Showing 9001 words to 12000 words out of 31717 words
Chapter 4 - JARABABBEN NAMIJI Part 3 Romantic Hausa Novels by Oum Afnan.txt
koma ciki shikuma ya fita.
Ruwa mai ɗan zafi ya tara a jacuzzi sannan ya tsalala ruwan maganin
Yazo ya sunkuce ta ,sai bayin ,zai cire mata towel ɗin ta ƙanƙame jikinta.zare mata ido yayi"oya no arguments"
Sa hannu tayi ta kulle bakinta ,ya zare ya ɗagata cak ya saka ta cikin yina sakata ta ƙwalla ƙara.ta zabura zata miƙe dukda rashin ƙwarin jikinda takeji ,ga zazzaɓi dayike ƙoƙarin rufeta.
Danneta yayi ,tun tana mutsu mutsu tana kuka ,har tayi shuru zufa na keto mata kota ina.
Yina ganin hakan ya zubar ya sa wani sabon ruwan ,shima dai tayi rakin ,kafin daga ƙarshe ya wanketa tas ,amma nutsuwarsa nakan ababenta.lallai allah na gode maka,zan sha aiki,don akwai kayanshi"
Barinta yayi a ciki bayan ya tamvayeta yanda ake wankan tsarki...ras ta faɗa masa a kunyace.thumb up yayi mata kafin ya fita yajawo ƙofar .
Koda ta gama kasa fitowa tayi kawai saita sha zamanta,akan gefen jacuzzin tana kuka...
Ganin daɗewan yayi yawane ya kuma leƙowa "yadai love"
"Uhm bayan na kasa tafiya ne"
"Ayya muje zan baki analgesic tabs da sauran pain releivers don inaso anjima a kula dani" ya faɗa yina kashe mata ido guda ɗaya.
Zaro ido tayi kawai saita fashe da kuka
"Ya akayi ba za a kula dani ɗin bane?"
Noƙe kafaɗa tayi kafin tace "A'ah ɗin" dariya yayi yina kwaikwayon maganarta.
Naɗota yayi a towel ya fito da ita
Wucewa yayi ya haɗo mata tea ya kawo mata tayi sip kamar uku ta ture,bai damuba ya ɓallo magungunan ya bata ,nan ko tace fir batashan magani
"Ohk bakida matsala ai na iya ɗura,abu mai sauƙine ,in damashi a cup in danneki in ɗura maki,kuma in koma next patrol komun kukanki bansakkowa sai asuba akanki kinji na gaya maki"
Dafe baki tayi tareda zaro ido
"Zan sha,wa'lahi zan sha" hannu na makyarkyata ta karɓa ta watsa a baki ta maida da ruwa.
******
Saida ya tabbatar ya kintsata cikin wasu riga da gajeran wando blue na jeans mai kyau yasha adon duwatsu,ya ɗaura mata red ɗin riga ƴar riga cas jikinta ,dukda ya kasa combing kan saboda rakinta ,tattareshi yayi ya ɗaure da makeken ribom red ,sannan yabi ya feshe ta da tulare masu ƙamshi...
Kwantowa yayi ya ɗaurata akan ƙirjinsa sauran jikinta akan gadon ,ya fara ɗaukansu hoto ....
"Baby booo kinganmu kuwa,perfectly match,ƙinyi kyau sure ka gudu, now bara inje nima inyi wanka inyi kyau babe kamar ke ko?"
Gyaɗa masa Kai tayi domin Allah, Allah takeyi ya tafi ,don gabaɗaya tsoron sa ma ta fara ji.
A status ya saka hoton su na WhatsApp ɗinsa bayan kuzuzuta abarsa da yagamayi,Shi dole matarsa is dignitarian takai verginity ɗinta .... saying Masha Allah
_Hummm ya zata Kaya ? Mu makaranta ,muna shirin ganin comments mun watsa wainnan👀_
Yina fita,wani lafiyayyen barci ya sureta ,shikuma ya shige toilet yayo wankansa yasa pyjamas farare ya wuto ɗakin .lokacin kam tuni ma tayi barci
Sai cikin dare kafin ta farka,cikin tsamin jiki ,hamma tayi zatayi miƙa taji ta kewaye cikin hannunsa
Mutsu mutsu tasomayi
Cikin muryan masu barci yace "ina zaki love?" Zan je sallah ne"
"A'ah babe ai kin manta kinyi wutr ba damar nafilat"
"Au asuba batayi ba ?"
