Showing 1 words to 3000 words out of 32587 words

Chapter 1 - FARASHIN SO Book Complete by kanwar soja .pdf

20 May 2025

896

‍❤️‍‍�FARASHIN SO�‍❤️‍‍


Mallakin 'kanwar soja ✍️���

Loveble, romantic, caring, heartbroken short story..




Marubuchiyyar

➖ MIJIN MAGE.
➖ DUHU CIKIN HASKE.
➖ RUHI BIYU.


now
‍❤️‍‍�FARASHIN SO�‍❤️‍‍



Na sadaukar da wanan littafin wa karan kaina , kasancewar sa yazo ina murnar zagayowar
ranar haihuwa ta happy birthday to my self..


Wanan labarin 'ki'kirarrin labari ne banyi don chin mutunchin wata ba, duk waccce labarin
yazo dai dai da nata tayi ha'kuri haka tsarin yazo ,




***HIKIMATA ABIN ALFAHARI NA****
Marubuchiyya tana da damar hallitar mutum ta kashe shi ta raya shi tunda 'ki'kirarrin labari
ne, ta had'a masoya ta wargaza soyayya tsakanin masoya ...

Itta baiwa daga Allah ce, ubangiji ke bada itta ga wanda yaso, duk wanda aka bawa itta sai
ya sarraffata yanda yakiso, wani ta jawo masa arziki wane kuma ta janyo masa d'aukaka da
masoya masu girma da darajar......

'KANWAR SOJA ✍️��

ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma
nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*













مسب الله نمحرلا *ميحرلا
ىلصو* الله لع يبنلا *ميرکلا


Page one 1️⃣

Alhaji Muktar da Alhaji D'ahiru, i'yan uwan juna ne wanda suka taso cikin nuna 'kauna da
kullawa gida junan su har takaiga ma'kiyansu basa iya tinkarar su da munafurchi suna
bussiness na abu d'aya fittar da kayan da kayan masarufi daga wanan 'kasar zuwa wata 'kasa
soyayyar a tsakanin su yaye tasiri sosai badon komai ba sai don 'kauna da soyayya da adu'ah
da mahaifiyar su Hajiya Balkisu taki musu , kasancewar ta macce Kamila mummina macce mai
tawakali da kawaici, sai dai akaiw masifa da yawan surutu hakan yasa ta tsaya tsayin daka
akan yara. ta har ta kaita sun girma..

Sha'kuwar Alhaji Muktar da Alhaji D'ahiru bai tsaya anan ba har sai da suka samu kyakkyawar
i'yan mata guda biyu daga jahar Adamawa a chan 'karamar hukkunar yola ta arewa Hajiya
Amina itta ce babbar aminiya. agurin Hajiya Zahrah hakan yasa Alhaji Muktar ya nema auren
Hajiya Amina ,shima Alhaji D'ahiru tunda yaye arba da kyakkyawar bafullatana bugun Yola yace
baza'a bar shi a baya ba don haka ya samu dama a zuchiyar Hajiya Zahrah cikin ikon Allah
sukaye auren soyayya da 'kauna zaman lafiya suke wanzarwa a tsakanin su..



Kuma suna girma ma surkar su dai dai 'korgodo basu da matsalar rayuwa a sannu a hankali
dukiyar su ke h'abbaka lokachin guda suka samu juna biyu a in da suka haifu yara maza Hajiya
Amina ta haifi santalilin saurayi mai kama da mahaifin sa sak nan aka mai suna da
MUHAMMAD suna kiran sa da AHMAD a inda Hajiya Zahrah ta haife namiji ittama suka mai
suna da MUHAMMAD NASIR haka suka chigaba da rayuwa cikin aminci ba wacce ta kuma
haihuwa a cikin su har tsawon shikkara biyar Hajiya Amina ta kuma samu wani cikin a inda ta
haifi yaro namiji suka samai IBRAHIM suna kiran sa da Khalil








(Inna ) haka Ahmad da Nazir suki kiran kakkan su Balkisu, bata taɓa kai musu 'korafi akan
matan su ba don haihuwa don ta san haihuwa nufin Allah ne don haka hankali kwance suki
rayuwar su , bayan shikkaru goma da haihuwar su Ahmad watarana Hajiya Zahrah ta tashi da
ciwo mai tsananin gaske koda sukaye asibiti aka tabbatar musu da cewa tana d'auke da junna
biyu farinciki sosai sukiye a gidan da murna don zasu samu 'karuwa, sanan ta samu kulla ta
musamman a tsakanin su adu'ar Ahmad guda d'aya ya samu 'kanwa macce bashi kadai ba
harda ma ma NASIR DA KHALIL ,, ai kuwa hakan ta kasance Hajiya Zahrah ta haifi santaliliyar
yarinya wacce ta dauki kyaun mahaifiyar ta da na mahaifinta sosai hakan yasa ake cewa tana
kama da d'an uwan ta Ahmad domin yafe d'auko kamar babban sa ranar suna akaye shagali
sosai da sosai dangi sun chikka ma'kil i'yan uwa sun baza soyayya su da 'kauna anan INNA ta
dirri da ado domin yarinya ta samu sunan ta BALKISU MAI GADON ZINNARI suna kiranta da
AFIYYA




