle justice "yakasa sakewa yaci na lura yanada nuna sarakuta, kuma bayada sakewa cikin jama, a fuskata dau ke da murmushi nakallesa.
N'adage masa girar idona daya inna mamakin yau ga abinci gaban, "Uncke justice" amma ya gagara ci yuwa daddy sameer yanata matsa mashi amma saidai ya tsakira kawai, araina nace hmmmm Amma idan akazo a gado kamar bashiba.
A'yayinda shi kuma khalipah yazage
Ba kunyar kowa yanata baiyana mana irin son dayake yima khairat tun tuni. itace chioce dinsa! kaih Abba is the best man ever in this world mennnnn! .
A'bun kaga rayuwar turai baruwan su duk muna jinsa saidai muyi dariya, haka a bangaren tarayyar su shima andan samu cigaba, domin khairat ta nada waya yanxu, suna gaisawa sosai saidai har yanxu batasan da maganar auren ba
A'bba yace abari sai takare secondary sannan tunda wayar tata ba a kunna ta sai da maraice bayan sun dawo islamiya haka kuma dasafe akar ba akashe .
Spoon din Abincin da ke hannun khaliphan ya ajiye ya kalleni yace sanyin ta dayanayin slow active dinta, Are always making me go ga!ga! Mennn! Dukkanmu muka yi dariya, wannan karon har "Uncle justice" saida ya dan dara inna kallon Uncle justice yanayimasa kalllon yaro saima kashiga daga ciki tukunnah.
Abun kamar wasa muka fara koyon motar da wata sport car da Uncle justice din yasiya yar portable da ita red color ce amma daga cikin leader sit ce black clor Vteach Engine gare ta kofarta sama ake dagawa kuma manual yace yayi order tane tun kafin A kunnai na yaradamun is your night gift mai kuka da sauri na rufe fuskata da hannayena inna dan bubbuga kafafuwana kasa alamun shagwaba yana yar dariya tareda kuleni da nachin kallon nan nasa yace ashe dai har yanxu da saurana ana kunyar Uncle justice dalilin dayasama ko a cubar ya kuma chanza maana booking zuwa sati ukku amadadin kwana goman da dazamuyi.
K'oyon mota sosai nayi a cuba da night driving nafara bama fita koyon motar har sai mungama sallar magariba acewar Unclejustice idan nakoyi tukin rana randa nadare yaamani fitulu zasu rika kashemun ido bamu bar cuba ba saida nazama expert tukunnah shi kanshi Uncle justice din ya yarda da tukin nawa
Daga Cuba muka wuce U.S tunkafin muje maman fareeda tafadima Ammy saboda haka khalioha ne yaje yadaukomu daga Airport mun samu tarba sosai a gun Ammy da daddy sameer tamkar zata mayar dani ciki dan so muna palor abinci aka hada kaloli amma sam Uncle justice yakasa sakewa yaci na lura yanada nuna sarakuta kuma baida sakewa cikin jama, a fuskata dau ke da murmushi nakallesa nadage masa girar idona daya inna mamakin yau ga abinci gaban "Uncle justice" amma ya gagara ci daddy sameer nata matsa mashi amma saidai ya tsakira kawai araina nace hmmmm Amma idan akazo a gado kamar bashiba
A yayinda shi kuma khalipah yazage
Ba kunyar kowa yanata baiyana mana irin son dayake yima khairat tun tuni itace chioce dinsa kaih Abba is the best man ever in this world mennnnn! Abunga garayuwar turai baruwansu duk muna jinsa ssaidai muyi dariya haka a bangaren tarayyarsu shima ansamu cigaba dimin khairat nada waya yanxu suna gaisawa sosai saidai har yanxu batasan da maganar auren ba Abba yace abari sai takaere second ary sannan tunda wayar tata ba a kunna ta sai da maraice bayan sun dawo islamiya haka kuma dasafe akabar ba akashe .
Spoon din Abincin da ke hannunsa khaliphan ya ajiye ya kalleni yace sanyinta dayanayin slow active dinta are always making me go ga!ga! Fuk muka yi dariya inna kallon Uncle justice yanayimasa kalllon yaro saima kasan meyake ciki tukunnah.
*Idan kinada hali kibyani Hafsat Abubakar sadeeq first bank 3195366407*
*LVII*
H'akan ce takasan ce, ko da dare damuka hadu dining cin abinci shima a nan dinma kun nanmu basu huta ba da zancen kairat' Daddy sameer ne yafara shafa bayan sa yace "take it easy maa boy she is now yours" saboda haka "you need to eat am sure" itama she did'nt want you to losses some weigt.
Yes ok dad! amma "you promise me idan su fareeda zaau koma tare zamuje tare i want to see her! i want to see that her shining face! ,
Sai ya debo abinci a spoon kamar zai kai baki, kuma sai ya ajiye yace "Angle with that her low voice hmmmmnnn dad you need to here!
G'anin da daddy sameer yayi tamkar zai gagara cin abincon yasa ya dinga bubbuga bayansa again
Shikuwa "Uncle justice" duk sanda khalipha yayi magana sai ya saka kafarsa ta ya tabo tawa tareda yin mun wani kallon kasa kasa.
N'idai Allah Allah kawai nake mutashi lafiya batare da yabani kunyaba.
B'ayan da su Ammy basuyi ba da cewar an mana masauki a gidan ga guest challenge, nan amma kiri kiri "Uncle justice" yaki ya yarda yakafe acewar ai abokin sa viccent yariga da yyi masa reserving accomodation nina san bakomai yasa bayason musauka a nan dinba dan kar ya kasa sakewane. akan dole saidai hakuri muka basu badan sun soba .
