Showing 183001 words to 185924 words out of 185924 words
Chapter 62 - NAMIJI ZUMA COMPLETE DOCUMENT by Sa'adatu bintu Abdullahi .txt
a gidan ya tadda Aeezad se huci yakeyi a falo yana kwallah, kowa ma kwallah yakeyi sbda da ynzu suna lahira . A ranar aka sallami lantana A Aiki aka bata kudi kimanin 1M aka kaita har kauyensu, sam nabeelsh bataso haka ba, taso zama da lantana Alhaji sunusi da Aeezad suka ki. Ranar de haka kowa ya kwana basuci komi ba se Alhini akeyi a gidan sunata godewa Allah, washe gari aka tara maaikatan gidan aka musu natsiha, kan su rike amana, su maida gidan tamkar nasu karsu yadda subar wani abu ya cuci duk halittar dake gidan, wad’danda ba a yadda dasu ba tini aka koresu aka kawo wasu daga company ba locals ba. After 1week komi ya fara natsawa Alhaji sunusi ya samu big hajiya da labarin yanasan ya Auri ummih, inta amince, in itama Ummihn ta amince. Farin cikin da big hajiya ta shiga baze misaltuba ta rangada kuda, aka shaidawa Kowa ma gidan nabeelah taji ddh sosai, ba kmr Aeezad yafi kowa Jin dadih. Aka nemi yardar ummih tayi shiru kunya ta rufeta, amma fuskarta ta bayyana amincewarta. Kowa yayi farin ciki a satin akaje Nemo aurenta A Niger 🇳🇪, dayake anji kudi tini kowa na danginta suka bayyana , aka daura Aure ba bata lokaci Alhaji sunusi, after 2days bayan sun dawo Nigeria Alhaji sunusi ya fara ciko Cikon yima ummih passport , domin su bar kasar zuwa India a duba lafiyarta sosai daga can su wuce honeymoon. Ummih ta rokesa ya bari se bayan anyi bikin Zaks da Dr salmah se su tafi. Domin ynzu haka bikin befi saura 2weeks ba.
Hajiya rafiah da yarta kam tini aka kaisu asibitin gwamnati tin randa Alhaji sunusi ya kawo su, aka samu suka farfado amma sede duk sunada kayaya a jiki, kwara na naeema a hannu ne, na hajiya mommy a kafafuwa ne Gashi ba hakori a baki, Gashi ba isashen kudin daze isa a dubasu sosai ga can gidanma ba abinci. Naeema tayi nadama, nadama mara amfani tayi kuka iya kuka. Tace da uwarta “Duk ke kk cuceni mommy, kika hanani na haihu a gidan Aeezad, kika hanani karatu me zurfi, kika hanani zaman Aurena, kika koyamin bin bokaye,,, wlhi nayi nadamar da kikazo a uwata …” ta fashe da kuka wanda takesa ran harta mutu kukan zatayi tayi. Hajiya mommy kam sede ta rufeta da zagi da tsinuwa, brain dinta ya tabu, likitoci sun tabbatar data samu tabun hankali kadan a cikin kwakwalwarta, wuni take ta kwana Tana zancen Alhaji sunusi. Naeema tayi kuka, kukan mara amfani. Ana haka Suka samu labarin Auren Alhaji sunusi da mahaifiyar nabeelah, Nan take hajiya mommy ta Kuma hauka tuburan ta fita aguje ta hau titi mota ta bigeta, Nan take ta rasa kaf kafafuwanta gashi me motan Daya bigeta ya gudu, seda akasa taimakon masallaci aka samu aka biya kudin aiki aka yankewa hajiya mommy kaf kafafuwanta. Khady tazo ta dubasa a tsaitsaye ta basu dubu hamsin. hajiya naja'atu taxo gaidasu a asibitin sbda ta samu Labarin komi ta Basu kudi dubu Dari biyu, ta tausaya ainun. Hajiya naja'atu tabar asibitin tana Alhinin rayuwa, wato de duk me aikata Alkhairi baya lasting dole akwai ranar kin dillanci ynzu tin a duniya suke ganin ishara, base an mutu ba tin a duniya Ake hisabi, Su Fir'Auna ma tin a duniya ubangiji ya nuna musu