Showing 1 words to 3000 words out of 45050 words

Chapter 1 - Kulsum Book 1 Complete Hausa Novels By Sumayya Takori.txt

๏ปฟ๏ปฟ๏ปฟ๏ปฟ[10/14, 8:10 PM] Badee Social: ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบKURSUM๐ŸŒบ๐ŸŒบ

๐ŸŒบ๐ŸŒบ by ~Xarah Bรชรช



Page 1โƒฃ ~ 5โƒฃโœจ


Sauko wanshi kenan daga jirgin sama,daka ganshi kaga dan hutu ne,dago ne fari kakkyawan gaske,ga dara daran sexy eyes dinshi..........driver yaxo airport ya dauke shi sai cikin garin bauchi,har hotel din daya sauka driver ya kaishi....

Bayan awanni kalilan harya shirya cikin kanana kaya masu kara fito da ainuhin kyawun shi,ya kira abokinshi huzaifa dan ya yadan zaga dashi yaga gari, sun gama zagawa suka biya wani eatery dan cin abinci......

Tafe suke suna dan hira,kursum na cewa kawarta itafah ta gaji da wannan wahala su kenan kullum yan Aike suka zama, sauran dalibai na hostel amma su suna nan suna supervising kayan abincin makaranta har sai an shigar da komai kitchen,Sumy tace haba kursum miye aciki toh ai aikin lada ne kuma koba komai ai mun ga gari..............kursum taja tsaki tace to ai sai kije ke kadai saboda ni xan dan leka gurin masu wasa da monkeys (biri).
Sumy tayi kwafa ta wuce abunda inda sabo ai ta saba da halin aminiyarta........
Kursum kenan,yarinyar yar kimani shekara sha bakwai a duniya,ga kyau, sam batason hayaniya, amma idan ka tabo ta sai inda karfin ta ya kare

Wannan kenan....

*Xarah Bรชรช*

*Dedicated to Bady social*

~Luv u all~๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜
[10/14, 8:11 PM] Badee Social: ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบKURSUM๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ

๐ŸŒบ๐ŸŒบ By ~Xarah Bรชรช


Page 6โƒฃ~ 1โƒฃ0โƒฃโœจ



Gaskia garin nan fah akwai mata hadaddu, ya kamata ace kafin in bar garin nasamu babe (yarinya) wanda xan huta da ita, huzaifa yaja tsaki ya kalle shi kaidai yazid kana nan da halinka na playing mata bansan randa zaka natsu ba, Ina fatan Allah yakawo wacce za tayi maganin ka..........Yazid yace aini babu macen data isa tayi magani na, asali ma ban dauki su abakin komai ba face rigar canxa wa๐Ÿ‘•๐Ÿ‘”
Sumy ta gama aikin da take ta biya eatery cin abinci, shiganta kenan tayi ido hudu dashi, wow ta fada cikin xuciyan ta gaskia kiya guy dinnan is hot ya hadu iya haduwa....๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ˜

bata ida xancen xuci ba kawai taji ya mata sallama ai ba shiri ta saita kanta ta amsa ta gaishe shi, da fara'arsa yace mata ni sunana habib acewar yazid Ina fatan baza kimin rowar sunanki ba...
tayi murmushi tace sumayya suna na yace nice name sumy Ina kike xama ne naganki da school uniform, tace aikina director dinmu yayi school din bayan wajen nan yake ma, yace okay nagane skull din.
Yayi murmushin mugunta yace naga kinmin ne gashi you are so quite Ina fatan dai xaki amsa min tayina, sumy ta sunne kai xuciyan ta fal da farin ciki, yau dai ta samu prince charming din da take mafarki........

yazid ya dauko wani hadadden xoben azurfa๐Ÿ’ mai shegen kyau da tsada ya zurawa mata a hannunta amatsayin son dayake mata sumy tayi godiya tace zata wuce dare ya farayi yace yaushe xamu sake haduwa, tace ko xuwa gobe muna iya haduwa anan yace toh Allah kaimu ta wuce. .......
yayi murmushi mugunta da alaman yarinyan bata da wayo, tabbas zan samu abunda nake sha"awa tattare da ita..ya wuce waje wajan abokin kinshi daya cika yayi fam dan jiran ya dawo su wuce huzaifa yace Allah ya shirye ka yace Amin suka wuce.......๐Ÿš—

Ina Kursum take ne?