"A'ah ,inajin zafine ya matsa maki,kinga baki cire kayan jikinki ba ,kikayi barci nashigo muyi fira na ganki kinyi ,barci shiyasa kurum na ƙyaleki"
Oum Aphnan✍️
[3/14, 07:07] Bamalli✌️: *Typing...✍️*
*JARABABBEN NAMIJI*
*Na...Oum Aphnan🌸*
________________________________
*ALHERI WRITERS ASSO.🖊️*
*A .W. A*
https://www.facebook.com/Alheri-writers-association-100452175039849/
________________________________
*69 - 70*
A ɗarare kurum take dashi,ita ga kunya da kawaici da suka haɗe mata saidai Shi sam bayi ganewa ,yaita wani shishige mata ko ya ɗauka ita ƴar iskace oho masa😏
Da hakan ta kuma kwanciya ta juya masa baya,kamo bombom ɗinta yayi yina dariya...da sauri ta zille ta koma ta ɗaya side ɗin.don ita dama kwanciyan ma a gado ɗaya da garjejen ƙato ba iyashi za tayiba
Buyota zai kuma yi ,dasauri ta ƙwalla ihu "Ni ka rabu dani"
"Eh zan rabu dake amma idan kin zo kin kwanta na rungumeki...babe kinsanni kuwa,wallahi bana gajiya da cin mace,a dare sai inyi sau bakwai ke har ten,ban gaji ba,kinji dalulin da yasa Nike son Zakiyya kenan akwai jurewa Buƙata ta,saidai ke kam bansani ba in zaki iya...don wallahi babe indai kika tsare mun wannan abun to komai zam maki ba tareda naji komai ba"
Ran Mairo in yayi dubu to ya tashi,"hmmm anya? To waishin ma sakacin da laifin na waye? Ace angonka yina maka firar karuwa a daren tarewarku...hmmm lallai akwai babban matsala"
Juyar da kai tayi zuciyarta na ƙuna,bakinta har wani ɗaci² yakeyi mata.
Jawota yayi ya kuma rungumeta ,kafin ya ja masu bargo.
Wasu bahagon ajiyar zuciya ta ringa saukewa a jejjere ita batasan ma tana da kishi ba sai yau.
To meye mafita?
*****
Washegari shi ya soma tashi ,wanka yayi da alwala kafin ya tasheta don itama tayi nata shikuma ya wuce masallacin gidan.
Da fari a tsaye ta fara sallan amma saidai ta ida a zaune.
Shikuwa daga masallacin kicin ya nufa ,to abinka da ba gwanin girkiba rasa maima zai iya dafa masu yayi ,kawai sai ya dafo tea me naanaa ,ya soya ƙwai bako albasa y jaro a tray ,ya zo gefen gado ya ajiye
Gurgiza kai tayi,"Nagode ,na ma ƙoshi"
Zaro ido yayi kafin yace "to ke irin zaman da kike so miyi kenan?"
"A'ah"
"To zo mu karya,daga baya zan faɗa maki abubuwan da nikeso da Wanda banso ,don ki kiyaye nima ki faɗa mun naki,kinga a samu damar nishaɗi,kinga shi zaman aure ,zamane ba na Kare ba"
Jinjina kai kurum tayi,ya bata mug ɗin tea ɗin shima ya fara kurɓan nasa,saida ta kange hannunta a baki kafin ta soma sha a kunyace, kallonta ya tsayayi ƙurrr, saida yaga sun kusa haɗe ido kafin ya sauke ya cigaba da shan tea ɗin .
Ita ta soma ajiyewa ,daga mata gira ɗaya yayi "yadai?" "Naƙoshi"
"Ohk dama nasan you won't enjoy your husband food,buh ai dai I tried koo?"
Jinjina kai kurum tayi don bata ganeba .
