Showing 81001 words to 82304 words out of 82304 words
Chapter 28 - UNCLE JUSTICE COMPLETE DOCUMENT by Ummu Sharif .txt
sosai Yana kaimu wurare,
Sun Kuma sake da juna sosai shida "Uncle justice" Yana yawan bashi shawarar sosai tayanda zai gujema huldar Mata da interaction dasu.
B'ayan mundawo da wata dayane na fuskanci shigar sabon ciki atare Dani. Tashin hanmkali.
Ilai kuwa Koda naje Asibiti akayi scanning cikin wata biyu da sati Ukku ya baiyana
Lissafina yabani nasame sa ne a ranar da "Uncle justice" ya samemu UK wato a haduwar farko bayan haihuwa a Nan barnar tafaru Kai jama'a.
D'a k'uka n'adawo gida ko Abinci kasa ci nayi. innajiran d'awowar "Uncle justice."
*Idan kinada Hali kibiyani Hafsat Abubakar sadeeq first bank 3195366407*
*LXXVIII*
Bai dawoba sai w'urin biyar na maraice tun shigowarsa yalura da alamun damuwa ataredani
Yabidemun hannu tamkar yanda yasaba naje cikin sanyi nashige jikinsa Inna daukesa little Raheema
Yahadamu d'uka ya rungume ya sumbachi no yakuma sumbachi little Raheema
B'aiyi mun maganaba hakanima banmasaba harbyayi wankanya kimtsa sai bayan mungama cin Abinci darene little Raheema tayi b'arci
tukunna y'ace min taho inji meke damun sarauniyar zuciyata wayatabamun hasken ruhina
Ai sainaji wani kukan ya kubcemani cikin rauni nace nashiga Ukku Uncle justice cikinefa Dani
Kuma innata fadimaka idan anyima mutum aiki ba,a kusantar iyali sai bayan wata Tara
Baba mairo tayita nanatamun hakan y'anxu gashinan
Da hanzarinsa yatashi zaune yayi sujudur shukur yatasonyarungumeni cikin sanyi da natsuwa yadinga nusar Dani tsarin Ubangijin yanda yake ba Wanda ya isa yachanzashi
Da Allahu y'aga dama da kin haihu tun tuni yatsara maki yaranki tadan tazara tsakani
Amma dayake bahakan yatsaramakiba sai da kiyayi s'hekara k'usan hudu tukunna haihuwar tazo kuma yabukaci kiyita Kai da Kai
shin baiyakamataba akowane Hali muka samunkanmuba muyi Masa godiya,
Mutum nawane a dorkn duniyar Nan dabasu da yaran Kuma basuyima Allah butulciba fareeda sai ke kike k'uka Dan Anbaki haihuwa kusa da kusa
Take nadinga istigfari Amma fa kukan nawa yaki tsayawa Allah yagani bahaka nasoba
Wayarsa ya janyo yakira Naseer miji yabukaci yahadasa da Dr S B liman yayi Mata bayanin komai t'ace Masa ba illa bace saidai alikitance ba'afiya son hakanba s'aboda lafiyar babyn da ke cikin da Wanda akeshayarwa mahaifiyar kan iyya Zama cikin h'alin rashin koshi dakarancin kuzari
Amma y'anxu ga magun Guna nan zan turo saitarika Sha bawata matsala insha Allahu saidai aiki za'komayi Mata baza'abari tayi labor ba
Jin maganar aikin be ma ta d'aga hankalin Uncle justice shima har Saida Naseer ya karbi wayar yadinga bashi misalai da kabarai har hankalinmu ya kwanta
Little Raheema nada wata shadaya Maman fareeda takarbeta alokacin cikina yashiga wata Tara har ansakamun ranar aiki
W'annan karonma mace ce nakoma haihuwa soboda kasancewarta Yar firit sai azabar kyau yasa naroka asakamata sunan Laila wato masoyiyah
W'ani huwacewar ubangiji Kuma lailah nada wata shidda nasamu cikin Muhseen shima Kuma yanada wata shidan nasamu cikin Muraad b'ayan haihuwarsa nema Uncle justice ya yarda nasaka lub robar tsarin iyali tunda y'aga no gwarnai nakeyi Kuma Ya'ya shidda idan ba zariba wannan zamanin ai sun ishi magidanci.
Murad nada s'hekara biyar akayi bukin Auren little Fareeda wani Dan uwan Ummu salmane Fareed
Zamfara aka kaita bayan kwana biyu suka wuce Legos yana aiki da Oil and gas.
