Showing 30001 words to 31717 words out of 31717 words

Chapter 11 - JARABABBEN NAMIJI Part 3 Romantic Hausa Novels by Oum Afnan.txt

24 Sep 2025

59

daya sai ki kada kwai kisa dan onga kadan acikin kwan ki dora mai a wuta yayi zafi saiki dinga tsoma doyarki. Acikin ruwan kwai kina sawa a mai kina soyawa idan yayi ruwan kasa ma'ana brown kalar soyuwa sai a tsame

Ga wasu bayanai Wanda zasu taimaka mana a kitchen Allah yasa zamu amfana baki daya

***Idan stew dink ya kone Uwargida da amare ya kamata toh ki samo wani tukunyan sai ki kwashe sama saman stew din kisa a wani tukunyan sai kidan sa sugar yin hakan zai hanaji jin teste na konewa.

**Idan zakiyi an fani da tafarnuwa (garlic)a miya toh ki fara soya shi tare da albasa yin hakan zai hana shi wari a baki ko ya fita a nunfashi.kuma anfani da tafarnuwa a abinci yana da kyau sosai.dan ni kowane abinci inasa tafarnuwa

***Idan zakiyi anfani da su green beans kuma bakya son colour din ya changer toh sai kiyi boiling nasu da baking powder.

***Idan zaki dafa ganda ko kayan ciki kuma bakida pressure pot toh ki sa cokali aciki zaiyi saurin nuna.ko ki wanke da ruwan khal

*** Duk sanda zakiyi marinating na nama ko kifi kina sa lemun tsami aciki akwai sirri.

***Idan zakiyi stew ki fara taffasa kayan miyan kafin kiyi blending.

***Uwargida idan kina son kifinki yayi dadi toh ana gobe zakiyi anfani dashi ki soya ke kanki sai kinfi jin dadin ci.

***Idan kina son ki gane kwai mai kyau sai ki zuba su acikin ruwa zakiga masu kyau din suna kasan ruwan mara kyau kuma zasu tashi a saman ruwan.

***yanada kyau idan zakiyi masa bayan kinyi hadin sai kisa hannunki aciki ki juya shi hakan nasa shi ya tashi mai kyau.

***idan gishiri ya yawa miki a miya ki fere dankaki kasi aciki.

***Idan zaki yanka red pepper dinki ki shafa hannunki da man gyada yin hakan zai hanake jin zafin shi

***Idan zaki yanka albasa kuma kina tsoron zafinshi a ido to bayan kin bare bayan kisa a fridge zuwa minti biyar ko kina yanka albasan acikin ruwa hakan zai hana zafi a ido.

***anfani da cray fish a abinci yana da balain kyau

**idan zakiyi ajiyan madara bayan kinyi anfani dashi kuma kina gudun kar ya bace ko ya changer teste to kidan sa gishiri aciki.

Yanada kyau kina anfani da curry leave da scent leave a abinci musamman a pepper soup.

~YOGHURT~

*Ingrediants*
Madarar gari rabin kwano
Nono mara tsami small cup
Ruwa

*METHOD*
Dafarko zaki samu tukunyarki mai kyau kizuba ruwa kidora kan wuta su tafasa saiki barshi ya huce kadan idan sun huce saiki douko madara kirinqa barbadawa kina damawa harya danyi kauri (karki bari yayi gudaji)saiki dauko nonon mai kauri kuma mara tsami shima kirinqa zubawa kina motsawa idan kingama saiki rufe ki ajiye wuri mai dan dumi kibarshi kamar 4hr after 4hr saiki bude madarar zakiga tayi kauri saiki zuba sugar da flavour ki motsa ya motsu saiki zuzzuba acikin mini roba kisa a fridge yayi sanyi

 PIZZA 

Kayan Hadi

• Filawa

• Gishiri

• Yis

• Man zaitun

• Manshanun kanti (Cheese)

