Showing 177001 words to 180000 words out of 185924 words

Chapter 60 - NAMIJI ZUMA COMPLETE DOCUMENT by Sa'adatu bintu Abdullahi .txt

Aunty hafsat ta karaso inda suke bayan ta bawa Hajiya fatyma kujera ta zauna, tanata kallon nabeelah da Aeezad ko ba a gaya maka ba kasan maaurata ne, aran hajiya faty tace “masha Allah perfect match…” “Gayamin gaskiya de kanina, mommy bazata Azabtar dakai ba ba tare da lefi ba, gayamin Meka ma mommy?" Cewar Aunty hafsat. Aeezad ya kuma narai-narai da idanuwa yace "To ta gaya miki kome na Mata wlhi zan bata hakuri, Kuma bazan sake ba, duk abinda takeso zan mata, Wanda bataso zan dena wlhi nayi alqawari, Amma seta dinga azabtar Dani bazan jure ba gaskiya, Banda juriya a kanta wlhi kowa yasani!” ba karamin tausayi ya bawa Aunty hafsat ba, hatta hajiya Fatima ma seda ta tausaya masa, A ranta tace inama itace ubangiji ya bawa Wannan mijin da Babu irinsa a duniya Yanzu in za a tara mazan duniya da wuya a samu irinsa guda biyar, se anyi da gaske ma za'a samu masu irin qualities dinsa, abun shaawah, Kai dagani kasan san da yake mata baze misaltuba, idanuwansa sun kasa boye soyayyar da yake mata, ko a Ido ka kallesu kasan mijin marainiyya neshi. "Shikenan zan mata mgna blood, ka dinga bin komi a hnkli pls,…” Aeezad ya share kwallarsa hadi da mikewa tsaye nabeelah se kallansa takeyi shima yana kallanta yace “tayaya zanbi a hankali Aunty hafsat? Yaya takeso inyi da rayuwata dan Allah? Dan Allah nide ki gaya mata ta rufamin asiri dan Allah,…” ya karashe mgnrsa hadi da kamo hannun aunty hafsat Alamar ta taimaka masa gabaki daya duk a rikice yake. . yadda ya karashe mgnr ya kuma bawa Aunty hafsat tausayi, again ma daya kamo mata hannu se taji kmr ta masa kuka. Cikin muryar kwantar da hankali Tace “ka kwantar da hankalinka yau insha Allahu mommy zata rufa maka asiri…. Ka bamu guri se in tambayeta meka mata,karka damu blood Ka dinga kwantar da hankalinka a kan komi Dan Allah,,,zan bata hakuri sosai….” Aeezad yace toh harya juya ze fita se kuma ya juyo yace “dan Allah aunty hafsat ki gaya mata tazo part Dina pls, tinda tayi Arba’in ai yau semu kwana tare dan Allah…” aunty hafsat tace “Toh zatazo insha Allahu….” Yace toh a ransa yana mejin dadih da Adduah Allah yasa tazo gabaki daya hankalinsa tashe yake saboda bukatarta da yake ciki, ya fice falon yanayi yana juyowa yana kallanta harya fice a falon kmr maye. Yana fita daga Dakin Aunty hafsat tace "Mommy so kk ki kashemin d'an uwa kou?" Cikin raga tayi maganar. Nabeelah tayi shiru kawai tayi kasa da kanta. Aunty hafsat tayi murmushi tace "Yanzu de me blood ya Miki kike axabtar dashi?'' Nabeelah ta kumayin shiru batace komi ba. Aunty hafsat tace "shikenan Tinda bazaki gayamin ba,,Daman tsakanin miji da Mata Aise Allah, Amma de Dan Allah a sassauta masa, pls mommy....." murmushi kawai Nabeelah tayi. "Game gyaran jiki can na kawo miki daga gun me maganin matan Nan Saadatubintuabdullahi,, ta iya gyaran jiki