ishara, komi zakayi ka aikata Alkhairi karka sake ka zalinci Wani, ubangiji baya zalinci tabbas kuma baya barin me zalinci. Hajiya mommy bata warke ba aka sallamesu saboda Basu da kudi, haka suka dawo gidan nanma abincin daza suci ya same musu matsifa, kawai sede suka koma bara kasuwanni kasuwanni, hajiya mommy na kan kujerar kuragu na'eema ke turata suna bara, sede yanzu ba Uhm ba Em bata magana bakinta ko motsi beyi haukar nata yazo mata da rashin magana, Amma tuburan take, gashi bata iya cin komi se Tea takesha kadan, duk sun chnza kamanni se uban kasusuwa a jikinsu, Wanda yasansuma inya gansu baya ganesu, sunsha haduwa da Aeezad inyaxo wucewa ya Basu sadaka sede Sam baya ganesu Amma su suna ganesa, duk sadda na'eema ta gansa se tayi kuka ta ciza yatsa, haushin uwarta seya rufeta, duk ita taja mata , yanzu de basu ga tsuntsu basu ga tarko! Maza nata fitowa zasu auri naeema dasun samu labari su sesu gudu, yanzu ko kuda bayasan tabata, uwar kibarnan dukta zazzage ga wani mugun duhu tayi, nonuwanta sun kuma ragargajewa, abinde ba dadinji ba dadin gani.
Zaks kam sede yaji komi daga baya, yayi Alhinin Shima sosai , Kaf family ma sunyi Alhini har zuwa musu Allah kyauta akeyi, har ynzu sun kasa mance abinda ya faru, a kullum se big hajiya tayima hajiya mommy da na'eema Allah ya isa. Anyi bikin Dr salmah da Zaks , ta tare a sabon gidanta dake cikin garin kano akasha amarci ta kara kame Zaks sosai da kayan gyaran datasha, ynzu Kam yadena Neman matan. Baban Noor ma ubangiji ya shiryesa, saboda yaga ishara ga wani abokinsa mayen mata garin ciye ciye Gindi yaje ya ciyo gindin me HIV da ciwon hanta, at the ending sede mutuwa yayi bayan yasha jinya. , Amma sede ya kara Aure ya Samo wata bazawara ya Aura, Aunty hafsat ta damu a fari Amma seta daure, ta zage gun gyaran jiki, seya zamana ma hankalin mijin nata yafi karkata gareta ynzu tana gyara sosai bata wasa, kuka tana masa style's iri iri a sex akasin ada dase yadda ya juyata, bazawarar daya Auro daman bata haihuwa dan haka suka hada Kai suka rungume su Noor da Nasmah. Komi na ummih ya kammala suka shirya tsaf zasu bar kasar Kaf dangi aka hadu aka rakosu Airport a hanya suka hadu da na'eema da hajiya mommy se sukaji tausayi suka tsaya basu sadaka badan sun gane suba, seda suka gama Basu sadakar zasu juya Zuwa motocinsu se na'eema ta kalli Aeezad tace "Aeezad nice na'eema baka ganeni ba..." Seda kowa ya juyo aka zubo musu Ido se ynzu kowa ya ganesu. Duk seda suka tausaya musu suka kara Basu sadaka suka shiga mota sukayi wucewarsu kowa zuciyarsa ba ddh ganin isharar data saukarma Hajiya mommy da Na'eema. Big Hajiya kanta ta tausaya. naeema ta fashe da kuka, hajiya mommy ma ta fashe da kuka, a wannan karan har ita hajiya mommy tayi nadamar a zuciyarta dukda tana cikin hauka,. Karshen su hajiya mommy da na'eema a yawon bara suka kare, in suka fito tin safe se dare suke komawa gida, mu guji aikata sharri wlhi shi d'an aike ne. Alhaji rabi’u da tawagarsa ma a kurkuku suka kare, ga aiki ke tsanani. Ba’a sharri aga Alkhairi ai komi kayi shi ze dawo gareka haka tsarin yake ga ubangijin da baya bacci, in ana zalintarka kayi hkri wlhi da sannu ubangiji ze maka sakayya, kaide karka cuci kowa.
