[10/23, 4:43 PM] 💍🍬🛍Salma🛍🍬💍: 🌼🌼🌼YAR INDIA 🌼🌼🌼 NA ASEEYAH BASHEER 🌼1⃣ to 5⃣🌼 🌼🌼🌼🌼🌼 Filin jirgin aminu kano tankil da manyan motoci namasu hannu da shuni,,,,,,, Motocine babu karama gurin sae kyalli yake,,,,, kowa dokin ganin dansa yake, ,,,,,, Duk wannan taron mutun biyu ne ake tarbonsu,,,,, Wadanda bazasu iya shiga jirgi tareda jama'a ba Dan minister ...... Se yar prop Karfe 5:00pm jirgin yasabka,,,,, Angama komai da komai ana jiran fito warsu dayake wannan shine fist holiday dinsu shekara daya da tafiyarsu,,,,, Neesha ce tafara fitowa cikin wani mayen sari batada maraba da karina kapoor domin akwai tsayi fara ce sol hanci har baki lips dinta kanana se dara daran idanta masu kamada na siriddeby gashin nan har baya gashi yasha gyaran india,,,,, Sameer cikin shiga irin ta india doguwar riga ce zuwa gwiwarsa se dogon wando pencil wuyansa nade da dogon kyalle fuskar nan dauke da murmushi Farin na nimiji mai kwari jini mai dogon hanci da zati mai dara daran ido mai karamin baki tamkar jinjiri gashin nan gashinan antara suma sosai ammafa a gyara take so beautiful lyk shaheed kapoor Son kowa kin Wanda yarasa,,,,, Sun sauko daga larder din cak Suka tsaya suna kallan junansu fuskar nan dauke da murmushi Shine yafara magana chalo gawo Ta amsa chalo now Yarike hannunta Suka cigaba da tapiya kai daganinsu kasan an dace da juna,,,,,, Suna kara sowa Suka saki hannun juna kowannensu da gudu Yayi gun iyayensa Rungume dadynsa Yayi am really miss u dad, ,, miss u 2 son Yakoma gun mahaifiyarsa yamata kykyawar runguma kai dagani kasan sunyi kewar juna Neesha ce makale ajikin dad tana zuba shagwaba,,,, Bayan kowa ya nutsu ne Sameer yajayo hannun dad dinsa yazo dashi gun dad din Neesha yace dad mera doste nam hey Neesha dad yadakesa aka sekuma akacemaka munajin yaren Dary yasaka oh dad am so sorry nasa bane Frnd Neesha ga dad dena nan ta duka irin dukawar da india keyi asamusu albarka dad yace ke ke nop wai ku kara2 kukaje ko kuwa koyon dabi Un india Dadyn Neesha yace dz mah question Ni se nake ganin sun ma koma india gabadai dubi fa shigaru musamman ita ta wani sakin kai ba mayafi,,,, Mom din Neesha tace to ay ku kuka kaisu waje kara2 Mama tace to allah yashirya mana Suka amsa da ameen Neesha tace dad muje nafa kagu da tsayu war nan Sameer yace aifa kasar se zafi ga datti ako ina,,,, Mama tace kai bama San iskanci ita shekara dayan dakuka yo shine zakuzo mana dawasu al adu can Allah mama am serious kasar akwai zafi Neesha tace sosai ma kuwa jifa yanda nake zufa Ta kalli Sameer ta kashe masa ido c u next tym ya amsa kk Haka suke maganarsu bata wuce ukku ko fiye buh amma zasu iya share 2hr atare kowanne na jin kirman kai ta yaya zai iya yiwa dayan magana kusan tun haduwarsu Suka zama frndz bawanda bai sansu ba a skull dinsu Wannan kenan 🌼🌼🌼🌼🌼🌼 YAR INDIA Bazan iya tsayawa gayamuku irin liyafar da aka shirya akowane gidaba abun se Wanda yagani Neesha Kwance kan cinyar mom, mom tace ni kuwa Neesha sai yaushe zakiyi kitso ne..? What ta fada tareda tashi a zaune hava mom ay an guce gurin jifa tsayin gashina wazai iya kitsansa ni gsky hausawa bazasu kara ta bamu kai na iyakacin retouching , Sanin halin auta yasa mom tasaka mata ido domin idan dae tace abu ba mai can zawa , Najeeb ne yana ina autanmu really miss her, Ta zunbure baki ni nayi fushi payya ace tin dazu naxo wai ma meya hanaka zuwa dakko ni .? Sorry autanmu inada wani case ne very interested wlh Den idan kika kara kirana da payya sena jire miki hauru, , Mom tace aifa se kayi wasu dabi u take ni banma San kansu ba magana biyu da uku zata saka yaren india,, Najeeb ya kyal kyale da dry yace sannu YAR INDIA Suka sa dry Neesha tace kasan wani abu payya, Au bazaki dai na bakoh.? tarufe bakinta da hannu ta dasuka sha kunshin india tace sorry wlh nasaba ne sosai kagafa hotel dinda muke babu yn 9geria shi isa nakara sabawa dagani se Frnd dena Sameer mu kadai ne yn 9geria Ince dae ko kina kara2 sosai of course payya Bazaki dena bako Murmushi tayi sedai fah kayi hakuri ya nasa bane sosai Yauwa yah yaushe zakayi aure murmushi Yayi mekikeyiwa sauri, wlh yah yaro keban sha'awa karami haddai mace Najeeb yace to nabaki zabi kisamomin ay kinsan ra'ayina, Ah yhu sure payya Yeah am serious Tadaka tsalle aykuwa bazamu koma holiday ba se Anyi bikin nan Mom tace to an sosa miki inda ke miki kai kayi yr San bidia, Idan naki auren yazo bansan yadda zakiyi ba, ,, Tace wooo mom aifa seday mukoma india can gabadae domin irin celebrate dinsu nake so, Mom tace to ba indiye zaki aura ne koya , Nop mom kowe idan takama, Buh mom kinsan wani abu? Aa sekin fada . Akwai wani musulmine ba indiye ya so muyi aure nace seday yazo kasa ta yanemi ixinin iyayena. Amma way Sameer yakoreshi wai bai dace daniba yah dubi pic dinsa. Mom ta jinjina kai lallai kam yahadu Najeeb yace bakarya to waye Sameer din yah kaga folder din da pic dinma suke ciki ka duba nan Najeeb yafara kallan pics dinsu har yagaji Dan bai ga alamar zasu kare ba yace to shi sanki yake Nop ya mera doste Murmushi Yayi toke meyasa kika yarda yara baku Bayan kina sansa gashi kyakkyawa aji karshe. Ayadda nasanki duk abunda kike so bawanda ya isa yacanzaki, Toni payya banasan ransa yabaci ne. To ashe akwai Wanda kike tsoron bacin ransa Lallai so baqarya bane Aaa wlh yaya ba sansa nakeba 🌼🌼🌼🌼🌼 YAR INDIA Yace yo in ba sansa kike bah meye Um ah eh buh Nan dae mom da Najeeb Suka kyal kyale mata da dry yarinsa San sa kike shima haka tinda jibi fah pics dinku dagani anga wadanda suke matukar kaunar junansu, , Kuka tasaka wlh ni yaya bantaba cewa ina sansa ba shima haka abu daya nasani ni dashi bama kula kowa Ahap inji Najeeb wakuwa zaku kula Bayan kuna da junanku yarinya kije kiyi tinani yafice yana dry, ,, Uhm an tabo auta nan tadinga bige bige tana saifabata ita bahaka abun yakeba .