"Hiyye wato girkina ba daɗi" zaro ido tayi da sauri "Ni? A"ah ,ni ban ce ba wallahi yayi mun daɗi kawai banson abinci da yawane"
"hmmm i see...with that your big bombom ko?" Ya faɗa yina nuno mata ɗuwawukanta ,sunkuyar da Kai tayi tana dariya.
Gyaran murya yayi,kafin ya ɗan haɗe fuska alamun komai zai faɗa now is serious.
"Babe inason infaɗa maki abunda nikeso da Wanda banso as I made mentioned,banson ƙazanta, inason matata ta so iyayena da ƴanuwana,banson gaddama bare rigima,inason mata ta ta tarairayeni,mu tarairayi juna in return,matana ta iya girki ,magana da sauransu ,ta iya kwalliya ,ehemmm crazy dress👗could be the main main,sannan other sillies such as colouration and the rest su biyo baya...kin gane"
Gyaɗe kai tayi"ohk faɗa mun naki"
"To inshallah zan maka biyayya gwargwadon iyawata,sannan nima inason in iya girki kala² dikda baba tsohuwar mai aikin nan ta koya mun da yawa,ina so in Kara akai yanda zanzama gwana a kitchen, sannan inaso in iya turanci harma da yarenka,sai kuma inaso in zama likita don in ringa kula da matan ƙauyen mu in zasu haihu,sai na ƙarshe banson tsawa da ihu,wallahi burkicewa nikeyi 😩" ta faɗa da shagwaɓaɓɓiyar murya kamar zata fashe da kuka.
"Is alryt baby,all your missions could be achieved inshallah...amma zanki likita bazai amfani ƙauyen ku ba,saboda you are no more there,rather zai taimaki yaranmu to come ..." ya rungumota yina raɗa mata a kunne"saidai banji anyi taɗin cin gindi ba ,kinsan i like that"
Runtse ido tayi da gudu ta sa hannu ta rufe fuskarta.
"Come on baby ai dai kin samu sauƙi , comfirm to me yau da dare akwai aiki ko?"
Murya can ƙasan maƙoshi "a'ah wallahi ko tafiya ban iyawa "
"Eyyah sorry ,kinmanta bamusha maganinmu ba"
Caɓe fuska tayi ,ta cuno baki gaba,tareda noƙe kafaɗa.
"Uhm uhm ni banson magani,ni fa kaɗai nikesha Kai baka sha "
"Eh ai nima zan sha yau ,amma sai da dare...maza sha ki shirya mu fita Yar albarka"
Kautarda fuska tayi kafin ta miƙo hannu ,tana ya mutsa fuska , idonta fal ƙwalla
Dariya ya saki kafin ya miƙo mata,ya zuba mata ruwan a glass cup ya miƙo mata
Sai da ta rintse ido kafin ta zura maganin can ƙarshen maƙoshi ta kora da ruwa .
*******
Ƙarfe sha ɗaya prompt suka fito da niyyar fita shopping,shi da ita.su indo das cikin wani purple abaya sai takalmi mai rufaffen sama sau ciki ,half cover mai ruwan Golding ammasu adon stones yina walwali ta riƙe pos ɗinshi me kalar takalmin sai yayi mata Rolling da Golding veil...form ɗin powder yasa ya goge mata maiƙon fuskarta,ya taje mata giranta ,sai champ balm ,bakinta wani sheƙi ya ɗauka, a hankali ya ranƙwafo ya haɗe leɓɓansa waje guda ya manna mata kiss a leɓɓan nata.
Kautar da Kai tayi , kafin yayi murmushi yasaka mata agogo da Dan mannannen ɗankunne.
Da ɗingishinta ta fito falon ,bayan ta dafa kafaɗarsa.
Shikuma ya wani tallafota uwa jaririya.