Yaran duk suntafi Hutu little Raheema na gidan mu, lailah Kuma na UK dama zubinta ita sak na khairat ne tacika sanyi dayawa
Sai Muhseen dake gidan Mai martaba ko masallaci ko f'ada Duke basa rabuwa sai b'arci
Wata irin kaunar ke tsakanin Mai martaba da y'aron
Sai Muraad dake Legos w'urin little Fareeda
M'una bayan gida i'nda Uncle justice shiryamana swimming pool a w'urin da babushi gadern ne kawai d'aga baya be yaraba garden din biyu yashirya w'urin Amma am killacesa tamkar daki
Pool din yanada girma Amma ba sosaiba
Uncle justice na kishingide saman resting chair din w'urin Yana kurba lemun abarba da citya ciki sai lemongrass s'aboda sanyi
Yanata kallon yanda nake nin Kaya acikin ruwan Inna nutso Nima nakan dago lokaci lokaci nakallesa Inna d'aga Masa hannu
Har zuwa sanda nagaji Kuma har lokacin bai dauke idonsaba d'aga kana
G'anin h'aka nayimasa alamun da cewa inzo me yadagamun Kai alamun eh
Nafito Inna t'aku h'ankali Inna hawo dakalin y'anayin yanda nake hawowar jikina nagirgiza h'aka Kuma Inna Yi Inna matse gashin kaina dake hike tsamo tsamo da ruwa
Yasa Uncle justice ya runtse Ido she looks sexy sosai acikin rigar pool din duk takameta d'aga i'nda yake yana iya hango Kam mamunanta
Dayanayin taukunta da yanda ruwan kedinga yasa wani sabon mashin zazafan Sonya yasokemasa Zuciya A fili ya furta Alhamdulillah she is My!
Alhamdulillah anan muka kawo karshen lityafina na Uncle justice
Sakin danakeso na isar Ubangiji Allahu yasa yayi tasiri azukatan mutane
Wanda duk takaranta ta nishadantu Kuma takaru idan yanada Hali kibiyani Hafsat Abubakar sadeeq first bank 3195366407
Aims and objective of this novel are
*UNCLE JUSTICE*
Salam inna yima kowa fatar Alheri, makasudin
Labarin "Uncle justice" nagina sa ne akan manu fofi kamar haka.
1. Riko da Amana da wanzuwarta da kuma aiki da ita. A tsakanin Al'umma.
Alh muktar ya Auri Haj Aseeya yayi zama da ita na Amana haka kuma Ummu salma tashigo cikin rayuwarsu itama din sukayi zama da juna da Amana.
Haka kuma Rayuwar Raheema da Fareeda akwai yarda da Amana. Sai kuma yanda rashin Amana da cin Amana yanxu yayima zukatan mu mummunan illah Arayuwa. Wanda hakan yasa naketa kambama Amfanin Amana a cikin labarin.
2. Sai Abu na biyu Alheri! Wato wanzuwar Alheri a tsakanin zaman takewa koda dayaran gidanku ne to ko shakka babu Alherin zai dawo agareku
3. Sai Abu na ukku shine rashin haihuwa nakuma duba duk wani, ko wata da Allah bai bama haihuwa ba, to tabbas bama iyya basu haihuwa! Toh Amma kuma mudin munada rawar da zamu taka. Al'umma wane tai mako muke basu, inda hakan yasa nashigo da lamarin Maman fareeda, da yar gidan Aseeya. Mubasu wuri, mubasu fuska, mubasu izzini, mubasu dama, suyi iko da ya yanmu. yazama ya'yanmu nasu ne, suma suyi iko dasu.dan Allah ko kishiyarki ce, ko makociyarki ce, ko ya'yarki ko kanwarki toh kibata wannan damar idan har tanada zuciyar musulunci.
4. Sai Abu naga ba shine mutun tun tawa da girma ma juna wanda hakan nada matukar muhimmanci arayuwa mu tayau da kullum,
5. Sai kuma nisha dantarwa wanda shine abu nakarshe acikin labarin.
Inna da wannan labari inna da wananna kudirin rubuta labarin kusan shekara biyu dasuka wuce, bansamu dama bane sai yanxu.
Komai a rayuwa munayinsa ne domin karuwa ko cigaban mu.
Nikam a yau inna ga insha Allahu zai daina rubuta littafin Uncle justice, komai Anayinsa ne domin karuwa nikam gaskiya ba riba.bazai yi yu nace kowa sai ya siye littafina ba, ah ah.
Ba zai yiyu nace wanda yasiya ya turama wani naiyi masa Allah ya isa ba, sam domin indai ita din mai Adalci kuma mai Amana ce tasan meya kamata.
Bazan yima dan kowa mugun furuciba bakuma zanyiwa dan kowa mugun kalamiba
Haka kuma bazan yima dan kowa Allah ya isaba innah. Bazanyi ba.
Domin nima inna da yara ukku aduniya bazanso daya daga cikin hakan tafaru dasuba.
Haka kuma nima mai laifice fatar nake Allah ya yafe mana laifukkanmu.
Haka kuma da akwai matan malam Audu da muke lallaba rayuwa irina wanda su idan dahali idan nasan suma da kaina zan rika binsu daya bayan daya natura masu, saboda nasan yanda halin rayuwa irin wadda suke ciki ake fama Allah Alhamdulillah.
Yanxu dama ga yara sun koma makaranta hiddimar kaisu da daukowar ga homework kula da uniform socks da dai sauran hidimar gida, ba zai yiyu kuma duk dahaka narika cracking brain dina ba just to motive you kuma abun ba riba.
Yan paid group littafin "Uncle justice" yanxu akazo kan rabi saboda haka wadda tabiya 300 tanada chanjin 150 zan mayar mata sai kuma wadanda suka biya 200 sukuma sunada changin dari hannunah Dan soyayyarku da Annabi muhammadu kubani Account nuber dinku na maida maku hakkinkune domin yanxu akayi rabi acikin labarin.
*Dukkanmu masu laifine Allah yayi mana afuwa 🤲🤲🤲*
*Na barku lafiya Allah yabamu Alheri🤲*