*******. Bara muleka Sameer Kwance yake akan lallausar katiparsa wadda take ashimpide kan makeken gadonsa Laptop ce yake Dan Dan nawa wayarsa tayi ruri bai kulaba bare nasa ran zai dauka, Yacigaba da abunda yake yi can tasake daukar ruri gani nai kawai ya kashe ta gabadai tareda yin tsaki, Yau weekend ne saboda haka babu ayki kowa na gida A babban falonsu yatarda mama da dad sekuma kan wasa meena suna cin abunci, sannu kawai yace yajayo dayan kujera yazauna yadauki minti biyar daga bisani ya zuba faten wake da hanta yanaci kamar mai cin kashi se ya tsinar fuska yake, Ya riga kowa gamawa yasuka kan dining yaje yacanza tasha zuwa ball, Bayan ankammala cin abinci dad yace son meyasa baka San cin abunci ne, Bai kalle saba fuskar sa na kallan TV yace inaci mana dad gashi kuwa naci, Son wannan ay ba abunci neba kwalama ce , murmushi Yayi dad kenan ni fa bana iya cin abunci mai karfi dz oll, Kk shikenan in yamaka. Mama dae bata ce uffan bah. Naja ce tace yah inada magana. Batareda yakalleta ba yace yes go on. Nikuwa nace wannan kawar taka Neesha soyy kuke yanda kake mata murmushi nan naka mai tsada nake mamaki gashi wayanka duk pics dinta ne, Gsky yah inaso ka aureta tanada kirki sosai gata natural beauty ce kuma wlh kunda. ..... Yadaga mata hannu alamar ya isa dama kina mun bincike ne awaya no no wlh yah dama dae pics kawai na duba, Bai kara magana ba mama tace idan kunasan junanku sekuyi bayani man. ... Tashi Yayi seda ya hau step din sannan yace bana San ana mun kaudi nafiku Sanin abunda nakeso so be care full .... Meena tace wlh mama yah bashida mutunci. Mama tace tin yana karamin sa haka yake Dad da tun dasuka fara zancen bai tankaba yace ay sekubisa ahankali allah yashirya mana Suka amsa da ameen 🌼🌼🌼🌼🌼 YAR INDIA Muje zuwa [10/23, 4:43 PM] 💍🍬🛍Salma🛍🍬💍: 🌼🌼🌼YAR INDIA 🌼🌼🌼NA ASEEYAH BASHEER 🌼5⃣to 1⃣0⃣🌼 🌼🌼🌼🌼🌼 Neesha Kwance kan lallausan gadanta se juyi take lokaci guda maganganun yah Najeeb kemata yawo a kai, Tabbas tana jin wani abu gameda Sameer seday baso bane domin bata ga alamar ba, Buh aykuma handsome ne yana gud qualities irin Wanda takeso seday matsalarshi daya girman kai, Tsaki tayi inma sona ya keyi wlh ni ko sansa zai kasheni bazan iya furta nasaba, wato yana jira in furta lallai zaka mutu kuwa ta kyale kyale da dry harda tafa hannu , Sameer kuwa tinani bawanda baiyiba ehh Tabbas ina santa amma yama za ' ayi in furtamata, buh ko ita natabbatarda tana sona amma ita tafi karfin ta furtamun ne lallai kuwa da ayki domin kuwa bazataji abakinaba, Uhm kaji Sameer gara dae kafada mace dole taja class dinta,,,, Yau kusan 5dyz da dawowarsu kowannensu yana jin girman kan dazai kira Dan uwansa musamman Sameer Amma kuma cike suke da kewar juna sunyi missing din junansu sosai da sosai any tym suna kan pics dinsu suna kallo, Gashi suna haduwa a whtpp amma bamai yiwa wani magana sedai Su zubawa status dinsu ido ko kuwa dp dinsu, Kusan 5mnt yana kallan dp dinta inda take cikin riga da wando yellow nd red wandon iya gwiya tana sanye da eyepiece akunne fari kanta tufke an zubo gashin agaba, Tayi wani irin juyi tareda zunburo lips dinta a take ya lumshe ido yana tuno lokacin dayamata pic din Bayan sungama table tennis, ,, Neesha why why meyasa bazaki fito da sakon dake cikin zuciyarki ba, , Tohpa kaji Sameer kai fa me zai hana ka fito danaka, ,, Yakoma kan status dinta inda tarubuta one guy thousand problems " Murmushi Yayi ni ne da matsalili kenan, gata online yana gani amma bazai iya mata koda slm bah """ Neesha ma duk sayace tun hawanta online take kan dp dinsa tana kallan beautiful face dinsa inda yake sanye da sportswear jajaye andaga sa sama yana dry hannayensa asama yana rike da abun buga ball din, Batasan tym dinda bakinta yakai kan pink lips dinsa bah, lokaci guda takoma kan status dinsa inda yarubuta I love her silently " Murmushi tayi kodai slowly ne ba silently bah nidai bazan furtaba " Sameer garin kallan dp baisan sanda Yayi send mssg bakomai bah " Carab yaga making yazama green alamun tana agidansa kenan yamaxa yasauka online, 🌼🌼🌼🌼🌼 YAR INDIA Tafi karfin awa tana juyi awayanta tana kallan mssg din da ba komai aciki, Daga bisani tace kajira reply zuwa jibi domin ba yau ba ba gobe ba Uhm kagi uwayen Jan aji, Bayan magrib yadakko wayar sa yabude yaga ko ta turo da wani abu amma ina tsaki kawai Yayi wanna yarinyar ban San irin girman kanta ba,,, kaji Sameer yamanta yafita girman kan " Yaude kamar yadda ta tsara misalin 9:pm ta turamasa da reply kamar haka ?? Yana shiga taga mark din as green, murmushi tayi any tym yana