Showing 30001 words to 33000 words out of 45050 words
Chapter 11 - Kulsum Book 1 Complete Hausa Novels By Sumayya Takori.txt
labe tabar gun da sauri ta koma daki a kideme, idan kursum tabar prison kashin su ya bushe, dole tadau mataki...
Barrister shu'aibu yace hajiya kwantar da hankalinki, wannan case din mai sauki ne, u'r her mom ke dayace zaki iya kubutar da ita daga zargin fraud da ake mata tunda she is d legal owner of d company, indai kikai testifying a court angama," umma tace kasan harda identity theft, ya kenan ? yace inde xaa samu wanda xai bada good testimony akan relationship dinta da marigayiya toh she is save.....hajiya ta nisa tace ba matsala, gimbiya xatai testifying tunda tasan dey are best friends, yace toh shikenan, xanyi kokari zuwa Monday ashiga court, yamasu sallama ya fice, umma ma tamike yamma tayi zata wuce....
*Federal Prison*
Babban prison mai dauke da 6 story building, kowa sanye da blue uniform, wasu na field suna playing basketball, daga gefe kuma wasu ganda ganda mata ke busa sigari suna caca.......new inmate da aka kawo sunbi layi ana nuna masu cell dinsu, "ana zuwa kanta madam kofo tace pretty gal ur cell is over dia, come wit me...atsorace kursum tabita abaya, danta lura da irin kallon da prisoners din ke mata...tayi pressing lock, cell din ya bude, tace ga naki, if u need anytn kimin magana, "kursum ta karewa cell din kallo, duk yafi sauran kyau da girma, gashi so comfortable, fully-furnished tare da A.c, television da fridge, ta juyo ta kalli madam, nagode sosai, tace don't thank me, ki godewa mamanki itace ta biyani in kula dake, " kursum tayi shuru tabbas tasan umma ce, Allah ya saka mata...."madam ta kira wata tsohuwar prisoner mai suna Lady D, daga nin ta kaga rikakkun mata masu duniya, gabadaya jikinta zanan tattoo ne , fuskan nan babu annuri, ga wasu prisoners uku na taka mata baya, "madam tace lady nabaki in charge of safety din yarinyan nan, ko kwarzano ban yadda amata ba, lady
ta kalli kursum up & down tace expensive property koh ?? Kofo tace datx none of ur bizness, ki kulun min da ita kawai, "tace okay no p....
Kwance yake kan bed yayi ruf da ciki, gaba daya duniyar tamai zafi, kuka kawai yake hankali tashe, ya azabura ya mike yahau wurgi da pillows tare da naushin walls din dakin, afili yace " y my witch, y did u betray me, kece rayuwata, d only gal I can die for.....yakara fashewa da kuka mai tsuma zuciya....umma dake tsaye bakin door ta karaso ciki da sauri ta rike hannun shi dake zubda jini, "agigice tace my son plz don't hurt urself, kayi hakuri ka yadda da kaddara, komi yafaru is already written, ya dago idonsa daya canxa launi zuwa ja yace umma am shattered, d only gal I loved broke my heart, " kar kace haka son, nasan she loves u alot, kodan darajan hanifa yakamata ka yafe mata, gashi kuma abbanka yace zai aura maka wata, ya zamuyi kenan ??? yace I don't care, kowa abba ya daura min I will accept cox my daughter need a mother, "ta kalle shi da mamaki, tace