sosai wlhi tinda na haifi Nasmah har zuwa yanzu ita kemin gyara, bakiji yadda baban Noor ke gigita ba intamin gyarannan..." Nabeelah ta jinjina Suka karaso gun hajiya fateey suka gaisa sosai, ta kira maid tace a kawo ma hajiya fatey abinci da drinks. Suna zaune suna Yar hira nabeelah tace "Ashe mgnin da kika kawomin duk na Saadatubintuabdullahi Aiko yanada kyau sosai itama ummah duk gunta ta siya naji suna waya, , Ai Yar kasarmu ce Cikin Agadez take itama, gaskiya inajin dadin magungunanta inasha a jikina nake Gane mgnin nada kyau..." Aunty hafsat tace "sosai ma kuwa mgninta nada kyau sosai su nake using…. Amma wai har yanzu de mommy baki bawa kanina komi ba kenan? ahh dole kanina yadinga gigita dole a dinga ganinsa a haukace, Wlhi kiji tsoron Allah mommy..." Nabeelah da hajiya fatey sukayi dariya kawai. Daman Hajiya fatey tazoma nabeelah da dahuwar Yan shillah na maganin mata, ta bawa nabeelah tacinye Nan take da romon. Suka shiga Wani daki ta fara mata gyaran jiki, gyaran jiki me suna gyaran jiki bawai na wasa ba, Ainifin gyaran jiki Wanda in aka maka na 2days yafi na 1week din da Wasu keyi. A rana Daya data fara mata gyaran seda ta chanza abinka da farar fata ta Kuma kyau kan kyau, gashi se kara tsumata akeyi da tsumin rubutu,. Tako Ina se kamshi kawai taKeyi. Suna cikin gyaran big hajiya da Ummih Suka dawo, Suka kawo mata wasu magungunan da Hajiya Maryam ta Basu su kawo mata, nabeelah taji dadih sosai, saboda gaskiya tanajin dadin magungunan matan da takesha, a jikinta ma tanajin tafi da, gashi an mata wankan jego me kyau an d'an gaggasata a hnkli danma CS ne a jikinta, Amma dukda haka an mata wanka ba lefi an gasata, Tasha magungunan sanyi SOSAI ji takeyi kmr ba ita ta haihu ba, ga gyara tanasha tako ina, se kara datse dantsi takeyi tanasha sosai, a jikinta ma tanajin martabarta ta karu, jinta take kyam, kuma ga niimah ta yawaita Gashi ta matse gam, ga shaawah tanaji sosai , daman inde niimah me kyau zatazo ai dole shaawah tazo. Se wuraren 10 na dare Su Aunty hafsat suka bar gidan nabeelah da ummih seda big hajiya se godiya suke mata suna karawa, ba kmr ma ummih. suna tafiya Alhaji sunusi yazo gidan tinda Naeema tazo gidan bezo ba se yau , badan tsoro ba sedan Abubuwa sun masa yawa, kasancewar akwai get tsakanin part din nabeelah da part din naeema shima gogan akwai get a part dinsa shiyasa ma naeema batasan zuwansa ba. Da manyan ledoji Alhaji sunusi ya shigo gidan Yama jikokinsa tsaraba, da mahaifiyarsa, Sam baya gajiya shiga goma da Ashirin seya shigo da leda,. Seda big hajiya ta masa fadan da tace zata masa na dawowar naeema hkri kawai ya bawa big hajiyar. Aeezad ya shigo yaga yadda nabeelah ta canza masa nan ya bita da ido baki bude har yawunsa seda ya dalala, ko kunya beji ba, da kyar ya iya gaida dadih gabaki daya hankalinsa na kan nabeelah ga wani kamshi na musamman yaji Tana fitarwa, itace ta haska falon, ga hasken Wuta dake dakin ga haskenta gabaki daya