Masha Allah jarumman littafin mu sun bayyana muna lalle marhaban da zuwan ke duniya
balkisu mai gadon zinnari...

Just is beginning labarin bashi da tsawo gaskiya,


Banyi al'kawarin posting kullum ba.


Please share and comment Fisabilillahi ��❤️❤️❤️❤️
_
Al'kalamin ƙanwar soja ✍️���






















�FARASHIN SO�


Mallakin 'kanwar soja ✍️�

Loveble, romantic, caring, heartbroken short story..




Marubuchiyyar

➖ MIJIN MAGE.
➖ DUHU CIKIN HASKE.
➖ RUHI BIYU.


now
‍❤️‍‍�FARASHIN SO�‍❤️‍‍



Na sadaukar da wanan littafin wa karan kaina , kasancewar sa yazo ina murnar zagayowar
ranar haihuwa ta happy birthday to my self..


***HIKIMATA ABIN ALFAHARI NA****
Marubuchiyya tana da damar hallitar mutum ta kashe shi ta raya shi tunda 'ki'kirarrin labari
ne, ta had'a masoya ta wargaza soyayya tsakanin masoya ...

Itta baiwa daga Allah ce, ubangiji ke bada itta ga wanda yaso, duk wanda aka bawa itta sai
ya sarraffata yanda yakiso, wani ta jawo masa arziki wane kuma ta janyo masa d'aukaka da
masoya masu girma da darajar......

'KANWAR SOJA ✍️�
08101235739






ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma
nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*




مسب الله نمحرلا *ميحرلا

ىلصو* الله لع يبنلا *ميرکلا


Page one 2️⃣


*******AFTER TEN YEAR'S ********


_Da gudu ta fitoo daga wane 'kofa ko fullstop babo ta afka wani 'kofar bayan tasha gudu a cikin
falour da aka 'kawatashi da kayan alatun duniya tura door taye wow shine abin da na furta
domin kuwa wani falour ne still da aka mai kwaliyyar har yana son yace yafe na farkon kyau kai
tsaye ta haura step ko gajiyan bata jiba ,


" Ke bakidajiyar inace sai gudu kike cikin gida kamar wata 'bera " wawan birki taja jin muryar
abinda taki so a cikin rayuwarta to anmman zagina ma yakiye " AFIYYA " ba magana naki miki
ba " juyuwa taye nan kitson kanta da a kawa calarbar mai bit ya watso da sauti na musamman
zum'biro baki taye da gwala-gwalai idon ta da yafara cikko da ruwa hannu tasa ta kauda gashin
ta da ya rufe fuskar masha Allah AFIYYA kinan kyakkyawar yarinya mai wayo da magana
ba'abunda tabar Inna dashi indai akan surutu ne da masifa sai kuma tsokana da aka haifeta
dashi shugwaba kam tun tana ciki daman ake koya mata don haka da abun ta tazo " na'am
yaya Ahmad daman zanji gun Daddy ne " tsaki yaja Allah ya shiryiki shine kike gudu kamar an
biyoki baki tsoron ki fad'i kiye kuka ko " zo nan nema Daddy naki jira nan da 30 minute zai
sauko" ganin ya saki fuska ba kamar farko ba , ta iso gaban sa ta haye kan 'kafarsa tana wasa
da sajin fuskar sa tace " ummmm ai Yayya Ahmad ne ko na fad'i bazan yi kuka ba " humm
murmurshi yaye "to naji idan ba zakiye kuka ba dariya zakiye nidai in na ganki sannu basance
ba just kawai dariya zanmiki " zum'biro baki tayi ba'abunda zai sani kuka a rayuwar ta sai abu
d'aya sai kuma taye shiru tana kallon sa jan bit nin yaye har yamata zafi "to daina kallo na kar ki
chinyi ne me zai saki kuka yunwa ko dariya taye har kumatunta na lotsawa nan na hangale ina
ganin irrin kammani da takiye da da"an uwan nan nata ta tsagaita tace "idan kace baka sona ko
zanyi kuka ko abinchi bazanji ba kuma bazanji school ba, kuma kuma " nan idon ta yadda
hawaye , baki ya bud'i jin shirmin 'kanwar tashi "noooooo AFIYYA kwantar da hankali ke ai duk
muna sonki kuma nima ina sonki kinji " dariya ta kuma yi Daddy yace "kinzo nan sai surutu kuki
damina dashi ko!?