Waye yazid ?

Wace kuma sumy ?

Mai yakai kursum da sumy makarantar boarding

wanda babu marabarta da gidan marayu ?

Ku buyoni dan jin asalin labarin

*Xarah Bรชรช*

*Dedicated to Bady social*

~Luv u all~๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜


[10/14, 8:11 PM] Badee Social: ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบKURSUM๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ

๐ŸŒบ๐ŸŒบ By ~Xarah Bรชรช


Page 1โƒฃ1โƒฃ~ 1โƒฃ5โƒฃโœจ



Har kusan yamma sannan ta dawo, ta tadda sumy kwance sai faman murmushi take tana lumshe idon ta kursum ta daka mata duka tace lafiya ki kike wani murmushi kaman wata charisma goat (akuyar krisimeti) ko dai baba ne ya shigo gari, sumy tace kedai yau nayi new catch fah guy din ya hadu iya haduwa ba karya, wani irin so da kaunan shi ke ratsamin zuciya...........

Kursum ta yatsane fuska taja tsaki, kedai raba kanki da soyayya tun yanxu saboda maza basu da tabbas kila ma dan iska ne, sumy tace haba banda habib dina dan kuwa nasan yana sona, munyi dashi ma xamu hadu gobe dan Allah kursum ki taimaka ki rakani gobe kinji my cwt sis๐Ÿ˜”

Yazid kwance a tafkeken dakin hotel din daya sauka da alama waya yake, yace haba xee kiyi hakuri mana nace makin nan na 4days xan dawo duk kin dakamin hankali....xee tace haba ya yazid tun jiya fa yakamata ace ka dawo wlh nayi missing dinka sosai gaba daya garin kano yamin zafi, jiya har wajen ummanka naje na mata wuni ko zan kanga amma shiru kuma gashi wayoyin ka duka akashe.....kiyi hakuri my love zan dawo dana gama aikin dana ke abubuwa sun min yawa ne, tace to amma dai kayi promising nan da 4days ko yace eh ya kashe wayan......xee rigiman ki yayi yawa wlh amma dole in koma saboda dad bai san bana gida ba.

Makaranta ce babba nagani nafada mai tsadar gaske wanda sai dan wane da wane, ita ba gidan marayuwa ba kuma bawai makaranta jeka ka dawo bane ko boarding, yawan ci student (dalibai) din dake makarantar iyayensu basu da lokacin kula dasu, tun yara na kanana ake kai su har sai sun gama senior year sunkai 18 years old (shekaru goma sha takwas) Sannan iyayen su ke zuwa daukan su.......Gimbiya Hafsatu itace director din makarantar gata da zalama dason abun duniya,babu ruwanta idan kakai 18years iyayenka basu zo daukan kaba saita aurar dake acewarta iyayenka sun manta dakai ne......

Yau ta kama weekend fito wansu kenan daga hostel zasu shiga gari, daka gansu kaga aminan juna๐Ÿ‘ญ....kursum tace kin tabbata saurayin nan naki zai zo, ina fatan dai ba jirga ki zai yiba sumy tayi dariya tace haba dai aini na yadda dashi dari bisa dari, maybe ma yana can yana jirana ma

Sun iso wajen haduwan kenan sumy tace wayyo na manta da xoban daya bani jiya akan gado kuma gashi namai alkawarin bazan cire shi ba dan Allah kursum kiyi hakuri ki jirani anan barin koma hostel in dauko.

Kursum ta wurga mata harara, tace kedai wallahi baki da wayo sam, dan wahala shine xaki koma ki dauko toh ai sai kije ni ina nan idan kuma kin dade in kara gaba abuna, "sumy tayi murmushi ta bar wajen da sauri ta.

Tana nan tsaye har kusan minti goma, taji wani lausassan murya yana mata sallama ta juyo sukai 4 eyes saida numfashin ta ya kusa dauke wa saboda ya hadu iya haduwa, ya sakan mata wani irin yaudararen murmushi, ta hade rai tace malam nasan kane, yazid yace a'a baki sanni ba, asalima ni bako ne yau Nashigo garin suna na kabir yana murmushi yana shirin jawota jikin shi, ai bai ankara ba ta wanke shi da mari an gayama ni yar iska ce, waye ma kai dahar xaka naimi tabani.........kallon ta kawai yake yana shirin magana sumy ta iso wajen fuska a murtuke tana tambaya meke faruwa taja kursum gefe tace shine saurayin nawa fa naga kina shirin yimai rashin mutunci kursum tace sis ki raba kanki da guy dinnan kabir ban yadda dashi ba da alama yana da wani hidden agenda tattare dashi.