Ƙorafi take masa "don Allah oga a dawo da wannan drivern wallahi yinada kirki kuma kaga ba tsaro kana fita Kai kaɗai musamman yanda naji kana magana da ummy kana faɗa mata wai kanada masu tsaron lafiyar ka (body guards) kaga kuma ba hakan bane"
Shafo kumatunta yayi "shinkenan baby yanda kikace haka zaayi dama naƙi dawo dasune saboda tsoron cin amana,amma yanzu ai ina tare dake no more cin amana"
Saida sukazo tsakiyar falon suna maƙale da juna a hakan suke tafiya dukda tana ɗingisa ƙafarta ,amma sai ka Dan lura zaka gane
Daga bayansu sukaji ance "Hye"
A tare suka juyo,cikeda fara'a ta ƙaraso inda suke dukda idonta ya cika da ƙwalla
"Happy marriage life💞" tafaɗa ,Wanda wasu mugun ƙwallane suka zo mata da sauri ta kamo Mairo ta rungumeta,kawai saita fashe da kuka.
Tausayinta ne ya kama Mairo ,a hankali takai hannu tana shafa faffaɗan bayanta"kiyi haƙuri anty nayi maku shishshigi ,ke ya kamata ki auri oga saidai nayi maku,katsahandal ,bazan damu ba in yanzu yace zai aureki saboda kinada kirki nasan zamu zauna lafiya,ina gajata matsayin ƴar aikin saurayinki da kuke Shirin aure kafin ƙaddara ta gifta kin soni a haka,kin bani kuɗi ke ta dabam ce a cikin ƴan matansa"
Ɗagota tayi ta tallafo fuskarta,ta ƙureta da ido
"Mairo na yarda da gaskiyarki don naga hakan a ƙwarar idonki,saidai mairo kishi dani ba abu bane mai sauƙi youre too young...amma zamu cigaba da zumunci in shaallah kisa a ranki da nida mijinki bakomai tsakanin mu face friendship ada kuma yanzu ya koma tsakanin ni dake...."
Waigowa tayi takalli julayb wanda gabaɗaya jikinsa ya gama sanyi
Cikin barkwanci tace "angon ƙwaila...finally ,finallly...plz a bita a hankali...gani nazo in bada haƙurin laifin satar da nayi maka, nayi hakan ne don in ƙuntata maka amma na gane kurena ,kuma ga kuɗinka nan ƙwarzane baduyiba ...nagode" ta ƙarasa maganar tana nuno masa ƙatuwar jakar kuɗin da abbey ya zo masa dashi.
Kasa magana yayi kurum sai ya koma ya zauna daɓas kan kujera.
Itakam janyo hannunta tayi,fita ya ƙare dashi muje inkai ki wani waje ko..
Ango abani aron amaryan tamu"
Gyaɗa mata kai yayi kafin taja hannunta suka fito barandan ,tana ɗan ɗingisawa tana binta da sannu dondai tasan tasha aiki
Suna ƙoƙarin fita da motarsu motan ƴan garinsu na cuno kai.
Oum aphnan✍️
[3/14, 07:07] Bamalli✌️: *Typing...✍️*
*JARABABBEN NAMIJI*
*Na...Oum Aphnan🌸*
________________________________
*ALHERI WRITERS ASSO.🖊️*
*A .W. A*
https://www.facebook.com/Alheri-writers-association-100452175039849/
________________________________
*71 - 72*
Waigowa tayi ta kalleta kafin ta watsa hannunta akan kambin motan.
"Danginkine sukazo ?"
"Eh inajin hakan..."
"Ooops tafiya ta sha ruwa ,saidai wata jiƙon,but for now ban numbernki"
"Ai banda waya ,wayan ogane a hannuna kuma bana ma amfani dashi"
"Oga?!!"
Ta maimaita sufrisingly "Hmmm any way zan saita alamarin komai,now muje kiban wayan in ɗauki numbern"
Fitowa sukayi a motar tana ɗingisawa ,yayinda matan suka futo yuuu daga motar suka biyo bayan drivern takalmi maƙale a hammata tun daga haraban gidan gani suke kamar sun shigo wani dausayi na musamman ,a wajen ƴan ganin ƙwaƙwam kenan ,sauran kam a motar suka ƙame don sunce basu fitowa a zuƙe jinin su,don mai gidan nan bai rasa dodo me basa kuɗi.
Mairone bayan tsayawar da sukayi da anty jidda wai don su taryesu, saidai mene? Kwata ² basu ma kallesu ba ,gadai dukkan alamu basu gane mairon bace.