A'mmy tafadimani cewar gobe na huta, zuwa jibi zatazo zamuje mall
akwai siyyar khairat dazatayi tunda ni nasan size dinta.
M'unsamu masauki mai kyau da tsari ginin jan bulo ne a gidan mukadai ne aciki gidan sai cookda viccent yakawo mana wanda ya kware a African dishes.
N'aji dadin wurin kwarai yakayatar dani, gidan cike yake da koraye da jajayen furanni, daga gefe daya ga swiming pool da akarefe ramin da tampal, har sai idan antashi bukata ne sai abude
Haka kuma duk da gajiyar dake taredani amma sai da "Uncle justice"yaso kwarai yataramun wata gajiyar dole tasa da wayau da dubara na manna masa nashanu na abaki kafin nasamu ya yarda yayi barci tukunnah nasamu kaina.
.
M'un wuni washe gari ko inna bamuje ba sai waya kawai da muketayi da mutanen gida.
S'ai da maraice yayi tukunnah muka fita zuwa harabar gidan, sashen swimming pool din, ban iya ruwa ba hakan tasa nace bazan shigaba.
N'adai zauna gefen ruwan, kafafuna na cikin ruwan inna kurbar wani coconut guva drink da cook ya hada.
A' yayin da naketa kallon yanda "Uncle justice" yaketa ninkaya acikin ruwan.
Kallona sa kawai nake! duk inda ya gilma acikin ruwan.wani sanyi ya na ratsa wa a cikin rayuwa ta, inna yima Allah godiya dasamu, da baiwar samun gwarzon namiji tamkar "Uncle justice"
I'dan kacire yawan bukatar sa, da har yanxu basaba da ita ba, take dan takurani, to babu ko shakka tabbas shidin namiji ne nabugawa a jarida Allah. Alhamdulillah!.
*Idan kina da hali kibiyani Hafsat Abubakar sadeeq first bank 3195366407*
*LVIII*
H'aabawa nayi nisa cikin kalllon sa, da tunanin sa, sam banyi aune ba, Kawai "Uncle justice" yasham maceni kawai ya janyoni cikin ruwa nan wani irin zabura nayi, zuciyata ta tsinke! nabude baki kenan da niyyar yin ihu, amma inna bai bani damar karasa ihun ba.
Cikin sauki ya hade bakin mu wuri daya, yau kam bada zafiba, kuma bada garajeba kamar yanda yasaba NO!
Yau wani irin simple and easy french kiss yake bani very gentle at the same time kuma mumata juyi ne muna wataya cikin ruwaan lilo sosai ruwan sukeyi damu!
S'ai yayi tamkar zai saki lips din nawa amma kuma suluf sai yakuma chab kowa, sulbin yawun bakin mu da suka garwaya nakara saka ma french kiss din Armashi.
B'ai barmu ba har sai da yaji ajinkinsa cewar jikina ya amsa nima, na gamsu da yawun danasha tukunnah ya saurara mun.
K'ureni yayi da kallo nikuma kaina naka sa inna dan kyara gashin kanannun kalabar dake kaina da yajike , duk wani kuzarina ya karar dashi, domin kiss din yatabani sosai Ruhina yajiyar dani gardin abun, saboda haka dole sai dai nayi kwance lamooh a saman kirjinsa idanu wana alumce
Wani sanyayen sanyi marar illah a jiki naji yana ratsani, haka kuma zuciyata cike take da Ni'imar aure da natsuwar danasamu nayan kwanakin nan.
B'ayan mundawo dakine muka sake wanka, Niya shiryani cikin cikin wata body huq have gown pure black! a yayinda shi kuma yashirya cikin wasu tree quater shima black color da suka amsa kalar jikinsa faifan kirjinsa ya bude sosai saman rigar, rigar da wanda duk black Amma daga jikin rigar da rubutun Roman an rubuta WANTED!!! da white color.
Y'ana makale dani muka fita zuwa cinema thou nisaida nadora After dress. A cenima ma wani Action Movie muka kalla duk na damuke Uncle justice saboda tsoron Action din shiko yanata mun dariya kasa kasa wai tsorona yayi yawa.
D'a muka dawo ne daddare mun jima muna magana da kawata khoolsom, take fadimani zayan shine gwarzon da tazaba zata aura har yakawo kudin naiman aurensa, Amma tashin hankalinta daya su baffa yayun mahaifinta sun saka bukin aure nan da wata biyu masu zuwa
Taso kwarai ace sun saka bukin bayan sallah nan da wata hudu kenan saboda suna son zasuje aikin Umra ita da Ummansu
C'ikin .murna da dauki da farin cikin dana jima na ganin kawata tayi zabe mai kyau zayan mutumen kirkine nace mata to mai zai hana suyi shawara ita da zaiyan din shi naimi da adaga masa bukin zuwa bayan sallah din
Oh oh rufamun Asiri mrs justice shida baiki ace gobe goben nan an dauraba ke bakiga yada yakesama su baffa albarkaba mukayi dariya nace Oga zayyan dinfa kenan
Munjima sosaia muna magana da khoolsum awaya ayayunda shima "Uncle justice" hankalin sa ya dan dauku wurin kallon labarun duniya daga tashar Aljazeerah
Washe gari tun Around ten veccent yazo yadauki "Uncle justice" zai rakashi wurin siyayyar