u don't care fah kace ? yace yes.....tace okay, ta fice afusace......ta iske abba a daki yana danna lapton, ta zauna a sanyaye tace Alhaji, " ko dagowa bai ba yace ina jinki....,dan Allah dawa zaka daura mai aure gobe ? "Fuska amurtuke yace da zainab diyar shehu xaa daura, dama itace zabina tun farko....ta dafe kirji, alhaji kar kayi haka, yarinyan nan sam bata da kunya, ka taimaka ayi auran da kursum, itace zabin shi...." ya kara bata rai, tunda kinyi insisting, na yadda toh, zan aura masa zabina da zabinki, agigice tace su biyu zai aure ?? "yace eh amma on one condition, karki kara shiga lamarin Kursum na yanke alakar dake tsakanin ku, infact ko court kika je ko prison ganinta abakin auranki...........π³π³
*Xarah Abubakar*π
*Dedicated to Badia*
~luv u ol~π
[10/15, 11:01 AM] βͺ+234 706 332 8523β¬: [28/09 12:49 pm] Xarah bukarβπ»βπ»: π
*KURSUM*
By ~ Xarah Bukar
6β£7β£β¨
Washe gari
An shaida daurin auren su
akan sadaqi 100k nako wacce, baba shehu sai yaken dole yake, yaso ace abba ya hakura da batun Kursum, amma sai yazo mai da xancen hadasu auran da zee, ba yadda ya iya shiyasa ya nuna hakan ma daidai ne...jiki a sabule ya dawo gida, meerah da zee dake zaune a palo suna jiran good news suka tsorata ganin ya shigo fuska amurtuke, "zee tace baba lafiya dai koh ?? ko badani aka daura ba....ya nisa yace zainab sai dai kiyi hakuri, ku biyun aka daura masa, wat ta kwalalo ido diz cnt b possible, shifa ya yazid da bakin sa yace bazai aureta ba, hw cms ya canxa mind...baba shehu yace I don't tink yazid yasani, danko daurin auren baije ba, it seems iyayen kawai suka san xancen, zee taja tsaki, am very sure uwarsa ta hada komai shegiar mata, aiko xanyi maganin ta...."indai kinason zaman lapia kuma danta ya soki dole ki girmamata, cox idan aka sakoki babu ruwana, namiki iya kokari na, ya haura sama abunshi
Meerah tace calm down, auren bashi da amfani ai, tunda Kursum din na prison, " idan tafi to fah ya kenan ?? ta kwashe da dariya, ai bazamu bari ta fito ba, zee tace bangane ba ?? meera tace ina da connection a prison din, kudi kawai zamu biya agama da ita, atsorace zee tace akasheta kenan ? kwarai kuwa, idan ta mutu kowa ya huta, zee tace idea din yayi amma it risky, bari musan yadda trial dinta zai kasance tukun, meerah tace toh let wait n c, yanxu muje ki kwashe kayanki, xan kira frnds dinmu suzo mu rakaki gidan miji dan banga alama abokan ango zasu zo ba, zee tayi dariya, wlh kaman kin sani, muje ki tayani hada kayaπππ
Kusan sau uku yana knocking kofan ba respond, ya murda yaji gam kofar a kulle, ya leke dakin gimbiya, ke hafsatu ina hajiya ? kota fita ne ? naga kofar ta rufe, gimbiya dake shafa mai ta juyo ayatseni tace hajiya bata nan, tun safe ta tafi zamfara ganin mai magani ciwon baya ita da samira, yace miyasa bata gayamin ba ? tace oho nasani, tacemin in gaya ma zata dade, ba saika naime taba, idan tayi settling zata kira ka....toh kawai yace, sam bai damu ba, dan zaman hajiya agidan bashi da amfani.