gidana baya iya koda hy kafada ta daga alamar shiyasani, Sameer kuwa haushin kansa yaji meyasa yake acikin gidanta gashi yasan taganesa aykuwa bazai bata amsaba se bayan sati daya, Uhm kaji manya..... Neesha ce tareda Queen suna lbr nan take bata lbrn tsakaninsu da Sameer ,, Queen tayi dry lallai kunada ayki so kuke kuyita kunshe so axuciyanku lallai zuwa zai muku illah amma wlh duk yanda kike San sa kada kiyarda kifurta masa idan yagaji dakanshi zai fada,,, Neesha tace nifa bantaba Sanin sansa nakeba seda yah Najeeb ya ankaradda ni "abunda nasani kawai inajin some feelings a kansa kuma wlh senakejin kamar nadade akogin sansa, hakane kam cewan Queen nan dai Queen takara wayewa Neesha kai dabata gud aydy akan soyy da yadda zata tsara shi har ya furta da kansa,,, Lallai quenn kin shahara " Mom Dan allah ki cewa dad yabaki muje gidansu Sameer mugaida mom dinsa " Kai Neesha kin cika takuri kije ki tambiyesa man ay nasan bazai hana bah, To mom aydama yardarki nake nema, mom tace kinkuma samu tsalle tayi tabawa mom kiss a fuska luv u so much mom "" Da gudu tafita se side din dad tayi nkng aka mata izinin shigowa Kwance tasamesa kan capet yana cake wasu takardau, yakaraso tareda cewa sannu da ayki dad ",,, Murmushi Yayi yauwa dota tareda ajiye files din, tace dad dama inasan kabarni nida mom muje gidansu Sameer gaida mom dinsa, Dad yace toke Neesha shi meyasa bai zoba seke uwar San yawo, Nan kuwa tayi narai narai da ido hava dad nifa dama kanwarsa meena nake San mukulla zumunci takara she zancen cikin kukan shagwaba , dad yace shikenan sekun dawo bana San tsiwa yafauko cak yabata gashi kije kidibi iya abunda zai isheki kije kiyi musu tsara ba, bohot bohot shukriya dad Dad yasaki baki yana Kallanta miye bohot bohot shukriya? Ohh sorry dad nasabane wai da zance tnks so much ne murmushi kawai Yayi jeki Dan allah; Tabata fuska hava dad abun harda korata a keyi, Ay kaji irinta bahakabane auta kinga inada ayki a gabana ne kinfahimata ta daga kai alamar ehh, Tafita tana tsalle tsalle dad yagyada kai ban San ko sae yaushe zatayi hankaliba yarinya 19 years! Amma nutsuwa tamata karamta musamman in tana cikin gidansu, Dagudu taje ta rungume mom ta baya seda mom taji tsoro kai auta wlh inaga watarana sekin karyeni hava, Mom albishirinki, mom tace goro fari sol, dad ya a mince muje gidansu Sameer kinga harda cake yabani naje nayo tsaraba ,mom tace lallai kin gode se kije musa driver yakaikie kije kitabbatar kin siyo abun amfani, don't worry mom, Wata hadaddiyar super market sukaje inda takwso turaruka birjik hadda humra hadaddiya nan taga irin tiraren Sameer Wanda bata taba cin karo dashiba nan tasiya tareda humrar maza takoma gun kayan sawa karaf idanta sukaci karo dawani hadadden zobe mai dauke da kalmar N💘S Anyi heart atsaka tin kan ta daukoshi taji wani irin Farin ciki ya lullubeta bata kara rudewa ba seda taji anbudeshi yana wani irin busa Wanda kowaye kai kaji ta zakaji katsuma 🌼🌼🌼🌼🌼 YAR INDIA Tsadaddene haka kuwa tadaure tasiya, Takoma gida tanunawa mom duk abunda tasiya, Mom tajinjina amma auta kin kashe nera muga recipt din nan ta duba ta gyada kai gsky kin yi hauka irin wanna kudi haka. Hava auta meyasa kike San wasa da kudi wai ma tsaya tukunna nawa kika bayar sadaka, Ta yatsina fuska 10k kawai, Murmushi mom tayi 10k ay ko kudin tirare daya ba suyi ba, Fuuuu ta tashi tabar dakin, Shiri tayi cikin doguwar riga ta wani mayen less white & black tayi daurinta baya dayake ba gwana bace a fannin daurin Dan kwalie simple make up tayi amma se Wanda yagani se kamshi take zubawa, Mom cikin gizna ta hadu daganinta kaga matar manya wuyanta Dan kare da katuwar sarkar gold da awarwaro se Dan karamin glass yamata dass kyace wata yar budurwa, , Haka Suka fito Neesha Ta kalli mom tace wow fantastic really lyk it mom, Wata jaka ce tasaka tsarabar inda ta kebe na Sameer daban cikin wata sweet bag mai dauke da rubutun luv kala kala yar karama tasaka ta ajakarta Suka wuce musa driver kejansu dayake gidan minister baya bace suna isa ganin manyan mutane yasa ba a tsaya komai ba aka bari Suka wuce kowa na falo Dan haka kamun Su isa kamshinsu yarigasu tin anesa yahangota yana mamakin yadda kowacece irin shiga ke karbarta, ,, Asslamu alaikum cewar mom Aaa ameen wa'alaikissalam marhaban lale lale mama keta fadi aa hajia irin wannan bazata haka bako sanarwa, To badole ba wannan yr ta azabeni muje taga maman Sameer, Se a lokacin yace ina wuni mom lfyqlw Sameer an wuni lfy lfyqlw To madallah Neesha tazo gun mama ta harde hannayenta tareda fadin ina wuni mama , lfyqlw yagidan? Lfyqlw gud haka akeso tajuya ne mama takirata Neesha na'am ta juyo zonan tazo meyasa kuka yada al adunku kuka dauke na wasu ,oh sorry mama nasabane, Ku da Anyi magana sekuce kun saba ,tasosa keya tajuya ta nufi meena, Oyoyo 6 hw ar u? Am fyn Nd u Dsame 6 Gud . Tun zuwansu suke satar kallan juna bawanda Yayi wa wani magana acikinsu , Neesha tafidda leda tana nunawa meena ungo wannan nakine ungo na mama wannan kuma na. dad ne, Meena tace broz fah kona sa na musamman ne ? Kije kikaimusu man kincika surutu wlh hava, to 6 nadena mungode Allah yasaka da khairan, Taje takaima Su mama. Anya kuwa