ita kadai yake gani a falon. “Dole ne ace da Farar Mace Alkyabbar mata…kan uba!” Aeezad ya fadi a ransa ko kyaf ya kasa kyafta idanuwansa a kan nabeelah. Se karfe sha biyu na dare Alhaji sunusi ya bar gidan har seda jikokinsa sukayi bacci jikinsa kana yaje da kansa ya kwantar sanan ya bar gidan, har waya ga siyoma ummih yau, big hajiya ta fahimci wani abu a tattare da Daddy, duk ba wanda ya fahimta se ita da Aunty hafsat, aunty hafsat ta fara fahimta, domin ita akwaita da fahimtar abubuwa sosai. Duk yadda Aeezad yaso nabeelah ta kwana part dinsa abu beyu ba, Gashi jarabarsa ta ninku haka ya kwana yana ziryar Shiga toilet sbda azabar shaawah dake damunsa, ji yake uwa yawa pillow gwatso se asubahi ya samu bacci har kwallah seda yayima shaawah yau. Washe gari me gyaran jiki tazo ta kuma gyara nabeelah sosai , ta kuma tsumuwa ga kamshi Tana fitarwa, yau hawwa’u tazo gidan nan ta wuni, se yamma ta bar gidan. , aiko Aeezad wuni yayi yana ziryar part din, yaga anatama nabeelah gyaran jiki amma still be hakura da ziryar ba. Yau kam bayaji ze jure, dan haka ya samu Ummih adakinta yayi sallahma ta masa iso yashigo, ya tsugunna ya sosa keya ya gaidata ummih ta amsa cikin dattako Aeezad yayi Jim yace “Ummih daman a kan nabeelah ne, gabaki daya taki zuwa part Dina mu kwana bayan naga ai tayi arba’in, inma baza tazo ba ni se inzo nan mu kwana kawai, da ace ba tare suke kwana da big hajiya ba ai dana kwana dakinta kawai…” ummih tayi shiru ta rasama ke zataje, tade fahimci me yake nufi, ai a ganinta ma yaran yayi hkri ade yadda yakeda rawar Kai. “Toh shikenan yau zatazo insha Allahu inde itace da girki kou ?” Aeezad yayi hanzarin amshewa da “A, ummih dan Allah ki temaka kice mata tazo ummih wlhi ni kadai nasan ya nakeji a rayuwarnan..” ummih seta bisa da ido a zuciyarta Tana ke kara tabbatar da rashin kunyar yaran, amma kuma a zahiri Tana tunanin ba rashin kunya bane tinda de matarsa ce ta sunnah. “Insha Allah zatazo karka damu..Allah de ya muku Albarka ku diga Allah ya raya zuriaah..” Aeezad ya amshe da Amin yayima ummih godiya kana ya mike ya fice a dakin direct part dinsa ya nufa yana murna, a ransa yanata tunanin shifa baze iya hada mommy dako wacce mace ba, yana tunaninma sakinta zeyi sbda Harga Allah baze iya Adalci tsakanin wata mace da mommy ba, ynzu duk abinda ze bata mata rai baya sanshi, shiyasa Esther taso dawowa rayuwarsa a kwanakinnan Amma yaki kawai ya bata manyan kudade yace inta samu miji tayi aure, daman tanada sauri jiyannan Aka daura musu Aure dashi Auren church, amma har yanzu Aeezad na ranta ya riga ya ginata da burarsa ta gino, batajin Zataji dadin mijinta har Abadan ta riga ta saba da zabgegiyar Abar Aeezad sannan ta sosa kmr ranta, tanajin dadinsa sbda tabbas yanada dadih Amma ya Riga ya mata Nisan da har Abadan bata isa ta kamosa ba ynzu Aeezad yafi karfinta, domin ta samu labarin Aure yayi, Sam batayi tsammanin zasuyi rabuwa ta har abadan ba ita da Aeezad.