Jinjina kai sukayi kafin jiddan ta riƙeta su koma ciki.
A falo kam zaman dirshan sukayi masa a ƙasan tayils kamar masu roƙon gafara,a haka suka gaisa dashi,don haka a dole shima ya sakko ƙasan da bayi yuwuwa ace surukansa na ƙasa shi yina sama
Sallama mairo tayi tareda jiddan,kafin taje ta sulmiya ta gaishesu
"A'aha mairamuuu keshe bamu ankare dake ba? Tabarkalli,tavarkalli...tabarkalli abun aro"suna tafa hannu tareda washe baki.
Murmushi tayi ta sunkuyar da kai
Tsam julayb ya miƙe zuwa ɗakinsa ,kafin yayi waya a kawo masu abinci as he orderd.
Aikuwa sun bararraje sun shana saidai kewayen gidane sukace ala bada lada,waje ko ta ina glasai inasu da shiga ya rufe dasu...waya sani ma su kurda kansu inda in ya rufe dasu harma anyi fawansu a gama ba wanda ya ji.
Mairo kam tasha gulma ,kamar mene ,mun dai san halin ƴan ƙauye da gulma.bare an ganta tana ɗingisawa kowa huuuu wannan ido babu ruwa ,daga shiga bako jira ,bare alkunya dama itama ɗin a riƙe take
Wata tsohuwace ta karɓe"allah sarki ƴayan zamani ,mu lokacinmu sai mace ta shekare a ɗakin miji ,suna wasan ƴar ɓuya"
Gabaɗaya yaran matan ne suka hayayyaƙo mata.
"Kaji yakumbo to wacce tayi haka a wannan zamanin saidai taji anyi bata,don saidai taji ayyururi guɗa amarya...lolz
Jidda kam janta ciki tayi ta karɓa wayarta ta saka numbobinta tayi dialing yashiga tayi saving itama tayi mata saving nata a wayarta.
Daga nan sukayi sallama akan sai sunyi waya.
Gida kam ya kacame ya hargutse,a dole ya ɗebo ma'aikatansa mata uku da zasu kula dasu har su tafi.
Kaf bq sukayi don sunce basu kwana anan ,akwatu kuwa haka sukasa aka sakko dasu kaf suka gani a ka kwashe aka maida
Don ko tunanin ƙirga turame ba maiyi a cikinsu.
Yo wani turame da lesuka bayan daidaida akwatuna gaddama aka soma yi wannan tana cewa itafa kallai talatin da biyar ne ,wannan nacewa "Ra'ayul aini naga saba'in a ƙididdige"
Watane ta turo baki ,tayi tsalle ta dawo tsakiya.
"Kajimun rabo,keda shanaye goma baki iya ƙidiyasu batare da kuskure ba ,wane ke da iya ƙirga kayan alatu haka,ai kwarjinin su ma sai su la'anta maki ido"
Dariya suka ɗauka "Hahaha lantai badai iya tsina da zagiba"
*****
Washegari da sassafe kowa tayi wanka a garden ɗin gidan ,wasuma ko wankan basuyiba haka suka ɗuru a mota ko karyawa sun ƙiyi ,sai sutu sutun beredi da kowa ya lalloda.
Bandir² ɗin abayu ya bada yace a raba masu da kuɗi 500k ,yara kuma riguna ƴan kanti masu kyaun gaske.
Sunyi godiya sosai,kafin sukayiwa mairo fatan alkhairi suka ɗebi hanya,ƴan gulma baki fal tsegumi,sunga bariki ,bariki ta gansu
******
Jidda daga gidan su mairo wani genune cataring and makeup school ta je ta nemo a cikin garin...tasa aka nuna mata shugaban wajen wacce ta kasance bayarbiyace amma babanta bahaushene,so tanajin hausa ba laifi...
Zama sukayi na musamman akan yanda zata koyawa mairo girki da make up cikin sati biyu...harka na naira...tako amince zatana zuwa kullum har gidan mairon tana koyadda ita...tayi billing take anan ta biya.
*****
Gidakam yasha gyara sosai kafin ya dawo normal ,sannan ya ɗauki ƙamshi.