Ummih da Alhaji Sunusi de tini suka isa india aka duba lafiyarta already Daman ta kusa warkewa, abinka da kudi Nan aka daurata a kn magani ta warke a cikin 1month ya zamana Se abinda baza a rasa ba,. Suka bar kasar suka shiga zagayen kasashe suna barje amarcinsu, already de Alhaji Sunusi yasan ummih bazata haihu ba, zuciyarsa da hankalina na kan jokokinsa, duk abinda ya gani na yara seya siya musu kullum cikin video call suke dasu,. A lokaci kankani ummih ta murje tasamu Hutu da lafiyayyiyar bura, Maniyyi kawai ke ratsata Tako ina, ta kuma kyau daka ganta Hutu kawai zaka gani a jikinta.
A bangaren Aeezad Kam liyafa taci gaba, ya tattara iyalensa suka dawo garin Kano, ba jimawa ya samu Karin girma a Aikinsa, Tako Ina Arziki keta tinkarosu, nabeelah nata daurasa a hanya Yana taimako sosai. Itama nabeelah Arziki yaci uban nada, business dinta ya bunkasa sosai ta fara da hannun dama. A gaskiya ba abinda Aeezad zece da ubangiji se godiya, daze bawa mazan duniya shawara dayace su dinga Auran wad'anda suka girmesu a shegaru sunfi dadih Kuma sunfi iya tarairaya namiji. After 3yrs farin ciki ya kuma yalwata ga iyalan Tako Ina, Dr salmah ta haifa namiji a haihuwar farko shekarun yaran biyu, ynzu tanada jariri ciki. Har yanzu nabeelah ita shiru, ga yara sun girma sosai shekarunsu uku da wata hudu, Amma Kai kace Yan 6yrs ne, sunada wayau da girma, abinka da botter, kowa ya kallesu seya Kuma kallah, gashi komi iri Daya Ake musu kamarsu Daya, iyayensu kadai ke iya ganesu,. Da big hajiya suka dawo kanon, part daya aka bata, alhaji sunusi da ummih tini sun dawo suma, kanon Suka koma da rayuwarsu, saboda jikokinsa su yake gani yakejin dadih Rabin rayuwarsuma a can sukeyi. Hajiya maryam ma da iyalanta sun dawo kanon. zaks Daman tinda yayi aure kanon ya tare, Aunty hafsat ce kawai babu a garin kanon, itama kullum cikin zirya take, har yanzu de bata da ciki, Tin tanaso harta fawwalawa ubangiji gashi yaran duk sun girma. AEEEZAD kam jin shirun yayi yawa nabeelah ba ciki , ya fara tunanin kode planning takeyi ne, ya sameta ya tambayeta ta masa rantsuwa bata planning, ya yarda sbda ya yadda da ita sosai, sannan ta iya sarrafashi yadda ya kamata zamansu abun shaawah duk suna cikin farin ciki, sede zaman tare, bahaushe yace zomu zauna zomu saba, musamman rayuwar Aure dole wata rana suna sabawa Kuma su dawo su saita kansu, saboda akwai SO da kauna ne tsanani.
karfe Sha biyu na rana nabeelah na zaune a falo Tana kallon TC, Aeezad ya shigo falon nata, ita kadaice yara na school kasancewar yau monday, dagowa tayi ta kallesa 10: ya fita kuma ya dawo ynzu tasan abinda ya dawo dashi, kara kuresa da ido tayi da uniform din sojoji jikinsa, yayi bul-bul yayi kiba abun shaawah, itama nabeelah ta kara azabar kyau, dole duk d'ana miji inya kalleta hankalinsa ya tashi ta cika taf, Tako Ina tazama mace macenma wadda ta kama kasa, wato wadda ta isa da mijinta. Murmushi ya sakar mata, itama ta sakar masa murmushin. "Muradin Zuciyar AEEEZAD..." Aeezad ya fadi yayinda shaukin santa Ke fisgarsa, a kullum bata tsufa a garesa, santa a zuciyarsa tamkar Kainuwa ne dashen Allah. Nabeelah ta Kuma sakar masa murmushin tace "NAMIJIN ZUMA!" Aeezad yayi Yar dariya ya karaso ya zauna kujerar da take zaunen 2ctr ce, ya rungumota jikinsa. Yace "komi naki dana yarannan yayi ready my one and only jibi jirginmu ze tashii zuwa kasa me tsarki dagacan mu wuce honeymoon dinmu, inaga sena Kara kaimi gun luma Miki jela, sabod ni babys nakeso, so nake na dinga ganin yara Tako