Showing 24001 words to 27000 words out of 45050 words

Chapter 9 - Kulsum Book 1 Complete Hausa Novels By Sumayya Takori.txt

mai xaice, she has to b sure ko dagaske umma ce mahaifiyar ta

Sun iso shoprite, ya kalleta da alama tayi zurfi cikin tunani, ya tabo ta, " hey are u alright ?
"firgigit ta dawo hayyacinta, hmm yea am okay
" yace muje koh
tace toh...

Siyayya na gani na fada tama umma, ita kanta batasan iya adadin turaruka da super wax din data kwasa ba, taje counter akamata package din komai, ta mika credit card dinta, daya daga cikin agent yace madam ur bill is settled
"Okay kawai tace tasan shine ya biya, yana tsaye awaje tare da hanifa......

Hankali kwance ta fito, bata Ankara ba taji an bangaje ta, tana dagowa sukai 4 eyes da zee tare da meerah, " zee ta kalle meerah, galfrnd ga karuwar data min snatching ya yazid, meerah data shagala da kallon kursum tace not bad, she is pretty, so I don't blame him..
"Rai abace kursum ta balla masu harara, tace zee banda lokaci, bad behaviour dinnan naki yasa ya yazid yayi dumping dinki a dustbin,
" zee tai kwafa tace cousin sis ur dayx are numbered, tsakani na dake zamuga waye bad person, kuma ki rubuta ki ajiye nice matar ya yazid bake ba..
"hmm kawai kursum tace, ta raba ta gefe tawuce...
" meerah tace galfrnd dole ki susuce, ur sis is damm pretty, I tot ko irin village gals dinnan nan
tsaki zee tayi, kizo mu fara shopping kar dare yayi, ko kema kin kamu ne ?
"Aaah haba dai, kinsan kece tawa

Koda ta dawo bata nuna mai ta hadu da zee ba, sai murmushin dole data kirkiro, yaja mota har gidan umma.....

Umma na zaune a parlour suka shigo, ba karamin dadi taji ba, dan batasan da zuwan su ba, "har kasa kursum ta duka suna gaisa, ta amshi hanifa dake bacci tace yaudai sumy tazo gidan ummata, " kursum sai sunne kai take, gabadaya she is not comfortable saboda wani irin mayataccan kallo da ya yazid ke mata, "umma dake lura dasu ta kalli ya yazid tace my son na bar glasses dina a mota jeka dauko min, sum sum ya tashi, umma tai murmushi, daughter sannu da kokari duk kayan nan nawa ne
" kursum tai shuru, ita dai abunda ya kawota gidan bai wuce tasan ko umma ce uwarta ba,
Umma tace ga hanifa kaita dakina ta kwanta, barin duba masu aiki a kitchen
"tace toh, ta amshe ta..

Tana shiga dakin ta ajiye hanifa kan gado, ta zuge jarkar ta dauko dan karamin paper da gimbiya taba ta, ta kalli rubutun, aranta tace dole ta binciko any note mai rubutun umma dan tayi comparing ko ita ta rubuta....

Da sauri tahau bincike, taja side drawer taga magazines dayawa, ta fiddo su gabadaya tana dubawa, dakyar tasamu karamin memo mai rubutu aciki, tayi comparing, sam baizo daya ba, nan take tafara zubda hawaye
" bata Ankara ba saiji tayi umma tace lafiya kikemin bincike ?
Agigice ta juyo ta kalleta, tace umma plz ki gayamin gaskia ke kika haifeni ?
umma ta kwalalo ido, bangane mai kike nufi ba ?
"Kursum ta mika mata karamin paper din, tace kin tuna wannan ?
Umma ta karba ta duba, ta kalli kursum a tsorace tace ina kika samu paper dinnan ? wace CE ke???


*Xarah Bukar*😘
*Dedicated to Bady social*

~Luv u all~😘😘😘





*KURSUM*

By ~ Xarah Bêê

6⃣1⃣✨

Gaba daya ta kidime, dakyar ta maido da hankalinta tace umma kawata da mukai accident nake nufi, gimbiya tacemin ke kika kaita wajenta 18yrs back
"umma ta bata rai, kin sani aduhu, bangane xancen kiba
" ta karaso gabanta ta tsuguna, umma nasan kinsan komai, ki taimakeni en cikawa kursum burinta na sani wace mahaifiyarta, plz help me.....
"ta sauke dogon ajiyan zuciya,ta dagota suka zaune kan gado, tace sumy ki daina kuka, nasan baki da aminiya data wuce kursum, amma kisani bani na haife taba, asalima taimaka mata nayi na kaita wajan gimbiya.....
" kursum ta dafe kirji, umma wace ta haifeta? Ina take ???
" tabbas tana garin nan kuma da ranta, saidai nai mata alkawarin bazan taba gayawa kowa ba, sai kiyi hakuri da cikar burin kawarki, iyakacin abunda xan iya gayamiki kenan....