Sumy ta daure fuska tana mata kallon bakida hankali wato bakin ciki kike min danke baki da saurayi toh baki isa ki rabani dashi ba yanxu nafara sonshi kuma harda aure xamuyi, sunan shi habib not kabir tayi tsaki ta bar kursum nan tsaye da mamaki.

Yazid yace amma kawarki bata da mutunci tana ganina tafara zagina, sumy tace dan Allah kayi hakuri kar kayi fushi bata sanka bane, yace to ya wuce ya kike me zan samu ne yana magana yana rike da hannunta yana lashe lips dinsa sai lumshe ido yake, tace lafiya kalau nake" anan garin kake zama ne yace eh ai gidanmu bai da nisa daga nan, iyayena sun rasu, wajen kawuna nake tun ina karami tace wayyo Allah yaji kansu da rahma ta tausayamai sosai wani irin sonshi ke kara shiga zuciyar ta.....

Ni yanxu bani da kowa sai kawuna sai kuma ke, "ya kara janyo ta jikinshi yaxe plz sumy karki kujeni I love you with all my heart, xaki aureni ? "Ba shiri sumy tace eh kaman dama jira take ( I pity u sumy) , yace to yanxu ya zaai Kince parent dinki suna kano kuma ni inaso in mallake ki amatsayin mata ta, tace babu damuwa babana sau daya yake zuwan min visting a shekara kuma yana sona sosai idan yaga na auri wanda nakeso shima zai ji dadi, yanxu kawai director din makarantar mu Gimbiya Hafsatu xaka samu sai kuyi magana saika turo a naimi auran ko gobe kakeso ana iya daurawa.....

Shi kam sai kallonta yake azuciyan shi yace lailai yarinyan nan bata da wayo ko kadan, burina kawai in samu abunda nasamu in tattara in gudu bazama ta kara gani na ba.

Yazid yace kina ganin babu matsala danni acikin kwana uku nakeso ayi auren dan baxan iya rayuwa bake ba, tace babu matsala gimbiya Hafsatu tasan abunda ya kamata...ya rakota har gaban makarantar sannan sukayi sallama ta wuce ciki shima ya tafi yana farin cikin da baisan na miye ba.

Hmmmm

Muje xuwa dan jin cigaban labarin

*Xarah Bรชรช*

*Dedicated to Bady social*

~Luv u all~๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜


[10/14, 8:11 PM] Badee Social: ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบKURSUM๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ

๐ŸŒบ๐ŸŒบ By ~Xarah Bรชรช


Page 1โƒฃ6โƒฃ~ 2โƒฃ0โƒฃโœจ



Tangareren Mansion (gida) ne mai girman gaske kaman estate, da ganin gidan kasan dukiya ta zaunawa masu shi....... Hajiya hadiza ce zaune acikin kataferen parlour din gidan wanda yasha dukiyar gaske da kayan alatu....

Fuskan nan nata ba annuri ๐Ÿ˜ก๐Ÿ˜ก๐Ÿ˜ก ko kadan, tasha uban shade (tabarau) a ido....taja dauri har goshi irin no respect dinnan, tana jiran sauko wa Alhaji Tanimu danta zazzaga mai masifar data saba.

Alhaji ya sauko yana wlh hadiza baki isa ki hanani xuwa ganin yarinyan nan ba kuma dole in dawo da ita nan da xama tunda gidan ubanta ne, haba wai yaushe xaki canza halin ki ne tunda na aurenki bance Alhamdulillahi ba saboda bakin cikin da kike shuka min.

Ta ja tsaki tace indai ka dawo da sumy gidan nan toh saidai nafita in bar maku gidan, kawai dan ya'ta ta rasu shine ka samo yarinya a titi ka kawo gida kana rainonta shekara da shekaru, gaskia Alhaji ka canxa Shawara. ...๐Ÿ˜ก๐Ÿ˜ก๐Ÿ˜ก

Alhaji yayi kwafa ya fice daga gidan, yana mamakin halin rashin imani irin na hadiza, "duk da ta makance, amma babu halinta daya canxa.