Saida sukayi mata girkin dare kafin suka fita gidan
Suna fita saiga jidda ,da mai koyarda girki,sai wasu mata biyu ,da dattijuwa da ƴar yarinya...dattijuwa zatana mata hidimar girkin gida da share share...itakuma yarinyar ɗan aike dasu wanke²
Julayb yaji daɗin jiddah ,sai yanzu ya gane masoyinka masoyinkane yau gasu ahmad da ya aminta dasu sun kware masa baya.
Itakuwa da ya tozarta ita take lelen matarsa
Caterer bata fita gidanba ,saida ta tura mata nau'ikan duk girkin da zasu koya da drinks a waya ,kai harda kwalliya da ɗaurin ɗankwali...yanda da tazo sai dai sufara practicing bayan uta kuma ta kalla
✍️
[3/14, 07:07] Bamalli✌️: *Typing...✍️*
*JARABABBEN NAMIJI*
*Na...Oum Aphnan🌸*
________________________________
*ALHERI WRITERS ASSO.🖊️*
*A .W. A*
https://www.facebook.com/Alheri-writers-association-100452175039849/
________________________________
*73 - 74*
Bayan sun watsene mairo ta zauna ta shirya ɗaya daga cikin girkin da aka koya mata yau,da taimakon baba ladi,da take experience cook,ta jera a dinning,zuma ta dangwalo a auduga ta maƙala a vj ɗinta tun yina mata zirr zurrr har ya bari taje ta cire ta wanke ,ta kuma saka wani,kafin ta cire kayanta ta ɗaura towel ta nufi toilet
A baho ta tara ruwa mai ɗan zafi,ta zuba misk a ciki ta ɗan ɗosana jikinta har ta zauna dangwargwar...tana ɗan mutsu mutsu ruwan na shigarta ,ta na yakace zufa,saida ta gasu kafin ta miƙe ras,ta sillo wankanta da sabulai da turarukan wanka masu ƙanshin gaske sannan ta fito.
Light makeup tayi don kartayi jagwalgwalon da vata iya ba,kafin ta ɗakko wata riga da skirt,skirt ɗin strght skirt ne da kwasheshen tsago ta gaba ,sai rigan ya sakko har rabin cinya amma ba abuɗe yikeba a tsaye yike shima ,rigar batada hannu ,sai wani abu da akayi kamar ribbom da jan yadi akasa a matsayin hannun....tayi kyau ƙarshe ta taje gashinta ta kama da ribom ja ,ɗan kunnen zinare ɗan ficici ta maƙala da ɗan sarƙansa da ya maƙale a iya wuyarta ...ɗaukan ɗankwalin tayi tana juyawa tarasa taya za tayi ɗaurin ,can videon ɗauri ya faɗo mata a kai da sauri ta kunna wayan ta shiga sassakawa.
Mai sauƙin ta ɗauka ta ƙara kalla ,wato ɗaurin turban...das ta ɗaurashi
Haka tayi wani tekateka tana tafiya kina hango rabin cinyoyinta a waje,ga nonuwanta ta saman rigan abundai mashaallah
Wani wankan turare tayi wa kanta ,kafin t sakko falon.
Kiran wayarta ne ya ankarar da ita,a guje taje ta ɗauka.
"Anty ,sannu da ƙoƙari"
"Yawwa maryam ,kina menene? Ina julayb?"
"Nayi wankane yanzu haka ina falo"."kedawa ina mijin naki?"
"Ai ya fita bai dawo ba..."
"..
Shine ke kuma kike zaune ,anan kin barwa karuwan titi shi ko?"
"To ya zanyi aunty ?"
"Mtseww ki kira mijinki malama ,yadawo a ɗaura harka,banson jin ƙorafi bare wani raki,ki kanne kunya ki ladaftashi da daɗinki,ki mantar dashi duniyar da muke ciki,ki koya masa kewar jikinki dason kasancewa a koda yaushe dake...yanzune zaki fara kinajina"
"To aunty saidai kunya nikeji gashi duk kayan da kika kawo mun ba na gari wani atamfane mai damadama mai ruwan madara