Ina sun zagayeni, kamar guda talatin nakeso ki haifamin..." nabeelsh ta zaro ido tace "Bazan iya ba a wace marar?'' Aeezad yace "Amarar da kike daukar burana..." ya fadi Yana shafar kaciyarsa dake Cikin wando. nabeelah takai masa dukan wasa tace"Baka da kunya..." AEEEZAD yace "Ta Yaya zanyi kunya mommy? bayan kin bani gindi naci naji dadih,..." Duk sukayi murmushi a tare,. Nabeelah tace "Ya maganar school dina! Ko semun dawo daga kasa me tsarki da honeymoon din…” Aeezad ya tabe baki yace "ai inmun tafi ba ynzu zamu dawo ba… gaskiya mommy banasan kiyi wata school, wadda kikayima ya isa, tinda ga business Nan kinayi Kuma Yana tafiya, ynzu fa kin fini kudi,Ako Wani gari kinada branches, so me kikeso a makaranta? Ki hakura pls Farin cikina tinda gashi kasuwanci ya amsheki, daga karamar plaza kika fara, Yanzu gashi kinada plazas Ako Wani gari dake Fadin nigeria, Yanzu kawai a Niger zan bude Miki wasu, se kisa a dinga duba Miki ki samu amintattu daga family, Aunty fatima ma zata kula Miki da komi, ko ba ita ba, Zansa a kula Miki da komi a family din mamana kawai ma haka za ayi, pls karki karamin mgnr ki koma school kin gama mkrntar a duniya sede ko ta koyar da iya Hawa kan bura innzaki bude ki dinga koyar da matan aure yadda kike Hawa burana kike jajjage..." Kunya ta rufe nabeelah Aeezad yayi Yar dariya yace "WainI kikejin kunya bayan na gama ganin komi, a duniya kin gama min komi mommy inde Aljannarki na kafata na Daga ki shiga kawai mommy, kin bani gindi kin Bani nono, kin haifamin yara, kin Basu tarbiya, Nima kin bani tarbiya, kina juremin, wlhi kin gama min komi Nima duk abinda na mallaka na rubuta na mallaka Miki kin gama min kece komi nawa mommy..." Ya karashe Yana rungumarta sosai jikinsa, Suka juma a rungume da juna a kullum inze ganta se yaji kmr be taba cinta ba, Sam bata tsufa, in wanima ze Gansu zesha shi ya girmeta ba ita ta girmesa ba, Tana kulawa da kanta sosai taki bari ta tsufa inside and outside. yace "Nifa dawowa nayi ki bani gindi naci..." Nabeelah tace "Ai Nasani...Amma kafin kacin inada Albishiri..." Aeezad yace "Ina jinki, bani Albishiri tukuicinki burana! Zan Miki gwatso sosai harse ta tabo Miki makogaro..." Nabeelah tayi murmushi tace "Dr salmah tamin test yau inada Cikin 1month..." Wani irin zabura Aeezad yayi ya mike tsaye, yana kallon Nabeelah yace "Da gaske kikeyi kinada ciki?" Nabeelah tace "Wallahi inada ciki 1month Dr salmah taja jinina tayimin test .." " Wayyoh ya Allah! Alhamdulillahi!" Ya fadi Yana sujjadar godiyar ga ubangiji ya jima yanawa ubangiji godiyar kana ya dago yana kwallah ya kalli mommy yace "Har abadan mommy dake zan rayu! Ina sanki San da ban tabawa wata halitta irinsa ba! Kin bani farin ciki! Kinsa na tsani kaf matan duniya, seke kawai nake nake gani a idanuwana! Ina sanki Dan Allah mommy!'' duk sanda ze gaya mata Yana Santa Dan Allah seta tuna da randa ya fara gaya mata kalmar soyayyar. Zamowa tayi kasa inda yake tsugunne, ta kamo hanneyensa Cikin nata itama Nan take ta fara kwallah tace "Ina sanka more NAMIJIN ZUMA! Zuwan ka rayuwata Alkhairine, ina sanka tamkar rainah!” Aeezad ya jawota jikinsa a kunne ya rad'a mata,. "Nagode babyna,,Allah ya miki albarka kinji farin cikina ,,, bari in zirara miki bura yau zakisha gwatso! Zan gaisa da baby’s Dina inji ya suke insha Allahu yara 4 zaki haifamin yanzu…” ya kama bakinta Cikin nasa Nan ya fara tsotso hannayensa na kan nono,,,Nan take Suka fad'a duniyar ma'aurata,Cikin Farin ciki da Annashuwa, Hadi da samarwa juna nutsuwa.