Alhaji tanimu da malam habu (baban hajiya hadiza kenan) aminan juna ne sosai, kafin malam ya rasu ya roki Alhaji ya auri hadiza tunda bai sake aure ba tun bayan mutuwar matar shi ta farko, yace hadiza ta manya ta ga shekaru sun ja amma shiru babu manai ma....dalilin auren alhaji da hadiza kenan.

Hadiza ta tsani alhaji sosai, ita aganinta ta wuce ajin da zata auri tsoho kusan sa"an ubanta..koda tayi rashin yarta wajen haihuwa bata damu ba, amma sai ta nunawa alhaji ta damu sosai har a sanadiyar haka tasamu ciwon ido ta makance๐Ÿ˜ฑ

Wacece kursum ?

Kursum marainiyar Allah ce bata da kowa sai sumy , ranar da uwarta ta haife ta tayi niyyan jefar da ita atiti tare da ajiye mata 17 white diamonds (lu'u lu"u) da pink daimond guda daya tare da rubuta kursum ajikin wani hankecheif pink mai kyau amatsayin sunan data ba yarta acewarta duk wanda ya tsince ta bazaiyi wahalan rainonta ba tunda ga dukiya..........amma aminiyar uwarta mairo ta tausayawa jaririyar ta bada shawaran kaita inda xaa raineta harta girma, shine mairo ta kaita makarantar da take yanxu ta damka ta hannun gimbiya hafsatu sannan tabata 18 diamonds din acewarta duk shekara adauki diamond daya a biya mata kudin makaranta da abubuwan da zata bukata, sannan idan yarinya ta cika shekara goma sha takwas sai abata pink diamond din dan tasamu na rike kanta a rayuwa.

Wacece sumy ?

Sumy diyace ga Alhaji tanimu da hajiya hadiza, asali yan kano ne, tun tana karama alhaji yaje gidan marayu yayi adopting dinta arashin rasa yarsa da yayi tun haihuwan ta, shiyasa ya dauki son duniya ya dorawa sumy, sabanin hajiya hadiza data tsane ta kaman mutuwan ta......dalilin da yasa ma alhaji ya dauke ta tun tana shekara hudu a duniya ya kaita makarantar da take yanxu haka, wajen shekara goma sha uku kenan hajiya bata sata a ido ba

Wanene Yazid ?

Yazid Imam Ambrusa, dan kimanin shekara 29 a duniya, "da tilo ne ga alhaji imam da hajiya mairo, cikakken haifefen dan kano ne, abunda yaga dama yakeyi iyayensa basu wani damu dasa masa ido ba shiyasa bai dauki mutane da relationships abakin komai ba........
huzaifa ne kadai abokin shi tare suka yi school of aviation dake kasar England, yanxu haka shi yazid din cikakken pilot (matukin jirgin sama) ne, shine manajan company din babansa na jirgin sama....Ambrusa & Sons Airline.โœˆ

Wacece xee

Zainab diya ce ga baba shehu (kanin hajiya hadiza).....mamanta ta rasu tun tana karama, shiyasa ita da baba shehu suka dawo Mansion din alhaji tanimu da zama....zee irin yammatan nan ne mara sa kamun kai da aji duk girman mutum haka zata kalle shi ta shuka mai rashin M,"ga ubanta da shegen son abun duniya burin shi kawai alhaji ya mutu suci gado..

Babu wanda take so a duniya kaman yazid Ambrusa, asalima ita ta makale mai harya fara bata attention.....babu wanda bai sansu tare ba, burinta kawai ta aureshi yaxama nata.

*cigaban labarin*

Kursum da takaici ya isheta haka taja jikinta ta dawo hostel tayi kwanciyan ta, gaba daya duniyan tai mata zafi wato akan saurayi shine sumy zata ci mata mutunci hmmmm......amma fa guy din ya hadu ba karya, fuskan shi kawai take gani, wani irin nishadi take shi, "taja tsaki Allah ya rabani da irin shi dagani ma dan iska ne, tunda naga alama suna biyu gareshi.