na kyauta yarinyar nan fa danni tazo gsky ban kyautaba, Yakalleta ya kauda kai yn mata yagarin, ?kusan minti uku sannan tace lfy Yamukaji da hakurin yanayin kasarmu. ? To mungode Allah, Daga nan ba Wanda yasake yiwa wani magana acikinsu, Meena dake lekensu tacije lebe yn iska kawai se jin kan tsiya, Tadwo Suka cigaba da fira dik zancen meena yafi yawa aciki, Mama sunfito tareda mom alamar zasu wuce jin suna sallama dakowa yasa yakalleta ta aykamasa da sakon harara, yace kyahuwa? Kuchne. Tabasa amsa Nan Suka wuce, takira meena Tabata jakar ungo kibawa broz dz oll bana San questions, murmushi meena tayi 6 kina burgeni wlh mungode Suka wuce, Cike da nadamar abunda Yayi yake se tariyo murmushinta yake da kyakkyawar fuskar ta, Meena takatsesa broz kanaka inji Neesha dasauri yakarba ta masa tsaye broz bude man mugani, Ya hankadeta ungo bude dakanki allah watarana sena fasa miki baki shegen surutu awa aku kibar nan gun kafin na sabamiki, mikewa tayi se zunbure baki take, Seda yayi wanka yasaka night clothing yadakko jakar yana karanta rubutun dayake kan jakar dallah dallah "wish u weren't in my dreams Yajuya baya "my night has become a sunny dawn because of you " Yaji dadi sosai yafara bude jakar tirarensa yagani sejuya shi yake aransa sefadan tnkss yake yasake dakko wani yaga wani hadadden zobe mai dauke da kalmar N 💘 S Yayi lallausan murmushi yaga ashe zoben yanada yar sarka zaka iya sakashi awuya amma daga ka bude zai fara singing mai dadin sauraro , lokacin daya bude yaji wannan busar ta luv mai ratsa zuciya rufe I dansa Yayi yana jin wani abu a zuciyarsa. ...... Idan anrufe zai daina busar idan an bude zai cigaba haka Yayi ta rudewa yana budewa har kusan 12:30 yadakko wayarshi yasa dialing number din Neesha. ...... 🌼🌼🌼🌼🌼 YAR INDIA Muje zuwa [10/23, 4:43 PM] 💍🍬🛍Salma🛍🍬💍: 🌼🌼🌼 YAR INDIA 🌼🌼🌼 NA ASEEYAH BASHEER 🌼1⃣0⃣to 1⃣5⃣🌼 🌼🌼🌼🌼🌼 Ring biyu zuwa ukku sannan ta duba maikiranta tsaki kawai tayi ta gayara kwanciyarta ,har kanada wani kwari gwiya dazaka kirana da har kake tinani zan daga Uhm. ..gsky zuciyarka na yaudararka , """"Sameer se duk yaji wani iri koday tayi fushi ne, No yafada ay bata fushi dani, Hakadai Yayi tasake sakensa har kusan 2 : bai saniba se can dabara tafadomasa yadaauko dayan wayarsa dayake chat da ita, kamar yadda Yayi alkawari cewa se bayan sati daya zai maida mata da reply sekuma yacanza, kamar yadda ta rubutamasa ?? Alamar tambaya kenan ,, Murmushi Yayi yamaida mata reply kamar haka. Ntn Tana cikin karatun wani novel Sega text dinsa Yashigo dubawa kawai tayi batareda tabasa amsaba kuma batasa tym din bah,,, Ahakan yacigaba da jira shiru dama baisa ran samu amsaba , Kusan dae bai samu wani cikakken bacci ba har kusan asubah sannan barawo yasa cesa wato bacci,,,,, Meena ce kan 3 star tana waya da Neesha , Jin kalmar sunan ta ne yasa shi dakatarda abunda yake , Kamar amafarki yaji tace waiga broz kugaisa, Dukda yana San jin muryarta amma se yace mata ni na gayamiki inasan magana da ita ne, Meena Tabata fuska allah yah mai girman kai baya shiga al janna, Hakane kam mama ta amsa da se munafurci yana santa amma yana danne wa, ina maka tsoron ranarda zata gaji da halayenka ta fidda gwani daga baya kadawo danasanin abunda ka aikata, Jin wai kalmar rasa ta yasa shi rudu lokaci daya yabirkice ze zufa yake zoben nan mai debe masa kewa yaciro yabude a duk lokacin dayake jin wannan dad dadar busar nan yakan mance duk wani kunci ko bacin rai , Dayan wayarsa dayasan batada number din yajanyo yakirata Har ta tsinke bata daga ba se a karo nabiyu zata tsinke se radauka tareda sallama cikin zazzakar muryarta ya lumshe ido ahankali yabude zoben yakara awayar, Ita ma din lumshe nata idan tayi ta naji wani irin yanayi mai wuyar fasssara, A hankali yace fatar kingane Mai magana Kamar bazata amsaba tace ehh nagane ya a kayi? Seda yadauko lokaci sannan yace yagidan, lfy tabasa amsa atakaice, Can zuwa wani lokaci yace naga sako nagode, Batace komai bah hakan yabasa damar cewa bye, Kamin ya tsinke wayar tarigasa, kifa kansa Yayi akatifa Anya kuwa zai iya da yarinyar nan, , Neesha ce ke gayawa Najeeb cewa tasa momasa mata har yarinyar ta amunce kaga yah yau zatazo gidannan kaga seka ganta ku kaisa kafin nan ungo ka pic dinta, Tsayawa Yayi yana kallan ta yar duma duma da ita ta hadu wato Queen. Nan Suka sa santa kansu har manya sun shiga maganar ansa bikin after 2weeks ana sora 3dyz Neesha hutunta yakare kenan, Tin da manya Suka shiga zancen Neesha batada wani tym sena shiga kasuwanne tajibgo wannan tajibgo wancan, domin ita akabarwa ragamar hada lefe, Akwati set 3 aka kai kayane na fitar azziki ba karya an hadu, Yauce Ranar dinner amarya da ango sun sha kyau amma ba suyi kan Neesha ba, Wadda tasaka weeding gown fara mai raga akai an nan nade gashin nan hannun ta sanye da safa har zuwa kan karshen hannunta kamar dai hannun rigar, show me ne sosai abayanta fatar nan fara se kyalli take, it ace rike da hannun amarya, Ita tafara buda taro tayi bayanin komai da komai aka fara shagali tana yanka cake ne tajiyo karar busar zoben nan ta ajiye tafita se waiga waige take jin take kamar ana Karasawa a baya haka tacigaba da bin busar 🌼🌼🌼🌼🌼 YAR INDIA