Prison
Yau sanitation tun safe suke gyare gyare, lady D na hakince kan kujera tana basu order, "kursum na daga gefe tayi tagumi, duniyar ta mata zafi, bata taba expecting ya yazid zai guje taba, gashi wani irin so da kaunar shi ke ruruwa cikin zuciyar ta, " dukan da taji abayanta yasata dawo hayyacinta, a tsorace ta dago, Ta kare mata kallo, irin matan nan ne masu kirar maza, fuska bakikirin ba annuri, da kyar tace baiwar Allah lapia kika dakyan ?? Matar da ake kira da snake ta balla mata harara, koma waye ubanki we are all criminals anan, banga dalilin da zaisa muna aiki ke kina zaune kina kallon mu baaa...tasss kakkaywan mari da taji afuska ya hanata karasa wa, "rai abace lady tace how dare you touch my property...." tsum snake tayi, shikenan kashin ta ya bushe, baki na rawa tace lady am sorry bansani ba, lady ta kara wanke ta da mari, ba shiri ta duka kasa tana bada hakuri, lady tace next tym kika tabata am gonna cut off ur hands, ta kalli kursum, hop u are okay ?? akidime tace yes, dan ba karamin tsorata taiba akan cire hannu da xaai...."madam ta karaso wajan tace meke faruwa ne ? da sauri snake tace notin, we are just talking, tasan halin madam sarai tana iya kaifa solitary for 2weeks, madam tace okay, ta kalli kursum, maza kije waiting room, sm1 is dia to c yhu, "tace toh, da sauri tabar gun da murnan ta, tana patan Allah sa ya yazid ne yaxo, " tana shiga taga barrister shu'aibu, suna gaisa tana binsa da kallon mamaki, yace kar kiyi mamaki, nine lawyer mai kareki....."uhmm daka barni kawai, nida banda ko sisi biyanka..
" yay murmushi, karki damu, yanxu gayamin dangartakar ku da sumy ? "ta nisa sannan tamai bayanin komai, yace toh shikenan, don't bother urself, idan mun shiga court gimbiya da hajiya are d perfect witness to diz case, " tamai kallon rashin fahimta, tace bangane ba, hajiya da bata kaunar ganina, how cms zatai testifying, mi zata ce ??
"yace i cnt say, amma kisani duk abunda zata ce shine zai ceceki, " tayi shiru, itadai tasan babu wani good relationship tsakanin ta da ita, Allah kadai yasan abunda zatace, tace nagode sosai brstr, "yace karki godemin, hajiya zaki godewa, ya mike tsaya, ni xan wuce sai mun hadu a court, sukai sallama ya fice.....itama ta koma ciki a sanyaye..
Gidan shiru kaman ba buki ake ba, gaba daya yan'uwa sun tattara sun tafi, umma da abba ne kadai zaune a Palo suna hira kasa kasa, "yace kin nace ayi auran gashi anyi, miye kuma bakyaso yasani, " kyale ni dashi kawai, so nake na nuna mai kuskuran sa, tunda ka zaba mai zee amatsayi mata ai shi kenan, "ya gyara hulan shi yace Allah ya kyauta, ya mike ya fice..
" yazid ya shigo fuska amurtuke ya zauna, umma ina wuni ??
"ta amsa lapia, fuska daure
" yace yanxu umma abunda abba yayi ya dace, ya xaai ya daurin min daure da zee, dat gal is crazy, "umma ta balla mai harara, I tot kace kana iya auran kowa ya zaba ma, miye kuma kake complain, kaje ka zauna da zee tunda ita abba keso..." Xai kara magana tayi saurin taran numfashin sa, ya isheni haka, kamin shiru kawai
"yay shiru, yarasa laifin da yayi umma ke fushi dashi, daga bisani ya mike yaje daki ya zaune..
Ganin yammata kusan su hudu na shigo da akwatuna, yasa ta mike tsaye ta kare masu kallo, tace Ku kuma daga ina babu ko sallama zaku shigo min gida har cikin Palo ?? daya daga cikin su tace amarya muka kawo..."umma tace lailai kam wace marar kunya amarya ce daku zaku kawota?? "Ni CE nan, ta shigo tana rangwada, meerah tace umma munzo siyan baki, ina mijin yake ne ?
" haushi da takaici ya hana umma cewa uffan, tadau wayanta ta shige daki...
zee tace woww, Ku zauna plz feel at home, barin kawo mana drinks, suka zazzauna suna shewa, ta dauko tabasu, suka baje suna hirarsu ta batsa, ba kunya ba tsoron Allah, meerah tace galfrnd ina yake bangan shiba,tace I tink yana daki, barin je insa meshi, "eh kije, kinsan lallaba shi zakiyi har ya tsaki jiki, tace toh, da sauri taja akwati ta wuce dakin shi....