Da gudu tabar 'kafar sa taye jikin Daddy ta rungumi shi tsaff nan ya d'agata sama ya
sumbachita itta ma ta mishi Mommy ce ta taho chikin 'kamshi " my daughter " ganin Mommy ta
gudu gunta ta gaida ta nan Inna ta fitto fess da itta tamkar ba tsohuwa mai jikoki ba duk
gaisuwa sukaye mata , suka hau dining suna chin abinchi AFIYYA ma zagewa taye sai chin

paper chicken soup da arish sai indomie da ba ma wanda yasa yanayi itta kam dukka take chi
,tamkar fa bata ye breakfast agun Umma Zahra ba,



Naman bakinta ta had'iyi gaba-daya ya 'bacce da miya bakin "Daddy inason Yaya Ahmad
shima yace yana sona idan na girma sai muyi aure ko , " subhanallahi Daddy ne abinchin ya
tukari ma'koshinsa yafara tari, inda Mommy take gwalalo da idon ta ,dai dai lokacin da Ahmad
ya zubar da tea a kan table dake gabanshi har ya lallata saman rigar sa, Khalil ne ya sandare
shi da yanzu yaki fitowa yace karo da shirmin 'kanwar nasu, itta kam ko kallon su ma bataye ba
ta chigaba da yagar kazar ta,


Inna ce tace to tukura ai indai hakane baki da miji da yawuce wanda kikiso kwantar da
hankalin ke kinji ko.



Jin shiru yaye yawa ne ta d'ago kanta ,nan Daddy yasha ruwa ya mi'ki "to Mommy yara na tafe
daughter ke kulla da kanki ko", yanayin sa taga ya chanza anmman a banza tace Daddy ka
sayomin new teddy nayi sabon baby nima , " to daughter Ahmad kuwa hararra ya buga mata
har taji ta 'koshi da abinchin nata ya tafe ko sallamar Mommy babo.



Khalil ne yaye dariya ya iso ya zauna yace "ohhhhh wai AFIYYA kinsan ma me kikace
kuwa wallahi baruwana" , da ido Mommy tagansa yaja baki yaye shiru ya chi abinchin sa itta ma
ta kammala yasa tace " yaya Khalil kai ne zaka n sayomin icecreem idan aka min aure ko"
dariya ta sha'ke Mommy ta kasa dannewa dinka kar taye a gaban Ahmad da Daddy ne ko
AFIYYA taji wane irrin ko ta raina ta don AFIYYA akaiw ta da sake zance ni commer or
fullstop......




Watsiwa akan dining nin sukaye Inna ce taja AFIYYA zuwa d'akin ta sukaye ta hira harr
azahar taye sanan ta fitto ta shiga wata 'kofar sai gata a wani falour nan ta hango Umma zaune
tana karatu akan sallaya , tsayawa taga i'yar nata tace " yaukam kin dame su inna da surutu ko
, "kai Mommy ne inada surutu ne " a a baki dashi zo kije kice wa Altine tamiki wanka kiye sallah
kice abinchii maza kije karatu kafin malamin ke ya iso, tura baki taye nifa Umma na girma ya
zakice amin wanka i am ten year's old fa". tana magana tana wak'e baki, kamar gonar auduga,,
ta chigaba da cewa "kuma ma ai na kusa amin aure ma na huta , baki Umma ta bud'i kai wanan

yarinyar dubiki wa zai aure ki da wanan rawar kai naki da surutu, " Umma yaya Ahmad shine
mijina mana ne shi kawai zan aura kuma shi naki so banson kowa ," pillow ta d'auka ta buga
mata ta haura tana dariya abinta,,,,, kamar ba itta ba,,,, murmurshi tayi " yaro yaro ne dai
AFIYYA dai yarintar ke daban da na sauran ban san me zai yafaru da 'kadarrar soyayyar kiba
anmman tun kina 'karamar ke yarinya wai kinsan me so wai kullum dai Ahmad shi naki so Allah
ya kyauta , ta chigaba da karatun ta.




Al'kalamin ƙanwar sojah-----------ce ✍️✍️�����������


more comment more posting




























�FARASHIN SO�

Mallakin 'kanwar soja ✍️�

Loveble, romantic, heartbroken short story..




Marubuchiyyar

➖ MIJIN MAGE.
➖ DUHU CIKIN HASKE.
➖ RUHI BIYU.
wattsppt number:08101235739

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login