Har tadena jinta tsayawa tayi guri guda juyawar da zatayine kamar amafarki tajita tafada kan mutun base ta kallesa ba tirarensa yabayyana kowayeshi, Sun kai kusan minti biyar ta sunkuyo yasaka hannunsa ya taryeta sun kurawa juna ido, Kyansa take kissimawa a ranta, Shikuma tinani yake gashinan yakai lips dinsa anata yana tsutsa, baisaniba ashe har yakai lips din gab da nata, Excuse me ta fada a hankali yasaketa takoma atsaye , Muje ciki koh bai musa ba itace gaba yana biye da ita a baya suna shiga hall din kallo Yakoma gunsu , Wasu se mamaki suke dama amarya biyu ce kai amma wadannan sunfi kyau da da cewa gashi tarike hannunsa se murmushi suke masu vedio camera da photo Suka koma gunsu, Queen tarada ma Najeeb akunne sun dace da juna, Yace sosaima amma basa iya furtawa, Najeeb Yayi murmushi yace zai furta idan yaji wuya, Cake ta yanka tasakamasa abaki shima haka sun sha pics kam, Dj yace a basu guri suyi rawa nan Neesha tace ay Su basa rawa seday ko in za a saka musu wakar india Sanin bazaiyu asameta agunsuba , Aifa nan wani yabada memory card dinsa akasaka musu duk wacca aka saka atare zasu gyada kai alamar batayiba can sukace wannan tayi wato wakar race (((oh zara zara kiss me kiss me kiss me oh zara zara toch me toch me toch me oh zara owo owo ))) Uhm rudewa a kayi ganin yadda suke laudi tamkar india daukarta yake yana romance kamar yadda ake acikin wakar, Yah Najeeb abun yafara bashi haushi samari da Yan mata se ihu suke karshen wakar nayi kawai yacirata sama ta bankare ta ware hannaye. Nan aka dau shewa duk Wanda yazo wa amarya da gifts yabasu, Dj Yayi gyaran murya yace wannan wane bangare take akace gefen ango yace gud kamar yadda Dan gin amarya Suka cinye gasar rawa yanxu kam kanwar ango tacinye kowa, Nan Najeeb yaji dadi har yamanta da haushin dayakeji a baya, Meena kuwa kamar tazuba ruwa akasa tasha, An watse taro lfy kowa ya tafi da sha'awar Su Neesha da Sameer, Najeeb yakira Neesha dama rawa kike koyo ba karatu ba, Nop yah muna dae zuwa gurin rawa duk sanda ba karatu, Yagyada kai alamar gamsuwa, gud amma banso Sameer nayawan tabaki sosai, Hannunta tasaka tarufe masa baki no yah sameer badan iska bane nibanma taba ganin kibaniba yataba wata sedai bisa kuskure yanxunma nasan abunda yasahi dagawa gun rawar nan yah saboda anata ihu ne yakara dagewa, Murmushi Yayi zamu sha rawar da tafi wannan kenan a lokacin aurenku, Yah nifa ba soyy muke ba, Zaku fara in tym Yayi musamman idan kuka ji matsi, Ta bushe da dry yah dae....... Amarya antare a unguwar maitama gida tsararre yasa kayan alatu amarya tasaha kayan daki tun kan kitchen har daki...... Neesha zokiji wata shawara , tinda kinyi wa Sameer al qawarin bazaki kula kowaba sekin kare kara2, kawai yanzu kizo mai da zancen cewa abokin yayanki yazo nemanki kuma kin amunce dakin kare kara2 za ayi biki, muga mai zaice, Gud aydy wlh I will try, Yauce Ranar dazasu koma hutunsu yakare dakar tabar mom hakama dad Sameer yazo yajanyeta ajikin Najeeb da ta makale wa Suka shiga jirgi suna yimusu bye bye, Se kasar INDIA tun tashinsu take kan cinyarsa yana shafar gashin kanta har tayi bacci seda Suka sauka sannan ta farka ahankali tajanye jikinta, Sun sauka masaukinsu kowa Yayi bangarensa bayan wanka da sukayi ta bude jakarta ta dakko yam ball taci tareda lemu ta kwanta tajanyo wayarta tana latsa, Sega pics dinsu meena ta turo mata inda suke zuwa suna rike da hanneyensu sun kalli juna suna murmushi se inda Suka sakawa junansu cake se inda yadagata suna rawa gasu nan dae sun kyau sosai takai bakinta tayi masa kiss, 🌼🌼🌼🌼🌼 YAR INDIA Jin busar zobenta na tashi yasa ta mikewa da sauri ta yaya blanket din datayi rufa dashi ,Tafita da sauri se dakin sa bata tsaya nemane izini ba kawai tafada dagashi se guntun wando se fararar base cak ta tsaya Dan bata taba ganinsa ahaka ba , mikewa yayi tsaye da sauri ganinta daga ita se night gown fara takarbeta gashin nan an zubosa agaba, Yakaraso gunta tana ja da baya, Yace kyahuwa? Kuchne. Tabasa amsaba kk gud nyt yafada. Ta juya har takai bakin kofa tace sweet dream" Murmushi Yayi kk u to, Haka takoma tacigaba da juyi har bacci yasaceta . Sanye suke cikin kayan docts farare sunyi kyau sosai yaune zasufara fita kara2 kowannensu sanye da Farin glass Yayi musu kyau sosai, rike yake da hannunta yarataya jaka har Suka isa skull , Aka fara lecture kowa yamaida hankalinsa akan abunda ake, Akagama Suka wuce gurin kara2 gurin da duk maisan kara2 anutse can yake zuwa kowa na duba kara2 nsa amma banda Neesha wayarta tajanyo tana kallan pics dinsu, Kwace wayar Yayi tareda fadin nakusa rabaki da waya wlh inhar baki maida hankali akan abunda yake gabankiba, Ta zunbure baki ta dauko littafai tana dubawa har lokacin tashinsu Yayi Suka wuce gida 3:30 zasu dawo sunada new lecture zuwansu gida keda wuya sukayi wanka Suka Ci abunci a parlo Suka yada zango suna kallan ball ankusa gamawa ta mike taje dakinta ta shirya cikin hadadden sari yellow Yayi matukar karbarta tazo dab dashi tazauna suna fuskantar juna nan yamaida hankali sa gareta kyah? Yatambaya murmushi kawai tayi yace bolo now , tayi aji yar zuciya dama zan gayama ne wani abokin yah Najeeb ne keneman aure na har