Ummih da kanta ta taso keyar nabeelah part din Aeezad , ta RIKO yaranta dasukayi bacci da inna ade ta kawo mata madararsu, Aeezad na falo ya ganta kmr daga sama, kamshi ta ya cika kaf part dinsa. jiki na rawa ya amshi yaran duka a hannunta daman an tanadar musu gadonsu a part dinsa yaje ya kwantar da mutum biyu kana ya dawo ya amshi dayar yaje ya kwantar, dawowar dazeyi yaga nabeelsh ta cire hijjabin jikinta, yayinda Wata Arbiyar rigarta ta bacci dake jikinta ta bayyana kalar Green ba karamin Kyau yar rigar ta mata ba wadda ke bayyana surar jikinta, nan hankalinsa ya kuma Gashi ganin irin uban kyaun da skin dinta ya kumayi, jikinsa na rawa ya rungumeta, be bata lokaci ba ya fara wasanni da ita, a yadda taga jikinsa na rawa ta tabbatar daya azabtu har kwallah yakeyi da duka idanuwansa, ita kanta hankalinta seda ya gama tashi daman a tashe yake. A nan falon de ta saki jiki sosai ta farantama mijinta amma tanayi Tana tsoro dukda made CS din jikinta ya warke, ita sam bata da kan jiki. A nan de suka Raya sunnah ta zage ta farantawa mijinta rai, ya dinga kurma mata ihu fin Ada, ga wani uban nishi da yake mata yana zungurar gindi, a rikice yake, be tabajin dadinta kmr yau ba ihu kam seda ta rufe masa baki itama taji dadih sosai, se facal facal kakeji gashi niimah dinta tafi tada, sunyi enjoyed juna sosai, sannan ta kara juriya Sam bata gajiya Danma tana tsoron CS din jikinta gani takeyi kamar in abubuwa yayi yawa ze iya Ballewa. Haka de Aeezad ya kwana yana abu daya godiya kuwa ya mata yafi a kirga,. Danma Allah yasa in yaranta sukasha Nono suka koshi bakoda yaushe suke farkawa a bacci ba sannan suna Mura an basu maganin Mura yau, shiyasa ba Wacce ta farka se Asubahi. Da kyar Aeezad ya barta tayi wankan tsarki ta dauki yaranta ta basu Nono, ya hada kata tea Tasha sbda jikinta har rawa yake , ya Riga ya gama kwakule komi gabaki daya jikinta ciwo yakeyi amma fa ita knta be ginsheta ba Balleshi, amma sede Tana tsoron CS dinta, danm ta warke sosai gaskiya,. Bayan sunyi sallah duk yadda yaso ya koma nabeelah taki sbda itade tsoro takeji A kan CS din jikinta. Da sassafe ya mata kyautar sabuwar mota nabeelah ta masa godiya sosai , a nan ta tura masa bukatar ci gaba da zuwanta makaranta. Ba bata lokaci ya abinci sbda martabarta da kimarta sun karu a cikin idanuwansa fiye da tunanin me tunani, ya kuma santa, ya kara kaunarta zuciyata nasan me kyautata mata, se kyaututtuka yake mata, sannan yace ze bude mata babban business daza a dinga mata duk sati a dinga kawo mata kudinta, ya tambayeta ita me takeda shaawar yin business dinsa, sbda shide ba barinta zeyi tayi aiki ba koda tayi karatu, amma ya amince tayi kasuwanci inhar be sabawa musulunci ba. Nan de yace ze bude mata manyan shagunan saida turarukan wuta, dana saida Atamfofi ETC kayan de da mace keda bukata. A ranar ya fara kici kicin yadda za ayi ya bude mata ko shaguna uku ne daya shagon perfumes, na turawa dasu humra dade sauransu, daya kuma shagon atamfofi da jallabiyoyi, se daya kuma shagon Saida kayan kitchen. A sati daya ya mata wannan Abubuwan daman yanada plaza a kasa, ya mallaka mata ita halal malak aka fara zuba mata kaya, harda shagon saloon da shagon hoto ana bubbude mata a plaza din, kuma Aka zuba mata kayayyaki, sannan Aka bazama Tallar MMM Plaza din a duk gidajen talabijin da Duk wani series’s da Ake kallah na hausa dana Nigerians film, a cikin wata daya Plaza din Ta MMM ta shahara, anyi amfani da MMM sunayen yaran nabeelah, nanfa jamaah suka shiga cincirondon zuwa, akasa mata yara masu amana, A plaza din har shagon kayan furnitures na waje ya bude mata, ga shagon kayan yara gana manya duka, abun de se wanda yagani, ana ta saukema gurin Alqur’ani kafin bude gurin da zuwa ynzu an sauke Alqur’ani yafi a kirga. Duk wannan Abubuwan naeema da mahaifiyarta sunada labarin