Showing 9001 words to 9429 words out of 9429 words

Chapter 4 - JEJI GIRL Part 1 by Autar Alheri.txt

13 Dec 2024

976

cikin wannan artabon wasu manyan damusu suka fito sabida jiyo k'ugin Yar uwarsu d'aya damisa d'aya macen zakayya ce nufowurinsu sukayi cikin fishi da mugun nufi suka shek'o kansu...dukkansu sun sadak'at domin sunsan tabbas bazasu iya da damisa har ukkuba.


Akuma Dede wannan lokacine wannan budurwar ta,iso wirin itama cikin azababben gudun..Ganin abunda keshirin faruwane yasata bud'e Baki dak'arfin gaske tana fad'ar ammeeeee ammeee ammeee ammeee fad'a takeyi Bata fasaba...Hakan yasa sukatsaya cakk bawanda tak'ara motsawa acikinsu..Kuma tsayawarda sukayi yabawa Hafees damar sukar wannan damisar dasuke fad'a da,ita wuka abayanta..Dede isowar wannan budurwar damisar nafad'uwa k'asa budurwar tatarota tana girgizata tana fad'ar ammeee ammee...itako tana bud'e Ido tana kallanta


Sauran Kuma duka baya sukaja suna kallan wannan budurwar...d'agowa tayi da idanuwanta dasuka canja kala kaitsaye daga Farida blue suka Koma ja da blue abunda yayi bala,in razana Hafees datake harara da sauran Jami,an kenan dumin suntabbata wannan aljanace shikenan kwanansu yakere..shiko IRFAAN ko ajikinshi dominshi Sam beji cewa aljana bace Kuma baya tinanin mutince sabida Hakan shine ajiyeta akowanne gefeba..bayan tagama k'are musu kallo dukkansu Idonta nacikada k'wallah dominfa tanada zuciya sosai da fad'a sedai dan Babu bakin yine yasa takebinshida harara taji bala,in zafin sukarmata ammee dayayi.


Salken gefen k'ugunta d'aya tacire tana d'aurewa damisar inda yasoketa tareda shafa mata Wani abun data d'auko daga jikinta Wanda bansan kominene ba seda tagama shafa mata tsab kana tabawa abokinta saura..Tate makawa ammeeta tamik'e tsaye cikin iyawar uban giji da buwayarsa... k'arasawa tayi kusan wannan dasuka fito daga baya tana musu Wani abun tana shafa kansu kamar zancen kurame...aiko tana gamawa tad'aga sukazo tareda Saka wannan meraunin tsakiyarsu suka nufi hanyar komawa inda sukafito da,ita...abunda yabawasu IRFAAN matsanancin mmki kenan domin kamar sunajin maganar yarinyar kokuma suce aljanar...itako d'agowarda zatayi kawai setaga wannan kumurcin ya lauye IRFAAN dukkanin jikinshi Yana bud'ar Baki alamar saranshi zeyi...shiko yak'ame wuri d'aya komotsi batayiba balle kayi tinanin yatsorata..Amma abad'ini zuciyarshi kamar tafasa k'irjinshi tafito yakeji sabida fargaba dakiyace kawai irinta jaruman sojoji.


Cikin Jin haushi tace abeeee tareda girgiza kanta sabida Taga yajiyo kanshi Yana kallanta..aiko randa yaga abunda tayi sekawai yasulale yabar wurin...ajiyar zuciya IRFAAN yashiga saukewa shida sauran Yan uwanshi...itako kallan gefen cikinshi tayi Taga yadda duk yaraunata gajini se zuba yakeyi dakuma kafarshi da gefen fuskarshi...fuska tamarairaice irinna tausayinnan kana tad'auko Wani abun zata goge mishi...cikin sauri yaja baya Yana Dalla mata wata muguwar harara kana yad'auki kayanshi yashiga tafiya.


Tab'e bakinta tayi itama irin kaikasanin d'innan kana tad'auki kayanta itada Dan birinta suka k'ara gaba...d'aya daga cikin sojojijnne yacewa Hafees wlh yallabai ba aljana bace mutince Kuma inaga duka dabbonin Nan sunajin maganarta mizehana mubita

2
3
4

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login