Alhamdulillahi! Finally! Nabeelah muna Miki fatan sauke cikinnan da kika dauka Lafiya, nabeelah and Aeezad Allah ya dawwamar daku a farin ciki, Ummih And Alhaji Sunusi Aunty hafsat and baban noor, DR Salmah AND zaks, Allah ya kara zaman lafiya. Allah yasa kada Aeezad ya zubda wannan cikin, big hajiya Allah ya kara lafiya, naeema and hajiya mommy dasu Alhaji rabi'u, kunga ishara,, Allah ya shirya me hali irin naku, duk Wanda yace tukunyar Wani bazata tafasa ba, tashi ko d'umi baza tayi ba. Alhamdulillahi ya Allah Ina mika godiyata gareka ya ubangijina Alhamdulillahi Nan na kawo karshen wannan littafin nawa me Suna Namijin Zuma,lefin dake ciki Ina fatan ubangiji ya yafemin Dani daku readers, Ina me Mika sakon godiyata gareku wad'anda Suka siya book dina da kudinsu, Ina rokon ubangiji ya kara muku rufin Asiri Dan Alfarmar Annabi SAW, masu Aure Allah ya barku da mazajenku cikin Aminci, yammata Ubangiji ya kawo miji na gari wa'anda zaasu rikeku hannu biyu biyu, Kuma kuci gaba da rike mutumcinku Dan Allah, karkuyi asarar budulcinku a ti-ti pls,. nagode da Soyayya, kura-kuran ciki Allah ya yafe mana, ladar dake ciki Allah ya hadamu Dani daku a ladar Reader's, wad'anda Suka rasu Allah ya jikansu ya musu Rahama! muda muke raye ubangiji ya kara mana lafiya, ya karemu daga cututtukan zamani, Allah yasa muyi kyakyawar karshe. Sanso Saboda Allah!.
*Sadaka ga masu fama da Ciwon sany= Ki samu tsintsiyar mata, tsintsiya hudu, ki samu furen zogale kmr gwangwani daya, ki samo dan kumasa (Gallnut) kamar guda hudu, a dakasa yayi laushi sosai, ki samu zobo kamar cikin hannunki daya, ki samo kimba kamar kwara biyar, ki samu kaninfari cikin cokalin cin abinci uku, a samu busashen zogale Rabin gwangwani daya, se habbatussauda ( black seed) cokali uku, Minannass Seeds, rabin gwangwani, a hadasu duka a tukunya, a zuba ruwa kmr 3litter adafa sosai ya dahu ya rage kmr 2litter, se adinga sha dasafe bayan an karya, Asha da rana, Asha da daddare, ade tabbatar anci abinci before Asha maganin sanyin, namiji baze iya sha ba, sbda akwai abubuwan dake gyara farjin mace, infection na kashe gaban mace, duk Wacce tayi hadinnan insha Allahu Zataji dadih, ze gyara miki martabarki, mara Aure ma zata iyayi, zaki samu duk Abubuwannan dana rubuta a islamic chemist ko gun masu saida maganin mata, ko gun masu saida kayan koli, amma kisani Maganin sanyi nasan juriya sbda ba ciwon da yakai sanyi naci. Allah yasa mu dace.*
Semun hade a next book dina me suna FIL'AZAL! Karkuyi missing wannan book din I promised you se yafi Namijin Zuma dadih,. Inda Wanda na batawa Rai daga fara book dina zuwa yanzu Ina fatan ku yafemin fans! Ngde da kaunah!. Masu karanta na sata da masu fiitarwa kuje Dan kanku, Akwai Allah.
Game bukatar sauran paids book dina 08101626484. semun hade a Karni na gaba! Kuci gaba da nunamin Soyayya ta hanyar siyan books dina
Karku manta muna saida magungunan sanyi dana Niimah dana mallaka, da maganin tsarin jiki daga shaidanu da sihiri, 08101626484.