Hankalinta yayi matukar tashi, jikinta har wani kyarma yake, fatan ta bai wuce Allah yasa data da mom dinta ba, atleast taji dadi ya yazid ba yayanta bane, "cikin tsananin damuwa ta dago ta kalli umma, tace nagode sosai koba komai yanxu nasan bake kika haifeta ba, " tai murmushi tace daughter banson ganin ki cikin damuwa akan abunda bai shafeki, kinga aure zakiyi, ki ajiye past aside kiyi focusing on ur future
"toh kawai kursum tace...

Turus yayi ganin fuskokin su da damuwa, da sauri ya ejiye glass din akan drawer, ya karaso yace umma hop all is well, " ta balla mai harara, babu ruwanka tsakanin mune, koh sumy ??
Kursum dai murmushin dole ta kirkiro, batace komai ba, ya yazid ya kalleta, cry cry baby, bana hanaki kuka ba
"ta shagwabe fuska, ni banyi kuka ba, kawai dai am feeling dizzy...., " caraf umma tace muje kici abinci kisha magana, ta mike taja hannu kursum sukayi parlour, ya yazid dake tsaye yabisu da ido, yarasa wani irin so umma kema sumy, ko yaushe bata da xance sai nata.


Ta saki jiki sunyi hira da umma sosai, bayan magrib ta mata sallama zata wuce , ta dauko mayuka da sabulai masu tsada ta bata, ba karamin dadi kursum taji ba, tai mata godiya sosai.
Suna shirin fita Abba ya shigo, ta gaida shi da fara'arta, "ko kallan ta baiyi ba, ya amsa a takaice ya shige daki , jikin ta yayi sanyi, tarasa dalilin dayasa abba bai sonta, daga ya yazid har umma basuji dadi ba ,haka dai suka fice a sukwane

Alhaji narasa miyasa baka son yarinyar nan, ko gaishe ka tayi dakyar kake amsawa, abba ya nisa yace bata da mutunci ne, kirikiri ta sauke shehu daga MD ta maida kanta, alhalin ita ba komai tasani a harkar company dinba, Allah yaga zuciya auranta da yazid bai dadarani ba, kece dai kika nace ayi, "shiru kawai umma tayi, ta lura kota mai bayani bazai gane ba


Ba wanda yace uffan, kowa da abunda yake sakawa a zuciyan shi har suka iso gidan, Ya amshi hanifa suka shiga ciki, parlour tsit ba kowa, ya janyo ta jikinshi yace nasan u are hurt da yadda abba yay treating dinki,
"hmm am not, na dauki abba tamkar ubana, komi yamin bazan taba damuwa ba..
" yay murmushi, I love u alot and I do appreciate ur respect towards my parents,"tayi shuru tana tunanin kodai ta gayamai ne, ta nisa tace ya yazid akwai important abu danake son gayama..
"Ina jinki, wat is it ??
" ta sauke doguwar ajiyar zuciya sannan tace ni ba wace kake tunani bace, asalima ni ba yar gidan nan bace kuma hanifa ba ya'......shss ya katse ta da hanzari, nasha gayamaki ki ajiye past dinki aside let focus on d future, alot of people make mistakes in dia lyf no one is perfect, basai kin gayamin komai game dakeba, no matter abunda kikai bazan guje kiba....
"Ba karamin dadi kursum taji ba, koba laifin tasan bazai guje taba, tayi murmushi tace I love u more, " yay dariya yace 1st tym in history my witch tace tana sona, itama dariyan tayi ,yamata gud nyt ya koma gida..