komi, sunyi bakin ciki mara yankewa, Gashi naeema taga yaran ynzu kusan sau uku a part din Aeezad, sbda ko ita keda girki se yasa a kawo masa yaransa yayita musu wasa har suyi bacci ya kwashesu ya kaisu part din nabeelah, ita kuma inde har girki ya koma gurin naeema to seta dinga daddaurewa sbda azabar kishi dake dawainiya da ita. Se ya rasa Ina zesa rayuwarsa, gabaki daya seta rikita masa nutsuwarsa,. Duk yadda naeema taso ya kusanceta abu yaci tura, duk yan dabaru tayi amma Abu yaki yuwwa. Bacin ciki da damuwa dukya ramar dasu, Gashi dasunji labarin bokaye se sunje gurin, gabaki daya tattalin Arziki hajiya mommy ya karye Akan zuwa gun bokaye kuma ba saah, rayuwa ta musu wahala, Gashi Alhaji sunusi na ta rasa kansa , ynzu ko kudi ta tambayesa baya bata saboda ya fahimci duk abubuwan dasuke kullawa , wata rana yazo shigowa falonta yaji sunata kulle kulle ita da naeema da hajiya naja’atu, hajiya mommy tace itade so takeyi a kashe yaran da nabeelah ta haifa, naeema ma tace ehh gaskiya sbda ta tsani yaran. Itama hajiya mommy ynzu da kiyayyar yaran take kwana take tashi sbda harga Allah ta fahimci yaran hardasu ke dauke hankalin Aeezad a kan naeema. Hajiya naja’atu tace “Aah gaskiya bazeyu a kashe yaran ba,,,” ita ta dakatar dasu akn mgnr kashe yaran, amma Ada sunzo a bawa naeema guba ta sawa yaran in Girkinta ya shigo, harsun Siyo gumbar ma ke kmr power wadda da an ko taba yaran da ita ne zasu mutu. Alhaji sunusi ya tsorata da Hali irin na Hajiya saude, San beyi tsammanin rashin imaninta ya wuce tunaninsa ba se yau, yanaji su sunata fadar irin asirin dasukasa a masa shida Aeezad amma yayi shiru ya nuna musu kmr beji ba. Sede ya Kira Aeezad a waya yace yadena zuwa da yaransa part dinsa inde ranar girkin naeema ne. Aeezad yace toh ba tare daya tambayi dalili ba yasan de tinda mahaifinsa ya hanasa to tabbas akwai dalili me karfi kuma ya fisa kusanci dasu naeema da Hajita mommy, Shifa kiris yake jira ya saki naeema gabaki daya mashi takura masa takeyi. Ana haka akasa ranar Auren Dr salmah da Zaks tini Zaks ya aminta da Dr yanzu, sbda kaf matan da yakebi a wawuke ya samesu, amma dr salma shiya fara farkata, Gashi Ubangiji ya kamasa ram ya jarabcesa da soyayyar Dr salmah ba tare da yayi Aune ba, kamun Allsh yafi na mutum, ba boka ba malam karfin Adduah ne yasa ubangiji ya dubi Dr salmah ya dawo mata da hankali Zaks kanta, (Dogaro ga ubangiji ya wadacemu komi, wallahi mu saki kowa mu Kama Ubangiji shine kan-kat, inka roki abu kaga be maka ba, ka kwantar da hankalinka insha Allahu ya tanadar maka mafi Alkhairi a gareka, mu guji hada ubangiji da wani wlhi dazamu kad’aita Ubangiji shikeyi kuma shike hanawa damun Rabauta duniya da lahira. Yammata Karki sake wani dan bura uba ya rudeku ya farke miki budulci ya cuceki, wallahi duk San da kikema namiji kikaji yana kawowa kasanki hari ki watsar da d’an bura uba wlhi ba kaunarki yake ba, idan ko kika bari ya sanki wlhi zeyi wahala ya Aureki, bance babu masu Auren ba akwai amma se a tara kaf mazan duniya da wuya a samu mutum goma wad’anda zasu lalataki su Aureki suna se ubangiji ya kamasu ram zasu Aureki,,Bari in fito muku a mutum wallahi saboda namiji yaci gindinki ake Aure, to kin Riga kin basa yaci ya ratsa lungu da sako dan Allah yar uwa kiyi tunani tayaya zakuyi Auren martaba? Ai baze yuba, Karki sake ki zama yar bariki domin da namiji ya fasa miki budulci ya gama dake wallahi, kaf ya barki a empty’s, shima kuma ya jira nasa lokacin , alfarmar Annabi SAW kaima se an lalata yaranka, sannan insha Allahu Kaima bazaka Auri saliha ba insha Allahu sede ka auri wanda wani ya gama wawikewa kilama dukta gama zubar da yaran a waje, a samu a haifo maka yara mata guda uku suma duk a samu wani ya wawukesu, kaga ga azabar duniya kana amsa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login