Anyi magana manya sun shiga yardata kawai ake bukata, shine naga yadace kafin nayarda nagayawa best Frnd koya kace , Yahade rai aykinsan bahaka mukayi bah munyi dake sekin kare kara2, Nagayamasa yace ya yarda shi dai kawai yanaso manya Su shiga zancen amma zai iya kyaleni har naga ma hup kafahimceni, To yanxu dakika zomun da wannan zancen mekikeso nace miki, Shawararka nake nema, Yasauke nunfashi to kice bkya San sa wht tafada seda ya daga dasauri yana Kallanta inafa sansa, Hw dy u a gabana kike fadan kina San wani, Ahhh to miye aciki idan nabari na kare kara2 narasa miji fah, waya gayamiki ko shekara dari kikayi zaki rasa miji, nariga na tanadamiki abokin rayuwa nagari Wanda manners dinku yazo daya zakifi jin da dinsa akan kowa, Sameer kenan kai mahaifinane dazakace kazabamun miji ni nafika Sanin Wanda yadace dani nafika Sanin abunda nakeso ni zan zauna dashi bakaiba, Dakata yadaga hannu tinda kinsan ban isa agarekiba kada ki kara kawo min matsalarki kinajina yafizge hannunsa, Okey fyn lyk it haka ta fada tareda tashi dakarfi tabar gun. ....... 🌼🌼🌼🌼🌼 YAR INDIA Muje zuwa [10/23, 4:43 PM] 💍🍬🛍Salma🛍🍬💍: 🌼🌼🌼 YAR INDIA 🌼🌼🌼 NA ASEEYAH BASHEER 🌼1⃣5⃣to 2⃣0⃣🌼 🌼🌼🌼🌼🌼 Ahaka hutun Su yakare sukadawo gida bawani cigaba da aka samu akai, Seday suna aykawa juna da sakon luv ta ido ko gabban jikinsu furtawa ne kawai basayi, Neesha ce zaune agaban madubi tana Dan make up, Sega junior yazo da gudu antyna wai kizo inji abbana, Junior kenan yaro Dan shekara daya da rabi amma Yayi baki se girma kawar kajin turawa, To jeka gani nan zuwa, Shiri tayi cikin kananan kaya riga da sket tayi kyau sosai , Ya Najeeb Yayi gyaran murya Neesha dad yabani abunnan dinki a hannuna na bincikamiki inda Wanda kike so kituroshi in kuma babu to yabaki kafin ki koma skull, In bahakaba akwai yaran abokinshi dake sanki kin fahimta, Ta daga kai alamar ehh, Dakinta takoma ta reda janyo wayarta takira Sameer dayake yanxu ansamu cigaba suna waya har Su dade, Hello, hi yn mata yakika? Qlw wlh Akwai matsala ne Tamefa? Nan ta gayamasa yadda sukayi da yah Najeeb, Tace Sameer mezai hana mu fito da sakon dayake cikin zuciyoyinmu koma ragema kanmu wani nauyi, Sako kuma Neesha ni kam banda wani sako azuciyata seday ko ke in kina da, Ta fusata sosai shikenan se anjima ta tsinke wayar, Fadawa Yayi kan gado yana juyi Anya kuwa yayima kansa adalci, Neesha tsananin bakin ciki bata iya bacci aranar ta rasa ma abunyi, Meena tace wa mama, allah koh mama broz Sameer na bala'in San 6 Neesha amma tsabar girman kai yahanashi fada itama kuwa tana San shi, Mama tace ke yasha fa ke bakiga abunda yamiki Ranar ba har kike sake zancen, Uhm mama kenan wlh bana San murasa Neesha ne, Hakane ni kaina inasan yarinyar to ya zamuyi tinda shi baice yanaso ba, Mama ga shawara , ace masa za 'anema masa auren Neesha Ai nasan bazai ki wannan bah, Tau se Dadyn ku yadawo zamuyi shawara akai, An tsaida magana tsakanin dad da mama, Sameer kawai ake jira yadawo a sanar dashi , Ana haka se gashi yadawo tareda babban abokinsa Ibrahim, Mama tace zonan Sameer yazo dab da ita yazauna, Tace Sameer kaga ka girma shekaru na tafitya kusan yanzu 27 ne gareka, to mu a gsky mun yanke shawara zamu nema maka auren Neesha domin munyaba da hankalinta da tarbiyar ta, Amma mama...... Amma me inji dady kana fa santa munafurci ne kurum irin naku na yayan zamani, So gobe za muje nida kanina neman aurenta, nifa dad nafiku Sanin abunda nakeso ni bance ina santaba kawatace kawai, Ibrahim yakarbe zancen da cewa wlh karya yake dad bashida zancen daya wuce nata wai baya San gayamata kada tarenashi , Kaji hauka inji dad, Duka ya kaiwa Ibrahim, Meena ta mike se rawa take broz yakusa an gwancewa ahayye samusha biki muje india, Takalmensa ya cire ya kwadamata seda ta buga kara wayyo mama, Mama tace wlh idan kajimata ciyo zaka gane munafuki ana so ana kai kasuwa, 🌼🌼🌼🌼🌼 YAR INDIA Su dad sunje nemawa Neesha auren Sameer, Dad yace bazai badataba se yaji tabakinta, yasa aka kira ta akatanbiyeta miye tsakaninsu da Sameer tace abokintane, kaji shirmen banza ana abota tsakanin mace da nmj in dae bata soyy bah, Aa dad muba soyy muke ba amma duk Wanda kuka zabamun dai dai ne agurina, To jeki allah yamiki al barka dama dae kuna San juna amma badan haka ba bawanda ya isa ya muku dole, An tsaida magana tsakanin dad da uwayen Sameer kan da sun dawo hutun karshe za a yi biki anbiya sadaki an kawo goro ,,,,,,,""""" A yau tsakanin mutun biyu bawanda yasamu bacci tsabar murna nakasa gane Wanda yafi wani farinciki acikinsu,,,,, Wayarsa yaciro yakirata amma ina taki dauka har yanzu fushi take , Seda yamata kira kusan biyar sannan ta daga, Bude zoben Yayi yakara awayar busar nazuwa mata a kunnenta , Ahaka yabar wayar har bacci yasa cesa, Wannan hutun in sun dawo shine na karshe Dan haka wata shidda ne kawai zasuyi , Bai taba mata zancen auren suba itama haka, Ahaka Suka kare kara2 tunsu, Yaune Ranar da ake bikin kararrama dalibai Dan haka iyayensu duk sunjo ciki kuwa harda meena da yah Najeeb da matarsa Queen se Ibrahim da tasa matar, Anyi biki sosai kowa se San barka inda akayi tabawa Sameer kyau tuttuka shine nadaya a fannin maza kuma har sun daukesa ayki a wata