Turowan kofan dakin ne ya dawo da ita daga tunanin da take, sumy ce ta shigo ko kallon gefen kursum batai ba......haka dai suka kwana suka tashi babu wanda ya cewa wani uffan.

Gimbiya hafsatu taga kudi sai washe baki take, tace indai sumy ce nabawa danka halak malak, kawu jamilu (wanda yazid yayi hayan sa ya bashi makudan kudi yaxo amatsayin kawun sa ya naima mai auren sumy) sai zuba godiya yake kaman dagaske, yace yaron nawa fa yafiso adaura auran nan da kwana biyu......gimbiya hafsatu tace ai angama, ya mika mata dubu ashirin amatsayin sadaki ta amsa tana Dariya.

Hmmmmm

*Xarah Bรชรช*

*Dedicated to Bady social*

~Luv u all~๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜





[10/14, 8:11 PM] Badee Social: ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบKURSUM๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ

๐ŸŒบ๐ŸŒบ By ~Xarah Bรชรช



Page 2โƒฃ1โƒฃ ~ 2โƒฃ5โƒฃโœจ



Haba sumy yanzu da bakinki kika aminci da auran stranger din da baki ma san halinsa ba, ko aure baki sani ba balle iya zama da miji asalima ma ko dadewa bakuyi da haduwa ba......

Dan Allah kursum ki kwantar da hankalinki kema kinsan banda wani option daya wuce in aure shi tunda har muna son junan mu, kuma nidai akan in koma gurin momy da zama na gwamma ce in auri stranger dinnan cause hankalina yafi kwanciya dashi I don't want to lose wannan opportunity din dana samu, kursum tace to mai zaki cewa daddy kinsan nan da wata biyu zaizo ganinki, tace dad ba matsala bane, na tabbata sai yafi kowa murna da auran nan.

Kursum tace toh Allah yasa hakan yafi alkhairi, duk jikinta yayi sanyi ranta abace ta rasa dalili,๐Ÿ˜”๐Ÿ˜”๐Ÿ˜” tana ganin dan zata rabu da aminiyar ne shine yasa ta jin hakan.

****************************

A yau ne aka shaida daurin auran yazid (habib) da sumy, babu wani event da akayi illa abinci da gimbaya hafsatu ta bada a dafa, anci an koshi jama'a sun watse kafin dare kuma akai amarya ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฟ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฟ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฟ

Ango kam sai washe baki yake, ๐Ÿ˜€๐Ÿ˜€๐Ÿ˜€ babu wani aboki ko dan'uwa dayasan da batun auran face kawu jamilu daya tsaya mai akai komai cikin kwanciya hankali...
Ko huzaifa abokinshi bai san abunda. Ke faruwa ba, dan yasan idan ya gayamai plans dinshi xai ruguje kenan, asalima yamai karyan ya koma kano.

Amarya sumy sai shiri take tana hada kayanta cikin akwati, farin ciki fal fuskan ta, lokaci kawai take jira akaita gurin heart beat dinta. ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฟ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฟ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฟ

Ta kalli kursum data takure karshen gado, daka ganta kasan tana cikin tashin hankali....tace haba sis muna nan tare fa bawai guduwa xanyi in bar kiba, kursum tace dole hankalina ya tashi bani da kowa sai ke sumy, idan kin tafi maraicina zai dawo sabo ta fashe da kuka mai tsuma zuciya, sumy ma tana kuka tazo ta rugumeta tana kara bata baki akan tayi hakuri suna nan tare, mutuwa ce kadai xata iya raba su. ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ

Da daddare kawu jamilu da kanshi yazo dauka amarya, gimbiya hafsatu da kursum kadai suka mata rakiya har gidan mijinta,

Gida ne dan karami, mai dauke da room & parlour sai kitchen daga gefe sai dan karamin tsakar gida, cikin dakin kuwa babu wani abun kirki aciki sai kafifa kawai da stool na zama, dama baa jera mata komai ba tana jiran idan daddy ya zo sai ya siya mata komai da komai.

Gimbiya hafsatu da kursum sun mata nasiha sosai, sanna suka mata saida safe suka wuce abunsu.

Kamshin turaren sane yasa tagane yashigo dakin, yaxo ya xauna kusa da ita ya jawo hannuta ya sumbata yana kare mata

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login