Yana zaune ya kafawa waya ido, ahankali nima na leka, ba komai yake kalla ba face picture dinta daya daura a screen saver, ta turo kofa ta shigo, ya dago sukai 4eyes, " rai abace yace ke kuma fah ,miye na shigo min daki harda tarkace ?? "ta karaso gabanshi tace haba baby am now ur wife, kuma kasan gatan mace dakin mijin ta, " yay banza da ita... my love say sumtn mana, kayi shuru....ta matso dab dashi zata shafa mai fuska, da sauri ya mike akufule, karki kuskura ki tabani, just stay away from me...fuuuu ya fice, "taja uban tsaki, ta dau wayansa taga ashe pic din Kursum yasawa ido, lailai har yanxu yana sonta kenan, aiko zata dau mataki tun kafin ma yasan an aura masa ita...
Wani kololon bakin ciki yaji ganin su a Palo sai hauka suke, "ya daka masu tsawa, ba shiri suka kintsu, yace koku bar gidan nan ko yanxu yan'sanda suzo su tafi daku, caraf meerah tace haba yaya mi yayi zafi haka, we are just leaving, ta kalli sauran let go, suka mike tsum tsum suka fice, " yaja tsaki yace wace irin rayuwa ce wanan (π idan ka tambayeni in tambayi waπ) yadau mokullin mota ya fice daga gidan......"ta sauko tana cika tana batsewa, taga ba kowa Palo tace badai sun tafi ba, ta leka kitchen taga inna zaune da hanifa tana bata abinci, taja tsaki, ta karasa ta dauke hanifa, ke tsohuwa nice uwar hanifa yanxu, so ki tattara ki koma kauyen da kika fito, "inna tace yarinya ba saikin zageni ba, zan tafi, amma kiji tsoron Allah idan kika zalinci hanifa zaki hadu da hukuncin ubangiji, " zee tace naji, ki tafi kawai mun hutar sheki, "barin shiga enma umma sallama, " ta wurga mata harara, babu inda zaki, daga nan gate zaki wuce straight, "toh kawai inna tace tadau gyalanta tabar gidan....
Bayan kwan biu
Federal high courtβ
11.45am
Duk sun hallara ana jiran karaso wan alkali, ko wanne su da mugun abunda yake ainawa cikin zuciya sa, banda salma da huzaifa da sukai shiru suna jira suga kursum, salma tace yaya kana ganin xaa dace kuwa, yanda nake ganin su baba shehu ko ajikin su, "yace kalesu, ta Allah ba tasu ba...." meerah dake Zaune ta baya, ta tabo zee tace babe hw far na, ya yazid baze zoba ?? "I don't tink zai zo, nifa ko magana bayamin, ya hanani zuwa kusa dashi, " kai haba dai, kice ko first nyt baku yiba, "uhmm shida ko kallo na baiyi balle ma ayi harka, idan nayi kokarin cusa kaina tashi yake yabar min bed din, ita kuma umma bana ma ganinta, she is alwayz indoors, meerah tace gaskia baya da mutunci, zamuyi maganin shi..
" Gaskia munyi dabara fah, yanxu dai zamuga waxai ceceta, gimbiya ta murmusa, kedai bari, ai suda ganin hajiya har abada, saidai Kursum ta fada duniya, babu mai tallafa mata, "hinde tace aiko dai, naga shehu sai fara'a yake..." kyaleni dashi, nariga nayi planing abunda zan mai, bari agama da yarinyan nan tukun..
Barrister shu'aibu ne zaune, ya duba tym, yay tsaki, yakamata ace hajiya ta zo, ga line dinta switch off, da sauri ya fita wuje ya kira layin umma, tana gani ta dauka da sauri...
"Hello barrister har kun gama ne, " yace yanxu dai xaa fara, hajiya shuru bata zoba...