• Mayonnaise

• Kayan kamshi

• Tumatir da farar albasa da koren tattasai

• Tsokar\ kaza

Yadda ake yi:-

Da farko za a jika yis da ruwan dumi kamar tsawon minti 10, sai ki zuba gishiri da man zaitun. Sannan sai ki kara filawa a cikin wannan ruwan yis din ki kwaba har sai ya yi tauri. Idan ma kika ji shi ya yi ruwa ko lauashi sosai sai ki kara fulawa don yayi tauri. Daga nan sai ki rufe ki bar shi ya hau zuwa mintina 30. Idan ya hau (kumbura) sai ki sami farantin gashi ki juye filawar a ciki sannan ki sanya a cikin oben ki gasa ki bar shi tsawon mintuna biyar. Ana sai ki yanka tumatir da farar albasa da koren tattasai kanana. Sai ki koma wurin fulawarki ki duba idan ta gasu sai ki fito da ita. Sannan ki dauko kayan tumatir din da kika yanka sai ki zuzzuba akai da dan garin kayan kamshi ki barbada. Sai ki sami tsokar naman kazarki da kika yanka kanana tare ki zuzzuba akai. Sannan sai ki kawo mayonnaise ki yaryada akai. Sai ki zo ki rufe samansa da manshanun kanti (chease). Sanann ki mayar cikin abin gashin (oben) don ya kara gasuwa. Za ki ji yana kamshi sosai sai ki fito da shi daga ciki shi ke nan Pizza ta yi sai ci.

*FRIED CABBAGE*

ingredient
-Cabbage
-Dankali (5)
-karas (5)
-Nama (yadda kikeso)
-Kwai (7 or 8)
-Maggi
-Albasa
-Soy souce
-Mai

*METHOD*
-Dafa nama da maggi da albasa da 'yar citta yadda zaiyi d'and'ano, idan yadafu ki yanyankashi k'anana.

-Fera dankali da karas, dafasu sai ki soya ammah daban-daban, sai ki ajiyesu gefe.

-Yanka cabbage irin girman da kikeso ammah yakasance girma, d'an tafasashi, idan ya tafasa safkeshi ki tsane, yanka albasa a ciki.
Kawo sauran kayan da kika ajiye ki zuba a ciki.

-Zuba soy souce dan k'arin d'and'ano, maggi, curry da d'an gishiri.

-Zuba mai a kasko kamar cokali hud'u (tea spoon) kiyi ta juyawa har ya had'e, zaki ga k'wan ya had'e a jikinsu sai ki safke.
Zaki iya ci da d'an lemunki.

*CAKE 'DIN WAINAR KWAI DA DANKALI*

Ingredient
-Fulawa
-Kwai
-Dankalin Turawa
-Attaruhu
-Albasa
-Maggi
-Kifi
-Curry
-Gishiri

*METHOD*
-Fera, kidafa dankalinki ki yanyankashi gutsin gutsin.
Ki jajjaga attaruhu da albasa ki cakud'a cikin dankalin kisa maggi shima sai ki ajiye a gefe.

Ki fasa k'wai, ki soya manya-manya da fad'i kar abari yak'one, ki yanyanka ki zuba cikin dankalin nan.

-Ki k'waba fulawarki kamar zakiyi meat-pie already daman kin dafa kifin ki kin cire k'ayar tas kin marmasashi, sai ki zuba cikin k'wa'ba'b'biyar fulawar nan, kiyi irin shape d'in da kikeso, kisa a oven ki gasa ko kisoya a mai.

_OUM APHNAN NAMUKU SO FISABILILLAH,09065990265 PLZ ,DON ALLAH MASOYANA JARABABBEN NAMIJI,MAI LITTAFIN NAN DAGA FARKO YA TURO MUN IN HADA MAKU DOCUMENTS PLZZZZZZZZZ🤟🤟🤟🤟_

Maassalam , ina kewarku😭😭😭
09065990265

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku

This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT

This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login