Ta kwantar da hanifa a daki sannan ta shiga dakin gimbiya, zaune take gaban dressing mirror tana tsansara kwaliya, "kursum ta shigo ta kare mata kallo, ke kuma ina zaki adaran nan??
" gimbiya ta washe baki, dakin mijina xanje mana, ko kin manta nazama matar gidan...
"Hmm Allah kadai yasan ya akai baba shehu ya yadda ya aureki, ni nasan sumtim is fishy, " gimbiya ta balla Mata harara, koma dai minene anruga an daura, ya kukai da umma ??
"Kursum tace ba wani hop wlh, ba itace ta haifeni ba, tasan wace uwata, amma tai mata alkawarin bazata fadi ba, dan haka nidai xan cigaba da bincikawa tunda tacemin tana garin nan...
" gimbiya ta yatsine fuska, wai bazaki hakura da naiman taba, uwar nan taki bata da mutunci, inda tana sonki data nemoki da dadewa, "kursum ta bata rai, ya isheki haka, karki zagan min uwa, dukda ta jefar dani I don't hate her, am sure tana da reason..
" toh saiki nemota ai tunda baki da zuciya, ni kinga tafiyata , ta feshe jikinta da turare ta wuce dakin baba shehu..... "kursum dake tsaye ta bita da idanu 👀👀

*Xarah Bukar*😘
*Dedicated to badia*





[10/15, 11:01 AM] ‪+234 706 332 8523‬: [19/09 8:35 pm] Xarah bukar✍🏻✍🏻: 💞

*KURSUM*

By ~ Xarah Bêê

6⃣2⃣✨

Bayan sati daya

Tunda kika zo kike bani magani duk bayan 2hrs, na miye wai??
"nurse hinde tace hajiya kwantar da hankalinki, duk magani lafia ne, doctor yace abaki....
" nikam kwanan biu nan banajin dadi jikina , surutai nakeji cikin kaina, da alama drugs dinnan ke naiman haukatani, "hinde dake faman hada liquid Budeprion da Desyrel ludiomil a syringe, ta mike ta karaso gaban ta zata tsira mata allura, " ba shiri hajiya ta mike tsaye, wannan fah, shi kuma na miye ???
Galala hinde ta kwalalo ido tana kallonta, ashe ba makauniya bace kina gani, "hajiya tace kinason kashe ni ai dole in taimaki kaina......ahh lailai kam, ai tunda kika gani toh saina tsira miki shi, da karfi ta damki hajiya ta tsira mata alluran a wuya, luuu hajiya ta fada kan gado, stars kawai take gani har bacci ya kwashe ta......

Hafsatu!! Hafsatu!!!!, da sauri gimbiya ta fito daga daki, hinde lapia kike kwallamin kira,"hinde ta balla mata harara, kinsan dai babu secret tsakanina dake, shine kika cemin hajiya bata gani ashe karya kike....,"sorry mantawa nayi ban gayamiki ba, yanxu tasan kinsan tana gani ne??
"tasani mana, amma idan ta tashi she will b confuse ,alluran danai mata is very strong,

gambiya tayi dariya, haka akeso ai, gidan mahaukata ne daidai da ita.....Hinde kam tsoro yakamata kar hajiya tasamu sauki asirinta ya tonu, zata dakata da yi mata alluran, ta kalli gimbiya tace ina kursum yau bangan taba??
" taje office kinsan kwana biyu bata jeba
Hmm ita da auranta nan da kwana hudu miye na zuwa office, kodayake banga ana shirin komai a gidan ba
"gimbiya tace aifa babu wani shiri, gidan nan fa babu mai sonta, uwar mijin ce keji da ita kaman ranta...


Nifa nagaji da jira, baki gama aikin bane?
"yi hakuri salma yanxu nan xan gama, wasu files din kusan 3weeks kenan ban duba ba...," hanzarta dai kinsan 6 ake rufe kasuwa already 4pm har yayi....
"toh kawai kursum tace ta mike da sauri, kinsan nima nabar hanifa wajen samira, dole muje sharp sharp mu dawo... Sun fito kenan suka hadu da zee zata shiga, ko kallon su batai ba ta kutsa ciki...

Salma tace zee na aiki anan ne ??
" a'a ba tayi gurin baba shehu tazo, ta dade da barin gida ai, gidan kawarta meerah take zama..
Allah ya shirya salma tace, kodayake babanta ya barta take abunda takeso, yauwa kursum ya kukai da ya yazid kin gayamai??
"kursum ta nisa, wlh nayi kokarin gayamai shine baya son xancen, bayan auran dai zan gayamai...,salma tace toh da anyi auren ki tabbata kin gayamai tun wuri,
" okay kawas xanyi hakan.