"tace haba dai, kodai mantawa tayi, barin tura huzaifa yanxu nan yaje ya dauko ta, ta kaste
kusan minti biyu huzaifa ya fito da hanzari shi, brstr yace karka dade plz, ita kawai muke jira, " yace yanxu kuwa, yaja mota da sauri ya wuce..
yana komawa ciki, alkali harya shigo ya zauna, yan'sanda suka shigo da Kursum, duk suka bita da ido, zee taja tsaki, tana prison amma she still looks good..π
Alkali ya kalli papers dake gabanshi sannan ya dago yace the defendant is accused of I.d, fraud & kidnapping and plead innocence, "prosecutor yace haka ne, ina so court taban dama in mata tambayoyi, alkali yace an baka, " ya karaso gaban ta yace muna iya sanin cikakken sunanki, ta fada agajarce, dan tsayuwar ta fara isarta, yace miye hujjarki na kidnapping yarinya bayan kinsa itace ya kamata ta gaji makudan dukiyar da kakanta yabari amma ke kika gaje alhalin baki hada komai da ita da, caraf brrst shu'aibu yace objectn my Lord, tambayoyin nan basu dace da shariar nan ba, alkali yace objectn sustain, kidnapping case is dismissed tunda actual family din basuyi pressing charges ba, prosecutor yace toh inaso Alhaji shehu fito ya bada sheda akan yadda tayi running company din 4 almost a year, "baba ya Mike da sauri ya karasa witness stand, prosecutor yace ya lamarin company ya kasance tun lokacin da ta maye gurbin shugaba ??
" ya nisa, gaskia tunda tazo komai ya tsaya cak, ga makudan kudade an naima an rasa, kusan wata hudu baa biya workers ba, prosecutor ya kalleta, ina kika boye kudaden da aka rasa, ko kina da foreign account inda kike tarasu ??? tayi tsuro da ido, aranta tana mamakin karya irin na baba shehu, dakyar tace ban boye komai ba, kuma bani da labarin missing kudade, "ya kalli alkali yace nagama tambayoyi na, brrst shu'aibu ya mike tsaye, ko hajiya hafsatu zata iya fitowa, tsum gimbiya ta mike, tazo stand, yace munsan ke kika rainasu tun suna yara, kina iya bamu kataican can tahiri akan dangartakar wace ake tuhuma da marigayiya ?? " kwarai kuwa nice amatsayin uwarsu basu da kowa agarin saini, tun asali Kursum bata da aminiya data wuce sumy, kowa yasan su tare, amma dayake Kursum akwai hassada da kwadayin abun duniya, shiyasa sumy ta rabu da ita, dan randa zasu tayi kano har office sumy tazo tasami tace koda ta mutu Kursum CE ta kashe ta, dan tana yawan threatening dinta akan idan bata bari taje gidan su ba......daga brrst har kursum tsakin baki sukai jin makircin da gimbiya ke kullawa, brrst yace waye shaden ki lokacin da tazo office dinki ta gayamaki ??? "tayi shiru, prosecutor yay objecting, alkali yaba shi dama, " ya karaso gaban gimbiya, yace kinsan cewa wace ake tuhuma ta saci rayuwar mai rasuwa, miyasa kikai shuru baki gayawa kowa ba, kenan kema u are her accomplice, "gimbiya tace cemin tayi zata kasheni idan na tona, shiyasa nayi shuru da bakina, " yace toh, kina iya komawa ki zauna..
Duk ya kideme banda zufa ba abunda yake, bai yi tunanin haka case din xaiyi zafi ba, ga har yanxu hajiya basu zo ba, ya kalli alkali, inaso court taban minti goma kacal har main witnesses din ta karaso, "alkali yace baa haka a court, every1 is expected to be here, tun kafin in shigo, amma nabaku minti 5 kacal....
Kusan minti biu shuru, babu ma alaman su, gashi ba daman making call, gimbiya