tsadaddar asibity a kasar india ,, Neesha itace ta biyu a fannin mata duk sun samu kyau tar karramawa sosai ga kuma takardun aiki ahannunsu, , Sun dawo gida cike da murna , Bayan sati ukku an tabbatar da sun huce gajiya , akasa biki da sati biyu, Shirya shirye ake kowannensu bangare, Neesha kuwa tuni aka hanata fita saboda gyaran da ake mata ,,, Yaune aka kawo lefe kala kusan dari bashegiya aciki abun sewanda yagani, , Duk wannan hidimar da ake dai dai darana daya maganar auren Su bata shiga tsakaninsu bah,,, Duk abunda ake bukata Ibrahim ake nema itama kuwa seday suyi shawara da fido kawarta da kuma nana, ,,, ansaka amarya lalle Anyi kamu a handu sosai, , Walima ce a keyi yau maza da mata,,,, Make up artist aka dauko ta gyara ta sosai haka tafito cikin mayyar jallabiya fara haka shima mijin dakanshi yashiga yajanyota saboda zata bata musu lokaci abokonsa duk sun hallara,,,, Dilo ya kalli Ibrahim yace maye shi isa Sameer baya kula mata ashe yasan wadda yakama ,, Haka akayi walima aka watse kowa se santin kyan amarya da ango yake, ,,, Sameer ne keta kiranta awaya tana gurin wanka dasauri takammala takirasa kamar bazai dauka ba sekuma yada ga wai kina ina ake takira kin share mutane, Wanka nake tabasa amsa, Ok dama zance miki babu wani event dakika tsara, Babu tace masa. Ok toni na tsara mana Indian events ,, Kuma a can za ayi so inaso kiyi wa kawayenki bayani ,, To ashe dai kai ne angon , dariya kawai Yayi nima yau nasani ashe kece amaryar ma banda labari , Antsara wadanda za aje dasu ciki harda yah Najeeb da Queen dinsa, , Katuwar supermarket Suka nufa domin siyayyar abunda zasu bukata ahanyarsu tada wowa ne yakalleta a madubi yace Neesha wannan gyaran bai mun ba idan munje can za a sake wani kuma kada ayimiki kunshi nafi sha'awar na can, To kawai tace masa har Suka iso gida ya ajiyeta tashige gidansu Shikuma yakama hanyar nasu gidan , Yaune jirgin Yan india yadaga daga kasarmu 9geria zuwa can,,,, Kyakkyawan masauki ya ne ma musu daga nan yaja matarsa Suka wuce gurin shirye shirye Su, Angama tsara komai da komai sun dawo gida agajiye, Yau tin da sassafe yatada ta aka fara mata gyaran jiki wai zo kuga yanda takoma fatar nan kamar auduga saboda laushinta, Shima kuwa haka aka gyara shi Yakoma tamkar ita har yaso yafita kyau, Gurine ran tsatstse aka nema yakam sha decoration amarya da ango tamkar kajul da sharukhan a lokacin aurensu acikin film din kuch kuch hotahe Tsaya bayyana abun bata tym ne ku kissima aranku aidai kunsan yadda india ke bukin aure, ,,,, Alhamdulillah andawo gida 9geria a yaune aka daura auren Sameer da Neesha,,,,,, Inda Suka tare a mayen gidansu ,,,, Gsky dad da mom sunyi kokari sosai wajen ganin angyarawa auta dakinta yah Najeeb ma yasa nashi albarka aciki, ,,, Fido ce da nana keta tsokanar Neesha tau kin banu yau zakisha uhuhm, Nan tafashe da kuka Queen tadawo lallashi dakyar da wayo Suka tsere Suka barta tana kuka har bacci yasaceta, ,,, Koda angon Yashigo yaga tana bacci bai tashetaba ya dai gyara mata kwanciya shima ya hau gado Yayi kwanciyarsa,,, Koda ta farka jikinta duk ciyo yake haka tadaure tayi wankanta bayan tayi sallah tacaba adanta, Shima haka a dining Suka hadu sukayi breakfast bayan tagsidashi ya karba fuska asake, , Zaman da suke yi a skull shi Su keyi a yanzu bawani Dan cigaba, ,,,, A dakin sa tasa mesa yana danne danne a system tace barka da hut awa, yauwa ya amsa tareda rufe system din,,,,,,,, 🌼🌼🌼🌼🌼 YAR INDIA Dama wai nace yaushe zanje gida ina kewar Su mom wlh, Oh sorry ki shirya se muje amma zamu fara inda mama den se mu wuce can amma da la'asar zan dauko ki mu wuce gidan Ibrahim kinga fushi yake dani akanki murmushi kawai tayi shikenan Bara naje na shirya duk da ba taji dadin tsarinsaba taso ace yabata yini daya a tareda mom domin bakaramun missing dinta takeba, ,,, Oyoyo 6 dagudu meena ta rungume Neesha, Sameer yace ahhh wai miye haka sekin karya ta ne, , Ta kyal kyale da dry kaji broz dayanxu kayi ma kanka ana so anakaiwa kasuwa, Mukullin motarshi ya jefamata shegiya wlh sena karyaki zakiyi hankali, . Neesha taje ta gaida mama da dad se saka mata albarka suke sun dawo parlo meena se tsokanar Su take, 6 wai miye sirrin wannan fresh din kinga yanda kikayi fari mai daukar ido gashi harda kiba kin soma yi koday an sama muna baby ne, Neesha ta kalli Sameer ta dukadda kanta taji matukar kunya gasu dad da mama suna parlo. Mama tace Waike kin hadi ye aku ne shegin surutu hava, Ganin yanda Neesha ta zama wani iri yasa yace ke tashi mutafi mama tace da sauri haka, ehh gidansu za muje daga can zamu wuce gidan Ibrahim To shikenan dad yadauko kudi sunkai 20k yabata da kyara takarba shima seda Sameer yasa baki, Mama ma Tabata tiraruka masu kyau da amfani, ,, Suna sauka batama bari ya kashe motar ba ta balle da gudu mom mom haka tadinga kwala mata kira, Atare suka fitoda dad oyayo auta ta rungume se maida nunfashi take a yinin tana makale damom har sameer yazo Suka wuce gidan Ibrahim tarba maikyau matar Ibrahim ta musu wato safina tahadamusu abinci mai rai da lfy, Nan Suka ga soyy tsintsarta , Duk inda safina tayi Ibrahim na like da ita gurin cin abunci ma se iskanci suke, abun ya tin zira Sameer