Rai abace ta shigo office dinsa, ko gaisuwa babu taja chair ta zauna, baba lafiya kace inxo yanxu ??
"baba shehu yay murmushi, zainab yau fushi ake dani kenan, " ta kara tamke fuska, baba dole inyi fushi, miyasa ka auri gimbiya? Ya kwashe da dariya haba yar baba, karki damu akwai dalilin dayasa na aureta, nan gaba zata yi amfani,
"Tam naji ya ake ciki, hop dai detective ya kawo report ??
ya miki mata pictures din dake hannusa...ta amsa ta duba, picx din sumy da wata ne, tace baba bangane dayar ba wace ?
Baba shehu ya nisa yace sumayya ce ta asali wace ta rasu, wace take gida itace ta karya, sunanta kursum
" ta kwalalo ido waje bangane ba...
yace dama nasan bazaki gane, ya dauko wasu papers acikin file ya mika mata, iya kacin taimakon dazan iya miki, ki karanta, bayanin komai naciki...,ta karba da sauri, ta mike tsaye tace baba nagode sosai , da gudu ta fice daga office din

Baba shehu yay murmushi, lailai yarinyan is smart, yar karama da ita tayi fooling kowa, shi kuma yazid ashe ya tabayin aure, hmm sudai suka jiyo, nikam nazama legal owner of diz company..


Garin sauri motar ma awaje tayi parking, ta shigo gidan da gudu tana kwallawa meerah kira, meerah dake wanka ba shiri ta watsa ruwa, ta fito da sauri daure da towel, "zee wats wrong, miye kike ihu....zee tace galfrnd sa kaya mu tafi kawai...." Ina zamu je??...."gidan su ya yazid, yau asiri ya tonu, ashe sumy impostor ce, ta mika mata picx din...meerah ta kalla taja tsaki wlh galfrnd baki da wayo, idan kin gayama su aiba abunda zasu ce, dan ba karamin sonta suke ba
"Jikin zee yayi sanyi, tabbas haka ne, ta fito da papers din tace galfrnd zauna mu karanta, ko zamu samu wani abu......

Suka hau karance karance, "meerah ta nisa, tab diz is serious so sumy da kursum are best of frndz, suddenly ya yazid appeared n married sumy, daga karshe ya gudu ya barta da ciki, "

zee data gama kulewa tace I cnt believe ya yazid betrayed me, muna dating yaje kauye yayi aure bansani ba..."meerah ta kwashe da dariya, ga wani interesting part of d story, bayan 9month original sumy ta haife baby gal, aftet one year zasu zo kano sukayi accident, sumy ta rasu, kursum tayi surviving......"meerah ta kara kwashewa da dariya tace ita kursum bata da kowa aduniya datx y tayi deciding using dead person identity, babban crime kenan
"Zee tace sai yanxu nagane komai, hanifa diyar ya yazid ce, ita kuma kursum tazo seeking revenge akan dumbing kawarta da yayi, datz y takeso ta auri shi, " meerah tace exactly, duka love din da take nuna mai is 4 pay back, idan ta aure shi saita rama...

Zee tayi murmushi, no wonder first tym data ganmu tare tana ta zaginshi kaman dama tasan shi, ashe dai sun taba crossing path, Ohh she is really smart, ga auran su nan da 4days zamuga wa zaiyi saving dinta, "meerah tace game over, yanxu shiru zamuyi, sai ana gobe daurin aure zamu tona asiri....
" haba dai y not ayita ta kare yau....."ke dai kisa ido kawai, kinga idan yasan gaskia he will b hurt ke kuma lokacin zaki samu daman mallake shi, ita kuma kursum crimes dinta sun isheta bakin ciki......
"Suka kwashe da dariya, zee tace criminal babba kuwa, identity theft,fraud, da kidnapping duk ita kadai😱😱😱

Oh ni xarah harda su kidnapping😳😳😳


*Xarah Bukar*😘
*Dedicated to badia*

~luv u oll~
[10/15, 11:01 AM] ‪+234 706 332 8523‬: *KURSUM*

By ~ Xarah Bêê
6⃣3⃣✨

Bayan kwana biu

I dont know y kike dulling lyf dinki, ga arziki kin tara ta ko ina, amma kinki sakin kudi ayi bushasha, gidan so boring kaman ba buki akeba, acewar gimbiya, "kursum tace kashe kudi is not nessacary, albarka aure nake naima, shiyasa na gaya mai ba event din daza muyi, simple wedding ya isheni," hmm haushi da takaici ya hanata maida mata martani, tabbas idan ta tsaya kallon ruwa kwado zai mata kafa, yarinya karama sai wayo, duk dabara ta nakasa tsatsan taro gareta, amma xanyi maganin ta, tsum tsum ta tashi ta fice....ita dai kursum ko ajikinta, ta cigaba da hada kayanta waje daya, chan wayanta yayi ringing ta duba, inna sadiya ke kira,da sauri ta dauka, inna har kin iso? "eh gani

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login