yace wai wannan wane irin iskanci ne haka agabanmu kuna renen wayo, Ibrahim ya zare ido iskanci fa kace kataba ganin mutun Yayi iskanci da matar sa, Kiran sallar magrib ne ya dakatarda Su Suka wuce masallaci, safina taja Neesha daki tace mata kawa bakya kula da oganki ne yadda yakama ta naga yana Kiran mu da Yan iska, , Nan safina tawa yar da kan Neesha har kunya takeji idan tafadi wani abun takara mata dawasu tirarika wadanda ake sewa idan lokacin bacci yayi, Kinga wannan tiraren kodan ubanwa ne yaji kamshinsa seya rude ,,,, A masallaci bayan Angama sallah Ibrahim ya kalli Sameer yace wai meyasa kace mana yn iska agaban matar ka , yo inba iskanci ba meyasa kake wanan abin wlh tagama renaka jifa yanda kake sakarmata jikinka da fuskar ka dry tadubucema tab kana cikin maraici kuwa, Sameer yakallesa alamar yanasan bayani zamansa maraya, Wai yanxu kana nufin ba abunda yataba shiga tsakanin ku, ? Kamar me kenan Sameer yatambaya xxx mana, Tsaki Yayi allah sauwake kayan kazanta da wahaladda jiki toni ay ita nakeso bakinintaba jikinta, Dary harda bingirewa Ibrahim Yayi lallai aboki inada ayki ,,,,, Nan shima aka shiga wayar masa da kai ware ido kawai yake yana sosa keya, ,, Kainifa bantaba cemata ina santaba nabarshi araina kada tarenani, Ibrahim yace rashin gayamata shi zai sa tarenaka, ,,, Nifa zan iya kuwa ka gwada man aboki koba kasan babies ne? Wlh inso sosai harday in zata haifa min masu kama da ita,,, Oya yau ka gwada inkunje gida kace kana santa zakaga bani bayani. ....... 🌼🌼🌼🌼🌼 YAR INDIA Muje zuwa [10/23, 4:43 PM] 💍🍬🛍Salma🛍🍬💍: 🌼🌼🌼YAR INDIA 🌼🌼🌼 NA ASEEYAH BASHEER 🌼🌼🌼END 🌼🌼🌼 Se kusan 10 sukabaro gidan Ibrahim, Zuwansu gida keda wuya kowa yawuce nasa bangare domin yin wanka night gown tasaka tareda wata karamar wula Tadakko tiraren da safina tanunamata tasaka, A parlour Suka hadu , bismillah koh yanunamata dining abinci suke Ci kowannensu yana tinanin shawarar da aka basa , Bayan sungama cin abinci yace Neesha zonan kamar nasan wannan tiraren ga banta yace dun yau na banu tazo kusa dashi yajanyota a ina kika sa mesa ? em in ehh tafara ininniya mama ce taban shi, Okey medame safina tagayamiki ? Uhm bakomai, Bansan karya fah, nifa ba abunda tagayamun to shikenan jeki saida safe, Ta mike tayi shigewarta dakinta har takai bakin kofa yace ji mana ta juyo I I I mtss ya buga tsaki tareda yarfe hannu jeki kawai, tashige dakinta tana dry tagano abunda yakesan fada amma yakasa, Har tafara bacci taji anbude ganbun dakin yadan kuna light din, yakara so ku santa tayi kamar mai yin bacci yaduko ahankali kusan kunnenta yarada mata I luv u so much Neesha u ar d part of my body, Yamike zai wuce tariko hannunsa gabansa yafadi dama batayi bacci ba , Idanta a rufe taki sakinsa yace mekake bukata, ? Ka kara so yakara so tasake cewa kara so yasake takara cewa kara so har yakai daf da fuskarta ahankali ta bude idanta, me naji kana cewa ya sosa keya ahm dama cewa nayi kina burgeni, Ya isa tadakatashi da hannun ta naji abunda kace meyasa kake ganin fadan abunda keranka zai sani rainaka, I love you two takai masa hut kiss wani irin shock yadebesa bai San tym din daya fara bata nasaba, Can kuma yatsaya Neesha muyi sallah man yau zamu raya sunna ma aiki. Sunyi sallah Yayi addua sosai. Daga baya Suka lula duniyar ma'aurata seday fatan samun baby boy ko gul,,,,, Yau tin safe yake lallabata taci abinci amma taki dakyar yasamu tasha tea sekuma bacci, Wayarsa yaciro yakira Ibrahim kai aboki ashe haka aure yake da dadi wlh bazan kara fitaba se bayan 2weeks, Ibrahim yakwashe da dariya Uhm ay bazaka San da dadi ba se anfara tattalinka komai bazata bari ka yiba kai hatta wanka se ammaka, Hava Dan allah dae, Wlh kuwa kai day zaka bani bayani, Rufe dakinta tayi da key taje tayo wanka ta shirya cikin sari fari mai kyau tafito parlour yana ganinta yazo yatarbota se sannu yake mata itako kunyarasa takeji se kauda kai ta keyi, Neesha allah yabiyaki yasa kin daukarmin baby, rufe fuskarta tayi wlh banaso da wuya, Acikin satin biyu da sukayi sun debe girman kai da kunya kowa na kokarin faranta ran Dan uwansa ,,,, A kwana atashi ba wuya agurin allah ,,,, Neesha tasamu ciki har yakai wata biyar zokuga rididi gun doctor Sameer Shida matarsa doctor Neesha kowa nakokarin sa ganin cikin anbasa kykyawar kulawa """"" INDIA Suka koma gidan da akaba Sameer domin yafi nata girma da tsaruwa a can ta haifa masa baby boy dinsa wato muhammad ,,,, A can akayi biki dangi se sanbarka suke Neesha da mijinta an zama manyan mutane gabadai rayuwar Su takoma can india har bakinsu Yajuya muhammad ma yanajin yaren yana kuma jin hausa yaren sa,,,,, Bayan shekara ukku Neesha tasake haihuwar yarta mai shegen kyau aka samata khadija,,,,,, Sameer Yayi sallama Neesha da muhammad Suka je dagudu Suka rungume sa suna masa sannu da zuwa,,,,, yakaimata kiss allah Yayi miki albarka matata kingamamin komai kedai kam idan ana neman matan al janna a kazo gun ki ansamu murmushi kawai tayi kaima haka ya rungume Su har khadija yana mai jin dadin ganin family sah Sedai muyi musu fatan zaman lfy ASEEYAH BASHEER NAKE CEMUKU BISSALAM Nagode muku ma soya na MUHADU ASABON BUK DINA WATO (( ABOKINA)) 🙋🏻🙋🏻🙋🏻by 💋 08068306852